Showing 57001 words to 60000 words out of 174924 words

Chapter 20 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete

/>
"Saraki ciwon kai ne? Ko za ka je asibiti?"

Girgiza kan yayi ka

ɗ

an yana yamutsa fuska

"Ba sai na je ba Mammi"

"Saraki in na barka haka dare ba zaka iya bacci ba, ka taimakeni ka je ka ga

psychiatrist din ka"

Shiru yayi bai ce komai ba. Ta sauƙe numfashi ta fara duba wayanta cikin mintuna ka

ɗ

an sai ya

ji muryarta tana magana da likitarshi, bu

ɗ

e ido yayi ya kalleta bata damu ba har suka gama

wayan.

"Za ta zo, don Allah ka tashi ka saka

wani abu a jikinka mu je parlor"

Ta fa

ɗ

a cikin kulawa kaman yadda yake damuwa da ciwo da damuwarta, shi ma bai san yadda

zai yi bane, bai san ya zai yi ya hana kwakwalwarshi tsayar da tunanin baya ba, bai san ya zai

yi ya cire tsananin nauyi da damuwar

da ke kwance a ƙasan ranshi ba, a duk lokacin da ya

samu sassauci to fa a tsakanin da yake ganin farin ciki da walwala a fuskar Mamminshin ne

saboda baya so yake sakata cikin damuwa amma yaya zai yi?

"Zan zo!"

Ya fa

ɗ

a a hankali.

Ta juya ta fice da

damuwa a fuskarta, bai yi bacci ba a daren jiya dama ya saba da rashin

isashen baccin dare, tun tana kwana dashi har taga yayi girman da bai kamata su cigaba da

kwana ba amma ko bacci take tana tunanin yadda yake tafiyar da nashi daren, ba'a yi mishi

ad

alci ba amma kuma to ya suka iya ne?

Da kyar ya miƙe ya saka armless vest mai fadi da three quater da ya kai mishi gwiwa, a bakin

gadon ya zauna yana dafe kai har lokacin fuskarshi jazir babu

ɗ

igon fara'a a kan fuskar tashi,

ba'a jima sossai ba sai ga

Mammin ta dawo ta kama hannunshi suka fito, a zaune kan kujera ya

ga Dr. Ɗin tashi macece babba da a haife zata haife shi, ganin sun ha

ɗ

a idanu ya sa tayi mishi

murmushi ya

ɗ

auke idanu, ajiyar zuciya ta sauke har ya zauna ya kishingida ya

ɗ

aura kafa day

a

kan daya Mammi ta fita bata ce komai ba.

"Malam Rayyan! Barka da warhaka"

Ido ya

ɗ

an bu

ɗ

e ya kalleta kan ya amsa.

"Whats happening? Na zaci mun wuce wurin nan duka..! Mafarkin ne?"

Shiru yayi chan dai ya gya

ɗ

a kai

"Am having a sleepless night for

almost a month now"

"Me ya faru? Are you taking your pills?"

Gira kawai ya

ɗ

aga don kan ya mishi nauyin da ba zai iya dagawa ba.

Ba don ma ya san darajar likitar ba ba zai kula ta ba, tayi ta janshi da magana dai har ya

ɗ

an

sake ta bashi magani cikin

kulawa da kwarewa a aiki.

"Mammi wants me to get married, tana tsoron ta mutu...." Ya

ɗ

an yi shiru zuciyarshi babu daa

ɗ

i

sam kan ya cigaba

"ba ta so ta bar ni ni ka

ɗ

ai ba tare da mata ba and i hate the idea... Me yasa take yawan zancen

mutuwa? Yana

damun zuciyata da kwakwalwata kina tunanin zan rayu bayan bata nan?"

Idanu ta zura mishi, Rayyan a cikin patients

ɗ

inta da take gani sama da shekaru talatin yana

daga cikin na daban da take jin damuwarshi tamkar

ɗ

an cikinta, tana tsananin tausayinshi ga

shi

kuma Allah sai ya sake aiko mishi wata jarabawar akan wata na rashin lafiyar Mammi da

fargabar mutuwar a kowani lokaci, sam bata so Mammin tashi take kawo mishi zancen tunda a

ranshi ya riga ya san kowa zai mutu idan ajalin shi ya zo amma kuma ta ta

ya ta duba raunin da

yake danne wa a cikin zuciyarshi he was already traumatized, yana fama da insomia for so long

ciwon Mammi kuma ya haifar mishi da anxiety tsoro da fargabar barin shi da zata iya yi.

Lalla

ɓ

a shi tayi tayi har ya

ɗ

an sake, maganin d

a ta bashi kuma ya taimaka mishi don kafin ta

tafi ma yayi bacci a kan kujerar, Mammi ta samu

"Don Allah Maman Rayyan ki taimakeni a kan Rayyan, ki daina mishi maganganun da zai ji a

ranshi kaman wasiyya ne, kin san matsalar shi kin san da ya ya girma i

n ba Allah ba babu mai

iya kawo Rayyan matakin da yake kai yanzu"

"Dr. Ya zan yi ne? Ina fa

ɗ

a mishi hakan ne saboda ya shirya, ya kamata ya shiryawa hakan

dole zata kasance amma bana Fatan hakan ya kasance bashi da wani kafa

ɗ

ar, bana Fatan

hakan ya k

asance ba shi da inda zai iya bayyana damuwarshi shiyasa nake so yayi auren"

"Amma kin san matsalar da niyyar auren nan ya jawo a baya, a maimakon ya gyara sai

tabargaza da yayi mana har ya zama for months Rayyan baya aiki baya kuma fita ko ina, bakya

t

soron abin da ya faru ya sake faruwa?"

Shiru Mammi tayi itama duk damuwa a kan fuskanta kan ta ce a hankali

"Zan san yadda zan yi likita, na gode sossai da taimakon ki ina fata zai

ɗ

ore ko da bana nan"

Murmushi kawai tayi ta taso ta dafa kafadar Mammin

ta

ɗ

an bubbuga kan ta fice bata iya ta ce

komai ba.

Hawaye ne ya silalowa Mammin, ita kadai ta san me take ji, ita ka

ɗ

ai ta san tsoro da fargabar

da bawa kan shiga a duk sadda aka ce maka ga wa'adin mutuwarka Dukda bata yarda ba

amma hakan ya tsaya m

ata a rai tun shekaru bakwai baya, Dukda ta wani gefen hakan ya

matuƙar bata kusanci da ubangijinta sai dai tsoronta yadda zata tafi ta bar Rayyan, bata jin

yaranta matan saboda basu da matsalar komai amma Rayyan fa? Raunin shi sabo zai dawo

bata son ha

kan bata Fatan hakan don haka dole ne a gareshi ya nemi abinda zai tallafeshi a

bayanta.

****

Ta

ɓ

angaren Dr. Sulaiman neman duniya ya saka an yi wa Afeefah sai dai babu ita babu

alamunta, police station har uku daban daban ya kai report sai dai ba

bu ko duriyarta.

Tun yana ciwon kai a tsatsaye har sai da ya kwanta don da gaske ya matuƙar damuwa, a

ƙ

arshe haƙuri umma tayi ta bashi akan ya fawwalawa Allah ya kar

ɓ

i auren da aka bashi don

Abba ya nuna mishi babu gudu babu ja da baya.

A dole daga

ita har ƙannenshi suka fara shirye shiryen auren tunda sati biyu kachal ya saura a

yanzu.

****

A

ɓ

angaren saleem ma duk ya ƙare a tsaye saboda damuwa da tunani, a kullum adu'ar shi a

kan Afeefah ne Allah ya tallafeta ya hanata fa

ɗ

awa halaka Allah

yayi riƙo da hannayenta ya

bata uwar

ɗ

aki na ƙwarai, har yanzu iya gaisuwar ƙannenshi kawai yake amsawa wanda abin

ya dame su sossai ya zura musu ido kawai musamman mommy da ke ta shirye-shiryen aure

ka'in da na'in ita uwar amarya kuma uwar ango.

Sam

eera na zaune a kan plastic chair a wurin parking lots saleem ya shigo da motar shi ya zo

yayi parking ya sauƙa, bai mata magana ba don ta gaisheshi da safe kuma ya amsa har zai

wuce tace

"Yaya!"

Ya juyo ya kalleta duk tayi wani iri da ita

"Yaya don

Allah kayi hakuri da abubuwan da muka yi maka, wallahi na gane kuskurena tun da

jimawa na tuba don Allah"

"Me kuka yi min Sameera? Ai ni dan uwanku ne ba zaku iya min komai ba ko? Sai bare ne zaku

iya yi wa... Babu komai Allah yana gani"

Kuka sossai

take yi.

"Allah ya riga ya nuna min iyaka ta ko a haka na gane kuskurena, Yaya in na tuna abin da muka

yi wa Afeefah sai Naji tamkar jayayya muka yi da ubangiji... Za ka yi mamaki yaya idan na ce

maka na san abin da kake ji a ranka, na san zafi da ra

ɗ

a

ɗ

in rashin masoyi domin Allahnta ya

saka mata, a sadda take nan ina samun sauƙi ne kawai da kallonshi amma a yanzu ko arzikin

kallon babu tunda Afeefah bata nan haka kawai ba sakayya bane?"

Idanu ya zura mata duk ta zama wani iri ta rame,

"Sameera wa

kike so? Rayyan?"

Ta girgiza kai

"Sulaiman?"

Tayi shiru ya

ɗ

an yi jimmm, kan ya matso ta.

"a haka kawai Allah ya barki ya rama mata, ba yafiyata za ki nema ba ita za ki nema ta yafe

miki"

Yana kai nan ya juya ya fice.

Ta saukar da kai tana hawaye,

tana bibiyar Sulaiman sossai Dukda bai sani ba a haka ta san

auren shi wadda hakan ya sake daga mata hankali amma ya zata yi? Jarrabawarta kenan, ashe

Afeefar ma ba laifi tayiwa ubangiji ba ya za

ɓ

i jarabtar ta ta hanyar da ya so, ba zata ta

ɓ

a cewa

Sulai

man tana son shi ba amma zata yi Adu'a Allah ya sassauta mata ya kawo karshen shi.

****

Rayyan yayi kwana biyu yana jinya kan ya

ɗ

an sake Dukda ba sossai ba, sam ko a hanya basu

sake ha

ɗ

uwa da Afeefah ba don bata zauna ba shima kuma ba shiga mutane

yake yi ba idan

bashi da lafiya, Abeeha ta

ɗ

auke ta suka yi sayayya sossai wadda Mammi ce duk tayi mata,

suka je aka sama mata makaranta sun ma ƙi karbar ta sai da kyar aka barta SS1 za ta yi waec

kawai SS2, idan tace hankalinta ya ta

ɓ

a kwanciya irin na

kwana biyun nan tayi ƙarya, wani irin

so da kulawa suke nuna mata.

Bata aikin komai don gidan ma'aikata har sun yi yawa sai ka ga daman zuwa kitchen, uniform

da ake jira

ɗ

inka mata bai samu da wuri ba saboda uniforms

ɗ

in school din ba'a Kasar nan ake

yi ba kuma tsakiyar term ne ya ƙare already wanda suke dashi ba'a kawo wani ba, don haka

kullum suna tare da Abeeha kusan duk wanda ya san Abeeha sai ya san Afeefah matsayin 'yar

uwarta.

Gidan Jannah suka je suka sha yinin su itama bata da damuwa ka

man dai Abeeha don duk sun

samu nagartaccciyar tarbiya daga mahaifiyarsu.

A yau monday Afeefah ta fito sanye da uniform

ɗ

inta mai dauke da bajin KIS(Kaduna

international school) tayi kyau sossai a uniform din sai kuma tayi kankanta, murmushi ne sossai

fuskarta tana yiwa Mammi sallama Abeeha ce zata sauketa in an tashi sai Driver ya je ya

ɗ

auko

ta, har tana shirin fita Mammi tace

"Afeefah kin mance lunch box

ɗ

in ko kunyar dauka kike?"

Abeeha tace

"Ana kunya da ciki ne? Oya maza yi sauri ki sameni

a mota"

Da sauri ta juya bata ankara da akwai mutum ba kawai ta ji ta buga goshinta a kan kirjin shi,

kamshin turarenshi ya sanar da ita waye tun bai

ɗ

ago ba a razane tayi baya baya tana

ɗ

ago ido

sai suka sarƙe cikin nashi fuskar nan tamau, uban Harara

da yake zabga mata ya sa ta nemi

rikecewa...

"Ba ki da hankali ne? Ko ba kya abu da natsuwa ne?"

Dakakkiyar muryarshi ya sauka a cikin kunnenta ai sai....



🖤

Gureenjoh

🖤

HAIHUWA DA HANJI

(A True life story)

Fatima Muham

mad Gurin

(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763

Arewabooks-Gureenjoh

*FREE BOOK*

*23*

"Ba ki da hankali ne nace!"

Ya sake fa

ɗ

a da

ɗ

an ƙarfi, in za ta iya tunawa kalaman shi na farko kenan a gareta, kila to bata

da hankalin ne don yanzu ma riki

ce wa tayi ta rasa me zata ce Bakinta ya kasa furta ko A sai

baya baya da tayi da sauri idanunta da suka firfito farare tass a kanshi.

Ganin Hararar da ya watsa mata yana cewa

"Daina kallona!"

Ya sa tayi saurin

ɗ

auke idon, Mammi ce ta ceceta

"Haba S

araki! Bata san kana wurin bane za ka tasa ta gaba kana zazzare mata ido, kayi haƙuri"

Mammi yake kallo, itama Afeefah jin abinda Mammi tace ya sa tayi ƙoƙarin har ha

ɗ

a kalaman

haƙuri tace

"Ka..yi haƙuri"

Tsaki ya ja ya wuce ta ya barta da fitinannen

kamshin shi, kitchen ta wuce ta

ɗ

auko lunch box

ɗ

in mai kyau dashi ta fito a sanyaye tacewa Mammi

"Mun tafi Mammi"

Daga haka ta fice a parlorn da sassarfa don tana fitowa ya zuba mata ido, tsaki ya ja bayan

fitan ta ya dubi Mammi

"Meyasa kuka sakat

a makarantar da ba'a sa hijab kamar ba musulma ba?"

Mammi ta kalleshi

"Yanzu menene aibun uniform din nan?"

Sky blue shirt ne da navy blue blazer da skirt Dukda a gwiwa ne sai dai ta saka socks da ya

haura mata har cinya, cover shoe Black ne kafafunta

sai navy blue cap da ta rufe kanta kirip

dashi, neck tie ne me layi layi sky nd navy blue sun yi mata kyau kayan kuma babu inda ke

bude jikinta banda hannayenta da fuskarta.

Baki ya ta

ɓ

e bai sake cewa komai ba, abin kari mammi ta kira aka kawo mishi y

a fara karyawa

a hankali, bayan ya gama ya dube ta

"Mammi auren salim next week friday"

"toooh aure haka kwatsam babu sanarwa babu shiri?"

"Nima jiya ne yake fa

ɗ

a min"

"Toh Allah ubangiji ya sanya alkhairi ya sa da mu za'a yi"

Ya amsa da Ameen.

Da

ga nan wani hirar ta shiga yi mishi yana bata amsa a hankali hankali har suka gama ya miƙe

ya bar gidan.

Ƙ

arfe biyu sai ga 'yan makaranta an shigo, bata samu Mammi a babban parlor ba kawai sai ta

shige

ɗ

akinta tayi wanka ta sauya kaya zuwa doguwar rig

a Abaya onion colour mai kyau, hula

ta saka ta fito ta nufi

ɗ

akin Mammi jinta take very fresh nd healthy, wani sa'in ta kan tuna salim

da halin da yake ciki sai kuma tace kila ma ya manta da ita, Sulaiman ma kan zo mata rai ko

yaya yake oho bata sani ba

.

Da sallama ta tura parlorn Mammi ta shiga ta sameta zaune gabanta abinci ne, farin shinkafa ce

basmati aka dafa amma dibawa aka yi kaman na jinjiri da alama ma da measurement cup aka

gwada don ba zai wuce 1/2 cup ba, sai wani wake green, akwai salad



ɗ

an ka

ɗ

an shi ma daga

lettuce sai cucumber da lemon tsami, kaza ce gasashiya 'yar ka

ɗ

an itama a gefe sai ruwa.

Murmushi Mammi ke yi tana amsa sallamar

"Barka 'yan makaranta an dawo?"

"Eh Mammi mun dawo, ya jikin?"

"Alhamdulillah, Ki kar

ɓ

i abinci ki

ci sai ki huta ko?"

"Toh Mammi"

Abincin Mammin ta zubawa idanu sama da seconds biyu kan tace

"Mammi idan ba damuwa zan iya tambayar me yake damun ki?"

Mammi tayi murmushi tace

"Babu damuwa Afeefah, ciwo biyu ne ke damuna an haifeni da diabetes na gad

o don tun ina

shekara biyu aka gane cewa na gaji

ɓ

angaren mahaifina ne da ciwonsu na sugar, matsalar

ciwon sugar idan yayi tsanani yana iya affecting koda to wannan dalilin ne ya janyo na samu

damuwa da koda shekaru tara zuwa goma baya, an ma yi min aik

i an chanza duka ba'a dace

ba Afeefah har ma an ba ni wa'adin wata uku shine ƙarshen rayuwata sai kuma gashi da yardar

ubangiji na shekara bakwai bayan nan"

Afeefah damuwa ne sossai ya nuna a fuskarta tace

"Toh Mammi shi ciwon ƙodar yaya yake? Ba'a w

arkewa ne?"

"Allah ya halicci mutane da koda biyu, wani halitta ne kaman wake akwai wasu ma da suke da

ɗ

aya jal kuma suke iya rayuwa amma kowa biyu Allah yayi mu da su, waennan kodar

amfaninsu kuma su tace jininmu ne idan ruwa yayi yawa su cire ta ta ha

nyar fitsari, suna

taimakawa wurin hana jini ya hau sannan suna kuma sake wasu kwayoyin halitta na hormones

su hana ƙarancin jini suna kuma ha

ɗ

a vitamin D dake ƙara karfin ƙashi. Akwai abubuwan da

suke kashe koda ba sai ciwon sugar ba wani ma abu mai sa

uƙi kan iya janyoshi kaman rashin

shan isashen ruwa, riƙe fitsari ki ga mutum yana jin fitsari ya matse shi sai lokacin da ya maka

tukuna zaka tafi da gudu, yawaitar shan pain killers baya na

ɗ

an ciwo a sha diclofenac, wani

yatsa ma na ciwo ki ga an apk

a feldin yawaitar shan su akai akai to su suna zuwa ne su rufe

jijiyar da yake kaiwa koda jini, a cikin jikin mu kuma koda na daga cikin organs da suka fi

kowanne bukatar jini, Sai kuma hawan jini ya fi yawa ma a ƙasar mu yana taimakawa sossai

wurin kas

he koda waennan dalilan bayan ciwon sugar su kan iya haifar da ciwon ƙoda, a kan

iya chanzawa a dace amma ni an chanza min duk biyu ba'a dace ba yanzu haka ina zuwa

dialysis ko wani wata."

Tamkar Afeefah za ta zubar da hawaye take juya maganganun Ma

mmin

"Mammi Allah ya baki lafiya ya sa kaffara ce duk kika yi ta yi"

Mammi tayi murmushi tace

"Ameen, kila Allah ya ajiyeni ne don ƙaddarar ha

ɗ

uwarmu kila alkhairi zai haifar, bana fita

kwata-kwata sai da Saraki ranar kawai na ji ina son fita ashe da r

abon mu ha

ɗ

u ne"

Afeefah tace

"Na ga Yaya..."

Sai ta kasa cewa Rayyan a hankali tace

"Ya Saraki! Ya damu sossai da rashin lafiyar naki"

Mammi ta

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login