Showing 48001 words to 51000 words out of 174924 words

Chapter 17 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete

maganan saboda zazzafar zazzabi dake kassara ga

ɓ

o

ɓ

inshi.

"Za mu same ta, In shaa Allah i will find her lafiyarka First ur temperature is v

ery high"



🖤

Gureenjoh

🖤

HAIHUWA DA HANJI

(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin

(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763

Arewabooks-Gureenjoh

*FREE BOOK*

*Ku min uzuri da rashin amsa comments please matsalar wayata ta saka

sai na nemi wani

wayan nayi connecting hotspots saboda gidan sim din ta ƙi gyaruwa, please bear with me idan

na tara comments ina bi in karanta na gode sossai da sossai. Anjima zan samu in duba idan na

ga an zuba yadda ya kamata in shaa Allah za ku ji

ni da dare*

*019*

Ko sanar da mutanen gidan bai yi ba suka tafi asibiti kai tsaye Amenity ya sa aka kai shi ya fara

bashi taimako saboda abin ya Buge shi sossai, tausayin Saleem

ɗ

in ne ya rufe shi mahaifiyarshi

bata yi mishi adalci ba amma uwa ce y

a suka iya?

A chan gida kuwa Mudi ne ya shiga ya same su duk suna zaune a parlor fuskokin su babu

walwala.

"Hajiya Oga saleem ne..."

Da sauri Sameera ta katse shi

"Yayi me?"

"Babu lafiya yanzu Oga Rayyan ya fita dashi jikin dai babu daa

ɗ

i ban gan k

u ba nake tunanin

baku sani bane"

Samha ta ce

"Mun shiga uku, duk akan Afeefar ne?"

Shi dai mudi shiru yayi karshe ma ya bar parlorn, Sameera ta

ɗ

auki mayafi tana kallon mommy

dake zaune har lokacin, sadiqa da Samha ma suka miƙe Sameera tace

"Mommy

ki tashi don Allah mu je muga ya jikin nashi, mommy kaman ba a yi mishi adalci ba

wallahi..."

"Ba zan je ba ki ja ni ki kai ni, babu inda zan je ya gama ciwon ya dawo ya same ni, ba dai a

kan wanchan Mayyar ba ce? Zai yi ya gama Rabuwa kam sun rabu n

a har Abada"

"Amma mommy ya kamata dai ki je ciwo ai ya kore komai"

Sadiqa ta fa

ɗ

a, Samha tayi fuskar tausayi bata san haka abin zai kasance ba da bata janyo

wannan rigimar from First place ba, suna son dan uwansu basa son ganinshi cikin wani hali.

Duk yadda suka yi da mommy akan ta je ta ƙi haka suka tafi su uku, suna ficewa ta sabi gyale

itama ta dauki mota ta bar gidan.

Tafiya mai nisa tayi kan ta iso inda ta nufa, wani gida ne tayi parking gidan dai daga gani Talaka

ne mamallakinshi don ya

tsufe har ya gaji, ta sauka ta shiga ciki da sallama.

"Ah Hajiya Hussaina ce tafe? Maraba sannu da zuwa sannu da zuwa"

Matar da daga ka ganta ka san suna cikin wahala daidai gwargwado ta fa

ɗ

a tana

ɗ

auko

taburma sabuwa ta shiga shimfida mata zama tayi

suka shiga gaisawa, bayan sun gama tana

ɗ

an kallon cikin gidan tace

"Yaya fa? Allah ya sa dai bai yi nisa ba"

Tace

"Yanzu kuwa ya fita amma babu jimawa zai dawo don abu ya je kar

ɓ

o wa nan kusa da mu"

"Ina yaran? Ina sabreena?"

"Duk fa sun tafi Allo,

ita sabreena suna bukin ƙawarta ta fita"

Bata gama magana ba kuwa sai ga Yayan ya shigo.

"Hajajju ke ce a gidan maraba sannu da zuwa"

Gaisawa suka yi Dukda yayanta ne sai dai shi ke bata respect duk saboda ku

ɗ

i masu gidan

rana.

"Ina soja marmari dag

a nesa? Sati biyu kuwa da ya shige ya aiko mana da kayan abinci wane

Allah dai yayiwa rayuwa Albarka ya cigaba da buda mishi"

"Ameen yaya, dama maganan da ta kawo ni kenan ma akan shi... Ka san akwai batu a kanshi

da sabreena da take ta mutuwar sonshi

shi kuma yana nuna baya so, to yanzu zancen da nake

maka wata yaje ya

ɗ

auko chan wani kauye ta asirce shi tun kan ma ayi auren sai maganarta

yake ji yanzu haka saboda na raba su yana chan kwance gadon asibiti"

Gaje da Yaya suka hada baki suka ce

"Ey

eee ka ji min yaran zamani ki samu mutum da uwar shi ki so raba su? Amma Saleem dai

yayi ragon azanci ina shi ina irin waennan matan?"

"Shiyasa nake so a tado magananshi da sabreena da na

ɗ

auka wata mai hankali zai

ɗ

auko

mana ashe dai shima hankalin b

ata ishe shi ba, na kuma ga gida bai koshi ba ai ba za'a kai

waje ba, idan ba damuwa ma bana son auren nan ya

ɗ

auki lokaci ko wata bana so ya rufa ta zo

tayi jinyarshi"

Gaje ta washe baki, Yaya dai ya

ɗ

an yi shiru kan yace

"Toh ai wani hanzari ba g

udu ba, kin san bamu ajiye komai ba na shirin aurar da sabreena"

"Yaya duk wannan ba komai bane, ni ce nan uwarta ni ce ubanta ita ka

ɗ

ai nake so"

"Toh ai shikenan Allah ya shige mana gaba"

Suna cikin maganan sai gata ta shigo sanye da hijabi har ƙasa

ganin mommy ta tsuguna

"Sannu da zuwa mommy"

"Sabreena ba zan amsa ba, yaushe rabon ki da gidan mu? Tun su Samha na jaje har suka gaji"

Baki ta

ɗ

an ta

ɓ

e tana ayyana su kuma dayake basu san inda nake ba ba, ai ina sane da

kyamar gidan mu suke ji shiyasa

basa zuwa.

"Mommy islamiyya ne duk ya riƙe ni kin san muna ta shirin sauƙa"

"haka ake so ai Allah ya taimaka"

Daga nan bata wani jima ba tace zata tafi suka raka ta har mota kan suka juyo gida.

Wani irin gu

ɗ

a gaje ta saki

"Malam!!! Kukanmu ya kus

a yankewa nesa ta matso kusa"

Shi dai wani kalar murmushi yake, Sabreena ta cire hijabin jikinta ta jefar

Sanye take da wata fitted gown na lace da aka yi wa arniyar

ɗ

inki da ya bayyana komai nata,

kanta attach ne da ya zo har duwawu ta ja tsaki.

"Ke

'yar gari ya aka yi kika ankare tana nan?"

Gaje ta fa

ɗ

a tana kai mata duka kamar kawarta

"Motar ta na gani nayi maza na shiga makota na ari hijabi na wanke fuska na cire eyelashes da

nails

ɗ

ina gashi a banza bata bani ko biyar ba mata sai makon bala'i"

"maganar aurenki ya kawo ta, nima zan so a zo ayi saboda na gaji da gani gani da ake yi min a

unguwar nan, ita kuma Hussaina a zaton ta banza ya fa

ɗ

i ne zata

ɗ

auka bata san ta daukawa

kanta wuta ba... Ai yadda uwata bata ta

ɓ

a kaunar nata uwar ba nima

ban ta

ɓ

a ƙaunarta ba

kuma ita ma haka da tana ƙaunata da bata barni nan cikin wahalar talauci ba"

Haka suka dinga tattauna yadda za su ci arziki don mommy ta jima da tsaya musu a wuya

kaman kashin kifi, don ma saleem mutumin kirki ne mai son zumunci

baya wata bai turo musu

wani abu ba amma ita kam bata tunawa da su sai in bukatarta ne ya tashi, ta watsar da dangin

tamkar kashi an

ɗ

auki Ƙawaye masu ku

ɗ

i an manna a jiki har kunyar nuna su take.

Sabreena dai da farko yarinya ce natsatsiya amma zaman

i ya zo mana da wani abu, iyaye ba

ruwansu bane yaro ya tsaya yayi karatun islama ko kar yayi, damuwarsu dai a nema ko ta wace

hanya, babu kwaba babu cikakkiyar tarbiya, tun tana dai yin abin saffa saffa yanzu babu wanda

bai san Sabreena 'yar karya ba,

barta da son karya yau wannan saurayi gobe wanchan don

tana da kyau kuma suna kashe mata amma dai ita ta riga ta saka saleem ne mijinta tunda

iyayenta suka kwadaita mata hakan a ganinsu duk samarin ta ba zata yi mai kudin saleem ba.

Ita kuwa mommy t

ana shiga mota tayi murmushi

"Gwara ka auri wacce ko kwanciya na ce tayi in bi ta kanta zata kwanta, wacce dole ku ha

ɗ

u ku

bi umarnina tare akan ka kwaso wacce zata raba ni da kai ko ta hanyar soyayyace kuwa bare

uwa uba asiri"

Daga haka ta ja motar ta

bar unguwar tana kwafa.

****

Afeefah kam suna shiga

ɗ

akin da Abeeha ta kaita ta tsaya tana karewa

ɗ

akin kallo,

ɗ

akin yayi

kyau kwarai kuma full furnished don kayan

ɗ

akin milk da gold a gyare yake kaman akwai

mutum ciki alhalin ba mai zama

ɗ

akin tu

nda mai dakin tayi aure.

"Feel free Afeefah ki yi wanka bari na sa a kawo miki abinci, in kin ci sai ki hau gado ki huta

ko?"

Ta kalleta sai taga murmushi take mata sa

ɓ

anin ranar da ta fara ha

ɗ

uwa da Samha ta tuna har

wanke bayi Samha tayi da sunan t

ana kyamarta don kawai ta shiga tayi alwala, murmushi ta

mayar mata tace

"Na gode"

"Mind not"

Ta fa

ɗ

a tana ficewa, a ƙasa Afeefah ta zauna tana dafe kanta da kaman zai fa

ɗ

i, ta fara tunanin

halin da Saleem ke ciki sai dai kuma tayi tunanin ba zai damu

sossai ba idan Ryan ya fa

ɗ

a

mishi tana gidan su, jiri sossai yake damunta a haka ta lalla

ɓ

a ta miƙe ta shige bayin, wanka

tayi tana raya a komai ma fa gaba da gabanta tana tunanin abubuwan bayi da ƙawa na gidansu

saleem ne ƙarshe bata san akwai irin wa

nnan ba, sai kuma ta fara tunanin kila suma akwai

wanda ya fi nasu shiyasa Allah ma da ya tashi bai yi yatsun hannu daidai ba kowa da

matsayinshi.

Amma me yasa kirkin waennan ya bambanta da waenchan Dukda waennan sun fi su dukiya?

Bata da amsar wanna

n tambaya ta wani

ɓ

angaren kuma tana da shi don uwa nagartaccciya da

suke dashi ya gama amsa mata komai, dafe da gini ta fito riga kawai ta saka ko abincin da aka

kawo mata ta fito ta samu shirye a babban tray bata iya ta bi ta kai ba ta hau gadon ta

du

kunkune, zazzabi ne ya saukar mata ciwon kai da jiri kuma suke contributing.

Kusan awa biyu tana cikin wannan yanayi tana ta hawaye, hawayen tunanin saleem bata san

itama tana jin wani abu a kanshi ba sai da suka rabu, ko babu komai shine mutum na fark

o da

ya bata dukkan kulawa da lokacin shi, ya nuna mata itama mutum ce kamar kowa, tana kukan

maraici da tsananin kewan iyaye saboda shi ne sila tun farko.

Knocking aka yi mata sai aka turo kofar da sallama aka shigo Abeeha ce

"Afeefah"

Ta ƙira suna

n tana zagayawa ta kanta, ganin halin da take ciki ya bata tsoro

"Subhallah! Baki da lafiya ne? Sannu bari na fa

ɗ

awa Mammi ta kira Ya Rayyan ya zo ya duba

ki"

Bata jira amsar Afeefah ba ta fice da sauri.

Ɗ

akin Mammi tayi ta shiga da sallama ta samu m

ammin ta idar da la'asar tana zaune ne kawai

tana lazimi a hankali.

"Mammi Ya Rayyan bai dawo ba? Ko za ki kira mana shi?"

"Me ya faru? Ke fa kin iya rudewa a karamin abu"

"Mammi wannan yarinya da kuka dawo tare Afeefah kin ji jikinta? Kaman wuta sai

kuka take yi

tana bukatar a duba ta ko mu tafi hospital?"

"Subhallah! Tashi mu je in ga jikin"

Har sun miƙe Mammi tace

"Taho min da wayata"

Taje ta

ɗ

auka a bedside suka fita, a ta babban parlorn nan suka yi sashen da take

ɗ

in wanda na

'yan matan b

iyu ne Jannah da tayi aure bai jima sossai ba sai Abeeha su suke rayuwa anan.

Suna shiga Mammi ta hau gadon da taimakon Abeeha suka

ɗ

aga Afeefar Mammi ta jinginata

da kafa

ɗ

arta tana yi mata sannu cikin kulawa, wannan dumi na jikinta da kulawar sai ya s

ake

karya zuciyar Afeefah tana tsoro! Tana tsananin tsoron su san tarihin ta suma su guje ta, tana

son wannan dumi da kauna a tare da ita in ba haka ba kila mutuwa zata yi kawai sai ta fi

hutawa, ta gaji haka zuciyarta ya fi glass tarwatsewa a yanzu hak

a.

"Kira min Yayanku"

Layin shi ta nemo a wayan mammin ta ƙira ringing na farko ya

ɗ

aga da sallama.

"Mammi jikin ne?"

"No Saraki! Na ma ji ƙarfin jikin ka san abin kaman tashin aljannu yanzu sauƙi anjima babu

sauƙi sai na Allah, ya jikin saleem

ɗ

in?

"

Ya amsa cikin muryarshin nan

"Ya ji sauƙi though he's still on admission, amma komai zai daidaita in shaa Allah"

"Toh Allah ya bashi lafiya, ina so ka zo ka duba Afeefah fa ashe itama bata jin daa

ɗ

i jikin nan

rau sai kuka take"

Shiru yayi for second

s kan yace

"Mammi bai wuci yunwa ba and stress she should just eat nd get enough sleep"

"Ta ya mutum zai iya bacci with this temperature? Idan ba zaka zo ba in

ɗ

auki mayafi in kaita

asibiti"

Zaune ya miƙe daga kishingiden da yake a office nashi yana

wara ido, yaushe Mammi ta san

yarinyar nan da har take mishi irin maganan nan a kanta? Yamutsa fuska yayi ko dai da gaske

asirin take yiwa mutane da har ta asirce mishi Mamminshi?

"Ina zuwa"

Abin da ya fada kenan da kyar, Mammi ta kashe wayan Abeeha

tace

"Lallai Mammi kina so Ya Rayyan ya tsani yarinyar nan, tabbb he sound upset fa da yadda kika

mishi maganarta yo ko mune bamu da lafiya ba sai ya gama shan kamshin shi yake duba mu

ba, wani sa'in ba sai dai mu haƙura mu tafi asibiti ba ma"

"Abe

eha yarinyar nan haka kawai nake jin she gets special place in my heart, kin san taimakon

da tayi min?"

Nan Mammi ta shiga bata labarin abin da Afeefah tayi mata

"Mammi wlh har Naji ina sonta sossai nima, to ina 'yan gidansu ina parents

ɗ

inta?"

"Ina ga

sun yi magana da Saraki while i was unconcious don shi ya ce min bata da kowa"

Afeefah dai na jinsu, tunda Mammi ta kira Rayyan tsoro ya rufeta, gashi ya ji haushin yadda

mamanshi ta mishi magana a kanta kar ya zo ma yayi mata allurar da baƙar mugunta i

ta dai da

an barta kawai.

Suna

ɗ

akin suna ta hira kadan kadan don Abeeha bata son zama baki shiru har Afeefah na

mamaki kaman ba ƙanwar Rayyan da magana ke mishi wahala ba, ita ma dai bata ga

kamanninsu ba sai dai Abeehar kyakyawa ce kuma ta fi Mimmi

haske amma ba ta kai ko farcen

Rayyan ba, bata gama nazarin ba ya shigo

ɗ

akin hannunshi rike da karamar Red briefcase.

Dammm haka gabanta ya buga, ya kalli Mammi da har lokacin Afeefah ke kan kafa

ɗ

arta ya

wara kyawawan idanunshin nan kan ya ce

"Me w

annan? Mammi yaushe kika yi lafiyar daukar wata? Watan ma stranger?"

Da sauri Afeefah ta miƙe zaune jiri ya kwashe ta ta koma jikin gadon ta jingina idanunta a

lumshe zuciyarta na harbawa da tsoro.

"Haba Saraki ji yadda ka tsoratata?"

Ganin sossai ra

nshi bai mishi daa

ɗ

i ba yasa bata sake cewa komai ba, ya dubi Abeeha

"Wawuyar banza come on raka Mammi

ɗ

akinta she should be resting ba stressing kanta ba"

Tura baki tayi ya nufeta ta miƙe da gudu ta koma kusa da Mammi sai Harare Harare yake.

Mammi tayi

dariya

"Zan je in huta Saraki don Allah ka yi mata a hankali, she's suffering"

Ta dubi Abeeha

"kin ga kama ni mu tafi tunda overprotective Yayan naki ya kore mu"

In ta shi ne fa tafiya ma zai iya yi mata, itama kuma son da take mishi bata hada da kowa

ba,

kuma babu wanda ya kaita saninshi don ko kallon abu yayi ta san ma'anar kallon, Dukda

fuskarnan ya fi zama a ha

ɗ

e amma ita tana gane idan yana cikin farin ciki, damuwa ko bakin

ciki, yanzu haka ta karanci akwai 'yar damuwa a ranshi sannan har da ri

gima irin tashi don baya

so yaga tana fifita wani a kanshi, su Jannah kan ce Ya Rayyan idan ya samu wacce yake so

kamar rai za'a ga kishi kamar hauka.

Bayan fitan su

ɗ

akin ya zama shiru sai su biyu kawai hakan ya kara tsinka Afeefah.

"Kwanta"

Ta j

i muryarshi ya daki dodon kunnenta duk da ba da ƙarfi ko tsawa yayi maganan ba.

Da sauri ta kwantan tana kara jan bargo, hannunta dake kan cikinta kawai taji sassanyar tafin

hannunshi mai taushi ya kama babu shiri ta bu

ɗ

e idanunta sai suka fa

ɗ

a cikin n

ashi da shima a

lokacin ya kalleta...

****

Ta

ɓ

angaren Sulaiman yana ta gwada Layin Afeefah don ya ji ya jikinta har yamman ya kasa

samunta, ya ajiye kila network ne don haka ya cigaba da huldar gabanshi har Magrib baya

samunta, yana gama shirin a

sibiti ya nufi gidan don ya ji ko lafiya baya samunta haka bayan ya

isa suka gaisa da su mudi.

"Don Allah ko za ku dubo min Afeefah?"

Iliya ya ce

"Ai Afeefah bata gidan nan, ina zato ma ta barshi gaba

ɗ

aya don da akwati ta fita tun safe"

Gabanshi ne

ya fa

ɗ

i

"wani irin tafiya ba dawowa? An ta

ɓ

a tafiya haka babu shiri? Gida ta koma ne?"

Mudi yace

"Wallahi bamu sani ba amma dai kaman gidan dai ba lafiya dai, don Oga saleem

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login