Showing 162001 words to 165000 words out of 174924 words
hankali yace
"Na gode Afeefah. Na gode kwarai ta sanadiyarki asirinsu ya karye idan baki manta ba duk
ayoyin da kike yi wa Saleem a tare muke sha Dukda ban san da zaman wani asiri a jikina ba,
Kin ba ni babban dama ta sanadiyarki na samu fa
ɗ
a wa Mammi abinda ta jima
tana son ji na
wanene ni kafin mutuwarta. Ba zan ta
ɓ
a manta wannan taimako naki ba na gode"
Ammi ta rungumeta tana kuka. A haka aka watse zaman fadan mai martaba sai riƙe shi aka yi
zuwa sashenshi tuni Rayyan ya maƙala mishi ruwa don ba karamin hawa jin
in shi yayi ba.
🖤
Gureenjoh
🖤
HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)
Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)
Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh
ADABI WRITERS ASSOCIATION
*FREE BOOK*
*58*
Alhamdulillah komai ya cig
aba da tafiya normal bayan nan, ta cigaba da lectures
ɗ
inta cikin
kwanciyar hankali kuma tana samun duk wani kyautatawa daga zuri'ar na mijin nata kaman
yadda shima yake kara samun kusanci da iyayenshi, Mai martaba ya sha jinya kan ya warke ya
tara mata
n yayi ta basu haƙuri a ganinshi komai ya faru ne sanadin aurenshi da suka yi, sun
nuna haka ƙaddarar su take sai dai Fatan Allah yayi musu sakayya akan Adama, Zarah da bata
san komai ba sai da aka warware daga farko ji tayi duniyar yayi mata zafi damuwa
yayi mata
yawa ta tattara ta koma wurin mahaifiyarta da dukkansu har yan uwanta kunyar abinda
mahaifinsu ya aikata ya sa ba sa iya ko fitowa, Ammi bata neme ta ba haka Aisha don tunda
har ta yi niyyar auren Rayyan ne don ta cutar dashi su ma suka ji ba
za su iya cigaba da hulda
da ita ba amma Aisha tayi kuka kaman ta mutu, ta
ɗ
auki zarah kaman 'yan biyunta ne bata zaci
hakan daga gareta ba.
Maganan yanke hukunci sai da suka yi wata biyu suna cikin na uku garƙame cikin azabtarwa
kan aka yankewa Ful
ani Adama hukuncin kisa ta hanyar rataya, Makama da asirinshi ya dawo
mishi ya haukace damuwarshi kawai a barshi yayi ta tafiya ji yake kaman kwakwalwarshi zai
fashe idan bai shiga duniya ba dukan da yake yiwa Madaki yasa aka raba musu
ɗ
aki, shi
Madaki
da sauran hadiman an yanke musu life imprisoment iyalan su sun yi kuka kaman ba
gobe amma bahaushe ya ce tsuntsun da ya ja ruwa shi ruwa kan yi wa dukan tsiya.
Soyayya tsakanin Saleem da Aisha yayi nisa don har ya turo mai martaba yace za su yi fixing
rana sai a ha
ɗ
a da na Ameer da ya kasa komawa da Abeeha dake shirin gama makaranta,
Jiddah dai da tayi mugun kewan su sai dai a ha
ɗ
u a yi ta waya. Yau ya kama ana ya gobe
Afeefah za ta gama First semester examination
ɗ
inta kuma Rayyan ya tabbatar mata a
satin za
su fara shirin tafiya Kaduna don ta matsa mishi sossai akan komawa ga su Suhail da kuma su
kawu Dukda shi baƙin cikin kawun bai ta
ɓ
a wankuwa mishi a rai ba sai dai bai hanata ba don
haka mai lalle ta nema Ammie ta turo mata har sashenta.
Ta
na zaune da dogon wando da wani shirt Black na ma Rayyan
ɗ
in ne daga ganin girman da
yayi mata amma ta fi jinta comfortable ciki, ta
ɗ
aura Black dan kwali a kanta an gama lallen kafa
da hannun duk an saka leda su Aisha na gefe suna ta hirar su da ta shaf
i rayuwa har jan ya
kama aka cire mata sai aka zana mata baƙi a bayan hannun don ta ce jan kawai ya isa a
kafafun yarinyar kwararriya ce kuma lallen ya mugun kamawa yayi maroon sharrr kaman ka
sace kafafun in ka gani, Rayyan ne yayi sallama ya shigo duk
suka mishi sannu da dawowa
daidai an gama baƙin kenan ya tsaya yana kallon hannun kan ya ce
"Wai tunda na bar ku kina nan wurin zaune?"
Ta karkata kai fuska a
ɗ
an Shagwa
ɓ
e tace
"Kwalliyar kenan sai wahala duk yunwa ma nake ji babu hannun cin"
Ya ka
lli hannun nata sai ya nufi kitchen, Aisha da Abeeha suka kwashe da dariya suna tafawa
"Sai da ke Matar mijinta"
Aisha ta fa
ɗ
a tana dariya.
Abeeha tace
"Ku tashi mu tafi yanzu bai wuci abinda zata ci ya je nema mata ba kan ya dawo ya kora mu ko
su mak
anta mu gwara mun yi ta kanmu salin alin"
Afeefah na ce musu su tsaya ko ta kanta basu bi ba suka tarkata suka tafi sai gashi ya dawo
hannunshi rike da wani plate.
"Duk ka kora min 'yan hirar Ya Saraki..."
"Dama wani amfani suke dashi a gareki idan i
na nan? Babu so Haaa ki ci abinci"
Murmushi ta saki tana bude baki ya saka mata Nan-bread guda biyu da ya sanyo a plate
ɗ
in da
curry chicken da ya zuba a gefe, da hannunshi yake bata yana tabbatar da bai
ɓ
ata mata jiki ba
har ta ƙoshi ya bata ruwa ta sh
a kan ya shiga duba lallen.
"Kin yi wa lallen nan kyau ainun Bo
ɗɗ
i na"
Tayi murmushi tana sake kallon lallen
"Ko kuma shi ya min kyau dai ko Ya Saraki?".
"Wai dama baki sani ba?"
"Mene?"
"Ado biyayya yake miki, Kwalliyar da kanshi ke kike mishi kya
u ba shi yake miki kyau ba.."
She's just blushing don bata gajiya da sauraron dadadan kalamanshi yana
ɗ
an wuya ya sake
bakin don haka idan ya sake yana zubowar tana amfani da damar ta adana a cikin zuciyarta ta
yadda ko baya nan in ta tuna fuskarta kan
zama ya cika da tarin murmushi.
Washegari kuwa aka kai ta paper yadda aka saba motoci biyu har gaban exams hall su jira ta
gama a dawo da ita gida, yau ko da ta fito bata gansu ba, daga jikin hall
ɗ
in ta tsaya sai ta ga
call nashi tayi picking ya ce m
ata ta taho yana kallonta fuskarta cike da fara'a ta nufi motar
nashi don a yau da kanshi ya zo
ɗ
aukar ta.
Idanunshi da ya zura mata tun tahowarta ya lumshe a sadda ta yi masauki gaban motar
kamshinta mai sanyi da natsuwa na ratsa shi
"Hey Assalamu A
laikum"
Ta furta a hankali tare da miƙa mishi hannunta ya
ɗ
an murmusa kan ya miƙa nashi ya shigar
cikin nata yana kallon tsakiyar idanunta ya furta
"Wa'alaikissalam warahmatullah"
Cire hannunta ta so yi sai ya gimtse yana mata kallon baki isa ba kuma a
i dariya ta
ɗ
an yi, ya
miƙa hannu gefenshi ya zaro wani rose Red nd green dake fidda sassanyar kamshi ya miƙa
mata.
Da hannu
ɗ
aya ta kar
ɓ
a ta kai hancinta tana lumshe ido fuskanta
ɗ
auke da murmushi tace
"and this?"
"I am bribing you a ban dama in
fitar dake outing”
Dariya ne ya
ɗ
an kufce mata
"seriously? Ai na zaci saurayi da buduruwa ne ke fita date ba mata da miji ba"
Tayi tambayar tana wara fararen idanunta a kanshi ya kai hannunshi
ɗ
aya kan kumatunta ya
shafa
"Babu laifi a hakan.... Afeefa
h ki na da kyau fiye da duk wani abu mai kyau, kina da daraja fiye
da duk wani abu mai daraja a kullum soyayyarki ƙara yawa take a zuciyar Ryan, I will always
love you again and again...kullum sabunta kanshi soyayyar ki ke yi so i have to be very caution
"
Tayi murmushi mai cike da tarin alfahari tana sake shinshuna kyawawar furen dake hannunta.
Motar ya ja suka fice daga makarantar.
"Kin ce za ki yi sayayyar su Suhail should we start with the shopping ko mu je ki sha ice
cream?"
Tayi murmushi tana
sake jin alfahari zuciyarta fal godiyar Allah tace
"Lets start with the shopping"
Kai tsaye shopping din ya kaita a tare suke tafiya hannunshi rike da nata
ɗ
ayan yana tura chart
na shopping din ita kuma tana duba abinda zata
ɗ
auka.
Tsaye yake sai dai
bayanshi a jingine da stall
ɗ
in kayayyaki inda suke babu wasu yawaitar
mutane, ita ke sayayya shi ya zuba mata idanu yana aikin kallo, sanye yake da full Black Jean
nd top ya saka facing cap da ya zauna mishi sossai saboda mutane kar su gane shi, takalm
an
kafafunshi ma bakake ne, hannayenshi duka a zube a aljihu... Don tun dazu suke tsaye wurin
choculates
ɗ
in tana ta rawan ido.
Ta
ɗ
auko wani choculates tana dubawa sai kuma ta
ɗ
an
ɗ
ago karab suka ha
ɗ
a idanu kusan
karo na biyar kenan a take ta Shagwa
ɓ
e
fuska tana kallonshi ya
ɗ
an saki smile yana
ɗ
age mata
gira guda
"ya dai? Na miki ne?"
Ya ƙarshe da wani kayataccen murmushi...
"Ni ya kamata in ce haka ai tun da ni ake ƙarewa kallo.. Ni Allah watarana har muni na sai ka
binciko"
Ta fa
ɗ
a cikin yan
ayin da ya saka shi fa
ɗ
a
ɗ
a murmushin shi, choculates na hannunta ta
ɗ
aga
sama
"Ina son picking wa su suhail wannan yayi ko? Ko me kake tunani?"
Very naughty yana
ɗ
an lashe lip
ɗ
in shi na ƙasa ya furta
"I am thinking of kissing you..."
Hannu ta saka ta
rufe baki tana zazzaro ido ya saki dariya mai sauti kan ya yunkura ya nufe ta,
kalle kalle ta fara kan ta yunkura kuwa da gaske yayi pecking lips
ɗ
in nata hannunshi na
ɗ
an
manna ta da jikinshi.
"Ya Saraki waje fa muke"
"Ina ruwana"
Ganin yana ta
kallon fuskarta ta san zai iya aikata abinda ma ya fi haka don haka ta janye ta
saka choculates
ɗ
in tace su tafi ita kam ta gama, sai murmushi yake mata don ta bashi dariya
yadda take zare ido kaman yayi komai ne gaban mutanen, shi ya biya ku
ɗ
in suka fic
e.
Sossai suka zazzaga ya kashe ta da tarin soyayya wai murnar kamallah exams sai dare suka
koma masarautan, a sayayyanta har su Ammie ta yiwa don haka tana idar da isha ta fito
hadimarta tayi saurin karbar manyan ledojin hannunta suka nufi sashen Amm
in don shi bai
shigo ba tukuna, ta shiga sashen Ammin da sallama sai idanunta suka sauƙa kan zarah dake
tsugune ƙasa sanye da hijabi tana kuka sossai.
Gefe ta samu ta zauna bata ce komai ba har zarahn ta gaji da kukan ta fara roƙon su yafiya duk
ta r
ame tayi duhu. Ammi ta sauke numfashi tace
"Zarah ki daina kukan nan haka ni kam na yafe miki, wlh ban ta
ɓ
a bambanta ki da Aisha ba
Dukda na ji mamakin ƙudirinki a kaina amma tunda kin gane kuskuren ki Allah ubangiji ya yafe
mana gaba
ɗ
aya"
Aisha ma tac
e ai ya wuce. Ta kalli Afeefah zata yi magana Afeefah tace
"Ni dai baki min komai ba wlh zarah. Allah ubangiji ya cigaba da
ɗ
ora mu duka bisa turban
gaskiya"
Suka amsa da Ameen kan ta miƙe ta fice suka bi ta da kallo.
Afeefah ta gaishe da Ammie ta am
sa cike da kulawa tana tambayarta exams
"Alhamdulillah Ammie mun gama lafiya"
"Allah ya ba da sakamako na alkhairi, yanzu sai shirye shiryen tafiya Kaduna ko?"
Kai ta gya
ɗ
a Ammie tace
"Masha Allah, Allah ya nuna mana. Akwai saƙo zuwa da safe za'a kawo
miki sai ki duba ki ga
idan akwai abinda kike son ƙari ko chanji duk sai a yi"
Godiya tayi sossai kan ta miƙawa Ammie ledar hannunta daidai Rayyan ya shigo kenan tana
cewa
"Ammi mun je shopping ne sai na
ɗ
auka muku da Abeey"
Ta miƙawa Aisha nasu.
Amm
ie ta bu
ɗ
e ledar Dukda duk wani kyauta da za'a yi mata tana da halin yin fiye dashi amma
kyautatawa abu ne mai daa
ɗ
i kwarai kuma ta ji daa
ɗ
i har ƙasan ranta Leshi ne mai tsadar
gaske sai turare shima designer na Abeey, Abeeha da Zarah dogayen riguna ne e
gypt Abaya
sai yan abun ciye ciye tarin choculates. Shi karan kanshi Rayyan fuskanshi ya nuna jin daa
ɗ
i
ainun Dukda tare suka Saya amma ko kusa bai san har da su Ammie ta yi wa sayayyar ba sai
darajar ta ya ƙaru a idanunshi barin ma da ya ji adu'o'in da
Ammie ke yi mata anan ya fahimci
duk kudin iyaye kyautata musu na saka su farin ciki kuma hakan Allah ne kadai ya san irin ladar
da zai baka bisa wannan murmushi da ka sanya su aiko ya ƙudiri aniyar cigaba da ganin
wannan murmushi na Ammie, Sai kusan g
oma suka bar sashen.
Bayan kwana biyu da gama exams
ɗ
inta suka fito a shirye tsaff cikin shiga na alfarma, tafiyar
har da Abeeha da Aisha don duk sun gama exams motoci shida ne ya kaisu Airport yana riƙe
da hannunta cike da kulawa da so da kauna har s
uka sauƙa a filin tashi da saukar jirgi na
Abuja, anan ma motocin alfarma bakaken prado sai sheki suke da securities ne suka zo
ɗ
aukar
su ya san aikin mai martaba ne don haka babu wani dogon nazari suka shiga zuwa gida, sun
samu gidan a cike su Saleem
da sisters
ɗ
in shi ga Sulaiman da matarshi da Twins su fauza ga
jidda an shirya musu abinciccika iri daban daban kasancewar tafiyar mintuna 40 ne ba wani
gajiya suka yi ba nan Sulaiman da Saleem da kuma Rayyan suka zauna sitting room yayinda
'yan matan
suke ta hira a parlor babu wani nuna bakunta ko rashin sanayya kaman 'yan uwa.
Sai wuraren isha duk bakin suka tafi Aisha ta sauƙa
ɗ
akin Afeefah na
ɓ
angaren Mammi yayinda
su Afeefah suka sauƙa sashensu.
Washegari da safe suka fito a shirye tsaff suka
shiga wannan motocin nan a jere suka Lula sai
Anchau Shigowar su Layin su Aunty zee suka jera gaba
ɗ
aya securities
ɗ
in suka fiffito aka bu
ɗ
e
musu kofa za ta sauƙa ya riƙe hannunta yana kallon gidan da ya fara ganinta ciki a sadda ta
sallamar da Rayuwa,
ita kanta tana tuna ranar da aka yi yunkurin kashe ta a wannan gida, tana
tuna rayuwarsu da Aunty zee tana iya tuna ranar da ya fara tare ta a cikin jikinshi lokacin da ta
yanke yin mai Dungurun gum da rayuwarta Wai HAIHUWA DA HANJI a sadda ta sallamar c
ewa
barin ta duniyar shine maslaharta idan har ta tafi ai shikenan babu mai kallonta bare yayi mata
sharrin maita ko zama annoba.
Idanunta cike da hawaye ta kalleshi ya lumshe nashi cikin su fuskarshi babu walwala yace
"Kin ga dalilin da ya sa bana s
o ki zo ko?"
Ta mayar da kanta ƙasa ta san kuka kam sai ta yi shi kuma abinda baya so kenan sam.
"Ki min alkawari ba za ki yi kuka ba"
Tayi shiru bata ce komai ba, ya zame hannunshi yana sauke numfashi sai ta juya ta sauƙa ta
nufi kofar kyauren gidan
da ya tsufa mata ainun kaman ba gidan Aunty zee ba da yake fes fes,
jama'ar unguwa dayawa sun fita suna kallon wanda ya zo don jiniyar masu take musu baya ya
ja hankalinsu sossai.
Sanye take da wani dakakken purple lace mai shegen tsada an yi mata di
nkin Borno style
straight skirt da bubu da yayi mugun kyau ta zuba accesories gold ne daga wuyanta zuwa
hannunta mayafinta ya zauna mata sossai hannunta rike da wani sabon designer bag da ta
dauka cikin kayan aurenta da har lokacin suke gidansu na Kadun
a don bata tattare ba, sai
takalmin ta mai
ɗ
an tudu wannan vibe
ɗ
in na manyan mata kuma hajiyoyi yan gatan mazajensu
shi take bayarwa har ta tura kofan gidan ta sanya kai da sallama.
Wasu yara biyu ta gani suna wasa sanye da wasu kaya da suka fi yanay
i da tsumma sun yi
dukun dukun macen gashinta kaman wanda yayi shekara bai ga ruwa ba, kafafunsu babu
takalmi, ganin ta yasa suka tsaya suna kallonta kamannin fuskokin su yasa taji tayi bursting to
tears, gabanta na tsananin fa
ɗ
uwa ta ce
"Suhail...!
Suhailaah???".
Abeeha ce ta dafa ta ganin tana ƙoƙarin fa
ɗ
uwa saboda jirin da ta ji ya
ɗ
auketa a lokacin da
suka amsa, waennan su ne yaran Aunty zee? Su Suhail ne haka? Innalillahi wainna ilaihi rajiun
"Ina Babanku?"
Cikin maganansu suka ce
"Yana
ɗ
aki kwance ba shi da lafiya"
Da sauri ta nufi
ɗ
akin da yake kwancen babu komai cikin
ɗ
akin sai tantagaryan siminti, me ya
faru? Ta fara tambayar kanta kan ta isa inda yake kwance kan taburma idanunshi a bu
ɗ
e yana
kallonta ta duka gangarshi
"Uncle Usma
n!!"
Hawaye na zubo mata babu kakkautawa a hankali yace
"Afeefah?? Ke ce??"
Hannayenta ta sa ta toshe Bakinta tana sakin kuka da gaske su
ɗ
in ne cikin wannan hali?
"Uncle me ya faru? Ina Hamdiyya? Me ya samu aikinka baka da lafiya ne?"
Duk ta rasa m
a me zata tambaya shima yana kuka yace
"Ki yafe min Afeefah don Allah ki yafe min na cutar da ke, na kasa rike amanar da zainabu ta
tafi ta bar mini ki gafarceni AFEEFAH"
"Baka yi min komai ba uncle wlh baka yi min komai ba hasali ma ka rike ni