Showing 69001 words to 72000 words out of 188614 words

Chapter 24 - FURAR DANƘO COMPLETE

iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....

!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

3





4





.......Idanu kawai Daddy ya zubama Mawaddat hawaye na kwaranya saman dattijuwar fuskarsa. Itako sai surutai take musu. Sai ta kalla Daddy tayi ta kalla Uncle Yousuf s

hima tayi. “Yaya kukan nan fa bashi da wata ma'ana, addu'a itace kawai. Sannan bazan gaji da fa

ɗ

a makaba ka bada kaso mafi yawa akan shiga wannan yanayin nata. Sai dai kawai muyi ƙoƙarin gyara kuskuren a yanzu. Ga kuma wannan matsalar data kutso kai, duk d

a dai ni da za'a bi ta tawa da kawai a aura ma Tajuddeen

ɗ

in tunda mun san dai yaron nan bashi da wani aibu a rayuwarsa.....”

        “Yousuf matsalar ba daga Tajuddeen take ba da ga mahaifinsa ne. Nasan abinda baka sani ba akan sulaiman sani na haƙiƙa. K

amar yanda na fa

ɗ

a maka tun a wancan karon Tajuddeen an kwa

ɗ

aita masa son Mawaddat ne kawai da manufa, sai dai shi yaron ya afka batare da sanin manufar mahaifin nasa ba, ko kuma dama yana son nata shiyyasa Sulaiman yay amfani da wannan damar wajen sake ja

n zuciyarsa da tunanin hakan zai bashi nasara akaina.”

      “To amma yaya ai shine zai zauna da ita ba Mahaifinsa ba. Indai har mun tabbatar da yana son nata kamar haka banga aibun aura masa ita ba. Na sani ka sani Mawaddat bata kula kowa, ta ina shi mij

in daka ambata gaban Baba zamu samar da shi? Dan kasan dai in har babu wannan mijin to dolene Mawaddat ta auri Tajuddeen tunda baba da dangin mahaifiyarta duka sun

ɗ

auki abin da muhimmanci bakuma zasu ta

ɓ

a bijirema umarnin mahaifinsu ba kamar yanda suka sa

ba”.

            “Duk nasan da wannan Yousuf. Kuma nima damuwata a yanzu shine ta yanda zamu samar da mijin koda ace na wucin gadi ne kafin ƙura ta lafa.”

    “Wucin gadi kuma?”.

“Yes wucin gadi, dan ba zan ta

ɓ

a yima yaranmu ko

ɗ

aya auren dole ba. Auren

ma da jini irin na Sulaiman mai shirye da manufofi masu yawa da sai anyi auren ne sun fara bayyana zaka fara dana sani kai kanka”.

          Shiru kawai Uncle Yousuf yay yana kallonsa, shi kam gaba

ɗ

aya ma a wannan ga

ɓ

ar ya shiga ru

ɗ

ani zai ce. Ya kasa f

ahimtar ainahin abinda ke tsakanin yayan nasa da yayan matarsa da a shekarun baya suka kasance shaƙiƙan abokai da ko ƙuda baya iya jin sirrinsu. Anya kuwa yayansa baya

ɓ

oye masa wani babban al'amari da ya kamata ace ya sani.....

     “Assalamu alaikum”. S

allamar Smart a ƙofar falon ta katse tunaninsa. Daddy ne ya amsa tare da bada izinin shigowa dan ya shaida muryar yaron. Akan Lulu da ke kwance a ƙasa barci na neman rinjayar idanunta tana kokawar hanashi ya fara sauke idanunsa. Kaudasu yay duk da sanye ta

ke da hijjab

ɗ

in da ya saka mata har yanzun. A nutsensa ya gaishe da Daddy, tare da ajiye key

ɗ

in motar hannunsa. “Sannu da ƙoƙari fa, ALLAH ya saka maka da alkairi kaji”. Daddy ya fa

ɗ

a a karo na farko. Ɗan murmushi Smart yay cikin jinjina kai. “Babu damuw

a ai Alhaji. Nima na gode. Bara na wuce gida”.

         Godiya Daddyn ya sake masa, tare da zaro ku

ɗ

a

ɗ

e masu yawa da ga aljihunsa ya miƙa masa. Kallon ku

ɗ

in Smart yay da sake sakin murmushi mai ma'anoni da yawa sai kuma ya girgiza kansa. “A'a Alhaji nagod

e sosai. Amma bazan amsa ba, albashin da ake biyana ya wadatar dani ALLAH ya ƙara bu

ɗ

i”. Mamaki matuƙa Daddy ya shiga, dan haka ya kalla Uncle Yousuf da tun shigowar Smart

ɗ

in baice komai ba. Kafa

ɗ

a ya

ɗ

age masa alamar haka yake. Ai Daddy kasa ƙara cewa ko

mai ma yayi har Smart ya sake musu sallama ya fice abinsa.....

       

★★

*_8:25pm_*

★★

     Ƙarfe takwas da kusan rabi na dare tawagar Hon. Babale Nakowa da su Alhaji Baita suka isa gidan Alhaji Sufi Ado Garko kamar yanda suka tsara. Ziyara ce ta ba

zata, dan haka Alh. Sufi yay mamakin zuwan nasu duk da kuwa su dukansu sun kasance yaransa ne ta fannoni daban-daban kafin yau. Sai dai duk da kasancewar wannan zuwa nasu ya kasance na bazatan hakan bai hana su sami tarba ta mutuntawa ba. Bayan sun gaisa d

a Alh. Sufi cikin girmamawa a matsayinsa na _God Father_ nasu sai kuma hira ta

ɓ

alle mafi ƙarfi akan kasuwanci da siyasa. Sun

ɗ

an ta

ɓ

a hira kafin Hon. Misau ya fara bayani akan abinda ya kawosu.

       “Ranka ya da

ɗ

e mufa zuwan nan namu kamar gaisuwa ce d

a roƙon iri. Munzo mu maka Barka da dawowa da kuma yaya jiki sai kuma babbar magana mai alaƙa da son ƙulla sabon zumincin da muka san kaima zakayi farin ciki da shi”.

    Cikin mamaki da dattijantaka Baba yay murmushinsu na manya idonsa akan Alhaji Misau.

“Jeka maganarka kai tsaye Ɗan kande! kasan ni a koda yaushe nafi buƙatar abu abu

ɗ

e fiye da rufa-rufa”.

        “Hakane Baba”.

    Cewar Hon.. Misau cikin murmushi da sake gyara zama. Sai da ya ƙara juya zancen a ransa ta yanda zai fito da armashi sannan

ya cigaba da fa

ɗ

in, “Akwai wata yarinya a cikin zuri'arka da Alhaji Haruna ya gani ya kuma ji ta kwanta masa matuƙa a rai saboda nutsuwarta da hankalinta. Da farko mun shirya tunkarar mahaifinta sai kuma mukai tunanin ai baba ma da babansa. Shiyyasa muka

dakata har sai yau daka dawo mukazo da

ɗ

umi-

ɗ

umi dan a tabbatar bada wasa muke ba”.

        Murmushin mai cike da jin da

ɗ

i Alhaji Sufi Garko ya saki tare da fa

ɗ

in, “Kai kai Masha ALLAH. Masha ALLAH, naji da

ɗ

in hakan kuma zanayi matuƙar farin ciki saboda s

ani da naima Haruna a rayuwa da nagartarsa. Amma wace yarinya ce wanna haka?”.

     Yanzu kama Hon. Baita ne ya nisa shima da murmushin shinshino nasara akan fuskarsa ya ce, “Baba sunanta Mawaddat. Ƴar wajen Alhaji Isma'il Jiƙamshi. Kaga a gareku ku jikac

e.”

      “To to! Ko kaine dama yake fa

ɗ

a mijin data fidda

ɗ

in? Dan

ɗ

azun dama muke magana akan

ɗ

an wajen Sulaiman da aka ta

ɓ

a son ha

ɗ

a su sai abin bai yiwu ba da yake a lokacin ba matarsa bace.”

     Kallon juna sukai kowanne zuciyarsa kamar zata

ɓ

allo

ƙ

irji ta fito, sai kuma suka ha

ɗ

a baki wajen fa

ɗ

in, “Aiko bazai wuce hakan ba kam”.

      Duk da maganar ta

ɗ

an yima Alhaji Sufi Garko gingirin a zuciya sai kuma hakan bai hanashi jin da

ɗ

i ba da nuna farin cikin sa. Dan haka babu wani kwalo-kwalo ko jan m

agana ya tabbatar musu suje gida insha ALLAHU zuwa gobe su dawo garesa da shirinsu bayan sallar azhar zasu samu amsa mai gamsarwa. Dan ya tabbatar musu duk da shi kaka ne ta

ɓ

angaren mahaifiya yana da nasa ƙarfin ta wani fanin ma ubane shi ga mahaifin nata

shima ai. Farin ciki iya farin ciki sun shiga, dan haka suka tafi da ƙwarin gwiwar samun nasara batare da sun sha wata wahala ba. Gefe

ɗ

aya kuma suna dariyar muguntar kama Daddy a tafin hannunsa ta inda bai zato ba ko tsammani. Ko a mota hirar da suka din

ga yi kenan cike da jin alfahari.....

      

★★

......

      Tun bayan wucewar Uncle Yousuf da ya maida Mawaddat

ɗ

akinta batare da ko

ɗ

aya a cikin ƙannenta ya ganta ba shima ya shige nasa

ɗ

akin ya kulle kansa dan samun damar yin isasshen tunani. Ƙara

r wayarsa ce ta katse masa dogon lissafin da zuciyarsa tai nisa a yi. Jawota yay cikin jan ƙaramin tsaki zai kashe yaci karo da sunan _Baba garko._ Tashi yay zaune sosai, sai dai bai

ɗ

aga ba har sai da ta yanke shi yay kiransa. Dan haka dama yake masa. Cik

in girmamawa ya gaida ogan nasa kuma surukinsa. Da kulawa Baba ya amsa. Ta re da fa

ɗ

in, “Isma'il ko ka fara barci ne na tasheka amin afuwa. Na kasa ha

ɗ

iye abin farin cikin nan ne shiyyasa na nemeka yanzu

ɗ

in. Ashe baƙon da kake maganar

ɗ

azun na gida ne....

.”

       “Baba baƙo kuma?”.

    “Eh baƙo mana Isma'il. Mai auren Mawaddat mana. Dan yanzu nan suka wuce su sarakan zumu

ɗ

in ma sun kasa haƙuri har sun kawo kansu. Ko kuma ja'irar ƴar taka ce ta turosu ma dan kasanta da gaggawa”.

    Sosai ƙirjin Daddy k

e lugude. Duk da shi sam yama kasa fahimtar Baba

ɗ

in yanda ya kamata. Kasa jurewa yay dai yace, “Baba kai min afuwa. Wlhy ban gane akan wa kake magana ba. Dan inada tabbacin Mawaddat bata turo kowa ba kasancewar ma ni bamu zauna magana ba dan na sameta kwa

nce a gida ma kanta na ciwo tun bayan

ɗ

akkoka airport”.

          “Tofa wata sabuwa kenan? Su Alhaji Baita ne fa suka sameni a daren nan kan wai Hon. Haruna Dauda Nakowa na son Mawaddat har ma sun dai-daita kansu kaima kuma kasan maganar ma. A yanzu haka

ma na basu damar dawowa a gobe idan ALLAH ya kaimu da shirins.....”

     Cikin su

ɓ

utar baki Daddy ya furta, “What! Su Alh. Ɗan-kande Baita fa kace baba?”.

        “Eh ƙwarai su

ɗ

in fa na fa

ɗ

a Isma'il. Shin akwai matsala ne?”.

    Yawune ya nema sarƙe Da

ddy, da ƙyar ya iya figo glass cup

ɗ

in ruwa dake a bed side drawer ya kwankwa

ɗ

a. “Baba ni wlhy bamma san akwai wata alaƙa tsakanin Mawaddat da su Alhaji Baita ba sam. Sannan kuma bana jin ita

ɗ

ince ma ta turosu. Dan yaron da take so

ɗ

in wanine daban”.

   

     “Ikon ALLAH to mi hakan ke nufi?”. Cewar baba. Daddy da takaici da damuwa suka lullu

ɓ

e a lokaci guda ya ce, “Baba wlhy ban san manufa ko dalilinsu nayin duk hakan ba. Danni nasan Mawaddat bata da wani alaƙa da su”.

     “Uhhmm to kaga ina ganin mu a

jiye maganar nan to. Amma ka tabbatar gobe idan ALLAH ya kaimu a  wajen taruwar meeting

ɗ

in nan kazo min da Mawaddat, idan ma zai yiwu harda shi wanda take so

ɗ

in”.

      Godiya Daddy yay masa. Yayinda tuni yay jagaf da zufa. Kamar wanda ya fito a wanka.

Gaba

ɗ

aya lissafinsa ya rushe shi yanzu ma baya gane komai ma. Wayar ya

ɗ

auka yay kiran Uncle Yousuf. Ba'a

ɗ

aga ba sai da tai gab da tsinkewa. Ko sauraren tambayar da Uncle Yousuf

ɗ

in ke masa bai yiba. Sai ma katsesa yay da fa

ɗ

in, “Yousef akwai matsala. Ta

bbas akwai matsala. Amma ka jirani ina zuwa gidanka

ɗ

in yanzu”.

    “Haba-haba yaya da kanka. Inaga ka jirani kawai gani nan zuwa”.

    “Karka damu Yousuf kai dai ka jirani kawai. Nan

ɗ

in zaifi sirri ”.

   Babu yanda Uncle Yousuf ya iya dole yabi umarni

n nashi yay zaman jiransa. Mintinan da basu wace goma sha ba sai ga Daddy ya iso..........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN

KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya n

e kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭

🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

3





5





.......A harabar gidan ya sami Uncle Yousuf

ɗ

in tsaye da alama shi yake jira shima. Ciki suka shiga har f

alonsa. Tsaf daddy ya kwashe ya sanar masa da duk abinda surukinsa kuma ogansa ya kira shi yanzu nan. Karan farko shima Uncle Yousuf ya girgiza. Duk da sam bai gane ainahin manufar shiga Daddy a ru

ɗ

ani ba. Kwantar masa da hankali Uncle Yousuf ya shiga ƙoƙa

rin yi, amma sai Daddy ya dakatar da fa

ɗ

in, “Yousuf bamu da wani lokaci isashe. Minene mafita. Dan wlhy wlhy kaji na rantse maka. Suma da wata manufa sukaje ga baba, kuma lallai dole akwai wata a ƙasa ...”

      “A ƙasa kamar ya?. Nifa yaya ƙara dilmiyar

dani kake wlhy akan al'amarin nan, sannan ka fara bani tsoro. Dan ALLAH ka bani abu

ɗ

e mana ko zanfi sanin makamar riƙewa ta ƙwarai”.

         “Zan baka amma ba yanzu ba Yousuf. Yanzu hanyar ku

ɓ

utar da Mawaddat da mu kammu gaba

ɗ

aya kawai ya kamata mu nema

dan ALLAH. Idan ba haka ba komai zai canja da ga yanda muka sanshi zuwa a yanda bamuyi zato ko tsammaninsa ba. Miye mafita? Wa zamu kai matsayin miji ga Mawaddat? Dan fa dole ne mu samar da wannan mijin saboda Baba baya magana biyu. Sannan duk wa

ɗ

an nan m

utanen suna da tasirin da zai iya zartar da hukuncin basu Mawaddat ko ina so ko bana so musamman akan abinda ya faru a baya da kuma garga

ɗ

i da shara

ɗ

in daya shimfi

ɗ

a mata kan duk wanda yazo neman aurenta zai bashi kota yarda ko bata yarda ba”.

      “Haka

ne yaya, sai dai yanzu mu a ina zamu iya samo miji? Sai nake ga ya kamata itama Mawaddat

ɗ

in mu tuntu

ɓ

eta ko?”.

         “Tuntu

ɓ

ar tata yana da amfani, sai dai kuma zuciyata na raya min wani abu. Mizai hana mu jefa tsuntsu biyu da dutse

ɗ

aya ne”.

    “Ok

ay yaya kamar ya kenan?”.

“Yauwa abinda nake nufi anan itama mu barta a rufen kawai mu samar da mijin amma na bogi dan fatana kawai mu nunasa ga Baba dan abar zancen, ita kuma mu nuna mata hukuncinta kenan akan wannan halayyar tata, sai ta gama wajiguwa m

atuƙa sannan mu fa

ɗ

a mata gaskiya mu kuma bata damar fidda mijin da take so. Amma yaya ka gani kai?”.

          Uncle Yousuf da shima ya gama tsara nasa tunanin tun fara maganar yayan nasa yay wani shegen murmushi da fa

ɗ

in, “Tabbas hakan yayi, kuma ina ga

nin mutum

ɗ

aya ne zai iya mana wannan aikin, sai dai maganar riƙe hakan matsayin hukunci gareta ko barazana bazai ta

ɓ

a canja abinda muke fatan canjuwarsa ba da ga gareta. A halin da Mawaddat ke ciki canjata na nufin bin wasu matakai daki-daki dan tayi nisa

n da ƙyamatar ta ko mata hargagi bazai kasance hanyar gyarata ba”.

    “Na yarda da kai auta, shiyyasa akoda yaushe nake kasancewa a farin ciki da ƙwarin gwiwa idan kana a kusa da ni. Amma wanene shi

ɗ

in?”.

       “Aliyu drivern ta Yaya”.

     Da sauri

Daddy ya ce, “Haba Yousuf driver fa? Ina mudai samar da wani mai darajar da tafi tashi ko cikin yaran abokaina haka ko a cikin ma abokanka”.

          “Yaya kenan, amma karka manta fa cewa dai ba auren za'ai ba. Zamu samar da mijin ne kawai dan ai mata ku

rari sannan mu toshe waccan damuwar da aka kasa a teburin Baba. To indai hakane ai kuwa shi wannan da kake ganin bai kai ba ne dai-dai da wannan shirin namu. Amma wa

ɗ

an can zasu iya zamar mana ƙarfen ƙafa, shi ka

ɗ

ai ne makamin da zamu riƙe, inada yaƙinin z

ai taimake mu wajen yakin nan har muci nasara”.

       “Eh kuma fa haka ne gaskiya Yousuf na fahimceka kuma. Yanzu minene mafita?”.

        “Karka damu bar komai a hannuna. Kai dai ka zama cikin shiri kawai itama Mawaddat

ɗ

in ka barni da ita, ka koma kaw

ai gefe ka zama

ɗ

an kallo”.

     Sosai daddy yaji nutsuwa da kwanciyar hankali. Yanata jerama

ɗ

an ƙanin nasa addu'a da fatan gamawa lafiya kafin su

ɗ

an ƙara tattaunawa yay masa sallama ya tafi. Uncle Yousuf

ɗ

in ne dai yay masa rakkiya kusan har gida. Dan

sai da ya ga shigarsa sannan ya juya ya koma yanata sakin murmushinsa da shi ja

ɗ

ai ya san dalilin kayansa sai kuma UBANGIJI da ke kallon dukkanin motsin zuciyarsa. Koda ya koma gidan maimakon kwanciya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login