Showing 3001 words to 6000 words out of 174924 words

Chapter 2 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete

/>
saboda kar ta kashe musu 'ya'ya, bata sani ba ko tabbatar ta mayyar ce ta sa yanzu shekara

shidda kenan da dawowarta gida

n kawu bayan

ɓ

ari da matan suke yi babu wacce ta sake

haihuwa, sun yi duka sun yi zagin duk a banza wai an tsikari kakkaura ita bata ma san ta yadda

ake yin maitar ba, wani lokaci har ta kan yi adu'ar ya tabbata ita

ɗ

in Mayya ce don tana so ta ba

su kya

utar kanta duniyar bata da anfani a gareta. bata ƙara zuwa makaranta ba ko na boko ko

arabi tun bayan mutuwar kakar ta sai dai ta ga wasu da kayan makaranta, ta zama boyi boyi

abin wulakantarwa, abinci wannan da kyar ake bata a gidan kan suka fara

ɗ

ora m

ata tallah

ganin tana da wannan farin jinin ya sa suka dage kuma ake kishi a kanta don kaman yadda

suke raba kwanan mijinsu haka suke raba ta.

Dole kuma a rana idan ta yiwa wannan sai ta yi wa

ɗ

ayar idan ta sayarwa wannan ko kwana

zata yi waje sai ta

sayarwa

ɗ

ayar kan ta dawo gidan in ba haka ba ta shiga uku, bata sani ba

zata tabbata a haka Ko wani sauyi zai iya shigowa rayuwarta? Ita

ɗ

in Mayya ce da gaske? Har

yanzu tambayar da ita karan kanta bata iya amsawa kanta ba kenan bare ta amsawa

azzalum

an mutanen da suke zagaye da ita.

"Ke!!!"

A

ɗ

an firgice ta

ɗ

aga kai sai ta ga wani matashi na miƙa mata kudi

"tun

ɗ

azu ina ta magana kin yi shiru kaman bakya duniyar? Saka min na

ɗ

ari biyar"

Abincin ta shiga sakawa shi ne ma na karshe don wuraren s

ha

ɗ

aya na safe ne, bayan ta saka

mishi ya koma cikin matasan da suke tare ya shiga ci ita kuma ta fara tattare wurin cikin

natsuwa da sanyinta sai da ta gama zuba komai cikin wheelbarrown tana jiran matashin ya

gama ya bata plate sai kawai ta fara jin

hayaniya na tashi,

ɗ

ago kan da zata yi sai ta ga wannan

saurayi ne dafe da ƙirji yana tari sossai da sossai har filate

ɗ

in ya fa

ɗ

i ƙasa abincin ya tarwatse

ya bi abincin yana tumurmusa a ƙasa, kan kace kobo wurin ya cike da mutane wasu na cewa ya

mutu w

asu na cewa da sauran ranshi.

"Me ya ci ne? Me ya same shi?"

Abin da mutane dayawa ke tambaya kenan, ita dai Afeefah na kafe a wurin ko motsi ta kasa sai

gangar jikin da mutane suka yi wa zobe kwance ta zubawa idanu kaman daga sama ta ji Muryar

wani

na cewa

"Daga fa sayan abincin yarinyar chan kun ga bai ma gama ci ba...! Ku taimaka mu kaishi asibiti

kar ya rasa rayuwarsa kumfa ne a bakin sa"

Cikin jimami ya ƙarasa

Wata murya taji tana cewa

"hohoho asshaa dama na san aje aje sai ta fara yiwa muta

ne dauki

ɗ

ai

ɗ

ai shiyasa ban ta

ɓ

a

sayan abincinta ba, yarinyar da riƙaƙƙiyar Mayya ce an ce ma ita ce mataimakiyar shugaban

Mayu yanzu?"

Ko motsi bata iya ta yi ba taji an damketa zuciyarta kaman zai fito waje ba na tsoron abin da

mutane zasu iya yi mat

a ba sai na tsananin tsoron mutuwa, mutuwa na daga cikin abinda a

yanzu yake gigitata dole duk mai imani ya tsorace mutuwa a yanzu yaron nan ke mata magana

a yanzu ana cewa ya mutu? Ta yaya? Meyasa sai da ya sayi abinci a hannunta?

Wani mai ƙirar ƙarf

i ya hanka

ɗ

ata tsakiyar mutanen

"Ke tsallakeshi sau uku ki sakar masa kurwa yanzu wallahi ko mu sheƙa ki barzahu.."

Yayi maganan da karaji yana zaro wuƙa mutane suka fara kananun maganganu masu zaginta

na yi, wasu har labari suke bayarwa na ta kashe i

yayenta ai maitar gado ne tun a ciki ta fara

kisa, hawaye masu zafi ne suka shiga gangaro mata a sadda take tsallakeshi a dole, kalaman

da suke shiga kunnuwanta sun yi mata girman da ba zata iya

ɗ

auka ba, abin tashin hankalin ma

shine yaron bai tashi ba

, ya tabbata ya riga ya rasa ransa ko kan ta gama fahimtar kanta har

tayi wani yunƙuri an rufe ta da duka, ko yunkurin kare kanta bata yi ba don a yanzu ita ma ta fi

ƙ

aunar mutuwar da rayuwa, da kyar wasu dattijai suka kwace ta fuskanta har ya fara sauya

kamanni wasu sassa na jikinta na zubar da jini, kwanukan inna larai da kulolinta an yi daga

daga da su, ko kasheni ka

ɗ

aukanta (lalitar ku

ɗ

i) bata gani a jikinta ba.

Wani irin deep kuka take yi mai ta

ɓ

a rai, dattijon ta kalla

"Don Allah baba ka bar

su su kasheni kawai nima ina so in huta, don Allah ku bar ni su kasheni"

Abin da take ta maimaitawa kenan tana gunjin kuka ya riƙo hannunta

"Ki natsu yarinya babu mai kashe ki, shima kwananshi ne ya ƙare ya mutu kiyi hakuri ki tashi

mu raka ki gidan ku"

Cikin in-inaa take cewa

"in naje gi..gidan ma ba..ba tsira z..Zan yi ba ku

ɗ

in inna larai da kwanukan ta duk babu"

Ta sake rushewa da kuka, tausayinta ne ya kama su suka ha

ɗ

u suka tasa ta gaba har gidan,

kawu suka fara nema ko da ya fito da kallon ts

ana ya shiga bin ta.

"Yau kuma magana kika janyo min ko? Kayan uban wa kika sata ko uban wa kika kashe??"

Dattijo

ɗ

aya daga ciki yace

"A'a malam labaran ya kamata ka fara tambayar raunin jikinta ne amma damuwarka wani abu

daban? Ka san yaran zamani d

a kansu a koyaushe baya gayamusu daidai akwai wani yaro da

ya sayi abincin 'yar wajenka yana cikin ci sai Allah ya turo da ajalinshi a take ya tafi shine suka

yi yunkurin kasheta a cewar su ita ce ta cinye kur..."

Tuni ya katse su

"Ai da kun barsu don

ni baku burge ni ba sam, da kun barsu don ko rantsuwa nayi ba zan yi

kaffara ba ita ce nan ta kashe shi, sai ki shiga ai ki jira zuwan iyayenshi tunda ba kowani

mahaukaci bane zaki mishi asarar rai ya barki ki sha ba"

"Ashshaa amma...."

"Babu ruwanku!

Tunda kun kawo ta zaku iya tafiya" ya cigaba da mita kaman zai ari baki

yarinya ba jari zata kawo mishi ba, ba auruwa za tayi ba babu wani amfanin da take mishi sai

cin abincinshi amma kullum bacin ranta ya fi na kowa a ranshi.

Dattijan suka juya suka

tafi ita kam kanta ƙasa zuciyarta na wani irin karta, hawaye kuwa sun ki

kafewa a idanunta kafafunta da suka matuƙar yi mata nauyi take kokarin

ɗ

aga wa ta shiga cikin

gidan taji an fusgo ta har tana taga taga zata fa

ɗ

i wuyan hijabin jikinta aka shaƙo

"

Ina kudina da kayana?"

Kakari take don ko numfashi ta kasa shaƙa, idanunta da suke manya suka sake fitowa ainun

sun rine sun chanza gaba

ɗ

aya.

Inna larai ganin zata yi kisa ya sa ta Hanka

ɗ

ata bata damu da kokawar saisaita numfashin da

take tayi ba ta

daka mata tsawa

"nace ina ku

ɗ

ina?"

"In...nn..a B..ban san ya ak...a yi ya fice daga ji..jikina B.."

Hayewa ruwan cikinta tayi ta shiga

ɗ

irkarta kaman an aiko mata ita

"kaman kuwa yadda ya fice baki sani ba haka sai na rabaki da numfashinki baki farga b

a, wlh

dukan ku

ɗ

ina yau sai na yi miki shi"

Ko karfin kare kanta bata dashi sai da dukan yayi yawa ne kawu Labaran da ke kishingi

ɗ

e yana

sakace haƙorinshi ya fito ya

ɗ

aga inna larai

"ke kar ki yi min kisa a gida"

Yana kai nan ya juya ya bar wurin ta c

igaba da sababi da zage zage karshe ta tafi ta barta nan

yashe.

Yaran gidan bayan sun gama kwasar dariya kowa ya kama gabansa

Inna Asabe ma na girki tana zaginta da tsine mata don yau ta yi mata asarar tallar yamma

tunda yanzu ko ta fita ba su da tab

bacin akwai mai sayan abin hannunta irin wannan suncewar

zani a kasuwa da tayi musu, ta fi mintuna goma a kwance a wurin kan da rarrafe ta shiga

akurkinta ta fa

ɗ

i bisa taburma tana kuka kaman ranta zai fita.

Ko mintuna biyu bata yi da shiga

ɗ

akin ba t

ana yashe a inda take ta soma jin hayaniya tamkar

ana yaƙi, idanunta sun kumbure ko iya bu

ɗ

ewa da kyau bata yi, bata san ya aka yi ba sai ji tayi

an janyota tamkar tsumma an fitar da ita, sama sama take jin mutane na ta hayaniya tana

hangar sanduna da m

akamai na tashi sama ana ikirarin kasheta kaman yadda ta kashe musu

ɗ

a matashi, bata san ashe rigimar har su kawu ya shafa ba don sun rantse in ba'a fita da ita ba

gidan gaba

ɗ

aya za su ƙona, tashin hankalin da bata ta

ɓ

a shiga ba ta shiga a ranar, bata sa

n ya

aka yi 'yan sanda suka iso wurin ba don ana ta janta tamkar kaya ko takarda Muryar kawu na

ihun kar su ƙona masa dukiya ita suke so don haka ga ta nan su kashe ta. Fusgar ta aka yi aka

wulla ta motar 'yan sanda suka ja suka yi ofishin su da ita...



🖤

Gureenjoh

🖤

HAIHUWA DA HANJI

(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin

(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763

Arewabooks-Gureenjoh

*FREE BOOK*

*003*

Bayan tsawon lokacin da ba za ta iya cewa gashi ba ta ji sauƙar ruwa

n sanyi a kanta duk da ta

farka sai dai bata da kuzarin

ɗ

aga ko da yatsar hannunta ne.

" In ba kema da ja wa kai ba ina ke ina cin maita don janyowa mutane bala'i ki mutu a ce ai ba

ma aikinmu ne yadda ya kamata. tashi my friend"

Ya ƙarasa yana kai m

ata kafa.

Lalu

ɓ

e take har ta samu ta miƙe zaune gajimare ya rufe mata ido bata iya ganin komai.

Maƙogoronta da ke bushe ko miyau ba ta iya ha

ɗ

iyewa sai kartar ta yake da kyar ta bu

ɗ

e baki

ta ce

"R..ruwa..a don Allah"

Ruwan ya tura mata ta

ɗ

auka ta afa

a baki har kwarewa take sai da ta sha sossai cikinta ya

mur

ɗ

a don dama babu komai ciki ai sai amai tana jin

ɗ

an sandan na zaginta amma ba za ta iya

tsayarwa ba ya riga da ya zo, a lokacin idanunta sun washe tana gamawa ya tasa keyarta ta

kwashe ta shar

e wurin cikin layi.

A lungun cell

ɗ

in ta ra

ɓ

e tana ta aikin riƙe ciki saboda yunwa,

ɗ

aya dan sandar ya taso yana

ƙ

are mata kallo

"Ya dai?"

"Yunwa nake ji"

Murmushi yayi yana gya

ɗ

a kai yana sake ƙarewa halittarta kallo Dukda rama ya yi mata yawa

a

inun albarkatun jikinta na daidai shekarunta ba su

ɓ

uya ba sam.

"Zan sayo miki abinci amma kin san gomnati ta hana aikin banza ko? Nima za ki rama min"

Sam bata wani fahimta don yunwa ba ta da hankali samm kai kawai ta gya

ɗ

a ya fice chan sai

gashi da fi

late ya miƙa mata ta fusga ta shiga ci hannu baka hannu ƙwarya sai da ta fara koshi

tukuna ma ta fahimci ashe gari ya waye kenan a cell ta kwana gashi har ana batun ƙiran sallar

azahar tsabar rashin gata babu wanda ya neme ta, ta tabbatar ko shekara zata

yi nan kawu ba

zuwa zai yi ba bare ya cire ku

ɗ

in shi yayi belinta don sun ce sai an ba su ku

ɗ

in mai za su sake

ta...

Bayan ta gama ta roƙi za tayi sallah basu hanata ba ta rama duk waenda aka bi ta. A nan ta

cigaba da zama ita daya har dab Magrib wa

ni matashin

ɗ

an sanda ne ya shigo yana dubanta

"Ya Sunanki?"

"Afeefah"

"ba ki da kowa ne da zai zo yayi belinki?"

Ta girgiza kai

"Ni marainiya ce kawu na kuma na san ba zai ta

ɓ

a zuwa ba ko shekara zan yi"

'dan shiru yayi

"Afeefah za ki iya komawa gi

da da kan ki?"

Ta gya

ɗ

a kai

"tashi ki tafi to zan biya ku

ɗ

in belin naki, bana so dare ya sake samunki a nan muna da

gur

ɓ

atattun 'yan sanda bare har kin bari kin ci abin hannun kopur DanJuma sai ya dawo, kuma

ba ni da ƙarfi ko ikon kare ki"

Hawaye ne s

uka cika kumburarrun idanunta ashe akwai masu zuciyar imani da tausayi a cikin

'yan sanda? Godiya tayi ta mishi har da kuka a lokacin da zata fita ta ce

"Menene sunanka?"

"Sa'adu. Sa'adu Rabi'u"

"Allah ya dube ka ya shiga cikin lamuranka ya dafa maka"

Amsawa yayi ta fice da sauri lunguna tayi ta bi a tsorace kar ma ta ha

ɗ

u da kopur Danjuma har

ta isa gida.

"Uban wa yayi belinki?"

Kawu dake kofar gida ya daka mata tsawa

"Su...su suka sake ni"

Takalman shi ya wuwuro ya jefa mata

"shegiya natacciy

a dama shiyasa ake cewa mutum maye mana in ya cika naci, kin rantse sai

kin kasheni ko? To kafin nan sai na yi ajalinki marar anfani kawai"

Da gudu ta shiga gidan don ya miƙe ya biyo bayanta kaman zai fa

ɗ

i.

Ɗ

akinshi ya shiga ya ha

ɗ

o tarkacen da ya kar

ɓ

o

na kare kai daga sharrin Mayu yayi

ɗ

akinta

dorinarshi ya samu ya rufeta da duka wai na hawan jinin da ta saka mishi jiya ta kusa ja mishi

asarar rai da dukiya babu wanda ya kula su duk ihu da neman agajinta sai da ya gaji ya kyaleta.

Ya sa aka kawo m

ishi garwashi ya turbune su da uban hayaƙi mai bala'in ƙauri bayan ya gama

ya tafi ya barta nan yana cigaba da sababi.

Bata san iya adadin lokutan da ta

ɗ

auka a kwance cikin yanayin ba, tun tana kuka da hawaye

har suka ƙafe sai dai zuci na cigaba da z

ubar da kwalla cikin ƙunci da ra

ɗ

a

ɗ

in da bata san ranar

tsayuwarshi ba, yunwa ne kaman zai yi ajalinta hakan ya sa ta dole ta lalla

ɓ

a ta fito, yadda garin

yayi shiru sossai za ka san cewa dare ya riga da ya tsala murhu ta isa akwai sauran gawayi ta

dibo

ruwa tana layi ta

ɗ

ora, a wurin ta zube tana kallon kicin

ɗ

in babu alamar an ajiye mata wani

abu da zata iya ci, busashen miyau da ya ƙafe a Bakinta ta lala

ɓ

o da kyar ta Ha

ɗ

iye.

Sai da ruwan ya tafasa ta juye hadari ne sossai a garin don har an fara

iska da walkiya sai

dai dayake zuciyarta a kafe yake yasa babu tsoron komai cikin ranta ta shiga ta gasa jikinta

sossai ta fito, kicin

ɗ

in ta koma da kyar ta samu wani kanzo ta

ɗ

an bubbuga ta zuba ruwa yayi

laushi ta

ɗ

auka ta nufi akurkinta tana da

ɗ

an

maggi da yaji da mai ka

ɗ

an ta saka a ciki ta ci bata

ma gama ci ba taji sauƙar ruwa kaman da bakin ƙwarya, ko da ta kwanta baccin sai ya ƙi zuwar

mata sai tunanin rasuwar yaron jiya take ko wani hali iyayenshi ke ciki? Tana kuma tambayar

kanta da gaske

ita

ɗ

in Mayya ce? Da ƙyar bacci da ya fi kowa iya sata ya lalla

ɓ

o ya sace ta...

Rayuwa ya

ɗ

auki yi mata zafi a gidan fiye da baya saboda a yanzu tallar bata yi inna larai ta yi

mugun tsanarta don ta karya mata kasuwa hakan yasa ko abin da zata ci a gi

rkin inna larai

gagararta yake, ba'a isa a aike ta ba haka zata dawo da hawaye saboda maganganun mutane

da ma yunkurin illata ta da wasu kan yi, bautar gidan duk ya dawo kanta yanzu har girki ita ke yi

musu su zo suyi rabo kuma a hanata don daga an sauƙ

e za'a aike ta kan ta dawo an raba in ta

tambaya su ce sun manta da ita, ita dai gata nan amma rayuwar baya yi mata daa

ɗ

i ko ta wani

ɓ

angare.

''Ina ma mutum na da za

ɓ

i kan rayuwarsa! Ina ma a ce bawa ke da ikon rubuta ƙaddararsa! Da

ban za

ɓ

i marai

ci ba. Duk bala'i na san ko da kowa zai guje ni su

ɗ

in ba zasu ta

ɓ

a guduna ba" a

hankali take furta hakan wani irin kewa da maraici na taso mata, har ƙasan ranta bata son

yadda ta zama tamkar mujiya a cikin tsuntsaye, bata son wannan suna na Annoba da ya

nzu

kowa ke ƙiran ta dashi... Kanta a duƙe ƙasa ruwan hawayen da bata rabo da su na sulmiyowa

cikin ruwan kunfar wanke-wanken da take yi wani irin zafin da zuciyarta ke yi kaman zata fito

daga madaukarta

"Wai zama kika yi kina maitar da kika saba na sh

anye kurwuwowin mutane ba za ki yi ki kawo

mini kwanuka in raba abinci ba?"

Inna larai ta watso mata kalaman cikin hantara.

shar

ɓ

e hawayenta ta yi, cikin mintunan da ba su

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login