Showing 87001 words to 90000 words out of 174924 words

Chapter 30 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete

ta saka kaya aka kawo ta karamin akwatin da Abeeha tace mata kayan bacci ne

ciki ta bu

ɗ

e ta duba silk riga da wando cream Color yana da adon Black lace daga kirji da kuma

ƙ

asan kafafun wandon ta saka, kamshinta da

kamshin

ɗ

akin har ya so yayi mata yawa ga

sanyin Acn dake busawa kashe wutan tayi ta hau gado ta kwanta tana sake jin salama a ranta

sam bata wani sa damuwar rashin ganin Sarakin ba don ta riga ta sakawa kanta haƙuri da juriya

har Allah ya kawo karshe

n komai Dukda bata san yaushe ba bata san ko karshen zai zo ba

amma she have her trust in Allah zai mata komai ba sai ta damu kanta ba Adu'a ne babba

kuma zata cigaba.

Washegari da safe bayan tayi sallah ta

ɗ

an koma bacci, ƙarfe tara ta farka ta sauƙa

daga gadon

da kaman kar ta tashi tsabar daadinshi da take ji ta wuce bayi ta yi wanka ta fito ta fara neman

kaya cikin sababbin dinkunan da telan Jannah ya chanchada mata, wani atampha doguwar riga

A shape ta fitar ta shirya ciki tayi kyau sossai ta fe

she jikinta da turarukanta sababbin waenda

kamshin suka yi mata ta kafa

ɗ

auri, bata sa kwalli ba sai ta saka lipstick kawai accesories da

tayi anfani na silver sai suka ƙara haskata tayi kyau ainun gidan ba baƙonta bane amma sai ta

fara tunanin ta saka

gyale ne ko kar ta saka?

Tsoro take kar ta fita su ha

ɗ

u don yanzu ba kaman da bane da ba lallai ma su hadu ba in ba

wurin Mammi ba, a hankali dai ta sa hannu ta bu

ɗ

e kofan

ɗ

akin ta sanyo kai cikin parlorn, ko

taku biyu bata yi ba idanunta suka sauƙa k

anshi a farko ta tsorata sai kuma ta fahimci kaman

bashi da lafiya ne don ga matar da take matsayin likitarshi zaune a kujeran dake fuskantar shi,

yayi relaxing sanye da wasu blue pjamas riga da wando complete, kafafunshi babu takalmi

suna lume cikin ta

ttausan carpet

ɗ

in dake shimfide parlorn, fuskarshi yayi ja sossai haka gashin

kanshi a hautsine.

Wani iri taji a ranta sai taji tausayin shi na bin jikinta kaman ruwa, ta riga ta san dalilin da ka iya

kawo mishi ciwon a hankali ta shigo cikin parlorn

Likitar na kallonta ta saki murmushi itama ta

mayar mata a hankali ta

ɗ

an duƙa ta gaisheta ta amsa da kulawa tana tambayarta Ya Rayyan

da jiki? Ita dai ta amsa da da sauƙi amma bata ma san bashi da lafiyan ba sai yanzu.

A hankali ta kalleshi idanunsh

i na a lumshe har lokacin, matar ta miƙe

"Allah ya baka lafiya zan zo gobe da safe, please make sure ka ci abinci ka sha waennan pills

ɗ

in"

Ta karashe tana ajiye mishi wasu pink pills a roba.

Sai a lokacin ya

ɗ

an bu

ɗ

e ido

"Thank you"

Tayi murmushi ta

yiwa Afeefah sallama ta fice.

Sai aka bar su su biyu a parlorn, yatsina fuska yake don kamshinta har kanshi yake ji ba tun

yanzu ya fara ji ba tun ranar da suka same shi a dining da Abeeha ya iya bambance nata

kamshin da na Abeeha, yanzu ma gashi ta

zo ta tsaya mishi sai hawa kanshi yake tsaki ya

ɗ

an

ja ya bu

ɗ

e ido sai karap suka hada idanu don kallonshi dama take tana tunanin ta inda zata fara

gaishe shi ganin ya kalleta sai tayi saurin cewa

"Ina..kwana!"

Ya yunkura ya miƙe zaune da kyau, bat

a yi zaton zai amsa ba sai jin deep and calm voice

ɗ

in

shi da bai yi matcing da situation da yake ciki ba ya ce

"Good Morning!"

Daga haka ya miƙe ya wuce ta ya shige

ɗ

akinshi, ta sauke numfashin tsoro tana nufan kofa

saboda knocking da ake, masu aiki

ne rike da baskets na abinci kai tsaye suka jere mata su a

dining suna gaisawa don sun saba da juna dama, plates, cups da spoons taje ta

ɗ

auko ta zo ta

ƙ

arasa ha

ɗ

a dining

ɗ

in amma bata sani ba ta kirashi ne ko ta kyale shi, ta san ba zai so

shisshigi b

a in ta dameshi ya iya karyata don ya sha ambata kalan ya zo ya faru ta shiga uku,

abincinta ta zuba ta ci har ta gama karyawa bai fito ba don haka tayi sashen Mammi don ta

duba ta.

A zaune ta sameta ta gama karyawa tana shan magani tana ganinta fuska

rta ya washe da

fara'a

"Ɗiyata ni da nace yau za ki huta sossai sai ga ki da sassafe? Sannu da zuwa"

Yadda take mata sai ya saka kunya kamata kaman wacce ta fito daga wani unguwar, a ƙasa ta

duƙa ta gaisheta tana mata ya jiki.

"Alhamdulillah dawo na

n gefena Afeefah, ina shi Sarakin?"

Wani kunyar ne ya sake lullubeta ta kasa magana Mammi tayi dariya kawai ta janyo wayanta ta

kirashi

"Jiya ya tafi anan ban gamsu da yanayinshi ba, kun gaisa da safen nan?"

Kai ta gya

ɗ

a

"Eh na fito na same su da liki

tan shi suna magana"

"kin ga ko, sai in rasa Meyasa yake ajiye damuwar da baya bayyanawa yanzu baya so in sani

ne ya ƙi zuwa nan tun sassafe na kira ban same shi ba je ki ce ya zo"

Gabanta ne ya fa

ɗ

i rassss, ta ya zata fara kiranshi? A hankali ta miƙe

ta fice zuciyarta na racing

har ta shiga parlorn inda Allah ya taimaketa ma ta samu yana parlor a zaune kan dining yana

karyawa wayanshi na a speaker alamu waya yake, a gefenshi ta ja ta tsaya sai ta ji Muryar

dake tashi kaman ta san Muryar kuka me Mur

yar take har tana shidewa a hankali take cewa

"Ya Rayyan bakin cikin Ya Saleem zai kashe mana Mommy, duk abubuwan da ya dinga yi a

baya mai sauƙi ne yanzu ya kore mu ya saka surakanshi a gidan, bai damu da mun ci ko bamu

ci ba, mun yi karatu ko ba mu

yi ba muna lafiya ko babu tun muna zuba ido yanzu wata kenan

da ko mun je gidan ba'a bari mu shiga, ga mommy kwance a asibiti saboda damuwa da hawan

jini...!"

Dukda maganan da take yi

ɗ

in ya shige shi sossai, damuwa ya nuna a kan fuskarshi sai dai bai

tanka ba har ta gama ta cigaba da kukan.

"A wani asibiti take?"

Ya jefa maganan a hankali

"Tana 44 ne, anan muke da file"

Kai ya gya

ɗ

a kan ya katse wayan, Afeefah dake tsaye jikinta ne yayi wani irin sanyi a hankali

zuciyarta ke motsawa da wani

irin yanayin damuwa ba dai saleem da ta sani ake magana akai

ba? Amma ai wannan Muryar ta Sadiqa ce, saleem ne har ya kori mahaifiyarshi a gidanshi? Ko

jikinta duka kunnuwa ne ba zata yarda yana cikin hankalinshi yayi hakan ba, Wani irin tashin

hankali

ne ya zo mata har ta kasa boyewa ta manta waye a gabanta tace

"Yaya Saleem ne cikin wannan hali? Shi ne ya kori mahaifiyarshi da kanshi? Su Samha ne ke

cikin irin wannan damu..."

Ha

ɗ

a idanu da suka yi ya sa maganar ta katsewa idanunta har sun cika da

kwalla suna shirin

zubowa, gani irin kallon da ya mata ya sa ta saukar da idanun ƙasa, ajiye spoon

ɗ

in hannunshi

yayi ya zari wayan bai miƙe ba yana nuna ta da wayan ya ce

"Kika kuskura kika sake hawaye

ɗ

aya ya zubo miki a kan fuska za ki gane ba ki d

a wayo...!"

Mukut haka ta ha

ɗ

iye kukan zuciyarta na cigaba da racing cikin mixed feeling ga idanun da ya

zuba mata yana jira ya ga zata yi kukan ne ko ba zata yi ba ga damuwar halin da ta ji wai

saleem na ciki.

"Mam..mi na ƙiran ka"

Ta fa

ɗ

a a

ɗ

an

tsorace. Kwafa yayi ya miƙe ya fice daga wurin da sauri ta dafa dining

ɗ

in tana

jan kujera ta zauna....



🖤

Gureenjoh

🖤

HAIHUWA DA HANJI

(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin

(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763

Arewabooks

-Gureenjoh

ADABI WRITERS ASSOCIATION

*FREE BOOK*

*34*

*Don Allah readers ina

ɗ

an so ne in ja hankalinmu a kan wani abu da na fahimta, zan

ɗ

an yi

magana ne da miyaun marubuta. A duk sadda marubuci ke rubutu ba duba iya zallar

nishadantarwa yak

e ba ko da kuwa littafin akan nishadi ne, ba son rai ake dubawa ba saboda

ba shi ne ake son isarwa ba, duk sadda marubuci ya

ɗ

ora alkaminshi a kan Littafi tunanin farko

da zai fara shine me ya kamata na isar? Shin wani saƙo ne nake da shi a cikin labarin

nan da

zan ba al'umma kuma su amfana da shi? Kar mu raja'a ga iya fannin nisha

ɗ

i ko soyayya don

rayuwa bai ta

ɓ

a tafiya babu ƙalubale ba... Don haka don Girman Allah mu daure muna karatu ta

fuskar

ɗ

aukar darasi don akwai darusa masu yawa da marubuci kan

jefa a cikin kowani labari

wanda ba sai an fito fili an ce yi kaza kar ka yi kaza ba mu dinga kokari muna fahimtar hakan

saboda mu marubuta mu samu ladar ku

👏🙏

*

****

Da kyar ta iya danne kukan da ke taso mata, tsoron Allah na ƙara rufeta tana tun

a irin iko da

isan mommy akan saleem ashe har za'a iya samu macen da za ta raba wannan iko da isar cikin

lokaci kankani haka?

Miƙewa tayi ta nufi sashen Mammi, ba za ta zuba ido rayuwar saleem ya cigaba da tafiya a

haka ba don salim ya cika mutum cikak

ke

ɗ

ari bisa

ɗ

ari ya taimaketa a sadda bata da mai

taimako bayan Allah, shi ne namiji na farko da ya fara nuna mata so tsakani da Allah ba tare da

kyama ko tsoron tabbatuwar zancen al'umma a kanta ba, ya hana hawayenta zuba ya kuma

ƙ

arfafa mata gwiwa ak

an jajircewa da haƙuri da rayuwa, ta san babu abin da zai saka saleem

sa

ɓ

awa mahaifiyarshi don ya san darajar ta fiye da kowa face sharrin asiri. Abin da ya sake

bata mamaki ya

ɗ

aure mata kai shine ta yaya wacce mommyn ta yarda da ita har ta aura mata

s

aleem ba tare da yana so ba ta zama sanadiyar rabuwarta da

ɗ

anta? Sam bata kawo cewa ko

alhakinta bane saboda ta san ita

ɗ

in ba dolen su ba ce da su taimaketa da kar su taimaketa duk

wannan tsakaninsu da ubangiji ne yo waenda suka zama dolen nata ma basu

mata ba sai bare

ne za su mata?

Ta saka a ranta son zuciyar mommy ne ya janyo mata wannan wahala da suke ciki, tayi

negleting duty

ɗ

inta a matsayin uwa tana ganin dabararta shi zai sa 'ya'yanta su cigaba da

zama ƙarƙashin ikon ta alhali 'ya'ya ba ab

aben iko da gadara bane ta manta Allah ne ke da

dukkan iko akan bayinsa kuma shi ne ya san abin da yake fili da na

ɓ

oye.

Ko da ta isa wurin Mammi bata samu Rayyan ba, zama tayi cike da damuwa tace

"Mammi Yaya saleem na cikin masifa"

Ta ƙarasa idanunt

a na cika da kwallah, Mammin ma ta fahimce damuwar Afeefar don Saraki ya

sanar da ita komai kuma tausayin Saleem

ɗ

in duk ya rufeta itama.

"Yanzu Saraki ya gama sanar mini, nayi mamakin yadda aka dau lokaci bai zo ba har ma aka yi

auren Saraki saleem b

a ya a kusa da shi ashe abin da ke faruwa kenan, laifin mahaifiyarshi ne

Allah ya sa wannan abu da ya faru ya zame mata Aya ya sa ta hankalta"

Kai Afeefah ta gya

ɗ

a tana amsawa da

"Ameen ya rabbi, Mammi ina so in taimaki Saleem Dukda ban san me Ya Sara

ki zai yi ba

amma ina so in ba saleem gudummawa kaman yadda ya ba ni a sadda na rasa madafa don

Allah ki taimakeni akan hakan"

Ta ƙarasa a karye.

"Me kike tunani Afeefah?"

Mammi tayi tambayar cike da kulawa.

"Mammi ina so ki yi convincing Ya Saraki

akan za ki dinga bashi magani yana saka saleem sha

ni kuma zan dinga ha

ɗ

a zobo ko wani kalar drink da ayoyin da mafificin annabin mu annabi

Muhammad (SAW)

Yayi mana umarnin amfani da shi don karya sihiri, ko da kurba bibbiyu zai yi Allah zai ba mu

nas

ara kuma ina so zan yi wani abu na sadaka da tawassilin Allah ya dube shi ya dawo dashi

hayyacinshi kar mahaifiyarshi ta mutu da damuwarshi"

Sossai Mammi ta yabawa hankalin Afeefah ta kara jin kuma tabbas bata yi wa Rayyan za

ɓ

en

tumun dare ba, ta gamsu

kuma da shawarar don haka ta tabbatar mata zata bata duk wani

taimako da take so.

Afeefah ta ji daa

ɗ

i ta koma

ɗ

aki ta fara neman takardar ta da tayi rubutu akan hakan a sadda

malaminsu na islamiyyat ke koyar da su, ta kuwa samu bayan dogon bincike Adu

'a kawai take a

ranta Allah ya taimaketa.

****

Rayyan na fita Asibitin ya wuce kai tsaye ya samu kuwa mommyn na jin jiki yaran sai kuka suke

yi, har ranshi tausayinsu yake ji kuma yana jin su ne tamkar su Abeeha, shi karan kanshi a

yanzu ya gamsu

cewa asiri ne ke dawainiya da abokin shi in ba haka ba ko mahaukaci ai ya

san girma da darajar uwa.

"Kukan nan me zai yi mata? Ko ba ku san Adu'a shi ne makamin ko wani mumini ba? Ko kukan

lafiya zai bata?"

Da

ɗ

an fa

ɗ

a yayi maganan don sun cika mishi

kunne, duk shiru suka yi don sun san shi baya

ɗ

aukan nonsense da likitan da ya duba ta yaje yayi magana don anan

ɗ

in ma yana da office

kuma yana aiki da nan

ɗ

in Dukda ya fi zama Capital.

Daga nan ya shiga ya duba ta tana bacci ya dawo ya kallesu yana

so yayi magana da

hankalinsu zai kwanta bai iya ba sai cewa yayi

"Komai zai wuce in shaa Allah"

Daga haka ya zaro ku

ɗ

i mai yawa ya basu kana ya fice, yana shiga mota Mammi ta ƙira shi a

waya.

"Saraki idan ka samu Saleem ko da a waya ne kar ka yi mi

shi magana da tashin hankali, ka bi

shi da lalama kuma kar ka tsananta magana akan mahaifiyarshi da 'yan uwanshi ka nuna baka

damu ba don kar matar tashi tayi yunkurin shiga tsakaninku don akwai abinda nake so kullum

ka tabbatar kana bashi yana sha, s

hi ramin ƙarya a koyaushe ƙurarre ne zai wuce ne kaman

ba'a yi ba"

Ya gamsu kuma ya san Mammi wani abin zata sama mishi na karya sihiri ya ji daa

ɗ

i don bai

san ya zai yi ba, ya tabbatar saleem a gidan ba zasu barshi yayi komai na malamai ba bare

yace z

ai kaishi wurin wani malami. A kan ibada da azkar ne zai tsaya sossai ya ga saleem

ɗ

in

ya koma yi don tun da chan

ɗ

in shi saleem ba mai wasa da ibada bane kai duk iya ibadarka

idan Allah ya nufa kamun asiri na cikin jarabawarka dole sai ya kama ka sai da

i ka samu

sassauci saboda ka riga ka yi tawasilli ubangiji shine mai yin komai.

Kai tsaye gidan Saleem ya je Allah ya bashi sa'a ya dawo don yana horn aka bu

ɗ

e mai gate a

mota ya tsaya ya shiga kiran Layin saleem

ɗ

in ringing na karshe aka sada shi das

hi, amsa

sallamar kawai yayi ya ce

"Ina waje"

Yana kai nan ya yanke wayan kusan mintuna uku sai ga saleem

ɗ

in ya fito, ido kawai Rayyan

ya kura mishi don kaman ba shi ba ya

ɗ

an yi duhu kuma ya tara gashi sannan fuskarshi babu

walwala haka ya iso ya

bu

ɗ

e gefen zaman banza ya shiga ya zauna.

"Ya kake?"

Saleem

ɗ

in ya tambayi Rayyan yana kallonshi.

"Lafiya ƙalau, ka yi wuyar gani."

Murmushi yayi wani dry smile da babu annuri ciki

"An tura ni Lagos ne wani aiki shine muka tafi da madame fa, inda na

ke kuma babu wani

service na kirki"

Kai Rayyan ya gya

ɗ

a.

"No wonder, ya kowa da kowa?"

"Lafiya ƙalau"

"mu shiga mana in gaishe da mommy kwana biyu ban leƙa ta ba"

Saleem ya

ɗ

an yi shiru don wlh ya manta da ya tura su chan gidan.

"Mommy bata nan sun

koma tsohon gidan mu"

"Amma me yasa? Ina haya kuka saka a chan?"

Ya

ɗ

an yi shiru

"Eh, nan

ɗ

in ya

ɗ

an takura mu ne ga iyayen Sabrina sun dawo shiyasa nace su koma chan"

Kai kawai Rayyan ya girgiza duk ranar da Allah ya bashi macen da zata raba shi da Ma

mmi bai

san irin hukuncin da zai mata ba don idan bai kasheta har lahira ba sai ya nakasata yadda ba

zata ta

ɓ

a amfani ba har abada.

"Ya Mammi da jiki?"

Saleem ya katse mishi tunanin da yake yi

"Tana ta fa

ɗ

an kwana biyu baka shigo ba ai, ni kam salee

m in tambayeka mana?"

Kai yaa gya

ɗ

a mishi

"Ya tsakaninka da ubangijinka?"

Ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login