Showing 75001 words to 78000 words out of 188614 words

Chapter 26 - FURAR DANƘO COMPLETE

tabbatar masa cewa in sha ALLA

HU zai kawo matar auren nan kusa. Kamar Abba ya gamsu da hakan sai kuma shigowar Umma ta sake saka Abban hayewa sama. Dan kamar wadda dama take a la

ɓ

e tana saurarensu tana shigowa sai kawai ta shiga assasa wutar kan cewar shi dai baiyi niyyar yin auren ban

e kawai. Inba haka ba baga yarinyar maƙwaftansu ba nan Nazifa yarinyar na matuƙar sonshi amma yaƙi saurarenta. Kallonta yay da mamaki, dan kowa dai yasan wacece Nazifa a anguwar. Yarinya ce mara jin magana dan tsabar bleaching fuskarta har yellow takeyi. T

abbas Nazifa ta jima tana nuna masa soyayya, sai dai shi bai ta

ɓ

a nuna yasan mi takeyi ba. Kai shi ko magana tai masa ma da ga gaisuwa bai sake kulata. Wannan halin watsar da ita

ɗ

in da yake yi yasa tun tana juriyar bibiyarsa har tai fushi ta daina kulashi

. Amma da har abubuwa take saye ta aikoma Ammah ko ta bama su Asma'u. Nan

ɗ

in ma dai bata samu nasarar ba dan Ammah tace ita babu ruwanta, idan yaga zai aureta bazata hana ba, za kuma ta bisu da addu'a dan koba komai yayi jihadin raba Nazifa da rayuwar ban

za da kowa ya shaida tanayi. Yanajin Ammah ta bada goyon baya ya samu Nazifa yay mata garga

ɗ

i na ƙarshen ƙarni ya kuma yima Yayanta magana akan ta fita sabgarsa, shi kuma Yayan yaji haushi ya gaggaya masa magana  bai kulashi ba shi dai dan ya yanke magana.

Da ga ranar bai san miya faru ba bai sake ganin Nazifa ba. Amma shine dan tsabar sharri Umma ke tisa zancen a yanzu bayan shekara kusan uku kenan da ajiyesa gefe. Tuni Abba ya ƙara tujaresa da fa

ɗ

a amma baice komai ba akan Nazifa, hasalima ya fahimci kama

r fa

ɗ

an nasa na son zama zargi ne ko minene bai dai fahimta ba. Jiki a sanyaye ya baro wajen Abba,

ɗ

akinsa ya nufa dan bai buƙatar zuwama Amma a wannan yanayin. Ya gama cire kayansa kenan zai shiga wanka kira ya shigo masa. Yayi mamakin ganin Uncle Yousuf,

sai da

ya kalli agogo ƙarfe kusan sha

ɗ

aya da rabi fa. Haka dai ya daure ya

ɗ

aga cikin taraddadi.........





     

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Bi

llyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya

gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

3





7





........“Alhaji badai wata matsala bace ba ko?”. Ya fa

ɗ

a maimakon sallama da Uncle Y

ousuf

ɗ

in yay masa. Murmushi da ga can Uncle Yousuf ya saki tare da gyara zamansa a kujerar falon da ya fito. “Babu komai sai alkairi Aliyu. Wata magana ce mai muhimmanci tasa na kiraka. Ina dai fatan baka kwanta ba na tasheka ko?”.

      “Ina dai shirin

kwanciyar ne Alhaji. Amma dai lafiya?”.

    “Eh lafiya kamar yanda na sanar makan”.

    “To Alhamdullahi Alhaji, ina saurarenka”.

   Ɗan jimmm Uncle Yousuf yay kafin ya furzar da huci ka

ɗ

an. “Aliyu shawara nake nema a wajen ka”. Cike da mamaki ya amsa d

a, “Alhaji shawara? Sannan kuma ma a wajena?”.

          “Eh Aliyu. Kuma ina fatan zaka bani wadda zata fiddani da ga ru

ɗ

anin da nake ciki” bai jira cewarsaba ba ya cigaba da fa

ɗ

in. “Kasan na fa

ɗ

a maka an ta

ɓ

a sakama Mawaddat rana da Tajuddeen ai. Amma AL

LAH baiyi auren nasu ba wasu matsaloli suka gitta, mafi yawansu da ga Mawaddat ne sai dai kuma akwai

ɓ

oyayyen sirrin sa

ɓ

ani a tsakanin Yaya da mahaifin Tajuddeen da shima ya taka rawar gani. So an share maganar aure kowa ya haƙura, sai dai kakanta na

ɓ

anga

ren mahaifiyarta Alhaji Sufi Ado Garko ya

ɗ

auki alwashin duk randa wani yazo domin neman aurenta koda yardarta ko babu zai amince masa ya aurar da ita. Wauta ya sata amincewa. Bayan nan magana bata ƙara tashi ba sai a yau

ɗ

in nan a gaban Alhaji Sufi

ɗ

in, s

hi Alhaji Sulaiman ya sake kawo maganar, amma Yaya yayi saurin cewar ai Mawaddat nada wanda take so.........” Tsaf ya kwashe komai ya sanar masa har zancen su Hon. HD Nakowa da Daddy ya sanar masa suma sunje bayan barowarsu. Hakan ya matuƙar bashi mamaki d

an tuna abinda ya faru a tsakanin Mawaddat

ɗ

in da su Hon. HD Nakowa. Cikin kasa daure abinda ke bakinsa ya ce, “To amma Alhaji naga kamar ita da shi Honorable

ɗ

in sam basa shan inuwa

ɗ

aya. Taya zaije yace yana sonta da aure?”.

       “Muma shine abinda ya



ɗ

aure mana kai Aliyu. Shiyyasa muka kasa zaune muka kasa tsaye akan al'amurin, dan Hon. Nakowa nada ƙarfi sosai a wajen Baba, saboda yaronsa ne, hasalima shine ya zame masa kamar wani ƙashin baya a harkar siyasa.”

     “To amma Alhaji mizai hana ku sasan

ta shi Alhaji Babba da mahaifin shi Tajuddeen ku aura musu juna kawai a wuce wajen”.

          “Hakan bazai yiwuba Aliyu. Dan ita Mawaddat sam bata son Tajuddeen, ta tabbatar min idan aka aura mata shi komai zai iya faruwa. Sannan abinda ke tsakanin yaya

da mahaifin Tajuddeen abune babba bawai yanda kake zaton zai sasantu cikin sauƙi bane. Kaga ko maganin ayi zumunci ya wargatse ai Gara kar a fara ko”.

      “Hakane kuma Alhaji”.

   “To Miye mafita Aliyu? Dan Baba fa sam baya magana biyu. In har gobe ida

n ALLAH ya kaimu Mawaddat bataje da wanda take son aura ba babu fashi cikin biyu dole ayi

ɗ

aya. Shiyyasa ma na kiraka domin neman taimako. Ina son idan ban shiga huruminka ba dan ALLAH Mawaddat ta nunaka a matsayin kai ne za

ɓ

inta, da zaran Baba ya yarda a

wajen shikenan. Ni kuma zanyi ƙoƙarin ganin ta fidda miji kafin Baba ya sake magana”.

         “Ni kuma Alhaji?!!”.

      “Eh dan ALLAH Aliyu ka taimakemu. A yanda rayuwar Mawaddat take yanzu muna buƙatar nutsuwa kafin sama mata mijin da zai saita mata r

ayuwa. Ni kaina bazan so ta auri Tajuddeen ba duk da nasan mutumin kirki ne amma bazai iya control

ɗ

in ta yanda yake so ko ya kamata ba. Sannan Hon. HD Nakowa, kai ne shedar a inda ka gansu tare, maimakon gyaruwar Mawaddat aurenta da shi sai dai ya ƙarasa

lalata ta kawai, shi kuma Baba duk bai san wa

ɗ

an nan halayyar ba. Amma kaga idan muka ku

ɓ

utar da ita a wannan ga

ɓ

ar sannu a hankali sai irin mijin da muke fata ya samu, kai kawai ta nunakan a gobe shine kawai dan Baba ya aminta ya bar wa

ɗ

an can

ɗ

in. Amma n

a baka damar kayi tunani, sai dai bamu da isashen lokaci daren yau ne kawai......

         “Wai kai malam ba magana nake da kai ba! Tsabar baka san muhimmancin rayuwa ba kana driving kana ma mutane tunaninka na iska!!”.

    Firgigit ya dawo hayyacinsa ta

mkar wanda aka tada a barci. Sam bai san tunanin nasa har yayi zurfi irin haka ba. Gefen titi ya gangara a hankali tare da kai hannunsa saman goshi ya dafe yana mai furzar da iska. Gaba

ɗ

aya ma ba hanyar da ya kamata yabi da su yabi

ɗ

in ba tsabar hankalins

a bama a tuƙin yake ba gaba

ɗ

aya. Karan farko a rayuwarsa da tunda ya fara aiki matsayin driver

ɗ

inta ya furta mata “Am sorry”. Cikin tausasa harshe kuma. Cak numfashin Lulu ya nema tsayawa a ƙirjinta. Haka ma maganar bakinta kasa ƙarasa fita tai tsabar ka

lmar ban haƙurin tazo mata a matuƙar bazatar da bata ta

ɓ

a tunanin hakan da ga bakinsa ba kasancewar kallon da take masa mai shegen girman kai. Har ya sake tada motar da juyawa bata iya sake yin ko tari ba kamar wadda aka

ɗ

inke ma lips. A nashi

ɓ

angaren bai

kawo komai game da shirun nata ba, a tunaninsa maganar Uncle Yousuf ce ta jiya ke damunta kamar yanda shima da ya kasance

ɗ

an karoro kawai a ciki take neman jefa shi a

ɗ

imuwa. Har suka isa office babu wanda ya sake magana. Kafin kuma ya fita ya bu

ɗ

e mata

har ta bu

ɗ

e ta fice. Kallo ya

ɗ

an bita da shi, dan duk da yau ma dai irin kayan daya tsani gani a jikin mace tana yawo kan titi ne a jikinta

ɗ

an zo

ɓ

awar rigar da ga baya ya taimaka wajen suturta wani

ɓ

angare na jikin nata. Janyewa yay tare da furzar da huc

i. Dai-dai nan Zainab ta fito

ɗ

aukar mata kaya dan babu abinda ta

ɗ

auka tai shigewarta. Ganinsa ya saka Zainab yin murmushi, ta risina cikin girmamawa ta ce, “Yaya ina kwana”. Kalmar yaya da ta kirashi da shi ce ta sakashi maida mata da murtanin murmushin

nata itama. Cike da kulawa ya amsa mata kuma. Handbag

ɗ

in Lulu da laptop da riga ta

ɗ

auka sai wasu tarkacen takardu, shi kuma ya fito a motar tare da kulleta ya nufi security

ɗ

in nan na jiya dan su gaisa.....

        

Duk yanda Lulu ta so fuskan

tar aikin gabanta hakan ya gagara. Abubuwa ne da yawa ke cizon zuciyarta musamman shawarar Uncle You da yace ta nuna drivern ta matsayin wanda take so a gaban Grandpa

ɗ

inta. Kai ina a gareta wannan ai ƙasƙanci ne ma, kenan ma ya samu hanyar cigaba da kawo

mata raini fiye da wanda yake son gwada mata a yanzu, dan ma dai ita tsayayya ce yana shakkarta. Kai maganar gaskiya shawaran nan na Uncle You baiyi ba sam. To amma a yanda guri ya ƙure

ɗ

in nan idan ba shi ba wa zasu samo yay musu aikin batare da an samu m

atsala ba?. Wannan tambayar ita ta shiga cizon zuciyarta tama kasa iya aiwatar da komai na gabanta. Tana buƙatar shawara, gashi ƙawarta kuma Nadiya ce kawai da har take iya fa

ɗ

ama damuwarta. Kai ina bazata kira Nadiya ba, dan sai ta koya mata hankali. Kai

anya ma bada saninta wannan tsohon kwandon Hon. Nakowa yazo neman aurenta ba? Lallai akwai lauje cikin na

ɗ

i, dan zuwa yanzu ta fara shakkar al'amarin Nadiya, ita shiyyasa fa bata ƙawa musamman da ya zam ƙawaye sun taka rawar gani suma wajen bar mata wani t

abo a zuciya da har yanzu gyambonsa ke kan yin ruwa da mata ciwo. Kodai Uncle Yousuf zata kira ne tace ta fasa a nema wani? Aminta da wannan shawarar ya sata kiransa.

        “Lafiya dai ko Daughter!”.

    “Uncle you ba lafiya ba, shawaran nan ne yaƙi za

ma a zuciyata. Kodai mu nema wani can daban yay mana aikin nan, kasan fa bana son raini”. Murmushi yay da ga can har tana iya jiyo sautinsa. “Mawaddatan'warahma!”. A hankali ta amsa da “Da yes papa”. Dan tana matuƙar son ya kirata hakan.

       “Ki kwant

ar da hankalinki Please, sannan ku tuna bamu da wani isashen lokaci, a yanzu haka fa awowi ka

ɗ

anne suka rage mana dan za'ai amfani da

ɗ

an break na lokacin sallah ne wajen zaman meeting

ɗ

in kafin kowa ya koma office. A tunaninki a irin wannan tsukun lokacin

wa zamu samu mai amana da hankali kamar Aliyu da zai mana aikin nan batare da wata matsala ba? Ko kina son mu

ɗ

akko wanda zai mana baragada har Baba ya gane ya zartar miki da hukuncin auren

ɗ

aya da ga cikin wa

ɗ

an da baƙya son?”.

        “A'a Uncle You...

ALLAH idan yace sai na auri wani a cikinsu zaku iya rasani dan na tsane su”.

      “To mafita

ɗ

aya ce ta kufce musu shine bin abinda muka tsara. Shin kin san da yaya ma shi Aliyun ya amince zai mana aikin? Da ƙyar fa na iya shawo kansa wlhy”.

         

A zuciyarta ta ce (kuji

ɗ

an iya, dama ya samu aka sakashi zai wani kawowa mutane iyayi. Mtsowww banda ma dai wannan Grandpa

ɗ

in da matsalarsa shi ko'a mafarki ya isa ma na kallesa balle wani kalman so can na wofi. Bari ana gama zaman nan korarsa zanyi dan

karma ya

ɗ

auka ya samu wata damar kawo min raini.....)

       “Hello Mawaddat! Kina jina kuwa?”.

   Ajiyar zuciyar dawowar hayyaci ta saki, cikin shagwa

ɓ

a ta ce, “Shike nan Uncle sai mun ha

ɗ

u”.

       Dariya yay sosai daga can bayan ya katse kiran. Dan

harga ALLAH dariya suke bashi. Dama yanzu ya gama waya da Smart

ɗ

in shima. Haka kawai sun sakashi komawa lauyan dole. Ya tsara wannan ya tsara wannan. ALLAH dai ya bashi nasara burinsa ya cika akan abinda ke ransa game da su su duka biyun........





    



🥱

Ba abun fa

ɗ

a.

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xox

o

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko

3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

     

    

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

3





8





.......Ƙarfe

ɗ

aya da minti biyar ta fito da ga office saboda kiran da Uncle Yousuf yay mata da garga

ɗ

in karfa su makara. Kamar ko yaushe babu kwalliya a fuskar tata, sai dai an tosh

e idanu da glass. Tabbas glasses na mata matuƙar ƙyau shiyyasa da wahala ka ganta babu shi, gashi bata saka ƙarami sai in zatayi aiki. Duk irin manyan nan ne na manyan mata masu ji da gayu. Shima

ɗ

in dai kiran Uncle Yousuf

ɗ

in ne ya sashi dawowa, dan tun k

usan sha biyu ya wuce gida. Yanzu kam ya canja kayansa zuwa shadda ash color da tai masa matuƙar ƙyawun da har ita sai da ta saci kallonsa irin wanda bata ta

ɓ

a yi ba. Dan tunda ya fara tuƙata bata ta

ɓ

a ganinsa da manyan kaya ba sai yau har da su hula. Gaba



ɗ

aya sai ya sake mata wani kwarjini da cika waje, dan haka ta sake jan girma tai tamau da fuska tare da

ɗ

auke kai sama kamar bata gansa ba. Ita a dole kar waccan maganar tasa ya kawo mata wargi tunda Uncle Yousuf ya tabbatar mata ya sanar masa. Shima

ɗ

in

dai tasa fuskar a

ɗ

auren take, dan baya son ta taresa da wata maganar banza, ta wani

ɓ

angaren kuma ransa ne a

ɓ

ace, dan zuwa gidan nan da yay ya samu Umma na tujara harda yima Ammah gori akan ƙaddararsa wai a bincike wannan ƙin auren nasa sai dai idan yana

samun abinda auren ne kawai zai iya bashi a bayan fage. Kenan tana nufin shi

ɗ

in mazinaci ne. Bai san miya kawo rikicin ba, bai kuma shiga gidan ba yaji ba'asi tunda muryar Umman kawai yake ji, dama kuma yasan Ammah bazata tanka mata ba. Ganin Lulu ta dog

are tana wani huhhura hanci irin na ubangida da yaronsa ne sashi jan ƙaramin tsaki ciki-ciki, batare da yace komai ba ya bu

ɗ

e mata ƙofar, shiga tai fuska a yamutse, shi dai baibi takanta ba ya maida ya rufe sannan ya koma mazaunin driver.

       A hankal

i yake murza steering Lokaci-lokaci yana

ɗ

an furzar da iskar takaicin kalaman Umma da sukai masa kane-kane a zuciya. Yayi nadamar zuwa gidan nan ma....

     Kusan lokaci guda suka iso da su Daddy, dan haka Uncle Yousuf ya dakatar da shi a gate, fita yay

a tasu motar yazo inda suke. Lulu da keta

ɓ

ata fuskar shagwa

ɓ

a ya kalla. “Mawaddat ya haka kuma? Maza koma gaba karma wani ya ganki”. Zatai magana yay mata nunin tai shiru kawai ta koma. Fitowa tai baki a sama ta koma gaban, kusan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login