Showing 39001 words to 42000 words out of 174924 words

Chapter 14 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete

ya sauƙo kan ya bu

ɗ

e motar ya sanyo jiki.

Yau sanye yake da wata farar kaftan da aka yi wa

ɗ

inkin zamani ya matuƙar zauna mishi kuma

farar fatarsh

i ya ƙara haskaka, daga takalmi har agogon fatar dake

ɗ

aure a tsintsiyar hannunshi

farare ne, kanshi babu hula sai kwantaccen gashin shi na ainihin Fulanin asali da ke sheƙi,

ganin Dr Sulaiman ya

ɗ

an ba saleem mamaki shi ma kuma Sulaiman ganin su ya sa y

a taso

daga jikin motar shi ya isko su Saleem ya fara miƙawa hannu fuska a sake suka gaisa kan ya

miƙawa Ryan shi ma ya kar

ɓ

a suka gaisa cikin 'yar nuna sanayya amma fuskar nan kadaran

hadaran.

Magana suka cigaba da yi da salim da ta shafi Lafiyar Af

eefah shi dai Rayyan tun da suka gaisa

ya zaro wayanshi ya kuma mayar da hankalinshi kai don hirarsu ba huruminshi bane.

Tun da ta hango su gabanta ya yanke ya fa

ɗ

i, abin da za ta cewa saleem ya kawo Sulaiman

gidan ke ta kai komo a ranta, tafiya take

tamkar hawainiya saboda bugun zuciya, su ukun duka

kwarjininsu ya wani rufe ta tun kan ta iso inda su ke, Zaratan samarin masu jini a jika cikakkun

maza kuma kamilallu, kowanne kuma gwani ne a nashi fagen kyaun da kamala.

Ji ta yi kafafunta ba za su i

ya daukar ta ba a sadda mai fararen kayan ya

ɗ

ago idanu suka shige

zuruf cikin nata.

"Rayyan!"

Sunan ya yi ringing da matukar ƙarfi a kwakwalwarta, wannan idanu ba za ta ta

ɓ

a manta shi ba

tuni ya mayar da kanshi kan wayanshi amma ita ta daskare ta kasa

motsa kowani ga

ɓ

a na

jikinta, idanunshi sun fi yanayi da na maguna kwayar wani surkin kala ne da kan rikita lissafin

duk wadda ya zubawa su, ƙasan lid

ɗ

in tamkar an zana mishi kwalli zirrr baƙi sidik hakan sai ya

kara saka idanun zama na daban da saura

n mutane, idan idanun suna duƙe za ka zaci a rufe

suke saboda tsawon lashes

ɗ

in sa ga su baƙake kaman gashin kansa da na girarsa.

"Afeefah!!"

Saleem ya fa

ɗ

a da

ɗ

an karfi a karo na uku, firgigit tayi ta dawo hayyacinta.

"Ƙaraso mana kin tsaya daga cha

n"

Bai sake magana ba har ta ƙaraso inda suke daga shi har Sulaiman idanunsu na a kanta.

Da kyar ta iya bu

ɗ

e baki tace

"Sannu da isowa Ya Saleem"

"yauwa Afeefah"

"Ina yini?"

Kai kawai ya

ɗ

an gya

ɗ

a mata hakan ya sanar da ita cewa lokacin da ya kamata

yayi magana da

ita ya wuce.

"Yaya Sulaiman ina yini?"

Muryarta da ya karye ya ƙara sanyaya yana fitowa a slow,

ɗ

ago ido Ryan yayi ya kalleta daidai

tana ce mishi shima Ina yini? Ya kau da kai kaman bai gane da shi take ba, daga shi har

saleem sun fa

himci chanzawar muryarta, shi Ryan kam ma mamaki ne fal ranshi don a yanzu

abin da ya sa ya sake kallonta tuna abin da saleem ya gama fa

ɗ

a mishi bayan ya

ɗ

auko shi

daga Airport wai son yarinyar nan yake, in ba janyowa kai raini ba shi bai ga abin ba ya t

abbatar

a auren ƙauye sun kusa ajiye irin ta. Tsaki ya ja a fili yana furta

"Man we talk later!"

Ya fa

ɗ

a cikin muryarshi mai cike da ginshira sai Muryar ya bata tsoro ta tuna ranar da yake

daka mata tsawa da hanzari ta

ɗ

ago idanu ta sake kallonshi, y

a miƙawa Sulaiman tender

fingers

ɗ

in shi da kaman zai fidda jini don haske da taushi suka yi musabaha, yana kokarin

bu

ɗ

e mota idanunshi suka sake shige wa cikin nata, daga ita har shi suka yi saurin kawar da

idanun ya shige ya ja ya bar gidan.

Saleem

ya dubi Sulaiman ya ce

"Nima kaman zan shiga daga ciki jikina kaman an min duka"

Sulaiman na murmushi yace

"Ai dole, a huta gajiya mazan fama"

Suka yi musabaha kan ya nufi ciki, ya zaci Afeefah ma za ta yi wa Sulaiman

ɗ

in sallama ta biyo

bayanshi sai

ya

ɗ

an waiga nan ya ga sun matsa jikin motar Sulaiman

ɗ

in yana mata magana a

hankali ita kuma tana dariya, tuni duk wani walwalar fuskarshi ta kau, ranshi ya shiga suya bai

iya ya shiga main parlorn ba ya bi ta baya ya haye sashenshi, backpack

ɗ

in kawai

ya ajiye ko

zama ya kasa yi ya dawo jikin Window yana kallonsu, kusan mintuna talatin suka yi suna hira

kan ya ga Sulaiman ya bu

ɗ

e mota ya fiddo wasu ledoji ya miƙa mata.

"Ga shi umma wai na kawo miki"

Tayi murmushi mai kyau cike da jin daa

ɗ

i tace

"Allah sarki umma, ka yi mata godiya na ji daa

ɗ

i sossai Allah ubangiji ya kara girma da lafiya"

Wayanshi ya zaro yana furta

"Ko kuma ki yi mata da kan ki ba"

Ido ta zaro kan ta yi magana ya shiga ƙiran ummar, bayan ta

ɗ

aga da sallama ya ce

"Ummar mu ga

Afeefah tana so ta miki godiya"

Kaman za ta nitse haka ta kar

ɓ

a ta shiga gaisheta tana yi mata godiya, Albarka Ummar tayi ta

sanya mata kan suka yi sallama ta miƙa mishi wayar tana

ɗ

an tura baki na fushin yadda ya

saka ta jin kunya, murmushi yayi

"Kar

ki sa na narke fah Afeefah"

Tayi murmushi

Ya miƙa mata wani leda mai girma da farko kin kar

ɓ

a tayi sai dai da ya matsa ta kar

ɓ

a

ɗ

in tare

da godiya suka yi sallama ta nufo ciki.

Da hanzari Saleem ya

ɗ

auko wayanshi ba ta ko kai ga shiga

ɗ

akinta ba ta

ga saƙon shi

"Menene ke tsakani ki da Sulaiman?"

Muƙut haka ta ha

ɗ

iye wani miyau kaman yana gabanta, da sauri ta shige

ɗ

akin ta ajiye ledar

tare da zame mayafinta ta jefa kan katifa ta fara safa da marwa cikin tunanin amsar da za ta

bashi, sam bata

so yayi fushi da ita da kyar ta iya rubuta mishi

"Babu kawai kyautatawa ce da suke min shi da ahalinshi"

Shiru ba reply, ta san ba wai ya yarda bane kuma kila shirun nan da ya yi fushi yayi, ta kasa

zaune ta kasa tsaye haka ta yi ta saƙe-saƙe ita ka

ɗ

ai

, ƙiran Magrib ne ya katse ta jiki a sanyaye

ta shiga bayi tayo alwala ta zo ta gabatar da sallah ta zauna nan tana karatu.

Sulaiman kasa zuwa office yayi haka kawai yake sake tariyo kallon da saleem ke yiwa Afeefah,

ji yayi ko ya je office ba zai ta

ɓ

uka komai ba yana buƙatar shawara da mahaifiyarshi don tamkar

ƙ

awarshi haka take.

"Wash Allah na!"

Ya fa

ɗ

a yana kwantar da kanshi a kan kafafunta, ta sa hannu ta shafa sumanshi

"Ya dai likita?"

"kawai gajiya ne umma"

"fa

ɗ

amin gaskiya ko dai kai d

a surkar tawa ne?"

Ya

ɗ

an yi shiru kan ya ce

"Ina tunanin umma saleem na son Afeefah, ko dai ita bata sani ba ko kuma ta sani tana min

wasa da hankali ne"

"Saleem shi ne

ɗ

an masu gidan da take aiki?"

Kai ya gya

ɗ

a mata

"Kuma Baaba ta tabbatar min ka

man yarinyar tana shan wahalan gidan aiki haka ne?"

Nan ma ya gya

ɗ

a kai fuskar shi babu walwala

"Kaman saleem

ɗ

in ne kawai yake taimaka mata, kuma kaman ba ta da kowa don dole ne

kawai take zaune gidan"

"Ka kwantar da hankalinka Sulaiman, kila ba soyay

yar ba ce tsakaninsu sai kyautatawa don ya

na tausayinta, kila kuma yana son ta

ɗ

in amma yana tsoron bayyana mata don iyayenshi, zai

ma iya yiwuwa ya sanar mata

ɗ

in amma ta ƙi bashi ha

ɗ

in kai don babu macen da za ta yi

kuskuren jefa kanta inda ta san ba

'a ƙaunarta ko kuma inda za ta sha wahala"

Numfashi ya sauƙe

"Umma haka kawai nake jin kaman ba zan sameta ba"

"Ka cigaba da kyautata mata domin zuciya tana son mai kyautata mata, idan har matarka ce za

ka aureta, ni ma zan so ka sameta don na tabbat

ar wacce ta iya mallake zuciyar My Son ba

ƙ

aramar nagartaccciyar mace ba ce"

Ya miƙe zaune yana murmushi

"Umma za ki fara taya autocinki zolaya ta ko?"

"Ai gaskiya ne sabon shiga, duk ka bar komai obvious sai gano ka muke yi dubi duk yadda ka

ru

ɗ

e dag

a sanin tana da wani saurayin"

Ta ƙarasa da dariya.

"Duk ba za ku gane bane umma ni dai na yi nan"

Yana ji tana cewa

"Toh zo ka ganar da mu mana"

Yayi murmushi kawai. Allah ya gani shi karan kanshi ba zai ce ga sadda ya fara jin son Afeefah

a ranshi

ba, kawai dai ya san ta yi mishi kyau ranar da ya fara ganinta, sanyin muryarta idan

tayi magana sai yake jin tamkar ƙanƙara ake zuba mishi. Ko da ta bar asibitin bai wani sa hope

ɗ

in sake ganinta ba amma daga ranar da ya je ya isketa cikin fitar hayyaci

sai ya ji tamkar an

soki zuciyarshi da mashi barin ma da ya gama fahimtar tana shan wahalar rayuwa a gidan,

sannan ya san babban burin ta a rayuwa shi ne ta yi karatu ta zama wata public figure da za'a

yi alfahari da ita, kaman tana da wani ciwo ne da

take jin ba zai ta

ɓ

a warkewa ba har sai ta yi

nasara a duniyar ta, ba ya jin zai iya bar wa saleem ita za su buga wasa ne duk wanda ya iya

allonsa ya wanke.

A daren da misalin ƙarfe tara ya ƙira layinta, ta gama wanke-wanken dare kenan da yau yayi

ya

wa sossai saboda abincin da aka yi kalolin daban-daban, sai duba wayan take ko za ta ga

saƙon saleem don gaba

ɗ

aya ranta babu walwala, ko da suka ha

ɗ

u ko kallonta bai yi ba kuma ta

sake mishi saƙo babu reply.

"Assalamu Alaikum warahmatullah"

A natse

ya amsa

"Wa'alaikissalam gimbiyar mata"

Tayi ignoring sunan da ya ƙiratan

"Ka koma gida lafiya?"

"Da an damu da ni ai da an neme ni, ni da ya zama dole na ba gashi na kira ba. Ya kike?"

Har za tayi magana ya katse ta

"Wait!! Kina lafiya ko? Ya na ji

muryarki duk cike da damuwa da rashin Walwala ba yadda na

bar ki ba?"

Ta

ɗ

an ja numfashi tana tafiya kwance daga zaunen da take jingine da gini.

"Kaina ke

ɗ

an ciwo"

"Eyyaa so sorry, kina da ORS?"

Ta girgiza kai tana amsawa da

"A'a"

"Ki sha pcm da s

afe zan zo in auna jinin ki sai in taho miki da ORS

ɗ

in, ciwon kai bashi da daa

ɗ

i

musamman ga ke da jininki sauƙa yake kuma kin san ya fi high BP hatsari"

Idanu kawai ta runtse bata san me zata ce ba tunda ta riga ta yi su

ɓ

utar baki ta ce kanta na

ciw

o zuwa kam sai ya zo to kuma saleem da har yanzu bai sauko daga fushin

ɗ

azu ba fa?

"Kina ji na kuwa Afeefah?"

"Eh ina ji, na ce da ma ka barshi in na yi bacci zai daina"

"hmmm ke dai kawai in na zo

ɗ

in zan ƙira ki, kwanta ki huta Allah ya baki lafiya"

Yana kai nan ya katse wayan ba ya so ta hana shi zuwa haka tayi ta juye-juye har bacci ya sure

ta.

Washegari tana gama goge-goge ko

ɗ

aki bata koma ba sai ga ƙiran shi, gate kawai ta wuce

don ta kar

ɓ

a da sauri kan saleem ya tashi ya ganta

"Sannu da

zuwa"

"kin tashi lafiya?"

Yayi tambayar yana ƙare mata kallo, ita kam ko me ta saka kyau take mishi

"Alhamdulillah ya su umma?"

"Umma na gaishe ki da jiki ta ce in miki sannu"

"Na gode sossai"

Leda ya fitar ta zare ido, ko kayan jiya bata bu

ɗ

e ba sab

oda damuwar fushin saleem da ita

yanzu kuma ya sake ciko leda? Shi kam ba ya gajiya ne?

"Hidimarka na yawa a gareni Dr. Na kan rasa kalaman godiya a gareka, wani lokacin sai in ji

tamkar ba na kyauta maka don ka fara ƙaunata tun ba ka san wacece ni ba

! Ban san ya za ka

kar

ɓ

eni ba a duk ranar da wani ya tare ka ya ce maka Afeefah annoba ce!"

Kallon bana fahimtar zantukan ki yake mata daidai saƙo ya shigo wayar ta sanin saleem ne ya

sa dole ta bu

ɗ

e tana ta ƙoƙarin ha

ɗ

iye kukan dake zuwar mata

"Ki s

allame shi za mu yi magana"

Ta

ɗ

ago ta kalli Sulaiman da har lokacin idanunshi ke kanta.

"Zan shiga ciki za mu yi magana"

"Saleem

ɗ

in ne ya ce ki sallameni?"

Ya fa

ɗ

a cikin wata murya yana ƙara tsare ta da idanu.

Ba Ta yi magana ba ta mayar da kanta

ƙ

asa kawai.

"Ya za ki saka ni a duhu kuma ki tafi ki bar ni ciki? Me kike nufi a tare ni a ce ke annoba ce?

Mutum ya ta

ɓ

a zama annoba ne Afeefah?"

Muryar ta na rawa tace

"Kwarai Dr. Sulaiman da za ka iya da ka yi tattaki zuwa Dutsen-wai ka tambayi wace

ce Afeefah

kamal ina da tabbacin bayan nan ko mai sunana aka ƙira maka za ka gudu! Umma ta kar

ɓ

e ni

ne domin itama bata san wacece ni ba don babu uwar da za ta kar

ɓ

eni matsayin surka muddin

tana ƙaunar

ɗ

an ta"

Ranta zafi yake mata, tana maganar ne tana

tuna mahaifiyar saleem da kyamatarsu gareta ta

wani

ɓ

angaren kuma bata ga laifinsu ba don ba laifi bane mutum ya kare abin da yake so.

"Ka yi haƙuri ka tafi Dr. bana so sai ka zurfafa kasan ni wacece in karya maka zuciya, na tafi

ciki"

Tana kai na

n ta nufi ciki ta bar shi tsaye, hawaye take zubarwa ba wai duk cikinsu babu mai

nagartar aurenta bane sai dai tana ji babu inda za'a kar

ɓ

eta matuƙar an san wacece ita!

Ta

ɓ

on nan da bata san mafari ba ba zai ta

ɓ

a goguwa a tarihin ta ba, tabo ne mai ra

ɗ

a

ɗ

i da har

Abada za ta cigaba da rayuwa cikin gangar jikin da ruhi mai tarin buruka suka mutu... Da

saleem ta ci karo a sadda ta shawo kwanar

ɗ

akinta ido kawai ya zuba mata ko da ta zo bata

tsaya ba kawai ta wuce shi yayi saurin shan gabanta.

"Afeefah

saboda Sulaiman kike

ɓ

ata rai da ni?"

Hawaye take yi wadda ta kasa sarrafa su cikin rabuwar murya tace

"Ba saboda shi bane yaya saleem"

Ta sake yunkurin wucewa ya sake tare ta

"Ban gane ba bayan ga idanunki nan suna zubar da kwallah Afeeefa?"

Cikin Mu

ryar kuka ta shiga cewa

"Ina kuka ne saboda na gaji da yaudara ta da zuciyata ke yi na cewar zan samu farin ciki, ina

zubar da hawayene saboda na farka daga mafarkin da bashi da tabbas"

Shesheka ta ja tana kallon cikin idanunshi

"Ka gaya min Yaya salee

m a cikin ku biyu da waye zan dogara? Da Kai da mahaifiyarka ta yi

Allah ya isa muddin ka yi min maganar da ta wuce ta minti

ɗ

aya ko da Dr. Sulaiman da bai san

wacece Afeefah ba?"

Wuce shi kawai ta yi don ta san ba zai amsa ba saboda minti

ɗ

ayan ya ri

ga ya wuce hakan ya

kara rura wutar zuciyarta ƙarfin kukan ya ƙaru, jakar hannunshi ya bi ta har cikin

ɗ

akin ya ajiye

ya tsaya ya zuba mata idanu yana jin kukanta na sukan zuciyarshi, idanunshi suka sauya

sossai tausayinta da ƙaunarta suka ninku a cik

in ranshi.

Samha da ke tsaye jikin pampo ta sake hanci da baki tana kallon su ta kwasa da gudun tsiya ta

kamo hannun mommy

"Mommy zo zo zo ki ganewa idanunki wallahi Ya Saleem ne

ɗ

akin Mayyar chan..."

Mommy har tana tripping garin sauri suka nufi bay

an a lokacin suka hangi bayanshi ya fito ya

nufi hanyar waje, duk su hu

ɗ

u suka nufi

ɗ

akin kowa da bala'in da ke cin shi a rai...



🖤

Gureenjoh

🖤

HAIHUWA DA HANJI

(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin

(Gureenjoh)

Wat

tpad-Gureenjo6763

Arewabooks-Gureenjoh

*FREE BOOK*

*017*

18hours Earlier

Kanta a ƙasa tun da Sulaiman ya fita daga gidan tana tsaye ne jikin taga tana kallonsu tun

Shigowarshi da ma isowar su saleem da tafiyanshi bayan ya ba Afeefar Abu a led

a, bata ta

ɓ

a

sanin haka so yake ba sai da ta fa

ɗ

a komar Sulaiman zuciyarta yayi mata wani irin nauyi,

tsananin haushin Afeefah take ji kaman ta samu bindiga ta harbeta kowa ya huta, a yanzu ma

bata san hawaye na zuba mata ba sai da ta ji an dafa ta.

Ɗ

ago kai tayi ta kalli Samha sai ta duƙar da kan again tana share hawayen fuskarta

"Sameera me ke damun ki haka? Menene ya sameki kike kuka?"

"Babu Samha"

"A'a Sameerah ina fa lura da ke kwana biyun nan duk

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login