Showing 141001 words to 144000 words out of 188614 words

Chapter 48 - FURAR DANƘO COMPLETE

/>




8





......Ba ita ka

ɗ

ai ba, hatta shi ma kallon da sukema junan na ƙarshen ƙwal uwar daka na matuƙar zafafa masa garkuwar jiki, amma ya za

ɓ

i nuna jarumtar nan da duk aka san Aliyu Zakin fama da ita ta taurin zuciya da tsau

rin shanyewa ya ƙi janyewa. “Gamawata na nufin kar

ɓ

ar umarni na, sa

ɓ

anin hakan kuma.. hummmm!” yaƙi ƙarasawa sai danne lips

ɗ

insa da yay da haƙori cikin tabbatar da garga

ɗ

i. Itama saita danne natan da salon muzuba mu gani tana mai

ɗ

aura

ɗ

ayan hanunta saman

nasa da ke akan natan ta turesa masa. Komai baice mata ba, sai lumshe idanun nasa yay kawai. Saman gadon ta koma ta zauna tare da

ɗ

aukar laptop

ɗ

inta ta cigaba da abinda take yi batare data sake ko satar kallon inda yake ba. Sai dai zuciyarta taƙi samun n

utsuwa dan kalamansa ne ke faman mata kai da kawo. Ba wannan ne karo na farko daya mata irin wa

ɗ

an nan kalaman a cirku

ɗ

e ba, na baya ma kuma sun cimata rai da zafafa ta harta ƙagautu da son jin fasararsu, amma na yau sai batajin suna mata ra

ɗ

a

ɗ

i ƙagautuwar

ce kawai ke zaburar da zuciyarta akan hasashen mai iya fassara mata su. Karan farko da taji tana

ɗ

an kewar Nadiya, amma kuma hakan bazai sa tai kiranta ba. Duk da kuwa ta turo mata tarin sakwanni na ban haƙuri amma tai biris, hatta taron bikin nan Nadiya

tata roƙon son zuwa, anan ne ta mata reply da cewar (ba'a buƙatar ki) da ga haka kuma bata sake bi takanta ba. Su Afrah kam bata ganin sunada hankalin da zata iya sakasu a sabgarta. (Mubeen ko su Hussain) zuciyarta ta ayyana mata. Mubeen ai ƙaninta ne, ita

kuma bata son raini gara ma su twins

ɗ

in, gamsuwa da hakan ya sata

ɗ

aukar wayarta ta shiga WhatsApp, abinda bai dameta ba sai abu mai muhimmanci ya taso mata. Dubawa tai dan ganin wanene online, sai taci sa'ar ganin Hassan dan haka tai masa sallama sannan

ta rubuta masa kalaman da Smart ya fa

ɗ

a mata, (dan Lulu fa irin mutanen nan ne masu ƙwanya matuƙa, tanada saurin

ɗ

aukar abu da haddacesa, ko'a makaranta ƙuruwace ta gaske da kaifin brain yasa zama popular ga malamai da

ɗ

alibai, dan ma abubuwa da yawa sun

faru da suka so ta

ɓ

a mata karatun musamman ma harkar shaye-shaye ALLAH dai ne ya ƙaddara da rabon zata haye da amsa suna lawyer a yanzun). Sai dai anyi rashin sa'a tana turawa Hassan na komawa upline, sai kawai ta ajiye wayar da tunanin bari ta bashi mintu

na tasan zai dawo, idan ma bai dawo ba zatai kiransa. Ta cigaba da aikinta sama-sama har akai kiran isha'i, har lokacin kuma Smart na'a

ɗ

akin yana karatu ne shiyyasa shima hankalinsa ba'a kanta yake ba har sai da akai kiran sallar sannan. Yanzu ma koda yac

e tazo suyi jam'i bata musa masa ba, bayan sun idar ne ya dakatar da ita daga yunƙurin tashi ta hanyar tura mata littatafan da malam Nasirudden ya bashi. Littatafan ta zubama idanu, kafin ta

ɗ

ago ta kallesa fuska a tsuke.

       Kafin ma tace komai ya bat

a amsa da “Naki ne, zamu fara karatu sai ki shirya. Dan ya kamata kisan addininki. Hakan ne zai sake tabbatar miki da ke wacece, ki kuma san yanda zaki bautaba UBANGIJI, ki yima mahaifiyarki da ƙasa ta rufema idanu addu'a, ta haka ne kawai zatai alfahari d

a ke dajin farin cikin barin baya da tayi, zaki san yanda zaki roƙa UBANGIJI da miƙa masa kukanki akan bukatunki ya amsa miki”.

      Yana gama fa

ɗ

a ya miƙe batare da jiran cewarta ba. Tayi niyyar maida raddi akan maganar farko, sai dai ta ƙarshe tai mata

takunkumi da hakan, tana son mahaifiyarta matuƙa, tana tsananin begenta kuma. Duk abinda zaka jingina mata da ita yana saurin sanyayata koda batai niyya ba tayi, balle ma ita in dai akan neman abinda duk za'ace ilimi ne da zai amfaneta bataga dalilin daza

i hanata amsa ba, a ganinta hakan ribarta ce, ta ƙara koyon abinda bata sani ba....

*_WASHE GARI_* kamar jiya kowa a

ɗ

akinsa ya kwana, garama shi ya

ɗ

an leƙata kusan ƙarfe uku na dare daya idar da sallar daya tashi yayi. Samun

ɗ

akin a bu

ɗ

e ya ba

shi damar shiga, sai ya sameta tana barcinta a cikin lallausan duvet

ɗ

in gadon, ta rage hasken tabar mai pink. Wayoyinta ya

ɗ

iba duka biyu ya fita da su, kusan akansu ya ƙarasa daren sai gabannin asuba ya kwanta, ana kiran salla kuma ya tashi. Yau ma ya ta

data yin sallar, sai dai yana fita ta koma tai kwanciyarta har sai da ya dawo yay mata jan ido sannan ta tashi. A lokacinne ya ajiye mata wayoyinta ya koma can

ɗ

akin ya kwanta sai barci.....

         Kusan takwas da wasu mintuna ta kammala shirinta tsaf

, tayi matuƙar ƙyau cikin skert da riga na atamfa da suka fiddata tsaf, kamar kullum babu kwalliya,

ɗ

an kwali ma bata

ɗ

aura ba dan bata iya zaman wahalar

ɗ

aure-

ɗ

auren nan dama a gida Afrah ke mata. Sosai ta baza ƙamshi aka toshe ido da glass bayan ta yana

ƙ

aramin veil a kanta ta na

ɗ

esa a kafa

ɗ

unta. Dan ƙyau kam tayi ƙyau kamar ka saceta ka gudu. Cikin takun nan nata na yanga da gayu ta fito

ɗ

auke da tarkacenta, sai key

ɗ

in motarta da aka kawota da ita ka

ɗ

aice a nan

ɗ

in sauran ba'a kawo mata ba. Kanta tsaye

ta doshi hanyar fita, sai dai me tana ta

ɓ

a ƙofar ta jita a rufe. Ƙaramin tsaki taja da duban agogon dake a tsintsiyar hanunta. Sam bata son makara, dan haka ta nufi kitchen da nufi fita ta ƙofar baya, sai dai nan

ɗ

in ma

ɓ

am. Cikin

ɗ

an jin takaici ta rumtse

idonta da komawa falon, kayan hanunta ta zube a saman kujera ta nufi

ɗ

akin Smart. Yana tsaka da barcinsa ya ji ana bubbuga masa gefen filon daya tada kai, da ƙyar ya bu

ɗ

e idanunsa da ke jingim da nauyin barci ya sauke a kanta. Kauda natan tayi da ga kansa

a gadarance ta ce, “Malam bani key zan wuce. Ka wani bi ka rurrufe ƙofofi kamar a prison”.

         Kallonta yake shi dai da ga sama har ƙasa har takai ƙarshen maganarta. Ƙoƙarin tashi yay zaune ya jingina da gadon ya har

ɗ

e hannayensa a ƙirji rabin ƙafaf

unsa zuwa ƙugu lullu

ɓ

e cikin bargo.”

       “Malam ka tsaya kana kallona kamar wata hoto, bayan kuma kaji na fa

ɗ

a maka bana son na makara ko? Inada important abubuwa a office”.

       Wani

ɗ

an jan idanunsa yay kamar zai lumshe sai dai kafin ya rufe

ɗ

in y

a sake bu

ɗ

esu a kanta. Cikin yanayin muryar wanda barci bai isa ba da

ɗ

an ta

ɓ

e fuska ya ce, “Ban fahimceki ba, sake maimaitawa”.

     Kallon takaici ta watsa masa. Dan ta fara hasala. Amma sai ta danne da ƙyar a

ɗ

an zafafen dai ta ce, “Wai kai miyasa koma

i a wajenka abin wasa ne. Kasan ko mi kake yi? Ka bani key ni ba neman jidali nake ba”.

           “Humm ke idan ance miki ki fita a yau a kuma haka yanda kiken nan sai ki fitan?”.

Harara ta watsa masa cikin gatsali da fa

ɗ

in, “Sai ka hanani fitar

idan na tashi”.

“Okay haka kika ce? To ko zan tabbatar miki ko ƙofar gate bazaki fita ba, idan kema kin shiga duniyar mafarkinne sai ki farka, dan idan har kinga kin fita a gidan nan da sunan aiki sai next week ma. Sannan bada wannan shigar ba idan

har kina son aikin naki kenan. Dan bazan hanaki yi ba saboda wasu dalilai na, amma ba'a yanda ranki ya raya miki ba. Yanzu a ƙarƙashin ikon Aliyu Mika'il Idris Mawashi kike ba su Daddy ba. Abinda ya tsara a gidansa dole shi za'ayi ko ana so ko ba'a so. Gar

ama ki nufi kitchen ha

ɗ

a mana break fast”. Da ga haka ya juya yay kwanciyarsa. Wani irin ƙarajin kiran sunansa ta ƙwala a matuƙar zafafe. Sai kawai yaja filo ya

ɗ

aurama kansa ya toshe kunnuwansa ma ya maida idanunsa ya lumshe. Masifa ta fara zazzaga masa z

uciyarta na ra

ɗ

a

ɗ

i kamar zata fito ta baki, amma bawan ALLAHn nan yay biris da ita, da ya ga ma filon bazai masa ba sai ya

ɗ

auki bluetooth

ɗ

in sa da ke a bed side drawer ya manna a kunne ya saka ƙira'a abinsa. Fita tayi a

ɗ

akin dan ta fahimci sai ta ha

ɗ

ash

i da Daddy. Wayarta ta cira a handbag ta shiga dannama Daddy kira. Bugu biyu kuwa ya

ɗ

aga dan fitowarsa a wanka kenan shima zai yi shirin office. Kafin ma yace wani abu ta sakar masa kuka da fa

ɗ

in, “Daddy kaga mutumin nan ko? ALLAH ina raga masa ne saboda

abinda Baba da Uncle You suka cemin, amma idan ya ce muyi ta inda ya

ɓ

ullo zan hargitsa masa rayuwa, nifa babu lallai babu dole zan dawo gida Daddy, garama komi Baban zaiyi yayi....”

       Duk da abinda Daddy keji na yunƙuro masa shima sai ya danne da ƙy

ar, cikin tausasa harshe ya ce, “Baby kinga relax mi yake faruwa? Mi yay miki?”.

      “Daddy Office fa zanje yabi ya kulle ƙofofin, naje ya bani key amma yay min banza yama saka bluetooth a kunne wai babu inda zanje sai next week, irin like kamar wata ba

iwarsa da ya saya a kasuwar bayi”.

    Ƙololuwar

ɓ

aci ran Daddy ya kai, a taƙaice ya ce “Ina zuwa”. Ya yanke kiran, number Smart ya lalubo a karo na farko ya danna masa kira. Kasancewar bluetooth a kunnensa ya sashi jin shigowar kiran a bazata, hannu ya k

ai ya zare guda

ɗ

aya yana kai hannu kan wayar tasa ya

ɗ

auka dan ganin wanene mai kiransa haka. Bai san number

ɗ

in ba, dan baida Number Daddy, kamar zai share sai kuma dai ya

ɗ

aga gudun kar yay mistake.

       “To sannu isashshe”.

Kalmar data fara dukan

kunnensa kenan a maimakon sallama.........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki

bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂

𝒑

𝒕𝒆𝒓

6





9





........Cikin sa'a kuma ya gane muryar Daddy. Amma sai ya danne bai nuna ba, cikin dai nutsuwarsa ya ce, “Assalamu alaikum”.

    “Da sallamar nake da buƙata da ita zan maka ai. Miye dalilinka na hana Mawaddat fita office ka kuma kull

eta?”.

          Shiru Smart yayi kamar bazai ce komai ba, sai kuma ya furzar da numfashi ka

ɗ

an yana gyara kwanciyarsa. Sake tausasa muryarsa yay fiye da

ɗ

azun ya ce, “Kayi haƙuri Daddy sallama wajibi ne ga musulmi, haka ma amsata ga wanda akaimawa. Kai y

a kamata ka tunatar da ni hakan a matsayinka na mahaifi. Dan haka kayi haƙuri ka amsa min sallamata kafin muyi maganar da kake son. Assalamu'alaikum!”.

       A cinkushe Daddyn ya amsa masa, Smart ya

ɗ

an girgiza kansa sannan ya tashi zaune sosai. Cikin sa

ke tsantsan da kai na girmamawa ya ce, “Daddy ina kwana”. Bai amsa masa ba nan kam. Shima sai bai damuba ya

ɗ

ora da fa

ɗ

in, “Zan sake baka haƙuri a karo na biyu Daddy, dan ALLAH karka saka baki a wannan zancen dan a yanzu Mawaddat tana ƙarƙashin na ne. Inad

a damar zartar mata da hukunci akan abinda ya dace da kuma banbance mata wanda bai dace ba. Kai mana fatan alkairi kawai shi mukafi buƙata da sanya albarkar ku, na riga na gama yanke hukunci akan hakan babu kuma tunanin canjawa a tattare dani amin afuwa. N

a Barka lafiya”. Daga haka ya yanke wayar tare da kasheta gaba

ɗ

aya ya koma yay kwanciyarsa ransa fal mamakin halin surukin nasa.

     Ƙaramin hauka ne ya kusan samun Daddy da ga can jin Smart ya yanke wayar bayan ya gama datsa masa zafafan magana kamar y

anda zuciyarsa ta fassara masa. Ƙoƙarin sake kira yayi amma sai wayar switch up. Ka

ɗ

an ya rage ya maka wayar da ƙasa. Amma sai ya fasa ya maida akalar kiran kan Uncle Yousuf. Suna zaune shi da yara da akaima shirin makaranta suna breakfast kiran Daddyn ya

samesa. Bai kawo komai a ransa ba ya

ɗ

aga, sai dai kiran sunansa da Daddy yay a tsawace ya sashi rumtse idonsa. Sai kuma ya miƙe yabar daining

ɗ

in ya nufi bedroom

ɗ

insa. Cikin tausasawa ya ce, “Yaya lafiya dai kuwa?”.

       “Yousuf yanzun nan ka kira

ɗ

an

iskan yaron can ka fa

ɗ

a masa ya sakar min yarinya tunda ba ubansa ya haifa min ita ba, har ni yake da bakin gayama Mawaddat ta koma ƙarƙashin ikonsa ya kuma yanke hukunci a kanta bazai canja ba kamar shine ya haifa min ita.”

      “Ya Salam. Yaya Please

calm down dan ALLAH muyi magana mana. Wlhy sam ban fahimci mi kake son fa

ɗ

a min ba. Mi Aliyun yay maka ne?”.

       “Miye ma bai mun ba, babu abinda ya manta na rashin kunya bai fa

ɗ

a min ba. Shiyyasa tun farko na fa

ɗ

a maka yaron nan

ɗ

an zafin kai ne zai

iya bamu matsa ta duk inda bamuyi zato ba. To gashi ya fara, ya kulle gida ya hanata fita aiki, ta masa magana ya ce sai next week babu inda zataje, ta kirani nai kiransa nai masa magana amma ya daddatsamin magana son ransa tsabar shi ya cika cikakken

ɗ

an

iska.”

         Girgiza kai Uncle Yousuf yayi, kafin ya ce, “Dan ALLAH kayi haƙuri ka kwantar da hankalinka, ka dai san mi

ɓ

acin rai ke haifar maka a yanzu. Zan kira shi na masa magana sai naji dalilinsa. Sai dai ma yaya banda abunka ai bai kamata ka biye

mata kai kiransa ba, karfa ka manta yau kwana biyu kawai da tarewarsu, ai bai dace ba ta fita aiki sai mutane suyi magana kadai san yanda al'amarin yake yanzu mutane sun bar damuwa da al'amarin su sun koma hango na wasu”.

          “Yousuf bana buƙatar j

in komai, sannan ni babu ruwana da wasu mutane ko abinda zasu fa

ɗ

a, farin cikin yarinyata kawai na sani. Shi wanene da zai tauyeta bayan da aikinta ya ganta, sannan waya fa

ɗ

a masa shi

ɗ

in har ma yanada wani ƙarfin iko a hannunsa a kanta da zaima mutane wan

i gadara koda ace auren nasu mai muhimmanci ne. Wannan shine na guda tun farko amma ka kasa fahimtata, shiyyasa kuma nace ayi komai a rubuce amma nan ma ka wani kakkaresa gashi nan tun kan aje ko ina ya fara nuna halinsa, a haka kwanakin da kace

ɗ

in zai ci

ka yay abinda ake so? an fa

ɗ

a masa akan ƴata zai nuna gargajiyancinsa ne”.

       “Naji duk na

ɗ

auka kayi haƙuri zanyi magana da shi yanzun.” daga haka Uncle Yousuf ya yanke wayar batare da ya jira cewar Daddy

ɗ

in ba. Hannunsa ya kai ya dafe kansa, sai ku

ma ya girgiza a hankali ya

ɗ

ago yana murmushi mai sanyi. A fili ya furta, “Yaya yaya kenan, kai da gaske jiran cikar lokacin kake kenan? Humm aiki ya sameka. Aliyun dama shine ai dai-dai da kai game da lamarin Mawaddat duka kai da itan. Ashe babu da

ɗ

i loka

cin da ka dakatar da Aunty Kareema fita aiki a dalilin Marigayiya, duk da hakan ya mata ciwo kuma ta haƙura iyakarta kuka ta share hawayenta, ashe ita daga sama ta fa

ɗ

o? Kai gashi hana fitar kwanaki kawai da akai ma taka

ɗ

iyar ya zafafaka har haka. ALLAH n

a gode maka da ka kaini da rai da lafiyar ganin irin wannan ranar, shiyyasa akace yanzu ma tun a duniya ake fara hisabi basai an mutu ba. Muje zuwa yanzu aka fara wasan ai. Mai ƙarfi sai yaci kofin”. Ya ƙara sakin murmushi. Ƙoƙarin kiran Smart yayi sai ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login