Showing 171001 words to 174000 words out of 174924 words

Chapter 58 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete

ya sa ko motsi tunda

suka zauna basu yi ba su Saleem sun ta kiranshi ya ƙi zuwa sai Sulaiman ne yake representing

ɗ

in shi, gabansu Suhail da Suhaila ne shigan ryan shine irin na Suhail haka Suhaila

ma irin na

Afeefah sai suka ba da wani kyau mai ma'ana.

Zarah ce da yanzu ta sake saboda janta da su Abeeha ke yi a jiki kuma tayi tuban gaskiya ta zo

ta ja su Suhaila don tana kaunarsu su ma kuma sun sonta, Afeefah ta kalli Ryan

"Ya Saraki..!"

A S

hagwa

ɓ

e tayi maganan ya kalleta

"Matar Masu Sarauta ya aka yi?"

Yayi maganan yana

ɗ

age mata gira tace

"Eyyaa dubi ana yi wa Adda Abeeha barin kudi in je in manna ka

ɗ

an mu yi hoto?"

"Wanda kuka yi kan ku zo nan ya isa ba za ki shiga cikin maza ba"

Ta



ɗ

an

ɓ

ata rai har ma nadamar Kwalliyar take ji yadda ya kasa ya tsare dama bikin duk ya

hanata wani hidima yadda ta so cin uwar sabada sai dai ta ga su Samha na yi don duk Fombina

suka zo har Sadiqa da ake hidimar aurensu tare sun zabi su zo nan in za'a

ɗ

aura aurenta sai ta

koma tunda sai an

ɗ

aura na Saleem an kai mishi matarshi zai ba da nata.

Har su kawu sun zo bikin da Inna Asabe sun bar inna Larai a gida, kawu ya sauya ƙwarai

natsuwa ta shige shi haka Inna Asabe da inna Larai babu wannan rawan kan

da son zuciyar

sam sam sam.

A bikin ne ma take samun labarin Sabrina da iyayenta inda ta kwaso HIV da ya kasa warkewa

ga talauci da yayi musu katutu ita Gaje garin zuwa boka nema mata waraka ta fa

ɗ

o daga tsauni

sai gawa aka

ɗ

auka Yaya ne ya zo neman

tuba wurin mommy kuma ta yafe musu.

"Assalamu Alaikum warahmatullah"

Wata ƙawar Aisha ce ta yi musu sallama, Afeefah ta kalleta da mamaki don ta kula yarinyar na ji

da uban ta wani ne tun fara bikin sai rawar kai take bata zaci Rayyan zai wani kula ta

ba sai ta ji

ya amsa, a take wani abu ya taso mata zuwa wuya wato ita ce bata da kishi shi ya hanata tashi

saboda maza ita kuma tana kallonshi yana magana da wata macen.

"Yayanmu barka dai, mun jima muna kallon irin kokarin ka akan rayuwar matasanmu

a

koyaushe His Excerllency ba shi da zance sai taka gaskiya samun shugaba irinka abin alfahari

ne in kuwa da irin ku rayuwar matasanmu ba zai ta

ɓ

ar

ɓ

are ba"

Ya san mahaifinta Gomna ne mai ci a yanzu don haka yana martaba gidansu sai ya

ɗ

an

murmusa

"Tha

nk you"

"idan ba damuwa ga wannan na jima ina so na baka ban samu ganinka ba Its a small gift don

Allah kar ka ce a'a"

Ta ajiye wani karamin paper bag tayi murmushi ta juya ta wuce.

Kaman an ce ya kalli Afeefah ta ha

ɗ

a gabas da yamma kudu da arewa, i

danunta har shekin

kwalla su ke, hannunshi dake cikin nata ya

ɗ

an murza don ta kalleshi amma ta

ɗ

auke kai sai ma

ta miƙe chadak ta nufi waje, da sauri ya bi bayanta yana dan kiranta amma bata waiga ba dab

wurin mota ya riƙo damtsen hannunta a hankali ya

janyota bayanta ya sauƙa kan kirjinshi yana

dan lekan fuskanta yace

"Tsaya mana Bo

ɗɗ

i fushi kika yi?"

Fuskarta babu walwala ta janye tare da Juyowa ta kalleshi

"No, Meyasa zan yi fushi?"

"Me yasa kika fito to ina ta magana kin ki kulani?"

Ta kalle

shi

"Gashi na kula ka, ina jinka"

Numfashi ya sauke

"It seems kin gaji mu tafi gida"

Ta juya ta nufi motarshi bata ce komai ba, numfashi ya sauke yana

ɗ

an shafa gira ya nufi motar

tuni ta bu

ɗ

e ta zauna ya shiga shima drivern shi ya ja suka nufi

ɓ

ang

aren su tunda akwai tafiya

sossai, hannunta ya riƙe ta zame tare da juyawa tana kallon Window.

"Akwai abinda ya faru ne? Ko na miki ba daidai bane?"

"Babu, me kuwa zai faru?"

"Ta ya zan sani Afeefah na ga kina fushi"

Ta

ɗ

an bashi side eye tana sake

juyawa

"Ni ba fushi nake ba"

Lip dinshi na kasa ya

ɗ

an lasa har ga Allah bai zaci wai kishi take ba a hankali yace

"Ok"

Ya kalleta sai ya ga ta sake ha

ɗ

a rai ya sauke numfashi har suka isa ta sauƙa tun kan ya

zagayo ya bu

ɗ

e mata.

Ɗ

akinshi kai tsaye

suka nufa don suna shiga parlorn ya riƙo hannunta, bata ga amfanin make

up

ɗ

in ba bayan hotunan da suka yi musamman nata dashi da yayi kyau ainun hannunshi kan

cikinta yana murmushi yalwatacce ita kuma tana kallon hannun nashi tana murmushi wanda har

t

a mayar wallpaper to bayan shi bata ga amfanin adon ba.

Wanka ta shiga bayan ta goge Kwalliyar shima ya kwa

ɓ

e ya bi bayanta, tana tsaye shower ta ji

ya manne da ita yana bin wuyanta da tafiyar tsutsa, zamewa take har ta gama

ɗ

auraye jikinta ta

fice ta

bar shi ya bi bayanta da kallo, bata wani tsaya drying kanta ba ta duba shirt din shi ta

saka don tana jin daa

ɗ

insu sossai ta zame towel

ɗ

in tana bottuning shirt

ɗ

in da iyakarshi rabin

cinyarta ya fito

ɗ

aure da towel a kugunshi da wani irin kallo yake b

inta ganin ta nufi bakin gado

ya isa ya kama hannunta

"Kina so ki yi mura ko?"

Bata tanka ba yaje ya ajiye ta gaban madubi ya zaro hand drayer ya shiga busar mata da

gashin cikin kulawa.

Miyau take hadiyewa tana bin ginannen jikinshi dake bayyane da

kallo, ganin zai kalleta ta

ɗ

auke kai yayi murmushi ajiye drayer

ɗ

in yayi ya duƙa sossai yana shunshunar wuyanta da

baya rabo da kamshin da yake masifar so, a yanzu har da lips

ɗ

in shi yake goga mata zuwa

sajenshi da ya sa duk numfashi na kwace musu ba

rin ma shi da yake a kunne, hannunshi ya

mayar ta gaban rigar nashi dake jikinta ya fara unbottuning saman shirt

ɗ

in yana sauke

wahalallen numfashi mai rikitarwa.

"Ya Saraki ka bari, bacc..."

Hannun da ya tura cikin rigar ya sa ta

ɗ

auke numfashi gani

n zaunen ba zai kai su ba ya

ɗ

agata

chadak zuwa gado yana ƙarasa unbottuning shirt

ɗ

in, tun tana resisting har ta sallamar suka

rikice a duniyar masoya sai da komai ya kamallah ta zame za ta sauƙa ya dawo da ita yana

shafa lallausar Fatan bayanta

"Ki

ka cigaba da fushin nan zuciyata za ta iya shiga matsala Ya Alami" (Duniyata)

Yana cigaba da shafata a natse ya cigaba

"A fa

ɗ

a laifina in yi gaggawar tuba kin san Sameer mai biyayya ne a fadarki"

Ta

ɗ

an yi murmushi ta isa? Sarkin gobe ya zama bawan ta

?

"Shine har da yiwa wata murmushi a gabana har da kar

ɓ

ar gift

ɗ

inta"

"O'ooo am very sorry ban san dalilin fushin ba kenan, kin fa san babu macen da take da daraja

ko kima a idanuna bayan ke da Ammi, Afeefah ke ce mahadina daga ke kuma Ryan ya gama

kal

lon 'yanmata"

Wani sanyi ne ke kwarara mata yana mata son da bata san adadin shi ba,

ɗ

agowa tayi ta

mayar da kanta kan pillown da yake sai ya juyo suna kallon juna tace

"Na sani ba zaka ta

ɓ

a zama da mace daya ba amma na rasa Meyasa duk sadda wata mace

n

ta kallar min kai sai in ji mutuwa ne kawai ya saura mini tsabar zafin zuciya"

Yayi murmushi yana riƙo hannunta a tsakiyarsu

"Wa yace miki hakan?"

"An ce sarakai ba sa zama da mace

ɗ

aya"

"Za'a fara a kan Sameer Muhammad Modibbo don daga ke na rufe k

ofa a gidana"

Soyayyarsu suka cigaba da sha yana bata duk kulawarshi ta so ta tafi Kd ya hana don haka ta

mayar da hankali kan lectures

ɗ

inta da kulawa da shi da kuma cikinta har Allah ya kawo ta

watan haihuwa, wani ranar Alhamis da dare labour ya sak

a su nufar asibiti babu shiri a safiyar

juma'a ta santalo katoton

ɗ

an ta fari tas mai kama sak da mahaifinshi wanda a ranar BOƊEJO

ta sha kuka ganguna da kalangu sun yini dokawa kowa ya gifta Masarautar Fombina sai ya san

ana cikin alkhairi dumu-dumu.

Yaro ya zo da tarin alkhairi don Mai martaba ji yake kaman ranar ne ya fara riƙe Sameer a

hannunshi tuni lungu da saƙo sun samu labari hotunan kuwa har ya je Kaduna uwar jego ta sha

ƙ

auna iri iri, ko da suka dawo masarauta sashenta take wata dattijuwa

ta shiga hidimar kula da

ita da bata cikakken kulawa na masu jegon gargajiya, ranar suna an yi bidiri Aisha ta zo da

cikinta kuwa haka sulaimi ma ta zo da nata tamfatsatsen cikin Haihuwa yau ko gobe sai Jannah

da take shirin zuwa amma labour ya hanata i

tama a ranar sunan ta haifi danta namiji, Abeeha

ma na fama da laulayi aka yi hidimar suna na ji da gani kuwa yaro ya ci suna Muhammad

Sameer Modibbo.

A daren sunan Rayyan ya tafi Kaduna don da Jannah ya yini, Ammi ma da kanta ta tafi da wasu

hadimai

duk basu dawo ba sai da aka yi suna suka bar mata hadimar da zata kula da ita mai

martaba ya aika sha tara na arziki inda yaro ya ci sunan Rayyan.

Bayan sunan Muhammad da suke cewa Arham Sulaimi ta koma da sati biyu itama nakuda ya

tashi mata sai dai s

he didnt survive bayan ta haihu Allah ya karbi ranta sun shiga tashin hankali

dole Afeefah suka tafi Kadunan duk sun yi jimamin mutuwar ba kadan ba, inda Sameera ta

samu Saleem ta roƙe shi ko don 'yar da ummu sulaimi ta bari tana so ta auri Sulaiman ta s

hayar

da yarinyar kaman na ta.

Kan Sulaiman ya amince Umman shi ta amince aka daura musu aure kuwa babu wanda ya

hanata shan kwayoyin da ruwan nono ya zo ta shiga kula da ummu sulaimi ƙarama don

soyayyar da take yiwa Sulaiman shi ya dawo kan yarinyar

kuma tana haƙuri don auren mijin

matacciya wanda yake son matarshi sai a hankali. Baaba jummai da Afeefah kaman jiƙa da

kaka don kusan kullum suna tare a waya kuma Daga ita har Rayyan da su Ammi su kan yi mata

sha tara na arziki don kaman uwa take ha

r a gidansu Sulaiman

ɗ

in ba 'yar aiki ba.

Rayuwa ya cigaba da juyawa ba za'a ce ba'a sa

ɓ

awa ba sai dai duk abu da fahimtar juna ba

karamin lasting yake yi ba, sossai rayuwar Afeefah yake kan saiti har aka wayi gari ta gama

karatu inda ranar da ta gama

last paper

ɗ

inta ta shigo masarautar ta sauƙa a sashensu kawai ta

ga wata hadaddiyar tsadaddiyar Maybaach Ash Color an yi mata ado da furanni, Rayyan ta gani

ya fito cikin kyakyawar shiga fuskarshi

ɗ

auke da smile yace

"Congratulations Allah ya albarkac

i abinda kika karanta My baby mama"

Tsallen murna tayi fuskarta dauke da fara'a ainun ta karbi keyn ta bu

ɗ

e motar sai taga balloons

na zubowa kaloli daban daban Juyowa tayi rungumeshi cike da farin ciki take cewa

"Thank you so much My love, My best frie

nd, My for ever, My safe space. Thank you for being

you and choosing me everyday.."

kan yayi wani motsi ko magana sai ta fara jin tashin trumpet ana yi mata congratulations tana

juyawa ta ga abokan arziki na kusa da na nesa ta ma rasa yaushe suka zo ku

ma ta yaya?

Ameer da Abeeha sanye cikin shiga iri daya Abeeha na rungume da

ɗ

iyarta mai sunan Mammi

ana kiranta Mamah bata wuce shekara da wata biyu ba, Jannah da Rayyan

ɗ

inta da yake ma

wurin shekara uku da wani cikin a jikinta, Saleem da Aisha da su

ke riƙe da wani Rayyan

ɗ

in dan

wata hu

ɗ

u kacal, Sameera na tura ciki ga Ummu sulaimi da tayi wayo sossai gefen ta Sulaiman,

ga Samha Amarya wacce bikin ta ne next suke ta planning don abin bai zo da wuri ba, sossai

take murmushi tana kallonsu yayyenta n

e, Ƙawayenta ne kuma 'yan uwanta ne... Hawaye taji

ma tana ji a daidai sadda su Suhail su uku cikin shiga iri daya na kananun kaya suka zo suka

rungume ta.

"Congratulations Ammah"

Ta

ɗ

aga Arham ta na dariya sossai take cewa

"Thank you love, na gode

sossai"

Rayyan ya matso yana dauke mata hawayen farin cikin da take, nan suka isa parlor abincicikka

da cakes iri daban daban an ci an sha an yi hira kaman ba gobe, Rayyan dai baya cewa komai

sai murmushi dama sun riga sun san hali Afeefah ce mai shan m

aganarshi idan ta ciyo shi.

Sai dare suka watse ta fito cikin shirin kananun ƙaya wani half gown purple da ya amshe ta ya

fitar da duk wani sura na jikinta, parlorn su kaman ba shine dazu kaca kaca ba hadimai sun

gyare tsaff an cika turarukan wuta,

ɗ

a

kinshi ta nufa bayan ta duba yaran sun yi bacci yana yana

operating Phone

ɗ

in shi hankalinshi ya

ɗ

an dauku a chan jikinshi ba riga, tana isa ta sa hannu

ta zame wayan ya

ɗ

ago ta jefa wayan kan gado tana murmushi sai ya saki baki yana kallon

rigar na jik

inta da ya fito da full chest

ɗ

inta daga sama, rabin cinyanta duk a waje gashinta a

ɗ

aure wuri guda sai sheki yake tana ta zuba kamshi bakinta da ta sa wani lilac lip gloss sai

sheki yake, hannu ya wara mata ta kuwa tafi a slow suka yi baya baya tana kwa

nciya nashe

nashe akan jikinshi don babu inda ya ta

ɓ

a katifa a nata jikin, da hannunta take wasa da kirjinshi

idanunshi a lumshe ya ce

"Bo

ɗɗ

i"

"uhmm Bo

ɗɗ

in Bo

ɗɗ

i"

Idanunshi da suke ta lumshe wa a mayen ƙaunarta ya bu

ɗ

e don sunan ya mishi daa

ɗ

i

'kya

kyawan mai kyau'

"I love the name"

"kai wani suna ne baka so?"

Yayi murmushi mai sauti

"Ai duk sunayen ne daga kin fa

ɗ

a sai sun motsa zuciyar maza"

Tayi murmushi tana tuna lokacin da yake mata masifa in ta kirashi Saraki ta ce

"Shiyasa baka son na ce

Ya Saraki?"

Ya ja iska kadan yana furta

"Aouchhh sunan ya fi ta

ɓ

a ni but sincerely wani irin fusgata yake zuwa gareki in kika fa

ɗ

a cikin

wannan voice din naki mai daa

ɗ

i"

Tayi murmushi yana zame ribbon

ɗ

inta ya cusa hannunshi cikin gashinta ya ce

"Fa

ɗ

amin abu mai daa

ɗ

i"

"I love you"

Ya tsinci kanshi da lumshe ido yana jin kalmar straight to his heart.

"Fa

ɗ

i wani"

"Ina sonka!"

Tayi maganan tana wasa da sajenshi cikin susa mai daa

ɗ

i.

"Sake fa

ɗ

amin"

"wani waƙa Naji da ya dace da kai in rera maka?

"

Gira ya

ɗ

aga ta gyara kwanciyar ta akan jikinshi ta shiga mishi wakan

"ka sace zuciyata!

Kana kai mini gatah!

Mata nai musu rata..

Ka ce in je in hutaaa..

Ga mijina mai tsafta

Mai halin girma na sarauta

Zama da kai sam babu wahalta..!

Cikin ma

zaje ka cire tutaaa

Mai adalci da nagarta..!

Fushinka shi ke sa ni

ɗ

imautaaa

Mai haƙuri shi ke dafa dutsseee!!"

Numfashi ya sauke muryarta wane sarewa haka ya bu

ɗ

e idanunshi da suka mace a so yana

kallonta a hankali yace

"hakane kam mai haƙuri shi

ke dafa dutse, nima na cire tuta tunda na same ki"

Tayi dariya mai yanayi da giggle ya juya ta yana shunshunar wuyanta ta zura hannunta gashin

shi tana

ɗ

an kame jikinta tace

"Toh ai ban gama waƙar ba fa Bo

ɗɗ

in Bo

ɗɗ

i"

Ɗ

agowa yayi yayi pecking lips

ɗ

inta

chan ƙasa yace

"Toh ƙarasa Babylove"

"Kaine tsanina...maqabulina!!

Kai ne rabin raina... Makasudina!!

Kaine muradina.. Kai ne

Farin cikin raina... Kai ne

Al'amari babba... Kai ne

Abin da duk zan ma.. So ne

Murmushi in kai kyau neeee"

Ya kuw

a doka murmushin yana rasa wani baiti ne ma ya fi daa

ɗ

i, bakinsu ya ha

ɗ

e ya shiga aika

mata zazzafar Kiss cikin kiss

ɗ

in ya

ɗ

an zame yace

"Nima ke ce farin cikin raina, ke ce muradina kuma ke ce rabin raina My Hayateee... Help me

mu samu Mammin mu a dar

en nan"

Kaman jira kuwa ta sakalo wuyanshi tana mayar da Bakinta cikin nashi.

*BAYAN TSAWON LOKACI*

Afeefah ce ke saukowa jirgi hannayenta rike da wasu 'yan mata kyawawa biyu, bayanta Suhail

ne da Suhaila da za su yi shekara shidda zuwa bakwa

i sai Arham da yake hu

ɗ

u da 'yan kai

bayansu wasu hadimai ne guda biyu da suke taimakonta da yaran har zuwa wani prado baƙi

wuluk a jere motocin hu

ɗ

u suka fice daga airport

ɗ

in sai fadar Fombina wanda a yanzu Laami

ɗ

o

Sameer Muhammad Modibbo ne ke kan mu

lki, Ƙashin bayan matasan Fombina, jagoran

al'umma kuma jarumin Afeefah uba ga Ciroma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login