Showing 138001 words to 141000 words out of 174924 words
nd husky.
"A haka kike cewa in rabu da ke? Uhmm? Ki fahimta rashin ki a gareni masifa ne Afeefah"
Ƙ
uri tayi da idanu kalamanshi suna samu matsuguni daram a cikin zuciyarta,
sakinta yayi ta
koma zaune kawai akan kafar tashi, kanta ta mayar ƙasa tana neman dulmiyewa tsabar yadda
kalaman suke zuwa mata a bazata Rayyan ne fa gabanta shine yake fitar da waennan
tsadaddun kalmomin daga cikin bakinshi?
Anya ta ji da kyau? Ko d
ai yaudararta yake shirin yi ganin irin kallon da yake mata ba tare da ya
sake furta uffan ba, shi ne zai so mace kamarta? Sake
ɗ
ago kai tayi ta kalleshi suka hada
idanu. Sarai ya san kokonto take akan kalamanshi kuma hakan bai mishi daa
ɗ
i ba, ya kai
ha
nnunshi ya kama ha
ɓ
arta ya
ɗ
ago fuskarta yana kallon cikin idanunta cikin karantar yanayinta
bai furta komai ba.
Idanunta ta mayar kasa zuciyarta na bugawa da tsananin karfi har tana jin kaman cikin ko wani
lokaci zuciyarta zai iya yin bindiga ta mutu
, amma shi ko a jikinshi kuma fuskar a kame yake
magana idanunshi na yawo bisa jikinta ya
ce
"Idan kuma kin matsa da sai na rabu da ke, zan iya yin hakan ne kawai under 2 conditions
Afeefah sai ki zabi wanda kike gani ya fi miki sauki ni kuma i promise
zan rabu da ke!"
A razane ta dago ta zuba mishi idanunta da har sun fara zubar da kwallah lips dinta dake rawa
ya bi da kallo kan ya dauke idanu yana lumshe wa ya bude
Da ma na sani baya so na tunda gashi zai iya rabuwa da ni amma me yasa nake jin zafi
?
Meyasa nake jin kaman karshen rayuwata ne ya zo? Abinda take ayyanawa kenan a ranta..
Da kyar ta iya furta
"Menene conditions din?"
Tana ji gwara ta sani gwara ta hakura ta nemi daidai ita.
"It's either ki mayar da lokaci baya ki goge ranar da na
fara sanin ki a rayuwarta don daga ranar
ne zuciyata ta fara bugawa da Ƙaunarki ko kuma ki tsaga zuciyata ki sauya min da wata zuciyar
don wannan ta jima tana sakar da jini mai dauke da kaunarki zuwa ko wani sashe na jiki da
jijiyoyina...."
Baki kawai
ta saki hawayenta na zuba sossai da sossai, ya kai hannu ya janyota suka samu
kusanci ainun, ya
ɗ
ago babbar yatsarshi ya shafa soft lips
ɗ
inta dake ta rawa idanunshi na cikin
nata yayi leaning a hankali ya
ɗ
ora bakinshi kan nata zuciyoyinsu na amsa baƙon
yanayin nasu
da karfin gaske.......
🖤
Gureenjoh
🖤
HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)
Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)
Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh
ADABI WRITERS ASSOCIATION
*FREE BOOK*
*Babu lal
lai ku ji ni da daddare manage this please, and na ga ruwan comments da Adu'o'i na
gode kwarai Allah duk ya faranta mana ya hada mu da masu kaunar mu saboda Allah*
*51*
A hankali ya raba bakin nashi da nata, ya zuba mata idanunshi da suka matukar sa
uya ko da ta
bu
ɗ
e idanu sai suka sarke cikin nashin, ya riƙe natan sama da mintuna da suka fi biyu kan ya
saukar da kanshi wuyanta yana goga mata gemunshi zuwa karan hancinshi a gefen kunnenta
cikin wani irin salo da bata san ta mayar da hannayenta biyu
bayanshi ta yi grabbing wuyanshi
ba tana sauƙe numfashi.
A hankali yake haurawa numfashinshi na sauka da zafi yana ƙarasa hautsina mata natsuwarta
har ya isa cikin kunnenta cike da wani shauƙi mai dauke da mayen son da ba za ta iya resisting
ba ya s
higa whispering into her ears
"Afeefahhh ke ce ta farko a zuciyata, ke kika bu
ɗ
e shafin farko a soyayyata, a kanki jikina da
zuciyata suka fara gamsuwa da cewa ni din namiji ne cikakke kuma ina buƙatar Abokiyar
halitatta, ki amince min mu zama daya, ki
yarda na baki ragamar rayuwata! dama
ɗ
aya tak nake
so ki ba ni...ni kuma zan killaceki a cikin zuciyata tsawon rayuwata, zan zama bawa a gareki
mai hidimarki tsawon rayuwarmu zan tabbatar wa da duniya ke ce farin ciki na kuma hasken
zuciyata..ina fata b
a za ki hanani ra
ɓ
a daga ni'imarki ba?"
Hawaye ne ke zuba mata na rashin Makama, yanayin ya mata zafi kalaman sun mata tsauri
ainun ta yadda take jin kaman tana duniyar halwa ne na soyayya ba duniyar mutane ba, bata
san ta gya
ɗ
a mishi kai ba yayi murm
ushi mai nauyi wanda sautinshi ya fita kaman numfashi,
bata ankara ba taji ya tashi da ita a hannunshi ya isa ya mayar da hasken
ɗ
akin dimmm sossai
kan ya nufi gadon ya shimfi
ɗ
eta za ta yunkura ya bi bayanta his hands started to move inch by
inch na jik
inta, yana squezing
ɗ
inta gently bakinshi is slowly kissing her and driving her nuts
especially wuyanta da ya fi ko ina motsa shi, da baki yayi amfani ya saukar da sleeve na riganta
cikin salon da bata ta
ɓ
a sanin akwai shi ba, heavy breathes
ɗ
in shi na s
ake birkitata.
cikin natsuwa yake komai, Sai da ya tabbatar tayi laushi shima ya fara rasa kanshi a duniyarta
kan ya nufi yin mai gaba
ɗ
aya, a sannan ne ya birkice ya gigice tunaninshi ya
ɓ
ace, jinshi yayi
nisa bashi da buri a lokacin illa na ganin sun
zama daya ta zama shi shima kuma ya zama ita,
ko da ya ji shi a duniyarta ƙarasa haukace wa yayi a sannan ne ita kuma ido ya raina fata ta
fahimci that pleasure da irin tarin iya sarrafa mace da yake dashi ne ya ru
ɗ
e ta har ta zaci abin
mai sauki ne, d
uk irin magiya da roƙon da take mishi ha
ɗ
e da kuka duk baya ji, idan hannunta
ya sauka jikinshi ma sai yaji kaman zaburarwa ne cikin salonta.
Bai sarara mata ba bai kuma saurara ba don yayi haukacewar da ko sunanshi ka tambaya a
lokacin ba zai iya tun
awa ba ita ka
ɗ
ai ya sani, ita ka
ɗ
ai kuma yake gani...Tsammmmm haka ya
rukunkumeta yana binne kanshi a wuyanta a sadda ya samu cikakken natsuwa, Dukda irin halin
da take ciki na fitar hayyaci da ra
ɗ
a
ɗ
in azabar da bata ta
ɓ
a fuskantar irinshi ba a rayuwarta
tana iya jin
ɗ
umin hawayenshi dake bin wuyanta, chan kaman daga wani uwa duniya take jin
shaƙaƙiyar muryarshi na furta
"Allah ya gafarta miki Mammi, Allah ya yafe miki kurakuranki Allah ubangiji ya sadaki da
rahamarsa Allah ya jiyar da ke daa
ɗ
in alj
annah fiye da yadda kika yi sanadiyar jin wannan daa
ɗ
i
nawa na duniya....Thank you! Thank you Mammi"
Sossai yake hawaye har numfashinshi na seizing ya mata riƙon da kaman ya tsaga jikinshi ya
chusata yake ji ko zai samu saukin abinda ke shirin zauta shi
, bai iya ya motsa ba kaman yadda
itama bata da kuzarin
ɗ
aga ko da yatsar ta ne, yana so ya
ɗ
aga ta ya ji lafiyarta yana so ya
gwada bu
ɗ
e baki ko zai iya furta mata tarin irin kaunar da yake mata sai dai ya kasa, ya kasa
sarrafa kanshi bare ya sarrafa j
ikinshi abu daya ya sani ta gigitashi a duniyarta ta goge mishi
haddar da baya tunanin har abada akwai wacce ta isa ta kaishi inda ta kaishi, ta kashe mishi
duk wani laka na jiki kaman ba tsayayye kuma jarumin sojan nan ba, ƙasusuwanshi sun yi
laushin d
a ya kasa ko da lankwasa su bare ya sarrafa su har su miƙe a dole ya sake binne ta ya
ja bargo ya rufa musu a haka wani irin bacci ya
ɗ
auke shi ba tare da ya san halin da take ciki
ba.
Sautin kuka da turirin zafin dake fita daga jikinta zuwa nashi ne
yayi sanadiyar farkawarshi,
gaining courage yayi ya yunkura da ita a jikin nashi har lokacin banda bargon nan babu komai
jikinsu duk su biyu, juyata yayi ta koma kwance yayi pecking goshinta a hankali ya fara ambaton
sunanta
"Afeefah... Bebe!"
Bata
amsa ba sai kananun kukan da take na zazzafar zazzabi idanunta a rufe kirib
"Am so sorry...am sorry"
Ya fa
ɗ
a yana sake pecking goshinta kan ya sauka ya nemi wandonshi na bacci ya saka ya nufi
toilet shi karan kanshi kafafunshi rawa suke kanshi ya mishi
nauyi ainun, gefen cikinshi ya riƙe
mishi sossai amma sanin dalili tunda shi likita ne bai wani damu ba ya ha
ɗ
a mata ruwa mai zafi,
ya dawo gadon ya
ɗ
auketa kaman 'yar baby.
"Matar Saraki..! Afeefah... Kina ji na? Zan saka ki a ruwa compose yourself k
ar ki ji zafin a
bazata! Am so sorry Ya Saraki bai kyauta ba, Yafam bo
ɗɗ
i am"(ki gafarceni kyakyawata)
Da wani irin sloww tune yake maganan a kunnenta kan ya saukar da ita a hankali cikin ruwan,
wani irin ƙara ta saki tana rirrikeshi za ta tashi ya shig
a ciki ya danneta kawai ta kife kanta
kirjinshi tana girgiza wa cikin azaba da kuka mai ratsa zuciya, hautsinannen gashinta da ya
gama wargaza wa yake shafawa zuwa bayanta yana hura mata iska a kunnen yana whispering
"sorry, am so Sorry My love."
Sai
da suka yi ruwa uku a tare tana liƙe bisa kirjinshi idanunta a rufe rufff kan ya sakata tayi
niyya suka yi wankan tsarki, a towel fari ƙal yayi wrapping
ɗ
inta ya sake
ɗ
aukar ta zuwa kan
cushion ya ajiye ta, har lokacin bata bu
ɗ
e ido ba kuma bata bar k
ananun kuka ba shi kuma bai
bar lallashi da ban haƙuri ba, gadon yaje ya chanza musu bedsheets.
A gabanta ya tsuguna bayan ya
ɗ
auko magani, bata ma san ya zo ba don har bacci ya fara
fusgarta na wahala kawai taji hannunshi cikin towel
ɗ
in ya shafa cik
inta ta
ɗ
an zabura sbd har
lokacin hannunshi da sanyi ta bu
ɗ
e ido sai suka ha
ɗ
a ido tayi saurin rufewa yayi murmushi
"Tashi ki sha magani 'yar albarka..!"
Bata motsa ba shi ya
ɗ
ago ta zata fara kananun kuka ya sanyata jikinshi ya shiga bata tea din
d
a ya saisaita zafin ta sha sossai kan ta sha maganin, a maimakon tayi shiru ma sai ta sake
fara wani kukan.
"Am sorry My love, har yanzu baki ji sassauci ba?"
Ta gya
ɗ
a kai tana hawaye don ita ka
ɗ
ai ta san me take ji, shima kuma ya san jarumar mace
ya
ke tare da ita tayi matukar ƙoƙari, a hannu ya dauƙeta bai damu da su sa wani kaya ba suka
koma kan gadon ya shimfi
ɗ
eta bisa kirjinshi
"Sannu Chéri am(My darling) in duba in gani ko kina buƙatar stiches?"
Ta maƙe kafada za ta fara kuka yayi murmushi m
ai sauti kan ya shiga shafa wet gashinta da
yayi mishi laushin ta
ɓ
awa saboda bai bushe ba, a kunnenta yayi whispering
"Afeefahh kin san Bugawar zuciya alama ce ta mutum na raye ko? Toh kece bugun Zuciyata
wanda hakan ke nufin idan babu ke a zuciyata bab
u ni zan iya amsa kowace irin tambaya a
game dake saidai tambaya daya da ba zan iya amsawa ba ita ce wane irin so na ke miki,
wannan tambaya ba zan iya amsata ba domin ni kaina ban san wane irin so nake miki ba abin
da ka
ɗ
ai na sani game da yadda nake j
inki cikin jinina shine ba zan iya cigaba da rayuwa ba
idan har ba'a tare dake ba. Afeefahhh idan har rayuwa ba za ta yiwu babu iska ba haka nima ba
zan iya zama mai rai ba tare da ke ba, ke ce rayuwata Gimbiyata"
Duk giyar soyayyarta ya saka yana jin
kome ya fa
ɗ
a mata yayi kadan wurin bayyana abin da
yake ji, kuka take ba na bakin ciki ko ciwo ba kukan farin ciki take, tana kukan alfahari tana
kukan isar ta macen da aka iya macewa a cikin begenta, tana kukan mallakar wannan gwarzo
namijin da bakins
hi bai yi nauyi ba wurin shimfide mata sirrukan zuciyarshi, rungumeta ya sake
yi tsamm yana shafata cikin bege
"Allah ubangiji ya kula min da dukkan lamuranki na rayuwa, yadda kika shayar da ni gar
ɗ
i da
zaƙin zumanki ubangiji ya shayar da ke ruwan alkau
sara... Thank you so much Habeebty a
yanzu you are not just the part of my life you are the owner of my heart, ki yi bacci Habeebty kiyi
bacci cikin salama"
Da wannan kalamai ha
ɗ
e da tarin lallashinshi mai tsadar gaske bacci ya
ɗ
auketa. Ya jima
sossa
i kawai yana kwance in ta motsa sai ya sake shigar da ita jikinshi kaman za'a raba su ne
ya yi pecking tsakiyar kanta, sun so su makara don ƙarshen ta a gida ya ja su sallah bayan ya
kaita tayi alwala, wani baƙin Oman jallabiyarshi mai adon gold ya saka
mata sossai ya mata
tsawo ya
ɗ
auko mata hijab
ɗ
inta ya saka mata shima ya saka jallabiya ya ja su sallah, suna
idarwa ya janyota ta kwanta a kan kafafunshi ya zare hijabin yana shafa gashinta yake musu
azkar duk su biyun don da kyar tayi Sallar saboda
bacci da zazzabin da bai gama sake ta ba,
tuni ta yi baccinta peacefully har ya gama ya dauƙeta ya mayar da ita gadon yana kallon pale
fuskarta.
Idanu ya lumshe yana sauke numfashi, a duk sadda zai ganta wani sabon ƙauna da mararinta
yake ji yana kw
arara cikin zuciyarshi, hannunta ya riƙo yayi pecking ya sake yi mata peck a
Goshi kan ya miƙe ya fito, hadiman da suke share share da goge goge suka zube ƙasa suna
kwasar gaisuwa, ya
ɗ
an shafa kanshi ya ce
"Ammm yau gaba
ɗ
aya na baku hutu, ina so ku k
oma sashenku kuyi duk abinda kuke so sai
dare ku dawo"
"Godiya muke Yariman Matasa! Godiya muke Ciroman fombina Allah ya kara girma da arziki
Allah ya biya buƙatu"
Kai kawai ya gya
ɗ
a suka miƙe suka fice shi kuma ya nufi kitchen.
Abeeha da zata fit
o kenan ta ji yana koran hadimai ta koma ta buga jannah da ke shirin
komawa bacci
"Wallahi barin sashen nan ya kama mu Addah jannah... Me afkuwa ta afku ga Ya Rayyan chan
kitchen zai dorawa gimbiyarshi breakfast "
Da sauri jannah ta miƙe zaune cike d
a zumu
ɗ
i tace
"Keeee Ya Rayyan
ɗ
in?"
"Shi fa wallahi, hmmm ai na san jiyan nan ba lallai a wanye ƙalau ba, bawan Allah Saraki a waje
Hadimin Afeefah a gida"
Suka kwashe da dariya jannah na cewa
"Kin ga irin su Yayan nan hmmm ki bar su kawai... Maza sh
irya bari nima na shirya mu koma
sashen Ammi for today mu bar su su ƙone in sun ga dama"
Abeeha na dariya ta shiga toilet wanka ji take zuciyarta kal kal, basu fi mintuna talatin ba suka
bar sashen abin su.
Shi kam bai ma sani ba yana kitchen, planta
in yake frying amma minti minti zai saki murmushi
yana tuna moments
ɗ
insu na jiya, ji yake ma yana kewanta a jikinshi daga Fitowar shi
ɗ
akin
zuwa yanzu, sai da ya gama ya ha
ɗ
a mata spicy egg sauce mai
ɗ
an yawa, ya yi toasting bread
with butter very soft
and simple kan ya shirya plate
ɗ
in with so much love don burin shi kawai ya
ga tana murmushi burin shi ya ga ta ji daa
ɗ
i kuma tayi alfahari, clean tray mai kyau garai-garai
ya samu ya ajiye plate
ɗ
in ya hada da tissue ko za ta bukata wrapped with cutlar
ies.
Dube dube ya fara har ya samu wani drawer mai dauke da notepads masu yawa da Pen sbd
specifying objects, rubutu yayi a jiki ya manna a gefen tray
ɗ
in ya hada tea mai kauri sossai ya
ajiye kan ya
ɗ
auka ya nufi
ɗ
akin.
A gefen bedside ya ajiye ya
yaye mata duvet
ɗ
in har lokacin riganshi ne jikinta, ganin tana
baccinta peacefully ya shafa fuskarta motsi ta fara a hankali har dai ta bu
ɗ
e idanunta da suke
kumbure ta sauke bisa kanshi ya sakar mata kyakyawar murmushi
"Good Morning My Queen, My grea
test blessing and the reason i believe in love..."
Duk yadda bata so murmusawa ba sai da yayi escaping ta tsinci zuciyarta da dumbin farin ciki
wane takarda.
Miƙewa tayi zaune tana sauƙe kanta ƙasa ha
ɗ
e da fara wasa da hannunta tace
"Good Morning"
Bai matsa mata ba ya san kunya ke
ɗ
awainiya da ita shi ko a jikinshi ya
ɗ
auko tray
ɗ
in ya ajiye
mata a kan cinya zai yi magana wayanshi ya shiga ƙira ganin mai martaba ne da kanshi ya sa
yayi picking yana fita daga
ɗ
akin don dole zuwa parlor.
Note
ɗ
i
n da yayi rubutun ta
ɗ
auka ta shiga karantawa.
"Na shirya miki wannan karin kumallon ne da tarin soyayya, kina da muhimmanci sossai a
rayuwar Ryan. Allah ya albarkaceki da farin ciki da lafiya kullum, Ina ƙaunar ki!"
Zuciyarta ta sa hannu ta dafe, kau
nar ya mata yawa ji take ta ma rasa me zata yi sai sake
karantawa take tana murmushi. Adanawa tayi ta dauki fork ta fara cin abincin da ya shirya