Showing 150001 words to 153000 words out of 174924 words
yalwata da farin ciki, ta ajiye papers
ɗ
in ta rungumeshi
tana hawaye
"Ban zaci za ka barni nayi karatu ba, har na cire rai ashe kana chan kana nema min tha
nk you
My love! Thank you so so much rabin raina"
Ya rungumeta shima har ta gama farin cikin kan ya
ɗ
ago ta ya riƙe hannunta.
"Maganan gaskiya Afeefah ina matuƙar kishinki, ina jin zafi idan na ga idanun wani namiji ya
kalleki ko da da second guda ne
, don ke
ɗ
in tawa ce! don ni ka
ɗ
ai aka halliceki kaman yadda
aka halliceni don ke! At First ban yi niyyar bari kiyi karatu ba ko ba don kishi na ba sai don
kasancewarki Matar Ciroma mai jiran gado, ba Girmanki bane chakuduwa da maza don neman
ilimi haka
n yasa na nema miki Open university"
Sakin hannunta yayi ya bu
ɗ
e jakar Apple Mac book ne da Apple Ipad ya fiddosu a kwali ya miƙa
mata
"za ki yi amfani da waennan kiyi karatunki daga kan gado i promise to help you in all the
process exams ka
ɗ
ai zai kai
ki makaranta. Ina fata hakan bai
ɓ
ata miki ba?"
Ts saki murmushi hawaye na zuba mata tace
"Har wacece ni da zan ce hakan bai min ba? Ciroma ne fa gabana kuma Sarakin Fombina..! Ni
din ban kai wannan matsayi ba kuma ko da na kai ba zan ta
ɓ
a kin amince
wa ba don ni'imace
hakan da ban tsammata ba Allah ya bani, wasu na chan ma suna neman yadda za su yi
karatun bai samu ba, wasu na chan suna yawo lectures cikin rana, zafi da ruwa ai ni daa
ɗ
ina
ma na samu miji mai gatanta ni... Allah ya saka maka da alkh
airi na gode sossai na gode
kwarai, na...."
Bakinta yayi saurin rufewa da nashi ya bata deep Kiss da ya sa take jin sanyin na sauka har
cikin zuciyarta.
"Babu wannan tsakaninmu girmanki ne Sarauniyata"
Tayi murmushi tana sake godewa Allah.
Janshi t
ayi suka je ya ci abinci yana bata cike da kulawa har suka gama suka zo suka gabatar
da isha kan suka shige cikin bargo yana yi mata setting na system da ipad
ɗ
in yana koya mata
yadda zata yi amfani da su tana daga kwance nashe nashe akan kirjinshi.
W
ashegari da misalin ƙarfe goma ta fito cikin wani Apiligue lace peach da yayi mugun amsarta
ta
ɗ
ora gyale mai girma a kai tare da alkyabba marar nauyi ta nufi sashen Ammi don miƙa
gaisuwa, ta isa parlorn babu kowa don haka kai tsaye
ɗ
akin Ammin ta nufa t
a saka hannu zata
bude ta ji Ammin na cewa
"Yaya Maudo ni dai ban goyi bayan wani auren Zarah da Sameer ba Dukda na san alkawari ne
amma Meyasa Mai martaba zai fara matsawa a yi shi yanzu? Shi kanshi Sameer
ɗ
in ba son
maganan yake ba sai kwana- kwana
yake ya fi sati biyu mai martaba na Binshi da wannan
magana... Ba wai bana son zarah bane amma yaushe har suka dawo suka gama sabo da nan
ɗ
in? Kwata kwata aurenshi ma da Afeefar bai fi watanni takwas ba don Allah ka bashi shawarar
a jinkirta ba dai sat
i biyu masu zuwa kaman yadda yace ba..."
Wani irin fa
ɗ
uwa gabanta yayi har tana ganin jiri, Dukda tana jin Ammin na cigaba da magana
bata iya ta tsaya sauraronta ba don mugun jin da tayi ya daki zuciyarta fiye da zato ko
tsammani, a gigice ta juya ta
nufi sashensu don gaisuwar ba zata iya shi ba cikin wannan hali ta
tabbatar da za'a bincika jininta yayi mugun hawa ko ya zuƙe tas yayi ƙasa tsabar tashin hankali
Yana zaune kawai ya ga fa
ɗ
owarta don yau din Asabar ne bai fita ko ina ba da kyar ma ya
ky
aleta ta fita gaisuwar, ganin halin da ta shigo ya sa yayi saurin Miƙewa yana rike kafa
ɗ
unta.
"Afeefah! Afeefah menene? Me ya faru?"
Ta kasa magana ma, girgizata yayi
"Me ya sameki? Afeefah!!!"
Da ƙarfi yayi maganan yana bin jikinta da kallo sai dai
bai ga komai ba.
"A wurin Ammie ne aka
ɓ
ata miki rai? Ko wurin Mama ne? Me ya faru kika shiga cikin wannan
yanayin? Ki yi min magana mana!"
Kuka mai sauti ta fashe dashi kaman wacce aka rufe da duka sai ta sake
ɗ
aga mishi hankali ya
juya da sauri zai f
ita ya tambayo uban da ya ta
ɓ
a ta tayi saurin riƙo hannunshi tana kukan
sossai duk ta ru
ɗ
a shi.
"Sakeni in ba zaki fa
ɗ
a min abinda aka yi miki ba Afeefah, Sakeni nace in je in ji dalilin da
kaina...!"
Da tsawa yayi maganan yana kokarin fusge hannunsh
i tayi saurin rungumeshi kamkam tana
cigaba da kukan da ya ƙarasa cire mishi natsuwa.
"I thought ina da muhimmanci a rayuwarka, a zatona duk wani abu da ya shafeka ya shafe ni
Meyasa zaka min hakan? Meyasa Ya Saraki?"
Sakinta yayi yana riƙo fuskarta
idanunshi cikin nata
"wa yace miki ba ki da muhimmanci a rayuwata? Kin kuwa san yadda nake jinki Afeefah?
Meyasa za ki yi irin wannan tunanin?"
"Ba gashi ba, idan har ka daukeni da muhimmanci ba zaka binne ni ba, ashe aure zaka yi nan
da sati biyu? Aur
e Ya Saraki irin wannan baka iya ka sanar min ba?"
Kukan da take na shaketa ta ƙarasa, sossai fuskarshi yayi Red ainun jijiyoyin kanshi duk suka
miƙe kukanta tamkar saukar tafasashen ruwa ne a zuciyarshi shi kadai ya san irin abinda yake
ji, a ina ta ji
? Zai yi magana ta ture hannayenshi ta nufi
ɗ
aki da gudu tana cigaba da kukan ya
riƙe kanshi yana ambaton sunan Allah, bayanta ya bi da sauri sai dai ya tarar ta rufe kofan da
makulli hankalinshi ya sake tashi ya shiga bubbugawa yana kiran sunanta ciki
n damuwa...
🖤
Gureenjoh
🖤
HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)
Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)
Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh
ADABI WRITERS ASSOCIATION
*FREE BOOK*
*55*
https://chat.whatsapp.com/HUJI
7tg9TOU941grP60r4S?mode=ems_copy_c
Kinaneman group din dazaki ringa sarinkayan kitchen cikin farashin sari...tayadda koda kinje
kasuwa bazakisamu kasa d farashinmuba snn zaki iyazuwa har hargida kisayi dukkan kayan
dakike bukata cikin kwanciyar hankal
i kokisaya ayimaki delivery zuwa dukkan inda kike afadin
Nigeria da dama makotan kasashenmu kikarbi kayanki cikin farinciki da aminci!!!.....kiyi joining a
mai nono kitchen utensils and household........gaskiya d amana sune takenmu!!!
👏🏻
********
Yayi yayi ta bu
ɗ
e kofar ta ƙi, har spare key ya
ɗ
auko sai dai dayake ta bar key jikin ƙofan ya ƙi
shiga, cike da damuwa ya koma ya zauna a kan kujera hannunshi dafe da goshinshi sama da
mintuna goma yana nan shiru kan ya miƙe ya tafi
ɗ
akinshi yayi wanka
ya shirya cikin wani
jumpha baƙi dinkin zamani, ya saka hula da half cover duk baƙake ya fito kai tsaye ya nufi
motarshi su Gaab
ɗ
o na miƙa gaisuwa ma babu wanda ya amsawa ganin yanayinshi yasa basu
nuna za su bishi ba don kallo
ɗ
aya ya musu suka koma su
ka natsu.
Tafiya ba mai nisa ba sossai ya kai shi shiyyar da Galadima yake duk a cikin masarautar,
parking yayi ya sauka ya nufi ciki hadiman
ɓ
angaren na ta miƙa gaisuwa bai amsawa ko
ɗ
aya
ba ya isa babban parlorn Galadiman, ya kuwa same shi zaune sun
a ma tattaunawa ne da
Ameer, ganinshi ya sa duk fuskokin su suka cika da fara'a
"A'ah yau
ɓ
atan kai ka yi ne Ciroma?"
Da kyar ya
ɗ
an sake fuskan ya zauna
"Baba Barka da rana"
"Barka dai, ya iyalin naka?"
"Alhamdulillah"
Miƙawa Ameer hannu yayi s
uka gaisa kan ya dubi Baba.
"Baba dama na zo ne akan maganan Zarah da mai martaba ya tayar, idan da hali ina so ka
mishi magana Baba a dakatar da maganan nan zuwa gaba duk yadda zan mishi bayani ya kasa
fahimtata, na amince mishi ne kawai saboda na san
girman alkawarin wannan masarauta kuma
ba na so ko kadan a ga gazawarshi ka san yadda su Makama suke... Na ji na amince amma ba
yanzu ba kaman yadda suke so"
Galadima ya sauƙe numfashi ya ce
"Sameer da safen nan muka gama wannan magana da mahaifiyark
a, ta kirani akan a ja
maganan ba yanzu ba duba da baka ma wani jima da dawowa ba abubuwa dayawa baka gama
sabo dasu ba, ga matarka da bata rufa shekara ba Dukda ba hujja bace tunda anan muna
aurawa namiji ma mata biyu a rana
ɗ
aya amma abin a duba ne za
ncen naku, Mahaifiyarka ba
iya jayayya take da mai martaba ba a wanchan
ɓ
angare kuma akwai Fulani da 'yan uwanta har
biyu suna uzzura mishi duba da yarinyar ta isa auren shiyasa abin ya zo a hagunce. Zan gwada
yi mishi magana idan ya amince sai a bar ma
ganan for now amma da kamar wuya wai gurguwa
da auren nesa"
Idanunshi ya runtse ya san dama aikin su Fulani Adama ne they will be on his fathers neck har
sai sun ga sun samu abinda suke so, shi wlh ba ma zai iya wassafa yadda zarahn take ba
Dukda bat
a dameshi ba amma tashin Hankalin Afeefah shine abinda ba zai iya jurar gani ba a
abinda ya shafi auren.
"Baba don Allah a yi min wannan ƙoƙarin, mai martaba yayi rantsuwar ba zai kar
ɓ
i wani uzuri
daga gareni ba muddin ba mai ƙarfin da zai iya haramta a
uren bane a yanzu duk abinda zan
fada mishi gani zai yi excuse nake kawowa na watsa mishi ƙasa a idanu"
"Hakane. Dukkanmu ba za mu so ganin an yi ƙaranta ba don ba girman wannan masarauta
bane, zan gwada mu gani"
"Na gode sossai Baba bari na koma"
Y
a miƙe Ameer ma ya miƙe suka fito a tare a jikin motan shi suka tsaya yayi shiru.
"Lafiya dai kam Sameer? Ko duk maganan auren ne ya saka ka cikin damuwa?"
Numfashi ya sauke yana fesar da iska daga bakinshi
"Ameer damuwana
ɗ
aya ne tak tashin hankalin
Afeefah, bana son zancen auren nan kwata
kwata don na san ba zata ji daa
ɗ
i ba wace macece ce zata so a mata kishiya? Irin wannan kam
ma Gani zata yi kaman don ita ba yar cikin gidan nan bane za'a ware ta ko a ba ni zarah,
tunanin sakata a damuwan ya sa
ban iya na yi mata maganan ba amma sai gashi ta ji a wani
wuri yanzu haka tana chan tun dazu tana kuka ban san ya zan yi ba!"
Cike da damuwa ya ƙarasa maganan.
Kafa
ɗ
ar shi ya dafa
"Ban ta
ɓ
a sanin haka rauninka yake ba sai akan Afeefah, kuma gaskiya b
aka kyauta ba ya
kamata duk abinda yake faruwa ta fara sani daga wurin ka zata iya fahimtarka ba wai taji a wani
wuri ba da ake maganan kila saura sati biyu...! Yanzu kai za ka kwantar da kai kayi rarrashin ta
hanyar da zata fahimceka ko don gaba duba d
a kaine magajin wannan jaha ta mu ko a rana
ɗ
aya ana iya baka mata a
ɗ
aura bambancinta kawai zai iya zama kana sonta fiye da kowa
kuma hakan ma wani makami ne a gareta"
"Dole na Ameer don ba zan samu natsuwa ba muddin tana cikin damuwa, bari na je. Na
gode"
Da kallo Ameer ke Binshi har ya shiga motar ya bar wurin, murmushi yayi lallai So So ne hmm
idan ba son ba wani abu ne zai ta
ɓ
a zuciyar Sameer haka? Juyawa yayi ya koma ciki don basu
gama tattaunawarsu da Mahaifin nashi ba.
Sai da yayi azahar
ya dawo
ɓ
angaren ga mamakin shi ya samu abincinshi jere a kan dining
kuma ya san bata ta
ɓ
a bari hadimai su mishi girki ba kenan ita ta fito tayi,
ɗ
akin ya nufa ya
murda handle
ɗ
in sai dai a rufe still goshinshi ya dafe bai taba sanin tana da fushi haka b
a, ya
san kalar haƙurinta lallai ya kaita maƙura.
Dakinshi ya nufa don abincin ba zai shiga ba ya rage kayan jikinshi ya kai zaune yana lissafi.
Wasa wasa har dare ta ƙi bude kofan, ko da ya fita Magrib da isha kan ya dawo ya samu ta
ɗ
auke abincin da
zu ta ajiye wani daban, shima bai bi ta kanshi ba ya sake komawa kofar
ɗ
akin
yana kiran sunanta amma ta ƙi ta bu
ɗ
e daren tea ya sha daga ita har shi baccin su rabi da rabi
don tunda suka shirya basu ta
ɓ
a kwana ba tare da juna ba cikin bargo
ɗ
aya skin to
skin sai
ranar.
Ɓ
angaren Afeefah Da asuba bayan ta yi sallah ta
ɗ
an yi azkar kan ta miƙe ta saka wani silk
fabric gown ta
ɗ
aura dankwalin fuskarta har lokacin da alamun kuka don kukan da ta jima bata
yi ba tayi shi a jiya a ƙarshe ta yi finalizing so
lution
ɗ
inta, ta sakawa zuciyarta haƙuri da juriya
don ba zata ta
ɓ
a hana shi ba idan Allah ya rubuta, haka ba zata saka ya ƙi bin umurnin
iyayenshi ba ta riga ta sakawa zuciyarta cewa ko ba jima ko da bai auri zarah ba zai iya yin
wani auren don haka za
tayi Adu'a Allah ya kawo wacce za su zauna lafiya, za ta kuma yi iya
kokarinta na ganin ta cigaba da zama ta farko a zuciyarshi har abada sai dai ba zata
ɗ
auki ya
dinga binne ta a komai ba, don yawan fushin nata ma na rashin fa
ɗ
a mata akan lokaci ne.
Ta zubawa dining
ɗ
in idanu ganin bai ta
ɓ
a komai ba ta tattare ta nufi kitchen ta saka a
microwave don bai lalace ba, kokarin
ɗ
ora mishi wani abin take don ta san shi kam ba zai ci
wanchan ba kawai ta ji an rungumeta ta baya, daga ita har shi sai da suka
sauƙe wani
nannauyan numfashi, shiru tayi bata ce komai ba ta cigaba da kokarin aikinta ya
ɗ
aga ta chak
yayi
ɗ
akinshi da ita ya sauketa a kan gado yana zama ya riƙo hannayenta duk biyu.
"Bo
ɗɗ
i am...!"
Idanunta ta kawar yayi murmushi mai sauti ya ce
"Na tuba ki yafe ni Afeefah, ba zan iya jure fushinki ba Allah ka
ɗ
ai ya san wani hali kika jefa ni
daga jiya zuwa yanzu... Please lets talk kin ji?"
Idanunta suka cika da kwallah bai ankara ba ya ji ta fashe mishi da sabon kuka a fili ya furta
"Yaaa
Salaam Afeefah...."
Rungumeshi da tayi ya saka maganan yankewa, ya rufeta cikin jikinshi yana shafa bayanta
idanunshi a rufe yana jin zafin kukan nata har ranshi.
"Ki yi haƙuri na saka ki cikin wannan hali, it wasn't intentional ban san yadda zan iya
fuskantarki
da maganan bane but am sorry kin ji?"
"Promise me Ya Saraki, ka min alkawarin cewa ba za ka ta
ɓ
a juya min baya ba, ka yi min
alkawari cewa ba zaka sake
ɓ
oye min duk wani abu da ya shafe mu gaba
ɗ
aya ba, i felt hurt
zuciyana ya kwana yana zaf
i da ra
ɗ
a
ɗ
in jin zancen aurenka ba tare da na sani ba"
Ɗ
ago fuskarta yayi yana share mata hawayen da hannayenshi biyu cikin karyayyen murya yace
"I promise Afeefah, na miki alkawari in shaa Allahu. Ki yi haƙuri i didnt meant to hurt you that
badly dubi
fuskar ki yadda yayi looking so tired and pale sbd zubar da hawaye"
Wani hawayen ne ya gangaro sai ya runtse ido yayi shiruu.
Shesheka ta ja ta sa bayan hannunta ta share wani ya sake zuba ta sake sharewa looking cute
nd sad at the same moment.
"Ka y
i haƙuri i couldnt control my emotions ba laifina ba ne, am jealous kishi nake ji in na tuna
nan da kwanaki kadan zan raba ka da wata, za ka shaki kamshinta ba nawa ba, za ka hada jiki
da ita.... Am sorry"
Duk ta rasa yadda zata yi bata san tana da irin
wannan kishin ba kuma ruwan kaunar da ya
zuba mata ya sa take jin shigo da wata duniyar su zai yanke mata wannan ƙauna.
Jikinshi ya janyota zuciyarshi na tsananta zafi ya kasa magana, ita kuma ta zaci shirun da yayi
ita ce take
ɓ
ata ranshi cikin kuka
tace
"ka taya ni Adu'a Allah ya sassauta min abin da nake ji Ya Saraki, am just jealous because I
love you, angry because all i care about is you a lokaci guda kuma am scared because am
afraid of losing you"
Ɗ
agota kawai yayi ya ha
ɗ
e bakinsu don kuk
an ya gama hawa kanshi, wani irin deep Kiss yake
yi mata da tun bata amshi signal
ɗ
in ba har ta amsa, a iya romance ya tsaya sai da ya tabbatar
jikinta yayi laushi ainun fatarshi da nata na a manne da juna yana shafa bayanta a hankali suna
sauƙe numfash
i zai yi magana ta riga shi muryarta chan ƙasa tace
"I wanted to be the only one to tells you I love you, wacce za ta ha
ɗ
a miyaun baki da kai,
touches your skin and feel you inside me sai dai kash! kana naka ne Allah na nashi, Kana da
damar auren mata h
ar hu