Showing 45001 words to 48000 words out of 174924 words

Chapter 16 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete

ya kan ce ai duk

uzurin da mutum ke yi in ya zo ya ga na farko

zai bi ba sai ka ta jera kira kaman marar aikin yi ba, a kira na uku saleem ya

ɗ

aga sai dai ya

kasa magana.

"Saleem are you Okay? Whats wrong with ur voice?"

Saleem ya kasa magana don shi ka

ɗ

ai ya san me

yake ji, Ryan bai ta

ɓ

a jin Muryar abokin nashi

a haka ba, dole ya nemi wuri yayi parking

"Saleem Mommy ce?"

Yayi uttering

"Uhmm Ryan Mommy ta kori Afeefah ban san wani irin hali za ta fa

ɗ

a ba, mommy tayi

alkawarin tsine min na sake ko da magana da Afe

efah ne bare yunkurin taimako aure ko

soyayya, she's too young Ryan she's too young! Na san tana chan all alone, scared and

disturbed idan wani abu ya same ta fa? Its all my fault da na fara son ta Its my fault..."

Hawayen da yake yi ne ya sa ya datse

lips

ɗ

in shi da ƙarfi sai kawai ya katse wayan.

Kunna motar rayann yayi yana jin wani abu a ƙasan ranshi, tausayin Saleem ya rufe shi ha

ɗ

e

da damuwan jin halin da yake ciki bai ta

ɓ

a jin abokin shin haka ba, saleem da ko ha

ɗ

e rai baya

yi. Fuskarta yak

e gani a idanunshi ashe kallon taimako take mishi, steering ya

ɗ

an buga da tafin

hannunshi yana zagayowa inda ya barta sai dai neman duniya bai ganta ba, har parking yayi ya

sauƙa yana takawa da kafa ya zazzaga bata nan. Bakinshi ya

ɗ

an ta

ɓ

e ka

ɗ

an yana s

hirin

juyawa wayanshi yayi ringing.

Zarowa yayi sai ya ga Driver

ɗ

in Mamminshi ne, dagawa yayi

"Ado ya aka yi?"

Ya fitar da maganan yana lumshe ido sam ba zaka san yana da damuwa ba ko hankalinshi ya

ɗ

an tashi don fuskar bai nuna ba ko da wasa.

"Og

a akwai matsala ne, Hajiya ce!"

Tuni ya ware idanun a take suka sauya ya fara nufar motanshi yana ji Ado na mishi bayani wai

ya kaita sayayya kuma yayi ta jira bata fito ba ya shiga ciki kuma yayi neman duniya bai sameta

ba.

"A ina ne?"

"Galaxy mall"

Yana kusa da wurin ƙarasa wa kawai yayi

"Ka ƙirata?"

Ya jefawa Ado tambayar Ado yayi saurin duƙar da kanshi don ya san fushin Rayyan a take sai

ya haukace, idanunshi sun yi mishi kwarjinin da ba zai iya kallon cikinsu ba

"Ban fito da waya ba"

Wani ir

in kallo ya watsa mishi lip

ɗ

in shi ma sun yi nauyin buduwa bare su sake furta ko da

kalmar A.

Wayanshi kawai yake dannawa ya shiga ƙiran layinta sai dai ringing na duniya ba'a

ɗ

aga ba,

tracker ya shiga na Find my Iphone tuni ya ga location da take, a

maimakon hankalinshi ya

kwanta sai hankalinshi ya sake tashi ba za ka sani ba amma in ka ƙura mishi ido zaka ga

hannayenshi har rawa suke idan kuma ka ta

ɓ

a za ka ji sun yi sanyi tamkar ƙanƙara to baya

cikin lafiya kenan.

Mota kawai ya shiga ya ja ta

fiyar mintuna goma ya isar da shi asibitin yayi rough parking ya

sauƙa ya nufi ciki, a gaban nurses station ya tsaya

"An kawo wata elderly woman yanzu! Where is she?"

Da

ɗ

an karfi yayi maganan don ya ga mace

ɗ

aya ce kawai ta mayar da hankali kanshi tsaw

ar

da yayi ya sa duk suka juyo, kofan emergency kawai ta nuna mishi ya nufi wurin kawai ya tura

ya shiga.

"Excuse you! Baka san ba'a shiga nan bane?"

Id card

ɗ

in shi ya fitar ya nuna musu idanunshi na kan Mammi da suke ta ƙoƙari wurin ganin

sun ce

ceta ya furta a hankali

"The patient is experiencing end-stage renal disease(ESRD) nd she's diabetic i hope ba ku yi

kuskuren komai a kanta ba"

Ja da baya wanda ke rike da drip yayi don ba ruwan masu sugar bane, Id card

ɗ

inshi kuma ya

tabbatar musu da

waye shi. A tare da shi aka cigaba da ƙoƙarin ceton Mammin kusan awa

ɗ

aya

da wani abu kan suka fara fitowa aka barshi shi ka

ɗ

ai.

A kan kujera ya zauna ya sa hannu ya riƙe nata

ɗ

aya ya gimtse a duka hannunshi biyu ya

ɗ

ora

goshinshi a kai yana jin jinin

shi na cigaba da tsitstsinkewa rauni mai girma ne da ba zaka

ɗ

auka

irin shi mai dakakkiyar zuciya zai nuna ba bayyane a fuskar shi da ma idanunshi, ƙiran sallah ne

ya sa ya

ɗ

ago a hankali ya zuba mata idanu sama da mintuna uku kan ya mayar da hannun a

h

ankali ya ajiye mata ya miƙe ya fito Fuskarnan babu

ɗ

igon walwala, a kan trolley idanunshi

suka fara sauƙa ya

ɗ

an kalli Ado da ke maƙure gefe ka

ɗ

an kaman zai yi magana kuma sai ya

fasa yayi gaba, sallah yaje yayi bayan ya idar ya dawo yana shigowa recept

ion

ɗ

in tana

ɗ

agowa

suka ha

ɗ

a idanu, handbag

ɗ

in hannunta ya

ɗ

an kalla kan ya nufeta.

Yana matsowa dukar zuciyarta na ƙaruwa gabanta sai dukan uku uku yake tamkar za ta rasa

numfashinta take ji don bai daina kallonta ba kuma bai daina nufarta ba kamsh

inshi ya riga shi

isa, ko kan ya iso aka ƙira shi

"Sir the patient, ta farka"

Numfashi ka

ɗ

an ya sauƙe ya juya ya nufi

ɗ

akin, bata san ta kama numfashi ba sai da ya

ɓ

ace

mata taji tana kokarin mutuwa ta sake shi da ƙarfi tana dafe kirjinta, Allah ya gan

i tsoron shi

take bata sani ba ko tun ihun da yayi mata ne tayi developing wannan tsoro ko yaya amma

muddin ya sauƙe ido a kanta sai ta ji wani tension na building inside her.

Idanu kawai ya zuba mata ta

ɗ

ago ido ta kalleshi cikin ƙarfin hali ta sakar

mishi murmushi tare

da miƙa mishi hannunta, ya taka a hankali yaje ya kama yana zama

"Mammi..."

Sai yayi shiru ta sake yin murmushi mai kyau

"Saraki na ji sauƙi ka kwantar da hankalinka, sannan am sorry na ji ina son

ɗ

an shan iska ne ya

sa na fita no

t knowing hakan zai faru am sorry na

ɗ

aga maka hankali"

"Mimmi stop it please, am sorry i wasn't there to take you out myself da kin fa

ɗ

a min zan bar

duk abin da nake zan zo na kai ki na kula da ke har mu koma, Its my fault da nake emphasizing

akan zama

n gidan am sorry you get bored"

Hannunshi ta

ɗ

an matse tana murmushi har lokacin,

ɗ

ago ta yayi ya bu

ɗ

e ruwa ya bata ta kar

ɓ

a

babu musu ta sha sossai kuwa don masu ciwon su na buƙatar enough ruwa a jiki.

Basu wani jima ba suka fito yana riƙe da ita,

har lokacin in har ka san shi sosai za ka hangi

akwai damuwa a fuskar shi, Afeefah da har lokacin tana zaune a wurin tayi saurin Miƙewa ganin

su tare, dama ya san matar?

Menene alaƙarsu? Ta ya aka yi ya san tana nan? Su ne tambayar da ta tsaya yi tana d

aga

tsaye tana kallon su.

Idanun Mammi ne ya kai kanta, sai ta dakata tana tunani ga jakanta dai hannun stranger a

hankali take tuna abin da ya faru yarinyar ce ta taimaketa, ta yi mamaki ƙwarai ganin yarinyar

har lokacin kuma riƙe da jakanta da alam

a ko ajiye shi bata yi ba, tana tuna kalaman yarinyar

na ban haƙuri a sadda ta

ɗ

auki

ɗ

ari biyar ciki.

"Saraki wanchan yarinyar ita ta taimakeni ta kawo ni nan, da ban san me zai faru ba"

Kaman bai fahimta ba ya sake kallon Afeefah, chan ƙasan ranshi ya

ji daa

ɗ

i kuma ta samu wani

ƙ

ima a idanunshi saboda duk wadda ya kaunaci Mammi ko da bai kaunaceshi ba shi ya bashi

daraja na musamman, sai dai har lokacin fuskar shi bai nuna ba sai nufanta da Mammin ta sa

suka yi, ita abin da ya ka

ɗ

a ta ma tahowarsu ta

re, ita dai ta rasa wannan irin razani da take

shiga da kwarjinin wannan bawan Allahn, ko da suka tsaya gabanta sai ta ga ya cike wurin

gaba

ɗ

aya, kuma kallonta yake don Mammi ta sake shi ta kama hannunta.

"Ɗiyata yaya Sunanki?"

"Sunana Afeefah, Aunty

ya jikin ina fata komai lafiya?"

Tayi maganan kaman mai tsoron wani abu zai kama ta

"Alhamdulillah Afeefah, na gode ƙwarai da kyakyawar tunanin ki ba kowa ne zai iya irin

taimakon da kika yi min ba, Allah ya saka da alkhairi"

Afeefah tayi murmushi

"B

abu komai Aunty, ga jakarki ki yi haƙuri na cire

ɗ

ari biyar a ciki mun hau adaidaita saboda ba

ni da ko biyar"

Murmushi Mammi ta saki ta

ɗ

an kalli Rayyan da bai ce komai ba ya zuwa yanzu ya kawar da

kai daga kallonta sai dai yana sauraren su.

"Gaskiy

a samun irin ki a wannan zamani sai an tona"

Idan ta tafi da jakar nan ba karamin abu za ta samu ba don bata tantama har zobunan

gwagwalanta suna ciki amma bata ko bu

ɗ

e ba bare tayi tunanin yi mata sata, hakan ya matuƙar

burgeta.

"Saraki mu kai ta gi

da ko? Ina so in ga gidansu in yi ma iyayenta godiya kuma in basu hakurin

rashin ganinta kan lokaci"

Ta kalleshi shima ita ya kalla bakinshi ne yayi mishi nauyi, kuma ba ya son dogon bayani sai ya

kalli Afeefar da kanta ke ƙasa kaman daga sama ta ji ya

ce

"Kina da gida?"

Yayi maganan yana

ɗ

age gira

ɗ

aya.

Mammi ta Harare shi

"Wani irin tambaya ne wannan akwai wanda ya fa

ɗ

o daga sama ne?"

Ita dai tambayar ya zo mata wani iri sai hawaye suka cika idanunta a lokacin ta tuna ashe bata

da inda za ta

je, da alamu kuma ya sani don maganar shin ya fi yi mata yanayi da gatse, a

hankali ta kalli Mammi

"ba sai kun kaini gida ba Aunty, kina bukatar hutu saboda jikinki daga nan zan koma da kaina"

Tayi saurin juyawa amma duk da haka ya ga hawayen da ya

silalo mata, Ado ya kalla

"Ɗauki akwatin nan mu tafi"

Yana kai nan ya fara kokarin kama mammin

"She has No where to go, for now za mu tafi tare"

Cike da tausayi Mammi take kallonta, so take ta ji karin bayani me ya sa bata da inda zata je?

Ina dan

gin ta in bata da iyaye? Amma sanin duk ba yanzu bane lokacin maganar ta saki

Rayyan ta riƙo hannun Afeefar galala yayi yana kallonta ko ta tsaya don ta san rigimar shi, ha

ɗ

e

fuska yayi sossai ya biyo bayansu.

Sanin halinshi ya sa Mammi ta zauna gaba

Afeefah ta shiga baya, ya ja motar a hankali ya fita

daga asibitin, Ado ma ya bi bayanshi har yanzu zuciyarshi bai dawo daidai ba yana tantamar ko

Rayyan ya barshi ko sai ya

ɗ

auki mataki a kanshi don abin da duk ya shafi Mammi baya wasa

da shi sam kaman

yadda ita ma bata da kaman Rayyan a duniyarta.

Shiru motar yayi don Mammin na buƙatar hutu so ganin ma kaman ta gaji da zaman ya nemi

wuri yayi parking, ya

ɗ

an koma baya ta yadda ya sake birkita Afeefah dake zaune saitin kujeran

shi ya sa hannu ya kw

antar da seat

ɗ

in mammin a hankali, ta bu

ɗ

e ido ta kalleshi ta

ɗ

an yi

murmushi kawai ta sake lumshe ido ya furta

"Sannu"

Cikin tsantsar kulawa, sai kallonsu Afeefah take yi. A iya zaman nan ta fahimci matar tana da

matuƙar muhimmanci a rayuwarshi Dukda

bata ga kama ba don matar baƙa ce kaman ita shi

kuwa farin shi har ya

ɓ

aci, ba zaka ta

ɓ

a cewa bai hada dangi da Larabawa ba barin ma

kasumba da gemun da ya ajiye

ɗ

an daidai da shi baƙi sidik.

Motsin kirki bata iya yi kamshin motar har yana hawa mata

kai a haka suka isa wani tsararren

unguwa shiru ne unguwar kaman ba titin da suka baro ke

ɗ

auke da hayaniya da jama'a ba, nan

ɗ

in gidajen manya manya ne, sai dai ka hangi su dawisu da su jimina a gidajen da gininsu ma

na zamani ne, gaban ko wani gida ku

ma akwai securities zaune kusan kowanne sanye da

uniform ko yellow ko blue, a hankali ya gangara gaban wani golden gate mai girma fuskar sai

sheki take horn yayi, sai gashi an leƙo wannan

ɗ

in ma na sanye da blue riga da bakin wando,

Gaisuwa ya shiga miƙ

awa Ogan nasu ya

ɗ

aga mishi hannu kawai don Window na sauƙe

saboda rashin Ac. Tamfatsetsen gida ne don yayi na su Saleem sau uku ko biyu da rabi, gidan

tamkar ginin sarauta saboda fari ne kal an mishi ado da golden paint har kwanon golden Color

ne, hara

bar na shimfide da interlocks

ɗ

auke da shukoki masu tsananin kyau da

ɗ

aukar ido,

Dukda akwai parking lots har uku jere da motocin alfarma bai yi parking a ciki ba sai da ya je

dab kofar shiga yayi parking ya sauƙa ya zagaya ya bu

ɗ

ewa Mammin kofa.

Ita

dai Afeefah na ta mamaki don bata zata akwai wanda wannan mai zafin ran ya dauka da

muhimmanci ba haka, bata ta

ɓ

a zaton zai iya bu

ɗ

ewa wata macen kofa ba kila dai

mahaifiyarshi ce, kila kuma kamannin mahaifinshi yayi shiyasa basa kama ko ta wani

ɓ

angare.

"Afeefah sauƙo mana kin zauna ciki"

Ta fa

ɗ

a a hankali, bu

ɗ

e murfin tayi ta sauƙa tana jin kanta dake sara mata na ƙaruwa saboda

tsabar kukan da tayi yau, kunyar hijabin jikinta take don onion colour ne kuma duk gaban da ya

jike da hawaye ya bushe

sai yayi wani jirwaye jirwaye,

A baya ta bi su har suka shiga cikin tsararren parlorn mai girman gaske sanyi ne ke ratsa ko ina

ga kamshi, parlorn kal kal kaman a zuba maka abinci a ƙasa ka ci komai na parlorn royals ne

golden and milk, tana kuranta kya

un gidan su saleem wannan gida ya fi nasu tsaruwa nesa ba

kusa ba.

A cikin kujera suka samu wata budurwa ganin Mammi ya sa ta tashi da gudu ta nufeta sai dai

hararar da Ryan ya sakar mata ya sa ta fasa isa da gudun ta

ɗ

an natsu

"Mammi are you Okay? M

e ya same ki? Na dawo daga school wai kin fita Mammi jikinki yayi

kyaun da za ki fita? M..."

"Will you shut up and let her rest?"

Ya fa

ɗ

a ba da tsawa ba sai dai ba kuma da wasa ba, mammi ta

ɗ

an yi murmushi

"Abeeha ga Afeefah ki kai ta

ɗ

aki na musamma

n a kai mata abinci tayi wanka ta kwanta ta huta

sossai please she's exhausted daga alamunta"

Kallon Afeefah Abeeha tayi sai ta juyo zata fara jero wa Mammi tambayoyin ina ta samo ta sai

suka ha

ɗ

a ido da Ryan tuni ta wuce ta kama akwatin da Ado ya shi

go da shi suka yi wani

ɓ

angaren daga cikin parlorn.

A hankali suka isa wani matakala uku suka hau zuwa wani corridor da ya ji interior kan suka

shiga wani parlor madaidaici kuma tsararre grey ne da Black colour, bai barta nan ba sai da ya

sadata da c

ikin bedroom

ɗ

inta duk ko ina suka bi kalkal yake gidan kaman kullum ake

wankewa, a bakin gadon da shima Grey ya ji shimfida White ya ajiye ta ya bu

ɗ

e wani frigde

dake gefe ya fiddo ruwa marar sanyi sossai ya bata ta sha sossai kan ta

ɗ

an kwanta

"Sannu

Saraki Allah yayi maka albarka"

Idanu ya lumshe ya bu

ɗ

e tuni suka

ɗ

an sauya, a hankali ya amsa da Ameen kan ta

ɗ

an kwanta

tana sauƙe numfashi.

"Mammi ki huta sossai please, bana so in tafi in barki amma Saleem bashi da lafiya i need to go

and see him

, ba zan jima ba zan dawo"

Tayi murmushi

"Su fa Maryama suna nan kar ka damu take your time, kuma ma Abeeha ba ta dawo ba na san

tana gamawa da Afeefah zata zo"

"Ta ishe ki da surutu dai"

Yana kai nan ya miƙe tana mishi sai ya dawo ya gaishe mata da s

aleem ya fice.

Wani motar daban ya

ɗ

auka mai Ac ya fice daga gidan bayan ya umurci Ado da ya fita da

wanda ya dawo ya kai a saka Gas na Ac, kai tsaye gidan su Saleem ya nausa bayan ya isa ya

bi ta baya ya haye saman zuwa

ɗ

akin saleem

ɗ

in komai a kashe

ya samu kaman ba mutum,

hasken ya kunna ya nufi cikin

ɗ

akin sai ya samu saleem lullube da bargo, kanshi ya nufa ya

janye bargon ya sa hannu a goshinshi ya janye

"Subhallah! Saleem you are burning up tashi mu tafi hospital"

"Ryan Afeefah, ban san w

ani irin hali zata fa

ɗ

a ba am scared kar Allah ya kama ni da laifi...

Please help me find her please"

Da kyar yake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login