Showing 144001 words to 147000 words out of 174924 words
dariya ya ce
"Sam ba gizo bane nine Ammina, Na same ku lafiya?"
*Kun ga readers marasa cewa thank you ko yin comment nan kuna bani mamaki, na fa
ɗ
a
pages dayawa a baya na nanata Weekdays ina da ayyukan dake gabana sai dare
nake posting
amma idan na kai daren nan su masu ma comments
ɗ
in ainun da nuna jin daa
ɗ
insu basa
damuwa kaman Marasa cewa ko ci kanki..Allah ya kyauta*
🖤
Gureenjoh
🖤
HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)
Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjo
h)
Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh
ADABI WRITERS ASSOCIATION
*FREE BOOK*
*53*
https://chat.whatsapp.com/HUJI7tg9TOU941grP60r4S?mode=ems_copy_c
Kinaneman group din dazaki ringa sarinkayan kitchen cikin farashin sari...tayadda ko
da kinje
kasuwa bazakisamu kasa d farashinmuba snn zaki iyazuwa har hargida kisayi dukkan kayan
dakike bukata cikin kwanciyar hankali kokisaya ayimaki delivery zuwa dukkan inda kike afadin
Nigeria da dama makotan kasashenmu kikarbi kayanki cikin farinci
ki da aminci!!!.....kiyi joining a
mai nono kitchen utensils and household........gaskiya d amana sune takenmu!!!
👏🏻
*******
"Ameer! Yaushe rabon da a gana? Ashe za ka zo?"
Ya shafa kanshi yana rike hannun Ammin yace
"Ammi abubuwan mu ne sai a ha
nkali amma kuna raina wlh"
"Da muna ranka ba'a waya ka
ɗ
ai zaka dinga jin mu ba da kana zuwa shekara nawa rabon da
ka waiwayi gida?"
"Na tuba Ammi yanzu kam zan dinga zuwa, yanzu
ɗ
in ma labarin bayyanar Sameer ya saka ni
zuwa dole."
Suka kai zaune, Ais
ha ta kawo mishi ruwa yayinda jannah ta gaishe shi ya amsa, Abeeha ma ta
gaishe shi ganin shi mutum mai fara'a kwarai da wasa ya burge su.
"Ammi ina kika samu wasu yaran babu labari?"
"Ƙannenka ne, Abeeha da Jannah ga wani yayan naku
ɗ
an wajen babban
yayana ne Galadima,
abokin Sameer ne don tare suka tashi kaman 'yan biyu a
ɗ
akin nan
ɓ
acewar Sameer bai sa ya
bar nan ba anan yayi rayuwa har ya gama secondary ya tafi karatu chan kasashen turawa ya
gama da jimawa ya ƙi dawowa"
Sannu da dawowa suka sak
e yi mishi ya amsa da kulawa.
"Ammi ina Sameer
ɗ
in? Wani sashe yake?"
"Ka ci abinci ka dan huta sai kaje yana chan tare da matarsa"
Wara ido yayi
"Har ma aure yayi abin shi"
"Eh ya bar ku da gaurantaka"
Yayi dariya, Abeeha ce ta taya Aisha presen
ting mishi abinci kan suka koma suka zauna suna
ta jin hirar su da Ammi wanda suke tuna baya tasowarshi da Sameer, hakika zata iya cewa
shine na uku a damuwar rashin Sameer don sai da yayi jinya tunda tun ba'a yaye shi ba ya
yaye kanshi ya dawo wurinta
saboda Sameer sun shaku sossai ta zama sanadiyar raba
wannan ƙaunar.
Bayan ya gama sashenshi da bai da nisa da nata ya ƙarasa don ana gyarawa akai akai kuma
zaman cin abincin nan da yayi ta aika wasu hadiman sun sake kakka
ɓ
ewa ya tafi yayi wanka
yana
fitowa ma yaji ana kiran la'asar don haka sai da yayi sallah ya fita ya tambayi wasu
fadawa suka fada mishi inda sashen na Sameer yake ya nufi wurin.
"Amir Galadima..!"
Rayyan ya fa
ɗ
a fuskarshi
ɗ
auke da fara'a shima Amir cike da fara'a ya rungume shi
suka raba
hug
ɗ
in suka tafa irin na mazan dai da aka manta rabon da a ha
ɗ
u.
"Sameer kana duniya ashe? Baka kyauta mana ba! Ka
ɓ
ace babu traces? Hankalinmu ya
matuƙar tashi har ka bayyana ban daina tunaka ba, saƙon bayyanarka na daga cikin news mafi
jin daa
ɗ
i da na ta
ɓ
a ji a duniya"
Murmushi kawai Rayyan yake.
"Mu isa ciki, wannan labari ne mai tsawo and ka san ban da bakin ba dashi"
Suka nufi yana furta
"Har yanzu ana nan da baƙin hali"
Murmushi yayi yana tuna kalmar Afeefah wai ta mishi shaid
ar Rashin kirki a baya yace
"Tunda matata ma ta fa
ɗ
a hakan don ka fa
ɗ
a ba komai bane"
Dariya sossai Ameer ke yi har suka ƙarasa parlorn suka zauna, nan hira ya fara don Ameer na
daga cikin waenda a bayan ma suka san dariyar Sameer, daga shi har mahaifin
shi suna da
muhimmanci sossai a rayuwarshi Dukda tun dawowarshi sau
ɗ
aya yaje wurin Galadiman kuma
tun da ya kawo mishi maganan Ammi bai sake komawa ba.
Ita kam Afeefah jin hirar su yasa ta nemi gyale mai girma ta saka ta
ɗ
ora wata alkyabba marar
nau
yi shara shara a kai ta fito, tayi kyau sossai don ya kasa dauke ido a kanta Dukda bata
shafa komai ba, gaisawa suka yi da Ameer cikin natsuwa da girmamawa kan ta kawo ruwa da
su snacks ta ajiye mishi, ta kalli Rayyan
"Ya Saraki bari na je wurin su Ad
da Abeeha yanzu za mu dawo"
Bai ce komai ba don baya son abinda ke tsakanin shi da mahaifiyarshi ya shafe su dukkansu.
Ta juya ta fice, tana tafiya ana jefa mata gaisuwa har ta kusa isa sashen suka ha
ɗ
u da Fulani
Adama, ta
ɗ
an rusuna ta gaisheta
"Laf
iya ƙalau ya baƙunta Afeefah?"
Ta amsa tana ƙare mata kallo ganin yadda ta sake wani kyau da haske.
"Alhamdulillah Mama"
"Masha Allah."
Tana kai nan ta wuce ta itama ta wuce ta nufi wurin Ammin, zaune kuwa ta same su har lokacin
ganinta yasa jannah
fara cewa
"Amarsu ta ango"
Murmushi tayi tana sunkuyar da kai saboda Ammi dake wurin ta duƙa ta kwashi gaisuwa.
"Lafiya ƙalau Gimbiya Afeefah, ya zaman baƙunta da rashin sabo?"
"Alhamdulillah Ammi"
"Masha Allah, yanzu kuwa Mamanku ta kawo min ƙararku
sai dai na bata uzurin da cewa laifina
ne tunda ku baƙi ne baku wani san tsare-tsaren ba, ni kuma rigimar Sameer ne yasa ban yi
maganan ba"
"Allah ya sa ba laifi muka yi ba Ammi"
"A kan zuwa gaisuwa ne, ya kamata duk safiyar duniya ku bi ku gaida iya
yen naku musamman
ke Afeefah da kike matar Ciroma"
"Ayi mana afuwa bamu san da tsarin ba amma za mu gyara in shaa Allah"
Ammi tayi murmushi tana yaba Yadda Afeefar ta iya magana.
"Adda Abeeha kitson nan yayi kyau masha Allah"
"Kin ga nawa ni ma, kit
son na da kyau wlh"
Jannah ta fa
ɗ
a tun kan Abeehar ta bada amsa tana nuna mata kanta.
"masha Allah duk sun yi kyau"
"Afeefah zo kema in tsefe miki sai a yi miki tunda duk gobe shigan al'ada za ku yi"
Tace
"Ai Ammi kaina a tsefe ne"
Wacce ta yi musu k
itson ta kira aka kawo kayan kitso na musamman itama aka shiga yi mata
kuwa suna hirarsu.
Dab Magrib aka gama yayi kyau ainun ya amshe ta don har a fuskarta zaka san ta chanchada
kitso yadda ya ƙara sheki.
Ana gamawa kuwa sai ga wani hadimi ya nemi a
sanar da Fulani Afeefah Ciroma ya aiko a yi
kiranta, Miƙewa tayi ta kalli su Abeeha
"Adda Abeeha ku tashi mu tafi please"
"A'a yi tafiyar ki muna wurin Ammin mu"
Shagwa
ɓ
e fuska tayi
"Ni ka
ɗ
ai za ku bari a chan? Ammi kina jin su?"
"Ba ke ka
ɗ
ai ba kam
, ki fa
ɗ
i tsakaninki da Allah ko sanin mun taho ma kin yi in ba da kika ji
shiru ba?"
Hararar wasa take yiwa Abeehar suka yi dariya har Ammi ganin ta kasa cewa komai yasa ta
juya zata tafi sai ta juyo ta kalli Aisha da itama sun fara sakewa sossai da ju
na tace
"Ko za mu tafi kawai Aisha?"
Aisha ta zaro ido
"Ni?? Raba ni da shiga shirgin mijinkin nan yanzu su Adda Jannah suka gama labarin rashin
mutuncinshi in je ya zane ni?"
Zaro ido tayi
"Yaya Sarakin ne bai da mutunci? A kunnenshi to!"
Miƙewa
suka yi suna ce mata ta tsaya ta ji ta rufa musu asiri su ba haka suke nufi ba tuni tayi
gaba tana dariya suma duk dariyar suke har Ammi, saura ƙiris ta ci karo da Zarah suka tsaya
suna kallon juna, a hankali maganganun Fulani Adama suka shiga dawo mata
kaman yanzu
suke yi, barin ma da ta ga kyaun da Afeefar ke ƙarawa ga iya ado kaman sarauniya, ga
kamshin ta da in ka shaka zaka san ka shaka ko ita da ta tashi a masarautar bata irin dressing
da daukar ido ha
ɗ
e da kamshin da Afeefah ke yi, abinda ya sak
e sa taji kaman da gaskiyar
Adama shine dariyar da ta samu duk suke wanda take da tabbacin yana da alaka da Afeefar
idanunta ta sauke akan Aisha dake tsakiyar su Jannah sai kawai ta juya ta tafi.
"Zarah kin tabbatar za ki iya aikata duk abinda za mu s
aka ki? Sannan za ki iya riƙe mana sirri?"
"Mama kin raine ni ne akan kafafunki kaman
ɗ
iyar da kika haifa da cikin ki, har manta cewa ni
ɗ
in
ɗ
iyar dan uwanki nake don ban ta
ɓ
a neman abu na rasa daga wurin ki ba, don na taya ki
yaƙi akan cikar burinki na
tsawon shekaru ban fa
ɗ
i ba sai ma halarci da na mayar. Dukda Na ji
Son Ciroma Sameer a raina hakan ba zai hana na isar da Manufarki yadda ya kamata ba"
"Masha Allah, haka nake son ji yanzu na san ban yi rainon banza ba. Zarah!"
Ta amsa
"Za ki auri Sam
eer dole sai dai bana so ko kadan zamanku yayi nisa"
Kallonta take da neman karin bayani
"Ba haka aka so ba kuma duk Shigowar wannan Afeefar ne ya
ɓ
ata mana komai amma a yanzu
za mu gyara, za ki shiga a mata ta biyu amma ke za ki haihu za mu yi duk yadd
a za mu yi mu
hana Afeefah haihuwa da Sameer, ke muke so ki sama mana
ɗ
a namiji daga nan kuma za mu
shafe Sameer"
"Mama ko da yaron bai girma ba? To waye zai yi sarautar?"
"Mahaifinki shine first cousin na sarki kuma yana da ikon yin sarauta zai iya
riƙon ƙwarya har
dan da zaki haifa ya girma ya bashi kin ga kenan Sarautar gaba
ɗ
aya ta dawo gidan mu kaman
yadda dama tun chan yake a tarihi aka yi mana fin karfi aka hana mu"
Shiru zarah tayi Fulani Adama tace
"Ke kar fa ki tsaya wani kokonto don a sa
rauta babu kokonto ko tsoro, sannan kar ki bari wani
soyayya yayi tasiri saboda babu wannan a tarihin jajirtaccun da suka yi mulki, ko ni na auri mai
martaba ba don ina so ba sai don burin haifar Sarkin gobe, a yadda ban haihu ba na so kowa
ma ya rasa h
ar shi mai martaban ya mutu a haka dole 'yan uwana su kar
ɓ
a amma Yarinyar
chan Fa
ɗ
imatu ta lalata min shiri don haka dole ne ta ga ba daidai ba"
Wa
ɗ
an nan sune maganganunsu da Fulani Adama da farko tana wasu-wasi amma yanzu ta ji
lallai zata iya, za t
a iya aikata hakan ba
ɓ
ata lokaci.
Afeefah na isa ta samu yana zaune a parlor kafanshi
ɗ
aya a kan daya yana
ɗ
an karkadawa
ganinta bai sa ya saki fuska ba tace
"Barka da hutawa Ya Saraki"
"Sai yanzu?"
Ya fa
ɗ
a yana kallonta, tuna irin kirkin Ammi
take da irin damuwar da take ciki ko a murmushinta
za ka iya fahimta hakan yasa ta miƙe daga inda take ta dawo kusa dashi tare da zame alkyabba
da gyalen kanta ha
ɗ
e da
ɗ
an kwali tace a Shagwa
ɓ
e
"Wai fushi ka yi na jima Ya Saraki? Kitso fa nayi kalli ka
ga bai yi kyau ba?"
Ya kasa
ɗ
auke ido a kanta ta mishi kyau da Kitson sossai ya riƙo hannunta
"voo
ɗ
i masin bo
ɗɗ
iyel am"
Dukda bata ji ba ta
ɗ
an yi murmushi
"Me ka ce kenan?"
"Mai kitson Fulani bata iya yaren ba?"
"Toh ai bana ji, kaima na yi mamaki
n yadda na ji kana yi fluently"
Ta
ɗ
an kwanta a jikinshi yana sake kallon kitson da ya fidda fatar kanta fesss yace
"Tun daga ranar da na bar gidan nan ban sake yi ba sai da na dawo"
Ta sa hannu ta zagaye cikinshi kanta na a kafa
ɗ
ar shi duk tausayi suke
bata daga shi har
Ammin.
"Toh ka fa
ɗ
a min me ka ce?"
"Ya yi kyau sossai kyakyawata. Abin da na ce kenan"
Tayi murmushi mai sauti tana ƙoƙarin maimaita abinda yace da fulatancin, yadda ta shirmata
dole ta saka shi murmushi har ma ya manta da yana koka
rin yin fushi ne ta tafi sashen Ammi
tayi zamanta.
Bayan Magrib ya zo ya ja ta suka fice daga masarautar a wata BMW baƙa ya hana su Gaab
ɗ
o
Binshi ta chanza zuwa wani blue Abaya da ya kar
ɓ
eta sossai, shima navy blue Jean ne jikinshi
da coffee shirt da
ya fitar da hasken shi ainun sai ya saka facing cap navy blue saboda mutane
baya so a gane shi a wajen don yanzu sai a fara maganan yana fita da kananun kaya, Sossai
ya zaga da ita hannunta na cikin nashi yana driving da hannu
ɗ
aya ba wani hira sossai y
ake
mata ba amma in tayi magana yana kokarin amsawa bar shi dai da kallonta sai kuma pecking
expecially bayan hannunta dake cikin nashi.
Shopping sossai suka yi suka je suka ci abinci daga nan suka dawo suka sayi popsicle don
tace tana so, sai wurare
n 9 suka dawo gida hankalinsu kwance shi yayi sallah already ta shiga
tayi nata kan ta shirya kwanciya, kaman jiya riga da wando ta saka masu yauki na kayan baccin
cream colour da ya amshe ta sossai hannun rigan na singlet ta feshe jikinta yadda ya kamat
a,
tsoron zuwa
ɗ
akinshi take don bata san me zai faru ba kar a yi irin na jiya don ma shi likita ne
yana da tarin sani akan yadda zai bi da ita ko da ta gurzu yayi jinyar kayanshi amma tana
tsoron zafin don har lokacin tana jinta a kumbure.
Gadonta t
a hau ta kwanta shiru tana jin kewan jikinshi da har ta fara sabo da hawa, bata yi
mintuna talatin ba ya tura kofan ya shigo ganinta kwance ya saka shi murmusawa ya isa gadon
ya yaye rufan da tayi
"Lallai ma yarinya ni za ki bari kaman gauro?"
Dari
ya maganan ya bata ta kama murmushi Dukda yadda ta so tayi pretending ta yi bacci dole
ya dauƙeta suka yi nashi
ɗ
akin daga shi sai wani cotton wandon bacci chest dinshi duka a
bayyane haka ya rufeta ciki, yana shafa bayanta yace
"Wasu sun ce zazzafar
soyayya tana zuwa ne a bazata! Na yarda Bo
ɗɗ
i saboda a sadda na
fara ganinki ban zaci zan so ki kaman yadda nake jinki a yanzu ba, ban san za ki zama abu
mafi muhimmanci da daraja a rayuwata ba, I just fell in love with you and am still falling even
har
der cikin kowani dakika"
Tana tare dashi amma tunaninta yake, tana a jikinshi amma kewanta yake bai taba sanin haka
so yake ba, bai damu da yaji ta Bakinta ba shi dai ya san yana sonta daga shafata da yake ya
nemi zarcewa, za tayi magana ya ha
ɗ
e lips
ɗ
i
nsu yana bata wani irin kyakyawar french Kiss da
ya gigitata, tuni rigar ta yayi wani wurin ganin da gaske yake yasa ta kawo kuka ta saka mishi
mai tsuma rai dole ya haura a hankali zuwa wuyanta yana ajiye wet kisses slowly ya isa
kunnenta.
"Am sorry
bo
ɗɗ
iyel am! Ki yi haƙuri ka
ɗ
an zan yi ba dayawa ba i promise ba za ki ji zafi ba"
Girgiza kai take sai dai bai bari ta sake wani yunkurin ba ya shiga wasa da harshenshi a
kunnenta, Tsam ta tsume sai da ya tabbatar ta gama rikicewa kan yayi abinda zai y
i duk suka
samu natsuwa cike da tarin soyayya da tsantsar kulawa kuma bata ji zafin kaman na farko ba, a
tare suka yi wanka yau ma nade da towel kawai suka shige bargo yana sanya mata albarka a
kunnenta ha
ɗ
e da godiya.
Washegari da safe kaman yadda F
ulani Adama ta fa
ɗ
a bayan ta gama mishi abin kari ya ci ya
fita ma wurin mai martaba ta shirya ta nufi wurin Ammi don da gaske su jannah basu kwana
sashen ba, bayan sun gaisa suka dunguma wurin Fulani Adaman suka gaisheta Madarar shanu
ta basu akan su
ɗ
uma ciki sabo ne da zafin shi, ita Afeefah bata sha amma don kar su yi laifi
Jannah ta kar
ɓ
a ta sha, Abeeha ma ta Sha Afeefah na ta wasa dashi har suka ce zasu tafi suka
ajiye mata suka fice, sauran sashen suka je suka miƙa gaisuwa kan ta koma sashenta s
u
jannah suka koma wurin Ammi.
Bacci tayi sossai sai azahar ta tashi ta shiga shirya mishi abinci inda ta ha
ɗ
a mishi White Rice
da kidney sauce sanin yana son abin sossai, bata ma gama shiryawa ba ya dawo
ɗ
akinshi ta
kai ta
ɗ
ale kafafunshi yana ci ya
na bata har suka gama ta fitar da kwanukan. Bayan Magrib aka
zo shirya ta zuwa wurin Taron da Matasan Fulani suka shiryawa Yariman nasu na murna.
Kayan saƙi ne Fari aka bata ta shirya ciki a ƙasan rigan ta saka bodyhug mai dogon hannu fari
ƙ
al kan ta
ɗ
ora