Showing 123001 words to 126000 words out of 174924 words

Chapter 42 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete

martabar ma na son ganinshi da kallo yake ta Binshi har

ya zauna a ƙasa kaman yadda me martaba ke zaune cikin shimfida na alfarma ya kishingida da

tun tun.

"Abeey barka da wannan lokaci"

"Barka dai Ciroma, na san ka ji hukunci na kuma kana tunanin bai maka daa

ɗ

i ba amma abin

da zan iya cewa kenan Sameer

ba zan bari ko kusa ka sake subuce min ba, Kukan BOƊEJO

da ma sautin kalangun gado sun isa su tabbatar maka da cewa kai ne mai jiran gado"

Numfashi ya

ɗ

an sauƙe yace a hankali

"Abeey ka yi haƙuri da abin da zan fa

ɗ

a ba zan sa

ɓ

a umarninka bane amma zuri'

ar da na ajiye

a chan sun fi karfin na sanar da su cewa na dawo nan a waya,

ɗ

iyar su ta zame min uwa da

uban da na rasa a rayuwata tsawon shekaru ashirin da shidda bata ta

ɓ

a gajiyawa da hidimata

ba, bata ta

ɓ

a min kallon banza ko Harara da sunan tsana ko

kyara ba, ta gatanta ni ta fifitani

fiye da komai da ta mallaka a duniya ciki har da miji da 'ya'yan cikinta, Abeey duk yadda zan

fasalta maka irin son da Mammi tayi min

ɓ

ata baki ne duk kuma ta yi bata san ni waye ba har

sai da take kwance a gadon m

utuwarta a haka roƙona tayi da in dawo in samu farin cikin da na

rasa, in dawo in ji uzurin...." Sai bai ce komai ba ya duƙar da kai.

Hadiye abin da ya taso mishi yayi kan ya cigaba

"Ban shirya dawowan ba na riski labarin

ɓ

atan Aisha bayan ma ƙiran da s

hugabanmu yayi min

na ina cikin team da aka yi assigning wannan aiki na taho ne ba da shirin dawowa b.."

"Muhammad Sameer"

Laami

ɗ

o ya kirashi runtse ido yayi don ya san bai amince bane.

"Ka ba ni labarin abinda ya faru daga barinku gidan nan da mahai

fiyarka, na dai san ta nemi

izinin tafiya chan mambila wurin dangin mahaifiyarta kuma na bata izini da driver da kuma

amintacciyar Kuyangarta sai labari marar daa

ɗ

i aka dawo min dashi da sunan ka

ɓ

ace a

tsaunukan mambila an neme ka an rasa na kwashe tsa

won shekaru ban bar kowani hukuma

sun huta ba da neman ka har wasu suka zartar da cewa ka mutu ni ban yarda ba hakan ya sa a

kullum nake Adu'a duk juma'a nake sadaka duk goman karshe na kan manta kaina ina rokar

maka kariya da nasara a duk inda kake da

Fatan Allah ya bayyana min kai ya tsare maka

imaninka me ya faru? Meyasa daga kalamanka na yarda Ammienka na da hannu dumu dumu

akan abin da ya faru?"

Kanshi na a ƙasa ya shiga magana kana jin

ɗ

aci a saman harshenshi a kuma hankali yake

maganan

"Abe

ey bayan mun yi muku sallama mun bar nan tafiya ne mai nisan gaske muka dauka ba tare

da na san inda muka nufa ba, na ta

ɓ

a zuwa mambila sau

ɗ

aya don haka inda muka nufa bai

min kama da hanyar ba, idan nayi bacci na gaji na farka na tambayi Ammie har yanz

u bamu isa

ba sai ta mayar da ni jikinta ta rungume tace har yanzu da saura ban sani ba ashe nesanta ni

take da asalina, nesanta ni take da inda na fi wayo da kuma farin cikina duk ku biyu, yamma ne

sossai muka isa inda ban sani ba hatta yaren su ka

ɗ

an

ka

ɗ

an nake ji shima saboda akwai wasu

kuyangai dake yi anan ina sha'awar iya yaruka na saka su a gaba ina koyo, ko da ta saka driver

tsayawa kuka take yi ta bani ƙullin kayan marmari da abinci waenda basa lalacewa da wuri cikin

guzurinmu tace in riƙe, m

uka sauka muka bar driver da Kuyangarta Kande a mota mun yi tafiya

sossai har muka kawo gefen wani juji da babu hada hadar mutane sossai ta kalleni.

"Ka yi haƙuri

ɗ

ana ina sonka amma dole ta sa zan rabu da kai babu yadda na iya!"

A karye na ce mata

"

Ammie Meyasa tunda muka fito kike kuka? Meyasa za mu rabu? Me muke yi anan?"

Ta ja numfashi tana share hawayen dake kara gangara tace mini

"Nan shine inda na ji ya kwanta min ka cigaba da rayuwa, ka yi aiki kaman na jaruman maza ka

nema da kanka ka samu

har ka tsaya da kafafunka, idan da rabon mu gana watarana za mu

gana amma a yanzu ka cire cewa kai

ɗ

an sarki ne jikan sarki, ka jingine ka ta

ɓ

a sanina ko

mahaifinka, ka manta ka ta

ɓ

a ko da amsa suna Ciroma Sameer ka samu sabuwar rayuwa zan

maka sdu'a b

a zan gaji ba amma daga yau ka gama zaman masarauta..."

Hankalina ya tashi da kalaman ta na rikice ina tambayarta

"Meyasa Ammie? Me yasa zan manta ku? Meyasa zan manta Abeey?"

"Saboda Dole ne Sameer!"

Ta daka min tsawar da bata taba min irinshi ba Du

kda na razana kuma kuka ba ya daga cikin

al'amarina ban san na fashe da kuka ba na riƙo hannayenta ina roƙonta kar ta bar ni anan ban

san kowa ba, kar ta bar ni anan ba zan iya rayuwa ba Ammie ta zame hannunta ta tureni har na

fa

ɗ

i na rarrafa ba tare da

na damu ba na rike kafarta ina kuka sossai da roƙonta ta tafi da ni

amma ce min tayi

"Ko a mafarki ka biyo baya na ba zan ta

ɓ

a yafe maka ba Sameer!"

Baya baya nayi na zube a ƙasa a zaune ina kallonta har ta

ɓ

ace min, na ji na tsani duniyar na ji

na

tsani kowa da komai kuma a lokacin zuciyata ta kafe Abeey na ji ba zan iya sake yi mata

kuka ba tunda bata so na ta tsaneni, babu abin da yafi kona min rai irin bolar dake gangana nan

uwata tace min in ci gaba da rayuwa, nan fa ta za

ɓ

a min. A inda ta bar

ni anan na zauna har

dare ban motsa ba dare da naga karnuka na zuwa wurin cin abinci na bar musu duk abinda ta

bani don ba zan iya amfani dasu ba na koma wani gini da ba'a ƙarasa ba na zauna daga ranar

na rasa bacci na Abeeyy daga na rufe idanu kalaman

ta su ke farautar numfashina....A ranar

Ammie ba rabuwa da ni kawai tayi ba ta kashe ruhi da zuciyata kisa mafi muni na yi kwana biyu

ban iya cin komai ba sai ruwa kan wani almajiri ya ja ni muka fara sana'ar wanke gilasan mota

Dukda ban ta

ɓ

a mishi maga

na ba amma shi yana min surutu sossai, kayan aikin nashi ne idan

ya gaji zai bani in yi ko kwanaki goma ba'a yi ba garin wanke gilasai mota ta ka

ɗ

e shi ya rasu,

kayan aikin nashi na cigaba da amfani da su har Allah ya ha

ɗ

a ni da Mammi.."

Nan ya cigaba

da bashi labarin komai da komai mai martaba banda hawaye babu abinda yake,

a lokacin da ya zo rasuwar Mammi sai da hawaye ya ziraro mishi ya sa hannu ya

ɗ

auke jijiyoyin

kanshi duk sun tashi ra

ɗ

a ra

ɗ

a idanunshi sun yi ja sossai da sossai.

Shiruuu ne y

a ratsa parlorn fiye da mintuna biyar Abeey a hankali ya ce

"Mahaifiyarka ta cuce ni ta ci amanata Sameer! Ban san me zan yi na huce wannan zafi da

ra

ɗ

a

ɗ

in da nake ji ba... Bata da uzurin bani na wannan laifi da ta aikata. Hakika na so Mammin

ka tana ra

ye in ganta ido da ido in yi mata tarin godiya marar adadi akan kaunar da ta nuna

maka sai dai kash! Allah bai ta

ɓ

a barin wani don wani yaji daa

ɗ

i ba idan ajali ya zo babu mai

ƙ

ara ko da second guda ne sai an tafi, a yanzu ma bata

ɓ

aci ba za mu tabbatar

mun yi tarin

abubuwan alkhairi masu yawa da sunanta don ladar ya je mata a makwancinta. Allah ya musu

rahama ita da mai gidanta ya sada su da annabin rahama"

Ya amsa da ameen

"Ɗauki ipad

ɗ

in chan ka kira min Mahaifinta video call za mu yi magana"

Ip

ad

ɗ

in ya dauka ya saka numbern uncle Musa ya kira aka taki sa'a yana online ya

ɗ

aga zaune

yake da Uncle sanusi da Uncle Mansur suna tattaunawa ganin fuskar Rayyan ya sa suka

yalwatu da fara'a ya shiga gaishe su yadda ya saba suka amsa kan ya mayar da fu

skar kan

fuskar Abeey ba tare da ya ce komai ba.

"Assalamu Alaikum warahmatullah..."

Amsawa suka yi suna ta kallonshi kan Uncle Mansur ya zare idanu

"Laami

ɗ

on Fombina mai girma Muhammadu Modibbo Aliyu.."

Duk sai lokacin suka

ɗ

ago suka shiga gaishe

shi da girmamawa don shima ba ƙarami bane idan

bai girmi uncle Musa ba za su yi sa'anni. Sannan ko babu girman shekaru akwai na mulki da

sarauta mai girma.

"Na yi muku laifi ina Fatan za ku yi haƙuri ku yafe min kuma ku dubi uzurina, kaman yadda kuka

sani sunana Muhammadu Modibbo Laami

ɗ

on daular kudu maso arewacin Kasar nan, a cikin

tarihina ina da

ɗ

a namiji tilo da ya

ɓ

ace da kananun shekaru inda an yi neman duniya an rasa

shi sai satuttuka da suka wuce Allah ya bayyana min shi. Wannan yaro ba kowa

bane face

ɗ

an

ƴ

ar wurin ku mai rasuwa wato Rayyan a chan anan kuma Muhammadu Sameer"

"Allahu Akbar kabiran! Allah mai girma! Allah mai yadda ya so iko sai Allah ashe dama Rayyan

ɗ

anka ne? Kai Alhamdulillah wannan abu na farin ciki ne Alhamdulillah ina

ma Mamanshi na

raye ta ga wannan rana..."

Uncle Musa ke fada cikin tsananin farin ciki suka shiga taya su murnar saduwa da juna. Bayan

gama barka da jaje Mai martaba ya

ɗ

ora

"Laifin da na muku shine na sanar da ku a waya, shi Ciroman ya so ya je ne

don martabarku ya

shallake haka a gareshi amma ban ba da goyon bayan hakan a yanzu ba, zai iya zuwa ziyara

ko wasu kananun al'amura da bai kamallah ba amma sai ya gama blending da dangi ina fata

hakan bai

ɓ

ata muku ba, in shaa Allah zan yi tattaki na zo

da kaina na kawo ku kuga inda yake"

Uncle Musa ya ji daa

ɗ

in martaba da ƙimar da aka basu yace

"Ba sai ka zo ba ranka ya dade da kanmu za mu zo har nan mu taya ku murna in shaa Allahu"

"Sai abu na ƙarshe ban san ko za'a yi min wannan alfarma ma"

"A

lfarmar ka ya wuce ka roƙa mai martaba sai dai umurni"

Uncle sanusi ya fa

ɗ

a don basu taba zaton sarkin haka yake da saukin kai da iya mu'amala ba

Dukda tarin dukiya da irin rigar mulkin da yake ciki hakan bai hana shi yi musu magana cikin

girmamawa da f

ahimta ba.

"Idan za ku taho

ɗ

in ba matarshi kawai za ku taho da ita ba, za ku taho min da 'ya'yana Jannah

Da Abeeha ita jannah za ta koma ne kawai saboda auren dake kanta Abeeha kuwa ta zama

tawa aure ne zai fitar da ita daga wannan gida bi'izinillahi

"

Sun gamsu suka yi godiya don martabarsu ne Dukda suna da dukiyar da zasu iya rike Abeeha

amma Mammi Rayyan ta barwa shi kuma duk inda Rayyan yake dole ta zauna dashi...

Bayan sun ajiye kan sadarwan Mai martaba Laami

ɗ

o ya dubi Ciroma

"Alhamdulillah

! Yanzu ka je kayi shirin juma'a idan an sauƙo akwai media team da suke son

ganawa da rundunarku da kuka ceto su Aissatou to amma su sun tafi bayan na sallamesu don

komawa ga iyalan su bayan sun bar nan shugabanku ya kira ni akan ba za su iya zama har

W

ashegari ba dole na wakilta Galadima ya je ya min godiya ya kuma sallamesu kai za ka

gabatar da shirin madadin ku gaba

ɗ

aya"

Bai so ba amma ya ya iya dole ya amsa ya yi godiya ya miƙe ya fice.

Yau suka yi finals jiya garin gigin baccinta an dauke musu

wuta kuma ba'a yi rana ba don ruwa

suka samu basu samu chargy a solar ba kan a kunna gen ta tafi fitsari ta jefar da wayanta a

ruwa, ta ji haushi saboda bata da wayan kallonshi tunda ba ya kira yanzu, sossai take jin

kewanshi kaman sun wani saba sukuku

ta shigo parlorn abin da ya kamata tana murnar

kamallah secondary da aka yi da kyar amma damuwar da zuciyarta ke ciki ya hana ta.

A babban parlor ta samu Abeeha na kai da komo wa tamkar ruwan cikin kwano ta kasa zaune

ta kasa tsaye ganin Afeefah yasa

ta daka tsalle ta riƙo hannayenta

"Afeefah mun warke... Innalillahi wainna ilaihi rajiun khaihhh farin ciki zai kashe ni...! Afeefah

Albishirrinki.."

Cike da zumu

ɗ

i take maganan har jikinta na rawa

"Goro.."

Ta fa

ɗ

a cike da mamakin me ya saka Abeehar f

arin ciki haka

"Afeefah kin zama Gimbiya matar yarima ko in ce Sarauniyar gobe matar Saraki... Ashe Saraki

da Mammi ke kiran Ya Rayyan ba'a banza ba? Afeefah mijinki ashe

ɗ

an babban sarki ne mai

tarin daraja da tushe me kyakyawar asali? Ashe ya Rayyan j

inin sarauta ne ke yawo cikin

jikinshi? Kaii amma Allah ya isa wa mahaifin yarinyar nan da ya kalleshi yace kila ba tsatso mai

kyau aka samo shi ba ya ci mutuncin sarauta.."

Afeefah dai ta kafe a tsaye tana ta kallon Abeeha na zuba chan tace

"Anya Adda

Abeeha lafiyarka kuwa? Wani irin magana kike tayi ba kan gado...? Wani yaya

Sarakin?"

*Wayyo Hannun mar'atussaliha

😩



🖤

Gureenjoh

🖤

HAIHUWA DA HANJI

(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin

(Gureenjoh)

Wattpad-Gur

eenjo6763

Arewabooks-Gureenjoh

ADABI WRITERS ASSOCIATION

*FREE BOOK*

*47*

"Yaya Rayyan mijinki nake magana a kai girlll wlh da gaske nake miki yanzun nan Baba Musa

ya ƙira ni yake cewa za mu shirya tafiya Fombina gobe sun sayi tickets already

, ya ce mu shirya

kaya kuma mu kintsa komai don za mu iya

ɗ

an jimawa bamu zo kd ba."

Bata san me ta ji ba a lokacin mamaki ko tsananin farin ciki, tayi matukar taya shi murnar

reconsiling da iyayenshi don dole su

ɗ

in su ne dolenshi ko ba jima ko ba da

de, ashe yana da

alaƙa da sarauta? Fuskarta cike da murmushi tace

"Alhamdulillah Allah mun gode maka"

Wani sashe na zuciyarta kuma tsoron tafiyar take don bata san me kuma zata tarar ba, hakika

ta fi jin natsuwa da kwanciyar hankali a gidan na Mammi, s

ai ta fara tunanin idan basu kar

ɓ

eta

ba fa? Dama gashi ba sonta yake ba kila suna ce mishi ya rabu da ita zai rabu da ita a yadda ta

san tsarin gidan sarauta.

Abeeha ta wuce ta shige sashensu zuwa

ɗ

akinta ta samu bakin gado ta zauna

"Allah mai girma

annabi mai dumbin daraja! Yanzu ni ce Afeefah ke da matsayin matar

ɗ

an

sarki mai daraja a wannan ƙasar? Anya? This is too good to be true... Hankali ba zai kama ba ni

Afeefah dai ta Dutsen-wai annoba Mayya ajalin duk wanda ya ra

ɓ

e ki!"

Bata san adadin l

okutan da ta dauka zaune a wurin ba har lokacin sanye da uniform don ba

sallah take ba bare tayi tunanin azahar da aka idar a wasu masallatan, tana nan zaune sai ga

Abeeha ta shigo da sauri bayanta jannah tana cewa

"Zo ki ga wani abu Khaihh Ya Rayyan

duniya ne! Sarakin Maammi ne a gasken gaske an tashi

kaina!"

****

Yana fita daga sashen Laami

ɗ

o Saleem ya ƙira yana tafiya a hankali suna magana sun jima

sossai suna wayan Saleem ya san komai a kanshi ya kuma taya shi murna kwarai shima kuma

yana

cikin masu tahowa gobe

ɗ

in, idanun Rayyan ne suka sauƙa akan Fulani Adama dake

tahowa hanyar sashen mai martaban, bai wuce ba sai ya tsaya yana cigaba da wayan

idanunshi na a kanta yadda take tafiya cike da izza da takama bayi da kuyangi na zube mata ko

kallo basu isheta ba

ɗ

auke ido yayi ya cewa Saleem

"Zan saka maka wani abu ka sallami duk ma'aikatan gidan ka kuma ba su haƙuri na barin aikin

ba tare da an sanar da su da wuri ba, za'a basu abin da zai ishe su jarin wata sana'ar in shaa

Allah. Pleas

e a rufe komai yadda ya kamata don zan dawo ba na zo kenan ba!"

Kalamanshi na karshen karab a kunnenta, idanu ta zuba masa Dukda ka

ɗ

uwar da tayi na

namijin da ta gani a gabanta ta wani sashen ta

ɗ

an ji sanyin kalaman nashi har hakan bai

ɓ

uya

a kan fus

karta ba sai da tayi murmushi ya sake kawar da idanu a kanta yace

"Na gode Saleem za mu yi magana please ka sanarws Sulaiman kafin na ƙira shi, Sai na ganku

a gobe

ɗ

in..."

Yana sauƙe wayan ya kalleta

"Barka da wannan lokaci Mama..!"

Ya fa

ɗ

a da

ɗ

an m

urmushi mai dauke da dumbin ma'anoni.

"Ashe rai kan ga rai Sameer? Ko da shi ke na zaci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login