Showing 90001 words to 93000 words out of 174924 words
ɗ
an yi shiru kan ya kalli Rayyan
ɗ
in
"ban gane tambayar ba, ina sallah biyar a rana yadda aka umurci kowani musulmi"
"na sani, ina magana ne akan nafilfili musamman na dare
da na sanka da shi da azumin nafila,
yau ka ma yi azkar na safe?"
Numfashi saleem ya
ɗ
an sauƙe kaman abin na damun shi
"A gaskiya na manta rabon da in yi wani azumi da Sallar nafila, azkar ne nake dan yi watarana
wani sa'in wani abu ya taso ko bacci
ya hana ni amma zan yi kokarin ganin na gyara"
"Don Allah saleem ka gyara, da karatun alqur'ani kar ka manta ko da baka yi a fili ko baka nuna
kana yi ba idan ka ji ƙuncin zuciya ka dinga ambaton Allah zai yaye maka ka ji?"
Ya ƙarasa da tausayin abokin
nashi, kai ya gya
ɗ
a.
"Ka shiga ciki"
Rayyan ya fa
ɗ
a don ganin Sabreenar na tsaye tana kallonsu, ba don tsoronta bane baya so ta
fahimci ya san matsalar saleem din kuma baya so ta tambayi saleem
ɗ
in abinda ya wakana
tsakaninsu don irin su akwai wayo
idan baka iya kama
ɓ
arawo ba aka ce sai
ɓ
arawo ya kama
ka.
"Gobe zan zo in gaida Mammi"
Kai ya gya
ɗ
a
"Sai ka zo"
Daga haka ya fice shi kuma ya ja motan ya bar gidan.
****
Afeefah yinin gaba
ɗ
aya bata zauna ba, musamman Mammi ta ba da aka yi mat
a sayyayar
kayan zobo don ta san saleem na son abin, ta dafa shi ta tace bayan ta gama yi mishi ha
ɗ
i ta
zauna ta yadda idan tana karatun numfashinta zai dinga sauƙa ciki ta fara karanto Ayatushifa
Suratul tauba aya ta goma sha hu
ɗ
u 14.
Suratul Yunus
aya ta hamsin da bakwai 57.
Suratul Isra'i Aya ta tamanin da biyu 82.
Suratul nahl aya ta sittin da tara 69.
Suratul shu'ara aya ta saba'in da takwas har zuwa na tamanin da biyu 78-82.
Suratul fusilat aya ta arba'in da hu
ɗ
u 44.
Ta Yi su ne kafa bakw
ai bakwai, ta yi su da tawassilin cewa Allah zai kar
ɓ
a har cikin zuciyarta
babu kokonto don ba'a yi wa Allah kokonto ta yarda da cewa muddin ya yi amfani da wannan
ayoyin na tsawon kwana bakwai duk abin da ke jikinshi sai ya kau. Ba sai a zobo ba ko a ci
kin
ruwan miya ko a cikin ruwan tuwo kai duk abu da mutum zai iya ci muddin aka yi ayoyin nan
kafa uku uku ko kafa bakwai bakwai da yardar Allah ko niyyan sihirin ne aka yi maka ba zai
kama ka ba bare wanda ke cikin jikinka.
A gefe akwai ganyen magar
ya guda bakwai busassu ta cika farin bokiti surr da kyakyawar ruwa
shima ta zauna yi mishi nashi a yayin da Abeeha ke tayata dura zobon a goruna don a sa a
frigde. A cikin wannan bokiti mai dauke da magaryan ta shiga karata ayoyin kaman haka:
Suratul
Fatiha.
Ayatul kursiyu.
Suratul A'araf aya ta
ɗ
ari da shida zuwa
ɗ
ari da ashirin da biyu 106-122.
Suratul Yunus aya ta saba'in da tara zuwa ta tamanin da biyu 79-82.
Suratul kafirun kafa
ɗ
aya.
Falak da Nas ƙafa uku uku.
Sai ta karanta wannan Adu'a:
'Allahumma rabannas azhabal ba'as washfi antas shafi la shifa'un illa shifa'uka shifa'un la
yugadiru saƙaman' kafa uku.
Sai ta rufe da
'Bismillahi Urkika min kulli shai'in yu'uzika wa min sharri kulli nafsin Allahu yashfika Bismillahi
urkika' shima kaf
a uku.
Hawaye ne ya sauƙo mata bayan ta gama tsaf, ta sa hannu ta share tana Miƙewa tsaye tayi
yakini akwai waraka cikin alqur'ani, ta yi yakinin saleem baya bukatar wani boka ko malami da
waennan ka
ɗ
ai Allah zai isar mishi.
Sossai Mammi ta jinjina m
ata don bata bar sashen Mammin ba sai bayan isha, zobon duk a
fridge na sashen suka shirya wanda ya kai gora hamsin ta ajiye ruwan ma lungun kujaran da
Mammi ke zama a rufe.
Sallama tayi wa Mammin zata fita Mammi tace
"Ki bi sai ki
ɗ
auka muku dinner
ɗ
in ku daga kitchen na san Saraki yana chan yana jira don tun
ɗ
azu ya yi min sallama"
Da Toh ta amsa kan ta fice Mammi ta bita da kallo tana murmushi.
A basket yanzu ma ta samu an shirya musu komai da komai ta
ɗ
auka ta nufi sashen, ita dai
wannan yan
ayi da take shiga ta rasa shi don tana tura kofan kamshinshi da ya cika parlorn ya
sanar da ita yana ciki kaman kuwa ta chanka daidai don yana zaune kan kujeran dining
gefenshi energy drink ne da yake kurba a hankali yana dannan waya fuskan nan babu
ɗ
igo
n
fara'a.
Ajiye basket
ɗ
in tayi tana tsoron yin magana ta yi laifi sai ta fara cire kwanukan tana shirya su a
kan dining
ɗ
in, ta tafi ta samo cutlaries da plates ta fito da su taje ta ƙaro ruwa da drinks ta kawo
ta fara kokarin ajiyewa a lokacin ya a
jiye wayanshi ya
ɗ
aga ido ya kalleta sai ta nemi ru
ɗ
e wa
garin ajiye ruwan goran sai ya fa
ɗ
i ya Buge cup
ɗ
inshi na energy drink da ta samu a wurin ya
ɓ
are kan wayanshi... Wani irin zaro ido tayi ta zari wayan ta fara gogewa da hijabin jikinta tana
furta
"Innalillahi..."
*Ban yi alkawarin na dare ba amma in har na samu dama za ku ji ni*
🖤
Gureenjoh
🖤
HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)
Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)
Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh
ADABI WRITERS ASSOCIATION
*FREE BOOK*
*Ɗazu na
ɗ
an leƙa online na ga yadda ake cigiyata har gabana ya fa
ɗ
i na zaci laifi na aikata wai
sai na ga ashe Haihuwa da hanji ake nema ido rufe
😅
Za ku dinga haƙuri da ni Weekdays
gaskiya don Sai yamma nake
samun lokaci ko kuma dare, weekend da kuke samu ra
ɓ
a ra
ɓ
a
ma saboda babu inda nake zuwa ne kuma ba ni da aikin komai, and ban da saka tsammanin
pages biyu a weekdays ba zai ha
ɗ
u ba, don Allah a rage ambaton Gureenjoh razana nake
🤣🤣
*
*35*
Baya baya
yayi ya jingina da kujerar tare da relaxing, idanunshi har lokacin zube a kanta yana
aikin kallon yadda ta ru
ɗ
e sai haƙuri take bashi tana share wayan da hijab
ɗ
inta, he is surprise a
lokaci daya kuma he's amuse bai ta
ɓ
a ganin halittar dake tsoron shi i
rin ta ba, shi ba dogon
magana yake mata ba shi ba dukan ta ya ta
ɓ
a yi ba amma yadda take yi akan wayan sai ya ga
kaman cewa yayi zai sa bindiga ya harbe ta.
A hankali ya miƙa tattausan hannunshi ya
ɗ
ora a kan nata da ke riƙe da wayan, abin da taji shi
ya sakata natsuwar dole ta
ɗ
ago ido ta kalleshi suka ha
ɗ
a idanu, for some seconds ya janye
idanunshi ya zare wayan ba tare da ya ce komai ba.
Ita har ga Allah tana mamakin shegen miskilancinshi ayi mutum babu magana ai sai yayi ciwon
baki, ganin bai
ce mata komai ba sai ma kokarin saka abincin yake tayi saurin
ɗ
aukan spoon ta
shiga serving
ɗ
in shi bayan ta tura mai ta juya za ta bar wurin ta ji ya ce
"Ina za ki je?"
Juyowa tayi ta kalleshi kaman ba shi yayi maganan ba hasali ma abincin shi yake
ci hankali
kwance, ganin tsayuwar ba zai mata ba sai ta nufi kujeran dake nesa dashi ta zauna ta
ɗ
an
saka abincin kadan ta shiga ci a hankali. Bai fi mintuna ashirin ba ya miƙe ya bar dining
ɗ
in ta bi
shi da kallo har ya shige
ɗ
akinshi.
Washegari ku
wa da Mammi ta fa
ɗ
a mata saleem zai zo har gidan ta shiga kitchen ta musu girki
ta sake yin tofin a ruwan abincin da ta shirya musu, a dining ta jera musu ta wuce
ɗ
akin Mammi
tana shiga bata zauna ba yana shigowa, a ƙasa ta zauna wurin kafafun Mammin shi
kuma ya
zauna daga gefenta Mammi ta amsa gaisuwar da ya fara yi mata ta
ɗ
ora da
"Ya jiki?"
"Alhamdulillah Mammi, ya naki?"
Ta amsa cikin kulawa.
"Afeefah kawowa mijinki ruwa mana"
Wani irin dukanta kalmar yayi a hankali ta
ɗ
an kalleshi shima ita ya
kalla jin wani mijinki da
Mammi ta fa
ɗ
a ya janye ido, ta miƙe ta isa fridge ta
ɗ
auko zobon nan da Cup ta kawo mishi
tana ajiyewa ya furta
"Thanks"
Yana
ɗ
an lumshe ido saboda kamshinta da ya shige shi, yana mamakin kalar turaren da take
amfani dashi ko
yaya ta matso kusa dashi sai yayi perceiving smell din, tsiririn tsaki ya ja.
Ta juya zata fita Mammi ta tsayar da ita
"Ina kuma zaki je Afeefah ba kin zo taya ni hira bane?"
Dukkansu basu yi tsammani ba suka ji muryarshi yana cewa
"Dodonta ya shigo
dole ta fita."
Calmly yayi maganan, ta
ɗ
an wara idanunta bata ce komai ba sai da Mammi ta
ɗ
an yi dariya ta
yi rau da fuska a
ɗ
an karye tace
"Mammi akwai abin da na manta ne ban yi ba a kitchen shiyasa zan fita fa"
Ya
ɗ
ago cup na zobon yana sha suka ha
ɗ
a idanu da sauri ta fice, ya juya ya kalli Mammi
"wannan yarinyar ta cika tsoro da yin abu a zabure, ko ina ha
ɗ
iye mutane ne?"
Shi dai da gaskiyar shi yayi maganan yana mamaki kuma.
Dariya sossai Mammi tayi
"Ka ha
ɗ
iye mutane ai babu zaman lafiya kaw
ai yadda kake
ɗ
aure fuskar ne yayi yawa Saraki,
ya kamata ka sakar mata tunda matarka ce"
Bai tanka ba chan ya
ɗ
aga cup na zobon
"Yayi daa
ɗ
i."
"matarka ce tayi!"
Ya kalli Mammi yana maimaita matarka a zuciyarshi Mammi har ta haddace kalmar, zai yi
ma
gana ƙira ya shigo wayanshi saleem ne, Miƙewa kawai yayi ya fice.
Chan sai gasu sun shigo babban parlorn, Mammi ta fito suka gaisa tana ta mishi magana baya
shigowa yanzu ya dube ta yana murmushi mai nauyi yake furta
"In shaa Allah zan ke zuwa Mammi
"
"yauwa gwara kam ka zo Saleem, idan ba damuwa ma ina so in roƙi alfarmarka"
A kunyace yace
"Mammi kun wuce alfarma ai a wurin mu sai dai umurni"
"Yauwa toh na gode da wannan matsayi, idan har ba zaka takura ba ina so in dinga ganinka
kullum for se
ven days akwai maganin kariya da Saraki ke sha ina so ku sha tare duk aikin naku
ɗ
aya Fatan mu dai Allah ya kare mana ku ya sa ku gama lafiya"
Suka amsa da Ameen, cike da biyayya da yake da shi tun chan yace
"Na gode sossai Mammi kuma in shaa Allah za
n ke shigowa har kwana bakwan"
"yauwa Allah ya muku albarka, ku isa ga abinci chan an shirya muku a dining"
Tana kai nan ta miƙe ta koma sashenta, hira suke
ɗ
an yi ka
ɗ
an ka
ɗ
an a hankali ya
ɗ
an lumshe
ido ya bu
ɗ
e kan chak ya miƙe yana furta wa saleem
"I
na zuwa!"
Corridor da zai kai ka side
ɗ
inshi daga nan babban parlorn yayi aiko a gab wurin fitowa parlorn
suka yi karab da ita har tana Buge mishi ƙirji, baya baya tayi tana
ɗ
agowa suka ha
ɗ
a idanu
sanye take da wani riga da skirt na lace da bai wani k
amata ba amma yayi masifar amsarta
kasancewar shi Red colour tayi
ɗ
aurin ture ka ga tsiya,
ɗ
an kunne ne kawai a kunnenta bata
saka sarƙa ba sai wuyan nata ya fita fresh yana
ɗ
aukar idanu, ga mamakin ta mugun kallo ta ga
yana mata sai ta sake shan jinin
jikinta.
"Ina kike tunanin zuwa?"
Tambayar sai ya sakata cikin duhu dama ina take zuwa a gidan da ya wuce wurin Mammi ko
Abeeha.
"Ina magana kin yi min banza? Na fara wasa dake ne?"
Da fa
ɗ
a yayi maganan sai ta matsa baya idanunta na cika da kwalla
h tace
"wurin Mammi za ni"
"Daga yanzu har nan da kwanaki bakwai ko da wasa bayan gaisuwan safe da za ki je yi wa
Mammi ki bari mu yi ido hu
ɗ
u dake a main parlor sai ranki yayi mummunan
ɓ
aci, wuce ki bani
wuri"
Hawayen da take ta riƙe wa na tsoron
ne ya zubo mata da sauri ta juya ta koma, bai bar wurin
ba sai da ya ga ta
ɓ
ace ya ja tsaki mai ƙarfi ya juya ya koma parlorn, inda ya tashi ya zauna
yana sake jan tsaki.
"Lafiya kam?"
"Ƙalau, mu je mu yi lunch azahar ya kusa"
Miƙewa saleem yayi su
ka isa dining
ɗ
in Rayyan yayi serving
ɗ
insu suka zauna suna ci saleem
sai yabon girkin yake har suka gama suna
ɗ
an hira tsakaninsu daga nan suka shiga wurin
Mammi ta ha
ɗ
a su da zobon Dukda sun sha a dining bayan ta basu maganin a cup masu kyau
duk su bi
yu suka sha saleem yayi mata sallama suka fito tsakar gidan.
Suna shirin fita masallaci Motar Abeeha ya shigo gidan tayi parking tana saukowa fuskarta a
ɗ
an washe ta gaishe su, duk suka amsa saleem na tambayarta school ta amsa da
Alhamdulillah daga na
n ta shigo ciki su kuma suka fice daga gidan, sai bayan sun yi sallah ya
zo ya
ɗ
auki motar shi ya wuce gida, shima Rayyan mota ya
ɗ
auka ya tafi duba Mommy ya
samu da sauƙi sossai ma akan idanunshi aka bata sallama shi ya biya duk bills
ɗ
in kasancewar
akwai mota bai kaisu gida ba sai kwantar wa mommy hankali yayi suka tafi shima ya nufi gidan.
Ita kam Afeefah
ɗ
akinta ta koma ta zauna akan kujerar mirror tana kallon kanta, a hankali ta sa
hannu ta dafa saitin zuciyarta da har yanzu bai daina bugawa b
a hawaye ne taji suna silalo
mata, bata san wani mataki zata ajiye kanta ba a wurin Rayyan tsanar ta yayi ko kuma haushin
kusancin ta da mahaifiyarshi yake ji bata sani ba, Meyasa zai saka mata boundry da shiga cikin
gidan? Me tayi? Da kyar ta kauda tun
anin ta tashi ta fara kokarin shirya wardrobe
ɗ
inta tana
janye tunanin, a wayanta ta saka karatun qur'ani tana aikin har la'asar kan ta gama ta adana
akwatunan ta tafi tayi alwala ta zo tayi sallah, tana zaune taji ana mata knocking ta miƙe taje ta
bu
ɗ
e
sai ta ga Abeeha ce murmushi suka sakarwa juna ta shigo ciki.
"Cigiyarki na zo yi tun fa jiya rabon da mu ha
ɗ
u matar bross"
Tana
ɗ
an murmushi tace
"Da kin taimakeni in kika daina dangantani da wannan Yayan naki, Mammi ma da take fa
ɗ
a
bani da yadda z
an yi ne"
"Toh Meyasa? Ke ba matar tashi bace?"
Abeeha ta fa
ɗ
a tana zama kan couch na
ɗ
akin.
"Gabana fa
ɗ
uwa yake a duk sadda aka dangantani da shi, ban sani ba tsabar yadda nake jin
shakkarshi ne ko yaya"
"ke fa ba mu bane Afeefah, ya kamata ki rage
wannan tsoron nashi wlh ko mu bama mishi irin
tsoron da kike mishi ke matarshi ce sirrin shi, a ina kika ta
ɓ
a ganin matar dake shakkar mijinta?
Lalalalala idan kika tafi a haka ke za ki cutu"
"Adda Abee ba za ki gane bane ke kam, ya saleem
ɗ
in ya shi
go? Kin ganshi? Ya ci abincin?"
Kallonta Abeeha tayi
"Eh ya shigo, sun ci har ya tafi ma tun azahar"
Ajiyar zuciya ta
ɗ
an sauƙe suka cigaba da hira da Abeehar, Abeehar na nuna mata tayi amfani
da trainings da aka yi mata kar kudin Mammi ya tafi a banza
ita dai sai dariya take don ko
tsireta za'a yi ba za ta iya ba wlh, sai Magrib Abeeha ta tafi ita dai Afeefah bayan tayi isha ta fito
ta samu an kawo musu abinci ka
ɗ
an ta
ɗ
iba ta koma
ɗ
akin don ko ha
ɗ
uwa bata so su yi.
Daga ranar kullum Saleem sai ya
shigo kuma Mammi bata ta
ɓ
a ƙasa a gwiwar basu tofin ba
yayinda bayan an gama abin kari Abeeha ke shiga kitchen da kanta ta musu girki tunda anan
yake cin abincin rana har kwana bakwan, kafin ta gama girkin take zuwa ta gaishe da Mammi
bayan ta gama ma
ta kan leƙa ta kan ta wuce sashenta bata sake zuwa sai gobe tunda ya hana
gwara ta bi umurninshi ba tare da ta san dalili ba, a sashenta take zama tayi karatu tayi bacci ta
gaji gashi bata iya zaman parlorn don bata so su ha
ɗ
u kuma kaman ka'ida tun daga
ranar basu
sake ha
ɗ
uwa da shi ba har kwana bakwan ya wuce don ko abincin dare ana kai musu zata je ta
diba ta shiga
ɗ
akinta ta rufe. Adu'ar ta kuma a koyaushe shine Allah ya dubi Saleem ya yaye
mishi wannan bala'in.
Ta