Showing 27001 words to 30000 words out of 174924 words
wurin sanyin
tiles na ratsa ta har wani baccin ya
ɗ
auke ta.
Ta makara don tana bude idanunta ta ga haske d
aga Window, da sauri ta miƙe ta shige bayi
tayi saurin yin alwala ta zo ta gabatar da Sallar asuba tana sallame wa bata wani zauna Adu'a
ba don tsoron laifi abincin jiya da ya ƙanƙare saboda sanyi ta cuccusa kan ta fito riƙe da plate
ɗ
in ta nufi inda ta
ga sun fito jiya.
Tsaye bakin kofan kitchen ta ci karo da mommy sanye da hijabi, duk da zuciyarta ya buga haka
ta ƙarasa ta zube a ƙasa tana gaisheta.
"Sannu isasshiya sai yanzu za ki fito? Ban gaya miki aikin ki shara da wanke wanke bane, sai
kar
fe nawa ake shara a gidan ku?"
Murya a sanyaye tace
"Ki yi haƙuri"
Tsaki ta ja kan ta juya cikin kitchen
ɗ
in
"Talatuwa miƙo mata kayan sharar nan da mopping ta ajiye su chan baya don bana son
kallonta gangar abincin da yarana za su ci ban san me za
ta iya jefawa ciki ba ko jini ko tsoka"
Abubuwan sharan wata dattijuwar ta fito mata da su, ta kar
ɓ
a ta fara share parlorn zuwa dining
area daga nan bayan ta gama ta shiga mopping da goge-goge aiki ba baƙonta bane don
wannan a wurinta mai sauki ne sossa
i ma, haka zagi ko hantara duk ta riga da ta saba sai dai
ba rayuwar da take fata tayi ba kenan, ba rayuwar da take buri ba kenan tana so ta ga tana
karatu tana so ta ga tana hulda da mutane kaman kowani dan Adam, tana so taga ana hira da
dariya da ita
kaman yadda ta samu gidan Aunty zee, sai dai da kaman wuya wai guguwa da
auren nesa.
A gefe ta tsaya tana kallon Talatuwa dake ta aikin shirya abincin mutanen gidan bisa dining
bayan ta gama ta dubi Afeefah tace mata
"Ki zuba turarukan wuta 'yan dai-
dai a cikin wanchan abin ki kunna" ta ƙarasa tana nuna mata
burner, show glass
ɗ
in ta tafi a hankali cikin natsuwa ta bu
ɗ
e ta
ɗ
auko ta saka ta kunna yadda
aka gaya mata ta koma bakin kitchen
ɗ
in ta tsaya tana cewa Talatuwa ta gama..
"Akwai abincin ki na
saka miki a plate
ɗ
inki ki
ɗ
auka kije ki ci sai yaran sun gama karyawa tass
sun wuce makaranta ake wanke-wanke"
Da to ta amsa kan ta
ɗ
auka ta fice, a hanya ta gamu da Ishaq so take ta gaishe shi amma
kaman walƙiya haka ya wuce ta, bata damu ba ta shige
ɗ
akin da yake da sunan nata ta rufo
kofan.
Ba za ta ce rayuwa a gidan yayi mata tsanani ba, saboda kwata kwata aikinta bashi da yawan
da zai dameta, tana idar da Sallar asuba take zuwa tayi share share da su goge goge ta
ɗ
auko
abincinta daga nan ta
tafi, sai wuraren sha
ɗ
aya take komawa dining ta tattaro duk abubuwan
da suka
ɓ
ata na karyawan ta fitar waje ta wanke ta kawo bakin kitchen ta ƙira talatuwa ta
shigar, lokacin ita kuma Talatu za ta fiddo mata da abubuwan da ta bata na rana za taje ta tar
a
su wurin wanke wanken ta rufe ta
ɗ
auki abincin ranar ta ta tafi, sai bayan la'asar za ta fito tayi
wanke-wanken haka na dare sai wuraren takwas tara. Ba Ta da abokin hira don talatuwa
tsakaninsu ki yi kaza ne kar ki yi kaza ita kuma amsar ta
ɗ
aya a ko
mai to.
Su iliya gudunta suke bata sani ba ko sun samu labarin ita
ɗ
in annoba ce oho, bayan Hajiya da
suka gamu sau
ɗ
aya 'yan mata ukun ko ganinsu bata sake yi ba, kaman yadda bata sake saka
saleem a idanunta ba tun ranar da ya kawo ta zuwa yau da tak
e neman sati uku.
Bata sani ba shin rayuwar zai cigaba da tafiya a haka ne ko zai sauya? Shikenan ta sallamar da
burin ta na yin karatu kenan?Shikenan ta tabbata Mayyar za ta ci gaba da rayuwa ita ka
ɗ
ai
tamkar a fursuna kenan? Bata da mai bata amsa.
Da misalin ƙarfe biyu na dare chan cikin baccinta ta ji kaman ana buga mata ƙofa, a
ɗ
an tsorace
ta farka sai ta ji ana ambaton sunanta
"Afeefah! Afeefah!!"
Tun ranar da ta sanya kafafunta cikin gidan yau ne karo na farko da ta ji sunanta na fita a bakin
wani hakan ya sake razana ta, da ta kasa kunne kuma sai ta ji kaman Muryar salim a maimakon
ta ji sauƙi sai ta ji tsoro ya sake dabaibaye ta. Me yake yi a kofar
ɗ
akin ta da wannan tsohon
daren? Ashe bai ma manta da ita ba yadda tayi tunani?
Miƙewa tay
i ta nufi kofan wani zuciyar na cewa idan kuma hajiyarshi ta ganshi fa? Allah ya isa
fa zata mishi sanadiyarta, sai ta girgiza kai tana dakatawa.
"Afeefah saƙo zan baki ki bu
ɗ
e don Allah, na san kina jina please bu
ɗ
e ba zan jima ba"
A hankali yayi mag
anan amma ta ji shi tsaff kasancewar dare ne, ta gya
ɗ
a kai tana ba zuciyarta
tabbacin saƙo kawai zai bata ya juya ba wani abu bane, da sauri ta je ta bu
ɗ
e kofan sai suka
tsaya chakk idanunshi cikin nata yana ƙare mata kallo kusan seconds biyar bai ce kom
ai ba sai
ita ce tayi ƙarfin halin
ɗ
auke idanunta daga kanshi ta
ɗ
an duka ta ce
"Ina kwana Ya salim?"
Ɗ
auke idanunshi yayi ya lumshe su ka
ɗ
an ya saki ajiyar zuciya mai dan nauyi, matsota yayi
sossai ta matsa baya tana kallonshi da manyan idanunta, ya l
eƙa
ɗ
akin ka
ɗ
an kan ya dawo
baya, time ya kalla inda seconds ke reading, babbar leda jumbo dake hannunshi ya ajiye mata
don baya so ya shiga
ɗ
akin nata ba da wannan dare ba, kai ko da rana ne ma baya jin zai iya
kebewa da ita inuwa guda ko don addini da
ya haramta hakan.
"Ki kula sossai za mu yi magana"
Yana kai nan ya juya ya fice, ta bishi da kallo har ya
ɓ
ace mata kan ta runtse idanunta tana
kokarin mayar da kwallarta ta tura kofar ta rufe, ledan da ya fi ƙarfinta ta shiga ja har gaban
katifa ta b
arshi nan ba tare da ta bu
ɗ
e ba tayi kwanciyar ta, sai dai duk yadda ta so baccin ya
sake
ɗ
aukar ta baccin ya ƙi zuwa, tuni ta bu
ɗ
e idanunta ledar ta janyo gabanta ta shiga bu
ɗ
ewa
a hankali.
Da wani bargo mai taushi ta fara cin karo kaman ya san tana
matuƙar bukatar bargon don tana
shan wahalar sanyi da aka fara shiga, gashi bayin ta babu ruwan zafi wani lokacin hatta alwala
da kyar take iya yi, wanka kam ba'a magana in dai tana so tayi sai ta bar ruwan a rana wuraren
sha biyu zuwa karfe biyu nan ma
da kyar za ta watsa bata gama tunanin ba ta ci karo da kwalin
heater, irin wanda ake maƙalawa jikin bokiti
ɗ
in nan a kunna ta
ɗ
ora shi kan bargon tana
ɗ
an
murmushi, ta sake mayar da hannunta ciki ta zaro hijabai ninkakku har kala hu
ɗ
u kuma duk za
su iy
a kai mata ƙasa Brown, Ash, purple da onion colour su ma gefe ta ajiye su, ta sake mayar
da hannu ciki ta zaro kananun catons na biscuit da wasu small chops dai waenda za su dan
kwana biyu basu lalace ba daban daban masu
ɗ
an yawa, har da su five Alive ka
nanu catons
uku. Ganin abubuwan dake ciki sun kare ta
ɗ
aga ledan domin matsarwa don ta sake kallon
sayyayarta sai taji da
ɗ
an motsi a ciki, ta bu
ɗ
e gaba
ɗ
aya ta ci karo da ƙaramin kwali jikinshi da
zanen waya, bu
ɗ
ewa ta yi ta ci karo da karamar Villion m
ai kyau da tsari Dukda keypad ne
amma sossai ya mata kyau, fuskar wayan ne yayi haske alamun a silent yake saƙon akwati na
SMS ya bayyana tare da sunan.
"Saleemullah"
Sai ta saki murmushi karo na farko ta bu
ɗ
e saƙon.
"Ba ki yi bacci ba?"
Numfashi t
a sauƙe kan ta shiga reply don ta iya sossai a wayan Aunty zee da ma wasu 'yan ajin
su na islamiyya lokacin da take zuwa makaranta ta amsa da
"Eh, Na gode sossai da saƙon ka duk abinda ka saka a ciki kaman ka san ina da buƙatar su"
Bata ajiye wayan ba t
a ƙurawa screen
ɗ
in ido chan sai ga reply
ɗ
in shi.
"Na kasa samun natsuwa da tunaninki zuciyata ita ta lissafo min duk abin da zuciyarki ta raya
tana da buƙata. Kin ga ko zuciya bata ƙarya"
Ta karanta saƙon ya fi sau abin da ya fi sai ta rasa amsar bash
i, bata motsa ba har wani saƙon
ya sake shigowa daga gareshi.
"Na san baki jin daa
ɗ
in yadda kike zaune amma kiyi haƙuri zan yi iya ƙoƙarina in ga na yi
settling komai, za ki yi karatu har sai kin ce ya isa, ga wayan nan zan dinga yi miki saƙo ki
tabbat
ar kina yi min reply, duk kuma abin da kike so do not hesitate ki sanar da ni zan kawo
miki. Akwai full qur'an a memory
ɗ
in idan kin ji ka
ɗ
aici ki rage lokaci da shi kin ji?"
Tana murmushi a lokaci
ɗ
aya idanunta na zubar da kwalla ta rubuta
"Wallahi s
amun mai irin zuciyarka sai an tona Yayana, na gode na gode Allah ubangiji ya ba ni
ikon saka maka"
Ta tura tana murmushi
"Never mention my dear, ki kwanta kar ki makara da safe byeee"
Ta sake sakin murmushi kan tayi reply
"Allah ya ba mu alkhairi Soj
a Mai kirki"
Dariya yayi daga
ɓ
angaren shi ya rubuta
"Au akwai marasa kirki ne?"
"Eh mana, abokin kan nan Dukda gaskiya ya fa
ɗ
a amma in a wrong way, su ne suke
ɓ
ata muku
suna ake yi muku ku
ɗ
in goro"
Ya girgiza kai yana cigaba da murmushi
"Ryan kenan!
Haka Allah yayi shi, oya sleep Good night"
Bata yi reply ba sai lumshe idanu da tayi razanannun idanunshi da yake zare mata su da sautin
dakakkiyar muryarshi suka dawo mata kaman yanzu yake yi, da sauri ta bu
ɗ
e idanun gabanta
na fa
ɗ
uwa ganin ita ka
ɗ
ai
ce sai ta saki murmushi a hankali ta maimaita sunan
"RYAN" tana lumshe ido.
🖤
Gureenjoh
🖤
HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)
Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)
Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh
*FREE BOOK*
*013*
Sabo ne mai ƙarfi ya shiga tsakanin su ba na wasa ba ta sanadiyar wannan text message da
suke yi wa juna, yana matuƙar wuya ta sanya shi a idanu amma baya yini ya kwana ba tare da
sun
ɗ
auki mintuna masu
ɗ
an dama suna exchanging SMS ba, sai d
ai idan inda yake babu
network, idan kuma tana aiki ne wayan na maƙale a kunnenta tana sauraron karatun alarammar
Prof Isa Ali phantami wato sheikh Abba zari'a yana matuƙar yi mata daa
ɗ
i har ta roki Saleem da
in zai zo ma ya taho mata da alqur'ani ta ci
gaba da koyo don yadda yake karatun daidai da 'yan
koyo.
Yau ya kama Lahadi kusan duk iyalan gidan suna a gida in ka cire salim da rabon shi da gidan
ma an kwana biyu, da zazzabi ta tashi tana jin sanyin hunturu dake busawa na Huda jikinta,
kasancewa
r koyaushe hannunta na ruwa ne ko tana bakin pampo kuma sossai bazarar ya
shiga hakan ya haifar mata da mura da ta
ɗ
an kwana biyu dashi, a maimakon ya ragu ma na
safiyar yau worst ga ciwon kai mai tsanani da take fama da shi ko idanunta bata iya bu
ɗ
ewa d
a
kyau, a hankali kuma karo na ba adadi ta
ɗ
ago su da kyar ta kalli agogo kusan ƙarfe tara na
safe ko shara bata yi ba gashi babu wanda ya leƙo ta bare a yi mata uzuri, lalla
ɓ
a wa tayi ta
miƙe tsaye atishawa na ƙwace mata da ƙarfi ta ja hanci tana dafe
kai haka ta sauƙa ta zari
hijabai har biyu ta sanya saboda yadda a
ɗ
aki ma sanyin ya isheta bare ta fita waje, a hankali
take tafiya har ta isa main parlorn gidan daidai kofar kitchen ta hadu da Talatuwa.
"A'a yanzu kenan zan tafi bi
ɗ
ar ki, na gama ab
in kari tuntuni ina son fitarwa kuma ba'a yi shara
ba. Lafiya kam?"
Ta ja hanci tana
ɗ
an dafe kanta dake juyawa
"Wallahi mura ne ke damu na sossai, kaina kaman an
ɗ
ora min dutse"
"Ashhaa! Sannu Allah ya baki lafiya, idan Hajiya ta fito ki gaya mata za
ta baki magani. Yanzu ki
je ki kwanta bari ni na yi sha...."
"Ta Yi mene? Kwanciya ta zo yi gidan ne da masu gida suna kwance itama tana kwance?"
Sadiqa ta katse musu zancen da gadara.
"Wai na ga bata jin daa..."
"Kinga Talatuwa ba dake nake ba, ki je
ma ki fara shirin
ɗ
orawa friends
ɗ
ina abinci za su shigo
babu jimawa, ki tabbatar abin da za ki dafa zai ishi cin mutane shidda zuwa bakwai... Ke kuma"
Ta juya ga Afeefah
"Ki wuce ki je kiyi aikin ki, kuma ki tabbatar tana gamawa ba'a ajiye mana kwanuk
a a mawanki
kudaje suyi ta bi ba"
Kai Afeefah ta gya
ɗ
a bata ce komai ba ta wuce ta
ɗ
auko kayan sharar ta duƙa don fara wa, da
ƙ
arfi ta runtse ido jin kanta kaman zai biyo ta ya fa
ɗ
o haka ta cigaba da aikin cikin dauriya irin
nata, Sadiqa dake tsaye tan
a danna waya rashin maganan yarinyar ke matukar bata haushi ta
ja doguwar tsaki kan ta juya fuuu tayi
ɗ
akinta.
Afeefah ta gama sharan tana mopping kenan ta ji zuban kaya bisa saman kanta, baya baya tayi
Allah ya taimaketa ta dafe jikin dining table, t
a
ɗ
ago rinannun idanunta ta zubawa Samha da ta
watso mata kayan...
"Ni ki daina kallona, kurwata kurrr... Wa ma ya sani ko naman wanda ya fi ƙarfin ki kika ci ya
tsaya miki a wuya. Ki gama abin da kike ki wanke min kayannan sameera ta aiki Ishaq kuma in
a
da bukatarsu babu jimawa".
Bata jira amsar Afeefah ba ta wuce zuwa
ɗ
akin Sadiqa, dukkansu biyu suna zaune ne Samha
ta isa tace.
"Allah da gaskiyar ki Aunty sadiqa yarinyar nan ta samu wuri har wani iyayi take kaman ta Allah,
muka cigaba da zuba mata
ido babu wanda ya san me gaba za ta haifar kin ga har wani fresh
tayi ta kara kyau"
Sameera tace
"Ni na fi tausayin Yaya Salim don daga ganin yarinyar nan wallahi green snake ce, bana
tunanin idan da Mommy bata
ɗ
auki matakin da ta
ɗ
auka kanshi ba zai
rayu har yau, gwara mu
kasheta da aiki ta yadda zata gaji ta gudu"
Sadiqa tace
"Toh ai yanzu sai mu ci
ɗ
amarar hakan don na ga mommy ta fara mance zancenta, kin ga
idanunta kuwa? Wlh muddin yarinyar nan ta samu rana ba karamin shanya za ta yi ba".
Suk
a cigaba da tattaunawa akan Afeefah da idan an matse su ba za su iya fa
ɗ
an laifinta guda a
gare su ba amma da yake amfani da zancen mutane ya riga ya zama jinin
ɗ
an Adam sai ya
zamana kawai da gaske Mayya ce a gare su kuma idan bata bar gidan ba za ta iy
a raba
ɗ
ayan
su da rayuwarshi, haka kuma duk wanda ya nuna mata tausayi to fa shi za ta fara lamushewa.
Zaune yake cikin mota da alama abu yake dubawa don hankalinshi duka ya tattaru ne ga
wayan hannunshi, sanye yake da wani grey trouser mai taushi ya
ha
ɗ
a ta da cream Color shirt
da yafi yanayi da gashin mage tsabar taushinsa, high neck ce wuyan don idan da zai ja daga
sama zai iya rufe har hancinshi da rigar, Dukda wani irin sanyi da hazo da ya cike sararin
samaniya motar dake kunne cike take da sa
ssanyar iskar Ac ya ha
ɗ
u da ni'imtacciyar kamshin
shi da ma flavours da yake amfani da su na motan suka ba da wani kamshi na musamman.
A hankali sautin waƙan Alex Warren ta ordinary ke tashi, tsaki ya ja a karo na barkatai a ranshi
yake shirin fara masi
fa don baya ƙaunar bata lokaci sai ga wayanshi ya shiga ƙira, Bluetooth na
kunnenshi ya
ɗ
an danna.
"Allah Saleem zan yi tafiyata ka san na tsani
ɓ
ata lokaci"
Duk da a hankali yayi maganan alamun muryarshi ya nuna ya hasala kuma tabbas zai iya tafiya
ɗ
in don saleem ya shiga masa lokacinsa.
"Afuwan mutumina wallahi sai yanzu na tuna inda papers
ɗ
in nan suke, suna
ɗ
akina kuma
kyakyawar
ɓ
oyo na musu babu wanda zai san inda suke ban zaci boss zai tambaya bane da na
taho da su, please help me ka je ka