Showing 63001 words to 66000 words out of 174924 words
bata
ji daa
ɗ
i ba kuma Bakinta babu taste
kwadayi take ji shine na ce ya je ya sayi kayan kwalam sai ya kai musu gidan ya kuma bata
kudin magani"
Mommy da kanta ya sake
ɗ
aurewa tamau ta zubawa Sabrina ido sabon salo wai gada a kotu
yaushe kuma aka fara ha
kan?
"Ah yayi kyau"
Abinda ta fa
ɗ
a kenan, Sabrina ta miƙe
"Bari na koma ciki"
Tana kai nan ta haura saman ta Barsu da tunanin me ke faruwa? Sai dai babu wanda ya je da
nisa saboda mommyn na mata uzuri kuma tana son ta da Saleem
ɗ
in sai suka kama wani
hirar
daban.
****
Yau sunday tun safe Afeefah ke tare da Mammi, hira suke yi kaman 'ya da uwa kafafun
Mammin na kan cinyar Afeefah tana
ɗ
an matsa mata take cewa
"Mammi yau ƙafafunki sun kumbura dama yana miki haka?"
"Yana yi Afeefah, ni kam me ba
na gani ne? Yau kam ma na tashi jikin sai a hankali ai ni ka
ɗ
ai
na san me nake ji"
Tayi maganan da 'yar haki tana kishingida.
"Sannu! Ko zaki ƙara magani?"
"Kayya bar zancen maganin nan Afeefah, je ki kira min Yayanku nayi ta gwada layinshi bana
samu
tun bayan asuba da ya shigo nan muka gaisa ban sake ganinshi ba"
Idanu ta
ɗ
an waro gabanta na fa
ɗ
uwa, Dukda ta san ta inda Sashenshi yake amma bata ta
ɓ
a
gigin shiga ba to me zai kai ta? Yanzu
ɗ
in ma jiki a sabule ta miƙe ta fice daga
ɗ
akin, Abeeha
ba
ta nan tun safe taje gidan jiddah za ta raka ta asibiti wai bata jin daa
ɗ
i da ko ita zata iya zuwa
amma ita har yanzu ganinta baƙuwa a gidan take, ko ba ma haka ba ina zata iya da wannan da
ba'a mishi gwanintar? Mutum sai fa
ɗ
in rai da masifa... Da kyar t
a
ɗ
aga hannu tayi knocking
kofan parlorn sai dai shiru babu amsa, ta sake yin knocking karo na biyu nan ma shiru, a
hankali ta tura kofar da sallama a Bakinta ta shiga yana kishindige very relaxed a cikin kujera,
parlorn da hasken shi ba sosai chan ch
an ba sai tashin kamshi yake, kaman waya yake yi
amma ba da wayar da ta saba ganinshi dashi ba gabanshi system ne shima a kunne kaman dai
aiki yake yi ya tsaya amsa wayar.
Daga
ɗ
an nesa ta tsaya kanta a ƙasa tana jin yadda yake magana wane wani sarki,
murmushi
tayi a chan ƙasan ranta take raya dole Mammi ta kira shi Saraki don shi komai nashi ya fi yanayi
da jinin sarauta, bayan ya gama wayan ya
ɗ
an kalleta ba tare da ya ce komai ba ya
ɗ
auke
idanu itama jin shiru ya sa ta
ɗ
ago ganin ya gama wayan ta
ɗ
an ƙara taku biyu sai ta rasa me
za ta ce.
Da kyar ta iya ha
ɗ
a kalmar sunanshi akan lips
ɗ
inta
"Yaya Saraki..."
Ɗ
agowa da yayi ya kalleta ya sa maganar datsewa, bai san ya
ɗ
ago
ɗ
in ba don yadda ta kira
sunan sossai ya dake shi, bayan Mammi bai yar
da ya ji sunan bakin kowa ba amma jinshi a
Bakinta sai ya rasa me yake ji ma, haushi ne ko takaici ko bacin rai? Tsam ya miƙe ya nufo ta.
Idanu ta shiga zarewa takunshi na tafiya da bugun zuciyarta har ya matso dab da ita yace
"Maimaita abin da kika c
e?"
Shiru tayi ta kasa magana idanunta da suka yi raurau alamun kuka ko wani lokaci ta
ɗ
auke
daga kanshi jikinta na tsuma ta ciki, kusan seconds hu
ɗ
u kan ya ce
"Allah ya so ki, da kin maimaita sai na fasa miki baki ke Mammi ce da za ki kira ni Saraki?
Wani
Yaya Saraki...!"
Ya sake maimaitawa yana
ɗ
an harararta.
"Me?"
Ya fa
ɗ
a yana dan gyara tsayuwa idanunshi tsamm a tsaye a kanta ko a jikinshi.
"Yaya..."
Wlh sai ta kasa cewa Rayyan
ɗ
in tayi tsai tsammm sai ma ta fasa kiran sunan da
ɗ
an saurin
b
aki tace
"Mammi ce wai ka je!"
Ta juya za ta fice yace
"Tsaya!"
"Ba ni da suna ne? Ko da gini kike magana?"
"Innalillahi wainna ilaihi rajiun..."
Ta fa
ɗ
a kaman za tayi kuka chan ƙasa, sarai ya ji ta
"Ga musiba tsaye gabanki ko?"
Girgiza kai tayi, t
saki ya ja yace
"Bar nan"
Da sauri ta fice.
Sai da ta ganta tsakiyar babban parlor kan ta dafe kirjinta tana sauƙe numfashi, Rayyan na son
kasheta da ranta, yaushe ya iya ma dogon magana haka bata sani ba, shi da komai ko oho ne
me yasa zai saka ta
a gaba yayi ta razana ta!
Jiki a sabule ta ƙarasa wurin Mammi
"Wai yana zuwa"
Zama tayi kawai bata sake cewa komai ba, mintuna basu wuci uku ba sai gashi gaban Mammin
kawai ya ƙarasa ya fara ta
ɓ
a temperature
ɗ
inta, numfashinta baya fita yadda ya kama
ta
hankalinshi tashi yayi, a take yace su tafi asibiti duk yadda Mammin za ta ƙi ya nace ya dubi
Afeefah yace ta
ɗ
auko mata mayafi, da sauri taje ta
ɗ
auko duk sai ta shiga damuwa ganin
yadda hankalinshi ya tashi, kuma dai a fili Mammin bata yi tsananin
da ya kamata ya
ɗ
aga
hankalin nashi haka ba, bata zauna ba itama gyalen da ta
ɗ
aura a kanta na Jersey ta warware
ta yafa akan doguwar rigar atamphar dake jikinta ta bi bayansu, a gaba ya saka mammin ta
bu
ɗ
e baya ta shiga suka fice daga gidan.
Tafiyar
mintuna ashirin ya kai su asibitin shi ya sake kama mammin suka yi inda za'a duba ta
don ya riga yayi call, tuni suka kar
ɓ
eta don a yi mata gwaje gwaje a tabbatar da babu abin da
ya sake tsananta ko chanzawa.
A reception ta zauna idanunta na kan yats
un ta sai adu'ar samun lafiya take yiwa Mammi mata
mai kirki da mutunci, macen da ta zame mata uwa kuma garkuwa a yanzu.
"Afeefah...!"
Da
ɗ
an karfi ta ji an kira sunanta har bata san ta
ɗ
ago a razane ba sai...
🖤
Gureenjoh
🖤
HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)
Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)
Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh
*FREE BOOK*
*25*
Sulaiman kaman zai kama hannunta haka ya tsaya gabanta yana kallonta.
"Da gaske ke ce? Ashe zan sake gan
inki Afeefah? Ina kika shiga? Kin san irin neman da na
miki?"
Idanunta na sauƙa kanshi ta miƙe tsaye, ganin irin kusancin su ya sa ta
ɗ
an yi taku biyu baya
fuskarta a sake tace
"Ina nan Dr. Allah ya ha
ɗ
a ni da mutanen kirki"
"Afeefah me yasa ba ki z
o office na ba? Me yasa ba ki neme ni ba da mahaifiyar saleem ta kore
ki?"
Idanunta ne suka cika taf da kwallah a hankali tace
"Ban san inda zan sameka bane ban san sunan asibitin ku ba ko in ce ban riƙe ba, ko ma na
riƙe ba ni da ko biyar da zan hau a
bin hawa in ce a kawo ni"
Idanu ya
ɗ
an runtse ka
ɗ
an ya bu
ɗ
e da sauri sai ya ga kaman za ta iya
ɓ
ace mishi any moment
"Ina kika shiga to? Waye ya taimake ki?"
"Na ha
ɗ
u da mutanen kirki sun tallafeni daidai lokacin da na buƙata kuma suna riƙe ni tamkar
ɗ
aya daga cikinsu yanzu haka ina makaranta"
"Alhamdulillah!"
Zama yayi saboda a lokaci
ɗ
aya daa
ɗ
i da baƙin ciki duk suka ha
ɗ
u mishi, itama ta zauna a
hankali ya ce
"Afeefah har Dutsen-wai na je nemanki"
Da sauri ta
ɗ
ago ido suka ha
ɗ
a idanu ya gya
ɗ
a mata kai alamun tabbaci.
"Gidan kawu ka je?"
Kai ya gya
ɗ
a cikin nuna damuwa ya ce
"Abin da muka tarar ba karamin tsoro ya bamu ba Afeefah, ban so ba, ban san hakan zai
kasance ba da ban yi ganganci da kuskuren tafiya da manya na ba"
A lokaci daya
ta zama very confused sun je gidan kawu? Me suka tarar? Me yasa yaje da
wasu?.
"ko da ban furta miki ba kin dai san Sonki nake ko Afeefah?"
Lumshe ido tayi kalamar na sauka mata wani iri a zuciya.
"A lokacin da na samu labarin tafiyar ki i was very
disturbed na
ɗ
auka chan gida za ki koma, ko
da na koma gida na samu mahaifiyata da labarin ban gama bata ba Abba ya shigo ya ji zancen,
dama ya matsu kuma da maganan aurena dole ya ha
ɗ
a ni da Yayyenshi kuma ya kafa hujja ne
da cewa a musulunce ma bai ha
latta namiji ya fara taran mace ba tare da sanin iyayenta ba..
Dole ta sa muka tafi tare da su ba don na so ba"
Hawaye ne ya zubo mata a kan fuska ta
ɗ
an yi murmushi mai yanayi da wani ciwo a ƙasan rai
ta ce
"Sun ji kunya ko? Na tabbatar ba su amince
maka ba kuma ba za su ta
ɓ
a amince maka ba..! Ka
yi haƙuri, da na san za ka aikata hakan da ni da kaina na fa
ɗ
a maka wacece ni kafin ma ka je"
Ya
ɗ
an ha
ɗ
iye wani abu mai ciwo a hankali yace
"Afeefah sun yanke min hukunci mai girma a yanzu haka ina da
aure, an
ɗ
aura min aure last
week saturday amma har yanzu zuciyata ke take so, ke take marararin rayuwa da ba wata ba.
Na haƙura na kar
ɓ
i auren ne saboda ban san inda zan ganki ba ban san inda zan sameki ba, a
ina ne gidan da kika koma? Idan kin ga da
takura za ki iya dawowa wurin Umma na tabbatar ita
me riƙe ki ce tamkar
ɗ
iyar da zata haifa a cikinta"
Rayyan ne ya fito sai idanunshi ya fa
ɗ
a kan su, a kan hawayen dake bin ƙuncin ta ya
ɗ
an tsayar
da idanun kan ya
ɗ
auke kai ya zo ya wuce su kaman ba
i gane su waye ba, Afeefah da suka
ha
ɗ
a ido ta sa hannu ta share hawayen fuskarta ta dubi Sulaiman
"Zan tambayi Mammi zan zo in gaishe Da Umma! Amma batun soyayya don Allah ka ajiye shi a
gefe Dr. Kai fa ka gayamin irin abubuwan da Kawu ya muku na ba da
kunya, taya za ka yi
convincing iyayenka su sake komawa irin gidan chan?"
"Zan iya Afeefah kawai ki ba ni dama!"
Ta girgiza kai
"Aurenka fa?"
Zai yi magana ta ce
"Ka yi haƙuri Dr. Yanzu ba lokacin wannan maganan bane marar lafiya muka kawo"
Shi
gowar Abeeha da Jannah ne ya sa ta ƙarasa share fuskarta ta ƙirƙiro murmushi ta saka,
suka ƙaraso kusa da ita
"Afeefah ya jikin Mammin?"
Ta ce
"Da sauƙi sossai amma tunda Ya Saraki ya shiga da ita ba'a fito da ita ba"
"Amma Yaya Rayyan
ɗ
in yanzu muka
wuce shi a waje yana waya"
"Eh shi kadai ne ya fito"
Gaisawa suka yi da Dr. Sulaiman yana mamakin jin ana ambaton Rayyan, gidan su Rayyan ta
koma?
"Afeefah ko zan iya samun Layin da zan yi magana da ke?"
Ya fa
ɗ
a yana kallonta, kallonta Abeeha tayi s
ai ta
ɗ
an yi murmushi tace mata
"Dr. Sulaiman kenan!"
Shima ta juya tace
"Yayyena ne Addah jannah da Adda Abeeha"
Murmushi yayi lallai Afeefah ta samu wurin zama idan har ta sake da ahalin haka sun zama
tamkar jininta ya tabbata ba zata iya barin su t
a dawo wurin ummanshi ba yadda ya ci buri.
"Dr bamu natsu ba har yau bamu samu mun je mun sayi waya ba, bari na baka layina za ku iya
dinga gaisawa kan ta samu nata"
Godiya sossai yayiwa Abeehar, ta bashi contact
ɗ
inta ya tafi da sauri ta juyi wurin A
feefah tana
murmushi sai ta ga damuwa a kan fuskarta, dafa kafa
ɗ
arta tayi
"Ya dai?"
"Adda wai Shima aure yayi last week saturday"
Duk sun ji maganar wani iri amma sai suka dinga nuna mata babu komai kila ba rabonta bane
ko kuma Allah ya kaddara za ta
zama matarshi ta biyu bata san ta cewa Abeeha ba
"A yaushe kenan? Aure last week Adda Abeeha kina tunanin ko shekara daya ne zata amince
ya mata kishiya a kusa haka?"
"Duk ba mu san tsarin Allah ba, mu yi Adu'a kawai duk abinda ya kaddara daidai ne"
Ta gamsu amma har lokacin ranta na suya da abinda kawu ya aikata, kenan akwai
ɗ
an sunnar
da zai aureta a duniya kenan? Waye zai yarda
ɗ
an shi ya auri irin ta matukar za su bincika asali
da tushenta?
Bata san Rayyan ya dawo ya wuce ba chan sai ga shi
sun fito da Mammi, duk Miƙewa suka yi
suna mata sannu tayi murmushi
"Duk rigimar Saraki ne amma jikin nan bai kai zuwa Asibiti ba, Jannah ya jikin naki?"
"Da sauƙi Mammi, sannu Allah ya baki lafiya"
Ta gya
ɗ
a kai.
Idanunta ta kai kan Afeefah dake ta m
urmushin yake
"Afeefah kina lafiya? Na ga damuwa a fuskarki"
"Babu komai Mammi sannu da jiki"
Kai ta gya
ɗ
a ba wai don ta yarda ba suka nufi mota, ƙin shiga motar Rayyan tayi don wlh tsoron
ko motsi take a gabanshi, motar Jannah ta tafi suka ha
ɗ
u su uku
suna hirarsu har gida.
A babban parlor suka yi masauki don Rayyan ya riga su isa kuma ya shigar da Mammi ciki ko
da ya fito a babban parlorn ya tsaya yana nuna su da yatsa
"Ba ku parrots ba? To in ga watan ku ta shiga ciki tana damunta da surutu ko w
ata taje tana
saka ta gaba da kukan banza ku ga abin da zai faru"
Yana kai nan ya wuce abin shi basu motsa ba sai da ya
ɓ
ace Abeeha da Jannah suka tafa suna
sheke wa da dariya, Afeefah na murmushi.
"Mutum yayi ta muzurai kaman a filin daga yake"
J
annah ta fa
ɗ
a, Abeeha tace
"Ai ke baki ganin komai tunda yanzu kin bar gidan nan da sauƙin ki"
Jannah ta girgiza kai
"Kema kin san babu wani sauƙi wlh sai dai in ban yi wani abin ba Ya Rayyan bai game shi ba ya
je har gidan auren nawa ya zane ni tsaff"
Ita dai Afeefah bata ce komai ba idanunshi kawai take gani, a hankali ta
ɗ
an yi murmushi tana
girgiza kai.
Jannah bata tafi ba sai dare, sun sha hira sun ci sun sha, kuma sai da suka cika Mammin da
surutu don yana fita daga gidan suka yi
ɗ
akin suna
bata labarin gargadinshi tana dariya ta dubi
Afeefah
"Afeefah ke ce me kukan banza kenan? Me aka yi miki za ki zo ki min kukan?"
"Ba ayi komai ba fa Mammi"
"Afeefah ki fa
ɗ
a min damuwarki wlh ina hangar damuwa a tattare da ke"
Kanta ta duƙar Mammi ita
uwa ce, uwar ma ta wannan baudadden mutum ai dole ta san
expression na kowa.
Abeeha tace
"Mammi Dr. Sulaiman yayi aure shima ashe"
Mammi ta kalli Abeeha kan ta kalli Afeefah tace
"Auren ne ya dame ki
ɗ
iyata? Kin ga fa duk abin da Allah ya hanaka ba
rabonka bane wanda
kika ga kin samu shi ne rabon ki, in shaa Allahu za ki samu miji na nunawa sa'a"
A hankali tace
"Mammi ba auren shi bane damuwata"
"Toh menene Afeefah?"
"Mammi bana tunanin zan auru, Musulunci ya yarda a auri mace don kyaunta, dukiy
arta ko
nasabarta, sannan bincike a aure kaman dole ne a musulunci akwai dangi na ƙwarai da za su je
bincike a kaina su yarda su bar
ɗ
an su ya aureni? Mammi kin ji abinda su Sulaiman suka samu
kawu suna yi a kan layi? Kin ji abinda aka fada musu a kaina
daga shigar su kauyenmu?"
Hawaye ne ya tsinke mata ta fashe da kuka tana jin ciwon Ta
ɓ
on ta da bata tunani har Abada
zai gogu.
Jannah da Abeeha har sun fara tayata hawaye don idan ka ji yadda take maganan za ka san
abin na mata ciwo kwarai da gaske.
.
"Afeefah zo nan"
Mammi ta ƙirata, Miƙewa tayi ta isa kusa da ita Mammin ta
ɗ
ora ta akan kafa
ɗ
arta tana shafa
mata kai.
"in shaa Allahu Afeefah sai kin auri mijin da kowa sai ya ji sha'awar kasancewa ke, nagartaccen
namiji kuma mai tarin ilimi da b
aiwa na musamman, kawunki ko mutanen garinku ba su isa sun
shafe abin da Allah ya rubuta ba, ko kin manta Allah da kanshi ya fa
ɗ
a mana yana fitar da
mummuna cikin kyakyawa ya kuma fitar da kyakyawa cikin mummuna? Ba fa a suffa ko sura
ake magana ba ana
magana ne akan hali da
ɗ
abi'a. To ki sa a ranki mijin da Allah ya za
ɓ
a miki
yana nan kuma idan lokaci yayi za ki aure shi ba makawa kar ki wani damu kanki kin ji?"
Kai ta gya
ɗ
a cike da gamsuwa
"Na gode Mammi"
"na ƙara ji sai na Buge bakin godiyar"
M
urmushi duk suka yi don da wasa