Showing 60001 words to 63000 words out of 174924 words
/>
an murmusa Allah ya sa kar Rayyan ya ji tana ce mishi Saraki don baya so, shiyasa
ko su Abeeha ma Ya Ray
yan su ke cewa
"Afeefah ba zan iya misalta miki yadda hankalin Saraki ke tashi a kan ciwo na ba, ko kin san
hatta me dafa min abinci ta karantu ne sossai akan cimar masu ciwon mu? Saraki ya tafi yayi
courses akan likitanci ne bayan ciwon sugar na ya hai
far min da wannan ciwon ƙodar in ba
haka ba burin shi ya zama soja ne kawai ba Army medic ba, duk don ya san irin taimakon da
zai bani a cikin gida ba sai mun yi ta zarya asibiti ba sanin bana so"
Jinjina irin kaunar da yake mata take yi, lallai Rayya
n na son mahaifiyarshi.
Cigaba da mata hirar irin gudumawar da Rayyan yake bayarwa a rayuwarta take yi. A yadda dai
ta gansu kaman babu wani namiji a gidan bayan Rayyan to mahaifinsu rasuwa yayi? Bata da
wannan amsar sai dai ta san idan har tana gidan z
a ta sani ne.
Abeeha ce ta shigo
"'yan makaranta ashe an dawo?"
Tayi maganan tana zama hannun kujerar da Afeefah take
"Na dawo Adda Abeeha, makarantar akwai daa
ɗ
i they are all nice to me basu yi min dariya ba"
"Ai na fa
ɗ
a miki babu mai miki dariya,
wasu da girman da suka fi naki ma suke zuwa suyi karatu
bare ke da jikinki ba nuna girman yake yi sossai ba"
"Aikam na gani kuma na ji daa
ɗ
i, ga malaman sun iya karantarwa komai fa fahimta nake kaman
na sani tun da chan"
Mammi da Abeeha suka murmusa,
za ta sake magana kenan Ya shigo parlorn da sallamar da
shi ka
ɗ
ai yake sanin yayi kayanshi.
Kai tsaye kusa da Mammi yaje ya zauna, da ita da Abeeha suka ha
ɗ
a bakin ce mishi
"Sannu da dawowa"
Kai ya
ɗ
an gya
ɗ
a bai kalli kowaccensu ba, mammi ma ta mish
i sannu da dawowa yake
tambayarta ya jikinta ta amsa da da sauƙi.
"Yauwa Mammi
ɗ
azu na ha
ɗ
u da Samha a school ashe auren ya salim wani sati?"
Abeeha Tayi maganan da
ɗ
an mamaki, Dukda da ta kalli Samha sai da ta tuna abubuwan da
suka yi wa Afeefah k
uma haushin su take ji har ranta ko da samhar tayi mata magana da kyar
ta daure ta amsa, wurin kokarin janta da hira ne take sanar mata auren salim
ɗ
in kuma suna
gayyatarta.
Wani irin fa
ɗ
uwa gaban Afeefah yayi
"Aure Ya Saleem zai yi?"
Bata san a fil
i tayi maganan ba sai da ta
ɗ
ago idanunta suka fa
ɗ
a cikin nashi da a lokacin ya
ɗ
ago ya kalleta jin furucinta, da sauri ta
ɗ
auke ido gabanta na dokawa sam bata son suna ha
ɗ
a
ido bata san me yasa ba, sai dai yanzu maganar auren saleem
ɗ
in sai ta ji shi wa
ni iri duk ta ji
babu daa
ɗ
i, Abeeha ma sai da tayi maganan kan ta tuna da Afeefar.
Mammi ce tace
"Eh aure zai yi Afeefah wani sati, kar ki wani sa damuwa a ranki in shaa Allahu Allah zai
musanya miki da abin da ya fi alkhairi"
Kunya ne ya rufe ta sa
i ta duƙar da kai tana kallon yatsun ta sautin tsakin shi ne ya shiga
kunnenta, Mammi ta fara mishi fa
ɗ
a akan yawan tsakin kaman wani tsaka, Abeeha ce ganin
yanayinta ta ja Afeefar akan su je su ci abinci suka fice daga parlorn.
****
Hidima fa ya k
ankama
ɓ
angaren Amarya sai shiri ake wane, tun saura sati aka fara bikin 'yan
karya don Mommy sossai ta ajiye musu ku
ɗ
i Dukda ma angon ya ja mata gargadi akan duk abin
da za su yi kar su sake su saka shi, bai ma je gidan ba ko sau
ɗ
aya sai ranar da suka
yi
kauyawa bayan Magrib yana zaune harabar gidan su da dangi suka cika, shiru kawai sam ba ya
jin daa
ɗ
in komai kuma komai ba ya burgeshi kaman daga sama ya ji Muryar Mommy.
"Saleem yanzu ka rantse sai ka nunawa duniya duka ba ka son auren nan dole na
maka ko?".
Shi bai san me yayi ba, kaman zai yi kuka yace
"Me nayi kuma mommy?"
"Ko sau daya ka je kofar gidan su Sabrina da sunan zance? Ko ita ba mutum ba ce? Ka hana ta
saka ka cikin duk hidimar ta da kyar ma na bugi cikinta ta nuna min kai ne b
aka so ba ba bata
sanar da kai bane, baka bata komai ba haka ake yi?"
"Amma mommy ni nace tayi wani hidima ne?"
"Au in kai kana ƙunci da baƙin hali a kan wata chan da na tabbatar yanzu ta rabarwa maza
kanta sai aka ce ita ma ta biye ka kuyi ƙuncin ta
re?"
Runtse ido yayi ya bu
ɗ
e tuni suka sauya Meyasa mahaifiyarshi ke yin abu kaman bata je
islamiyya bane? Ya subhallah maganar da ta fa
ɗ
a ya mugun ƙona mishi rai amma ya zai yi ne?
Uwa uwa ce.
"Zan je, zan ba ta ku
ɗ
in"
Abin da kawai ya iya fa
ɗ
a k
enan ba tare da ya kalli mahaifiyar tashi ba, sai da ta wuce ya bita
da kallo yana jan Astagfirullah don yana tsoro, 'ya'ya mata ne garesu yana tsoron Allah ya
hukunta mahaifiyar tasu da daya daga cikin yaranta, yana tsoro ta fahimci kuskurenta in a Hard
way.
A lokacin ya miƙe ya nufi mota kan ya shiga aka wangale Gate, motar Rayyan ne ya shigo cikin
gidan dole ya fasa tafiyar sai ya nufi wurin Rayyan
ɗ
in suka gaisa.
"Fita za ka yi ne?"
"Eh wai zan je ne in ba Sabrina kuda
ɗ
en da ya kamata su yi hid
imar bikin"
Kai Rayyan ya gya
ɗ
a yana furta
"zagayo mu tafi"
Zagayawa yayi ya shiga motar, shiru yayi dama shi ne mai hirar muddin suna tare da Rayyan to
shi ma baya cikin yanayin hiran, hakan kuma sai yake sa Rayyan ke jin wani iri sai ya ga kaman
bai
kyauta mishi ba
ɓ
oye mishi da yayi Afeefah na gidan su amma zaman lafiyanshi kenan
tunda mahaifiyarshi ba amincewa zata yi ba ko ya fa
ɗ
a mishi
ɗ
in.
Har suka isa unguwar da saleem ne ke ta mishi kwatance hira ba sossai ya hada su ba, a cikin
Layin aka
yi kauyawan ana ta shirye-shiryen kiran sallahn isha su kam suna nan suna chasewa
'yan mata sai zuba rawa suke, Rayyan ya samu wuri yayi parking yana kallon arean da abin da
suke yi a ranshi ya ja tsaki yayi dubu, auren saleem ne ake yi ake wannan hauka
n? Babu
natsuwa a lamarin nasu babu kama kai, ba'a hana hidima ba amma sai a yi shi da tsari ba irin
wannan ba ko daga rawar da ake ka san an zubar da mutunci.
Wayanta ya shiga kira ringing na karshe ta
ɗ
aga
"Hello Ya Saleem"
Ta fa
ɗ
a da
ɗ
an ƙarfi sa
boda kida dake tashi
"Ki zo ina daga bayanku ka
ɗ
an"
Babbar kawarta ta janyo jiki na tsuma suka nufi motar, baya suka bude suka shiga suna gaishe
su.
"Amma mun yi fushi sai yau abokanan ango ke neman mu?"
Ci kan ku Rayyan bai ce ba, arzikin kallo ma
basu samu ba yana wurin ne kawai saboda
Saleem ne da wani ne waennan
ɗ
in sun mishi ka
ɗ
an ya ha
ɗ
a numfashi da su a mota guda.
Bundles na 'yan dubu dubu guda uku ya bu
ɗ
e dashboard ya fiddo ya ajiyewa saleem a kan
kafafunshi dole ya
ɗ
auka ya juya ya miƙa
mata
"Ku yi hidima."
Jiki na rawa suka kar
ɓ
a sai kamshi kudin ma ke fitarwa na sabunta.
"Akwai wani abu?"
Ya tambaya saboda kawai mommy ta mishi dole
"A'a ya saleem wannan ma ya isa mun gode sossai"
Daga nan suka fice don shi maganan soyayya ma ba
wai hada su yake da ita ba.
"Ka ga abin da mommy ta ja min ko Rayyan?"
Saleem ya fa
ɗ
a bayan sun fice daga unguwar.
Hakika shima ya ga wautar mommy, da ya ga yarinyar sai ya hasko Afeefah a idanunshi ko a
kusa bata da abin da za'a ha
ɗ
a ta da Afeefa
h bai ce komai ba dai har ya mayar da saleem gida.
Su Gaje sun yi shiri matuƙa na wannan aure, yayinda amarya tayi shagali sossai kuma ta kullaci
kannen angon da babu wanda ta gani a hidimar ta har aka
ɗ
aura aure ranar Juma'a, Dukda
aure ne da babu wa
ni sanarwa ko hidima saleem ya ga mutane kwarai an mishi kara, saboda
shi ma na jama'a ne Rayyan na a gefenshi yana yi ne kuma saboda saleem ne don baya son
harkar hidima da hayaniya har aka ci bikin aka watse, amarya dai ta tare a sashen saleem na
gida
n inda duk mommy ce ta tsara hakan sai fatan Allah ya basu zaman lafiya.
🖤
Gureenjoh
🖤
HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)
Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)
Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh
*FREE BOOK*
*24
*
Da misalin ƙarfe
ɗ
aya na dare ta jefar da mayafin kanta tare da dira daga saman gadon tana jan
tsaki, me salim ke nufi ne? Babanta ya tabbatar mata shirin da aka yi akan shi ba mai sauƙi
bane da zai iya resisting amma me ya faru har yanzu bai shigo
ba? Ɗaukan maganin da Gaje ta
bata a gefen bedside tayi ta jujjuya
"To bai ma zo bama bare in sha wannan
ɗ
in" ajiyewa tayi ta janyo wayanta kaman ta ƙira su
Gajen kuma sai ta fasa ta nufi parlor, kasancewar sashen nashi
ɗ
aki daya ne da parlor sai
kitch
en in har dai ya shigo to ba zai wuce yana parlorn ba sai dai idan a waje zai kwana.
Shi kuwa salim tun karfe tara ya shigo gidan yanayinshi baya mishi daa
ɗ
i sam, fuskarshi babu
walwala haka ya tura kofan da sallama ya shigo, yana taka door mat
ɗ
in ya
ji kanshi yayi wani
diimmmmm jiri na shirin kwashe shi a hankali ya furta
"Subhallah!"
Ya tsaya a wurin sama da mintuna biyu kan ya sauƙe numfashi ya nufi three seater ya kwanta
hannunshi dafe da goshinshi, duk yadda zai yi ya samu sauki ya yi sai da
i wani irin tension yake
ji, sai juye juye yake Sabrina da a chan ƙasan ranshi ya san bai damu da ita ba sai kai komo
take yi a ranshi, bai san adadin lokacin da ya dauka ba shi ba mai bacci ba shi ba ido biyu ba,
ko matse shi zaka yi ba zai ce maka ga
abin da ke damunshi ba sai jin Fitowar ta yayi.
Ganinshi ya sa ta nufe shi.
"Ya salim dama ka shigo? Shine kayi kwanciyarka anan ina chan duk tsoro ya rufe ni?"
Bai ce komai ba sai ido da ya
ɗ
an zuba mata.
"Ka tashi mu je ka kwanta a ciki idan baccin
ne ma"
Ta fa
ɗ
a tana riƙo hannunshi, kasa mata musu yayi haka ya bi bayanta kaman rakumi da akala,
a bakin gado ta ajiye shi ta shiga rage mishi kayakin jikinshi, wani sashi na zuciyarshi tsantsar
mamaki yake na wannan bushewar idon wani sashen kuma na
fa
ɗ
a mishi ba laifi bane, har ta
gama cire mishi kayan shi dai bai tanka ba kuma bai motsa ba, hannunshi ta ja wai tunda ba ya
jin daa
ɗ
i su je ta mishi wankan, tana tura shi bayi ta dawo da baya ta sha wannan maganin da
gaje ta bata don ta tabbatar mata
yana kusantarta da maganin babu kuma wani abu da zai
gane, babu wacce zai gani nan duniya bayan ita.
Tun daga chan cikin bayin zancen ya sauya, ita ce ke jan ragamar komai kaman ba amarya ba
har dai ta samu nasara a kanshi Dukda ita ce tayi kidinta k
uma tayi rawanta abinda zuciya bata
so gangar jiki ko an tilasta ta ba zata ba da abinda ake so
ɗ
in
ɗ
ari bisa
ɗ
ari ba, shi dai ya san
bayan nan bacci mai nauyi ya
ɗ
auke shi tana kwance jikinshi tana zabga murmushin nasara.
Washegari da kyar ya iya tas
hi yayi sallah a makare, yana zaune kan sallaya idanunshi na zube
a kanta tana ta baccinta, duk ya rasa me yake tunani ko me yake ji kaman an yi blocking
kwakwalwarshi da daidaitacciyar tunani, knocking da ake ta yi shi ya
ɗ
aga shi daga wurin ya
nufi ko
fan ya bu
ɗ
e Samha ce.
"Ina kwana yaya?"
Kai ya gya
ɗ
a bai ce komai ba.
"Gashi in ji Mommy wai in kawo muku"
Kar
ɓ
a kawai yayi ya juya ya koma, ta tsaya tana kallon kofan for seconds kan ta tafi.
Shirya abincin yayi kan ya nufi cikin
ɗ
aki ya nufi bakin
gadon ya shiga bubbuga hannunta.
"Sabreena! Sabreena!!"
"Uhmmmm"
Ta fa
ɗ
a cikin baccin tana ha
ɗ
awa da tsaki
"Wai menene?"
"Kin yi sallah?"
Ta sake jan tsaki kan ta bu
ɗ
e idanu tare da Miƙewa zaune
"Ka san gajiyar da nayi? Ai koyaushe na tashi zan yi
Sallar yanzu ka tashe ni sai in yi ciwon kai
ai"
Da mita tayi maganar.
"Ai in sallah bai tashe ki ba yunwa zai tashe ki, ga abinci chan ki fito mu karya"
Yana kai nan ya miƙe ya fice yana ji kawai ya gamsu da something is off with him amma ba zai
iy
a pointing menene ba.
Sama da mintuna arba'in sai gata ta fito shirye cikin wasu riga da wando masu fadi, yana zaune
yana jiran ta ganinta sai ya fara kokarin sanya musu abincin bata hana ba ya saka plate
ɗ
aya
zai saka wani ta riƙe hannunshi
"Wannan
ma ai zai ishe mu Ya salim mun riga mun zama
ɗ
aya ai ko ba haka ba?"
Kai ya gya
ɗ
a yana zame hannun nashi ya
ɗ
auki spoon ya saka, ita ta ha
ɗ
a musu tea tana wani
irin murmushi.
Tun daga wannan rana saleem sai da ya kwana bakwai bai fita ko ina ba yana t
are da ita, wani
lokacin haka za su yini duk abinda tace zai gya
ɗ
a kai kuma zai iya yi mata amma ba zai yi
magana ba, itama kuma tana abunta da taku ne, ko sau
ɗ
aya basu sauka sun gaida Mommyn
ba suna gida
ɗ
aya abinci kuwa safe rana dare daga wurin momm
yn ake turo musu, wayanshi
ma kashewa tayi kar ma a kira shi don dama ya
ɗ
an samu hutun aiki.
Yau mommy na zaune a parlor tana mamakin wannan sabon hali na Saleem kasa shiru tayi ta
kalli Sadiqa tace
"Yayanku kam duka cikin daa
ɗ
in auren ne za'a kwana
bakwai muna gida
ɗ
aya bai iya lekowa
ya gaishe ni ba? Daga shi fa har Sabrinar tunda aka haura da ita ban ga keyarsu ba"
Sadiqa tayi murmushi
"Ai za ki musu uzuri Hajiya mommy kin san sabon shiga, amma na san dai duk yadda ake ciki
yau kam kila su s
auƙo kin san har da gajiya duka na hidima ya tarar musu"
Samha dai bata gamsu ba amma ganin mommy bata sake cewa komai ba sai itama ta share.
"Amma mommy ba kya tunanin akwai abin da yake damun Sameera? Yarinyar nan duk ta zama
kaman ba ita ba don damuw
a?"
"Toh Sadiqa ya zanyi? Na yi tambayar duniya ta ce babu komai kila ku in kun saka ta gaba zata
fa
ɗ
a muku damuwarta"
Sadiqa tace
"Wlh ni dai ta ƙi fa
ɗ
a min ban san ko Samha ba"
"kawai karatu ne fah! Kin ga tana ta shirin shiga final year abin babu
sauƙi"
Ba wai sun yarda ba suka bar maganan, Sameeran ce ta fito ta zauna za tayi magana suka ji
motsin takowa kaman ana saukowa daga stairs duk ido suka zubawa staircase
ɗ
in sai ga
Sabrina da Saleem suna jerowa idanunshi na kallon ƙasa yayin da take m
urmushi mai fa
ɗ
i har
tsakiyar parlorn suka zo bai
ɗ
ago ba, ganin zai fice mommy ta miƙe tsaye
"Saleem"
Waigowa yayi ganinsu ya
ɗ
an shafa kai
"Oh mommy ashe kuna nan, barka da safiya"
Speechless ta zama ta kasa furta ko A, Sabrina ta kalleshi
"Kayi
sauri don Allah Ya Saleem idan ka dawo za'a yi gaisuwar"
Ba musu ya juya ya fice, ta juyo tana murmushi ta zo ta samu kujera ta zauna
"Mommy barka dai Fatan kina lafiya?"
Ido kawai suka zuba mata, da kyar mommy ta kawo musu uzuri a ranta ta zauna tana
cewa
"Lafiya ƙalau
ɗ
iyata ya zaman sabon wuri?"
"Lafiya ƙalau mommy ai ba wani sabunta da yake duk gida ne kuma yayan yana kula da ni
yadda ya dace"
Kai mommy ta gya
ɗ
a, samha da Sabrinar take sa'a da ita tace
"kin tashi lafiya?"
Murmushi tayi
"La
fiya ƙalau ƙanwar mu"
Harara ta maka mata Sabrinar tayi wani murmushi tana kallon su sadiqa tana jira su gaisheta.
Mommy ce ta musu ido duk suka gaisheta ta amsa kuwa hankali kwance ita matar yayansu
"Mommy kin ga ya fita yana sauri ko? Wlh Gaje ce