Showing 150001 words to 153000 words out of 188614 words
ce, “Zaki bayar da arziƙi kona
ɗ
auka?”.
Sosai ta waro idamunta da suka cik
a da
ɓ
acin rai ta ce, “Saboda kai
ɗ
an is.....”
Baki ya ta
ɓ
e da fa
ɗ
in, “Oh
ɗ
an iska ko?” sai ya ƙara ƙasa da murya yana kai bakinsa jikin kunnenta ya ra
ɗ
a mata, “Dole ne ma nayi iskancin nan dan banzan amsa sunan nan a banza ba”.
“Aliyu!!”
Ta fa
ɗ
a tana zaburowa gaba
ɗ
ayanta sai dai har ya riga ya tura hannunsa a rigarta ya ciro key
ɗ
in. “3-1 Madam” ya fa
ɗ
a yana sakin mata hannu da
ɗ
agata murmushin mugunta fal fuskarsa ya nufi ƙofa ya fice harda mata gwalo.. Rumtse idanunta kawai tai da ma
sifar ƙarfi tana ƙoƙarin dai-daita numfashinta dake rawa a maƙoshi......
Koda ya fito cikin girmamawa ya tarbi su Uncle Yousuf
ɗ
in, basu shiga ciki ba kamar yanda ya buƙata, sai suka zauna a ƙarƙashin rumfar bunu da ke a harabar gidan domin hutaw
a. Ya gaishesu cikin mutuntawa, yayin da Coach ya tasashi a gaba da tsokana, murmushi kawai yake yi amma ya kasa cewa komai. Uncle Yousuf ya harari Coach da fa
ɗ
in, “ALLAH kai dai anyi Yayan kwabo, ka ƙyale min yaro ya huta”.
Cikin dariya Coach ya ce
, “Oh ashe fa kai yanzu ka tashi da ga Yaya ka koma suruki. No wander bakin Zaki na ya sake zama rumus yau. Bara to na tausaya masa sai ka matsa na
ɗ
ora da ga inda na tsaya dan ba barinsa zanyi ba fa”. Murmushi kawai Smart ke yi dan in dai Coach ne ya riga
ya saba da wannan barkwancin nasa. Dama kuma can bai iya maidawa balle yanzu da yake ganin Uncle Yousuf da ya ƙara girma a idonsa na wajen. Sake gaisawa sukayi kafin su fara tattauna abinda ya tarasun. “Aliyu nasan ka
ɗ
okantu da son jin dalilin wannan zam
a namu, kamar yanda muma muke a
ɗ
okancen”.
“Haka ne Sir, dan da har na fara tunanin ko nayi wani laifi ne ma”.
Murmushi Uncle Yousuf da Coach sukayi a tare, kafin Coach ya cigaba da fa
ɗ
in, “Aliyu kai na daban ne ai, duk da dai
ɗ
an adam tara ya
ke bai cika goma ba. Bakai laifin komai ba abinda muketa fatane da buri ya kasance. Yousuf abokina ne koma nace maka
ɗ
an uwana dan ina jinsa tamkar matsayin twins brother, kamar yanda ka sani ya sanni da kai tun kana ƙaraminka, sannan masoyine naka dan yan
a
ɗ
aya daga cikin wanda suka dinga goyon bayanka matuƙa, sannan ya taka rawar gani matuƙa a baya na son ganin ka ƙetare ƙasar nan amma ƙaddara ta hana hakan. Bai haƙura ba ya cigaba da shigi da fici na ganin abubuwa sun dai-dai har kawo yanzun nan bai huta
ba. A yanzu dai a matakin ƙwallo shekarunka sunja Aliyu, sai dai Alhmdllh yanayin jikinka da kula da motsashi yasa kai tsaye baza'a iya cewa ka kai shekarun da kake
ɗ
in ba a yanzu. Dan haka mataki na farko shine mun zabge maka shekaru a rubuce, mataki na
biyu yanzu zaka daidaita cin abubuwan da duk suke saka jiki nauyi domin samun daidaito, sannan zaka sake jajircewa da training. Inata kai ka ban fa
ɗ
a maka dalilin zancen ba. A karo na babu adadi Yousuf ya sake maidaka duniyar ƙwallon ƙafa a yanzu, a kuma m
atsayin manager
ɗ
in ka. Duk wani abu da zamu iya kallo a matsala yayi iya bakin ƙoƙarin sa na shiga da fita wajen gyarashi da alkintashi cikin nasara kasancewar sa mutum mai kutsa-kutsa da hu
ɗɗ
a da mutane a ƙasashen ƙetare. A yanzu haka ka samu team a ƙasa
r London in sha ALLAH signing da abinda baza'a rasa a kawai ya rage”.
Shiru kawai Smart yay yana saurarensu, har sai da Coach ya kai ayar bayaninsa sannan ya dubesa ya dubi Uncle Yousuf
ɗ
in ƙwalla na cika masa ido. Kai Uncle Yousuf ya girgiza masa d
a masa alamar zip a baki baya son yace komai kenan. Wani irin al'amari mai girma Smart ya ha
ɗ
iye tare da duƙar da kansa yay shiru ba tsawon mintina. Ba komai yake ba face kwararoma wa
ɗ
an nan mutane biyu addu'oi kala da iri, sai da ya kammala sannan ya
ɗ
ago
cikin ƴar damuwa. “Kun hana nace komai duk da inada abubuwan fa
ɗ
a masu yawa. Ku na dabanne a garen....”
“Shiiii!!” Uncle Yousuf ya fa
ɗ
a cikin dakatar da shi. Dole ya ha
ɗ
iye tarin yabo da godiyar dake gumtse a zuciyarsa zuwa baki, ya tsira musu idan
u kawai, sai kuma ya nisa a hankali “Amma Sir bakwa gudun a sake samun makamanciyar irin waccan matsalar?, bana son ku sake shiga matsala a dalilina”.
“In sha ALLAHU bama fatan hakan Aliyu. Kuma ai mu fatanmu wannan dabarar ta zama mafita. Ball hu
bby na ka ne, na sanka komai akace kayi ba ita ba zaka iya yin amma badan hakan na maka da
ɗ
i a rai ba. To a rayuwa duk abinda bawa zaiyi badan yana son abin nan ba zakaga yana tafiya ne babu wani armashi. A wannan karon bawai kai tsaye muke son ayi hakan b
a, sai da muka duƙufa addu'a mu da su Ammah gaba
ɗ
aya kafin ma duk wannan kai kawon na Yousuf, dan na tabbatar addu'oi nasu ne suka shiga kan gaban komai ya tafi mana yanda mukai fata ƴan matsalolin da suka faffaru ba wasu masu yawa bane gaskiya”.
“Su Ammah?!...”
Smart ya fa
ɗ
a da
ɗ
an mamaki, kai Coach ya gya
ɗ
a masa da fa
ɗ
in, “Yes da ga ita har Abba sun san komai akan wannan, kuma Alhmdllh bamu sha wahala wajen amincewar tasu ba kamar farkon magana da su akan barinka fara ƙwallo”.
A hanka
li ya
ɗ
an furzar da iska yana jin jina kai shima, sai dai a ƙasan ransa yana jin wata nutsuwa mai tarin yawa, dan da gaske ƙwallo abar sonsa ce, burinsa ce tun yana ƙanƙaninsa fiye da kowanne abu da zai iya yi ciki harda zaman office. Takardun da Coach ya
fara bashi a farko ya bu
ɗ
e,
ɗ
an duddubawa yay sai kuma ya
ɗ
ago yana kallon Coach
ɗ
in, “Ammah Sir taya kuka samu irin wannan damar haka cikin sauƙi, bayan nasan mutanen kudancin nan namu da iya babbake komai sai su. Su kuma turawan nan da tsantsani akan kom
ai?”.
“Addu'a ne kawai Aliyu, sannan bawai da sauƙin aka samuba ma, an jima ana yaƙin, amma mutuminka dai ne wannan karon ma ya sake shiga ya fita da tsayawar ALLAH data Yousuf muka samu sunan naka ya zama gaba-gaba. Sai su kuma wasanninka da suka
ɗ
an gaggani na baya ya sake
ɗ
aukar hankalinsu matuƙa. Kaga kenan Addu'ar su Ammah tafi gaban komai”.
“Hakane Sir” ya fa
ɗ
a cikin rauni, sai kuma yay murmushi da kallon Uncle Yousuf da shima ke kallonsa da murmushin. “Uncle kayi haƙuri ka barni na fa
ɗ
a, wlhy ku na dabbanne a gareni a cikin daban. Har abada harshena bazai gushe wajen muku addu'a ba ku da zuri'arku. Uncle......”
“No no no Aliyu it's ok! Ya Isa haka ba sai ka cigaba da cewa komai ba, addu'ar nan daka ambata a garemu ita ka
ɗ
ai
ta wadatar, muma bayin kammu bane, ALLAH ka
ɗ
ai yasan alkairin da ke cikin al'amarin shiyyasa nasarori da yawa suka samu cikin sauƙi. Abinda kawai na sani shine Aliyu kai yaron kirki ne nagartacce da bai kamata ai sakacin da samuwar wata dama irin haka gare
ku ba, dan arewacin Nigeria na matuƙar buƙatar irinku koma nace Nigeria ko African gaba
ɗ
aya, in sha ALLAHU nan da lokaci ƙalilan sunan Smart Mawashi da ya fara bayyana ƙaddara ta binne sa zai yi zaburar da zata girgiza duniyar ƙwallon ƙafa. Wannan basirar
taka bazata wuce a banza ba kamar yanda muke sakaci da ire-iren ku ta hanyar dakushesu a dalilin rashin kulawarmu. Wannan plan ne na shekara kusan biyu da rabi, koda wasa bana son ka kallesa a matsayin dan kana auren
ɗ
iyata ne”.
Murmushi mai fa
ɗ
i S
mart yayi har wasu ƴan ƙwalla na sake tarar masa a ido ka
ɗ
an, sai yaji yama kasa cewa komai kawai. Dai-dai nan Lulu ta iso wajen, maganar Uncle Yousuf ta fargar da shi hakan.........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUW
A_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama
iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
7
️
⃣
3
️
⃣
.......Juyawa yay ya kalleta, sai akai sa'a itama ta kallesan suka ha
ɗ
a ido. Harararsa tai ta
ɗ
auke kanta. Shima sai ya maida nasa gefe ka
ɗ
an yana
ɗ
an murmushi. Bata saka hijjab ba amma ta
ɗ
aura Abaya a saman kayan jikinta tare da yane kanta da
ɗ
ankwalinta. Tray
ɗ
in hannunta ta ajiye musu fuskarta da murmushi da shagwa
ɓ
a bayan ta gaida su ta dubi U
ncle Yousuf da fa
ɗ
in, “Papa i miss you ALLAH”. Dariya Uncle Yousuf yayi da jin da
ɗ
in ganinta yanda yake fata tunkan aje ko'ina. Sai da ya kar
ɓ
i kofin ruwa data zuba masa sannan ya furta, “Mu kewarki ma bamu san yanda zamu misalta ta ba ai Mawaddatan'warahm
ah. Na gaban goshinki na can yau da ƙyar ya yarda zaije makaranta”.
Murmushi tayi da fa
ɗ
in “Uncle Please a kawo min shi to mana”.
Shima sai yay
ɗ
an murmushin da fa
ɗ
in, “Tom ki ƙara hutawa, in dai wa
ɗ
an nan ne sai kin gaji da su a gidan nan
. Dan yanzu haka ma su Auntynki na zuwa”.
Sosai taji farin cikin hakan, duk sai zumu
ɗ
i ma ya hanata zama ta juya ciki wai bari yaje ta shirya kafin su iso. Shi da Uncle Yousuf da kallo duk suka bita, yayinda Coach hankalinsa ke kan takardun nan. “I
na fata dai babu wata damuwa ko?”. Uncle Yousuf ya fa
ɗ
a cikin katse tunanin Smart. Kansa ya jinjina masa cikin sauke numfashi ya ce, “Da sauƙi dai kam. Dan na fahimci wani lokacin tana da sauƙin kai musamman akan lagon mahaifiyarta da ka bani, dan in har z
an jingina mata sunanta akan abu zatayi sa babu musu”.
“To Alhamdullah, naji da
ɗ
i sosai dan hakan ma ci gaba ne. Ka ƙara haƙuri na ha
ɗ
aka da aiki, amma nasan nan gaba ka
ɗ
an zaka gode min kaima. Dan Mawaddat nada wasu
ɓ
oyayyun al'amura musamman hala
yen masu ƙyau, a yanda ta tashi taga kanta ne kawai babbar matsalar, sai dai duk da haka tsiwa da jin kanta sama sosai a jininta yake, dan mahaifiyarta tamkar tayi kaki ne ta ajiye, itama haka take kamar wata jinin sarauta wajen izza. Bambanci su kawai ita
ta samu tarbiyya fiye data Lulu ne, da kuma kasancewar ita da girmanta ta haura wata ƙasa karatu ba kamar Mawaddat ba. Sai dai fa Aliyu yanzu yaƙin bana Mawaddat bane kawai, sannan ba ita ka
ɗ
ai bace a filin dagar. Na farko sai munyi haƙuri da Yaya, na biy
u Alhaji Sulaiman da
ɗ
ansa, dan nasan duk da baya ƙasar nan hankalinsa na nan, kuma gab yake da dawowa tunda jikin Tajuddeen
ɗ
in da sauƙi.”
“Karka damu Uncle Yousuf ku dai ku cigaba da mana addu'a. Daddy kuma insha ALLAH babu komai a tsakanina d
a shi sai girmamawa, na kuma fahimci son da yake mata ne mai tsanani da tausayinta ke rinjayarsa”.
“To Alhamdullah nagode daka fahimci haka. Yanzu sai ka fara shirin nan da kwanaki zakaje Legos
ɗ
in kamar yanda suka buƙata”.
“ALLAH ya
kaimu”.
Da Amin suka amsa su biyun. Da ga haka suka
ɗ
an sake tattaunawa shi da Coach akan abinda ya shafesu na harkar ball
ɗ
in dan yanzu kam zai koma filin daga saboda training, sunja lokaci sosai dan har aka kira sallar azhar kafin su bar gidan s
u uku suna tsokanarsa da dariya wai yanzu ya koma
ɗ
an 23years. Uncle Yousuf harda fa
ɗ
in yanzu Lulu ma ta girmesa tunda gashi ma harya fara tsoronta dan yanzu ma dai sai da aka ta
ɓ
a drama. Dariya yayta yi shi dai abinsa, dan koda ya koma ciki domin kiran Lu
lun suyi sallama da su Uncle Yousuf a ƙofa ya tsaya saboda gudun karta sake rutsashi. Dan ya manta bai zare key
ɗ
in ba. Kamar kuwa ya sani tayi target
ɗ
insa akan hakan ALLAH dai ya taimake sa, amma duk da haka sai da tace bafa zai fita ba, sai da Coach ya
bata haƙuri akan su Aunty Saliha na zuwa shiyyasa zai fita dan bai kamata su samesa a gidan ba haka akeyi sannan ta haƙura ta barsu, amma yasha harara kamar idanunta zasu fa
ɗ
o....
Suna barin gidan su Aunty Saliha na isowa, hakan yay matuƙar
ɗ
auke ke
war Lulu da sanyata a farin ciki. Sai a yau taga lefenta na wajen Smart. Tayi mamakin ganin kayan da aka kai
ɗ
in da shan jinin jikinta akan anya kuwa babu wani abu a ƙasa da su Uncle Yousuf
ɗ
in ke shirya mata, wai tayaya aure wata
ɗ
aya duk akaima wannan ir
in kisan ku
ɗ
in. Dauriyar dannewa tai dai batace komai ba har suka kammala abinda zasuyi bayan la'asar suka wuce. Suna wucewa kamar wani shiri sai ga Nadiya da wasu ƙawayensu da sukan ha
ɗ
u a wajen shaye-shayen su, sai dai ita Lulu bawani tana kulasu bane so
sai dan itafa dama can ba ma'abociyar shiga sabgar tarkace bace kasancewar ta wayayyar yarinya, ga kuma ƙawaye da ta da
ɗ
e da ajiye babinsu a rayuwarta. Ƙoƙarin rufe ƙofar tai tamkar ma bata gansu ba amma Nadiya ta iso da sassarfa ta riƙe cikin roƙo da magi
ya. Lulu da gaba
ɗ
aya ganin Nadiyar ya sakata jin fusata ta
ɗ
aga hannu ta
ɗ
auketa da mari haggu da dama, sannan ta nunata. “Wannan shine hukuncin da fuskarki zata cigaba da fuskanta a duk lokacin da kikai yunƙurin nuna min ita, Nadiya duk abinda na ajiye t
ofa idan baki sani ba da ga yau ki sani na ajiyesa ne har abada dan bana jeka ka dawo, FURAR DANƘO NA KE A SHEKARA ANA DAMU BANI FARAU-FARAU. duk ramin da maciji ya sareni sau
ɗ
aya bana
ɗ
aura ƙafata a wajen karo na biyu. Ni nan da kike gani na fiki fiye da
abinda kike tunanin kin iya, bana cin amana ba kuma na zama da maci amana, ki fita a rayuwata, dama ke kika sakko kanki cikinta ban ganyyaceki ba”. Da ga haka ta maida ƙofar ta rufe da ƙarfi har sai da duk suka zabura.
“He he he babbar bala'i mai
citta da kayan sanyi, wai dama haka yarinyar nan take bata da mutunci? Akan kawai saurayi ya bita inda bata gayyacesa ba take wannan tada jijiyar wuyan, ƴar iska bayan ance mana rainon turai ce wane kalar iskanci ne basayi a can amma zatazo nan tana nuna
mana ita wata kamila ce. To wlhy zamu bata mamaki, dan wannan marin da tai miki sai ta fansheshi da abinda har abada kuka bazai bar kwaranya a idanunta ba, zata san ta ha
ɗ
u da ƴan tasha na asali, dan ƙarshen iskanci a Nigeria aka haifesa da yanke masa cibi
aka kuma rainesa a ciki yay girma yay furfura, idan ma ya mutu anan za'a biznesa sai ranar bayyanar judal su tashi tare su ha
ɗ
a ayari”.
Murmushi takaici Nadiya tai da janye hanunta da har yanzu ke a kan kuncinta tana maida ƙwallar data cika mata
ido. Ta ce, “Shuwa Lulu ta wuce duk yanda kike tunaninta, ki kuma iya bakin ki dan ta fiki in dai jidali ne. Lolipop ma tayi bataci riba ba. Ni nai mata laifi dan tun farko ta garga
ɗ
eni akansa amma banji ba, nai mata ma farko tace karna sake na biyu amma n
a sake kuma, na san nice da laifi dan Lulu ta ƙyautata min a rayuwa, na kuma san bata ƙaunar hu
ɗɗ
a da maza amma