Showing 129001 words to 132000 words out of 174924 words
ba saboda wani tabo da ta
samar masa mai wuyar warkewa, Don girman Allah ka dawo ka zauna ka saurare ni, Mai
martaba ka yi min alfarmar
tsayuwa ka ji uzuri na idan kai kana fushi shi yana fushi wani hali
kuke so in shiga? Wani hali kuke so ku riske ni a ciki kan tausayina ya darsu a ranku ku ji cewa
za ku iya min uzuri? Ni fa uwa ce ni ka
ɗ
ai na san irin zafin
ɗ
aukar ciki, rainonsa zuwa
haihuwarsa da gayya ba zan salwantar da rayuwarka ba Sameer, da gayya ba zan ƙuntaci
kaina tsawon shekarun nan ina kuka da hana kaina bacci wurin roƙon ubangiji ya baka
ingantacciyar rayuwa da farin ciki ba... Don Allah ku saurareni ko da sau
ɗ
aya ne"
Tausayinta ne ya rufe mai martaba Dukda haushin ta da har yanzu yake cike a cikin zuciyarshi,
wlh in bai ce har tunanin sakinta yayi ba yayi ƙarya kasancewarta macen da ya fara so kuma
har abada yake jin sonta daban cikin matanshi bai sa yaji cewa zai i
ya yafe mata abinda tayi
mishi ba amma a yanzu tausayinta ne ya fara rinjagayar fushin, kallon Rayyan da bai motsa ba
bai kuma ya dawo ya zauna ba yayi yace
"Ciroma samu wuri ka zauna"
A dole ya zauna ko sau daya bai kalleta ba don idan ya kalleta
zai iya jin zafi da ra
ɗ
a
ɗ
in shi ya
ƙ
aru kaman yanzu yake tuna yadda ta jefar dashi aka ce zuciyar yaro babu mantuwa a daidai
lokacin da yake jin daa
ɗ
in rayuwarshi yake kuma da gatan shi ta zabi mayar dashi marar galihu
har ma ana kallon idanunshi ana mi
shi zancen kila shi
ɗ
in shege ne marar uba! Idanu ya runtse
kukanta har ranshi yake ji amma baya jin kukan a matsayin uzuri.
"Ban san ta ina zan fara ba amma na san duk kun san cewa a wannan gida na sarauta aka
haife ni amma ban tashi nan ba kasancewa
r mahaifiyata ta rasu ina da kananun shekaru, na
koma wurin dangin mahaifiyata da zama ta yadda duk wani tuggu, makirci ko fuska biyu na
gidan sarauta ban sanshi ba, i was a care free person with a pure soul ina rayuwa kaman
kowacce mace ba tare da na s
an akwai alkawarin auren sarkin gobe a kaina ba kasancewar
mahaifina Galadima kuma har yanzu gidanmu ke sarautar Galadima, ina da shekaru goma sha
hu
ɗ
u Yaya Maudo ya turo kuyangi na musamman don su fara horar dani zaman cikin
masarauta da ma abin da ya
kunsa Dukda a lokacin kana da uwargida wacce itama duk jini
ɗ
aya ne tunda daga Makama har Madaki sarautar gidansu ne kuma kun fi kusa kusa sossai don
First cousins kuke har gobe idan babu jininka wani daga gidansu yana da damar zama Sarki.
Kana kuma d
a Fulani Aminatou da aka baka ita daga masarautar Kamaru Dukda Na samu
maganganu masu yawa akan masarautar na shigo ne a mace ta uku da shekaru sha shida
kachal, kai shaida ne irin wahalar da na sha kafin nayi blending da rayuwar cikinta ban shekara
biy
u ba ka cike mata hu
ɗ
u, dukkanmu daga kan Fulani Adama har Fulani Salimah babu wanda
ya ta
ɓ
a ko da
ɓ
atan wata ne, dayawa sun fi damuwa da ita kasancewar ta fi mu jimawa tsawon
shekaru kusan goma kuna tare, kwatsam na samu juna biyu an yi farin ciki kwara
i kuma babu
wanda bai sani ba ana kuma tattalin wannan ciki watanni biyu zuwa uku nayi mummunan
mafarki ko da na tashi ciki ya bare duk mun yi bakin ciki amma muka sallamar Allah ne ke
bayarwa kuma shi ya karba kayansa abin mamaki sai da na jera
ɓ
ari bi
yar a ƙasa da shekaru
biyu, abin ya dame mu duka neman taimako da adu'o'i babu abin da bama yi har na sake
samun wani cikin wanda kai ka hana mu fitar da zancen na tafi Mambila ban dawo ba sai da
jaririna
ɗ
an watanni har uku kowa yayi mamaki Dukda an za
rgi hakan don jimawa ta kuma an yi
ta kananun maganganu ban damu ba don zuciya
ɗ
aya na
ɗ
auki kowa, abin bakin ciki yaron nan
Aliyu na watanni biyar ya ce ga garin ku... Babu wanda ya san halin da nayi going through sama
da kai mai martaba Dukda dukkanmu
mun san ba haka kawai bane amma muka bar wa Allah
kwatsam cikin Sameer ya bayyana wanda daga ni har kai bamu san da zaman cikin ba ma sai
da yayi watanni kusan biyar.
Babu irin wahalan da ban sha ba, babu irin ciwon da ban yi ba kaman ba zan rayu ba
kaman
zan rayu har Allah ya kawo min shi duniya, mun yi Adu'a kuma mun sa idanu da tsaro sossai
kasancewar ranar da na haife shi kwana BOƊEJO tayi kukan murna Ganguna suka yini
dokawa na maraba da sarkin gobe, Dukda hakan sau uku cikin shekaru biyu na S
ameer ana
poisoning
ɗ
in shi da fargaba nake kwana nake tashi, kullum damuwata kar a samu nasara a
kanshi mai martaba na rokeka sau ba adadi mu nesanta shi da masarautsr nan don ba zan juri
rasa shi ba amma haƙuri da Adu'a shi kace mu cigaba da yi ba zak
a iya nesanta da shi ba,
kowa ya san Sameer ya taso ne kaifi
ɗ
aya ga zuciya da jarumta, tun yana ƙarami ya san
menene sarauta kuma ya san makiya da masoya Dukda haka bai tsira ba yana da shekaru
hu
ɗ
u ya ci poison da ya kwashi wattani tara bai san wanene
a kanshi ba har mun fidda
tsammani Allah ya sauko mishi da waraka ya farka, tsakani da Allah tun daga sannan na saka a
raina cewa zan nemi hanyar bullewa don samun ya tsira da rayuwarshi, a haka na yanke kaishi
ƙ
asar Hausawa na san namiji ne zai iya ra
yuwa kuma zan dawo in ta mishi Adu'a har karshen
numfashi na.
Wannan decision da na yanke daga ni sai Drivern da ya kaini wanda kusan amintaccen gidan
mu ne da kuma kuyangata Kande da na san har abada ba zasu taba fa
ɗ
a ba idan ba ni ce na
fa
ɗ
a ba, sa
boda in tseratar da rayuwarshi ya sa...."
Katse ta yayi yana jin gaba
ɗ
aya mood dinshi na sake sauyawa zuciyarshi kaman akan wuta
"Hakan ya sa kika yi mai gaba
ɗ
aya da rayuwata wai HAIHUWA DA HANJI ko? Kika kashe ni da
raina Ammie... Har yau ina tambaya
r kaina me nayi da na chanchanci hakan ashe wannan ne
dalilin? Idan ba don mutanen kirkin da na ha
ɗ
u dasu waenda suka zama ba ni da tamkarsu a
sanadiyarki ba zan iya cewa gwara na mutu da irin rayuwa cikin tsananin duhu da na yi a baya
don bashi da mara
ba da rayuwa cikin ƙabari, Mahaifina da irin darajar shi da ƙimarshi an kalleni
an ce min shege marar tsatso sau babu adadi wasu in ji wasu ban ji ba babu wanda ya fi tsaya
min sai da aka hana ni aure saboda wannan dalili, kullum ina wurin likita ban t
a
ɓ
a bacci lafiya
na tashi lafiya ba shine rayuwar da kike tunani ya inganta mini?"
Hawayen da ya tarar mishi a idanu ya mayar ya miƙe kawai ya fice daga sashen, Ammie dake
kuka sossai sai ji tayi mai martaba ya dafa kafa
ɗ
unta ya
ɗ
aga ta sama sai kawai
ta rungumeshi
tana ci gaba da kuka mai tsuma rai.
"Haƙiƙa kin yi kuskure amma har da laifina ciki, na sani ina da tarin makiya na ciki da waje, na
san irin ciwon da kike ji a duk sadda kika rasa cikin ki na kuma san me kika yi facing a rasuwar
yar ki
ta fari Dukda mace ce, duk jinyar da Sameer yayi tare muka yi kuka amma ban yi tunanin
nesanta ni dashi bane ba saboda bana son ya tashi a rago, na so ya san idan ya rayun ma cikin
wuya da tsanani abinda yake gabanshi zai fi hakan, na so ya goge ne baraz
ana ya zame mishi
tamkar kuda da zai iya bugewa da tafin hannunshi ta inda na so kaina kenan na mance ra
ɗ
a
ɗ
in
da uwa za ta iya ji a sadda aka cutar mata da rayuwar da, amma Fa
ɗ
imatu da sai ki tuna da
idan rayuwarshi ya lalace fa? A wanchan wurin da kika
ajiye shi zai iya zama
ɗ
an daba, ko ya
zama dan ta'adda ko dai ya fa
ɗ
a wani mawuyacin halin da zai karar da rayuwarshi cikin mugun
yanayi wanda duk alhakin zai iya zama a kanki ne!"
"Sai da na bar wurin na fara wannan tunani mai martaba, haƙiƙa na yi
ragon azanci wlh nayi
nadama daga lokacin bayan kwana biyu da dawowar mu bana iya ko runtsawa gashi kana cikin
halin ciwo da damuwa na tura driver sai dai ya dawo ya ce min bai same shi ba duk inda ya
duba bai ganshi ba, daga ranar Adu'ata ta koma a ka
nshi na roki Allah kar ya bar min shi
rayuwarshi ta tabar
ɓ
are na roki Allah da yakinin zai dubi zuciyata ya raya min shi har ma na
samu cikin Aisha ban yi wani farin ciki ba, itama babu wanda ya san cikinta don kowa ya san
ina jinya bana zuwa ko ina ban
a rabo da hijabi da chasbaha sai haihuwarta aka ji, nayi hamdala
ganinta mace barazanar ta kuma ya zo min da sauƙi. Don Allah ka gafarceni ranka ya dade! Na
tuba"
Ya ja ta suka zauna ya riƙe hannunta.
"Na yafe miki Fa
ɗ
imatu na yafe wlh, wannan damuwa
da kukan duk ya dameni ya hanani
sukuni..."
Yayi maganan yana share mata hawayen fuskanta, numfashi mai nauyi ta sauƙe.
"Saura Sameer...!"
Ta fa
ɗ
a da wani yanayi.
"kar ki damu zai sauƙo ne a hankali, don ma rayuwarshi bata lalace ba Alhamdulillah"
"
Ya baka labari?"
Kai mai martaba ya gya
ɗ
a nan ya shiga bata labarin abin da ya faru kabb yadda Rayyan ya
bashi labari, tayi kuka sossai ta yi wa Mammi Adu'o'in da bata san iyaka ba, taji kaunar jannah
da Abeeha tun kafin ta gansu taji cewa sun samu uwa
har sai itama kasa ya rufe mata idanu in
shaa Allahu yadda bata bar yaronta yayi maraicin uwa ba suma ba zasu yi ba.
Ta roki mai martaba da ya bata riƙon Abeeha har tayi aure ya ce
"wannan na ga yaron ki ne Fulani..! A yanzu kam bana tunanin zai aminc
e bamu san gaba ba"
Mai martaba ya ce
"Amma ya kike tunani batun Zara'u kuwa? Kin san a yanzu da ya bayyana za'a saka mana ido
ne a jira a ga me za mu ce tunda yarinya dai ta riga ta isa aure, kina ganin zai karbi auren?"
"Ranka ya da
ɗ
e kai ka karanc
e shi tun daga dawowarshi zuwa yanzu na dai san shi tun yana
ƙ
arami da kafiya da taurin kai ban san ko ya chanza a hakan ba amma zan roki wani alfarma,
ko da ya amince Don Allah batun jiyan matarshi da ka bani labari a barshi a rufe kaman yadda
shima ya
roke ka, mu ne kadai ke da alhakin sani a yanzu labarin na fita babu kananun
maganganu da ba zaka ji ba, hakan zai iya zame mata barazana a zamanta cikin masarautar
nan"
Ya gamsu kuwa, su basu wani damu da jiyanta ba don sun yarda Mammi bata mishi za
ɓ
en
tumun dare ba kuma tunda ta gamsu da ita suma sun gamsu.
Miƙewa Ammie tayi
"Zan je na za
ɓ
i kuyangin da zan tura musu da kaina, kuma zan tabbatar da cewa ba'a samu
kuskure a hakan ba"
Ya gya
ɗ
a kai
"Ki kwantar da hankalinki da fushin shi zai sauƙo
with time musamman idan macen kirki yake
dashi na tabbatar ba zata barshi ya cigaba da fushi dake ba nima kuma ba zan barshi haka ba"
Tayi murmushi ta gya
ɗ
a kai kan ta fice.
Ta isa sashen kuyangi da kanta ta nemi kande ta nuna mata jikokinta ta za
ɓ
i g
uda biyu da
kuma
ɗ
iyar wata Kuyangarta sa'ade ta tura su sashen Afeefah da sunan sune nata amintattun
kuma ta tabbatar ba zasu cutar dasu ba, bata ma isa sashen ta ba ta samu labarin isowar baƙin
masu muhimmanci.
Ko da isowarsu Rayyan na tsaye a hara
bar masaukinsu inda ya tabbatar da komai ya tafi
yadda ya kamata kuma masauki ne mai kama da apartment da babu wanda zai takura wani
komai da komai akwai intact, hannayenshi har
ɗ
e a kirjinshi ya zubawa motocin idanu kawai
yana so yayi tozali da ita ne k
o zai samu sassauci, yadda yaji kewanta musamman a yau da ya
san tana zuwa gareshi Allah ne kadai ya sani, kaman kuwa ta sani ita ta fara bu
ɗ
e side
ɗ
in da
ke fuskantarshi ta sanyo kafa waje ta sauƙo, lumshe idanu yayi yana jin wani chill abu na ratsa
sh
i daga inda yake tsayen, sanye take da wani 2 in 1 Abaya fari da ja da ya mugun amsarta.
Gyalen mai bakin lace ne sai ta kawo lace
ɗ
in Goshi kan ta zagaye sauran ya bar
dankunnayenta Red colour fashion waje amma wuyanta ruff yake a rufe, hannunta jan j
aka
haka takalmin kafarta ma Red ne sossai ya shagala da kallonta sam bata lura dashi ba, ta riƙe
kofan Jannah ta sauƙo tana tsokanarta akan ta rufa mata asiri kar a ga Gimbiya na bu
ɗ
e mata
kofa a zane ta ita kuma tana dariya tayi mishi kyau kwarai zuci
yarshi sai motsi yake, da kyar ya
iya kawar da kanshi ya mayar kan su Uncle Musa kan ya nufe so ba tare da ya bari ya sake
kallonta ba don urge na jin ta jikinshi yaji yana ji kallon kawai ya mishi ka
ɗ
an, yana so yaji
ni'imtaccen kamshinta a hancinshi,
yana so yaga tana kallonshi da wannan tsoron a idanunta
mai maiƙo idan ta tara hawaye, yana so yaji tana mishi magana a karye cikin tsoro da ya zama
Shagwa
ɓ
a ko jan hankali a wurinshi amma duk ya bar wa anjima.
Fuska a sake ya tarbe su, ita kuma sai d
a ya isa ya
ɗ
an yi hugging Saleem kan ta yi noticing
ɗ
in
shi gabanta na ta dukan tara tara don tunda suka shigo gate
ɗ
in masarautar ta rasa natsuwa,
kanta har lokacin ya kasa dauka da ita ce matar magajin wannan masarauta mai girman gaske
da ƙawa, mai t
arin kuyangi, dogarai, bayi da hadimai. Mai dumbin tarihi motocin da aka dauko
su ma kawai abin kallo ne sai dai ta ji jikinta ya sake sanyi ƙalau ganin ko kallon inda take bai yi
ba.
Gaab
ɗ
o ya kalla da sauri ya zube ƙasa
"Allah ya baka yawan rai!"
"Yi wa Uwar
ɗ
akin ka iso zuwa sashenta"
Yayi maganan yana dan kallonta sai suka ha
ɗ
a idanu, kanta ta mayar ƙasa Gaab
ɗ
o ya matso
ya zube gabanta don kallon da ya mata ya fa
ɗ
a mishi ne wacece a cikinsu.
"Lale Maraba da Uwar
ɗ
akina Zinariyar masarauta ma
i daraja fiye da tagulla.. Maraba da
hasken Masarauta mai haske tamkar farin wata... Sannu da isowa Gimbiyarmu Gatan Fada!
Gimbiya mai rairayi cikin gaskiya...maƙi gani sai dai ya kau da idonsa hasken rana kike hannu
baya karewa.. Allah ya ja da zamanin
hasken zuciyar Ciroman duk duniya!"
Duk sai ta rikice ta rasa ma me zata ce ta gigice ta kamo hannun Abeeha ta riƙe.
"Barkanka dai!"
Ta fa
ɗ
a cikin rawar murya, Abeeha da Jannah sai dariya suke danne wa don tuni Rayyan ya
jagoranci su Uncle sun shige
ciki, yadda Afeefar duk tayi wuri wuri ne na rashin sabo ya saka su
dariya shi dai cikin ladabi yayi gaba suka bi shi wasu dogaran suka
ɗ
ibo kayakinsu har zuwa
sashenta.
Kuyangin na zaune sai ga su duk zubewa suka yi suka fara miko gaisuwa ita Afeefa
h kuka ne
ka
ɗ
ai ya rage bata yi ba, Jannah ce tace
"Wacece shugaba a cikin ku?"
Suka nuna sa'ade
"Nuna mana
ɗ
akin uwar
ɗ
akin naku tana so ta huta"
"An gama ranki shi dade"
Ta miƙe don da suka zo suka sanar da mahaifiyar Ciroma ce ta turo su Gaab
ɗ
o
bai hana su ba
kuma shi ya nuna musu
ɗ
akunan masu Ɓangaren
ɗ
ayan suka kaita yayinda Abeeha da Jannah
suka shiga daya don su yi wanka su dan huta.
🖤
Gureenjoh
🖤
HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)
Fatima Muhammad Gurin
(G
ureenjoh)
Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh
ADABI WRITERS ASSOCIATION
*FREE BOOK*
*49*
Bayan sun yi wanka suka fito parlorn, sun samu an jere musu abinci gashi nan kala kala suka
zauna Afeefah na shirin serving
ɗ
insu
ɗ
ayar hadimar
tayi saurin kar
ɓ
a
"Ranki ya dade duk wannan ba aikin ki bane"
Shiru tayi tana kallon ikon Allah har ta gama serving ta koma chan gefe ta zauna.
"Ni kam ina ganin ikon Allah"
Sai lokacin ta tanka, Jannah tace
"Ina baki labari kina ganin wasa nake y
arinya, kin san ina karanta royal stories sossai wannan
kadan kika gani"
Abeeha tace
"Ni fa in na samu irin gidan nan miƙe kafa