Showing 57001 words to 60000 words out of 188614 words

Chapter 20 - FURAR DANƘO COMPLETE

da ke ƙasa. Sai kuma cikin rawar murya dan har ta fara hawaye ta furta, “Aunty matar can fa mijinta ne yayma

yarinyarta da taje agolanci da ita gidansa fya

ɗ

e. Kuma yarinyar shekararta tara kwata-kwata. Sunje asibiti da yarinyar amma anƙi kar

ɓ

arsu tun jiyan wai sai da ƴan sanda. Taje police station

ɗ

in kuma ƴan sandan nata mata yawo da hankali. Wlhy bakiga a yanda

sukazo da yarinyar ba a jiya da yamma abin babu ƙyan gani....”

      Wani irin matse idanu da damƙe kujera Lulu da jikinta ya fara tsumar mazari tayi. (Mawaddat calm down. Mawaddat calm down. Mawaddat calm down). Wani sashe na zuciyarta ke ta ambata mata

. Sannu-sannu ta fara sassauta damƙe kujerar da rumtse idanun nata da tai, sai kuma ta bu

ɗ

esu gaba

ɗ

aya sunyi jajur matuƙa kamar wadda tasha wani abu a lokacin.

“Shigomin da ita”.

    Ta fa

ɗ

a ƙirjinta na ƙara ƙarfin sukar da yake mata. Ga jikinta

bai daina tsumar da yake ba. Da ace tanada ilimin addini da addu'a tafi cancanta da harshenta a irin yanayin. Amma sai aka samu akasin hakan a gareta. Da sauri sakatariyar ta ta fice cikin matuƙar sassarfa. Minti biyu basu rufaba sai gasu sun shigo. Matar

dai da ka ganta kaga wadda ke'a cikin mawuyacin hali, sai dai da zata samu kulawa ƙyaƙyawar mace ce dirarriya. A lamarin Lulu da talaka a teburin aikinta kawai suke iya shan inuwa

ɗ

aya, shima akan abinda ya shafi aikintane kawai babu ruwanta da rayuwarka.

Har ƙasa matar ta kai ga alamun ciki da ya turo a jikinta zata gaida Lulu. Bata hanata durƙusawar ba amma dukkan hankalinta na gareta, sai kuma katseta da ga gaisuwar data fara da tai...

        “Kinga wannan gaisuwar baida amfani fa

ɗ

amin ina yarinyar tak

e?”.

    Cikin gya

ɗ

a kai da share hawaye matar ta ce, “Tana gidan ƴar uwata da ta rakoni nan jiya, saboda yanda jikin nata yake ne ƴar uwar tawa tace na dawo yau ita ta kula min da ita”.

            “Wane police station kukaje domin kai ƙarar?”.

      

“Na nan unguwarmu ne sai kuma da mukazo nan wajen ƴar uwar tawa itama ta kaimu na nan

ɗ

in. Sai dai shima basu

ɗ

auki abin da muhimmanci ba shiyyasa ta ce zata rakoni nan inda take da tabbacin za'a share mana hawaye. Hajiya dan ALLAH ki taimakeni kamar yanda

ALLAH ya taimakeki. Yarinyar nan marainiya ce mutuwar mahaifinta ta sani auren wannan tsinannen da tunda na aure shi ban sake farin ciki a rayuwata ba......”

     Cikin jan tsaki da takaici Lulu ta katseta da fa

ɗ

in, “Kika zauna da shi kuma har ya miki ci

ki. Malama ni ba rayuwar aurenki nake buƙatar ji ba. Ki tashi kuje zan ha

ɗ

aki yanzu da wanda zaku sameni a asibiti”. Ta ƙare maganar tana miƙewa cikin matsanancin

ɓ

acin rai. Waya takai kunnenta, da ga can aka

ɗ

aga. Kirari aka fara mata ta katse da fa

ɗ

in, “

Musa ka sameni a office yanzu kai da Shu'aibu Please inada emergency case.”

          “An gama ranki ya da

ɗ

e”.

Musa ya fa

ɗ

a ransa fes dan yasan yau aljihunsu zai kasance a cike. Dan aiki da Lulu yafi masa zaman cikin station aita kayan hamma balle tsaiwa

r kan titi amsar na goro. Ɗan rubutu tai a takardar data yago ta miƙama sakatariyar ta dake tsaye har yanzu. “Idan sun zo ki basu wannan, suje da ita sai su sameni a wannan asibitin dana rubuta. Kibasu 5k da zasu saka mai a mota”. Daga haka ta fisgi hand b

ag dinta da

ɗ

ayar wayarta da key tai waje...

Batako kalli sauran mutanen da ke zaune a inda table

ɗ

in sakatariyarta ya ke ba ta fice. Taja ƙaramin tsaki lokacin da take dana unlock

ɗ

in motar tunkan ta ƙarasa gareta. Bazata iya jure wannan zirga-zir

gar tuƙin ba fa gaskiya. Dan tun farko ita dama ba gwanar sonyi driving bace. Cikin ƙara jan tsaki lokacin da take ficewa a gate

ɗ

in ta dannama Uncle Yousuf kira. Sai da ta shiga ta tuna abinda ya faru jiya da wasan

ɓ

uyan data ƙudiri aniyar farayi da shi.

Da sauri ta rarumi wayar zata katse sai dai harya

ɗ

aga. Babu alamar wasa a muryarsa ya ce, “Lafiya?”.

      Kamar ta fasa ihu haka taji, amma sai ta dake cikin pretending da ƴar shagwa

ɓ

a ta ce, “Uncle Barka da safiya. Dama no

ɗ

in mutumin nan zaka turamin

koka kiramin shi Please ya sameni a Shira's hospital”.

       Ɗan jimmm yay kamar bazai amsa mata ba sai kuma cikin dakewar da takan bata tsoro a Duk sanda yayita ya ce, “Wane mutumin?”.

           Yanzu kam sai da taji bugawar zuciya. Da

ɗ

an rawar harsh

e ta ce, “Driver fa my papa”.

    Har zaiyi yi mata tambayar yaya akai bashi ya kaita office ba sai kuma ya fasa saboda tare ya ke da abokinsa Hameed. “K kina ina yanzu?”. Ya fa

ɗ

a cikin goce tunaninsa.

       “Ina hanyar Shira's hospital

ɗ

inne ”.

     “

Sai kin ƙaraso”.

Ya fa

ɗ

a kawai yana yanke kiran.......





         

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR

‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

2





9





........Ka

ɗ

an ya rage ta bugama motar gabanta. Tai saurin take birkin da ƙarfi. Ganin yanda mai motar ya dakata shima da alama fito

wa zaiyi ya sata sake mata key tabar wajen da saurin dan ba wannan ne a gabanta ba yanzu. Tana hango zagin da mai motar ke mata cikin daƙuwa da wanda wasu ke mata na gefen titi. Oho basu bane a gabanta. Furucin Uncle Yousuf ne ke mata kai da kawo. Ji take

kamar ta koma su canja asibiti sai dai ta riga kuma tace su Sha'aibu su sameta a can. Sannan yanda uwar ke nuna yarinyar na cikin mawuyacin hali maganar sakaci daga gare ta ma bata taso ba, dan a yanzu al'amarin su drivern ta ya shafe a zuciyarta yanda zat

a yaga rayuwar mijin matar nan kawai take ƙullawa. A wannan fanin ba'a gayyacesu ba ma taka rawa suke balle sune da bikin. Ai rawa sai kalar wadda sukaso takawa wlhy.....

         “Da gaske dai Uncle You na asibitin nan? To mi ha kawoshi?”. Ta fa

ɗ

a a fili

tana parking idanota akan motar Uncle Yousuf dan babu ta yanda za'ai motocin gidansu su

ɓ

ace mata. Cikin rashin sanin abinda take buƙatar sani ta fito a motar. Sai da ta leƙa motar Uncle Yousuf ta tabbatar babu kowa a ciki sannan ta bar wajen zuwa cikin a

sibitin. A reseption kuwa suka ha

ɗ

u da Uncle Yousuf

ɗ

in. Karan farko a rayuwa taji bazata iya ha

ɗ

a ido da shi ba, tsoron ma ha

ɗ

uwar tasu take yi. Musamman kuma yanda ya zuba mata idanun nasa duk sai ta nema daburcewa. Shi ya fara

ɗ

auke idanunsa da ga kanta

yana kai wayarsa da aka kira kan kunne. Hakan ya bata damar nufar inda ake yankar kati, sai dai kuma fa ko sunan yarinyar bata sani ba ma fa ashe. Cikin

ɗ

an yarfar da hannu da juyawa gaba

ɗ

ayanta tai facing ƙofa ta ke fa

ɗ

in “Ouhhh! Saurin banza ma ashe na

ke”. Dai-dai nan motar ƴan sanda mai

ɗ

auke da matar nan da yayarta da yarinyar suka iso. Shigowar Musa ya sata sauke ajiyar zuciya, shi ya sanar da nurses cewar akwai mara lafiya a waje kafin ya ƙaraso gareta. Kallo

ɗ

aya da Lulu taima yarinyar ya sata rumt

se idanunta takalminta har yana gullewa sai da ta dafe kantar reseption

ɗ

in.......

         “

















       “Ranka ya da

ɗ

e yaron nan fa daka tada hankalinka kansa ba wani

ɗ

an kowa bane face wani mutum da ake kira Malam Mika'il Idris Mawashi a angu

war fagge. Shi kansa mahaifin nasa a iya layin nasu kawai aka sanshi balle shi. Kuma da gaske drivern yarinyar ne kwata-kwata bai ƙulla sati hu

ɗ

u da fara aiki gidan Alhaji Isma'il Jiƙamshi b.....”

      “Kace Alhaji wa?!!”.

   Alh. Baita yay saurin tarar

numfashin yaronsa da suke kira Goga a kamar razane da jin sunan Alhaji Isma'il Jiƙamshin. Bashi kawai ba hatta Hon. Nakowa da ke tare da shi dan tunda suka baro gidan MM Atik Kumo da ya basu aro anan gidan hutawar Alh. Baitan suka ƙarasa kwanan nasu. Shin

e tun da farar safiya kuma suka nemi babban yaronsu na bangar siyasa Goga suka sakashi binciko wanene Smart ta hanyar

ɗ

an bayanai da suka samu ga Nadiya wadda itama ta samune ga Lulu randa taje saloon shagonta....

        “Alhaji Isma'il Jiƙamshi nace ƙwa

rai da gaske oga. Dan shine mahaifin ita yarinyar ma ai.”

      “Babbar magana ƴarsa ta cikinsa?”. Hon. Nakowa ya fa

ɗ

a wani irin abu mai ma'anoni da yawa na tsirga masa tun daga saman kai har tsakkiyar ƙafafunsa. Cikin tabbatarwa Goga ya gya

ɗ

a masa kai. T

are da masa ƙarin bayanin da zai gaskata hakan duk da shi bai san dalilinsu na jinjina sunan ba tunda shi dai a

ɗ

azun yaga hankalinsu akan yaron yake ba ita yarinyar ba.

      “Kaga jeka”.

Honorable Babale ya fa

ɗ

a cikin katse masa tunani. Dai-dai Goga na

miƙewa ya sake fa

ɗ

in ka jiramu a waje nan zamu nemeka.” shi dai da to ya amsa musu ya fice kamar yanda suka buƙata. Yana kuwa fita Hon. Nakowa ya firta, “Tab

ɗ

i jan inji mata. Dama ƴar iskar yarinyar nan

ɗ

iyar Isma'il Jiƙamshi ce? Haba shiyyasa bata zubar

a banza ba.” sai kuma ya wani ƙyalkyale da dariya alamar hakan ya masa da

ɗ

i ƙwarai da gaske. Shima Alh. Baita dariyar ya fara. Sai kuma ya buga ƙafa da fa

ɗ

in, “In kere na yawo zabo na yawo tabbas fa

ɗ

ar masu iya magana watarana za'a gamu. Honorable Please k

ira mana Hon. Misau mana. Dolene ai wannan shagalin da shi”.

      “Ƙwarai ma kuwa”. Cewar Hon. Nakowa yana wani bula-bula da babbar riga wajen laluben wayarsa. Cirota yay tare da yin danne-danne ya kai kunnensa......

      Tofa masu karatu wata sabuwa

kenan. Mi'a ha

ɗ

in Daddy kuma da su Honorables?

🤔

.

          ∆













    Tun bayan wucewar

ɗ

an nasa yake ta faman kai kawo a lafiyayyen office

ɗ

in nasa. Abubuwa da yawa ne ke masa sukur-sukur a brain game da buƙatar autan nasa a karo na biyu. Tabbas

zai fi kowa farin ciki da ƙulluwar wannan auren dan koba komai dai Mawaddat

ɗ

iyar ƴar uwarsa ce Mawaddat. Ƙanwarsa mafi soyuwa garesa a duk cikin ƙannensa. Wadda yasha bama sirrin al'amuransa batare da tunani ko jin

ɗ

ar ba har ALLAH ya

ɗ

auki ranta. Zai kas

ance mai yin farin cikin ganin jininsa da nata sun zama abu

ɗ

aya. Sai dai kuma matsalar itace Isma'il. Isma'il shine babban bakangizo mai razani da ya gitta a tsakkiyar wannan ƙaunar zumunta mai cike da ababen burgewa ga duk wanda zai iya jin asalinta da w

anzuwar ta. Dan tarihin ratsawar Isma'il a cikin labarinsa dana ƴar uwarsa uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya ya juya akalar waccan ƙayataccen labarin zuwa

ɗ

imautacce mara armashi a yanzu. Ata wani fanin kuma kamar zai zo da sabon armashin kansa da kansa dan labarin zai ca

nja ne da ga na shi da ƴar uwarsa zuwa na shi da Isma'il Ibrahim Jiƙamshi mijin ƴar uwarsa da ƴarsa. Ƴarsa da yasan yana matuƙar ƙauna fiye da komai a rayuwa. Kafin yau da faruwar matsalar farko na tusgu

ɗ

ewar aure tsakanin Mawaddat da Tajuddeen labarin ba

a haka ya tsarashi ba, sai dai yana ganin wata dama ce da zai masa editing dan ya zauna dai-dai da zamanin nan na 2023 a ajiye wancan ƙarnin dan ya koma tsohon yayi. Ya wani lumshe idanu da dunƙule hannunsa ya ce, “Yess!! Sulaiman Sufi Ado Garko kai mai na

sara ne akoda yaushe. Isma'il Jiƙamshi sabon game, sabbin players and sabon stadium ka zama cikin shiri”.

       Wata sabuwar kuma dai

🤔

.

★★★★★

         Duk da a yanda take jin matuƙar gajiya bata huta ba har sai da doctors suka rufu akan yarinyar

nan da lamarinta ya ta

ɓ

a duk wanda ya ganta a cikin asibitin. Dan hatta Uncle Yousuf tuni ya ajiye batun takaicin Lulu gefe da shi akai komai na ganin likitoci sun tsaya a kanta. Abin tausayi ita uwar ma zuciyar ta bushe ko kukan zahiri ta kasa sai na zuc

i. Ganin komai ya natsa dan ana neman  uku na rana ma Uncle Yousuf ya kai dubansa ga Lulu da alamunta suka nuna gajiyarta matuƙa. Dan sai faman yamutse fuska take. Tausayi ta bashi, dan haka ya cigaba da kallonta a kaikaice cikin tausasawa da mata addu'ar

shiriya akan halayenta marasa ƙyau. Isowar Ahmad wajen ta sakashi maida hankali garesa. Fuskarsa da murmushi yay ma Lulu magana, amma sai ta amsa masa a

ɗ

an

ɗ

age. Bai damu ba dan ya santa ya san halinta. Hasalima ya ta

ɓ

a nuna sonta amma ta taka masa burki

lokacin tana farkon dawowarta da ga Uk. Uncle Yousuf da yanda tai masa

ɗ

in ya bashi takaici ya harareta, sai kuma ya maida hankalinsa ga Ahmad

ɗ

in da ke fa

ɗ

in, “Yaya ya farka, doctor

ɗ

in ma ya sallamemu dan ya matsa zaije gida. Kasan Mawashi fa sam bai son

asibiti.”

       Murmushin Uncle Yousuf yay, cikin yanayin tsokana ya ce, “Kai haba kamar wani yaro ko mace”.

          Dariya Ahmad yayi, dai-dai nan Smart ya fito a wani

ɗ

aki da ke kusa da inda suke. Coach riƙe da hanunsa kamar wani ƙaramin yaro sai

ɓ

ata fuska yake. Dan da gasken fa bai son asibiti shi sam a rayuwarsa. Kuma bai san allura. Yanzu ma ba ƙaramar badaƙala akasha ba kafin ai masa shine ma Ahmad yay fushi ya fito. Ilai kuwa hararar Ahmad

ɗ

in yayi tare da

ɗ

auke kansa duk a lokaci guda, cikin

rashin sa'a ya saukesu akan Lulu da tai kicin-kicin da fuska saboda kasancewar Ahamd a wajen, ita ala dole kar a kawo mata raini, dan duk wanda ya ta

ɓ

a furta cewa yana sonta ko ya nuna basa ƙara shan inuwa

ɗ

aya kuma. Ƙoƙarin janyewa yake sai kuma yay dai-d

ai da

ɗ

agowarta cikin shirin miƙewa tabar wajen. Ta wani yamutse fuska fiye da yanda take sai kace wadda taga kashi. Shima ƙara tsuke tashi fuskar ya

ɗ

anyi tare da

ɗ

auke kansa gaba

ɗ

aya irin bai ganta

ɗ

in nan ba ma....

         “Ga Aliyu nan babu lafiya s

ai ki masa sannu. Dama ina son ki gama da wannan kai kawon ne muje ki dubashi ashe ma zasu sallamesa yanzu”. Uncle Yousuf ne yay maganar cikin katse hanzarin Lulu dake niyyar barin wajen abubuwa masu yawa na mata kai da kawo musamman ganin drivern nata a n

an. Dakatawar tai, sai dai ta kasa cewa komai sai

ɗ

an hararsa da take ƙasa-ƙasa.

     “Wai nikam bada Mawaddat nake ba?!”. Uncle Yousuf ya fa

ɗ

a cikin

ɗ

an kaushin murya dan ya san taurin kanta na tsiya da gadara. Sosai taji haushin hakan, amma babu yanda

zatai dan Uncle Yousuf ne. Ta

ɗ

an sake

ɗ

agowa ta kallesa, a taƙaice ta furta, “ALLAH ya bada lafiya”.

        Coach ne ya amsa da “Amin”. Cikin murmushi. Shi kam a zuciya ya amsa mata. A zahiri kam ya

ɗ

auke kansa gefe kamar bai san da shi take ba. Sosai t

a sake tunzura da salon rainin nasa. Tana mai tabbatar ma kanta a zuciya sai ta koya masa hankali da sauke masa wannan girman kan nasa. Batare da ta sake kallon kowa ba ta ce, “Uncle You ni na koma Office. Uncle Hameed ka gaidamin Aunty Rukayya sai nazo ga

isheta”.

        Coach yay

ɗ

an murmushi da fa

ɗ

in, “Zan sanar mata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login