Showing 141001 words to 144000 words out of 174924 words

Chapter 48 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete

mata

da hannayenshi, loma biyu tayi sai gashi ya dawo yana zama gefen ta

"Afuwan mai martaba ne ya kira ni

ko yau zan samu fita ran gadi da shi"

Kai ta gya

ɗ

a tana sakar mishi cokalin bata ce komai ba don ya riga ya sanya hannu cikin nata

ya kar

ɓ

a ya cigaba da bata cike da kulawa yace

"Kin san me na ce mishi?"

Kai ta girgiza

"Ce mishi nayi yau yini na, ma

gana na da duk wata kulawa tawa naki ne ke ka

ɗ

ai saboda kin

bani abu mafi daraja a rayuwarki..."

Da sauri ta kalleshi tana zaro idanunta waje gaba

ɗ

aya ya saki murmushi mai kyau har

hakwaranshi na bayyana tace kaman za ta saki kuka

"Da gaske haka ka fa

ɗ

a mishi?"

Hancinta ya lakace

"Gashi na saka ki kallona da waennan idanun da suke kashe ni, kuma na ji wannan murya taki

mai kaman sarewa..."

Bata san tayi murmushi ba shima ya cigaba da yi har ya gama bata.

"Mu je in miki wanka..!"

Ta zaro ido

"

Zan iya wlh"

Tayi saurin fa

ɗ

a a Shagwa

ɓ

e ya kalleta

"Ya daina zafi? Kin tabbatar za ki iya tafiya?"

Kai ta gya

ɗ

a ya dage tray

ɗ

in ta sauƙo tana Miƙewa tsaye ta riƙo shi jin tana shirin fa

ɗ

uwa wani

Sharp pain na shigarta, ya ajiye tray

ɗ

in yana sa

ɓ

art

a

Duk rigima da Shagwa

ɓ

ar da tayi ta mishi dole suka yi wankan ta lura ita ce ke mutuwa da

kunya shi ko a gyalen shi tattalin ta yake wane ƙwai, shi ya dubo mata wani kaya ta saka Dukda

ma ba masu nauyi ba a parlor ya ajiye ta ya kunna mata Tv wai tay

i kallo bari ya zo, har ya tafi

ya koma yaje ya

ɗ

auko mata popcorn ya zo ya bata yayi pecking goshinta kan ya koma

ɗ

akin

nashi ta bi bayanshi da kallon ƙauna tana murmushi cike da tarin farin ciki....



🖤

Gureenjoh

🖤

HAIHUWA DA HA

NJI

(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin

(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763

Arewabooks-Gureenjoh

ADABI WRITERS ASSOCIATION

*FREE BOOK*

*52*

https://chat.whatsapp.com/HUJI7tg9TOU941grP60r4S?mode=ems_copy_c

Kinaneman group din daza

ki ringa sarinkayan kitchen cikin farashin sari...tayadda koda kinje

kasuwa bazakisamu kasa d farashinmuba snn zaki iyazuwa har hargida kisayi dukkan kayan

dakike bukata cikin kwanciyar hankali kokisaya ayimaki delivery zuwa dukkan inda kike afadin

Nige

ria da dama makotan kasashenmu kikarbi kayanki cikin farinciki da aminci!!!.....kiyi joining a

mai nono kitchen utensils and household........gaskiya d amana sune takenmu!!!

👏🏻

*****

Ga mamakinta bai fita

ɗ

in ba ya tabbatar mata da gaske yake ya ce

wa Abeey bata da lafiya ba

zai iya yin nesa da ita ba, kunya ya rufe ta amma shi ko a gyalen shi da kanshi ya gyare

ɗ

akin

tsaff ya wanke beddings da suka

ɓ

ata kan ya dawo yayi joining

ɗ

inta a parlor hannunshi da mug

yana sipping tea, da kanta ta kai k

wance jikinshi ya mayar da hannunshi

ɗ

aya bayanta ya

rungumeta suna kallon a tare hasken parlorn a kashe Dukda hantsi ce amma yadda curtains

suke rufe kirib rip hasken duk a kashe sai ya ba da wani yanayi kaman cinema.

Film din ya ƙare amma bata sani

ba saboda ta yi nisa cikin tunani, hawaye kuma na bin fuskarta

har take ji kaman zazzabinta zai dawo sabo, kula da hakan da yayi ya

ɗ

aga mishi hankali ya

ɗ

ago fuskarta yana kallon ruwan hawayen da take yi

"Afeefah lafiya? Me yasa kike kuka haka?"

Yan

a maganan ne yana

ɗ

auke hawayen da palms

ɗ

in shi wasu na gangarowa, a hankali tace

"Twins na cikin film din nan sun tuna min da Suhail da Suhaila ne, ko ya suke? Na san yanzu

sun girma, ko suna maraicin uwa kaman yadda nayi? Ko suna samun farin ciki duk

ban sani

ba..."

Fuskarta ya saka cikin tafukan hannunshi guda biyu ya matso sossai har suna shakar

numfashin juna chan ƙasa cikin Muryar rarrashi yace

"Ba kin rabu da su ba kenan har Abada Bebe..! Za mu koma in shaa Allahu za mu je mu gansu

a tare ki

daina zubar da hawayen nan, they are priceless to me..."

Yana kai nan yayi leaning tare da fara

ɗ

auke hawayen da harshen shi cikin wani salo da ya sa

ta sake ƙanƙameshi, daga nan ya sauƙar da lips dinshi a kan nata da baya gajiya da su, sai da

ta ga yan

a ƙoƙarin

ɗ

aukar wani hanyar ta zame tare da kwanciya kan jikinshi ya rungumeta

suna sauƙe numfashi a tare.

"I love you...!"

Ya ra

ɗ

a mata a kunne, ta

ɗ

an yi murmushi bata ce komai ba.

"Na jima ina son na baki haƙuri kan wani laifi da na miki"

Ta

ɗ

an



ɗ

ago kanta tana kan jikinshin

"Me kayi min Ya Saraki?"

Ya kai hannunshi

ɗ

aya yana wasa da gashinta da ya ki yarda ta saka hula idanunshi na a kan

fuskarta yace

"Ranar da kika fara gani na i scared you alot da har na kan yi sensing tsoron ki a duk sadd

a

kika ganni ko kika ji muryata, that time i was very upset sai nake ganin kaman idan da akwai

wanda ya fi cancanta da kashe kanshi ni ne but why you? Ƴar karama dake da wannan

ɗ

anyen

hukuncin? Raina ya

ɓ

aci da na yi kwanaki da takaicin da ban san na me

nene ba, i wanted to go

back to the hospital ko in kira Saleem amma na danne kawai ban yi hakan ba, daga baya i saw

you at saleem's place da yake ba ni labari i was shocked sai dai sanar da ni da yayi yana sonki

ya sa na miki murna a lokacin bcs na san

shi mutumin kirki ne ƙwarai sai kuma matsalar

mommy ya yi striking"

Ta

ɗ

an yi murmushi har lokacin tana kallon fuskanshi yadda yake magana da ma yadda yake

wasa da gashinta na kara dulmiyar da ita a kaunarshi tace

"Dukda na ji tsoro sossai da reactio

n

ɗ

inka to tell the truth shine yayi sanadiyar gane kuskurena,

reaction

ɗ

inka ya fahimtar da ni ba karamin kuskure nayi ba a yunkurin kashe kaina da nayi... A

lokacin bani da yadda zan yi Afeefah Mayya ce kuma annoba ce ba Afeefar yanzu ba"

Yayi murmush

i da yayi mishi kyau sossai

"Har yanzu ma ai ke mayyar ce!"

Ido ta zaro, ya kai hannu ya lalace mata hanci

"Eh mana! Gashi kin lashe min zuciya"

Bata san ta saki murmushi mai sauti ba tana

ɗ

an hararanshi yayi pecking idanun yana sake

rungumeta.

"

Ka san kuma da gaske na riƙe ka? Har ma sunanka marar kirki a zuciyata.."

Ya

ɗ

ago ta ta zauna yana kallon fuskarta

"Seriously??"

Ta gya

ɗ

a kai

"Na fahimceka ne a sadda Mammi ta sanar da ni wanene kai!"

Shiru yayi, ta sa hannunta ta riƙe nashi biyu

"I

hope yadda komai ya wuce a tawa rayuwar kaima za ka bar komai ya zama tarihi Ya Saraki!"

Shiru yayi bai ce komai ba, ta san halin kayanta bata so tayi zurfi a maganan ranshi ya

ɓ

aci

amma ta fahimci yar tsamar da yake yi da mahaifiyarshi kuma rayuwa ba za

i ta

ɓ

a tafiya a haka

ba, dole ne zai bar komai ya wuce kaman ba'a yi ba ta sani ba at once zai chanza ba amma a

hankali dole zai wuce

ɗ

in...

Baya baya tayi ta jingina bayanta da jikin hannun kujerar bayan ta saka pillow sai ta wara mishi

hannu, a han

kali ya kai kwance kanshi na sauka a kan kirjinta ta saka hannayenta biyu tana

shafa kanshi zuwa bayan wuyanshi shi kuwa ya lumshe ido yana ji kaman ya

ɗ

auketa su koma

ɗ

aki don kunna shi take ba tare da ta sani ba.

Sun jima sossai a haka kan ya ce

"K

in san mene?"

Ta ce

"uhm uhm"

Tana cigaba da wasa da gashin keyarshi

"I love hugging you, a duk sadda kika rungumeni sai na ji kaman mu dawwama a haka a tare, I

just wanna lay here on your chest forever"

Sake rungumeshi tayi tana jin kalamanshi masu

tsada na sake samun matsuguni a ranta, ita

kanta tana mamakin kanta amma an ce komai wuri yake samu a yanzu da yake nuna mata so

da kauna sai taji she can go any extent don ganin ta faranta mishi itama, tsoron da take mishi

ya kau sai taga kaman ba shin

e ke bata tsoron nan ba, kaman ba shine take shakkar ko tari a

gangarshi ba.

Suna parlorn har azahar ya fice masallaci ita kuma taje

ɗ

aki tayi Sallarta, bata so ya dawo yace

zai yi girki don haka ta wuce kitchen kawai daga

ɗ

akin bata cire hijabinta ba

don rigar jikinta

wani iri yake sakata ji bashi da maraba da babu, har lokacin ba wai ta dawo daidai bane amma

tana ga responsibilty

ɗ

inta ne samar masa abinda zai ci.

Mai ta

ɗ

ora a wuta ta kawo ƙoda da ta yanka 'yan daidai ta zuba, suna cikin soyuwa t

a fara

yanka sausage suma bayan ta kwashe kodar da ya soyu ta zuba sausage

ɗ

in shima sai da yayi

ta kwashe ta zuba shrimps da ta wanke tsaf ta soya su ta kwashe, ta kawo tomato patse ta

zuba cikin man ta fara soyawa a gefe tana markada kayan miya da suk

e a frigde a gyare

already sai da tomato din ya fara zaƙi kan ta juye kayan miyan a kai ta fara seasoning da su

curry, chicken seasoning da dai duk abinda zata buƙata kan ta kawo soye soyenta na

ɗ

azu ta

zuba cikin sauce

ɗ

in ta juya tare da rufewa ta n

ufi basmati Rice dake kitchen

ɗ

in kofi biyu ta

diba ta tafi bakin sink tana cikin zuba ruwa don wanke shinkafar ya shigo.

"Kin yi laifi!"

Ya fa

ɗ

a yana nufarta, ta kalleshi ta saki murmushi

"Tuba nake Ciroman duk duniya!"

Hijabin ya zare mata ya koma

ta bayanta yayi hugging

ɗ

inta hannunshi

ɗ

aya na zagaye

kwankwasonta

"Meyasa kike girki a yau? Ba ki san na haramta ba?"

"Ba wani abu mai wuya bane kuma bashi da yawa, gashi na kusa gamawa!"

Wuyanta yake shunshunawa

"Shi wannan turaren kam kaman a fat

arki aka ha

ɗ

a so sweet"

Ganin ya fara bata kisses a wurin ya sa ta

ɗ

auki shinkafar da ta gama wankewa

"Ya Saraki abincina zai ƙone"

Bai saketa ba haka suka koma bakin gas din ta juye shinkafar ciki ya lumshe ido yana shakar

kamshin

"Hannunki daban ne

a girki do you know that?"

Tana zuba tafasashen ruwa madaidaici ciki tace

"Lokacin da nake yi wa su Inna Larai Talla mutanen kasuwa kan fa

ɗ

i hakan amma wannan

training

ɗ

in dai na abincin birni na same shi ne ta sanadiyar Mammi Allah ya gafarta mata"

Ya ce

"Ameen"

Fuskarshi na nuna rashin jin daa

ɗ

in halin da ta ta

ɓ

a tsintar kanta a baya, suna kitchen

ɗ

in har

ruwan shinkafar ya

ɗ

an tsotse ta juya kan ta rufe da foil ta rage wuta ya kara 15mins ta juyo

musu a plate ta

ɗ

ora kan tray shi ya Kar

ɓ

a suka

koma parlor, shi ya

ɗ

auki spoon

ɗ

in ya shiga

bata yana ba kanshi, a lomar farko ya lumshe ido ya bu

ɗ

e yana taunawa

"Wow My love shi kuma wannan menene sunanshi?"

Tayi murmushin farin cikin ganin yana yabon abinda ta dafa tace

"Supreme Rice sunanshi"

"

I love it, Allah yayi miki albarka"

Ta amsa da Ameen suka ci gaba da ci har suka gama ya bata ruwa ta sha kan ya tattare

kwanukan za ta kar

ɓ

a ya ture hannunta.

"Ya Saraki..."

Ya ma yi gaba bai saurare ta ba ta miƙe ta bishi

"Kar fa a kama ni dumu-du

mu da laifin saka Saraki aiki"

Ya ajiye kwanukan yana

ɗ

aukatarta gabadayanta

"Girmanki ne hakan, ina so har abada in zama mai hidimta miki har sai na kasance ni ne

ma'anar farin ciki a rayuwarki"

She's just blushing daga jiya zuwa yau bata san mataki

n da zata

ɗ

ora farin cikin dake ratsa

zuciyarta ba hakika tayi dace kwarai da masoyi, kai tsaye kan gadonshi ya shimfi

ɗ

eta ya zare

rigan shi ya kwanta tare da janyota jikinshi sai ta fara zare idon tsoro.

Fahimtar hakan don har a jikinta ya ji hakan y

a sa yayi murmushi yana shafa kumatunta dake

kan kirjinshi yace

"Bacci za mu yi Gimbiya just stay calm okey ai na san baki warke ba, ko kin warke?"

Kukan Shagwa

ɓ

a ta fara ya saki murmushi mai sauti yana shafa bayanta a haka suka yi baccin

kuwa, basu ta

shi ba sai la'asar yanzu ma da kanshi ya mata wanka duk yadda take dojewa ya

ƙ

i barin ta, gudu wa tayi ta barshi a bayin don ta kasa natsuwa yayi tashi wankan gabanta sai

take jin kunyar duniya na rufeta.

Ɗ

akinta taje ta shirya cikin wata atampha dogu

war riga dinkin ya zauna mata tsaff ya fitar da

duk wani sura na jikinta tayi wanka da turare isashe a ranta tana mamakin shine ya kori har su

Adda Abeeha ko su ne suka yi tafiyar su yini guda basa nan, tana kokarin fitowa parlorn taji

sallamar Gaab

ɗ

o s

ai ta koma don yanzu ranshi zai iya

ɓ

aci.

Shi kuwa ya fito ma ganin Gaab

ɗ

o ya sa ya samu wuri ya zauna sai ya koma Sarakinshi ya

ɗ

ora kafa

ɗ

aya kan

ɗ

aya yana relaxing ba tare da ya kalli Gaab

ɗ

on ba yace

"Menene?"

"Allah ya baka yawan rai kana da baƙo

ne babba, na sanar dashi ka ce baka son ganin kowa

yau amma ya dai tabbatar min lallai lallai in ce yana son ganinka"

"Waye?"

Ya tambaya yana kallon Gaab

ɗ

on don bai san wani isashen bane zai ce lallai lallai sai ya

ganshi bayan ya ce baya bukatar gani

n kowa a yau.

"Allah ya baka yawan rai ranka ya da

ɗ

e Ameer ne na gidan Galadima"

Da sauri ya

ɗ

ago

"Ameer?"

Kai ya gya

ɗ

a cikin tabbaci

"Kwarai da gaske ranka ya dade."

*****

"Fulani kin yi shiru baki ce komai ba, tun da abin nan ya faru muke ta

so mu zauna amma baki

ba mu dama ba yau kuma kin kira mu kin yi shiru...! Kar fa mu tsaya kallon ruwa kwado yayi

mana ƙafa shekaru nawa muka

ɗ

auka muna shiri ba zai yiwu lokaci

ɗ

aya komai ya warware ba.

Ba zai yiwu ba"

Ta kalleshi fuskarta babu

ɗ

igo

n walwala tace

"Baka kai ni damuwa ba Yaya, baka kai ni baƙin ciki ba... Ba kuma ka kaini takaicin dawowar

wannan shegen yaron ba mai idanu a tsakar ka, ni ka

ɗ

ai na san gwagwarmayar da ni tsawon

shekaru ba zan ga kwaba na yana son yin ruwa in ja baya in

zuba ido ba, sai dai ba na so mu yi

gaggawa ne komai ya zo ya ƙarasa lalace mana! Dole za mu yi maganin abin"

"A yanzu menene mafita Adda?"

Ɗ

ayan namijin yayi magana

"Abu

ɗ

aya ne tak, dole za mu gabatar da plan

ɗ

in mu tun na farko a kanshi... A yanz

u

matsalarmu

ɗ

aya ubanshi, amma zan san yadda zan yi dole ya amince da ƙudiri na mu kuma

za mu yi amfani da daman mu salwantar da rayuwarshi da ta iyayenshi gaba

ɗ

aya don na

tabbatar salwantarshi daidai yake da nasu salwantar don ba za su jure ba..."

Ƙ

ulle ƙullensu suka cigaba da yi sama da awa biyu suna nan zaune kan suka mayar da badda

kamarsu suka fice daban daban kowa yayi hanyarshi.

****

Yinin su Abeeha a sashen Ammi ya musu daa

ɗ

i don da kanta ma ta tsefewa jannah kai akan za

su yi kitson

Fulani tunda gobe akwai taron Matasa na Fuunange, hira suke yi sossai tun Aisha

na

ɗ

ari dari da su har suka sake da juna Ammi kam kaman ta mayar da su ciki don kulawa

musamman da suna bata labarin irin kalar rigimar Rayyan da Mammi suna ta raha da dariya

.

Ammin na jin kaman ta zama Mammi ko na seconds ne ta samu irin wannan kulawa da kauna

daga yaron nata.

Jin ma mijin jannahn zai zo goben yayiwa Rayyan

ɗ

in ma murnan dawowa Ahalinshi sai su

koma jibi yasa ta kira a zo a mata gyaran jiki na musamman, s

ai yau suka ji kaman sun samu

madadin Mammi don duk abinda Mammi zata iya yi musu gashi Ammi na yi musu, bayan

Azahar da ka

ɗ

an suna cin abinci ne ma an gama yi wa Abeeha kitson da yayi mata kyau ainun

sai suka ji an turo kofar parlorn.

Aisha ce ta fa

ra kallonshi ta yi tsallen murna tana kwala kiran Ammi

"Ammi! Ammi"

Fitowa daga

ɗ

aki Ammin tayi tana cewa

"Aisha bakya rabo da autanci ihun nan fa? Sai idanunta ya sauka a kanshi fara'arta ne ya ninku

a hankali ta isa ta kama hannunshi

"Wa nake gani h

aka? Ko dai idona ne?"

Yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login