Showing 108001 words to 111000 words out of 174924 words

Chapter 37 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete

saka mishi drip kila bai tashi ba har

lokacin, bai shiga ba don ya san akwai bambancin da da yanzu ba zai yiwu ya je har

ɗ

akin ba

sai fita yayi akan yana parlorn waje.

Sai k

arfe sha

ɗ

aya da rabi da Afeefah ta leƙa ta samu baya kan gadon alamar ya shiga wanka,

gadon ta gyara tsaf kaman ba'a kwanta ba ta fice chan sai gata rike da tray mai dauke da

dafaffen dankali sai wani curry chicken soup da ta mishi da kifi gasashe a gef

e sanin yana so

sai tea da ta ha

ɗ

a mishi, ya gama shiryawa cikin riga da wando masu taushi don ba jeans bane

wandon cotton ne mai

ɗ

an fa

ɗ

i Brown, shirt

ɗ

in burnt orange ya kar

ɓ

e shi sossai ya sake zama

pale kana kallonshi zaka san yana ciwo.

A kan ta

ble na gaban couches na

ɗ

akin ta ajiye ta kalleshi shima ita ya kalla sai suka ha

ɗ

a

idanu ta

ɗ

an rausayar da nata tace

"Ina kwana Ya Saraki? Ya jikin?"

Bata zaci zai wani amsa ba sai kuma taji ya ce

"Alhamdulillah da sauƙi"

Dukda a hankali yayi maga

na amma ta ji ta

ɗ

an murmusa

"ka karya sai ka sha magani"

Ya nufo inda take sai da ya

ɗ

an wuce taji ya ce

"Thank you!"

Zama yayi ya ja abincin ya shiga ci hakan ya faranta ranta sossai ta juya ta fice, a parlor ta

zauna tana kallo kusan mintuna talati

n sai gashi ya fito ya fita waje.

Sai lokacin hankalinta ya kwanta ta miƙe itama ta nufi wurin su Jannah tana shiga babban

parlorn da sallama suka hada idanu da Mommy...



🖤

Gureenjoh

🖤

HAIHUWA DA HANJI

(A True life story)

F

atima Muhammad Gurin

(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763

Arewabooks-Gureenjoh

ADABI WRITERS ASSOCIATION

*FREE BOOK*

*41*

"Sannunku"

Ta fa

ɗ

a tana

ɗ

auke kanta daga cikin idanun mommyn da ta kusa daskarewa a wurin a zaune.

Bata ƙara firgit

a ba sai da taji matar uncle sanusi na cewa

"Sannu Afeefah, jigilar nan ba zai haifar miki da ciwon jiki ba? Kece nan ke ce chan ya kamata

kina hutawa fa"

Matar uncle Mansur tace

"Gaskiya kam ya kamata ki dinga ji da mijinki kawai su jannah duk ba ga m

u nan ba, shima ba

don baudadden halinshi ba ai da duk sai mu kula da ku don kema na tabbatar raunin tafiyar

Mammi na nan

ɗ

anye a zuciyarki."

Murmushi ta

ɗ

an saki tana zama za tayi magana Sameera ta miƙe tsaye don tun dazu duk su

hu

ɗ

un kaman an kafa su

ne idanunsu ƙurrr a kanta.

Nuna ta take hannunta na rawa

"Afee...fah?"

"Ita ce ko Ya Sameera? Ita ce ba gizo na gani jiya ba ashe!"

Samha tayi saurin fa

ɗ

a kaman jira take wani ya fara magana cikinsu.

Mommy ta kasa ma magana tsabar yadda taji da gan

in Afeefar ƙare mata kallo take yadda ta

wani sauya tayi mugun kyau ko atamphar jikinta ka gani ka san bata cikin wahala sai hawaye

suka fara zuba mata ta tuna ranar auren Saleem inda take ce mishi a lokacin Afeefah na chan

tana raba wa maza kanta tana

samun na cin abinci idan zai mantata gyara ya mantata.

"Kun santa ne?"

Mama tayi tambayar da mamakin irin shock da ta gani a tare da su ga mommy ta fashe da

kuka.

Jannah ce da daman ta kasa sakewa dasu saboda har lokacin bakinsu take gani akan abin

da

suka yi wa Afeefah tace

"Sun santa Mama, mommy kin ga ta sauya ko? Kun ga yadda Allah ke ikonshi ko? Ku kun ƙi ta

mu mun so ta mun kar

ɓ

eta hannu bibbiyu, kun muzguna mata hakan bai hana ta muku taimako

mafi girma ba a rayuwarku... Ita ce ta taimaka

da ayoyi da ruwan tofi ba ji ba gani har saida ta

tabbatar asirin da aka yiwa Ya Saleem ya karye, gata nan yanzu haka ana dawowa makaranta

exams na karshe zasu rubuta tana kan karatu. Nasara mafi girma da daraja shine tayi aure ta

auri namijin nunawa sa

'a wanda ko cikin maza sai an tara dubu a samu tamkarsa

ɗ

aya. Afeefar

da kuka sani ce dai ita ce matar Ya Rayyan ta sunna a yanzu haka"

Afeefah ta mayar da kanta ƙasa hawaye na taruwa a idanunta sam bata san sun zo gangarta

ba sai jin mommy tayi ta ri

ƙ

e hannunta tana sake ƙara fashewa da kuka mai tsuma rai, Abeeha

ma bata yi shiru ba ta kara da labarin irin yadda ta taimakesu akan Saleem.

"Don Allah ki yafe mana Afeefah, haƙiƙa ba mu da bakin neman yafiyarki saboda mun aikata

miki ba daidai ba, mu

n kasa duba kasantuwarki mace mun kasa yarda cewa Allah ke komai a

sadda ya so na bi dare na raba ki da Saleem karfi da yafi na aura mishi wacce nake ganin ta fi

cancanta ashe ban sani ba ƙabari na haƙa mana... Haƙiƙa na so na ganki ba tare da aure ba

n

ayi adu'ar Allah ya bayyana mini ke ko ta wani hali in nemi yafiyarki in kuma gyara kuskurena

ashe ke kam Allah ya dubeki ya Musanya miki da alkhairinki... Don Allah ki yafe mana ki yafe

mana Afeefah!"

Sossai duk suke kuka suna neman yafiyarta sai ta

nemi rudewa Dukda tayi mamaki amma ta

sani duniya aka ce makaranta.

"Mommy ku daina neman yafiyata wlh tun kafin na bar gidan duk na yafe muku Yaya Saleem ya

wuce yadda kuke zato a wuri na. Ban riƙe ku a zuciyata ba ku daina wannan kukan don Allah".

Samha ta fi kowa bata haƙuri sai Mommy, duk ta nuna ita komai ya wuce a wurinta suka koma

gefe suna ta kallonta ko motsi tayi burgesu take, basu ta

ɓ

a sanin haka take ba sai a yanzu yinin

da suka yi a ranar suka kara sanin wacece ita kunyar duniya duk ya

rufesu na tunanin duk irin

wulakancin da suka yi mata, lallai da gaske ne da aka ce mai haƙuri shi yake dafa dutse har ma

ya sha romonta.

Mommy ta tabbatar Saleem bai san da wannan labarin ba, gab za su tafi ta kira shi a waya

akan ya zo ciki duk jam

a'ar sun watse a babban parlorn sai Afeefah dake zaune tana duba abu

a waya mommyn ta fito daga

ɗ

aki ganinta yasa tace

"Yauwa ashe kina nan dama ke zan je dubawa kitchen. Yanzu Saleem zai shigo ku gaisa..."

Gabanta ne ya fa

ɗ

i rabon da su hadu kusan wa

tanni bakwai zuwa takwas kenan, ya rabu da ita

cikin kuna da zafin zuciya tare da hawaye a yanzu zai ha

ɗ

u da ita matsayin matar aure, matar

ma ta abokinshi me zata ce mishi? Ta san akwai laifin mahaifiyarshi a rabuwarsu amma ta san

dole zai ji zafin sam

un wannan labari, anya ma zai yi farin ciki da ganinta? Bata gama tunanin

ba ta ji sallamarshi gabanta ya sake fa

ɗ

uwa ta miƙe tsaye sai suka ha

ɗ

a idanu a lokacin da take

amsawa da iyaka lips

ɗ

inta.

"A...Afeefah? Ke..ke ce nake gani? Afeefah ba gizo id

anuna suke min ba kece tsaye a gabana?

Ta yaya kika zo gidan nan? Ina kika shiga Afeefah? Ina kika shiga...?"

A ru

ɗ

e yake maganan idanunshi na cika da kwallah kaman yadda nata ya cika fal da hawayen

ganinshi.

"Ya Saleem...!"

Ta fa

ɗ

a a sanyaye sai ta

kama hawaye.

Sake matsowa yayi kaman zai ta

ɓ

a ta tayi saurin matsawa baya sossai tana girgiza mishi kai.

"Ka gafarceni Ya Saleem yanzu da baya ba

ɗ

aya bane..."

"Afeefah na san akan mahaifiyata ne wlh yanzu duk sun yi nadamar abin da suka aikata miki,

na tabbatar za kuma su nemi yafiyarki don Kullum adu'arsu shine mu ganki mu nemi

yafiyarki...ko babu komai a yanzu za mu cika burinmu za mu cika alkawarinmu na mallakar

juna..."

Daidai lokacin Rayyan ya sanyo kai parlorn he just stood there fuskarshi

kadaran-hadaran yana

kallonsu.

Hawaye take yi sossai

"Lokaci ya riga ya ƙure ya Saleem, kayi hakuri Allah bai nufa na zama rabonka ba. Ni din yanzu

matar aure ce."

Jikinshi yayi wani irin sanyi wani tashin hankali da damuwa na lalla

ɓ

o wa ya rufe s

hi murya na

shaking yake furta

"A..a..aure Afeefah? Aure kika yi? Da waye? Me..me yasa?"

Idanunta ne suka shiga cikin na Rayyan da sauri ta kawar heartbreat

ɗ

inta na kara gudu ganin

kallon da yake mata.

"Ka sa a ranka ƙaddara ce ta zo haka, amma n

i matar aure ce don Allah ka ajiye zancen alaƙar

da ta riga ta wuce Ya Saleem"

Daga haka tayi saurin wucewa sashensu ta barshi kanshi a matukar kulle, idan bai ce ya

matuƙar ka

ɗ

uwa da wannan zance ba yayi ƙarya zuciyarshi ra

ɗ

a

ɗ

i ya shiga mishi, saboda

rauninshi tuni hawaye suka shiga zubo mishi haƙiƙa ya so Afeefah kaman ranshi har gobe yana

ƙ

aunarta amma gashi ƙaddarar su ya za

ɓ

ar musu rabuwa aure tayi a sadda yana chan ya rasa

hankalinshi, me yasa bata yi haƙuri ba? Meyasa bata jira ba? Me yasa yayi

jinkiri? Tun da ya

dawo hayyacinshi a neman ta yake ko Allah zai sa ya ganta ashe ita kam tana chan tare da

mijinta tana rayuwa mai kyau don ko skin

ɗ

inta ya bayyana hakan.

Mommy ce ta fito ganin yanayin da yake ciki ta kalli Rayyan dake tsaye har lo

kacin a bakin kofa

hannunshi harde a kirjinshi wanda da alama Saleem

ɗ

in bai kula da wanzuwar shi ba tayi saurin

kama Saleem

ɗ

in ta zaunar taje ta kawo mishi ruwa bai kar

ɓ

a ba sai ma maganganu da ya fara

"Mommy ta ya kika ga Afeefah? Me ya kawo ta gid

an nan? Mommy wai da gaske Afeefah aure

tayi? Aure tayi? A yanzu haka Afeefah ta haramta mini?"

Mommy ta kalli Rayyan ta mayar da idanunta kan Saleem.

"Saleem Afeefah ta yi aure laifina ne duka, laifina ne ta subuce maka ka yafemin ciwon da nake

saka

wa zuciyarka ka

ɗ

auki dangana da haƙuri. A gidan nan muka samu Afeefah tana kuma

auren abokinka ne Rayyan..."

Da ƙarfin gaske ya miƙe har yana Buge ruwan hannunta ya fa

ɗ

i ƙasa

"Rayyan?? Mommy all this while Rayyan na tare da Afeefah? Har ma ya aureta? R

ayyan dai

Rayyan Moh'd Khamis??"

Gaba

ɗ

aya wani duhu ne ya taso ya rufe mishi gani tsabar wani irin bacin rai da ya zo mishi

juyawa yayi zai fita yaje ya samu Rayyan

ɗ

in sai suka ha

ɗ

a idanu nan ya nufe shi ya tsaya a

gabanshi.

"Rayyan da gaske Afee

fah ka aura?"

Shi karan kanshi ya san yayi mugun ƙoƙari a sadda ya bu

ɗ

i baki ya furta

"Saleem Afeefah matata ce idan har ka san darajar aure da kuma martabarsa za ka kiyaye irin

kalmanka a kan matata... Ƙaddara ta riga ta raba ku ta bani ita a lokac

in da ban yi zato ko

tsammani ba don haka don't Look at me with those eyes dake nuna kaman I betrayed you or

something like that, you should questioned yourself nd your family not me..."

Yana kai nan ya wuce don har ga Allah bai san dalilin da yasa yake

ji kaman zai kama da wuta

ba, mommy ya kalla har kaman zai wuce ya tsayar da idanunshi kanta ba zai iya yi mata

magana kai tsaye ba ba kuma don komai ba sai don uwa ce ya juyo ya kalli Saleem dake

kallonshi rai a tsananin

ɓ

ace yace in a respectful mann

er.

"Rasuwa aka yi mana ko ba rasuwa ba muna da darajar da ba za'a tako har nan a ci mana

mutunci ba Saleem, idan ba zaka taya mu baƙin ciki da jajen rasa wani sashe na bangonmu ba

za ka iya zama da kai da familyn ka a gida. Mun gode"

Daga haka ya nu

fi sashensu ya bar su nan tsaye calmly kaman ranshi ba suya yake ba.

Wani irin duka Saleem ya kaiwa bangon wurin yana yin baya tare da zuba yatsun shi cikin

gashin kanshi kaman zai fashe haka yake ji, su Samha ne duk suka fito a tare da Abeeha jin

sal

atin mommy.

Ganin yanayin da suke ciki suka shiga tambayar me ya faru? Menene?

Mommy tana zubar da hawaye tace

"Na sake wani kuskuren, da na san hakan zai kasance Saleem da ban nemi ku gaisa da

Afeefah ba! Na zaci zaka yi farin cikin ganinta idan ka

ji kuma tana da aure zaka taya ta murna

da Adu'a ka kar

ɓ

i kaddara amma me kayin nan? Abokinka ne fa Rayyan abokin da ya zama

ɗ

an uwa ya kuma tsaya mana duka a sadda muke neman tagayyara. Rasuwa fa mahaifiyarshi

tayi ko lafiya bai samu ba me kake yin nan

?"

"Rayyan ya ci amanata mommy, ashe ya san inda Afeefah take ya za

ɓ

i ya

ɓ

oye min? Ashe

aurenta yake shirin yi ko da na matsa ya nemo min ita a sadda ba ni da daman hakan saboda

kalamanki ya san inda take ya dinga zurma ni akan ya neme ta ya rasa? Mey

asa tun farko bai

ce min sonta yake in sakawa zuciyata hakan ba? Idan ba da wata manufa yayi hakan ba

Meyasa ina zuwa gidan nan bai ta

ɓ

a nuna min tana nan ko ya bari na ganta ba?"

Abeeha da ranta yayi mugun

ɓ

aci tace

"Ya Saleem baka kyauta ba sam...!

Ban zaci ko Ya Rayyan amanarka ya ci zaka iya aikata

hakan kuma ka jefe shi da irin kalaman nan ba. kar hankalinka ya gushe mana... Toh wallahi

Yaya Rayyan ya auri Afeefah ne bisa umurnin Mammi, ya kar

ɓ

i auren cike da tunanin mai zaka

ɗ

auki hakan a d

uk sadda ka dawo hayyacinka... Idan ma ya fa

ɗ

a maka a lokacin kake nemanta

cewa coincidently sun ha

ɗ

u a sadda ta taimaki Mammi Mammi ma ta taimaka mata ta kawo ta

gidan nan me zaka yi? Kar ka manta a sannan Allah ya isan mahaifiyarka ke kanka muddin ka

mata magana? Idan da yana da mugun nufi kanka da ba zai ba da gudummawar dinga kawo ka

gidan nan kana ci da sha daga ayoyin Allah ba har ka dawo cikin hayyacinka...idan da yana da

wata manufa ta daban da ba zai bari ku kasance tare da ita a zaman makonki

n nan ba don

kaima ka san zai iya kaita ko ma inane... Wallahi ko ni bayan labarin da Afeefah ta bamu na ji

har abada ban bata goyon bayan aurenka ba, Mammi ta za

ɓ

a mata miji kuma ta kar

ɓ

a hannu

bibbiyu kuma take ibadar aure... Ko da Yaya Rayyan baya so

nta a baya bai kyamaceta ba

Dukda ya san labarinta kaman yadda kaima baka kyamaceta ba bambancin kawai mu da

mahsifiyarmu muna sonta kuma muna so rayuwarta ta inganta ashe idan baka godewa Ya

Rayyan ba ba zaka ga baƙin shi ba. Ka je kayi nazarin kalamai

na kan ka sake yanke kowani irin

hukunci ne"

Tana kai nan ta juya ta koma ciki cike da jin haushinsu dukkansu, tunanin ta ya tsaya akan ya

Rayyan da banzar zuciyarshi Allah ya sa kar ya sauke akan Afeefar.

Tana zaune bakin gado ta toshe bakinta da

gyalen ta tana kuka kawai taji an turo kofan an

shigo, da sauri ta

ɗ

aga idanunta dake zub da hawaye sai suka shige cikin nashi da ya jirkice,

wani irin kallo ya mata da ya sa tayi saurin mayar da idanunta ƙasa tana Miƙewa tsaye.

"Kin raina ni ko? Ni z

a ki wulaƙanta??"

A hankali yayi maganan. Sai ta

ɗ

ago tana cewa

"Kayi haƙuri ban san zai shigo ba, ban san mahaifiyarshi ta kira shi ba da na nemi izini..."

"Shuttt up!! Just shut up Afeefahh"

Ya daka mata tsawa har saida ta tsorata tayi baya baya

zata fa

ɗ

i ta dafe jikin gado kirjinta na

sama da ƙasa. Yau ne karo na farko da taji sunanta a bakinshi Dukda ka

ɗ

uwar da tayi hakan

bai hana sunan sake amsa kuwwa cikin kunnuwanta ba da muryarshi.

Shiru yayi yana sauke numfashi idanunshi a tsaye a kant

a ya ce a zafafe

"Ko babyn roba na aura, ko 'yar tsana ce ta amsa sunan matar Rayyan Moh'd Khamis wallahi

billahi na fi ƙarfin ta wulaƙanta min aure... A gabana kike cewa aurena dake ƙaddara ce??"

"Ka yi ha..kuri ba haka..."

Juyawa kawai yayi ya fice

yana buga kofar da karfin gaske sai da ta sake razana.

"Na shiga uku!"

Ta ambata tana zama bakin gadon.



🖤

Gureenjoh

🖤

HAIHUWA DA HANJI

(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin

(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763

Arewabooks-Gu

reenjoh

ADABI WRITERS ASSOCIATION

*FREE BOOK*

*Yauwa. Ga Page

ɗ

in ku na yau, it's monday already! ba ni da tabbacin zama available through

out.*

*42*

Zaune kawai yake a kan couch bayanshi na jingine da jikin kujerar idanunshi a lumshe, tun

da

ya dawo daga Sallar isha haka yake.

Wani iri yake ji lokaci lokaci ya kan bu

ɗ

e idanu ya kalli kofan ko za ta shigo amma shiru babu ita

ba alamunta, sai wuraren sha biyu ya miƙe ya

ɗ

an yi shirye-shiryen shi na bacci ya koma gado

ya kwanta sai ya tsin

ci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login