Showing 72001 words to 75000 words out of 174924 words

Chapter 25 - Haihuwa-Da-Hanji-Complete

hankali ai za ta fahimta ba sai

ka yi ma

ta fa

ɗ

a ba, kuma ni na saka ta dafa min ba gaban kanta tayi ba"

"Mammi ina Merry?"

Yayi tambayar ranshi a hasale, idan da bayanan sai Mammi ta ci abincin nan don ya tabbatar

ko don wahalar da wannan yarinyar tayi ta dafa zata iya ko loma kadan ne don

yarinyar ta ji

daa

ɗ

i, Dukda Couscous ne amma akwai abubuwa masu yawa da bai kamata ta saka mata ba

ciki.

"Merry bata ji daa

ɗ

i ba jiki da jini, Abeeha na school shiyasa nace ta dafa

ɗ

in amma na tabbatar

bata gane bayanin da na mata bane ba da gangan t

ayi hakan ba"

Tsaki ya ja ya

ɗ

auki tray

ɗ

in ya fice.

A ƙasa ta zube tana sauƙe numfashin tsoro yadda yake zaro mata ido kawai take gani, Mammi

ta dafa ta

"Ki yi haƙuri Afeefah duk ya firgitaki"

"Mammi ban san akwai abubuwan da bai kamata ki ci ba ci

ki kiyi haƙuri laifina ne"

"ba wani laifin da kika yi na kirki Alaiyahu da kuma tomatoes da kika saka ciki duk are high

potassium veggies da bai kamata in ci ba su ne fa kawai sai zubin da yayi yawa kasancewar

Couscous

ɗ

in daga wheat ake samun shi, amma

ai ina da ido kuma zan iya miki gyara shi dai

kawai zafin kanshi ne dayawa"

Dukda halin da take ciki sai da ta

ɗ

an murmusa ka

ɗ

an, yau public holiday shiyasa bata je

school ba itama Abeeha wani research take yi shiyasa ta tafi Merry wacce ke da karatu

na

musamman akan nutrition

ɗ

in irin masu ciwon Mammin bata da lafiya shiyasa ta shiga kitchen

ɗ

in ta girka ba wai don gwaninta ko nuna iyawa ba, jikinta ya yi sanyi bata ma zauna wurin

Mammin ba ta fice kar ya dawo ya sameta.

Shi kam kitchen

ɗ

in ya

koma, a hankali masu aikin suka zame suka fice sanin kila da kanshi zai

yi girkin kaman kuwa sun sani, a take ya fara shirya abincin Mammin, idan ka ga yadda yake

aiki za ka zaci wani professional Cook ne cikin taka tsantsan da tsantsar tsafta da Allah y

ayi

mishi, wanke hannu kuwa ko me ya ta

ɓ

a sai ya je ya wanke hannu da handwash ya dawo, ko

sau

ɗ

aya kayanshi bai ta

ɓ

a komai ba har ya gama

ɗ

an small portion na chicken salad wanda da

breast

ɗ

in kawai yayi amfani duk wani ƙashi babu ciki, babu gishiri

ya gasa da herbs kawai da

lemon, ya ha

ɗ

a salad din wanda lettuce ne sai cucumber da Bell peppers da albasa ka

ɗ

an, ba

mayonaise ko cream ya saka ciki ba sai ya zuba man zaitun pure one a cikin dan karamin bowl

ya saka 1 tsp na vineger ya ka

ɗ

a da 'yar hab

batussauda ka

ɗ

an ya juye a cikin salad din ya

gauraya ya zuba a cikin wani bowl mai kyau. Shinkafa ce 'yar ka

ɗ

an ya dafa mata half cup ya

ha

ɗ

a da ruwa don bata shan wani sugar ko juice ya

ɗ

auka ya nufi

ɗ

akinta.

Murmushi ta saki tana mishi godiya, ita

bata yi mamaki ba don kafin yayi hiring merry da kanshi

yake yi mata duk abinda zata ci shi ya uzzurawa su Abeeha har suma suka iya duk cimar ta da

yanayin awon duk sun haddace, godiya ta mishi yace

"Mammi babu fa wannan tsakanin mu har Abada, abin da y

a zama min dole ne nayi"

Daga nan ya mata sallama ya koma

ɗ

aki ya sake gyara jikinshi kan ya kara turare ya fice daga

gidan.

Kai tsaye gidan su Salim yayi, kasancewar yanzu ba kaman da ba ta babban parlor ya shiga da

sallama, Mommy da ke zaune ta z

abga tagumi ta

ɗ

ago ta amsa a hankali, ya zamu wuri ya

zauna yana gaisheta

"Lafiya ƙalau Rayyan ka shigo?"

Samha dake kuka ya

ɗ

an kalla kan ya kalli mommyn

"Lafiya kam mommy?"

"Ba ƙalau ba Rayyan, ban san me zan ce ba ban kuma san ta ina zan far

a ba amma tabbas

Salim baya cikin lafiya da natsuwar shi... Rayyan ko za ka bashi shawara? Ko zaka mishi fa

ɗ

a?

Don saleem bai

ɗ

auke ni uwa ba kuma, saleem ya fi gane maganar matarshi akan nawa yanzu

ya bar nan bayan ya fasa bakin Samha don kawai ta roƙe

shi ku

ɗ

in makaranta suna shirin

exams bata biya ba matarshi ta sa baki sai tace mata ba da ita take ba da

ɗ

an uwanta take

shikenan har ya kai abin duka kuma yace ba zai biya

ɗ

in ba rashin kunyarta ya biya mata?

Saleem dai ina mishi magana ya

ɗ

aukeni ba

nza? Innalillahi wainna ilaihi rajiun..."

Wasu irin hawaye masu zafi take zubarwa bata ta

ɓ

a zato ko tsammanin irin wannan butulcin

daga Sabrina ba, shi karan kanshi Rayyan yayi mamaki don kowa ya san saleem ya san yadda

ya

ɗ

auki mahaifiyarshi da ƙanne

nshi, shi

ɗ

in mai biyayya ne ko da ko baya so zai yi don ya

faranta ran mahaifiyarshi, ya san dai saleem ya chanza mishi amma bai zaci har mahaifiyarshi

da yan uwanshi ba, sai ya kira shi ba zai

ɗ

aga ba kuma ba zai kira shi back ba, sau biyu yana

zuwa h

eadquarter baya samun shi shiyasa ma ya yanke ya zo gida ya same shi, Dukda shi

namiji ne kuma ba kaman sauran maza ba amma daga maganan mommy ya fahimci akwai ayar

tambaya mai girma akan saleem.

Bai gama tunanin ba aka fara sallama, sameerah dake zau

ne shiru gefe ta miƙe ta nufi kofar.

"Mun zo daga companyn gadaje da kujeru ne mun kawo order

ɗ

in da aka sanya wannan

address

ɗ

in..."

"Anya gidan nan ne? Ko zaka kira Layin da aka yi order

ɗ

in?"

"Toh bari na ƙira"

Kira yayi cikin mintuna biyu

sai ga saleem da Sabrina sun sauƙo, ganin Rayyan ya sa ya je ya

bashi hannu suka gaisa

"Saleem kana lafiya?"

Yayi tambayar yana sake nazartar abokin nashi da ya ji wani irin tausayinshi ya tsarga mishi.

"Lafiya me ka gani?"

Girgiza kai kawai yayi ya

ce

"Zauna za mu yi magana"

Babu musu saleem ya zauna Sabrina za tayi magana ya

ɗ

aga idanu ya zuba mata haka kawai

kwarjinin shi ya wani irin cika ta, duk yadda ta so tayi magana kasawa tayi sai ta nufi kofa ta fice

tana kwafa.

"Me ya sameka? Me ke

damunka abin da baka yi ba tun kana ƙarami zaka yi shi yanzu da ka

mallaki hankalin kanka? Saleem uwa ba Abar wasa bace ba kowace uwa ba, ba irin

mahaifiyarka da tayi dedicating lafiyarta, karfinta da kuruciyarta don ganin ta gina rayuwarka

ba... Ta gin

a ka ne don ka girma ka tallafi kannenka, yau idan baka biyawa su Samha kudin

makaranta ba wa kake tunani zai biya musu? Me ya hau kanka haka saleem?"

A tausashe yake maganan, saleem bai ce komai ba ya zauna shiru duk yadda Rayyan ya buga

ya ka

ɗ

a akan y

a fa

ɗ

a mishi menene matsalar bai ce komai ba, daga karshe Rayyan ya ce

"Saleem ka ba Samha kudin makaranta yadda ka saba bata"

Ɗ

ago ido yayi ya kalleshi shima shi yake kallo zuciyarshi na rawa, tabbas akwai ayar tambaya

akan dabiun saleem sai dai ba z

ai yi saurin yanke hukunci ba, yana zaune nan sai da saleem

ya dauki tsawon mintuna biyar kan ya zaro wayanshi yayiwa Samha transfer

ɗ

in kudin yadda ya

saba bata, mommy ta duƙar da kai tana kuka mai ciwo. Da zafi abin da zafi kana gani a

sauyawa danka r

ayuwa daga yadda yake zuwa wani abu daban.

"Je ka shirya mu tafi masallaci"

Bai ce komai ba ya miƙe ya haura sama, Rayyan ya runtse ido a hankali sama da seconds

goma ya bu

ɗ

e sun dan sauya, Miƙewa yayi ya fice bai kula godiyar da mommyn ke mishi ba, a

gaban motar shi ya tsaya yana kallon Sabrina da ke tsaye ana sauƙe wasu kwalaye cikin store

nazarin ta sossai yake yi chan ya

ɗ

auke idanu ya sauƙe kan saleem da ya fito, yana kallo sai da

yaje wurinta suka yi magana ta

ɗ

aga ta kalleshi kan ta gya

ɗ

a kai

saleem ya wuce ya zo ya

shiga motar suka fice daga gidan.

"Saleem idan ka ga Afeefah a yanzu za ka iya aurenta?"

Shi karan kanshi bai san ya jefawa saleem

ɗ

in tambayar ba don ya jima yana mishi yawo a rai

kuma yana son tabbatar da zarginshi kan Sa

brina. Sunan Afeefah ya sake maimaitawa a ranshi

don dai bai ta

ɓ

a ambatar sunan a fili ba ma sai yau.

"Aure? Ai ina da aure"

Ya amsa shi muryarshi babu wannan karsashin idan yana maganar da ya shafi Afeefah, kaman

ma wata ce chan daban da bai wani sa

ni ba.

Bai ja maganan ba ya yi shiru, dole su tashi tsaye akan Saleem da alama zautar da shi ake

shirin yi, amma yayi matukar mamaki irin mamakin nan da bai taba zaton hakan zai iya faruwa

da saleem daga aure ba, auren ma na dangi ba bare ba.

****

Zaune take gaban Mammi don sai da ta tabbatar ya fice kan ta dawo, abincin ta tsurawa idanu

yadda ya tsara shi kaman wani chef tana mamakin yadda ya iya girki haka, Mammi bata ce

komai ba ta shiga cin abincin sai da ta gama tsaf ta dubi Afeefah tace

"Afeefah akwai maganar da nake so mu yi da ke ko kuma in ce akwai alfarmar da nake so na

roƙe ki ban san ko za ki iya yi min ba, ba abu bane da ya sa

ɓ

awa shari'ar musulunci abu ne da

muddin kika amince min Afeefah zan yi matuƙar farin ciki fiye da zato

n ki"

Afeefah ta gyara zama jin maganar serious ne, kuma a yadda Mammi ta

ɗ

auke shi da

muhimmanci ya sa itama ta ji ta bashi muhimmanci itama

"Tashi ki dawo nan Afeefah"

Miƙewa tayi ta koma kusa da ita yadda ta roƙa hannayenta duk biyu ta riƙe

"

Afeefah na dauke ki ne tamkar Abeeha, ba zan ta

ɓ

a yin wani abu da zai cutar da rayuwarki ba

amma ban san yadda za ki

ɗ

auki maganar ba.."

"Mammi yanzu fa kika ce ni tamkar Abeeha ce a gareki nima kuma ba ni da uwar da ta wuce ki,

wlh duk abin da kike s

o matuƙar zai faranta miki kuma bai sa

ɓ

awa shari'a ba ni mai amincewa

ne Mammi, fa

ɗ

a kawai za ki yi in cika shi na san ba za ki ta

ɓ

a cutar da ni ba."

Afeefah ta katse ta ganin kaman contemplating take na gaya mata abin da take so, ita kuma

tana da yakin

in koma menene Mammin za ta roƙa ba sharri bane.

"Afeefah za ki iya auren Saraki??"

Afeefah ji tayi kaman kunnenta bai ji mata daidai ba, bata motsa ba don bata gama fahimta ba

jin Mammi ta yi shiru tana kallonta yasa tace

"Mammi ina sauraranki in

shaa Allahu zan yi duk abin da kike so"

"Afeefah abin da nake so shine kafin na mutu in ga na ha

ɗ

a aurenku ke da Saraki...! Shin za ki

iya auren shi? Za ki iya yi min wannan alfarmar?"

Wani irin shock ne ya ratsa Afeefah daga kanta har cikin tafukan

sawayenta, a matuƙar razane

ta zare hannunta daga na Mammi ta miƙe tsaye zuciyarta na wani irin bugawa kaman zai ratso

kirjinta ya fito

"a..ure? Ni Mammi? Ni... Ni Afeefah da Wanchan mutumin...??"

Don ji tayi ba zata iya ƙiran sunanshi ba ma ko Rayy

an

ɗ

in ko Saraki idan tayi hakan kaman

wani zunubi ne da muddin ya ji ta sai ya sauya mata kammani, kallon kanta take yi daga sama

zuwa kasa ta

ɗ

ago ta kalli Mammi kaman wacce ta zauce...



🖤

Gureenjoh

🖤

https://chat.whatsapp.

com/BuI7cmoy3ed3C3IimZKZA0

HAIHUWA DA HANJI

(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin

(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763

Arewabooks-Gureenjoh

*FREE BOOK*

*29*

Hasaso Rayyan

ɗ

in ta shiga yi a majigin kwakwalwarta, kallo

ɗ

aya tak za ka yi

mishi ka san

cewa shi

ɗ

in soja ne a sojojin ma na daban, yana da lafiyayyar jiki mur

ɗ

a

ɗɗ

e kuma a tsaye yake

fatarshi babu

ɗ

igon baƙi ko guda

ɗ

aya, Dukda ba zata ce ga yadda yake cikin khaki ba amma

ko daga maganar shi zai tabbatar maka jajirtacce ne kum

a gwarzon namiji wanda ko daga

kallonshi za ka sha jinin jikinka.

Zaman shi, tafiyar shi da yanayin dabi'unshi kuwa za ka zaci wani babban sarkin ne na wani

yanki na daban, yana da wasu irin idanu kyawawa da ko tuna yanayinsu tayi sai ta ji tsikar

jiki

nta ya zuba kaman ba namiji ba, fasalta kyaun fuskarshi da sauran halittar da Allah yayi

mishi ma wani tulin bayani ne na daban, don Allah ina ita ina irin gawurtaccen nan? Ta ina ma

Mammi ta fara wannan tunanin?

Tazarar da ke tsakaninta da Rayyan kam

an tazara ne da ke tsakanin sama da ƙasa ko ta

amincewa aurenshi ita ce zata wahala daga karshe saboda ba zai ta

ɓ

a son irin ta ba, ba zai

ta

ɓ

a kaunar mace kamar ta ba wacce ta fito daga kauye cikin tsantsar jahilai, wacce take da

tambarin Maita kuma ann

oba, wacce ko wucewa ta zo yi gidajen mutane sai an zuba tafarnuwa,

Ƙ

ashin kifi da garin kukan miya a wuta don hayaƙin Mayu.... Ai ko da gami wane ita da Rayyan.

"Mammi kaman ban ji abin da kika fa

ɗ

a ba"

Ta sake maimaitawa har yanzu a kidime.

Miƙew

a tsaye Mammi tayi ta riƙo hannunta suka koma zaune.

"Ki natsu Afeefah kin ji? Ki ba ni hankalinki kar ki yi wani tunanin fin ƙarfi, namiji bai ta

ɓ

a fin

karfin mace ba in har ta amsa sunanta mace, ke kyakyawace kar kyaun Rayyan ya ru

ɗ

e ki, ke

yarinya ce

mai hankali, ladabi, natsuwa da kuma biyayya kina da zuciya mai kyau, you are the

purest soul i've ever met... Afeefah ba zan hada ki da Rayyan bane saboda wani ra'ayi nawa ko

buri eh ina da buri a kan ku duk biyu, sai dai burin ba na komai bane sai na

son ganin

rayuwarku duk ya inganta kun tabbata cikin farin ciki"

"Mammi shi ya ce miki yana so na?"

Ta tambaya a sanyaye don ba fahimtar kalaman Mammin take ba don abu ne da take ji ba zai

ta

ɓ

a yiwuwa ba.

"Ba shi ya ce ba, ni ce na ga cancantar ka

sancewarku inuwa

ɗ

aya kar ki damu da halinshi ko

yanayinshi na fushi da dacin rai Saraki na da wani tabo ne da ya mayar da shi hakan wanda

dole zan fa

ɗ

a miki Afeefah... Ina so in fada miki ba don tonon asiri ba, sai don ya zama dole ki

sani kan ki yanke

shawarar za ki aure shi ko ba za ki aure shi ba? Ba zan miki dole ba wlh

kuma ba na so ki dube ni a yayin yanke hukunci ki yanke duk abinda ke ranki ni me kar

ɓ

a ce

don sai da na nemi za

ɓ

in Allah kan na tunkareki"

Shiru Mammi tayi idanunta sun rine so

ssai har suka tara hawayen da ya fara bin ƙuncinta,

ɗ

acin

maganan da zata fa

ɗ

a take ji har kan harshen ta maganan da bata ta

ɓ

a fa

ɗ

a da Bakinta ba

bata ta

ɓ

a ambata ba sai a yau da ya zame mata dole, idanunta na kallon gefe ta furta

"Rayyan ba

ɗ

a na ban

e!!!"

Wani irin bugawa zuciyar Afeefah yayi da har sautin shi na fitowa fili ta zaro idanu gaba

ɗ

aya

tana kallon Mammi dake ta zubar hawaye

"Eh Afeefah ba ni na haife shi ba, hasali ma babu abin da ya ha

ɗ

a ni da shi na jini ko na kusa

ko na nesa...

Ni sunana Khadija ni haifafffiyar wannan gari ce ta Kaduna, mahaifina Alhj Isma'il

mai rasuwa mutum ne mai tarin dukiya mai yawa a gaske kuma su biyu Allah ya ba wa

iyayensu

ɗ

an uwanshi ma na da nashi arzikin don gada suka yi, mahaifina mutum ne da dukiy

ar

shi bai ta

ɓ

a rufe mai ido ba, yana da kyauta tsantsa haka yana da taimako don haka ko da na

zama ni ka

ɗ

ai 'yar shi yana da ƴaƴa dayawa da suke karkashin shi don lakabinshi ma shine

Uban marayu da masu uba... Yaran da ya biyawa suka karatu basu kirguw

a sai dai in baki zo

wurinshi da kuka ba sai ya share miki hawaye, wannan dalili ya sa nima na taso da irin

zuciyarshi Dukda rashin lafiyarmu don shi ma ciwon sugar ne ya kashe shi kaman yadda ya

kashe baban shi, ƙannunshi ma Uncle Musa haka yake don

suna da nasaba mai kyau suna da

ilimi boko da arabi.

Akan irin rayuwar da na tashi kenan har na kamallah jami'a ta ina da shekaru ashirin da

ɗ

aya a

duniya, wata rana ina driving na zo daidai wurin ba da hannu sai na hangi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login