Showing 78001 words to 81000 words out of 174924 words
na
ɗ
auki girman alkawari
wallahi zan amince, wacece?"
Yadda take ta zagayen ne yasa ma yaji yana son sanin wacece haka.
"Afeefah ce!"
Ɗ
an shiru yayi yana tun
ani don sai ya ji kaman ma bai san sunan ba, amma duk inda ya zagaya
a kwakwalwarshi mace
ɗ
aya tak ya sani da wannan suna, mace
ɗ
aya da ya sani kuma
buduruwar abokinshi ce salim.
Da sauri ya kalli Mammin yana girgiza kai
"A'a Mammi ki samo wata ba wa
nnan ba"
Da zuciya
ɗ
aya yayi maganan kuma kai tsaye.
"Ban gane in samo wata ba, Meyasa?"
"Mammi ni wannan ta yi min yarinya wlh ba na son hauka da raini, sannan Mammi buduruwar
saleem ce fa! Ta ya zan fara zaman aure da ita?"
Murmushi Mammi tayi
a maganan nashi na farko
"Ina saleem
ɗ
in? Ina yana chan yayi aure yana zaune da matar shi? Ko ma bai yi aure ba ba
zan amincewa Afeefah ta auri saleem ba ba kuma don shi a karan kanshi ba sai don
mahaifiyarshi ba zan so ta koma inda zata sha wahala b
a shiyasa na za
ɓ
a mata kai ina da
yakinin za ka kula da ita har karshen numfashi"
Tayi maganan cikin tabbatarwa, duk ya
ɗ
an ru
ɗ
e mata kaman zai yi kuka ya fara magiyar ta
chanza wata shi dai wannan yarinya bata mishi ba.
"Ba fa zan fasa ba Saraki sai
ka bani kwakwarar hujjar da zan gamsu ban da buduruwar
saleem, ban da kuma baka sonta itama bata son ka dukkanku za ku koyi son juna idan zama ya
ha
ɗ
a ku, banda kuma tayi yarinya don kaima ka san ba yarinyar bace"
Hangota kawai yake a idanunshi yana
son tuna menene kuma aibunta wannan idanu farare
manya da take zarowa duk sadda yayi magana yake hangowa kawai, da
ɗ
an sauri yace
"Mammi baƙa ce!"
Dariya Mammi ta fara tana girgiza kai ya kwa
ɓ
e fuska shi da gaske yake
"Yaushe kuma ka fara za
ɓ
ar k
ala? Kenan ni da babanku bai aureni ba kenan ko kuma da Su
Jannah ba za su auru ba"
"To ai ku daban ne ita daban Mammi"
"Ka san Allah idan ba legit hujja zaka kawo ba, maganan nan babu fashi ka fara shiri... Saboda
yanayin jiki na ba za mu
ɗ
auko wa
ni hidima ba
ɗ
aura aure kawai za'a yi ayi walima kowa ya
shaida ta tare"
Duk yadda ya so ya zamewa Mammi ya kasa, don komai ya ce tana da amsa har aka kira
la'asar ya tashi ya tafi, ta bishi da kallo tana murmushi idan ta ga yana hira da ita haka haka
n
na yi mata matukar daa
ɗ
i a rai, ta kan rasa Meyasa baya son Magana alhali ya iya ba bai iya
ba, kawai dai ya zauna shiru ya fi mishi ko mahaifin su Jannah da yana raye sai dai ya ji dariyar
ta ba zai ji maganan Sarakin nata ba yayi ta tsokanarsu kenan
tana shigarwa Sarakin don shi
bayan ita wasa da sakin fuskanshi babu mai gani gwara ma saleem da suka shaku sossai
shima don salim
ɗ
in ya karanci halayenshi ne tsaff kuma ya iya zama dashi.
Tana fata ko ba yanzu ba ya so Afeefah ya sake mata fiye da
yadda ita take ganin wannan side
ɗ
in nashi, hannu ta
ɗ
aga tana roƙon Allah ya nuna mata wannan rana da zata miƙa shi
ɗ
akin
matarshi.
Daga nan ta miƙe ta shige don alwalar la'asar, bata yi ƙasa a gwiwa ba da daren ta sa driver ya
kaita gidan ƙanin mah
aifinta Uncle Musa dattijo ne sossai shima kuma natsatse mai tarin ilimin
boko da arabi yana da zuri'a kuma duk zaman lafiya suke da su Mammi, sossai ta mishi
bayanin Afeefah ta kuma roƙi da su je su nema mata aure a wurin dangin mahaifinta don a fita
h
akkin su, bata so su bada komai amma tana son A kar
ɓ
i auren Afeefah daga shakikanta. Ya
gamsu shima kuma yayi na'am da hakan sun yi hira sossai don tana kwana biyu bata je ba sbd
jikinta shi ne ma ya kan zo har gida ya duba ta haka yaranshi da wasu jikok
inshi, bata bar gidan
ba sai da suka tsayar zai yi tattaki da kanshi da babban danshi su tafi Dutsen-wai su nemi a
basu ranar auren daga nan sai a fara shiri.
****
Mommy ce kwance a kan gado tsabar damuwa da tunani da ta sakawa kanta ne ya sa jinin
ta
hawa sossai, su Samha ke zagaye da ita a yanzu
ɗ
in ma hawaye take zubarwa na tausayin
Saleem da damuwar halin da yake ciki wanda ta yarda laifin ta ne amma me yasa su Yaya za
su rama alkhairinta da mugunta? Me ta musu da zafi haka?
Bata gama tunan
in ba Sabrina ta shigo
ɗ
akin ta samu wuri ta zauna
"Sannu Hajiya mommy ashe kuma jiki ya ƙi?"
Mommy ta danne tace
"Eh amma Alhamdulillah"
"Toh Allah ya kara sauƙi dama Saleem ne ya aiko ni"
Yadda ta kira sunan sai da suka daga kai duk suka kalleta.
"
Wai cewa yayi ku koma wanchan tsohon gidan na gado ya riga ya tashi 'yan hayan yana son
yayi renovating nan, kin ga yanzu mun yi yawa ga iyali zai fara tarawa ga su Gaje gininsun ya
tsofe cikin ko wani minti zai iya rufta musu suma dai duk nan za su dawo
"
Galala suke kallonta da kyar mommy ta iya cewa
"Saleem
ɗ
in ne yace haka?"
"Ai kin san ban san yan hayan ba bare in tashe su, shine yayi komai kuma ya tabbatar min kar
ku wuce yau don gobe masu aikin za su fara zuwa"
Wasu irin zafafan hawaye ne s
uka shiga sulmiyo wa mommy da su Samha, Sameera ce ta iya
daurewa ta miƙe tsaye ta fara hada kayan mommyn don ba zasu zauna ba, gwara su tafi
ɗ
in
babban matsalar dukkansu babu mai aiki cikinsu karatu suke yi, mommyn sai kallonta take tana
jin tururin za
fi a zuciyarta tuni Sabrina ta fice, mommy tashi tayi ta fito kai tsaye ta haura saman
su ta buga, su Samha duk suka bi bayanta jikinsu a matuƙar sanyaye sai da tayi mintuna biyu
kan aka bude saleem ta ƙura wa ido sama da seconds goma kan tace
"kai ka
ba matarka saƙo ta ba mu?"
Kai ya gya
ɗ
a
"Duk abinda tace haka ne!"
Jiri ne ya kwashe ta ya yunkura zai tare ta ta ture hannunshi ta juya da sauri ta sauƙa su Samha
ta cewa su hada kayansu duk suka hada suka fito a motar sadiqa suka zuba duk abubuwan
buƙatar su ta ja suka fice daga gidan dukkansu suna kuka, basu sake jin tashin hankali ba sai
da suka iso gidan duk 'yan haya sun lalata shi komai dai sai a hankali kuma dakuna biyu ne da
parlor sai kitchen duk jiki a sanyaye suka zauna a parlorn mommy
na dafe da kanta har lokacin
kuka take yi.
"Mommy..!"
Sameera ta kira sunanta.
Sai ta
ɗ
ago ta kalleta
"Kina jin zafi a ranki ko? Kina jin ciwo da ra
ɗ
a
ɗ
i ko? Kina jin baƙin ciki da tsantsar damuwa da
tashin hankali ko?"
Mommy tace
"Ba sai na fa
ɗ
a
ba Sameera abin da nake ji ba zai misaltu ba ni saleem ya
ɗ
aga daga gidan shi
zai dawo da surukanshi? Ni fah? Ko a mafarki ban ta
ɓ
a zato ko tsammanin saleem zai iya juya
min baya a kan mace ba"
"Mommy in fa
ɗ
a miki gaskiya? Laifin ki ne, dukkanmu muna d
a laifi a abin da ya faru... Mommy
kin yi tunanin inda Afeefah ta nufa da muka kore ta? Gwara mu muna da nan kuma ko ba komai
muna da junanmu amma ita ka
ɗ
ai ta fita bata da kowa bata da inda zata je, kin tuna irin
wulakancin da muka mata? Ashe alhakin d
a muka raina zai iya bibiyarmu, kin tsane ta ne
saboda saleem yana son ta kina ganin son nan da yake mata zai sa ya bijire miki kika za
ɓ
a
mishi wacce kike ganin ke ce da riba sai kuma akasin hakan ya faru. har yanzu kina ganin laifin
Yaya da kika mishi
dolen karbar wacce bai taba so ba? Kina ganin laifin Yaya da ƙarfi da yaji
yana kuka yana komai kika raba shi da Masoyiyar shi? Mommy ina jin zafi ina jin ciwo ina ji a
zuciyata cewa duk wannan abinda ya farun alhakin yarinyar nan ne, Allah ya jarabceni
da
azabar so na ji yadda itama ta ji a sadda muka raba ta da nata savior
ɗ
in, na ji kwatar abinda
yaya ya ji a kanta amma muka hadu muka nufeta da sharri har da ƙagen lalata da samari wlh
idan ba mu neme ta mun nemi yafiyarta ba to kadan kenan muka fara
gani"
Dukkansu maganganun sameeran sun shige su barin ma mommy da Samha dake ta kuka,
gaskiya Sameera ta fa
ɗ
a bata kyauta ba kuma duk laifin ta ne da tun farko ta kwa
ɓ
e su ba zasu
yi ba amma bakin alƙalami ya riga ya bushe sai dai su tari gaba, tana
tuna irin abubuwan da
suka mata tana tuna irin yadda taje ta ha
ɗ
a ta da maza don tayi rayuwa saboda kawai an ce ne
ita Mayya ce sai ka ce jahilai waenda basu yi karatun islama ba sun ci zarafinta baiwar Allah,
sai gashi Allah ya nuna musu
ɗ
an Adam ko ya
yake mai daraja ne a gareshi, ya nuna musu
ikon shi a kan bayinsa.
"A ina za mu sameta mu nemi yafiyarta a ina zan ganta Sameera?"
"Wannan sai Allah mommy, yanzu ina so ki daina yiwa yaya kuka mu dukufa Adu'a da sadaka
Allah ya karkato da hankalinsh
i mommy adu'ar ki kar
ɓ
a
ɓɓ
iya ce a gareshi ke kika
ɓ
ata ke ya
kamata ki dukufa ki gyara"
Ta gamsu sossai kuma ta fahimci karatun duniyar, ta fahimci ayar da Allah ya nuna a kanta don
haka gwagwalanta ta cire ta ba sadiqa akan su je su sayar su musu say
ayyan duk abinda za su
buƙata haka suka fice kasuwa suka bar su su biyu da Samha da har lokacin jikinta kaman an
zuba mata ƙanƙara.
🖤
Gureenjoh
🖤
HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)
Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)
Wattp
ad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh
ADABI WRITERS ASSOCIATION
*FREE BOOK*
*31*
A hankali kwanaki ke ja har ranar da Uncle Musa ya yanke da za su tafi Dutsen-wai su samu
kawu, shi da yaranshi manya biyu sai Driver suka
ɗ
auki hanyar, tafiyan a
wanni ka
ɗ
an ya sada
su da kauyen, kusan abin da ya faru da 'yan uwan Sulaiman hakan ce ta faru amma dayake ya
riga ya sani suma kuma sun sani so basu wani damu ba.
A kofar gidan Labaran suka yi parking motar su biyu suka fito suka bar uncle
ɗ
in cikin
mota,
gidan da rabin shi a zube a ƙasa suka
ɗ
an zubawa idanu suna mamakin me ya kawo Rayyan
har nan neman aure? Daga ka ga gidan zaka san suna fama da masifar talauci, buhuhuna ne
da suka zama jajazir aka kare
ɓ
angare guda na gidan dashi, ga yara nan du
kunkun rabin su
tsirara suna ta wasa a kofar gidan, daga gefe wasu matasa ne suna shaye-shayensu ko a
jikinsu,
ɗ
ayan na shirin turawa a kira musu mai gidan sai ga kawu Labaran ya fito a zuburen shi
ganin mota ya sa ya taka birki
"Lafiya?"
"Ƙalau sai
Alheri, Malam Labaran muke nema"
Kanshi ya nuna
"Ga ni"
Girgiza kai babban da sunanshi Mansur yayi wani abu sai bakauye Dukda wasu kauyukan
mutanen cikinshi akwai kara da girmama baƙo haka kuma mutane suna suka tara, amma babu
gaisuwa babu komai ba
re iso ko ruwa kawai a yi abinda ake so.
"Mun zo ne akan maganar 'yar wajenka Afeefah"
Uncle Sanusi ya fa
ɗ
a, tun ma kafin ya gama kaiwa aya Kawu ya katse shi
"Wace Afeefah? Ai mu bamu da Afeefah a zuri'ar mu kap"
Uncle Mansur yace
"Afeefah 'yar wa
jen ƙaninka?"
"Ah Annoba zaka ce sai na fi ganewa, ai na jima da sallamar wa duniya ita ko a chan ne tayi
muku wani abin ba wurina za ku zo ba ita za ku kama babu ruwan Labaran Ah to"
"Malam ka natsu mana ka ji bayanin da muke tafe dashi"
Uncle Mansu
r ya fa
ɗ
a da
ɗ
an zafi don yana da fa
ɗ
a shi, Bu
ɗ
e kofan da Mahaifinsu yayi ya fito
ne ya sa suka yi shiru, uncle Musa ya miƙa mishi hannu suka gaisa ya ce
"Ba wani abu bane ya kawo mu illa nemawa jikana,
ɗ
an wajen su auren 'yarka Afeefah, mun zo
ne da ba
tun na gani ina so idan babu damuwa zaka iya ba mu rana sai mu zo a
ɗ
aura aure"
"aure??"
Ya fa
ɗ
a yana sake kallonsu Dukda sun yi zubin masu hankali kuma kaman suna da ku
ɗ
i amma
wani gida ne zasu yadda dansu ya auri Afeefah? Kila dai basu san wace ita
ba, zayyano musu
wace ita da mutanen da ta kashe ya shiga yi har abinda ya sa ta bar garin
"Duk mun san da hakan"
Uncle Sanusi ya fa
ɗ
a.
"Kuma kuka yarda
ɗ
an ku ya aureta?"
"Eh a haka yake sonta, bama buƙatar komai daga gareka ita
ɗ
in ma ba sai ta da
wo nan ba
auren kawai muke so ka bamu da kanka kuma mutanen garin nan su shida zaman aure zata
cigaba da yi ba dadiro ba kaman yadda kuke ta fa
ɗ
a"
Numfashi ya sauƙe ai tunda babu abinda suke so shikenan kila ma suma manyan mayun ne
don waenda basu ji t
soro ba bayan jin labarinta ai basu da maraba da mayun, ku
ɗ
i har dubu
hamsin suka bashi a cewar na gani ina so ne. Ya hangame baki yana kallon uban ku
ɗ
in kaman
fa
ɗ
a ya kar
ɓ
a yace tunda sune zasu zo su gaya mishi kawai randa suke so a daura, suna ta
mama
ki shi ba ruwanshi da bincike ko wani abu tunda ya ga kudi kawai ya ru
ɗ
e, suka tsayar da
nan da wata guda a haka suka yi komai daga tsaye suka shiga mota suka juya suna mamakin
ƙ
arantar mutumin.
A chan wurin kawu kuwa kaman zai kifa ya shiga gidan
"A
sabe, larai ku fito ku ji abin mamaki wai na kwance ya fa
ɗ
i"
Duk waje suka yo larai ta kasa shiru
"Wannan uban kudin fa malam daga ina haka?"
"Nima duk kaina ya kulle, wasu ne suka zo yanzu a mota wai sun zo neman auren Afeefah
wannan kudin na gani ina
so ne suka bayar"
"Afeefah dai???? A mota?? Wannan uban kudin kawai na na gani ina so ne? Kuma ka amince
musu??"
Duk a jere suka jero tambayoyin cike da tashin hankalin hassada.
"Toh ko ban basu ba ai zasu iya auren tunda ba gabanmu take ba tunda
suka ba da wannan a
na gani ina so ki yi lissafin nawa zasu bayar sadaki?"
"Amma malam Afeefah annoba Mayyar taya zata yi aure ta bar yaranmu zaune? A dandi fa
take basu sani bane?"
"Sai da na basu labarinta tsaff kuma sun ce sun ji sun gani"
Wani i
rin abu ne ya taso ya tsayawa inna larai a makogoro Ah ba zai yiwu ba, sam Afeefah bata
chanchanci auren mai ku
ɗ
i ba dole ta san yadda zata yi zama bai ganta ba.
Ko ta kan bayanin da kawun ke tayi bata bi ba shi lissafin zuwan ku
ɗ
in shi yake don ya ce
sai
ya bi Afeefar ya ga inda zata zauna in gidan kudi ne yayi ta zuwa ana bashi kasonshi ai ta
zauna gidanshi sama da shekaru goma yana ciyar da ita a banza.
Inna larai gyale ta sa
ɓ
a ta fita afujajan ko auren ya lalace ko kuma ya dawo kan daya daga ci
kin
'ya'yanta ba zai yiwu tana ji tana gani Afeefah ta yi aure inda zata je ta huta ba su suna nan
suna cin wuya, har ita a wa? Daji sossai ta shiga sau
ɗ
aya ta ta
ɓ
a rako wata kawarta wurin
bokan don bata ta
ɓ
a zuwa ba amma ganin aikinshi yayi a kan kawa
rta ya sa ta gamsu zai iya
wargaza auren Afeefah ya dawo dashi kan 'yarta,
ɓ
acewa tayi tayi ta zagaye a garin neman
inda zata kulla sharrin ta maciji ya sare ta, wani irin ihu take da kururuwa tana neman taimako
Allah ya taimaketa akwai wasu mutane a go
na suka zo suka fara taimakonta kan aka
ɗ
auko ta
mutu kwaikwai rai kwaikwai aka dawo da ita cikin dutsen wai, abu kaman wasa kafa ya fara
zama wani abu daban kaman ba macijin gaske ba don duk maganin da ake yi na macizai an yi
mata sai zabura take ga za
zzabi tayi sharkar da gumi tana surutai...
****
Afeefah na zaune tana azkar na bayan Magrib Abeeha ta shigo tana shigowa ta rangada guda
"Ahayye matar babban yaya bi'izinillahi nan da wata guda za mu sha shagali"
Gaban Afeefah ne yayi wani irin fa
ɗ
uwa, kenan wata daya suka saka auren? Jikinta yayi