Showing 36001 words to 39000 words out of 174924 words

Chapter 13 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete

hakkinta ta yafe musu ba za ta ta

ɓ

a rike

su ba saboda salim ya wuce wannan

ga

ɓ

a a rayuwarta.

"Ka ci sossai har da sauran kaso na, sai da safe"

Tana kai nan ta kife wayar tare da kwanciya don da Talatuwa ta shigo

ɗ

azu ta roƙe ta ta kawo

mata ruwan dumi tayi alwala, da alwalar tayi ta salloli

nta daga zauna saboda jiri da baya barin

ta ta tashi.

Ta

ɓ

angaren Sameera wani tsanar Afeefar ya sake cika zuciyarta, tunanin matakin da za ta

ɗ

auka a kanta take yi, ko ta je tayiwa Afeefar garga

ɗ

i akan kula Dr ne? Wani zuciyar yace

yanzu duk abin da

fushi ya dibe ki kika yi mata tsautsayi ya fa

ɗ

a kanki a bata da lafiyan nan ai

kin ka

ɗ

e, gwara ta warke first a haka dai da nauyin zuciya ta kwanta tana ta juye-juye cike da

haushi da tsanar Afeefah da tayi sanadiyar kasa baccinta a daren.

Kaman yadd

a Dr. Sulaiman ya yi alƙawari bayan ya tashi aiki da safen wanka kawai yayi ko

hutawa bai yi ba ya

ɗ

auki Baaba jummai don yana so ta yini wa Afeefar kila jikin ya sake ƙarfi

idan ta ga mutum kusa da ita, sam baya so abin da ya faru jiya ya faru yau hakan

ma ya sa

yayiwa Baaban umurnin shirya mata duk wani abu da ta san bakin marar lafiya zai so da basket

mai girma suka nufi gidan, ba su wani nemi iso ba suka zagaya zuwa sashen Boys quaters

ɗ

in

ya bar Baaba ta soma shiga.

Afeefar ta ji ƙarfin jikin n

ata sossai musamman da ta samu baccin dare mai nauyin gaske, ta

samu ta lalla

ɓ

a ta watsa ruwa ta

ɗ

an kimtsa

ɗ

akin tana sanye da peach abaya ta

ɗ

aura gyalen

a kanta, ganin Baaba ya sa farin cikinta bayyanuwa ainun, Baaba ma tana murmushi take cewa

"Ah ji

ki ya yi kyau Alhamdulillah"

"Sannu da zuwa Baaba"

"Sannu Afeefah, ya jikin dai? Kin ga kan gaisuwar nan bari na shigo da Alhj ƙarami ya miki

alluranki yana sauri zai je ya kwanta idan ba haka ba yanzu za ki ga ya kama ciwon kai da baya

ƙ

arewa ta daa

ɗ

i

"

Afeefah murmushi kawai tayi Baaba ta fice seconds ka

ɗ

an sai ga su, Afeefar ta warware gyalen

ta ta yafa bisa kanta, babu hula a kan hakan ya sa tsantsin gashinta ke ta zamar da gyalen tana

gyarawa, gaishe shi ta shiga yi yana amsawa idanunshi na a k

anta yana yaba yadda jikin ya

fara kyau, Alluran ya ha

ɗ

a yayi mata yau kam ma rakin ya fi na jiya, don akwai pcm kuma babu

ruwan diluting hakan ya sa yayi mata a hankali yana yi mata sannu don zafin shi.

Bai jima sossai ba ya tafi ya bar su da Baaba d

a ta zage ta ƙarasa gyaran

ɗ

akin ya fita fess ta

bata abinci tana ci suna 'yar hira bayan ta gama ma ta miƙe kwance suna cigaba da hirarsu tun

tana amsawa baaban har bacci yayi awon gaba da ita.

Shi Sulaiman yana isa gida ya ga Abbanshi tsaye suna mag

ana da mai gadi, idanunshi ya

ɗ

an

runtse gabanshi na

ɗ

an fa

ɗ

uwa yau dai Abba ya kama shi, bai so ya dawo ya ha

ɗ

u da Abban

ba Dukda Umma ta gayamishi Abban na son ganinshi ya dai san tatsuniyar gizo bata wuce ta

koki kuma shi kaman har yanzu bai shirya b

a, haka dai ya sauƙa yana

ɗ

an shafa kai ya matso

su suka sake gaisawa da mai gadin a lokacin sun gama magana da Abban ya juya ya wuce.

"Za ka shafa kai ai Sulaiman, wai Hausawa suka ce in kere na yawo zabo na yawo watarana

dole a ha

ɗ

u"

"Barka da safi

ya Abba"

Yayi gaisuwan a kunyace yana yar dariyar maganan Abban.

"Barka dai Sulaiman ya aikin?"

"Alhamdulillah Abba"

"Toh ina magananmu ta kwana? Ka dai san na gama

ɗ

aga maka ƙafa ko? Na fa gaji da ciyar da

tuzuru don ka fi ƙarfin gauro"

Abban na mur

mushi ya ƙarasa maganan

Sulaiman Dariya yayi yace

"Soon Abba in shaa Allah"

"bari na gaji da Soon

ɗ

in nan naka za ka sha mamaki, dama akwai yaran abokai da dangi da

duk na yarda na kuma gamsu da nasaba da tarbiyar su sai dai ka ji an saka maka rana, ka

r ka

ga ina murmushi Sulaiman wannan ne last chance

ɗ

inka, wai kai ko kunya baka ji? Kannenka

duk sun tara 'ya'ya maza da mata kana zaune abin ka?"

Har lokacin murmushi yake, ya matukar sanin mahaifinshi Alhj Abdulrasheed mutum ne mai

saukin kai da s

auƙin hali Dukda tarin kudin da Allah ya bashi,

ɗ

an kasuwa ne da har yanzu bai

daina nema ba daga shi har yaranshi suna da sauƙin hali da kyautata mu'amala da duk wanda

hakan ya ha

ɗ

a su.

"In shaa Allahu Abba za ka ji alkhairi i promise"

"I hope so, y

anzu kake dawowa daga aikin kenan?"

"A'a Abba, na dawo da wuri na

ɗ

an je na duba wata patient

ɗ

ina ne a gida na ba ta medication"

"Toh yayi kyau, a je a huta Allah ya taimaka"

Ya amsa da Ameen yana jera wa mahaifin nashi adu'ar ƙara girma da lafiya ya w

uce

ɗ

aki, haka

kawai yake tsintar fuskar Afeefah a idanunshi idanunta, murmushinta da ma sassanyar

muryarta na dawo mishi kaman a yanzu take yi mishi, lumshe ido yayi yana sauke ajiyar

zuciya...

Kaman wasa fa sabo ya fara shiga tsakaninsu da Dr. Sula

iman kachokan yake bata dukkan

kulawar shi ya kan zo kullum sau biyo har saida duka alluran ta suka ƙare, kuma bai ta

ɓ

a

shigowa hannu banza ba har ta kan rasa waye ya fi wani damuwa da ita tsakanin shi da saleem

da bai ta

ɓ

a hutawa da yi mata saƙo ba, ko

da ta samu sauƙi ta komawa aikinta sai Sulaiman ya

cigaba da ƙiran ta tun suna gaisawa kawai su yi sallama ya fara jan ta da hira da wasa.

Yau tun safe jikinta ke a matuƙar mace, saƙon saleem ya shigar da ita rudani da damuwa marar

misaltuwa Dukda ta

tsammaci hakan sai dai ya daketa fiye da zato.

Sallar asuba ta farka tana bu

ɗ

e idanunta ta sauƙa tayi alwala ta zo ta gabatar da shafa'i da

wutiri kan ta miƙa sallah, tana idarwa ta janyo wayan don karatu yadda ta saba sai ta ga

pending message, bu

ɗ

e

wa tayi ta ga ƙarfe 2 da 'yan mintuna gabanta ne ya

ɗ

an fa

ɗ

i me yasa

saleem zai mata saƙo tsakiyar dare? Composing kanta tayi ta bu

ɗ

e tana karantawa hawaye na

silalo mata

"Afeefah na san a lokacin da za ki ga wannan duniyarki za ta sake shiga rudani f

iye da yadda

take ciki a yanzu, na san tsoro zai mamaye zuciyarki, na san za ki yi tunanin anya saleem na

cikin hankalinshi kuwa ya turo wannan saƙo? Toh duk lafiya ta ƙalau kuma ina cikin hayyacina

hasali ma tunani da matsuwar zuciya akan fallasa sirri

n ta su suka hana ni bacci har kawo

wannan lokaci, Afeefah na kasa hana zuciyata ƙaunarki... Zuciyata ta kamu da Soyayyar ki ba

na wasa ba, wallahi Soyayyata a gareki gaskiya ce, kuma ta ginu ne daga tushen tausayi

Afeefah ina ƙaunarki fiye da yadda zan

furta miki"

Kuka kawai ta fashe dashi tana ha

ɗ

a kanta da gwiwa, wani sabon al'amari ne kuma ke shirin

shigowa rayuwarta? A sadda take karanta sakon Saleem duk wani tsika na jikinta sai da ya

tashi, zuciyarta kaman zai Faso kirjinta ya fito Dukda ta j

ima da tsammatar hakan sai dai bata

kawo hakan kusa ba, ba tsoron ta soyayyar shi ba tsoronta danginshi ta ina za ta fara son

saleem? Ta yaya?

Ta san saleem duk inda mace take neman nagartaccen namiji ya kai har ma ya wuce abin

tambayar mahaifiyarshi

da 'yan uwanshi za su kar

ɓ

i uzurinshi? Ta Tabbatar muddin suka ji

cewa salim na son ta zamanta a gidan ya zo ƙarshe kenan to in sun kore ta ina zata je? Ko da

ta koshi da kukan ta fito ta ƙarewa gidan kallo sai taji ma har wacece ita da namiji kaman

sa

leem zai so ta? Har wacece ita da za ta yi mafarkin rayuwa da saleem? Ai ko da girgiza

kanya ta fi magarya zaƙi.

Jiki a sabule ta gama dukkanin ayyukan ta, ko da ta dawo

ɗ

akin ta sake samun sabon saƙon

saleem.

"Afeefah na san na saka ki a rudani sai

dai nima na rasa mafita ne, wallahi ban san sadda

soyayyar ki ta samu matsuguni haka a zuciyata ba, ba ni da iko da ita bare har in hana ta. Don

Allah kar ki yi kuka kuma kar ki firgita idan ba kya so ba zan tilasta ki ba don wallahi na fi kaunar

farin

cikinki da nawa farin cikin, kar wannan dalili ya sa ki ja baya da ni kawai na sauƙe wani

nauyi ne da nake jin ya zame min dole na sauƙe, ina sake sanar da ke cewa Na so ki jiya, na so

ki yau, zan cigaba kuma da son ki har zuwa gobe sannan zan cigaba da

son ki kowace rana"

Numfashi mai nauyi ta sauƙe hannunta har rawa yake, hawaye kuwa ya fi pampo zuba a

fuskanta, ita dai da bad luck aka halliceta mugun tabo da shaidar ta zai cigaba da bibiyar ta har

abada, a yau anan ba wani ne ya mutu ba amma tamba

rinta shi ya ja mata tsanar da ba zai

ta

ɓ

a sanyawa mommy ta amince da ita a matsayin surka ba ko tana mutuwa tana farkawa

kuwa.

Bata san yadda yake ji a ranshi ba amma ta san abin da zai hana shi sukuni haka babba ne, ba

za ta bari salim yayi kuka sa

boda ita ba don haka a hankali ta rubuta

"Allah ya za

ɓ

a mana abin da ya fi alkhairi"

Lumshe ido yayi daga

ɓ

angaren shi, shi karan kanshi tsoron yake ji, amma ya zai yi?

Kalamai ya cigaba da mata na kwantar da hankali gaba

ɗ

aya yinin, ganin ya damu sai

ta danne

nata damuwar ta nuna mishi bata da matsalar komai kuma a shirye take da duk abin da zai je

ya dawo, ta san bata da wannan ƙwarin gwiwar amma da shi kila komai ya zo da sauƙi.

Washegari da yamma tana zaune tana karatun alqur'ani kawai ta ga sa

ƙ

on shi

"Hey dear zan dawo gobe, me kike so na taho miki da shi?"

Ta karanta text message

ɗ

in ya fi sau uku zuciyarta haka kawai ya shiga bugawa amma ta dake

ta rubuta

"Ka fi kowa sanin abin da ya fi cacanta da ni, duk abin da ka kawo ba zan ƙi farin c

iki ba"

Murmushi mai kyau ya saki, yana Fatan kasantuwar alaƙarsu na har Abada yana fata da Adu'a

akan muddin ya fito fili komai ya zo mishi da sauƙi don babu yadda ya iya da abin da zuciya

take so.

A Washegarin duk iyalan gidan suka shiga shirin tar

bar breadwinner

ɗ

in su, hidima kawai ake

don a wannan karo ya

ɗ

an jima bai zo ba, dab la'asar ta gama wanke-wanke tana shirin shiga

wanka ta ji wayanta na ringing, ta san Sulaiman ne don shi ka

ɗ

ai yake kiran ta sai kuma saleem

da yake mata text message,

dagawa tayi tare da sallama ta shiga gaishe shi, ya amsa cike da

wasa kaman yadda yake mata tamkar 'yar baby ya

ɗ

auke ta.

"Yau dai haka kawai na ji ina son ganinki har mafarkinki na yi fa da na yi baccin rana, zan tafi

office da yamman nan idan kin b

a ni dama in biyo in kalle ki ko ka

ɗ

an?"

Ta

ɗ

an sauke numfashi a

ɓ

oye a hankali tace

"Ni na isa hana ka?"

Da

ɗ

an murmushi yace

"A'a ai na zaci za'a yi min rowan wannan beautiful and innocent face

ɗ

in ne"

Tace hmmm, wani zuciyar na ce mata kila fa shim

a in da ya san wacece ita ba zai ra

ɓ

eta ba.

"Sai ka zo, a gaisar min da Baaba please"

"Banda ummana?"

Yayi maganan a hankali, tayi murmushi

"har da ita fa Dr. Da ma kowa da kowa"

"Toh wa zan ce mata tana gaisheta?"

"Afeefah mana?"

Ta fa

ɗ

a tana 'yar

dariya murya a karye, shi ma murmushi kawai yayi ya yanke call

ɗ

in.

Wankanta ta shiga a gaban madubi ta tsaya tana ƙarewa kanta kallo, sossai ta ƙara ganin

chanzawarta ba'a tsawo ba don dama chan ita

ɗ

in doguwar mace ce, sai dai ta

ɗ

an kara kauri

sa

ɓ

a

nin da da take lange-lange kuma fatar ta ya kara wani irin kyau da sheki, mutane dayawa

su kan yabi kyaun fatarta musamman a zamanta da Aunty zee amma bata ta

ɓ

a yarda fatar mai

kyau bane kaman yanzu, ta bu

ɗ

e sossai daga ƙasa sai dai saman babu wani auk

i tsarin jikin sai

ya bata wannan figuren da ake cewa coca-cola, a sadda take Dutsen-wai bata ta

ɓ

a kawo ko a

mafarki za ta auru ba amma da ta dawo Anchau Dukda jita-jitar da ake yadawa a kanta hakan

bai hana wasu tararta da sunan So ba amsar ta dai kara

tu ne a gabanta, ta kuma san ko ta

amince da wuya ne a haifi da mai ido musamman ga 'yan uwa da abokan arzikin wanda za ta

amincewar, a yanzu kuwa da babu halin karatun muddin ta cigaba da zama a gidan tana jin za

ta so matsawa wani environment

ɗ

in inda

za ta samu so a yadda take kuma a bata rayuwa

ingantacciya, amma Saleem shi ne namijin da zuciyarta ta fara aminta dashi don ya yi mata

abin da ku

ɗ

i ko godiya ba za su ta

ɓ

a biyan shi ba.

Tana wanka haka kawai tana hawaye, tana ji a ranta matuƙar koma

i ya bayyana kwa

ɓ

arsu za ta

yi ruwa ba na wasa ba, kuma wa'adin zamanta a gidan ya ƙare, amma in ta saurari Sulaiman

fa?

Sulaiman bai san asalin ta ba, bai san tarihi da mugun tabon ta ba idan ya sani kila shi ma

iyayenshi ba za su ta

ɓ

a kar

ɓ

ar ta ba.

Da wannan tunani da damuwar ta fito daga wankan.

Man shafawar da Sulaiman ne ya kawo mata ha

ɗ

e da wasu dogayen riguna inda yake ce mata

babu abin da ke karbarta kaman dogayen riguna ko don bai ta

ɓ

a ganinta da lace ko atampha

bane amma tana matukar ta

fiya da tunanin shi in ta saka su shi ta shafa, ta

ɗ

auki wani maroon

Abaya da ya sake fito da kyaun skin

ɗ

inta cikinsu ta saka, ta

ɗ

an fesa turare tare da man le

ɓ

e

ka

ɗ

an, mayafi ta yafa daidai Sulaiman na ƙara kiranta a kan ya zo.

Shi kuwa Sulaiman a

sadda ya gama shiryawa ya fito parlorn ya ci karo da mahaifiyarshi da

ƙ

annenshi.

"Sai ina Ya Sulaiman?"

Ɗ

ayar ta fa

ɗ

a.

"Ina ruwan ki? Sa ido...."

Ya fa

ɗ

a yana hararanta.

Wacce suke tsananin kama da wacce suka yi maganan da farko tace

"Sana'ar banz

a ba, ai yaya ka fita sabgar fa'iza ta cika saka ido. In zo in raka ka ne?"

"Kema bana so gulmatu"

Dariya suka sheke da shi ganin yadda ya ke hararinsu. Tsaki ya ja

"Umma na tafi"

"A gaishe min da surkar tawa"

Narkewa yayi

"umma wai har da ke a biy

e wa waennan yaran?"

Ta Yi dariya tana cewa

"Sai dai ka dawo"

Ya fice abin shi a jikin mota ya tsaya yana kokarin shiga sai ga Fauza ta miƙa mishi wani leda

wai in ji Umma ya kai mata, yayi murmushi ya kar

ɓ

a kawai bai ce komai ba.

Gidansu akwai sauƙ

in hali da ha

ɗ

in kai shi ne babba, yana da imediate kanwa da tayi aure sai

wani namiji kafin twins

ɗ

in nan mata biyu, mahaifinshi fitaccen

ɗ

an kasuwa ne inda

mahaifiyarshi ke aiki da federal government, ba su ta

ɓ

a raina talaka ko ya yake musamman

Sulaim

an da shi ko na kasa da shi ya kan girmama, babu mai cewa ga wani tambari nashi ko

hali marar kyau Dukda kowani mutum tara yake bai cika goma ba.

Sai da ya biya ya kara mata sayayya akan na Umma kaman koyaushe matukar zai je wurinta

bai ta

ɓ

a zuwa hann

u banza ba ya nufi gidan, bayan yayi parking ya ƙira ta, Bata kai ga fitowa

ba aka wangale Gate

ɗ

in gidan Motar Ryan ta kutso kai ciki a hankali...



🖤

Gureenjoh

🖤

HAIHUWA DA HANJI

(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin

(

Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763

Arewabooks-Gureenjoh

*FREE BOOK*

*016*

Kaman yadda ƙa'idarsa take ba ya hanzari ko gaggawa a koma menene sai ya sha Ƙamshin

nan dai wane saraki haka a yanzu ma, sai da saleem dake sanye da khakin sojoji full 6/

6 don

hatta agogon da Ke

ɗ

aure a tsintsiyar hannunshi da ƙatuwar backpack na bayanshi duk na

sojojin ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login