Showing 111001 words to 114000 words out of 174924 words
kanshi da kallon wurin da take kwanciya a kwana biyun yadda inuwarta
ke yi, irin rikicewar da tayi ta rungumeshi a daren jiya hannayenta na yawo a cikin sumanshi da
bayan wuyanshi ya tabbatar da ana lafiya ne ba za ta ta
ɓ
a iya hakan ba, sai yaji empti
ness da
ya rasa na menene, da kyar yayi bacci bayan ya yi overdosing magungunanshi.
Ta
ɓ
angaren ta tana so taje
ɗ
akin amma tana tsoro, kila bai huce ba kar taje kuma ya hau ta da
fa
ɗ
a ko ya make ta, haka ta shirya ta kwanta a kan gadonta sai ta dinga
tunanin moment
ɗ
insu
na jiya sautin numfashinshi na dawo mata har heart
ɗ
inta na racing a haka bacci ya
ɗ
auketa.
Karfe goma na safen Washegari ta fito a shirye cikin half boubou da skirt na lace cream colour
da mix of dark pink yayi mata kyau sossai t
a yafa pink gyale bayan dan kunne da wani zoben
gwal dake yatsanta bata wani saka acessories ba ta fito zuwa babban kitchen ta karbi abincin
su ta kai ta shirya a dining kan ta koma wurinsu jannah da Uncle ya kira mijinta ya zo ya
dauƙeta yau duk su mam
a ma yau za su koma gidajensu.
Shi kam tun da ya dawo Sallar asuba bacci bai
ɗ
auke shi ba yana zaune kan kujera inda kaman
nan ne wurin zamanshi a
ɗ
akin, as usual idanunshi a rufe ruf bai motsa ba har sai da Abeeha ta
kira shi a waya akan su Mama za s
u koma gidajensu ya miƙe ya fito suka sake mishi gaisuwa
da ban haƙuri kan suka tafi bayan sun raka su har waje, ya kalleta amma bai tsawalla kallon ba
don haushin ta har lokacin yake ji barin ma da ya kalli yadda idanunta suka zama saboda kukan
da ta
yi jiya Dukda ba kowa zai lura ba amma shi with a single gaze ya fahimci lids
ɗ
in are
swelled up a little.
Bai koma ciki ba motar Sulaiman ya shigo gidan sai suka isa kan kujerun da aka shirya don
hutawa a chan gefen gidan suka zauna.
"Ya dai? Na ga
kaman ranka a
ɓ
ace sossai?"
Sulaiman yayi tambayar don a hankali Sulaiman
ɗ
in yayi mugun karantar shi har ma ya zama
kaman Saleem a wurinshi
ɗ
an zaman da suka yi daga aurenshi zuwa yanzu rasuwar Mammi.
"Hakane am just worried sick about one or two thi
ngs."
Sulaiman ya gyara zama
"Toh fa, menene kuma?"
Nan ya bashi labarin duk abin da ya faru Sulaiman sai yayi murmushi
"Are you jealous?"
"Menene hakan?"
Yayi tambayar kaman bai san me ake nufi da kishi ba.
"Rayyan kana kishin Afeefah ne sossai k
ayi adu'ar sassaucin zafin kishi, anan dai zan baka laifi
Saleem ko da bai auri Afeefah ba kaman Yaya yake a wurinta sannan Saleem yana da fahimta
am very sure bai san reasons naka bane yasa ranshi ya
ɓ
aci, shima fa mutum ne kaman kai
yana da zuciya a k
irji, your words are harsh gaskiya kenan.."
Ya gya
ɗ
a kai
"I know, tun jiyan i wanted to call him amma sai na bari ya huce tukuna. I just lost control tunda
ta furta wai aurena kaddara ne kalaman sun min zafi"
Dariya Sulaiman ya fara
"Kana wasa da
So Surgeon General Ryan Khamis, kuma fa babu wani abin zafi a maganan nan
kishi ne kawai irin naka... Ai komai ma mukaddari ne daga Allah ta wani mawaki yace Nufin
Allah ne! Ha
ɗ
in Allah ne ko da basa so su gani sai anyi! Ka ga kenan dole da kaddara a kom
ai.
I'am advicing kaje ka samu Saleem ku yi resolving issue
ɗ
in nan"
"Kai! ka fa dameni da zancen kishin nan idan ma kishin ne ai ban yi laifi ba a gaban ka na cire
ku
ɗ
ina na biya sadaki!"
Yayi maganan da iyakan gaskiyarshi yana sake kame fuska Sulai
man yana ta dariya.
Basu jima ba ya wuce, shima ya shiga ya zari key bai ko bi ta kan abin kari ba ya fice daga
gidan kai tsaye gidan su Saleem
ɗ
in ya tafi, bai shiga ciki ba ya kirashi a waya akan yana waje
mintuna ka
ɗ
an sai ga Saleem
ɗ
in ya zo ya bu
ɗ
e kofan motar ya shiga ya zauna ba tare da ya
ce komai ba.
"Ka tashi lafiya?"
Rayyan
ɗ
in ya fa
ɗ
a, bai jira amsar Saleem ba ya
ɗ
ora da.
"Na zo ne in baka haƙuri akan abin da ya faru tsakaninmu we are not perfect in everything
sannan a zaman tare d
ole watarana a sa
ɓ
a. A koyaushe kai ke haƙuri da ni I really respect and
appreciate you Saleem kuma ka fi karfin duk abinda kake zato a gareni! Saleem...Billahi ban
ɓ
oye maka wanzuwar Afeefah a gidanmu saboda son zuciya ko wata soyayya ba don har
yanzu
ban sani ba shin ina sonta ko ba na sonta na dai san ban tsane ta ba"
Ya
ɗ
an yi shiru kadan kan ya cigaba
"A lokacin da muke waya da kai akan Mommy ta kore ta na ganta amma ban zaci saboda kora
ne take tsaye a kan titi ba, jin irin damuwar da ka shiga y
a sa nayi deciding in koma in
ɗ
auko ta
kafin ka samu masalaha da mahaifiyarka, ko da na koma ban sameta ba a sannan aka kira ni
ba'a ga Mammi ba cikin damuwar rashin ganinta na tafi asibiti ka san halina farin sani damuwa
na ba komai bane illa kar a sam
u wasu su cuceta ko su zalunce ta sanin bata san gari ba. ko da
na isa asibitin sai na samu ashe ita ce ta taimaki Mammi, from there Mammi ta fara ƙaunarta
har ta mayar da ita gida ba tare da na ce musu komai akan labarinta ba Dukda na san Mammi
da su A
beeha amma ba zan so ta samu matsala a gidan yadda ta samu a naku ba, nayi tunanin
fa
ɗ
a maka sau ba adadi ina tsoron saka ka cikin wani damuwar don na san in har ka san inda
take ba lallai ka cigaba da yiwa mahaifiyarka biyayya ba, zai iya zama ka sa
ɓ
a u
marnin ta
saboda mace ko kuma shaidan ya ja ka ga fushintan ta hanyar yarinyar, na bari akan daga
baya idan kayi settling komai sai na fa
ɗ
a maka. Unfortunately abun nan ya zo ya faru
tsakaninka da ex wife
ɗ
in ka da i even called her name to your ears ka
nuna baka santa ba
kana da mata..."
Daga nan ya bashi labarin duk yadda aka
ɗ
aura aurensu da Afeefah.
"Na kar
ɓ
i auren ne saboda Mammi Dukda ta rokeni ya zama saboda Allah zan yi wa Afeefah
komai ko da bata nan zata samu peace of mind na cewa ta bart
a inda ba zata wulaƙanta ba, na
san Afeefah ce tayi adu'o'in duk da kake using na seven days a gidan mu ban damu ba saboda
na san ka cancanci fiye da hakan daga gareta, ko da ka samu lafiya kafin mu yi maganan Allah
ya kawo ajalin Mammi... Wallahi idan
da za ta za
ɓ
e ka Saleem ta tabbatar min za tayi farin ciki
a tare da kai zan iya sakinta ka aureta... Saboda burin Mammi shine ta samu farin ciki da
natsuwa a duk rayuwar da zata yi. I am terribly sorry da kalamaina na jiya i hope you forgive
and forget
ban san me ya hau kaina ba."
Ya sauƙe numfashin wahala don ya gaji matuƙa da maganan, Saleem ya
ɗ
auki ruwa dake
tsakiyar su ya bu
ɗ
e mishi ya miƙa mishi sai ya kar
ɓ
a ya kurba ka
ɗ
an ya mayar mishi sai suka
ɗ
an murmusa.
"Kishi ne ya hau kanka ba koma
i ba"
"Ana kishi haka siddan ne? Dazu Sulaiman ya gama ranting about that!"
Saleem yayi dariya yace
"Lallai kai sabon shiga ne, ai ba'a kishi babu So irin nakan nan ma mai zafi ne ƙanwata ta ma
zuciyarnan dabaibayi ba zaka farga ba sai ka gama zurmawa
saura mu saka ƙasa kawai mu
binne"
Murmushi mai sauti Ryan yayi bai ce komai ba. Saleem ya dube shi yana sauƙe numfashi
"A haƙiƙanin gaskiya nima a sadda na dawo na kwana da tunanin actions
ɗ
ina na jiya, kawai na
saka a raina cewa ban samu labarin
bane ta yadda ya dace hakan ya haddasa sa
ɓ
anin da
muka samu. Tun a jiyan tun da na fita daga gidanku na riga da na sakawa raina har Abada
Afeefah matsayin ta
ɗ
aya da su Samha a gareni, ban san wani irin rabo bane ya ha
ɗ
a ku ban
san me Mammi ta hanga ba
ta ha
ɗ
a ku but i believe har karshen rayuwarku Afeefah ba zata yi
kuka da kai ba muddin ta iya tafiyar da kai! Menene burina dama?"
Ya
ɗ
an ja numfashi
"Burina
ɗ
aya da Mammi shine ta samu rayuwa mai kyau and am very sure tunda ta kar
ɓ
i auren
take zaun
e lafiya she accept it with all her heart and soul to na me zan damu? Abeeha... She's
so brave kalaman ta sun shigeni sossai da sossai am also sorry for what happened Ina yi muku
Fatan alkhairi i also hope and prays za ka bani daman zama
ɗ
an uwan da ba t
a da shi a
rayuwarta"
Murmushi Ryan yayi ya
ɗ
ago ya kalleshi
"Anya zan amince? ai sai ku ha
ɗ
e min kai Thats the role that Sulaiman is playing fah"
Saleem yayi dariya.
Kallon gidan Ryan yayi
"Why are you guys still here ba ku takura ba?"
Saleem y
a
ɗ
an yi tsaki yana sake kallon gidan shima
"Mun takura fa kawai rasuwar nan shi yayi delaying
ɗ
ina da yanzu mun koma Nan gidannan
nawa na Malali already an gama komai maybe gobe we move out"
Kai ya gya
ɗ
a suka sake hira ka
ɗ
an a kan aiki kan suka sallami
juna Rayyan ya fice Saleem ya
koma ciki hankali kwance.
Ya dauki hanyar unguwar su kenan aka kira shi a waya ya duba ya ga uncle Musa ne, dagawa
yayi cikin ladabi suka gaisa
"Ina so dama na ganka ne Ryan idan ka samu dama ko yanzu ka zo."
"In shaa
Allahu Baba gani nan zuwa"
Juya motar yayi ya nufi Unguwar sarki inda nan ne gidan uncle musan yake.
Yana zuwa ma ana kiran azahar yayi alwala suka shiga masallacin tare suka yi sallah kan suka
dawo ciki, an kawo mishi abincin rana don haka a tare suk
a ci kan uncle Musa ya dube shi
"Ryan ka san idan mamaci ya mutu ana so a yi gaggawar sauƙe mishi duk wani nauyi har gado,
Toh zaman dai ya kamata mu yi da Abeeha da jannah ne amma sanin kana gaba da su kuma
kai uba ne a gare su yasa na fara kiran ka, w
annan takardu"
Ya miƙa mishi ya kar
ɓ
a yana dubawa Dukda komai na Mammi ya sani, haka komai na su
Abeeha da jannah na wurin babansu dake hannunshi wanda Mammi ta sakar mishi yake kula
musu da shi duk ya sani.
"Mamanka ta ce in tabbatar maka ita ta baka
halak malak har abada baya cikin abinda za'a
raba nata"
Da sauri ya kalli Uncle Musa.
"Rabin dukiyar ta ne fa anan"
"Eh, ta saka hannu zaka gani lawyer
ɗ
inta ya saka akwai kuma shaidu akan hakan. Ta mallaka
maka rabin abinda ta mallaka wanda gado ne
daga wurin mahaifinta kyauta"
Dukda arziki baya gabanshi kyautar ya ka
ɗ
a shi sai yana jin sabuwar Soyayya da kuma
tsananin kewa na Mammin, idanunshi suka sauya sossai ya kalli uncle da ya sake cewa
"Wannan kuma sauran rabin abinda ta mallaka ne na su
jannah shima ta ce ne in bari a
hannunka kai zaka zauna da su idan suna bukata ka basu idan sun bar maka ajiya ta tabbatar
za ka juya musu yadda ya kamata"
Kar
ɓ
a yayi yana jin wani iri sossai da sossai. Da kyar ya ha
ɗ
a natsuwar shi wuri guda yayi
godi
ya wa uncle
ɗ
in kan ya fice daga gidan ya nufo gida.
Yana parking wayanshi ya
ɗ
auki ringing ganin ogansu ne yasa yayi picking tare da saluting
maganan mintuna biyar suka yi ya sauke wayan tare da bude media group dinsu, news dake
yawo ya zubawa idanu
sama da mintuna goma ba tare da ya sani ba kan yayi baya baya ya
jingina da kujera wani irin abu na tsaya mishi a tsakiyar zuciya, sossai news din ya jijjigashi
amma yana iya kokarinshi wurin ganin ya danne don in ka kula har jikinshi rawa yake sai
lums
he ido yake yana bu
ɗ
ewa lip dinshi na ƙasa a
ɗ
an datse tsakankanin hakwaranshi.
Sai da ya gaji ya bu
ɗ
e murfin motar ya fita ya nufi cikin gida, a babban parlor ya samu jannah
da Abeeha suna zaune shima ya zauna suka gaishe shi ya amsa da kulawa ya dubi
jannah
"Yaushe kike shirin komawa ne kam?"
"Dama yau ne to kuma ya tafi Abuja
ɗ
azu yace in zauna kawai gobe zai dawo in ya dawo zai
biyo ya daukeni sai mu wuce gida"
Cikin girmamawa tayi magana. Ya gya
ɗ
a kai
Nan ya musu bayanin gadon su tare da fit
ar da papers
ɗ
in ya ajiye.
Abeeha tace
"Ni dai Yaya bana bukatar rike komai a hannuna gaskiya, babu abinda ka rage mu dashi ko da
Mammi ke raye baka barta ta mana komai da ku
ɗ
inta ba don haka ka ha
ɗ
a duka ka riƙe a
wurinka kawai."
Jannah ma tace
"G
askiya nima dai babu abinda zan yi dashi a yanzu, kana min ko da nayi aure baka daina ba
shima kuma bai rageni da komai ba for now ka bar wannan a hannunka yaya"
Kai ya gya
ɗ
a ya dubi Abeeha
"Gobe zan tafi wani aiki chan Gabas maso yammacin ƙasar nan b
an san adadin kwanakin da
zan yi ba don haka ki duba ki rubutu duk abinda za ku bukata da safe zan kaiku shopping sai a
saya"
Godiya ta mishi da Adu'a. Ya miƙe ya nufi sashensu.
Afeefah na zaune shiru cike da tunaninshi, bai karya ba hakan ya dameta
sossai har take jin
babu daa
ɗ
i sai tunani take ko ina ya je? Ko yana lafiya? Tsoronta ma ya sha magani? Kar
zazzabi ya dawo mishi yana ta yawo a rana duk ita ka
ɗ
ai dai ta yanke dole zata bashi hakuri ta
kuma fahimtar da shi ba da wani manufa ta aikata
abinda ta aikata ba.
Ta miƙe zata fita wurin su Abeeha kenan shi kuma ya shigo, kallo
ɗ
aya ya mata ya
ɗ
an
ɗ
auke
kai sai yayi sallama yadda zata ji ta amsa tare da cewa
"Sannu da dawowa Ya Saraki"
Ya
ɗ
an lumshe ido ya bu
ɗ
e kan ya ce
"Yauwa"
Daga ha
ka ya wuceta ya nufi
ɗ
akin shi bai bata daman magana ba kenan har yanzu fushi yake,
jiki a sanyaye ta fice wurin su Abeehar anan take jin labarin wai zai tafi wani Assignment gobe
ba lallai ya dawo kusa ba jikinta ya sake yin sanyi ƙwarai har bayan Magri
b bata san me zata yi
ba, luckily ko da ta ajiye mishi abincin dare ya ci.
Bayan tayi isha ta gama shiryawa cikin cotton Light blue riga da wando dogo na kayan bacci ta
ɗ
ora navy blue hijabinta har ƙasa ta nufi
ɗ
akinshi don ta yanke zuwa kawai ta bash
i hakuri kar
ya tafi yana fushi da ita.
🖤
Gureenjoh
🖤
HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)
Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)
Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh
ADABI WRITERS ASSOCIATION
*FREE BOOK*
*Tsakani
da Allah ba ni da abin da zan ce da masoya sai na gode, ina ganin irin ƙaunar ku
gareni. Na gode kwarai da gwalagwalan adu'o'inku. Ta Baba Makkah kin faranta min kwarai, sai
masoyinka na haƙiƙa ne zai tuna da kai a gaban
ɗ
akin Allah har yayi maka Adu'a
da Fatan
alkhairi don haka wannan Page
ɗ
in sadaukarwa ce gareki Allah ya bar zumunci har a aljannah,
Allah duk ya dube mu ya biya mana buƙatunmu na alkhairi.*
*43*
Ta
ɗ
an jima tsaye jikin ƙofan tana tunanin ta shiga ne ko kar ta shiga? Da kyar ta t
attaro
kuzarinta ta
ɗ
an yi knocking kan ta tura kofar ta shiga gabanta na tsananta fa
ɗ
uwa.
Hasken
ɗ
akin ba shi da wani yawa don haka tsaf take kallonshi zaune tsakiyar gado jingine da
pillow gabanshi system ne yana kallo, idanu ya
ɗ
an zuba mata tana t
ahowa a hankali har ta isa
jikin gadon ta
ɗ
ayan side
ɗ
in inda shi kuma yana jingine ne da side
ɗ
in da ya saba kwanciya.
Muryarta na fita a hankali cikin tsoron fa
ɗ
an shi ta shiga furta
"Na na..zo ne mu yi sallama na ji wai za kayi tafiya, kuma ina so ne
in baka haƙuri wlh ban san
kalmar ba zata yi maka daa
ɗ
i ba. Don Allah kayi haƙuri."
Tun da ta shigo ya