Showing 30001 words to 33000 words out of 188614 words
zai
ɗ
auka hankalinta nakan tab
ɗ
inta ne. Kamar wadda ta tuna wani abu kuma sai ta yamutse fuska da jan siririn tsaki ta maida hankalinta ga tab
ɗ
in. Sunyi nisa sosai da anguwar dai-dai wasu gungun masu sai da kayan fruit ta
ce, “Malam dakata min”.
Yanda tai maganar a gadarance ya sashi
ɗ
an cizar lips
ɗ
insa. Ƙoƙarin wucewa yake ta sake maimaitawa cikin daka tsawa. Ƙin tsayawa yay sai da ya gota sosai ya gangara gefen titin ya kashe motar. Jitai wani irin tuƙuƙin baƙin c
iki ya turniƙe mata zuciya har ta kasa yin magana ma. Sai huci take lips
ɗ
inta na motsi amma ta kasa furta komai. Shiko ko'a kwalar rigarsa wayama ya
ɗ
auka yana dannawa batare da ko kallonta sau
ɗ
aya yayi ba.
“Amma kai babban illiterate ne!!”.
T
a fa
ɗ
a cikin matsanancin
ɓ
acin rai. Idan motar ta motsa to shima ya motsa ballema ya nuna mata yasan da shi take. Zata sake magana akai
knocking glass
ɗ
in motar, nan
ɗ
in ma bai motsa ba, bai kuma sauke gilashin ba sai itace ta bu
ɗ
e motar ta fita zuciyarta
na mata wani irin tuƙuƙi, ji take bata ta
ɓ
a tsanar wani mutum a duniya ba kamar wannan guy
ɗ
in, dolene ma ta
ɗ
auki mummunan mataki a kansa ta yanda ko ƙarar takalminta da warwarayen hanunta yaji sai hanjin cikinsa sun ka
ɗ
u.........
✍
️
*_Ina baya
nki ta wajenmu, karki bari ya raina ki
😏
, mutum sai
ɗ
aukar kan tsiya aljihu babu manda
🥱
gidan sanyi ma shiru ne. Bari nayi nan dan yau nasan namana
ɗ
anye ga ƴan Smart team
🚴😜🤪
_*
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bi
lkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
VIP
🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!
!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenku
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
1
️
⃣
6
️
⃣
.........Wanda yay
knocking glass
ɗ
in ya gaisheta cikin girmamawa. Hannu kawai ta
ɗ
aga masa. Bai damuba dan yasan halinta. Cikin yarensu na gayu ya ce, “Mi hajjaju ke buƙata?. Kankana, lemon zaƙi, abarba ko tuffa?”.
“Wanne gareku a ƙasa”.
“Duk akwai hajjaju, akwai
ma sabon
ɗ
iba daga lambu kuma sabon icce ne nata tsumayenki ko zaki shigo amma shiru”.
Karan farko hankalinsa ya
ɗ
an fara komawa garesu. Ka
ɗ
an ya ƙara sauke gilashin motar yana kallonsu ta mirror. Muska ta
ɗ
an yamutse da fa
ɗ
in, “Daga wane garden a
ka kawoshi?, miye kuma tsaftarsa da
ɗ
an
ɗ
anonsa?”.
“Hajjaju akwai sirri a
ɗ
an
ɗ
ano kam, gashi ya nuna luguf amma dai zan iya ha
ɗ
a miki da shi kije kiga samfur”.
“Okay” kawai ta fa
ɗ
a da miƙa masa ku
ɗ
i masu yawa da zasu iya kai naira dubu hamsin.
Da sauri ya juya ita kuma ta bu
ɗ
e motar ta zauna batare data rufeba ƙafafunta a waje. Shiko Smart cikin hikima ya cigaba da bin saurayin da kallo ta mirror da ya saita har yana iya hango wajen masu fruit
ɗ
in. Yanda saurayin ya
ɗ
anyi diri-diri zuwa ƙasan te
burinsa kafin ya
ɗ
ago ya fara zuba fruit a ledan hanunsa ya sashi sake maida hankali garesa. Bai wani jimaba ya dawo da leda shaƙe da fruit. Ta
ɗ
ayan gefen ya zagaya ya ajiye gefenta, ita kuma ta shiga ta maida motar ta rufe. Ƙin ta
ɗ
a motar yay har kusan m
inti
ɗ
aya. Badai tace masa komai ba sai ma ƙoƙarin kai waya take a kunnenta.
“Kina shago ne?”.
Yaji ta fa
ɗ
a batare da tayi sallama ba. Bai kuma san mi'akace mata da ga can ba ta dai katse wayar. Batare data kallesa ba ta fa
ɗ
a masa inda zasu
a taƙaice. Shima komai baice ba ya harba motar saman titi zuciyarsa
na faman kai kawo. Lokaci zuwa lokacin yakan kalla ledar fruit
ɗ
in ta cikin mirror. Sun
ɗ
an samu huldup a hanya dan haka suka
ɗ
an
ɓ
ata lokaci kafin suzo. Tun daga waje zaka san wajen saloo
n
ɗ
in babba ne kuma na manyan mata masuji da manda a gidan sanyi. Ƙin fita tai ita a dole sai ya fito ya bu
ɗ
e mata. Shiko ya shareta kamar bai fahimta ba. Aiki ta cika tai fam, dama ƙulle take da shi ta fara zazzaga masa masifa har mai saloon
ɗ
in data kasa
nce ƙawarta ta iso. Ita ta bu
ɗ
e mata cike da murna tana fa
ɗ
in, “Oyoyo my Lulu ƙamshi gawa taƙi rami” tai maganar tana jawo ganunta dole ta fito suka rungume juna. Suna niyyar barin wajen ta balla masa harara da jan tsaki tana fa
ɗ
in, “Ka kuma jirani harna g
ama villager kawai Mtsowww”.
Idanu ƙawar tata ta wani tsira masa dan sai yanzu ta lura da shi. A hankali ta furta “Woow vary handsome fa, my Lulu Ina kika samo sa?”.
Harara ta balla mata da jan tsaki ta fisgi hanunta suka bar wajen. Itako sa
i ƙara waigowa take dan ba ƙaramin tafiya da imaninta Uncle Smart
ɗ
in da tun kallo
ɗ
aya da yay mata ta mirror ya
ɗ
auke kai bai sake ba dan itama dai irin Lulu
ɗ
in ce. Sanye take cikin skert da riga na atamfa sun masifar matsata kamar tai nishi su yage. Ga
uban attachment kan yasha da zaro-zaro na farce da gashin idanu kamar
ɗ
iyar aljanu. A dire take kuma ƙyaƙyƙyawace amma hakan baisa yaji ta ishesa kallo ba. Yanda take tafiya da waigensa yasa Lulu cikin takaici fa
ɗ
in, “Wai ke Deeyah wace irin banzar yarinya
ce ban san kayan zubar da mutunci fa kema kin sani”.
“Wayyo my Lulu bazaki ganeba wlhy, Guy
ɗ
in nan yay masifa-masifar ha
ɗ
uwa dan ALLAH ina kika samosa?”.
“Mtowww! Ban sani ba banza kawai”.
Ta fa
ɗ
a dai-dai suna shigewa cikin shagon saloon
ɗ
in. Tuni yaran Nadeeya suka fara zubewa gaisheta dan sun san halin masifarta. Ko kallo basu isheta ba takai zaune a
ɗ
aya daga kujerun saloon
ɗ
in. Babu kowa a wajen sai Nadeeyar dama da yaran, dan duk randa Lulu zatazo gyara dokar da take sakawa kenan kar
a amshi kowa bata buƙatar hayaniya da gwamutsen numfashi. Duk da hakan na tauye Nadeeyar haka take haƙuri tabi yanda take so dan a zauna lafiya. Amma kuma tana biyanta ku
ɗ
i sosai da yafi na aikin duk da itama Nadeeyar da ga babban gida ta fito, sai dai ko
kama ƙafar ku
ɗ
in gidan su Lulu basuyi ba, su Lulun ma zasu iya kallonsu a faƙirai.
Nadeeya fa ta damu da son sanin wanene. Yayinda Lulu ta mata banza. Batai zuciya ba tama cikin yaranta sginal da ido. Fahimtar abinda take nufi da yarinyar tayi ya s
ata ka
ɗ
a mata kai. Cikin fakar idon Lulu ta
ɗ
auka drinks da ruwa ta fita. Har yanzu yana zaune a motar ko bu
ɗ
ewa bai yiba, sai dai ya sauke gilashin tare da kwantar da kujerar yanda zaiji da
ɗ
i.
Ita kanta yarinyar sai da taji wani iri datai tozali d
a shi. Dan Uncle Smart ƙyaƙyƙyawan mutum ne kuma nutsatstse
ɗ
an gaye ga masifar tsafta, irin mutanen nan ne masu shegen tsaftar shiya da a wajen wasu suke
ɗ
aukar harma tai yawa, duk da baida ku
ɗ
i bai kuma tashi cikin dukiya ba ALLAH ya bashi lafiyayyen fat
a mai
ɗ
aukar idon mai kallonsa ga kamala da cikar haiba. Rashin yawan walwalarsa da shiru-shiru na zame masa adon kwarjini ga duk wanda zai dubesa ko zama da shi. Cikin
ɗ
an daburcewar harshe ta gaishesa. Hannu kawai ya
ɗ
an
ɗ
aga mata dan tunda yay mata kall
o
ɗ
aya ya
ɗ
auke kansa. Cikin
ɗ
an in'ina ta ce, “Dama Aunty tace a kawo maka wannan”.
Kamar zai share sai kuma yay magana cikin deep voice
ɗ
in nan nashi mai rikita marasa jin magana musamman ƙannensa, mai kuma saka ƴammata da yawa mutuwa a kansa, “Wa
ye aunty?”. Cikin motsa lips
ɗ
insa a hankali.
(Masha ALLAH kaji wani dakakkiyar murya mai ratsa zuciya) ta fa
ɗ
a a zuciya. A zahiri kam tai saurin fa
ɗ
in, “Madam
ɗ
inmu ƙawar aunty Lulu ƙamshi, Aunty Nadiy.....”
“Ba buƙata”.
Ya katseta cikin
ɗ
auke kansa da lumshe idanu yamayi sama da gilashin gaba
ɗ
aya. Tsaye tai sororo kamar kayan ado, sai kuma tabar wajen jiki a sanyaye. A cikin shago har an fara kwance ma Lulu kalbar kanta da wanke mata ƙafafu, yayinda suke hira da Nadeeya ƙasa-ƙasa. Sai dai
hankalin Nadeeyar gaba
ɗ
aya na kan ƙofa ne. Da mamaki tabi yarinyarta data dawo da abinda ta fita a hannu. Sai dai batace komai ba gudun kar Lulu ta ganota. Kusan mintuna biyar da barin yarinyar wajen ya bu
ɗ
e idanunsa. Haka kawai zuciyarsa ke masa kaikawo
akan ledar fruit
ɗ
in nan. Duk da wani gefe na kwa
ɓ
arsa ya kasa hana kansa dubawa. Ɗakkota yay,
ɗ
aya bayan
ɗ
aya ya fara fidda fruit
ɗ
in da aka loda a sama. Kamar yanda zuciyarsa ke raya masa acan ƙasa wasu abubuwa ne daban, fiddosu yay baki
ɗ
ayansu ya maid
a fruit
ɗ
in ciki tare da ajiye ledar a inda ya
ɗ
auka. Wani irin dokawa ƙirjinsa keyi da sauri-sauri ganin mugayen ƙwayoyin dake a ƙasan, kasancewar shi ba ma'abocin shaye-shayen bane babu abinda ya fahimta a tare da su, sai dai yasan dole ƙwayoyin zasu zam
a na shaye-shayen ne. Sake na
ɗ
esu yay da ƙyau ya adana acan ƙasa inda ƙafafunsa suke, da ga haka ya sake bu
ɗ
e motar ya fiddo ƙafafunsa dan yasha iska.
Awani kusan hu
ɗ
u Lulu ta kwashe a wajen gyaran jikin nan. Dan sai wajen 3 ta fito. Kallo
ɗ
aya da
yay mata sai da gabansa ya fa
ɗ
i, yay saurin
ɗ
aukewa yana jan siririn tsaki. Oho ita bama ta lura da shi ba. Dan yana da ga can gefe a bench na wani mai sai da ƙwa-ƙwa da aya da dabino dake
ɗ
an jikin symbol
ɗ
in shigowa harabar plaza
ɗ
in. Tana da ga tsaye t
ana hararar motar da tunanin ko yana ciki amma shiru, a fusace ta fara knocking glass
ɗ
in nan ma babu alamar za'a bu
ɗ
e.
Ashar ta mulmulo cikin ƙufula da fa
ɗ
in, “Mi wannan illiterate
ɗ
in ke nufi da nine wai? Barin wajen yay ko mi?”.
“Kai h
aba shi ya fara wannan ganganci kamar bai san wacece Lulu ƙamshi ba ne”. Nadiya ta fa
ɗ
a cikin ƙara fasa mata kai.
“Ai da alama har yanzu ban sanar da shi
ɗ
in ba. Guy
ɗ
in nan fa mara mutuncine da kike ganinsa. Na barshi ne ban koreshi ba tun a ranar f
arko saboda sai na gama wulaƙanta rayuwarsa sannan da nuna masa banbancin da ƙasa da sama ke da shi”.
Cikin ƴar dariya Nadiya ta sake fa
ɗ
in, “Ai wannan karon drivern naki ne sam bai kama da driver ba wlhy. Irin wannan ha
ɗ
uwa haka, da gani kuma a
kwai girman kai fa, koda yake ya kai yayi ne dan ya ha
ɗ
u ba kary.....”
“Mtsowww kema shashasha ta biyu da har kika zauna masa kallo haka. Ina wani abin ha
ɗ
uwa mutum na warin talauci da jahilci. Ƙaton banzar bana zaton (A) kota kai girman garinsu ya
sani”.
Cikin dariya Nadeeya ta ce, “Kai Lulu harda sherinki, wannan
ɗ
an ƙwalisar ne za'ace bai san miye A ba?. Da gani yayi karatu wlhy danni kamar ma na ta
ɓ
a sanin fuskarsa a cikin ƴan ƙwallon Kano pillars sai dai nasan da wuya ace wancan ne”.
Tsaki Lulu ta sake ja cikin gatse ta ce, “Sai dai ƴan ƙwallon kwashe gotta
ɗ
in anguwarsu. Dalla malama ni kin isheni”.
Nadeeya zata sake magana ya iso wajen, dan duk da ba jin mi suke fa
ɗ
a yake ba da ga inda yake haka kawai zuciyarsa ke raya
masa maganarsa suke, maganar kuma da bazata wuce zagi ya sha ba a wajen ƴar balaja'un tsagerar yarinyar nan. Wani banzan kallo Lulu ta watsa masa. Sai dai
batace komai ba. Shima
ɗ
in bai nuna yasan tana yi ba ya bu
ɗ
e mata motar batare daya jira shigarta ba
shi ya shige nasa mazauni.........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKO
N MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
VIP
🔥💯
Zafin
kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenku
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
..
...!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
1
️
⃣
7
️
⃣
........Sai da ta zagesa ciki-ciki da kalmar illiterate sannan ta shiga motar Nadeeya ta rufe da fa
ɗ
in, “Sai mun ha
ɗ
u anjima. Dan yau dole ne a warware gajiya Lulu
ƙamshinmu ta samu lafiya. Barama na nemo Ɗan-takife ya ha
ɗ
a mana kayan aiki yau network na gasken-gaske zamu hau”.
Yatsu biyu ta
ɗ
aga mata tana murmushi, shi kuma yaja motar batare da bari ta fa
ɗ
i abinda tai niyyar fa
ɗ
a ba. Dama tun a kallo
ɗ
aya da
yayma Nadeeya ya fahimci itama tana shaye-shayen. Dan ita har jikinta ma ya fara nuna kansa saboda har taba tana sha. Masifar da batai masaba a farko ita ta fara zazzaga masa yanzu akan dan mi yasa zaija mota bata bashi iznini ba. Ko sau
ɗ
aya bai nuna yasa
n ma tanai ba balle ya tanka. Hakan kuma na ƙara fusatata da cimata rai akan al'amarin sa, dan a duniya ta tsani tayi ma mutum abu ya mata shiru, amma shi kulatama bayayi balle ya bata haƙuri kamar yanda sauran masu aiki ƙarƙashinsu ke mata. Suna isa gida
tun bai gama tsayawa ba ta fice a motar, cikin garga
ɗ
i ta ce, “Sai nayi maganin wannan zafin kan naka baƙauye kawai”.
Da kallo kawai ya
ɗ
an bita, sai kuma ya janye idanunsa yana ambaton auziyya saboda yanda skert
ɗ
in yay mata
ɗ
am illahirin surarta n
a juya kansu. Bayan ya kashe motar ya
ɗ
an ja kusan mintuna biyu zaune shiru abubuwa da yawa na masa kai kawo, ajiyar zuciya ya sauke a hankali yana mai cigaba da ambaton ALLAH tare da bu
ɗ
e idanunsa dake lumshe har kalarsu ta canja. Ledar nan daya cire a fr
uit
ɗ
inta ya
ɗ
auka ya fito a motar, kai tsaye ya nufi wajen su maigadi. Suna cikin gaisawa Nazeer autan gidan ya fito. Sai da ya gaishesu dan sukam Mommy tsaye take akan tarbiyyarsu, bata yarda sun raina kowane ma'aikaci ba a gidan duk da wani lokacin su H
ussaina kan so
ɗ
aukar hallayar Lulu suce zasu taka ma'aikatan a bayan idonta. Duk kuma randa ALLAH yasa kunnenta yaji ko idonta yaji bata musu da wasa, shiyyasa ma suke shakkar aikatawar. Cikin ladabi Suhaib daya maida hankalinsa garesa ya ce, “Uncle Smart
Aunty Lu ce tace na
ɗ
auka leda a mota. Ta kuma ce wai karkaje ko ina yau har sai idan itace tace”.
Karan farko da al'amarinta ya so fara bashi dariya. Amma sai bai nuna ba ko'a fuska. Miƙewa kawai yay yaje ya Bama yaron ledar data aiko a
ɗ
auka. W
adda ganin bai biyota da ita bane yasa ta