Showing 156001 words to 159000 words out of 174924 words
ba, ya dubi mai martaba.
"Abieey ya kamata duk ku je ku huta da safe Ammie sai ta dawo"
Sun amince don a yadda yake sun san ko me zai faru ba zai amince wani ya kwanan mishi da
mata ba don haka bayan Ameer ya miƙa mishi ledar suka yi sallama har Abieey ya juya Ryan
ya ce
"A
bieey"
Sai ya juyo
"Abieyy ina so ka min wani alƙawari guda
ɗ
aya"
Kai ya gya
ɗ
a
"Abeey ka min alkawarin duk wani mai hannu a matsalar da Afeefah ta shiga zai biya
kwatankwacin wahalar da ta sha kuma ba zaka hana ni yanke hukunci akan hakan ba! Idan
ku
wa har link
ɗ
in wannan laifi ya ha
ɗ
u da na mahaifiyata wanda yayi sanadiyar nesanta ni da ku
gaba
ɗ
aya....."
Sai ya danne haƙorinshi da ƙarfin gaske yana dunkule hannu alamar bai ma san me zai iya
aikatawa ba.
Numfashi mai martaba ya sauke
"In shaa
Allahu za'a yi duk abin da ya kamata ai wanda ya kashe mutum ba shi da sauran
alfarma, amma yanzu ka yi focusing kan lafiyarta tukun"
Juyawa kawai yayi ya nufi
ɗ
akin don ya fa
ɗ
a ne ma kar mai martaba yayi yunkurin hana shi
daukar mataki idan har abinda
yake zargi ne.
Wuraren karfe
ɗ
aya na dare ta farka, yana zaune hannunshi
ɗ
aya a cikin nata idanunshi zube a
kanta ta bu
ɗ
e idanu, ta lumshe ta sake bu
ɗ
ewa a hankali yace
"Bo
ɗɗ
i kin tashi? Sannu!"
Ta lumshe ido alamun amsawa duk jikinta ba kwari a han
kali tace
"Me ya same ni? Cikina bai taba irin wannan ciwo ba na
ɗ
auka mutuwa zan yi Ya Saraki..."
Goshinta yayi pecking ya
ɗ
ago yana shafa kanta yace
"Ba yanzu ba Afeefah, ba za ki mutu ki bar ni ba"
Za tayi magana sai ga Dr da wasu nurses sun shigo
, bai motsa ba har suka iso kanta likitan
yayi ta mata tambayoyi tana amsawa kan nurses
ɗ
in suka dibi jininta suka mishi sai da safe
suka fice.
Tsabar kyaun asibitin da tsarin shi ba zaka ce
ɗ
akin asibit suke ba don ya fi yanayi da
ɗ
akin
Hotel
ɗ
aukar t
a yayi gabadayanta yaje ya mata wanka suka dawo
ɗ
akin, tea ya hada mata ya
hau gadon yana bata a hankali har ta ce ya isheta ta sha wasu magunguna kan ya dube ta
"Gaba
ɗ
aya yau me kika ci da ban sani ba?"
Tunani ta tafi amma dai ta san duk abinda ta ci
a ranar shi ne ya girka, gabanta ne ya fa
ɗ
i ta
ɗ
ago tana kallonshi ganin kallon da yake mata na son fahimtar yanayinta ya sa ta kasa
ɓ
oye
abin da ta so
ɓ
oyewan muryarta na
ɗ
an cracking tace
"Na sha kindirmo a sashen Mam..."
"Afeefah Ban garga
ɗ
eki ak
an cin komai a gidan chan ba?"
Calmly yayi maganan trying really Hard to control his self sanin ita karan kanta ta jiggata amma
tana fara cewa
"Ka yi haƙuri maganganunta ne suka...."
"To hell with the maganganun Afeefahhh"
Ya katse ta da wani irin tsa
wa.
"Raina ni kika yi ko kin dauka ban san me nake ba ne da zan ce kar ki yi abu kiyi? Kin fini sanin
me nake yi ne? Ke ga ki mai sanyin zuciya ko? Toh sai ki zuba ruwa a ƙasa ki sha tunda kin
yiwa kanki asarar
ɗ
an da ko sanin zamanshi ba mu yi ba, ku
ma kar ki zaci alhakin akan waenda
suka aikata hakan ne har ke tunda na garga
ɗ
eki..."
A razane take kallonshi bata san hawaye sun fara cika idanunta ba sai zubowar su taji ta kai
hannu ta dafa cikinta muryarta na rawa sossai ta ce
"Ɓ..
ɓ
ari na yi?"
Gan
in yayi shiru ta sake cewa
"Da gaske
ɓ
ari na yi Yaya? Wlh ban sani ba! Ban san akwai shi ba da ban sha ba, kawai
kindirmon ya...ya ba ni sha..."
"Kin yi min shiru ko sai na tsinka miki mari Afeefah???"
Baya ta matsa don yadda ya harzuko
ɗ
in nan duka
ne kawai ya saura bai kai mata ba jikinta sai
ya fara rawa, kuka take yi sossai ya cigaba da masifa cike da bacin rai
"Ban gaya miki duk abinda kika ji ya baki sha'awa ki sanar da ni ko menene ko a ina ne zan
samo miki ba? Ko ban fa
ɗ
a miki ba??? Amma da
yake kunnen ƙashi ne da ke ga abin da kika
janyo...."
Cikin kuka da rashin madafa take furta
"Am sorry...! Ka yi haƙuri na yi kuskure... Ban sani ba ne.."
Bai tanka ba sai ficewa da yayi daga
ɗ
akin gaba
ɗ
aya don ya cigaba da tsayuwa ma karya mishi
zuc
iya zata yi.
Kuka ta fashe dashi tana ambaton sunan Allah, wato ana cewa gidan sarauta na da kunne ashe
ba kunne ba kadai har da ido? Cikin da ko su iyayen basu sani ba wasu sun hanga har sun
cutar musu da shi? Laifinta ne wlh laifinta ne ta yi kuka h
ar baccin wahala ya
ɗ
auketa tunda a
magungunan akwai na saka bacci bata ga Shigowar shi ba, shi ko yana zaune a reception ya
jingina bayanshi kanshi a jikin gini kafafunshi a harde yana saƙe saƙe don abin nan ba zai ta
ɓ
a
tashi a banza ba.
Washegari k
o da Afeefah ta farka bata ganshi asibitin ba sai su Ammie Aisha da Adda Abeeha
da kuma wasu hadimai, yanayinta duk ba daa
ɗ
i suka raka ta bayi suka fito tayi wanka suka
taimaka mata ta shirya kan suka zuba mata abin kari bata da wani apetite in ta tuna h
aukan da
tayi sai taji hawaye na zubo mata, Ammi ce tayi ta bata baki dai har take jin zuciyarta yayi sanyi.
Abin mamaki ta ƙara kwana biyu a kwance har wankin cikin aka yi Ryan bai dawo asibitin ba ko
ma ya dawo bata sani ba don idanunta dai basu gansh
i ba hakan ke nuni da cewa ba fushin
wasa yayi ba, dare haka zata yi kukanta har tayi bacci da safe ayi ta tambayar me ya samu
fuskarta tace babu komai a kwana na uku aka sallame ta suka dawo masarautan kai tsaye
sashenta suka kaita nan ma baya nan.
Wata elderly woman Ammi ta turo tana kula da ita musamman cimarta don tana bukatar
abubuwan da za su dawo mata da kuzari da kuma karfin jiki, ita dai duk abin da ta bata ci take
kuma tana kiyaye dokokin matar tunda har Ammi ta ce mata da sanin Ryan ta tu
ro matar sai
bata
ɗ
aga hankali ba, Dakon dawowanshi tayi tayi a daren sai dai abin mamaki har wurin ƙarfe
1 na dare ya shigo sashen
ɗ
an kallonta yayi ya
ɗ
auke kai tana sanye da riga da zani sai
ɗ
an
kwalin da tayi simple dauri da ya bayyana gashinta ta b
aya bayan dan kunne babu wani
accesories da ta tula, bata ji sallamar shi ba kenan ciki ciki yayi abin shi ganin zai wuce ta miƙe
tsaye
"Ya Saraki...!"
Chak ya tsaya, ta tako a hankali ta dawo bayanshi muryarta na rawa ta ce
"Don Allah ka yi haƙuri,
ba zan iya cigaba da jurar fushinka ba. Ka gafarceni na san na yi
kuskure don Allah ka yafe min"
Idanunshi ya runtse na seconds kan ya bu
ɗ
e ya cigaba da tafiya bai ce mata komai ba,
bayanshi ta bi tana kuka mai sautin dugunzuma hankali, share ta yayi y
a cire kayanshi tsaf ya
ɗ
aura towel ya shige bayi yayi wanka yana fitowa ya ganta tsaye again har lokacin bata bar
kukan ba, zuciyarshi ne ya karye yana jin kukan har cikin kanshi.
Gaban mirror yaje yana goge jikinshi da ƙaramin towel ya
ɗ
auki bodys
pray ya feshe kirjinshi
dake bayyane dashi yana ƙoƙarin Juyowa kenan yaji ta kwanta a bayanshi ta saka hannayenta
a kugunshi tana kuka still har hawayenta na
ɗ
iga a fatar bayanshi, kasa controlling kanshi yayi
ya juyo gaba
ɗ
aya ya bata kyakyawar runguma.
"Kayi haƙuri ba zan sake kuskuren tsallake maganarka ba, fushinka na sake
ɗ
aga min hankali
don Allah ka y...."
Fuskarta kawai ta ji ya
ɗ
ago ya ha
ɗ
e lips
ɗ
insu yana bata sumba mai zurfi baya baya yake yi da
ita har jikin gini, ta sanya hannayenta biy
u ta zagaye wuyanshi tana bashi support, sai da ya gaji
don kanshi ya raba bakin nasu suna jan numfashi a hankali hankali ya ha
ɗ
e goshinta da nashi
yayi pecking lips
ɗ
in still don baya ta
ɓ
a gajiya da su a hankali yace
"Kar na ƙara ganin kin zubar da h
awayenki wanda kika yi a baya sun isa, Allahn da ya bamu ba
tare da sani ko shawarar mu ba zai bamu wani. Mu sa a ran mu haka ya kaddara wannan
ɗ
in
ba mai zuwa ba ne"
Kai ta gya
ɗ
a mishi ya ja ta bakin gadon ya taya ta cire kayanta tas ya
ɗ
aura mata towe
l don su
sun fi gane kwana a haka, ya ja ta suka kwanta hannunshi na yawo jikinta cike da kulawa a
haka suka yi bacci dukkansu kowa da abinda yake saƙawa.
Washegari da safe kan ma su tashi An shirya musu abinci wanda daga sashen Ammie ne,
kuma ta yi
mamakin ganin ya zauna suka ci tare don duk zamanta a asibiti Ammi ke mishi girki
da kanta, bayan sun gama suka fito a tare gaisuwa yana sanye da wani Beige yard mai taushi
da kyaun shi ya bayyana tsurar tsadarshi tana sanye da straight skirt and blouse
da aka yi rigar
da wani yadi mai sul
ɓ
i green za ka zaci fitted gown ne mai combination da lace idan baka sani
ba saboda yadda ya zauna mata, alkyabbarta mai kauri ne hakan ya sa bata damu ba kuma
akwai gyale Kasar shi hannunshi na riƙe da nata suka nufi
sashen na Ammi, sai mamaki take
da tunanin yaushe suka shirya kuma? Amma a gefe
ɗ
aya farin ciki ne ya cika mata zuciya da
har ta kasa boyewa sai murmushi take zabgawa yana kallonta bai ce komai ba har suka shiga.
Sun samu Ammi zaune cikin kujera Abee
ha da Aisha na karyawa yayinda Ameer ke zaune
yake jan su da hira da wasa, ganin su ya sa fuskar Ammi cika da fara'a, kai tsaye gangarta yaje
ya zauna Afeefah ta samu wuri a ƙasa ta zauna tana ta murmushi Allah ya gani shiryawarsu
wani abu ne mai muhimm
anci a gareta da bata ta
ɓ
a saka goshinta kasa ba tare da ta yi mishi
adu'a ba kuma Alhamdulillah ko a yanzu waninsu zai fa
ɗ
i ya mutu ta tabbatar ba za su bar abin
nadama ba.
Gaisuwa suka yi tana tambayarta jikinta tace da sauƙi, suka gaisa da su Abeeh
a yayinda duk
suka gaishe shi ya amsa cike da izzarshi ta jinin sarauta don fuskar a kame take tun abin da ya
faru bai wani sake ba, sun jima anan kan yace ta tashi su tafi.
Babu musu ta miƙe suka fice yana riƙe da hannunta da dumbin mammakinta sai ta g
a ya nufi
hanyar Sashen Fulani Adama, gabanta ne ya shiga dokawa amma ganin babu fuska ya sa bata
yi magana ba har suka isa. Tana zaune a parlornta ta yi zurfi cikin tunani sai ganinsu tayi ita
kanta ganin Rayyan mammakinta ya kasa
ɓ
oyuwa har bata san
ta miƙe tsaye ba sai da yayi
murmushi ya ce
"Mama barka dai mun zo ba sanarwa dole ki ji mamaki"
Yana maganan yana zama, itama komawa tayi ta zauna tana kakaro murmushi
"Gaskiya kam na yi mamaki ashe baka manta hanyar sashen nan ba?"
"Ɗa bai ta
ɓ
a m
antawa da uwa ba ai Mama, Fatan kina lafiya?"
Idanunta ta kawar don wallahi kallon da ta ga yana mata a take ya saukar mata da wani irin
fa
ɗ
uwar gaba har tana jin zufa na keto mata amma ta dake.
"Lafiya Ƙalau, ashe kuma abin da ya faru kenan? Allah ya m
ayar da alkhairi"
Afeefah da itama karon na biyu bayan zarah ta ji ta tsani matar ta gaisheta da kyar, ta amsa
basu jima ba ya miƙe har sun nufi fita ya juyo ya sake kallonta ya saki murmushin da ya sake
ka
ɗ
a mata yar hanji.
Jeka ka dawo ta shiga yi
hannunta da waya tana ta danna kira sai dai karo na sama da
ɗ
ari da
wani abu kenan daga jiya zuwa yau bata samu Layin ba, yaraf ta koma ta zube tana dafe
goshinta dake sara mata...
🖤
Gureenjoh
🖤
HAIHUWA DA HANJI
(A True life st
ory)
Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)
Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh
ADABI WRITERS ASSOCIATION
*FREE BOOK*
*57*
*Ƙarshen Alewa...*
Satin da ya biyo bayan faruwar
ɓ
arin ba zata ce bata ji daa
ɗ
inshi ba sai dai ta kula tarin
soyayyar da yake nuna mata ya ragu da kaso talatin cikin
ɗ
ari wani sa'in ma sai ta ga kaman ya
koma mata asalin Rayyan
ɗ
in shi na baya da ta sani, Dukda bai rage ta a komai ba na kulawa
sai dai tana ji a jikinta har yanzu bai gama sauƙa ba wanda ita
kanta in ta tuna sai ta yi kuka, ta
fara lectures online kuma yana bata taimako yadda ya kamata ta
ɓ
angaren, ta zuba idanu ta ga
sun koma yadda suka faro amma ta kula shi bai san zuru ba dole ta sake shirin bashi haƙuri.
Sannan a kwanakin ya kan da
ɗ
e
a waje wani har ma tayi bacci bai dawo ba sai dai ta farka ta
sameta kwance jikinshi, a yau ta yi niyyar sake tunkararshi ta sake bashi hakuri don bata
kaunar wannan silent treatment
ɗ
in nashi ko ka
ɗ
an, karfe goma ta fito wanka ta zauna ta
ɗ
auki
lokaci
kwarai wurin sake gyare jikinta tsaf ta ha
ɗ
a wani magani da wannan mata da Ammi ta
turo mata take bata da madara ta sha, dama ta dafa mata goron tula ta zuba zuma shima ta sha
kan taje ta fara neman abinda za ta saka, wani farin strapless lace bra mai ha
ɗ
e da wando
wanda ma kai tsaye zaka iya kiranshi bumshort ta saka ta
ɗ
ora rigar saman da ya bayyana
duka fatar jikinta don bashi da maraba da raga.
Gashinta ta gyare tsaf ta fito ta nufi kitchen, a yadda dare yayin nan ta san ko ya dawo ba sake
cin k
omai zai yi ba sai ta ha
ɗ
a fruit salad ta cika mishi madarar ruwa ta saka a frigde ta fita ta
kara karfin Ac ta sake kunna turarukan wuta a duka burners dake kusurwan gidan sai da ta ba
kowanne mintuna biyar taje ta kashe kamshin na fita a hankali ba tar
e da wani hayaƙi ba, tana
shirin nufar
ɗ
aki ta ji ya turo kofar parlorn sai ta tsaye nan tana kallonshi.
Numfashinshi ne ya so barin shi na wucin gadi idanunshi manne da jikinta yana bin ta da wani
irin kallo da ya sakata sakin murmushi ta nufo shi a
yangace, gani yayi in ta cigaba da tafiyar
kan ta iso za ta iya sumar dashi yasa ya yunkura kawai ya nufeta sai janta kawai yayi ya
rungume yana sauke fuskanshi cikin wuyanta da wani irin salo ya sauke numfashin relief,
ƙ
anƙameshi tayi kaman yadda shima
yake sake riƙe ta cikin kirjinshi hannayenshi na sake
matse ta.
"you are driving me crazy My Love"
Murmushi mai sauti tayi, ta raba hug
ɗ
in tana sunne kai wai ita a dole kunya hakan kuma na
sake tsuma shi tace
"You are welcome My king, ka bar ni ina
ta kewa"
Ya saki murmushi
"Daga yau in shaa Allah na gama barinki da kewata mu je ki taya ni wanka"
Ya riƙe hannunta tace
"Ba ka jin yunwa?"
Yayi pecking bayan hannun nata yana sake bin jikinta da kallon dake rikitata ya furta
"Ke ka
ɗ
ai nake buƙata
a yanzu idan na sameki na ƙoshi"
Tayi murmushi a kunyace ta bi bayanshi zuwa
ɗ
aki, a tsakiyar
ɗ
akin ta tsaya chak ya waigo ya
kalleta
"Menene?"
"Na tuna! ba fushi kake yi da ni ba har yanzu...Na baka haƙuri na baka haƙuri amma ka ƙi ka
haƙura"
Da
wani irin salon Shagwa
ɓ
a da sanyi tayi maganan, ya lumshe ido yarinyar tana shirin zauta
shi a tsaye da sauri ya bu
ɗ
e idon jin motsinta sai ya ga ta juya zata fita da hanzari ya saka
hannunshi ta cikinta ya dawo da ita baya har kan kirjinshi bayanta ya
sauƙa ya sauƙe kanshi
cikin wuyanta yana bata wet kisses da suka sa ta fara kunnuwa don ya mugun sanin weak point
ɗ
inta yace
"wa ya ce ban haƙura ba Bo
ɗɗ
i? Ai na haƙura..."
A cikin kunnenta yayi maganan chan ƙasa muryarshi na sarkewa. Ba zai iya jur
ewa har yayi
wanka ba hakan yasa ya chusa hannunshi cikin yare yaren rigar yana shafa duk inda hannunshi
ya sauka a fatarta har lokacin kuma yana wasa da wuyanta da harshenshi.
Cikin whisper yake jefa mata magana a cikin kunne bata ma jin me yake