Showing 105001 words to 108000 words out of 174924 words

Chapter 36 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete

Addah jannah, Allah ya kara sauƙi... Adda Abee Allah ya bamu alkhairi wanka zan yi

na kwanta"

"A huta gajiya Afeefah sannu"

Tayi murmushi kawai ta juya ta fita.

Samha da ta zuba mata idanu tun

shigowarta gabanta na wani irin fa

ɗ

uwa tana sake kallon irin

sauyawar da tayi da kyaun da tayi ga kamshi kaman wacce ta tsumu ta tashi cikin arziki ta miƙe

tsaye tana kallon Abeeha

"A..Abeeha wanchan ba Afeefah ba?"

"Kin santa ne?"

Abeeha tayi tambaya

r kaman bata san labarin komai ba.

"Afeefah Afeefah...!"

Sai ta rasa wani kwatance zata yi da Abeeha zata gane

"Afeefah dai wacce ta fito daga wani kauye wai shi Dutsen-wai?"

Abeeha tace

"kila kama dai, wannan Afeefar kaman sister take a wurin mu ku

ma ita ce matar Yaya Rayyan"

Wani irin kallo Samha ke mata zuciyarta na bugawa da ƙarfi ko a mafarki ta ganta zata gane ta,

Afeefah ce ta koma haka? Wait Afeefah ce take auren Rayyan? Rayyan fa! Kwakwalwarta ya

kasa

ɗ

aukar wannan zance za ta yi magana S

ameera ta shigo

"Samha mu tafi tun dazu Yaya Saleem ke fa

ɗ

an mun ajiye shi"

Bata tsaya jiranta ba ta fice, Abeeha tace

"Ki je kar yayi fa

ɗ

a, mun gode sossai fah sai da safe"

Ta

ɗ

auki Jakarta ta fice zuciyarta fal mamaki da saƙe-sake to ko bata gane A

feefar bane? Kai

dole in sun zo gobe ta nunawa mommy da su Sameera ita ko ita ce bata gani da kyau ba haka

ta danne maganan ta kasa yi da kowa har suka bar gidan zuwa gidansu akan gobe ma zasu

shigo.

Ita kam Afeefah ko tsayawa tunaninsu bata yi ba da

ma damuwarta Saleem ne kuma fahimtar ya

dawo daidai hankalinta ya kwanta don haka bata da wani issue da su, wanka tayi ta nemi cotton

peach kayan bacci riga da wando dogo ta saka sai da tayi isha ta yi shafa'i da wutiri ta miƙe ta

kashe komai na

ɗ

akin t

a

ɗ

auki wayanta ta fito gabanta na fa

ɗ

uwa, rabon da su hadu tun safe da

ta bashi abin kari don da rana yana parlorn waje da su Saleem so a chan aka kai musu abinci

basu ha

ɗ

u ba, bata san ma ko ya ci ko bai ci ba haka dai ta nufi

ɗ

akin tayi knocking tare

da tura

kofa ta shiga, kallon wurin yayi sai suka ha

ɗ

a idanu yana zaune akan gadon kafafunshi biyu na

cikin bargo bayanshi na jingine da pillow ramarshi ya sake fita ainun.

Ɗ

auke kai yayi chan ƙasan ranshi yana mamakin yadda a yanzu take shigo mishi

ɗ

aki don

tsabar neman magana ya kore ta kuma ta mishi kuka bai sani ba ko tare aka gina musu

ɗ

akin

ne oho, abin da ke damunshi ya dameshi don haka bai kula ta ba har ta

ɗ

auko bargo ta

shimfida inda ta shimfida jiya taje ta

ɗ

auko pillow ta zo ta ajiye sai

ta matsa kusa dashi

"Ya Saraki sannu! Ya jikin? Kana bukatar wani abu ne?"

Ya bu

ɗ

e ido ya kalleta ta

ɗ

auke kai kaman ba zai amsa ba sai taji ya ce

"Da sauƙi"

Daga haka bai sake magana ba taje ta

ɗ

auko ruwa ta zo ta ajiye a bedside ko zai buƙata,

wa

yanshi ta gani a kan couch taje ta

ɗ

auko tazo ta ajiye mishi gefen ruwan kan taje ta kashe

wutan ta zo ta kwanta ta bar shi da mamakin ƙarfin hali irin nata...



🖤

Gureenjoh

🖤

HAIHUWA DA HANJI

(A True life story)

Fatima Muhammad

Gurin

(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763

Arewabooks-Gureenjoh

ADABI WRITERS ASSOCIATION

*FREE BOOK*

*Ina Editing ashe ban gama ba bacci ya

ɗ

auke ni. Ku karya da wannan*

*40*

Ya jima zaune yana kallon figure

ɗ

inta cikin duhun

ɗ

akin kan ya

zame ya kai kwance yana

sanya pillow a kirjinshi, idanunshi a lumshe sama da awannin da ba zai iya lissafawa ba har

bacci ya

ɗ

auke shi a haka

ɗ

in, chan cikin baccin shi ya fara jin abin da yake ji muddin ya rufe

idanu da sunan baccin dare ji yake kaman

zai mutu, kaman an saka abu ne aka danne mishi

kirji numfashinshi ya toshe juye juye yake ya ha

ɗ

a zufa sharkaf sai numfarfashi yake fitarwa

sama sama.

Cikin baccinta ta soma jinshi a hankali ta bu

ɗ

e idanu sai dai jin yadda yake yin yasa bata san ta

miƙe ba taje ta kunna wuta gabanta na fa

ɗ

uwa ganin kaman zai fa

ɗ

o daga kan gadon ta ƙarasa

wurinshi da gudu tana jijjiga shi Muryarta na shaking take ƙiran sunanshi

"Ya...ya Saraki! Ya Saraki...!

Ka bu

ɗ

e ido.. Ka tashi ya Saraki mafarki ne... Don Alla

h ka bude ido...innalillahi!"

Duk ta rikice ta ru

ɗ

e sai dai kaman bai san tana yi ba har lokacin idanunshi a rufe suke yana jan

numfashi da kyar, kuka ta saki tana janyo wayanshi ta shiga neman Layin likitarshi jikinta na

tsuma saboda tashin hankali, ki

ranta tayi Allah ya taimaka ya kusa yankewa ta

ɗ

aga

"Dr. Yaya Saraki ne... Ban san me zan mishi ba ya ƙi tashi sai juye juye yake kaman zai mutu ki

taimakeni..!"

Likitan da take sensing tashin hankali a Muryar Afeefah tausayinsu duk ya rufeta ta ce

"

Ki natsu Afeefah natsu! Fa

ɗ

a min me yake yi?"

Kaman za ta taya shi kokawa da numfashi ta shiga cewa

"juye juye yake yi, ya jiƙe sharkar da zufa, he's just gasping for air kaman baya iya isar da

numfashi inda ya kamata jikinshi rawa yake.."

"Ki ji A

feefah Rayyan na gab da shiga cikin mummunan yanayin matsalar kwakwalwa idan baki

taimakemu ba, ki taimaka ki san yadda zaki yi ki saka shi yayi kuka ya zub da hawaye in ba

haka ba akwai matsala..."

Wasu tips ta bata tare da yanke wayan akan dole gobe d

a safe su tafi asibiti he cannot continue

like that.

Jefar da wayan tayi a kan gadon ta tattare ƙarfinta gaba

ɗ

aya ta

ɗ

ago shi ta jijjigashi da karfin

gaske tana ambatar sunanshi sai ya ja numfashi mai tsawo yana bu

ɗ

e idanu amma sai idanun

su tafi luu

u kaman za su rufu idan ta sake ƙira sai su bu

ɗ

u sun yi wani irin ja da sauri ta kafa

gwiwowinta akan gadon ta zare hijabinta ta jefar tare da ma kanshi ta mishi kyakyawar masauki

a kan kirjinta ta rungumeshi Tsam tana kuka sossai, yadda ta yi hugging na

shi, yadda take

shafa kanshi da duk hannayenta biyu zuwa wuyanshi yadda take kara matse shi, sautin fitan

muryarta cikin kuka ya sa bai san sadda ya mayar da hannayenshi jikinta ba ya rungumeta

ƙ

amƙam... Cikin sautin kuka take furta

"Ya Saraki ka sas

sautawa zuciyarka don Allah, wannan wahalar yayi maka yawa don Allah ka

daure ka zub da hawaye ko ka

ɗ

an ne... Zan zama kurma daga jin sautin Muryar fitar

damuwarka! Zan zama makauniya daga kallon ruwan hawayenka! Kwakwalwana zai shiga

ɗ

imuwa har lokacin

nan ya zama tamkar mafarki ko dilusion a gareni just cry ka ji? Ka yi kuka

ba zan ji muryarka ba i promise...Muna mu...na son lafiyarka we will always be there for you...

Ka yi kuka just let your worries our this will be our Lil secret ka ji?"

Har loka

cin bata daina shafa suman kanshi ba cikin wani irin kulawa, sake ƙamƙameta yayi

kaman zai

ɓ

allata jikinshi na sake

ɗ

aukar rawa zuciyarshi na wani irin tsitsinkewa Dukda irin

yadda take ji da zafi dake ratsa ta haka ta sake hugging nashi, she hugged him

until his soul

melts into tears sai ji tayi yana sauke wani irin numfashi mai tafe da zafafan hawaye masu

rikitarwa.

Lips

ɗ

inta ta datse tana runtse ido a sadda sautin shi ke shiga cikin kunnuwanta a hankali yana

samun masauki a cikin zuciyarta, bata

daina shafa shi ba shi kuma bai daina sake kankanmeta

ba ya fi mintuna talatin cikin wannan yanayi kan a hankali ya fara sassauta riƙon, gefe gefe tayi

ta kwanta yayinda ya bita har lokacin kanshi na kan chest

ɗ

inta dake beating so so fast tana

shafa s

hi da hannunta tana jin jikinshi na sauyawa daga zufa zuwa zafi dake shiga har cikin

jikinta, sai da suka kai kwance ta iya jin ruwan hawayen shi na sauka a kan silk maroon rigan

baccinta Yana ta

ɓ

a fatarta ta runtse ido kawai. Basu san iya adadin lokutan

da suka

ɗ

auka a

hakan ba har bacci ya

ɗ

auke shi itama baccin tayi.

Ƙ

arfe biyu da wani abu ya sake farkawa, shiru yayi yana shakar fitinannen kamshinta yana jin

hannayenta a jikinshi,

ɗ

aya a cikin tattausan gashin kansa

ɗ

aya a bayan wuyanshi, a hankal

i ya

zame ya miƙe zaune wutan

ɗ

akin a kunne har lokacin amma ba tarrr ba mai

ɗ

an duhun yana

iya kallon fuskarta a haka, idanu ya zuba mata yana aikin kallo her caramel skin, dogin lashes

ɗ

inta pointed nose

ɗ

inta zuwa thin beautiful lips

ɗ

inta he just fe

lt lost a kallon nata moments

ɗ

insu na

ɗ

azu na dawo mishi kaman yanzu, he can't believe that it happened.

It really happened! he cried in this little Girl's arms, the way she caresses him, pet him like a Lil

boy ya tsaya mishi sossai a rai. Sauƙa yayi

daga gadon ya ja duvet

ɗ

in ya rufeta zuwa kirji sai ta

ɗ

an gyara kwanciya kaman dama a takure take ya shiga toilet yana jin wannan nauyin na cikin

zuciyarshi ya ragu, ruwa ya kunnawa kanshi ya jima a ciki har lokacin kuma duk motsinshi

kallon kanshi ya

ke akan chest

ɗ

inta tana bashi utmost kulawa, wanka yayi ya fita ya zo ya nemi

jallabiya ya saka ya fara nafilfili har sai da ya ji zazzabi na neman fin karfinshi ya miƙe ya zare

jallabiyar ya saura daga shi sai guntun wando da karamar vest da ya bayyana

duk wani

kakkarfar sura mai cike da zati da Allah ya mishi gadon ya hau ya ja bargon shima ya

ɗ

an rufa

tare da juyawa ya zubawa face

ɗ

inta idanu tana baccinta peacefully har bacci ya sake sace shi

a haka.

Ita ta fara farkawa da asuba ta sauke idan

unta akan kyakyawar fuskarshi, ta

ɗ

an jima tana

kallonshi kwakwalwarta na tuna mata abin da ya faru a daren, nauyi da kunyarshi suka lalla

ɓ

o

suka rufeta amma ta kasa

ɗ

auke idanu daga kallonshi he's just handsome so so handsome da

bata san ya zata kwatan

ta shi ba, yana baccin kaman ba shi bane Saraki mai zuciya a kusa,

wannan masifaffen marar fara'a da son Magana murmushi ta tsinci kanta da yi Alhamdulillah

atleast ta samu riba a kanshi wani abin dole ta san ya ragu mishi hakan ka

ɗ

ai ya faranta mata,

s

auƙa tayi daga gadon tare da

ɗ

aukan hijabinta ta saka ta shiga toilet don yin alwala tana jin ko

me ta mishi bata ragu ta kowani fanni ba saboda he's her life savior ba don shi

ɗ

in ba da yanzu

tana cikin matattu matattun ma cikin sahun masu gingimemen la

ifi wa ubangijinta.

Tana rufe kofan bayin ya bu

ɗ

e idanu sai dai bai motsa ba don zazzabi ne sossai a jikinshi har

numfashin da yake fesarwa na fitar da zafin hucin zazzabin, bayan tayi alwala ta taho gadon ta

ta

ɓ

a goshinshi sai taji shi rau a hankali

ta shiga kiran sunanshi

"Ya Saraki..! Ya Saraki...!!"

Ya rasa wani irin effect sunan ke dashi a zuciyarshi don wani irin tsalle zuciyar tashi tayi a

sadda ta ƙira sunan cikin tsiririyar muryarta

Idanu ya bu

ɗ

e ya kalleta

"Sannu! Na ji jikinka zafi so

ssai za ka iya tashi ka yi sallah? Ko in idar in kawo maka ruwan

nan?"

Idanunta kawai yake kallo hakan ya sa ta kawar da idanun yace a hankali

"Zan iya"

Daga haka ta koma baya ta tada sallah kar ya ga kaman ta cika zaƙewa, shi kuwa ya

ɗ

an jima a

hak

a kan ya yunkura ya miƙe zaune yana dafe kanshi, a hankali yake tafiya har ya isa bayi yayi

alwala ya dawo sai ya kasa Sallar a tsaye duk kafin halinshi a zaune ya gabatar bayan ya idar

ya miƙe ya koma gadon tare da lullubuwa, bayan ta idar ta miƙe ta ni

nke sallayar tana shirin fita

wayanshi ya

ɗ

auki ƙara sai ta koma taje ta

ɗ

auka ganin Likitarshi yasa ta

ɗ

aga suka gaisa take

tambayarta ya ya kwana nan ta mata bayanin zazzabi ne a jikinshi sossai Dukda ya samu ya

zub da hawayen.

Hamdala tayi da fark

o kan tace za ta turo yanzu collegue

ɗ

inta zai zo ya saka mishi drip da

wasu allurai in shaa Allahu zuwa yamma zai samu lafiya don Allah ta kula dashi ta amsa tare da

godiya ta sauƙe wayan, ficewa tayi zuwa kitchen ta ga abinda suka fara a lokacin gari m

a ya

fara haske taje ta watsa ruwa don duk yadda ta motsa kamshinshi kaman tayi wanka da

turarenshi kamshin na sakata jin kaman har lokacin yana kwance ne a jikinta rungume da ita

Dukda ba don soyayya ko wani romance suka yi ba taimako ne ta mishi amma

hakan ya mugun

tsaya mata,bayan ta fito ta shirya cikin atampharta riga da siket da ya zauna mata chass ta

ɗ

aura dankwali sai ta nemi gyale mai girma da kauri ta yafa ta fita parlor tana shirin shiga side

dinshi aka yi mata sallama.

"Mery ya dai?"

"

Wai wani likita ne ya zo duba Oga Rayyan"

"oaky ki ce ya shigo"

Tana nan tsaye har ya shigo suka gaisa kan ta mishi jagora har ciki, har lokacin yana kwance

ba bacci kuma yake ba don zafin zazzabin bai barshi ba, tana daga chan gefe har likitan ya

ha

ɗ

a

drip ya mishi allura ciki ya saka mishi canular yayi wani a canular kan ya

ɗ

aura ruwan sai

ɓ

ata fuska take kaman ita ake

ɓ

ula wa.

"Toh madam za ki iya samun ruwa masu

ɗ

an dumi ka

ɗ

an da towel ƙarami a shafa mishi a kan

nan da Goshi zafin jikin zai rag

u Dukda na mishi allurai amma hakan ma na da kyau don

temperature

ɗ

in shi is very very high"

"in shaa Allahu mun gode kwarai Dr"

"Mention not"

Daga haka ya fice, bayi ta tafi ta ha

ɗ

a ruwan ta samo ƙaramin towel ta dawo bakin gadon ta

zauna ganganshi

ta cire gyalen ta ajiye tare da matsa ruwan ta

ɗ

ora mishi a Goshi ya bu

ɗ

e ido

ya kalleta saboda sanyin da ya ratsa shi yana sauƙe ajiyar zuciya mai nauyi, wani iri take ji da

kallon nashi amma ta dake ta cigaba da shafa mishi da kanshi ya gaji ya mayar

da idanun ya

rufe sai ta sauke numfashin da ta riƙe tuntuni, idan ta zo daidai kwantaccen sajenshi sai ta tsinci

kanta da zame towel ta bar fatar hannunta na shafa lallausan gashin wurin a hankali.

Jin abin nata na so ya fi karfinshi ya

ɗ

aga hannu ya

ture hannunta, ta

ɗ

an tura baki ta miƙe ta

nufi bayi tana mita

'Mutum bama shi da lafiya amma hali ba zai chanza ba!' Sarai ya ji ta a maimakon ya ji haushi

Sai

ɗ

an murmushi da yayi a cikin zuciyarshi wanda ko alama bai fito fili ba, bata ma fito ba bac

ci

ya

ɗ

auke shi don akwai allurar bacci ciki daga nan ta

ɗ

auki gyalenta ta yafa ta nufi cikin gidan,

ɗ

akin su Abeeha ta shiga inda ta samu suna zaune sun yiyyi wanka Mommy da mama da suna

nan tun rasuwar basu tafi ba suma suna

ɗ

akin da alamu sun zo duba

kwanansu ne.

Har ƙasa ta duƙa ta gaishe su suka amsa cikin kulawa kan ta dubi jannah ta gaisheta tare da

mata sannu da jiki suka gaisa da Abeeha a karshe, wata cousin

ɗ

insu Aaliyah ce tace

"Na ga likita yana shiga wurin ku da safen nan Allah dai ya s

a ba wani abu bane?"

Kanta ƙasa tace

"Wlh Ya Saraki ne ya kwana da zazzabi amma Alhamdulillah an saka mishi drip yanzu haka

bacci yake"

Cike da jimami suke mishi Allah ya kara sauƙi ta

ɗ

an jima anan har aka gama fito da kayan kari

ta karya anan suna

hira kaman dama chan ita ma she's part of the family don basu ware ta ba

sam.

Sashensu ta koma ta leƙa ta samu har lokacin bacci yake ta koma parlor tana kallon time, a

chan kuwa fitan ta ba jimawa sai ga su mommy sun shigo babban parlor aka dawo da

gaisuwar

makota dai kan shigo a yi gaisuwa da su Ƙawayen su Afeefah har ma da dangin mijin jannah ita

dai Samha sai baza ido take ta ga ta inda Afeefah za ta

ɓ

ullo amma bata ganta ba.

Ko da Saleem ya shigo suka gaisa Abeeha ya tambaya Rayyan fa don

ya ta kiran wayanshi

ba'a picking nan ta fa

ɗ

a mishi ai bashi da lafiya an ma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login