Showing 135001 words to 138000 words out of 174924 words
ba ni da nake murna, ashe abin da za mu tarar kenan ni
haushina ma ko fa gama fahimtar juna basu yi ba.
"
"Dole mu san abin da za mu yi akan hakan Abeeha, ki ji mana ko mu yi amfani da kishin nata
ne mu ƙara kusanta su?"
Shawara suka fara suna murmushi, Abeeha ta miƙe ta shige
ɗ
aki jannah ta cigaba da zama don
ita ce ma take dan iya magana da Rayyan
ɗ
i
n ba tsoro ba komai tana nan zaune sai gashi kallo
daya zaka mishi ka san ya gaji ti
ɓ
is.
"Sannu da dawowa Yaya"
Ya amsa da
"Yauwa"
Zai wuce tace
"Wai da ma kai nake jira ne!"
"Allah ya sa lafiya"
"Da sauƙi dai Yaya Afeefah ce tun
ɗ
azu take kuka w
ai kanta na ciwo ta sha pcm ma bai sauƙa
ba"
Ya
ɗ
an yi jimmm yace
"Meyasa baku kira ni ba? Kun san tana da low BP sai ta fara suma ne za ku yi aiki da hankali?"
Da fa
ɗ
a ya ƙarasa ta
ɗ
an duƙar da kai
"Ka yi haƙuri"
Ya ja tsaki kan ya juya yayi
ɗ
akin A
feefar.
Ta saki murmushi ta juya ta nufi
ɗ
akinsu Abeeha na jiranta suka kashe suna dariya har da
kwaikwayon masifar shi, shi kam yana shiga....
🖤
Gureenjoh
🖤
HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)
Fatima Muhammad Gurin
(Gure
enjoh)
Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh
ADABI WRITERS ASSOCIATION
*FREE BOOK*
*50*
Kai tsayen bakin gadon ya nufa ya kai hannu ya yaye duvet da take lullu
ɓ
e ciki, a hankali ya
sauƙe hannunshi a goshinta hakan ya sa ta
ɗ
an bu
ɗ
e ido
ta kalleshi sai ta mayar ta rufe, ta
sake bu
ɗ
ewa idanunshi a kan wuyanta zuwa kan kirjinta da har saman ke a bayyane, muryarta
yaji tace
"Ya Saraki!"
Sai ta sake mayar da idanun ta rufe, ƙarasa yaye duvet
ɗ
in gaba
ɗ
aya yayi ya kai zaune gefenta
yana
kai tafin hannunshi ya shafa wuyanta da shima ya
ɗ
an yi dumi amma ba zafi ba.
"Kuka kika yi? Me ya sameki?"
Shiru tayi bata bu
ɗ
e idanun ba shi kuma bai daina shafa wuyanta da ya
ɗ
auki hankalinshi
sossai ba, jin yana ta da mata da tsikar jiki yasa ta
kai hannu ta riƙe hannun nashi cikin wani irin
murya ta sake kiran sunan nashi
"Ya Saraki!"
"Na'am Matar masu sarauta."
Yadda ya amsan sai da ta bu
ɗ
e idanunta, sunan ya shige ta har inda bai kamata ya je ba.
"Mu je ki gayamin dalilin wannan kuka"
Ko motsi bata yi ba, ganin ta ƙi motsawa Ya sanya hannu ya
ɗ
auke ta chadak sai jinta tayi cikin
hannunshi bai sake cewa komai ba ya fice da ita zuwa
ɗ
akinshi, a kan shimfidadden gadon shi
ya yi mata masauki zai kalleta don tunda ya
ɗ
auketan a bazata k
allon fuskanshi take tana jin
soyayyarshi na shiga jini da bargon ta tayi saurin rufe idanu, bai ce komai ba ya miƙe yaje ya
watsa ruwa ya sanya kayan baccin shi ya rage wutan
ɗ
akin kan ya zo ya hau gadon ya kwanta.
Duk abinda yake tana jinshi, kwanci
yarshi da janyota zuwa jikinshi duk lokaci
ɗ
aya hannunshi
zagaye da kwankwasonta
ɗ
ayan a ha
ɓ
arta ya furta
"uhmm fa
ɗ
amin"
Da kyar ta iya samo kalmar
"Mene?"
Ta furta
"Abin da ya saka Matar Saraki kuka har ya ja mata ciwon kai"
Shiru tayi for seco
nds tsantsin rigar jikinta da kamshin dake fita daga jikinta har gashinta ya
shagaltar dashi a hankali yake
ɗ
an bin jikin nata yana shafawa ba tare da ya sake magana ba.
Chan tace
"Wai da gaske ku nan tun yaro na ƙarami ake mishi mata? Da gaske sarki
ba zai iya zama da
mace
ɗ
aya ba?"
Shiru yayi, chan ya ce
"Wa ya fa
ɗ
a miki wannan magana?"
"Kawai na ji ne a wani labari..."
Murmushi mara sauti yayi kishi ne ya sakata kuka kuma ya san tabbas fa
ɗ
a mata aka yi don
wulakanci daga zuwanta an tarbe ta da
abin da zai sakata kuka a banza, kwafa yayi bai ce komi
ba
"Da gaske ne kenan?"
Ya ji muryarta na
ɗ
an rawa tayi tambayar.
"Shhhh ki yi bacci, za mu yi maganan wani lokaci"
Dole tayi shiru, hannunshi yake
ɗ
an bubbugawa a bayanta kaman mai rarrashin 'y
ar baby har
tayi bacci ya sauƙe numfashi yana saƙe-sake mai dumbin yawa har bacci ya sure shi shima a
haka.
Washegari ko da ya tashi sallah ya san bata yi so bai tashe ta ba, ya gyara mata kwanciya kan
ya miƙe ya shige toilet yayi alwala ya fice masa
llaci, daga nan ya tsaya suka gaisa da su Uncle
sun jima suna magana da Saleem da duk yau suke zancen juyawa, sai da gari ma yayi haske
sossai ya dawo bai sameta
ɗ
akin ba amma ta gyare tsaf ta saka turare ya tsinci kanshi da
murmushi ka
ɗ
an kan ya wuce y
ayi wanka bayan ya shirya yana ma shirin fita ne ya ji sallamar
ta.
Ya amsa yana mayar da idanu kanta sai ya lumshe su ya sake bu
ɗ
ewa, yarinyar tana fusgar
hankalinshi fiye da yadda zai misalta sanye take da wani coffee doguwar riga mai shige da
mate
rial amma yana da kauri an tattare kirjin ƙasan a sake wane umbrella suna ha
ɗ
a idanu ta
kawar da nata don bata iya jure kallon cikin idanunshi barin ma in yana binta da mataccen
kallon nan da ya tsira, gaban kujeran dake dauke da table ta ajiye mishi tra
y
ɗ
in da ta shirya
abincin kaman ka kwace don kyaun da yayi a ido, doya ne dafaffe da sauce na manja kana
ganin kifi nasha nasha a ciki da kuma dafaffen kwai cikin Miyar, sai dafaffen plantain da ta musu
wani yanka mai kyau, da tea mai kauri cikin mug
sai da ta ajiye ta
ɗ
ago lokacin ya matso dab da
ita.
"Good Morning!"
Ta fa
ɗ
a har lokacin bata wani fara'a don ba wani daa
ɗ
in zuciyarta take ji ba, hannunshi na
dama ya miƙa mata alamun su yi musabaha sai ta sanya nata ciki a hankali, da sanyawar da
sauya hannun nashi da yayi zuwa hagunshi da fusgarta zuwa kirjinshi da zagaye
kwankwasonta da yayi da hannunshi na daman duk lokaci
ɗ
aya, kirjinta da nashi suka ha
ɗ
e ta
zaro idanu tana kallon shi shima cikin idanunta ya zubawa idanu sama da seconds biyu
kan ya
furta
"Good Morning Caramel Queen..!"
Ya fa
ɗ
a yana bin smooth and silky skin
ɗ
inta da wani irin kallo, kanta ta mayar ƙasa.
Ya zame hannunshi dake kwankwasonta ya kai kan fuskarta da ta sako 'yar gashi ka
ɗ
an gaba
ya
ɗ
an shafa gashin da yatsa
ɗ
aya yana mayar dasu gefe ya furta
"Ya ciwon kan?"
Ta kalleshi ta kawar
"Alhamdulillah na ji sauƙi"
"Har yanzu fushin ne?"
Tayi shiru, ya
ɗ
ago ha
ɓ
arta ya hura mata iskar bakinshi ta lumshe idanu, tana jin tender nd soft
palms
ɗ
in shi na wasa da ta
fin hannunta.
"Talk!"
Ta sauke nannauyar numfashi tana jin salon shi na kasheta, zamewa tayi tana zare hannunta
"Abincin ka na sanyi"
Haka kawai he doesn't like this silent treatment of hers.
Zama yayi bai ce komai ba ta tura mishi abincin ya fara
ci da bismillah ta juya ta fice, bayanta
ya bi da kallo har ta rufo kofar ya sauke numfashi a lokaci daya yana tunanin wanda ya fada
mata batun zarah shi da ko za'a shaƙe shi ma bai san kamannin zarahn a idanunshi ba, salon
kishin ta kuma ya tafi dashi
har yana dan murmushi wai ita tana fushi hmmm
Misalin karfe sha
ɗ
aya dukkansu suka fito don sallama da su Uncle Musa da zasu koma da
Saleem, ita jannah na nan akwai wani taron Matasa da aka ha
ɗ
awa Yariman na Matasa kuma
Ciroman fombina wanda zallar a
l'ada suke son fitarwa a wannan gagarumin taron za'a yi shi a
jibi sai gata sai ta wuce itama ta bar Abeeha da har sun fara batun neman transfer don Rayyan
ya rantse ba gidan da zata je ta zauna kuma ba zata zauna hostel ba.
Tun tahowarsu ya zuba mata
idanu magana yake da Afeefah matsayin
ɗ
an uwa da 'yar uwa
yana kuma bata ƙwarin gwiwar zaman cikin gidan amma tahowar Aisha ya
ɗ
auki hankalinshi
har bai san kuma me yake cewa ba, Afeefah ta juya ta kalli wacce yake kallo haka ta saki
murmushi ta juyo
tayi waving
"Ya Saleem ya dai?"
Cike da dariya shima ya
ɗ
auke kai ya mayar kanta
"An tafi da ni ne, kanwata za ki taya ni yaƙi"
Dariya tayi lokacin Rayyan ya ƙaraso inda suke har lokacin Afeefah na murmushi yace
"Me yayi muku daa
ɗ
i haka?"
Idanunsh
i a kan matar tashi da murmushinta ya tafi dashi ainun.
"Sirri tsakanin yaya da kanwa"
Inji Saleem, ta
ɗ
an waro ido ta kalli Saleem tace
"Gwara ka kiyaye aka hana ka babu ruwan Afeefah"
"Da fa gaskiyarki, Yayanmu barka da fitowa"
Ya juya yana miƙawa R
ayyan hannu da kaman yanzu ne suka ha
ɗ
u cikin ladabi.
Murmushi Rayyan yayi yana girgiza kai wanda ya shagaltar da Afeefar a kallonshi don
murmushi ne da bata ta
ɓ
a gani yayi ba, murmushi na mishi kyau ainun barin ma fararen
hakwaranshi da suka bayyana
suka haske fuskar tashi.
Gaisuwar da su Aisha ke musu ya sa ta dawo daga duniyar shagaltuwarta sai dai ganin kallon
da zarahn ke yiwa Rayyan ya sa taji duk mood
ɗ
inta ya chanza, shi kam Rayyan ko kallonsu bai
yi ba ya amsa Uncle Musa ke yiwa Saleem maga
na akan su wuce kafin su yi missing flight dole
duk suka yi wurin motar ya dubi Afeefah
"kanwata za mu yi magana fa"
Ta gya
ɗ
a kai kawai suka yi sallama suka fice cikin motocin alfarma wanda da Rayyan suka tafi,
su matan su uku suka yi sashenta suna '
yar hira yayinda Zarah da Aisha suka nufi
ɓ
angaren
Ammi.
Rayyan bai tashi shigowa gidan ba sai yamma sossai, a parlor ya zauna ta kawo mishi ruwa ya
sha hankalinshi duk a na kanta a koyaushe dressing
ɗ
inta na kashe shi don yanzu fitted
atampha ne a j
ikinta tayi
ɗ
aurin ture ka ga tsiya da ya zauna mata tana kokarin
ɗ
age tray
ɗ
in
gabanshi tace
"Abinci fa?"
"No sai anjima am not Hungry"
Kai ta gya
ɗ
a ta nufi kitchen shiganta ba jimawa tana ba kuyangin ta umurnin aikin da za su dan
yi mata su yanke ya
nke na shirya mishi abincin daren bayan ta gama ta nufi fitowa daidai
Gaab
ɗ
o ya shigo da wani paper bag ya zube a ƙasa
"Ranka ya da
ɗ
e wannan saƙo ne daga Gimbiya zarah tace a baka"
Da wani irin hanzari ya
ɗ
ago ya kalli kofan kitchen
ɗ
in, bai ta
ɓ
a jin
tsoron wani ya ga ko yaji
abinda babu daa
ɗ
i ba irin yanzu da yaji duk duniya tashin hankalinshi shine taji wannan zance.
"Fita dashi, kar ka kara kar
ɓ
an abu da sunan sako zuwa gareni matukar ba matata bace ko
mahaifina"
"A gafarceni ran..."
"Fita na
ce!!"
Da
ɗ
an karfi yayi maganan da sauri Gaab
ɗ
o ya fice.
Ya tashi shima gaba
ɗ
aya a parlorn ya wuce
ɗ
akinshi a lokacin ita kuma ta fito hawayenta na
zuba, Jannah da Abeeha dake daga chan jikin ƙofan
ɗ
akinsu suka yi dariya.
"Allah ya sa ta ji, don haka
n ne kawai zai kawo musu kusanci idan tana kishin nan tana fusgar
hankalinshi ne kanta"
Jannah ta fa
ɗ
a
Abeeha tace
"Amma kam za ki sakata kuka a banza Adda Jannah... Allah ka yafe mana baiwar Allah Zarah"
"Eh gwara tayi kukan ta nemi mafita wa zuciyar
ta, ita kuma zarah dama kar tayi tunanin samun
matsuguni a ran Ya Rayyan don shi ba namijin da zai iya da soyayya bane muddin Afeefah ta
mishi dabaibayi a zuciya"
Hirarsu suka cigaba da yi cikin nishadi don sun tabbatar ko Afeefah bata nemi Rayyan ba sh
i a
yanzu ba zai jure nisantarta ba.
Ɗ
akinta ta koma ta zauna bakin gado babu abin da bata saƙa ba kuma ta hana kanta kuka,
dole ta yi me
ɗ
ungurungun wai haihuwa da hanji! Dole taje ta ji shin yana sonta ko da gaske
baya sonta wata zai aura...
Kir
an Sallar Magrib ya sa ta miƙe ta gabatar da sallah don ta yi wanka tun rana, kitchen ta nufa
ta ha
ɗ
a mishi macroni da gasashen chicken breast tana cikin yi aka kira isha taje ta gabatar kan
ta dawo ta ƙarasa taje ta shirya mishi a dining a yanzu hijab n
e jikinta har ƙasa, daidai yana
shigowa take cewa Sa'ade
"Ki tattare kitchen nan please ban yi shafa'i da wutiri ba bari na gabatar"
Bata ma kula da Shigowar tashi ba don ciki ciki yayi sallama ta wuce
ɗ
akinta ya bi bayanta da
kallo hannayenshi zube
cikin aljihu, a natse ya ƙarasa dining
ɗ
in daidai Fitowar Abeeha da
Jannah suka mishi sannu suma suka zauna suka shiga cin abincin, ganin ta jima ya sa ya dubi
Abeeha
"ƙira min Afeefah"
Ta miƙe ta nufi
ɗ
akin ta samu ta idar tana zaune ne kawai, jin y
ana kiranta ta miƙe ta nufi
parlorn zuwa dining.
"Zauna ki ci abinci"
Ganin fuskarshi ba fara'a yasa ta zauna ta zuba abincin ka
ɗ
an tana ci kaman bata so, karamin
kwalin da bai jiman nan ba Gaab
ɗ
o ya zo ya ajiye mishi ya tura mata.
"Na gode"
Ta f
a
ɗ
a tana jan paper bag
ɗ
in ta bu
ɗ
e ciki sai ta ga waya ne dall a cikin kwali Iphone 17 Air ce,
bata nuna zumudi ko farin ciki sossai ba sai ma su Abeeha ne ke ta santin wayan ta sake ce
mishi ta gode ya bi fuskarta da kallo.
Bayan sun bar dining
ɗ
in s
u sa'ade suka zo suka tattare wurin tsaff.
Ɗ
akinta ta koma ta bar su Abeeha da wayan a parlor suna mata setting ta yi wanka, ta duba
wani orange and Black nigty silk ne mai hannun shimi ya bi jikinta sossai don Black lace
ɗ
in ya
kara haske kayan, hijabi
ta saka a kai ganin yadda ko motsi tayi komai na jikinta na motsawa
cikin kayan musamman hammatan dake bayyana tudun na shanunta time ta kallah almost nine.
Fitowa tayi Abeeha ta bata wayan don jannah ta gudu waya da mijinta a
ɗ
aki,
ɗ
akinshi ta nufa
kai tsaye da sallama ta kutsa kai rike da wayan a hannunta don tana so su yi magana.
A tsaye take bisa kanshi yana kishingide cikin tattausan Italian cushion a hankali yake
ɗ
an
taune lip
ɗ
in shi kaifaffun idanunshi zube bisa kanta
"am...am just fed up
, ba na tunanin zan iya cigaba da zama a haka i've had enough na san ba
ka aureni ba ne saboda kana so na, ka aure ni ne out of pity da kuma am... Mammi. Muddin na
cigaba da zama a haka zan iya mutuwa a yanzu bana jin zan iya cigaba da kasancewa
matsayi
n ma..matar k..."
"It's pretty!"
Ya furta chan ƙasa cikin deep voice
ɗ
in shi da ya sa ta kame, duk maganar da take yi ba
idanunta yake kallo ba lips
ɗ
inta da take motsa su a hankali ya ƙurawa lumsassun idanunshi
yana wani kashe su yana bu
ɗ
ewa...
"W...
whatt?"
"Ur lips... They are pretty"
Ko kan ta farga ya yunkura ya fusgo hannunta guda ta tafi gaba
ɗ
aya kanshi tayi masauki a kan
kafafunshi fuskarta ya sauƙa kan wuyanshi a tare suka
ɗ
auke numfashi. A
ɗ
an razane ta shiga
mutsu-mutsun sauƙa ya sa hannu
nshi na hagun ya zagaye kwankwansonta yayi pinning
ɗ
inta
jikinshi, na daman ya sanya ya zare mata hijabin idanunshi na sauka kan jikinta, ya bi damtsen
hannunta da yatsa biyu cikin wani salo har cikin tafin hannunta kar yayi baya ya riƙe wrist
ɗ
in
hannu
n ya
ɗ
ora saman heart
ɗ
in shi da ke beating very very fast. A take nata ma ke ƙoƙarin
sauya bugu numfashi na neman kwace mata idanunshi a saman fuskarta kaman zai tsagata da
su ya furta
"saƙon zuciya baki ne yake furta wa sai dai kuma wani lokacin yan
a iya fin ƙarfin harshe ya bar
wa idanu nunawa, Lil angel saurari bugun zuciyata ki kalli tsakiyar kwayar idanuna na tabbatar
sun isa sanar miki da cewa Ryan na ƙaunarki ba zai iya rayuwa babu ke ba, kuma yana
tsananin buƙatar ki, you are like a Light i
n my darkness. You are not just my wife Afeefah you
are my safe space, my solace...you are the key to my salvation..."
Wani irin birkicewa ta nemi yi saboda nauyin zantukan nashi ga idanunshi masu kaifi da yake
zagaye fuskanta da su yana wani lumshe su,
maganar ma har cikin
ɓ
argonta take ji saboda
yadda muryarshi ke fita very deep