Showing 96001 words to 99000 words out of 174924 words

Chapter 33 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete

mishi duk abubuwan da suka faru tun daga auren

Sabrina, ji yake kaman zai yi hauka da kyar ya fara ambaton

"Innalillahi wainna ilaihi rajiun! Hasbunallahu wani'imal wakeel...

!"

Kai tsaye gaban Sabrina da jikinta ke rawa ya ƙarasa yayi mata wani irin mugun riƙo da tana

tunanin kila hannunta ya karye a tsawace yace

"Me kika min? Me kika aikata min!!"

Yadda yake zazzaro idanunshi da suka zama Red ya sa ta sake firgita.

"

Saleem me za ta yi maka k...."

"Shuttt up!! Ku yi min shiru a yau na rantse da Allah sai kun fa

ɗ

a min me kuka yi min? Me kuka

yi min da ya sa na za

ɓ

e ku kan uwata da 'yan uwana??"

Sabrina zata yi magana yayi wurgi da ita har ta bugi kujera tana zubewa ƙ

asa, kofan parlorn

yaje ya rufe da key ya koma da hanzari ya rufe na baya ya zo ya haura

ɗ

akinshi kaman zararre

ya samo belt ya sauƙo da gudu ya rufeta da duka yana ihun tambayar me ta mishi me suka

mishi? Don ko jikinshi kunnuwa ne ba zai yarda da gang

an yayi duk abin da yayi ba ta gigice

duk inda zata gudu ta

ɓ

uya ta gudu amma sai ya fusgota yana dukan yana tuna irin dukan da

yayiwa Sadiqa, babanta da mamanta suka makure wuri guda suna kallon yadda yake jibgar 'yar

su idan tayi wurinsu da gudu suma

sai su runtuma kar bulala ya same su da ta ga no go ta fara

ihun

"ba ni ce nayi ba wallahi su ne... Su gaje ne su suka yi komai su suke kar

ɓ

o magani wurin

bokaye muka mallake ka wlh su ne...."

Dakatawa yayi yana kallonsu

"Me take cewa?"

Duk ya ha

ukace tsoro ya rufe su, bindiga ya zaro

"Ko ku fa

ɗ

a min me nayi muku da kuka zalunceni ko kuma dukkanku in kashe ku... Me na

muku???"

Da wani irin tsawa yayi maganan duk suna zube a ƙasa a gigice don yadda yaken nan tsaff sai

ya harbe su, a darare Yaya

ya fara cewa

"Kayi haƙuri Don Allah ka yi haƙuri.."

Gini ya harba karar bindigar ya saka Yaya fitsari Sabrina da Gaje suka tafi a sume, ruwa ya

kwaso ya zo ya kwarara musu yana nuna gini

"Kun ga yadda ginin nan ya fashe ko? Toh billahi ko ku fa

ɗ

a mi

n ko in fashe kawunanku haka"

"ka saurareni ka yi hakuri zan fa

ɗ

a wlh zan fada maka..! Mahaifiyarka da ni mun kasance 'yan

uba tun da muka tashi iyayenmu mata ke nuna mana ba

ɗ

aya muke ba, hakan yasa muka tashi

da wani irin ƙin juna a zuciya, sai ku

ma Allah ya daukaka Hussaina hakan ya ƙara mini hassada

da kyashinta barin ma da muka rasa iyaye bata daukeni dan uwa kuma abokin shawarar ta ba,

bata kula ni ko 'ya'yana sai in bukatarta ne ya kawo ta wurin mu, ta daukeni tamkar

ɗ

an gidanta

bata girmam

ani babu ruwanta da kyautata mini tana nuna min itama wahalar ta ya sama mata

in tashi in nema anan na ƙudiri aniyar mayar da dukiyar ta nawa, mun yi shige shige dayawa a

baya kasancewar kana yawan zuwa duk ruwan da za mu baka akwai wani asiri ciki sai d

ai duk

basa kama ka saboda kana neman kariya kuma kana Adu'a, har ma mun fitar da ran samunka

muke tura yarinyar mu nema mana ku

ɗ

i da surarta don muna so itama ta auri mai ku

ɗ

i mu

kerewa Hussaina(Mommy) sai kwatsam ta dawo da son zuciyarta garemu... Mun

yi amfani da

hakan Allah kuma ya bamu dama saboda ba don Allah ta neme mu ba muka juye ka ka zama

sai abin da Sabrina ta ce..."

Hawaye ne ke sauka mishi a haukace yace

"Ni na zama kwallonku kenan?? Ni ne da nake tausaya muku nake taimakonku daidai

gwargwado kuka za

ɓ

i salwantarwa da tura ni cikin fushin ubangiji??"

"Kayi hakuri don Allah! Ka yi hakuri..."

"Ku tashi ku fita a gidan nan har abada kar ku bari fuskata ta kalli naku... Duk ranar da hakan ta

kasance sai na sa bindigata na harbe ku ku fi

ta nace!!!"

A gigice suka miƙe suna ji suna gani suka fita da kayan jikinsu kawai don ko cokali ya hana su

ɗ

auka duk tatsarshi da suka dinga yi na ku

ɗ

i suna boyewa duk yana cikin gidan, ko takalmi

babu kafafunsu haka suka fita rike da Sabrina da ta sa

uya kamanni tana ta kuka barin ma da ya

furta ya sake ta saki biyu ta je ta ƙarata..

(Ƙarshen alewa ƙasa!)

Su mommy suna zaune suna kallon sunna Tv da ake hasko wa'azin likitan zuciya wato sheikh

tijjani Ahmad yusuf guruntum kawai suka ga an turo kof

a an shigo, a razane suka miƙe tsaye

sai ganin Saleem suka yi yana tahowa yana ha

ɗ

a hanya a rikice mommy ta nufe shi

"Saleem..! Saleem...!! Kai ne? Kai ne da gaske.."

Taro shi tayi ganin zai fa

ɗ

i yana furta

"Mo..myy"

Sai ya sume musu..





🖤

Gureenjoh

🖤

HAIHUWA DA HANJI

(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin

(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763

Arewabooks-Gureenjoh

ADABI WRITERS ASSOCIATION

*FREE BOOK*

*37*

Bayan ta tashi daga baccin da ya dauƙeta tun bayan Sallar asu

ba wanka tayi ta shirya cikin

wata doguwar riga mai hannun roba purple da ya amsheta ta

ɗ

aura dankwalin a kanta sai ta

nufi sashen mammi don gaisheta, da sallama ta sanya kanta ciki ta ga mammin kwance a kan

sallayar da tayi sallah ta

ɗ

ora kanta saman p

illow tasbihi take a hankali tana ta maimaita

"Allahumma inni As'aluka husnal khatima, Allahummar ruzuƙnee taubatan nasuha qablal maut,

Allahumma ya musalibbal quluub thabbit qalby ala dinika, ya musarrafar quluub sarraf

quluubina ala

ɗ

a'atik..!"

Abi

n da ta lura kusan kullum a kwanakin ya zama tasbihin Mammi kenan, a ganganta ta zauna

"Mammi...kina lafiya?"

Tayi tambayar hankalinta na kan mammin gaba

ɗ

aya ganin yanayinta kaman marar lafiya

lumshe idanu mammin tayi ta bu

ɗ

e kan ta ce a hankali

"Afe

efah je ki bu

ɗ

e bedside za ki ga wani kwali ki

ɗ

auko"

Miƙewa tayi taje ta bu

ɗ

e ta

ɗ

auko ta dawo tana zama riƙe dashi

"Mammi gashinan!"

Mammin bata motsa daga kwancen ba don bata jin zata iya tashi tace a hankali

"Afeefah ki bu

ɗ

e ki gani menene ciki?"

Bu

ɗ

ewa tayi sai ta ga set ne na dankunne sarka da abin hannu da kuma zobe, daga gani ka

san ba ƙarami bane don ma bata san gold ba da sai ta ce wannan

ɗ

in gold ne babba ma don

yadda yayi wani irin kyau ga

ɗ

aukar ido.

"Set na sarka ne Mammi"

"Masha Al

lah, sadakinki kenan da na yi amfani dashi na saya miki wannan kadarar, ki riƙe a

wurin ki naki ne halak malak ban baki tsabar kudin bane don na san ba zai ajiyu ba amma

wannan ko shekara nawa zai yi a zaune babu abin da zai yi sai ma darajar shi ya nink

u"

Rasa bakin godiya Afeefah tayi sai hawaye ya shiga ziraro mata

"Mammi kin yi min komai a wannan duniyar ba ni da abin da zan saka miki face Adu'ar Allah

ubangiji ya baki lafiya, Allah ya yaye miki wannan ciwo ya kawo mana karshensa mu ga kema

kin

warke kaman kowa, Allah ya sa kaffara kika yi"

"Ai lafiyar ta zo ma Afeefah"

Ta fa

ɗ

a tana rufe idanu jin yadda take jin ciwo mai tsanani a ciki da ma jikinta gaba

ɗ

aya.

"Mammi...!"

Sai ta ga wani irin zufa na karyo mata numfashinta na fita da kyar da

kyar har chasbin hannunta

na zamewa da kanshi, wani irin tashin hankali ne ya ziyarce ta da gudu ta miƙe ta fito sai tayi

side

ɗ

insu kaman za ta kifa haka ta tura kofan ta same shi tsaye gaban madubi, ba zata ce ga

yadda ta riske shi ba ita dai ta san t

a isa gabanshi tare da riƙe hannunshi

"Mammi...! Mammi.."

"Me ya sameta?"

Ya fa

ɗ

a hankalinshi na tashi lokaci

ɗ

aya, ganin duk ta ru

ɗ

e yace

"Je ina zuwa"

Fita tayi da sauri shi kuwa ya

ɗ

auki boxers kawai ya saka da jallabiya tare da zaran keyn mota

kafafunshi ma silifas ce ta wanka ya fice da hanzari, yanayin da ya sameta sai da ya ƙara

ɗ

aga

masa hankali haka ya

ɗ

auketa Afeefah na ta kuka suka nufi Asibiti duk ma'aikatan hankalinsu

ya tashi da sauri aka kar

ɓ

eta sai oxygen aka sanya mata sun yi iya

kokarinsu har numfashinta

ya

ɗ

an daidaitu, Rayyan dai ya kasa aikata komai don ba karamin girgiza yayi ba duk tashin

ciwonta bai ta

ɓ

a ganin kaman wannan ba, bai zaci za su iso asibitin da ranta ba jikinshi rawa

kawai yake yana tsaye daga gefe yana kallo

nsu a sadda zuciyarshi ke cigaba da bugawa

kaman zai fashe, idanunshi sun rine sai adu'a yake yana roƙon Allah akan ya bata sauƙi a

ranshi.

Ganin ta dawo daidai oxygen

ɗ

in na tafiya a hankali ba kaman daga farko ba da in ta ja kaman

ba zata sauƙe ba

ya isa gangarta ya riƙe hannunta kawai ya zauna, a jikin gadon ya

ɗ

aura

kanshi yana danne abinda yake ji na taso mishi, ina ma da zai iya kuka da yayi ko don samun

sassaucin abinda yake ji a ranshi da ma kwakwalwanshi!

Ba zai ce ga adadin lokutan da y

a

ɗ

auka zaune a wurin cikin wannan yanayi ba chan dai ya ji

kaman ana shafa suman kanshi da

ɗ

an hanzari ya

ɗ

ago sai suka ha

ɗ

a idanu tana ta kallonshi,

gyara zama yayi yana kirkiro murmushi mai nauyi ya ce

"Mammi na! Kin farka? Ya jikin?"

Ta sake yin mu

rmushi a hankali ta nuna mishi oxygen na hancinta sai ya cire yana jin yadda

take sauke numfashi a kai akai

"Mammi ki yi saving energy

ɗ

inki kar ki yi magana kin ji?"

Ta sake yin murmushi

"Ina so na ji abin da ke bakin ka! Ka ba ni labari...tun jiya na

lura kana son min magana amma

kana riƙe wa menene?"

Shiru ya

ɗ

an yi

"Speak up Saraki, yanzu ne kake da lokacin magana da ni anjima ka

ɗ

an kila sai dai matarka ko

'yan uwanka"

Da sauri ya

ɗ

an kalleta tana ta murmushi, kanshi ya duƙar a hankali ya fara

furta

"Mammi ki daina irin wannan maganan don Allah"

"Toh na daina Saraki!"

Ta fa

ɗ

a tana lumshe ido, hannunshi dake cikin nata ne ya ƙara yin sanyi she can feel the

nervousness a cikin tafin hannunshi zata iya cewa yana cikin yanayi ne marar fasalt

uwa sai dai

da yake namiji ne kuma jarumi yana iya shanye damuwarshi kaman babu komai.

Idan Mammi ta tafi ba tare da ya sanar da ita menene a ƙasan Ranshi ba tabbas zai yi nadama

mai girma, tunaninsa ya dinga rarrabuwa har yana jin kaman zai zauce ida

n ya cigaba da

zurfafa a cikin muguwar tafiyar rayuwarshi...iya tunanin ka

ɗ

ai kan karya duk wani guntun

karsashinsa.

*****

A hankali yake bu

ɗ

e idanunshi har ya ware su akan Mommy da su Sadiqa dake zaune a

ɗ

akin

jugum jugum.

"Saleem! Ka farka? San

nu ko mu je asibiti ne?"

Girgiza kai yayi yana Miƙewa zaune jikin gadon ya kalli mommy da ita ma take kallonshi a

hankali yace

"Mommy na tuba! Mommy ki yafe min wallahi...."

"Shhhh Saleem na sani, na san ba da saninka ka aikata hakan ba na san baka cik

in hankalinka

a lokacin da komai ke faruwa, laifina ne wlh laifina ne ka yafe min Saleem son zuciya

ɓ

acinta,

hakika na yi amfani da son zuciyata wurin

ɗ

ai

ɗ

aita maka rayuwa don Allah ka gafarceni"

Ta roka yafiyarshi tana kuka su ma duk su sadika suka shi

ga bashi hakuri, anan ya zauna yana

jin yadda komai ya kasance... Hakika mommy ta yi kuskure Afeefah ce ta fa

ɗ

o mishi a rai ko

tana cikin wani hali yanzu? Ko ya rayuwa yayi da ita? Allah masani

******

"Mammi..!"

Ya sake ƙira a karo na biyu ba ta

re da ta bu

ɗ

e ido ba tace

"Uhmm"

"Zan fa

ɗ

a miki ne, zan fa

ɗ

a miki wanene ni..."

Da sauri ta bu

ɗ

e ido ta kalleshi cikin yanayin jin jiki ta zura mishi idanun a hankali ya cigaba da

cewa

"Ban manta komai ba, na ƙi fa

ɗ

a ne saboda wacce daraja da ƙimarta

suka zama ƙololuwa a

gare ni ta yi fatali da hakan ta

ɗ

auke ni ta yasar tamkar tsumma a cikin al'ummar da ba ni da

masaniyar yaya suke bare ya rayuwarsu take, ya al'adarsu take ko ya imaninsu yake, ba tare

da ta damu da zan ci ko bazan ci ba, shin rayuw

ata za ta inganta ko za ta yi lalacewa marar

iyaka? kafin na ha

ɗ

u da ke na zaci uwa masifa ce ga 'ya'yanta ta kan nesanta su da farin ciki ta

saya musu wahala, ta kan zama tamkar ginin ƙasa da muddin

ɗ

a ya jingina da ita sai ya fa

ɗ

i, a

maimakon ta kasan

ce garkuwata sai ta zama ita ce a farkon cutar da rayuwata, na kasance a

koyaushe bana rufe idanu na bu

ɗ

e ba tare da na ga sadda take cire hannayenta daga cikin

nawa ba tare da tura ni cikin dattin juji...ta tafi! Ta tafi da rayuwata da dukkan farin ciki

n da ya

ta

ɓ

a wanzuwa cikinsa ta tafi da rai da ruhi na..."

Shiru yayi yana cije lip

ɗ

in shi na ƙasa da har su ma rawa suke yi.

"Ke ce kika ba ni hope na rayuwa, a kan ki na yarda uwayen ma suna suka tara Mammi kin

zame min gata a sadda na kasance cik

in wahala, kin ba ni duk wani kulawa da gata ba tare da

tsammanin lada ba kin bani kaunar da bata ta

ɓ

a yankewa ba, kin zame min rayuwa, rahama da

kyautatawa da bata da iyaka. Mammi Sunana Sameer..."

Lumshe ido tayi a hankali hawaye na sauka mata ya sa h

annu ya share mata.

A hankali ya cigaba da bata labarin da kafin ya gama jijiyoyin kanshi sun yi ra

ɗ

a-ra

ɗ

a, idanunshi

tamkar garwashi muryarshi har yankewa yake amma Dukda haka jarumtarshi ta ƙi barin ruwan

hawaye ko guda ya diga bisa fuskar shi ko za

i samu salama cikin rai da ruhinshi, ba zata iya

Miƙewa ba da zata iya da ta rungumeshi ta rarrasheshi da ta nuna mishi komai na duniya mai

wucewa ne, da ta tuna mishi da irin girma da darajar da Allah ya ba uwa don kalamanshi sun yi

tsauri sossai a kan

ta, bata san dalilin ta na yin hakan ba amma ta san babu uwar da zata so

tagayyarar

ɗ

an ta,

ɗ

an ma mai tarin gata, daraja da martaba irin Rayyan.

"Ka zama mai haƙuri da rayuwa! Ka zama mai afuwa Saraki haƙiƙa an cuce ka an kuma

ɗ

auki

alhakinka mai yaw

an gaske amma ina roƙon ka da ka bari komai ya wuce kaman ba'a yi ba, ka

yi uzuri ga mahaifiyarka ka waiwayi gida..."

Shiru tayi sai ta

ɗ

an yunkura kaman zata tashi ta koma ta kwanta tana shaƙuwa.

"Ka min alƙawari Rayyan!"

Girgiza kai yayi yana

ɗ

ago ri

nannun idanunshi gareta sai ya ji tana ambaton Allah da salati

ɗ

auke a Bakinta a kan idanunshi, hannunta na a cikin nashi Mammi ta ja numfashinta na ƙarshe

da ya tafi da duk wani ƙwarin gwiwanshi, ya tafi da duk wani haske da yake tunanin da shi yake

am

fani wurin haskaka tarin duhun dake mamaye da shi, gigice wa ya nemi yi sai ya manta da

cewa shi

ɗ

in ma likita ne, ya kasa yanke hukuncin cewa ta tafi ya kasa yardar wa kanshi cewa

da gaske ta tafi ta bar shi...

"Innalillahi wainna ilaihi rajiun..."

Sh

ine kalaman da ya fito da kyar ya ratsa harshenshi har ya fita sarari.

Ya fi mintuna ashirin a zaune a haka baya iya ko da kifta idanun kirki, kila mafarki yake, kila

bacci tayi za ta bu

ɗ

e idanu kila zai iya ganin kirjinta ya motsa ya cigaba da bugawa

kila za ta ja

numfashi ta ce mishi wasa take... Shigowar wani likitan ne ya tabbatar mishi da cewa da gaske

ya rasa Mammi rasawa ta har abada haƙiƙa

ɗ

aci da ra

ɗ

a

ɗ

in mutuwa ba za su fa

ɗ

u ba ba kuma

za su misaltu ba.

A chan reception kuwa Su jannah da

Afeefah ne zaune cikin damuwa mai yawa don tunda suka

shigo Afeefah bata daina zubar da kwallah ba, ta san mutuwa kuma ta ga mutuwa daban daban

bata fata ya kasance a kan Mammi nan kusa Dukda ta san da cewa mutuwar dole ce ga dukkan

mai rai, su uncle Mu

sa da iyalan shi da Abeeha ta ƙira ta sanar musu jikin Mammi babu daa

ɗ

i

duk suna cikin asibitin a lokacin da wannan likita ya fito ya sanar musu da rasuwar gigice wa

suka yi suka fice daga hayyacinsu, Jannah ce ta yanke jiki ta fa

ɗ

i sai jini ya fara fita

mata

Abeeha kam rasa ma ya zata yi tayi sai da uncle Sanusi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login