Showing 93001 words to 96000 words out of 174924 words

Chapter 32 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete



ɓ

angaren saleem tun daga ranar

da ya fara zuwa wurin Mammi yana shan tofin kuma yana

ci a abinci ya fara jin wannan nauyin na zuciyarshi na raguwa, kanshi da kaman an daddaure

baya wani tunani mai kyau ya ji kaman ana kwakwance jijiyoyin, bai dai nuna komai ba don tun

bayan kwana biy

u da ya fara zuwa Sabreena ta saka shi gaba Meyasa yake zuwa gidan aboki

yake cin abincin rana bayan bata Gaza ba wurin cinshi? Meyasa ma yake zuwa gidan su

Rayyan

ɗ

in abin da baya yi da kaman ka'ida kullum sai ya je?

"Sabrina yaushe ya zamana in zan

fita ko zan yi mu'amala da wani sai na bi ra'ayinki ne kam?

Meyasa za ki damu da abin da bai shafe ki ba? Yau na fara cin abinci a gidan aka ce miki? Toh

bana son damuwa da ciwon kai idan maganan da zaki cigaba da yi kenan ki tashi ki bani wuri"

Da wani

irin tsantsar mamaki take kallonshi

Za Ta yi magana ya daka mata tsawa

"Ki fita nace!!"

Da sauri ta miƙe ta fita har tana ha

ɗ

awa da sassarfa bata tsaya ko ina ba sai wurin Gaje don

babanta baya nan ya fita.

"Mun shiga uku! Gaje Ya Saleem yau ni yak

e yi wa tsawa! Me yake shirin faruwa?"

"Ke ki natsu dallah chan me zai faru kuwa? Ya wuci kin je kin dameshi ne yana so ya huta, ki fa

sani ko da mallakarshi da muka yi sai kina bin shi a hankali"

"Gaje bai fa ta

ɓ

a

ɗ

aga min murya ba tunda na shigo gid

an nan ina tsoron kar wani abu ya faru

ne"

"Babu abin da ya faru daga ni har mahaifinki muna da yakini kan aikin da aka mana har abada

ba zai kwance ba, ki bashi lokaci sai ki koma"

Ko da ta bashi lokaci ta koma bai yi mata magana ba, sai ta yarda da

cewa ita ce ta takura

mishi don haka bata kara magana akan zuwa gidan su Rayyan ba, yau ya shigo gidan sai ya

tsaya chak a parlorn yana bin sababbin kujerun da kallo, a hankali ya tsayar da idanunshi kan

kujerar da mommy ke yawan zama, tunanin mommyn y

a fara sai yaji kanshi ya wani irin sara

gabanshi ya shiga fa

ɗ

uwa zuciyarshi na bugawa da ƙarfi da ƙarfi daidai Sabrina ta fito ganinshi

dafe da kujera ya sa tayi hanzarin isa kanshi

"Ya Saleem lafiya? me ya sameka? Menene?"

"Ƙira min Mommy!"

Daramm

m ta ji zuciyarta ya buga...

****

Kawu Labaran ne riƙe da Ghana most go yana kallon Inna Larai dake ta juya kai tana fama da

suntumemen ƙafarta da kudaje ke ta sukuwa a kai yace

"Ki yi min adu'ar dacewa ai na ji unguwar da

ɗ

aya kawun nashi ya ambat

a chan zan je in

tabbatar da gidan da Afeefar take sai na dawo da ita ta kai ki asibiti don ni dai ba ni da wani

kudin asibitin birni! Kin ga dama ke ce uwar

ɗ

akinta..."

Inna Asabe ta katse shi

"Malam anya za ka yi hankali kuwa? Wani irin zance ne ka

ke yi hakan? Taya Afeefah zata fara

taimakon mu bayan duk abubuwan da suka faru? ka manta ita da kake ikirarin itace uwar goyon

nata ko

ɗ

akinta bata ta

ɓ

a bari Afeefar ta taka ba?"

"Amma dai mun ciyar da ita kuma mun tufatar da ita, har

ɗ

aki sukutum mu

ka ware mata tayi

rayuwa kaman 'ya'yan gidan nan ni ko hassada kike yi min ne ma kin ga zan je birni?"

"Allah ya kyauta in maka hassada, ina dai tunatar da kai ne ita Larai

ɗ

in me ya hana 'ya'yan ta

yi mata? Mugun alkaba'in da muka bi yarinyar nan das

hi shi muke gani a wurin namu yaran

daga masu shaye shaye sai masu cikin shege ana

ɓ

ararwa a maimakon mu fara tunanin laifin

mu mu fara neman hanyar gyara ka sabi jaka don son zuciya zaka tafi neman kudi wurin wacce

ka yiwa korar kare a gidan nan..."

"Na rantse ko ki min shiru ko in saka sandata in Buge ki, ni zaki fa

ɗ

awa maganar banza? Idan

wulakanta Afeefar ne duk wa ya more ta bayan ku? Ina ce anan kullum take dawo muku da

kudaden da take samo muku ni me na ta

ɓ

a sakata sayar min? Ko ba kece kullu

m dare kike

hayaƙin tafarnuwa da kuka da Ƙashin kifi ba duk saboda Afeefar? Idan akwai waenda ba zata

yiwa abu ba sai dai ku, ni kam dolenta idan ma bakin ciki kike min sai na je... Ke kuma Larai ki

jirani in dawo"

Yana kai nan ya juya ya fice, inna As

abe ta bi shi da kallo kan ta mayar da kallonta kan Inna

Larai dake zaune varender

ɗ

inta a yanzu ko tafiya bata iya yi, komai sai an yi mata ga yaran

nata kan su yi mata sai ran kowa ya

ɓ

aci sun yi ta mita da kananun maganganu kenan, abinci

wannan tunda

kawun ba wani ciyar dasu yake ba sai in Asaben ne taji tausayinta ta bata daga

wanda ta dafa a 'yar sana'ar da take yi na cikin gida.

Wa'azi taji a redio ranan da ya sakata zurfafa tunanin akan sharrin dake bibiyar 'ya'yensu gashi

dai sun haifa amma

a yanzu babu

ɗ

aya da za'a cire na ƙwarai, sai yanzu wani abu ke shiganta

akan neman ilimi barin ma da taji neman ilimin addini farilla ne kan kowani musulmi kuma baka

da hujjar kare kanka da rashin sani a wurin ubangiji muddin baka nemi ilimi ba, tunda t

a san

lokacin da ake sa wa'azuzzukan sai ya zama kullum da hantsi sai ta ji anan ta fara tunanin daga

ina ne rayuwarsu ya kuskure tun farko...?

Shi dai Kawu Labaran machine ya hau har ya fito kauyen gaba da su ya samu mota da ya kawo

shi farkon garin

Kaduna ya dire, nan ya tsaya zare ido tunda yake bai ta

ɓ

a shigowa cikin

Kaduna ba bari dai kauyuka yana zuwa sossai musamman na bayansu amma bai taba zuwa

babban birni haka ba, zare ido yake tayi yana kalle-kalle wani mota ya tsaya kusa dashi wasu

maza

hu

ɗ

u ne ciki

"Ya dai ina ka nufa?"

"Na zo wurin 'yata ne tana nan cikin gari"

"Wani unguwa?"

"Ni dai ban tabbatar ba amma kaman unguwar masu ku

ɗ

i ne wai G....A...R"

Da kyar ya fadi alpabets

ɗ

in suka tuntsure da dariya

"GRA kake son cewa?"

"Yauw

a eh nan fa dai..."

"Shigo"

Shiga yayi yana washe haƙora yau dai Allah ya nufa gashi a birni basu yi nisa ba ya ga duk sun

saka facemask kan yayi magana sun ja window suka fesa mishi wani powder nan ya sulale ya

sume...

****

Tsaye yake gaban madu

bi, wanka ya fito daga shi sai towel jikinshi, ginannen jikinshi fari tasss

sai daukar ido yake saboda ruwan dake bin murdaddun damatsanshi zuwa parks da ya tara a

ciki, madubi ya kurawa idanu yana tunanin irin yanayin da ya shiga a daren jiya wanda rabo

n da

ya ji kwatankwacin hakan sama da shekaru ashirin da biyar, da ƙarfi ya runtse idanunshi da

suka yi wani irin jajazir yana fesar da huci daga bakinshi tsaki ya ja a karo na babu adadi ya

miƙa hannu zai

ɗ

auki mai kenan aka turo kofan aka shigo da sau

ri ya

ɗ

ago sai idanunshi suka

sauƙa kan....!



🖤

Gureenjoh

🖤

HAIHUWA DA HANJI

(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin

(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763

Arewabooks-Gureenjoh

ADABI WRITERS ASSOCIATION

*FREE BOOK*

*Alhamdulillah na gode sossai da adu'o'inku gare ni jiki da sauƙi sossai ku lalla

ɓ

a da wannan

kafin gobe na sake samun ƙarfin jikin, Allah ya bar ƙauna masu kira duk na gode sossai*

*36*

Ƙ

oƙarin bu

ɗ

e idanun da suka yi mishi wani irin nauyi ya fara

yana jin yadda fatar jikinshi ya

ɗ

auki ra

ɗ

a

ɗ

i tamkar wanda aka

ɗ

ora saman tukubar tsire, kaman ruwa haka tunanin abin da ya

faru ya kwararo mishi cikin kwakwalwa har bai san ya bu

ɗ

e idanun ba tare da yunkura wa ya

zauna yana zaro su waje.

Wasu garad

an matasa ne tsaye kusan su hu

ɗ

u cikin

ɗ

akin daga kawunansu har kafafunsu a

rufe

"Su...su su waye ku?"

Kalaman suka fito fitt ba tare da ya shirya ba, babu wanda ya amsa sai chan bayan ya gama

zare ido yana jin cikinshi na

ɗ

urar ruwa kan

ɗ

aya ya matso

ya ja wani kujera ya zauna tare da

riƙe ha

ɓ

ar kawu Labaran cikin hannunshi

"kai kalle ni nan! Nan ba wurin wasan ka bane idan ka yi abin da muka umurceka lafiya lau zaka

fita amma idan ka yi akasin hakan hahahahaa"

Ya saki wani dariyar bosawa

"za ka y

abawa Aya zaƙin ta don ungulu muke bama jewar banza"

Wani irin kuuuuuuuuu cikin kawu ya bada ƙara jiki shi ya shiga rawa kar kar kar

"Me ku..ke so"

A rarrabe yayi maganan harshen shi har yana sarƙewa.

"Ba ni lambar yarinyar taka dake GRA!"

Ya fa

ɗ

a y

ana zaro waya.

"Ba ni da shi wlh bani da shi..!"

Kawu ya basu amsa har lokacin jikinshi bai daina rawa ba.

Kallon kar ka raina min hankali yayi mishi kafin yayi wani yunkuri mutumin ya sauke mishi wasu

zafafan maruka da ya sa ya daina ji da gani na

mintuna, wani ƙaraa yake ji suuuuu a cikin

kunnenshi da kyar ya iya jiyo zancen mutumin cikin hargagi

"Ni za ka rainawa wayau?? Ka manta abin da na gama ce maka ko? Toh kan in sauya

kamanninka maza maza ba ni layinta"

Kuka kawu ya fashe dashi da kar

fi bayan dawowa hayyacinshi yana rantse rantse babu irin

azabar da ba su mishi ba amma shi ya san bashi da wani Layin Afeefah, da kyar suka kyale shi

"Ka yi maza ka fara tunanin Layin nan in ba haka ba sai na tabbatar na sauya maka kamanni

yadda babu

mai iya gane ka! Kuma zan saka flyer in tsige faratunka

ɗ

aya bayan

ɗ

aya kan in

jefawa kungiyar mu kai su san yadda za su yi da jini da tsokar ka don na fa

ɗ

a maka idan ma

kana kokarin

ɓ

oye kudinka ne za ka ba da jiki da jininka...."

Kawu bai san yana f

itsari ba don tsabar tashin hankali, bilhakki yake kuka yana neman afuwa

sai da suka gama azabtar dashi suka juya suka fice suka bar shi nan yashe.

Bai san adadin lokutan da ya dauka cikin azaba ba, chan ya ji ana kwarara mishi ruwan sanyi a

razane ya

farka

"Wlh zan...zan ba da Layin... Zan ba da layi"

Numbern su Larai ya bayar aka ƙira aka saka shi yin shiru.

"Yanzu haka mijinki na hannun mu muna bukatar ku

ɗ

i kimanin Naira Miliyon goma ko kuma ku

da ganinshi har gaban Abada..."

Salati ta kwar

ma da ya ja hankalin Inna Asabe da sauran yaran suka taho.

"Ke! Natsu!!"

Ya sake daka mata tsawa tuni ta shiga taitayinta ya miƙawa kawun waya a rikice cikin tashin

hankali yake cewa

"Larai ku taimakeni... Akwai kudi a

ɗ

akina ƙasan gado ina da 'yar r

ami a ciki akwai tulu na binne

za ku samu ku

ɗ

i...ku..ku ha

ɗ

a har da gonan gado na ku sayar da gidan da muke ciki ku basu

duk abinda suka roka don Allah...zasu kashe ni ku taimakeni" da kuka sossai ya ƙarasa.

Inna Larai manta halin da suke ciki tayi

"

Au dama kana da wannan uban ku

ɗ

in ka ƙi kaini asibiti? Lallai ka cika azzalumi..."

"Ke kina da hankali kuwa?"

Ya ƙare maganan yana sanyawa kawu bindiga a makoshi wani irin ihu ya kwarma yana cewa

su taimake shi kar su kashe shi

"kun ji abin da yace a

i ko? Toh idan kuna son shi ku aikata ku kawo mana ku

ɗ

in idan kuma

akasin haka za ku tsinci wasu sassa na jikinshi a cikin Ghana most go...kuka sake kuka sanar

da 'yan sanda dukkanku sunayen ku gawarwaki..."

Yana kai nan ya katse wayan suka fice suka

bar kawu cikin halin ha'ula'i sai kuka yake wane

karamin yaro don bai ta

ɓ

a zaton haka tashin hankalin kidnapping yake ba.

A chan kuwa Dutsen-wai tunani suka fara na yadda za su nemi masu sayan gona da gidan da

suke ciki, inna Asabe ta tafi ta

ɗ

auko ku

da

ɗ

en da yake magana duka duka basu fi dubu dari

biyar ba a hakan ma mamaki suke na yadda ya iya boye irin kudin suna cikin talauci da wahala,

nan yaran suka tashi akan ba za'a sayar da komai ba idan kwananshi ne ya ƙare Allah ya ji

kanshi amma ba zai m

utu ya bar su basu da komai ba idan ya mutu su yi yaya? Zazzafar kace-

nace ne ya barƙe har suka manta ma Ubansu na chan hannun 'yan sari.

Kwanan kawu

ɗ

aya a wurin ruwa kawai suke bashi duk ya firgice ya jeme ga yana dakuwa don

lillahi in suka tashi j

ibgar shi kaman buhun hatsi suka samu, a rana na biyun ne suka sake

dawowa sai dai duk kiran da zasu yiwa su inna Larai sun ƙi picking.

"Banza marar Amfani iyalan naka ma ba kaunar ka suke ba..."

Ya fa

ɗ

a yana ball dashi ihu ya kwarma yana basu haƙuri

inaa suka sa

ɓ

e shi suna zura mishi

wani bakin kyalle a kai sai wani

ɗ

akin na daban, ko da suka bu

ɗ

e mutane uku ya gani a tare da

shi zaune duk a jeme kawunansu kwal-kwal, shima aski aka yi mishi tal aka bashi wani riga mai

kaman dogon riga ya saka a kau

sashe waenda suke gadin wurin alamu sun fi waenchan zafi

suka ce

"Jininka ya halalta a yau zaka bakunci lahira..."

Bai san wanchan tashin hankalin da ya shiga mai sauki bane a yanzu ba zai iya fasalta halin da

yake ciki ba barin ma da mutanen da ya

samu suka ce mishi tunda har sun furta zai mutu yau

sai ya mutu basa magana biyu, yankashi zasu yi su ba dodo jinin shi naman kuma suyi romo su

cinye don matsafa ne wani irin zawo ya barƙe dashi tsabar ka

ɗ

uwa ya gigice sai haƙuri yake

basu kuka kam har

ya rasa hawaye amma sun ƙi kula shi a gigice yake cewa

"Yanzu na san asalin tsafi...ashe Afeefah babu abin da kike yi? Na shiga uku wayyo Allah!

Afeefah baki isa yin irin wannan ba...wannan ya fi karfin tunaninki...Na shiga uku na lalace

wayyo Allah

na..."

Kuka bilhakki yake yana kiran sunan Afeefah a gigice don dai gashi nan da layun kariya daga

mayun ya fito daga gida incase mijin ma maye ne kar su cinye shi sai gashi yana kallon asalin

maita, suna shirin cinye shi banzar layunshi sun kasa mishi

anfani, bai san adadin kuka da

magiya da yayi tayi ba babu sunan wanda bai kira ba har aka zo aka sake fita dashi zuwa

ɗ

akin

tsafin nan ya ƙara firgita ganin wasu irin halittun dodanni ga wasu masu jajayen kaya da baƙake

marasa imani jibga-jibga sai muz

urai suke suna ganinshi kaman sun ga nama ko kuma ya ce

naman ma suka gani, yana tirjewa yana tsandara karar a taimakeshi amma chadak suka

ɗ

aga

shi kaman kayan wanki har gaban shugabansu.

A tsaye yake amma suna ha

ɗ

a idanu bai san ya zube ba.

"Ka taim

akeni ka ji kaina wlh ni maraya ne, ba ni da kowa iyalina ma basu da kowa bayan ni kar

ku kashe ni, kar ku sha jinina na tuba...!"

Har a ranshi magiya yake yana kuka da majina dariya suka sheke dashi wata murya dake fita

bibbiyu ya daka mishi tsawa...

"Yi mana shiru!! Ka riga ka shigo nan babu fita ka sa a ranka za ka bakunci lahira a yau jininka

kuwa zai zama abin sha mafi gardi ga shugabanmu a wannan dare yayin da za mu kashe dare

cikin party da namarka..."

Suuuuu haka kawu ya sume sai dai duk yadd

a zai sume baya seconds zai farka da karfin tsafi...

A haka aka

ɗ

auke shi zuwa gaban wani tukunya dake bararraka da baƙin abu aka zaro wata

shirgegiyar wuƙa dake sheƙi aka

ɗ

ora mishi a wuya, ya gigice! Ya ru

ɗ

e! Ya fice daga cikin

hayyacinshi! Zuciyars

hi kiris ta rage ta fita daga madaukarta, kashi da fitsari kam bai san adadin

da yayi ba barin ma da ya ga da gaske mutuwar zai yi...

****

"Mommy...! Mommy...!!!"

Da ƙarfi yake kwala kiran sunan yana zagaye gidan don jinshi yake kaman zai yi hauka

idan bai

sanya mahaifiyar tashi a idanu ba sai dai yana bu

ɗ

e

ɗ

akin mommy gaje ya gani zaune tana ma

cin nama ne soyayye a plate.

"Ina mommy?"

Shiru tayi daidai Yaya ya fito shima daga

ɗ

akin da ya san dai na Sadiqa ne.

"Ina 'yan uwana? Ina mahaifiy

ata?"

Ya yi maganan da ƙarfin gaske da ya sa suka zabura suna dawowa hayyacinsu ganin yadda ya

zama lokaci guda Yaya ya dafa shi

"ka natsu mana Saleem, mu ma ai iyayenka ne tunda iyayen matarka ne ka manta kai ka fitar

da su mahaifiyar taka daga gi

dan nan ka ce mu dawo mu zauna tare?"

Wani irin riƙe kanshi yayi dake flashing

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login