Showing 126001 words to 129000 words out of 174924 words

Chapter 43 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete

ka manta da mu gaba

ɗ

aya ai shiyasa ban ga

ka kawo gaisuwa ba..."

Har lokacin yana dan murmushi yace

"Wani abin ake mantawa amma wani ya fi ƙarfin mantuwa Mama, za

n zo in shaa Allahu ban

gama warware gajiyar aiki bane. Na bar ki lafiya"

Yana kai nan ya wuce ta Gaab

ɗ

o ya bishi da sauri.

Da kallo ta bi bayanshi sama da mintuna biyu kan ta juya ta nufi sashen na mai martaba.

****

Saleem na sauke waya ya kall

i Mommy dake zaune cikin kujera a sabon gidansu da suka dawo

komai na ciki sabo ne kuma a tsare gwanin kyau da

ɗ

aukar ido yace

"Mommy kin ji ikon Allah ko?"

Duk su Sameera idanu suka mayar kanshi mommy tace

"Me ya faru?"

"Mommy ashe Rayyan jinin sar

auta ne, mahaifinshi shine Laami

ɗ

on Fombina."

"Da gaske kake ko wasa?"

Cike da dumbin mamaki mommyn ta jefa mishi tambayar

"Wallahi da gaske mommy yanzu haka yana masarautar su ashe ƙanwar shi ce aka yi

kidnapping suka je suka samu sa'ar tseratar dasu,

gobe duk su Afeefah za su tafi chan nima

yanzu zan sayi ticket"

"ikon Allah ikon gaske, wato a wannan duniya ka kalli mutum ne kawai baka san waye shi ba,

No wonder yake da

ɗ

abi'ar sarautar... Ikon Allah wannan abin mamaki dayawa yake"

Sadiqa tace

"Oh wa zai tuna Afeefah za ta iya sa'ar zama matar irin wannan mutumi? Yanzu mu fa ko

kallonshi sai da hanya...waye bai san irin tarin dukiyarsu, karfin mulkinsu da izzarsu ba!"

Samha tace

"Gaskiya tayi dace kam tsuntsu daga sama... Mun mata murna Allah

ya cigaba da basu zaman

lafiya ha

ɗ

e da zuri'a dayyaba"

Duk suka amsa da Ameen amma mamaki da tsoron Allah na sake rufe su rufff.

Saleem ya miƙe ya fice daga gidan.

****

Kitchen ya shiga kai tsaye bayan shigarshi sashen ya dafa indomie don babu ab

inda babu na

girki cikin babban kitchen

ɗ

in komai na zamani komai kuma fess kaman ka lashe don walwali, a

plate ya juyo ya dawo parlor hannunshi

ɗ

aya rike da ruwa yana gama ci ya mayar da kwanonin

ya wuce

ɗ

aki bai samu ya Kira Abeeha da ya ga missed cal

l nata ba saboda lokacin masallaci

dake kokarin ƙurewa ya sauya kaya zuwa wasu Fararen jumpha hadadden

ɗ

inki 'yar ciki da

babbar riga ya fita yayi kyau ainun daga ka ganshi zaka san yaro da ku

ɗ

i ne abokin tafiyar

manyan, ga sarautar amma ya tafi da tsan

tsar wayewa, ilimi da sanin kan tsarin shiga.

Hula da takalmin da ya saka duka farare fatarshi sai shining yake Dukda ma ya

ɗ

an yi duhu

ka

ɗ

an saboda zaman da suka yi daji amma fess yake ba ma zaka gane ba idan ba ka san shi

ba, turare ya feshe jikinsh

i da su kala daban daban kan ya zari wayanshi ya fito tuni duk suka

miƙe dogaran suka fara zabga mishi kirari ya

ɗ

aga musu hannu don bai cika so ba yayi gaba

suka rufa mishi baya har mota, Dukda masallacin ma a cikin masarautar yake sai dai akwai 'yar

n

isa don haka dole mota ya shiga suka yi har motoci uku da dogaran suka nufi masallaci.

Mai martaba na shiga shima ya iso ya shiga nan aka fara huduba bayan an gama tsaf aka

gabatar da sallah kaman yadda addini ya tanada aka yi adu'o'i kan aka shiga wat

sewa a

hankali, daga nan fada suka nufa don sarki na son ganinshi yana isa gaban manya jagoran

addini da al'ada na fulani wato Laami

ɗ

o ya gabatar dashi a matsayin Ciroman Fombina kuma

Yarima Fuunange na ƙasar Fombina (Yariman Matasa) a take aka mishi ra

wani fari ƙal mai

kamshi wow ya fita kaman ka sace shi ciki, kasancewar wurin akwai yan jarida kala kala tuni ya

fara zagaya duniya.

Turaki ne ya kar

ɓ

i abin magana ya gabatar da kanshi kan ya ce

"Ciroma alhakina ne da in sanar maka aikin matsayinka,

na san ka riga ka san Ciroma shine

wanda aka

ɗ

auka matsayin

ɗ

an gado ko mai jiran gado. Yarima Fuunange wato Yariman

Matasa kuwa mun bar maka goben matasan mu ne a hannunka, kai ne shugabansu wurin

ganin sun cimma al'adar mu na fulani bisa kan daidai wa

to:

• Koyon Pulaaku (hakuri, ladabi, kunya, jarumta).

• Koyon sana'a ko aikin iyaye (kiwo, noma, ko fatauci).

• Haskawa a cikin al'umma ta hanyar waka, rawa, da wasan al'adu da gargajiya.

Muna yi maka Fatan alkhairi da Fatan Allah ya baka ikon sauke wa

nnan nauyi da aka

ɗ

ora

maka"

Tuni sarkin busa ya fara busa algaita mai daa

ɗ

in sauraro dogarai suka shiga jefo kirari daban

daban, ya miƙe tsaye ya isa gaban mahaifinshi yayi godiya ya juya aka yi mishi rakiya da

wannan busa da sarewa

"Taaakawarka la

fiya

ɗ

an sarki jikan sarki kuma uban sarkin gobe, kaaaareka Ciroman duk

duniya Yariman Matasa gaba saalaamun baya salaaamun, maƙiyanka fadawarka

ɗ

aawisu

sarkin ado... Kyaun

ɗ

a shi ne ya gaji mahaifi kaareka Ciroma"

Abin da ake ta nanatawa kenan busa da

sarewa na tashi har parlorn baƙin shi na sashenshi

inda anan zai gana da 'yan jaridar da suke jiran shi kan aikinsu.

Zama yayi ya

ɗ

ora kafa

ɗ

aya kan

ɗ

aya yana dan lumshe ido ya bu

ɗ

e saboda gajiyar da yayi ga

chan ƙasan ranshi wani abu na mintsininshi

na kewar abin da zuciyarshi ke mararin ko da

sauraron muryarta ne bai samu dama ba.

"Ranka ya da

ɗ

e Dukda abin da ya ajiye mu anan daban sai dai za mu fara ne da taya ka

murnan shigowa cikin ahalinka lafiya, shin me za ka iya cewa akan farin cikin da k

ake ciki a

yanzu? Menene kuma ya zama babban mukamin bayyanarka a wannan lokaci?"

Murya ya

ɗ

an gyara bayan yayi sallama da Fatan alkhairi kan ya furta

"Komai lokaci ne na yarda da wannan, sannan bafulatani yace Munyal deefan hayre, ko va'i fu

jippan"

(mai haƙuri kan dafa dutse kuma duk nisan jifa ƙasa zai dawo)"

Amsar kenan da ya bayar, dan jaridar ya zaci zai kara wani abu amma sai ya ji shiru sai yace

"Masha Allah, Toh bari mu koma abin da ya ajiye mu anan shin menene ya faru? Ta ya aka yi

taron

al'umma suna jiran ganin waennan miyagu sun kasance Fulani kaman yadda aka jima

ana yi wa Fulani ku

ɗ

in goro sai kuma aka haihu a ragaya?"

"Dama chan kulba ta jima tana

ɓ

arna ana cewa ja

ɓ

a ce, bana manta ina da wani shugaba a

baya da sanadiyar kudin g

oro da ya mana ban ta

ɓ

a furta mishi ni bafulatani bane amma ya kafa

min karar zuka ban ci mishi ba ban sha mishi ba, hakika wannan irin zato na duk bafulatani

ɗ

an

ta'adda ne ya jima yana ciwa dayawa tuwo a ƙwarya.

Ba a tuna baya in ji masu iya magana wa

i gyartai ya ci sarauta, a lokacin da duniya ke kwance

kabilu mabanbanta kan shiga rugagen Fulani ayi wasa tare, a ci abinci tare a sha kindirmo a

dalilin haka har zumunci ya ƙullu sai auratayya ta shiga tsakani. Da tafiya tayi tafiya a sannu

sannu aka

fara kwacewa Fulani shanu da matayensu a rugage kafin komai ya ta'azzara da abin

ya fara zuwa gidan gona da kauyuka sai aka yi musu ku

ɗ

in goro aka far musu da kisa na kan

me uwa da wabi wanda kan iya

ɗ

arsa

ɗ

aukar fansa, dayawa daga cikin Fulanin da suke

rayuwa

a daji babu ilimin addini ba na zamani, malamai babu ruwansu da kai da'awa, gomanti babu

ruwan ta da samar da ingantacciyar ruwa ko makarantun zamani, aka kwace sandunansu na

kiwo aka damƙa musu makamai saboda wani ƙudiri kawai na samun duniya a

ji daa

ɗ

in cin ta da

tsinken sakace.

A hankali ringingimu suka fara yawa ta yadda zaman lafiya yayi mana ƙaura hakan ya shafi har

waenda basu ji ba basu gani ba, shi fa

ɗ

an ta'adda bashi da ƙabila, yare, addini ko jinsi in dai

mutum bai da imani ko wane

ne shi bahaushe, Fulani, kanuri, yoruba ko igbo zai iya kasancewa

ɗ

an ta'adda hasali ma ku sani ba Fulani bane suka aikata mana wannan ta'asar idan ma su ne

suka aikata wa wasu daga cikin mu a wannan karon ba su bane don ma turanci ne tsantsa a

bakin wa

ennan, makamai da abincin da suke ci be yi yanayi da na bafulatanin ruga ba sai na

wayayyen mutum

ɗ

an zamani amma kuma idan zasu yi hausa su kan yi da sigar harshen Fulani

Lallai an jima ana ruwa ƙasa na shanyewa."

Ɗ

an jaridar cike da gamsuwa yace

"B

arka da Yariman Matasa Ciroman Fombina, hakika gwalagwalan kalamanka sun fi yanayi da

na hikima Allah ya sa mu gane. Toh wace hanya kake gani za'a bi wurin dakile wannan al'amari

da ya ta'azzari al'umma yake kuma lalata musu Matasa?"

"Hanyoyin masu sa

uƙi ne ga al'umma amma masu wuya ga gomnati don zai kawo musu cikas

amma idan al'umma suka tashi suka yi aiki a tare za'a iya maganceta cikin sauƙi, hanyoyin za

su iya ha

ɗ

a wa da

• Karfafa tsaro da sa ido a kan dazuka da

hanyoyi.

• Ƙara horo da kayan

aiki ga jami'an tsaro.

• Bincike da hukunta masu laifi cikin hanzari.

• Ƙarfafa al'umma da aikin yi ga matasa.

• Ƙarfafa ha

ɗ

in kai tsakanin al'umma da hukumomi - wato tsaro na gari.

• Ƙin biyan kudin fansa - domin rage ribar garkuwa"

Yana maganan ne y

ana ƙirgasu da yatsun shi cikin aji da iya magana.

Kanshi duk ya ishe shi da ciwo da kyar ya gama sallama da mutane yayi la'asar ya shiga ya

kwanta yana lumshe idanunshi da suke mishi nauyi ainun duk yadda ya washi baccin yamma

bai san ya

ɗ

auke shi ba

don ya sha magani ga gajiya da ya tarar mishi.

***

Idanu kawai Afeefah ke Binshi dashi tun sanar da dawowanshi hasko shi da aka yi ana mishi

sarautar Yariman Matasa da ma hirar da aka yin don live ne a manyan jaridu har international,

Fatan alkhai

ri da ake Binshi da shi da yabon da yake sha duk suna kallo a ipad

ɗ

in Abeehar, ita

dai ta rasa me ke damunta ma hawaye kawai ta fara tsabar feelings

ɗ

in sun zo mata daban

daban, ya mata kyau ba ƙarami ba yadda kuma ya mata ta san yayiwa yanmata dayawa,

kishi

na taso mata sai kuma ta shiga damuwar anya ma a mace ya dauƙeta? Don ko ta wani

ɓ

angare

tana ganin ita

ɗ

in ba tsararshi ba ce, tun daga tsatso, asali, ilimi, dukiya da kuma mulki ba ta

inda tayi matching da shi kenan 'yan uwanshi za su iya ware t

a yadda take jin labarin gidan

sarauta?

Meyasa be neme ta ba? Sukuku haka su Abeeha suka taya ta ha

ɗ

a kayanta akwati biyu suna

ta surutu bata ce musu komai don fa

ɗ

uwar gaban da take fama dashi ka

ɗ

ai ya ishe ta, ko da

suka bar

ɗ

akin kifewa kawai tayi

ta saki kukan da bata san na menene ba, ko abinci bata ci ba

tayi kuka ta koshi har bacci ya

ɗ

auketa a haka wuraren bakwai na dare.

****

Shafa fuskar ipad

ɗ

in take da ake nuno hiran tana kuka, tana ganin yadda yaronta ya girma ya

zama mutum, tana g

anin tarin baiwa da nasaba da Allah yayi mishi tana jin guilt na tauye mishi

wannan hakki tun daga yaranta, tana tuna yadda ta zame kafafunta daga cikin hannunshi tana

tafiya ta barshi a bakon wurin da bai san kowa ba.... Bata ga laifinshi ba don bai zo

inda take ba

itama kunyar fuskantar shi take ji kaman ta nitse.

Turo kofan aka yi aka shigo, ta

ɗ

aga kai ta kalli Aisha, Matashiyar kyakyawar yarinyar da ke

tsananin kama da Rayyan

ɗ

in ta iso gangarta

"Ammi Meyasa kike son sakawa kanki damuwa har h

aka? Baya nan kullum kuka da tunani ba ki

samu cikakken farin ciki ba ya dawo ma baki huta ba? Gashi shi ko ya damu dake tunda bai

tako kafarsa ya zo inda kike ba?"

"Aisha bashi da laifi don bai zo ba, baki san me na aikata mishi bane"

"ko me kika ai

kata mishi uwa fa uwa ce Ammi don Allah tunda ya bayyana cikin koshin lafiya

yana ci yana sha kuma babu abinda ke damunshi ki bar wannan kuka haka ki nemi natsuwar ki"

Da lallami tayi maganan, Ammie tayi murmushi mai ciwo sati uku kenan ko kallonta mai

martaba bai sake yi ba bare har yayi magana da ita, ta san tayi kuskure amma su saurare ta

kan su yanke kowani irin hukunci, tana kuma ganin Aishan bata san zafin dake cikin

Abandoning bane ta tashi gaban iyayenta da gatanta shiyasa take wannan magana am

ma ita ta

san dole sai an dauki lokaci Sameer zai sauƙo.

Karfe shidda ya tashi ya watsa ruwa yayi sallah kan ya kira Abeeha ta

ɗ

auka suka gaisa kan

yace

"Me kaman Muryar jannah nake ji?"

"Eh Yaya ta zo ne da shirin tafiya akan gobe kawai sai mu wu

ce airport daga nan"

"Me zai faru idan goben kuka ha

ɗ

u airport da ita? Mijin yarinyar nan na sakacin barin matarshi

sakaka tana yadda take so fa... Ina Afeefahh?"

Miƙewa tayi

"Bari na kai mata tana

ɓ

angarenku"

"Wayanta fa me ya same shi?"

"Ruwa ne ya

shiga sai ya

ɗ

auke Yaya"

Bai ce komai ba chan kuma ya fara ja mata kunne akan su tabbatar basu bar komai da zai iya

lalacewa a gidan ba tana amsawa har ta tura

ɗ

akin Afeefah da sallama.

"Yaya ta yi bacci fa in tashe ta?"

Ya

ɗ

an yi shiru yana jin ba

daa

ɗ

i kaman ya ce eh sai kuma yace

"Kyaleta..amma sallah fa?"

Sai tayi shiru ya fahimta don haka yace

"Shikenan! Da safe za mu yi magana"

Ta mishi sallama ya katse wayan ita kuma ta fice daga dakin.



🖤

Gureenjoh

🖤

HAIHUWA DA HAN

JI

(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin

(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763

Arewabooks-Gureenjoh

ADABI WRITERS ASSOCIATION

*FREE BOOK*

*48*

Washegari saboda tarin gajiyar da ke jikinshi bai iya ya farka ba tun bayan Sallar asuba sai

wuraren karfe sha

ɗ

aya, ko da ya kalli time ya san any moment from then sun kusa isa already

Mai martaba ya tanadar da duk motocin da za su

ɗ

auko su daga airport da ma masauki har da

abin da zasu ci kan ya zauna da su gaba

ɗ

aya yadda ya shirya.

Wannan

dalili ya sa kawai ya shiga wanka a natse yake komai cikin sarauta da ya bi jiki, ya fito

ya shirya cikin manyan kaya mint green ne yadin mai

ɗ

an duhu ya mishi kyau ainun ya feshe

jikinshi da turaruka kan ya fito parlor sai karab idanunshi suka sauƙa ak

an kuyangi har biyar da

suke zaune daga chan kusurwan parlorn bai tanka su ba ya shiga kitchen ya ha

ɗ

a tea ya fito ya

zauna tare da crossing legs nan suka fara kwasar gaisuwa kai ya gya

ɗ

a kan ya yi kiran Gaab

ɗ

o

yana cigaba da sipping tea din yana karka

ɗ

a ƙafafu.

"Wa ya aiko su?"

"Uwargida Fulani Adama ce ranka ya dade ya baka yawan rai"

Ya amsa

Bai

ɗ

ago ba idanunshi na kan waya yace

"Duk su bani wuri ba na son ganinsu ka kuma tabbatar basu sake shigowa sashen nan ba"

Da sauri ya amsa ya juya ya

kallesu tuni suka miƙe suka tafi

ɗ

in.

Ba'a jima da tafiyan su ba sai ga kira daga mai martaba dole ya miƙe ya nufi sashenshi, a

zaune ya same shi shima ya samu wuri ya zauna ya kwashi gaisuwa

"Mamanka ta kawo min ƙararka, Meyasa ka kori kuyangin da a

ka tura sashenku? Ka dai san ko

kai baka buƙata matarka tana buƙatarsu saboda hidima"

"Basu yi min bane ranka ya da

ɗ

e"

Murmushi mai martaba yayi

"Toh shikenan zan yi magana da jakadiya sai ta kawo maka wasu"

Shi dai idan ba don mai martaban ba da ba

wata da za'a tura mishi shashe amma bai ce komai

ba.

"Baƙinmu za su iya sauka cikin kowani lokaci motoci na nan suna jiransu a Airport da Wambai

da shi na wakilta ya tarbe su saboda muhimmancinsu"

Ko kan yayi magana aka fara sanarwar Shigowar Mahaifiy

arshi Dukda yadda gabanshi ya fa

ɗ

i

zuciyarshi ya chanza bugu hakan bai sa ya

ɗ

ago kai ba kanshi na kasa har ta samu wuri ta

zauna ta mayar da kanta ƙasa a hankali hawayenta ke diga bisa kan kyakyawar shimfidar

parlorn.

Shiru wurin ya

ɗ

auka kan a ha

nkali Rayyan yace

"Barka da safiya ranki ya dade"

Bai jira amsarta ba ya miƙe zai fice tayi saurin

ɗ

ago kai tace

"Sameer...!"

Chak ya tsaya yana jin sunan har cikin ranshi sai dai yana tuna ranar da ta mishi umarnin cewa

ya manta da ya ta

ɓ

a amsa wanna

n sunan, ya manta ya ta

ɓ

a sanin su a rayuwarshi.

"Kaico na! Kaicon uwar da

ɗ

an ta ba zai iya

ɗ

aga idanu ya kalleta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login