Showing 174001 words to 174924 words out of 174924 words
Arham da 'yan uwanshi Garkuwa Fulanin duk
Nijeriya.
Isarsu tamfatsatsen sashen na Fulani Afeefah ana ta baza gaisuwa da ban girma tana amsawa
cikin kulawa da kaunar
al'ummar nasu kaman yadda suke masifar ƙaunarta, Ɗaya daga
kyawawan yaran nan mace tace
"Ammah mun dawo mu je wurin Abbu? I Miss himmmm?"
Girgiza kai Afeefah tayi
"Abbu na cikin taro Alhan, ki bari anjima idan ya dawo sai ki ganshi ko Mammin Abbu?"
Ta
ɗ
an tura lips
Ɗ
ayar tace
"Ammah to mu je wurin Jadda?"
"Ku fara yin wanka Ahlam sai ku je na san ta yi missing surutunku"
Da gudu suka yi
ɗ
akinsu daman yan mazan sun jima da wuce wa yanzu haka bai wuce sauri
suke suyi wanka su tafi wurin Abeey ba
dake ji da su.
Ɗ
akinsu ta wuce ita da mijinta don bai wani yarda da raba sashe ba tunda har yau bai yarda ya
karbi auren wata ba duk kuwa da tallar da ake mishi tun kan Abeey yayi murabus ya bashi har
yau, ya ce duk abinda zai nema ya samu a wurinta
to na me zai sake aure? Me kuma zata
bashi banda ta nemi daga mai hankali? Afeefah na iya kokarinta wurin ganin ta bashi Kulawa,
soyayya da lokacinta bata aikin komai banda gidauniyarta kuma duk ba ita ke kula da komai ba
sai in ya kama don haka tana d
a lokacinshi full kuma bai taba neman ta ta ƙi ba a koyaushe
burin ta ta faranta mishi ko da har ranta bata so.
Tana zame kayanta ta
ɗ
aura towel zata shiga wanka kawai taji an yi hugging
ɗ
inta kamshinshi
da numfashin shi ya sanar mata waye, fuskarta w
ashe da murmushi tace
"Sarakina"
"Matar sarki, barka da dawowa ga masoyinki"
Ta waigo tana Shagwa
ɓ
e mishi
"Ba wani bayan ka gudu ka baro mu Abuja"
"Kin san ba da son raina bane hakan da a sona na ne da kowa ya tafi ya bar mu mu biyu a
duniyar nan"
D
ariya tayi
Yace
"Ya taron na ganku a Tv i hope komai ya tafi lafiya?"
"Alhamdulillah wannan kam ya ƙare saura na Lagos"
Girgiza kai yayi
"Babu inda za ki je, ki wakilta wata ko wani su je miki"
Karkata wuya tayi
"Har kaduna? Ka ga fa akwai sunan Ɗan
Samha ga yaye
ɗ
alibai da za'a yi a gidauniyarmu na
Dutsen-wai karo na wurin bakwai akwai kuma taron bu
ɗ
e wani a Anchau"
Girgiza kai yayi
"Ba zan juri nisa dake ba, wai har ma gidauniyar nan nawa za ki bu
ɗ
e ne?"
Tayi dariya yana daukar ta chak suka nuf
i toilet don yayi mata wanka yana tambayarta Ammi da
Mamminshi fa tace sun tafi sashen Jaddansu(Ammin)
Suka shige cikin bahon wanka suna cika juna da kauna, tana daga cikin matan manya da ake ji
dasu saboda taimako, iya ado da shigar kamalarta, haƙuri
da iya maganar ta don duk tayi
magana a taro sai ya kwana biyu yana circulating platforms, karama ce mai halin girma kaman
yadda mijinta yake ƙarami cikin sarakunan yankunan Arewa sai dai akwai zuciya da kwarjini,
idan suna tafiya a tare za ka zaci
ɗ
aw
isu ne yana baza ado gaban 'yar budurwar
ɗ
awisunshi,
komai ya wuce a rayuwar Afeefah da har in ta tuna baya sai dai tayi murmushi su kawu na chan
Dutsen-wai har yau sai dai ta kai musu ziyara ta dawo. Dafa ita har Rayyan sun yi sadakatul
jariya da sunan
iyayenta da Mammi har basu san adadi ba.
Ta samu akallah gidauniya 10 da ake bata taimako daga masarautu zuwa gomnatin jaha har na
tarayya sun san da zamanta, kasancewar gidauniyarta dake tallafawa mata da yara akan
neman ilimi, sana'o'i da tsayuwa a
kan kafafunsu kuma dama babban burin ta kenan mutane su
samu ilimi kuma suna samu daidai gwargwado Alhamdulillah.
ALHAMDULILLAH! ALHAMDULILLAH!! ALHAMDULILLAH!!! ANAN NA KAWO KARSHEN
WANNAN LITTAFI NA HAIHUWA DA HANJI ABINDA MUKA RUBUTA DAIDAI ALLAH
UBANGIJI YA BA MU LADA WANDA MUKA KUSKURE ALLAH UBANGIJI YA YAFE MANA.
HAKIKA TAFIYAR NAN NA DAGA CIKIN TAFIYAR DA YA MATUƘAR YI MIN DAAƊI BISA
GOYON BAYANKU DA COMMENTS NAKU, BAKI BA ZAI FASALTA MUKU IRIN DAAƊIN DA
NAJI BA DA KALAR SOYAYYAR DA KUKA N
UNA MIN NA GODE NA GODE KWARAI DA
GASKE.
HASSANA SALLAU(MAMAN MUNIFA): DOLE NA AMBACEKI DON KINA ƊAYA DAGA CIKIN
WACCE TA BA NI GOYON BAYA A WANNAN TAFIYA ƊARI BISA ƊARI BAN TAƁA YIN
PAGE DA BABU COMMENT NAKI BA NA GODE KWARAI ALLAH YA RAYA ZURI'A YA
BAR
Ƙ
AUNA TSAKANIN KI DA ABBAN MUNIFA.
FATIMA A MUHAMMAD: SIRIKA KUMA AMINIYAR ANGO INA GODIYA DA GUDUMAWARKI
KWARAI DA GASKE. ALLAH YA BAR ZUMUNCI YA NUNA MANA RANAR DA ZA MU ZO
SHAGALI KADUNA.
SIS NANAHALIMA KWARAI NA GODE DA GUDUMAWARKI ALLAH
YA BAR ZUMUNCI.
HANIFA MUHAMMAD GURIN: YAYATA KUMA AMINIYATA KAWAR CIN MUSHE NA. MY
SHAYLAAA%% MY RIDE OR DIE
🥰🥰
NA GODE DA TAKI GUDUMAWAR DA SHAWARWARI
AKAN KO WANI PAGE DA ZAN RUBUTA.
SAFIYA GALADANCHI: ƘAWATA MATAR HAMMANMU FATAN ALKHAIRI ALLAH
YA KAWO
MANA KE KASAR FOMBINA
💃💃
OUM AMEER: MASOYIYATA KWARAI NA GODE DA ƘARFAFA GWIWA ALLAH YA BAR
Ƙ
AUNA YA RAYA MANA SU AMEER YA KAWO WASU 'YAN UKU SAU UKU☺
️
DA MA DUK WAENDA BAN KIRA SUNA BA NA GODE SOSSAI DA SOSSAI, TAKU HAR
KULLUM
🖤
GUREENJOH
🖤