Showing 102001 words to 105000 words out of 188614 words

Chapter 35 - FURAR DANƘO COMPLETE

alƙawarin bazata sake tanka masa ba. Amma zai gane kurensa dan sai ta koya masa hankali. Kiran Uncle Yousuf

ɗ

in yay back dan har wayar ta riga ta katse. Yana

ɗ

agawa da ga ca

n ya ce, “Aliyu su sameni waje ba sai na shigo ba anjima zan dawo in sha ALLAH”.

     Cikin girmamawa ya amsa masa da to. Yana ajiye wayar ya dubi hijjab

ɗ

in da ta jafar saman katifar sannan ya kalleta cikin komawa serious. “Kin shirya tafiyar ne ko nace

masa ya je kawai ke kin tare?”.

         “ALLAH ya isa tsakani na da kai”. Ta fa

ɗ

a cikin tare masa numfashi. (Sai dai fa ALLAH ya isar) shima ya fa

ɗ

a a zuciya. A zahiri kam sai ya ƙara

ɗ

aukar hijjab

ɗ

in ya miƙa mata baice komai ba. Sai da taja kusan minti



ɗ

aya tana zabga masa muguwar harara sannan ta warce hijjab

ɗ

in da ga hannunsa. Dan zuciyarta ta gama bata shawarar kawai ta saka

ɗ

in ta bar

ɗ

akin maganinsa kuma tayi da ga baya. Sannan ko mi Uncle Yousuf zai mata sai dai yayi yau

ɗ

in nan sai an warware wa

nnan auren dan taga raini ya ke son haddasa wa tsakanin ta da drivern ta. Baba kuwa zata fito ta fa

ɗ

a masa gaskiya idan ta tubure dai ai dole ya barta. Karan farko a rayuwarta da ta saka hijjab bayan sakawar yin salla. Amma da sunan fita waje wai ta suturt

a jiki abune da bai ta

ɓ

a faruwa ba koda da ga

ɗ

akin barcinta ne zuwa falo kuwa. Yako mata matuƙar ƙyau duk da iyakarsa gwiwa, ga shi kuma mai hannu. Ƙamshin da yake na turaren wuta da aka turara masa yay matuƙar saka mata nutsuwa. Shima a hankali ya sauke

wata sassanyar ajiyar zuciya acan ƙasan maƙoshi yana kallonta ƙasa-ƙasa. Sai dai yayi kamar ba kallon nata yake ba har sai da ta balla masa harara da fa

ɗ

in, “Malam sai ka bu

ɗ

e ai ko” cikin jan tsaki ta ƙare maganar.

       Ɗagowa yay da ƙyau ya dubeta. D

a ace zata yarda hoto zai mata, amma yasan son yin hakan wani sabon yaƙi ne kuma. Dan haka ya shanye maitarsa ta son yin hoton ya miƙe batare da yace komai ba ya nufi ƙofar. Koda ya bu

ɗ

e ya bata hanya sai da ta zuba masa hararar nan dai da jan tsaki a kaus

ashe ta ce, “Sai na koya maka hankali wlhy” sannan ta fice. Wani shegen murmushi ya saki da kai hannu ya shafo kansa yana binta da kallo. Sai da ya ga ta

ɓ

acema ganinsa yay ƙaramar dariya da fa

ɗ

in, “Mu koya ma juna dai ƴar madara” ya ƙarasa fitowa ya bita

duk da baya jin ƙarfin jikinsa.

      Tunda ta fito Uncle Yousuf yay wani sagade yana kallonta kamar wata sabuwar halitta. Aiko ta ƙara ƙullewa da haushi. Fuuu ta wuce ta bu

ɗ

e motar ta shiga batare data tanka masa ba. Hannu ya kai ya tare bakinsa dan da

riya ke neman kufce masa. Dai-dai nan Smart ya fito. Jin jina

👍

yay masa da hannu yana wani kashe ido

ɗ

aya. Smart yay murmushi kawai da

ɗ

an shafa kai, cikin basarwa ya ce, “Uncle sannu da dawowa”.

         Ƙasa-ƙasa Uncle Yousuf ya ce, “Ya akai ta saka hi

jjab?”.

      Yanzu kam ƙaramar dariya Smart yayi, sai dai kafin yace wani abu ta katsesu da fa

ɗ

in, “Papaaa!”. Yanda taja sunan kamar zatayi kuka ya sashi fa

ɗ

in, “Sorry Baby gani nan zuwa”. Shi dai Smart dariya suke bashi ma. Bu

ɗ

ema Uncle Yousuf

ɗ

in yay y

ana fa

ɗ

in, “Deen ya samu Nasreen sai dai anjima na kawoshi ayi haƙuri”.

           Cikin rashin damuwa Uncle Yousuf ya ce, “Oh to bara mu kama hanya. ALLAH ya ƙara lafiya you are the best Son”.

      Murmushi Smart ya sake yi yana

ɗ

an kai dubansa ga Lul

u. Ta

ɗ

auke kanta gefe irin ma bata buƙatar kallonsu

ɗ

in nan. Godiya ya ƙarama Uncle Yousuf ya rufe motar yana matsawa gefe har sai da ya ga wucewarsu sannan ya koma cikin gidan yana dariyar ƴar balaja'un tasu. Dan ba yace tasa ba tunda ance masa anma fasa

auren.. yana shiga

ɗ

akin da gyalenta ya fara cin karo, da alama zamewa yay ya fa

ɗ

i sanda take saka hijjab

ɗ

in batare data sani ba itama. Hannu yasa ya

ɗ

auka ya

ɗ

an jujjuyashi, ƙamshi yake na fitar hankali dan Lulu bata san sassautama turare ba, gashi kuma

da kusan kala bakwai take amfani. Iska ya

ɗ

an furzar da bu

ɗ

e drawer

ɗ

insa ya jefa gyalen sannan ya zo ya kwashe filos

ɗ

in da ya sha jifa ya maida saman kujerar ya koma kan katifar ya kwanta shiru kamar mai barci.......

     ____________



       “Dam

a sai da na fa

ɗ

a muku wannan yaron sam baiyi kama da driver ba amma kuka ƙi yarda. Yanzun ai kun yarda ko?”.

    “Baita relax bafa munƙi yarda bane ba. Kawai dai a munce da kai akwai dai wani a ƙasa nunasa da sukai matsayin wanda zata aura. Kaima fa kasan

shekara kusan uku kenan ina bibiyar rayuwar yarinyar nan, na sani ka sani bata tare da kowane namiji. Kuma yaron nan binciken mu ya nuna mana kwata-kwata bai wuce wata

ɗ

aya ma da fara aiki tare da su ba. Kuma ƙaninsa ne ya kawosa ma matsayin driver gidan”

.

         “Humm Honorable karka yaudari kanka mana. Ka zauna kayi tunani da hankalinka dan ALLAH. Wata

ɗ

aya da kaisa gidan matsayin driver, amma an

ɗ

auki ƴa an bashi a jiya matsayin mata! Bafa babyn roba bace. Anya bai kamata ka tabbatar da akwai wata a

ƙ

asa ba. Ni da kai duk mun san wanene Jiƙamshi ai bama buƙatar ƙarin bayani”.

      Ido suka zuba masa su duka biyun. Maganganusa na musu kaikawo a zukata da tasiri

ɗ

aya bayan

ɗ

aya. Kamar an tsikari Hon. Misau ya zaburo yana karka

ɗ

a hannu. “Gaskiya fa mag

anarka abar a duba ce Baita. Ko kun lura ma tsakanin Alh. Sulaiman da yaron akwai magana. Kun dai san waye Sulaiman Garko baya raina abokin gaba. Sannan a labarin da nake samu yanzun nan shima

ɗ

an Sulaiman ma yaje massalacin cikin shirin auren yarinyar amm

a ya yanke jiki ya fa

ɗ

in jin an

ɗ

aura da wannan

ɗ

in, shi kuma Sulaiman

ɗ

in baije massalacin ba”.

          “Eh to lallai akwai ƙullaliya a ƙasa”. Cewar Hon. Nakowa. Alh. Baita ne ya bashi amsa da “Babba ma kuwa. Dan tabbas Alh. Sulaiman nada tasa manufar

na son yaronsa ya auri yarinyar duk da kuwa

ɗ

iyar ƙanwarsa ce. Kuma shine sanadin auren uwar yarinyar da Isma'il

ɗ

in”.

     “Yess wannan gaskiya ne. Dan sai yanzu kuka dawo da ni cikin hankali na. Wai ya akai ma mu tun kafin yau muka kasa gane yarinyar na

n

ɗ

iyar Isma'il Jiƙamshi ce”.

          “Lokaci ne bai yiba kawai sai yanzu”.

    “Amma lokacin nan kam bai mana adalci ba. Sai dai inaga ya kamata muma muyi amfani da wanda ke ka

ɗ

awa a yanzun”.

         “Kamar ya?”.

     “Muna buƙatar zuwa duba

ɗ

an Su

laiman asibiti, mu gyara abinda muka

ɓ

ata a baya sannan mu sabunta abota”.

     Gaba

ɗ

ayansu kai suka shiga ka

ɗ

awa da gamsuwar abinda Hon. Nakowan ya fa

ɗ

a. Dan haka suka miƙe a tare Alh. Baita na fa

ɗ

in, “Da zafi-zafi akan bugi ƙarfe..”



★★

......

    Sai a safiyar yau aka samu dai-daituwar Tajuddeen yanda ya kamata. Faruwar hakan ta kawoma Alh. Sulaiman ƴar nutsuwar dawowar hankali cikin jikinsa. Yana matuƙar so da ƙaunar Tajuddeen. Dan shi ka

ɗ

ai ne

ɗ

ansa tilo namiji. Sauran hu

ɗ

un duk mata ne. A

maryarsa kuwa Abasiyya bata ta

ɓ

a haihuwa ba har yanzu shekararsu kusan goma kenan kuma da aure. Dan haka ya

ɗ

auki son duniya ya

ɗ

orama Tajuddeen fiye da kowa a gidan. Gata yake masa na bala'i sai dai kasancewar mahaifiyarsa Hajiya Turai tsaye take kan tarb

iyyar ƴaƴanta Tajuddeen

ɗ

in bai lalace ba. A asibitin ya kwana, sai yanzu da Hajiya Turai ta zo dan ita gida ta koma ta kwana. Da ƙyar ta samu ya tafi gida dan yin wanka. Koda yaje gidan wayar da yake amfani da ita a kiran Smart ya lalubo. Yana ƙoƙarin kun

nata amaryarsa ta shigo, ƙaramin tsaki yaja yanda bazataji ba yana ajiye wayar. Sannu da zuwa tai masa da tambayar mai jiki. Amsa mata yay a taƙaice da bata umarnin ha

ɗ

a masa ruwan wanka. Duk yanda yake son kiran shegen yaron nan a ransa dole ya cije har s

ai da yay wankan ya tsakuri abincin da ta ajiye masa. Yana kammalawa ya ce ta kwashe ta bashi waje yana buƙatar hutawa. Baki ta ta

ɓ

e da tattare kayan ta wuce, a ranta tana ƙun ƙunin takaicinsa da ga shi har matar tasa. Sai dai kuma ranta fes jin auren da s

uka so ƙullawa bai ƙullin ba, ta kumayi alƙawarin yin amfani da wannan damar ƙanwarta ta samu cikar burinta ita ma, amma dai zata basu lokaci har Tajuddeen

ɗ

in ya samu lafiya...

         Tana fita ya sakama ƙofar key, bedroom

ɗ

insa ya shige nan ma ya saka

key sannan yay zaman ƙasaita cikin sofar

ɗ

akin da waya a hannu.......





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TA

BARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura an

an

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

5





0





........Idanunsa da ke lumshe ya bu

ɗ

e a hankali ya saukesu akan wayarsa da ke ruri. Har wayar ta kusa tsinkewa yana kallon numb

er da ake kiran nasa da ita, sai kuma yay murmushi yana mai cije gefen lip

ɗ

insa da

ɗ

aukar wayar ya sa a hansfree tare da maida idanunsa ya lumshe, cikin nutsuwarsa da deep voice

ɗ

in nan ya ce, “Assalamu alaikum. Ina magana da waye?”.

       Alh. Sulaiman

da ke huci da ga can ya ji wani irin takaici ya sake maƙure masa maƙoshi. A kausashe ya ce, “Da ubanka ne. Kai har kai ne zan kira ka ce min da waye?”.

           Murmushi Smart ya saki mai bayyana sautin da har ya shiga cikin kunnen Alh. Sulaiman. Babu

alamar

ɗ

ar a tare da shi ya ce, “Yes kaima uba ne kam. Dan koba komai na auri

ɗ

iyar Sister

ɗ

in ka. Uncle ina yini. Nafa gode da ƙyauta ALLAH ya saka da alkairinsa, insha ALLAH nan da wata tara zakuga tukuycin jika maybe ma sunanka zai ci. Sai dai bazanyi f

atan ya gadoka ba, mai asalin sunan nake son ya gada da ƙyawawan halayensa nagartattu....”

       “Yaro baka san wuta ba sai ka taka. Kana tunanin kai har karanka ya kai tsaiko kenan? Da har zan baka aiki ka koma gefe da tunanin cin dunduniyata! Wlhy ba k

ai ba hatta ahalinka sai sunyi nadamar kasancewarka a cikinsu. Ni Alh. Sulaiman Sufi Ado Garko sai na maida rayuwarka abar kwatancen da ko fa

ɗ

ar sunanka akai sai an tofar da yawu....”

        Wata shashashar dariyar rainin wayo Smart ya saki cikin katsesa

ya ce, “Da ace alƙalamin ƙaddarata a hannunka ya ke da tun kafin yau na kasance a ƙarƙashin inuwar tsoron cika bakinka. Sai dai kash kai baka isa ko dakatar da ka

ɗ

awar daƙiƙa ba na cikin ƙaddarata. Aliyu M. Idris Mawashi UBANGIJINSA ka

ɗ

ai yake tsoro ba

ɗ

a

n adam irinsa mai kashi da barci ba. Amma zan baka shawara idan ka shirya ka koma ka canja shiri, idan kuma baka fara ba ka ƙaro matakan shirin naka dan da kura kawai ake wasa a cikin kasuwa ZAKI sai kallo da ga nesa dan ko shafar jikinsa sai da dabara. Ka

mar yanda na fa

ɗ

a maka nafi ƙarfinka kuma ni ba'amun barazana. Dan haka shawara

ɗ

aya da zan baka ka goge tarihin alaƙar data ta

ɓ

a alaƙantani da kai a baya, ka

ɗ

auki sabuwar alaƙar zamantowarka suruki na sai mu amfana da tagomashi mutunta juna. Idan kuma ka

ce a'a lallai zan cigaba da gara rayuwarka a tsakkiyar harabar gidan Alhaji Sufi Ado Garko fiye da yanda yara ke gara katantawar wasa a saman suminti. A yanzu bana buƙatar cewarka anan kaje kayi nazari. Na Barka lafiya sai nazo gasheka tare da AMARYAR ƘAM

SHI bye Kawu”. Ya yanke wayar ƙittt. Kansa ya dafe yana wani irin furzar da huci a jajjere na

ɓ

acin rai. Hannunsa ya kai saman goshinsa yana murzawa. Shi kam wace irin masifa ce wannan kuma ya shiga. Da ga wannan sai wancan. Sake furzar da iskar yay saboda

abinda zuciyarsa ta ayyana masa cewar (Jarabawa ce).

       Haukacewa Alhaji Sulaiman ya nema yi jin Smart ya yanke masa waya bayan ya gama ya

ɓ

a masa maganganu masu zafi. Cikin wani irin bahagon

ɓ

acin rai ya shiga ƙoƙarin sake kiransa amma ana nuna mas

a busy alamar yayi blocking

ɗ

insa ma kenan. Dai-dai nan kiran Hajiya Turai mahaifiyar Tajuddeen ya shigo masa a

ɗ

ayar waya. Ɗagawa yay da sauri yana mai kaiwa kunnensa. Sai dai jin kukan data fashe da shi ya sashi zabura har da bugewa “Ke lafiya kuwa zaki

ɗ

agamin hankali haka da kuka?”.

      Cikin kuka ta ce Alhaji babu lafiya. Tajuddeen ya farka gashi nan yana aman jini, shike nan zamu rasas......” ai kusan da gudu ma ya fito da ga sashen nasa har yana neman fa

ɗ

uwa. Ba ƙaramar tsorata maigadi yayi ba. Ha

kama drivern sa da yaronsa Malami. Da ƙyar ya iya sanar musu “Muje asibiti” ya bu

ɗ

e gaban motar ta shiga batare da ya jira an bu

ɗ

e masa ba. Dole suma suka shiga da hanzarinsu....

      Tofa Tajuddeen yaya dai? Karfa ciwon son Lulun mu ya kasheka

😔🚶

.

        ___________________

★★

   A

ɓ

angaren su Umma da aminiyarta masu tafiya garin Zuru da ƙyar ta samu Abba ya barta bayan ta lafta masa ƙaryar zuwa garin su duba Innarta, acewarta ƙanwarta tai kiranta da dare ta sanar mata jikin Innarsu ya motsa. Ba

i kawo komai a ransa ba tunda yasan Innar tasu dama jiyya take kusan shekara hu

ɗ

u kenan. Ya jajanta mata da bata izninin tafiya dan haka ana sallame sallar asuba taima ƴan gidan sallama ta wuce. Duk da asubancin tafiyar da sukai basu iso garin Zuru ba sai

bayan sallar azhar. Burinsu su kammala komai su koma garinsu Umma

ɗ

in a yau su kwana. Sun koyi sa'ar samun Malam Na-zuru a gidan kamar ma su yay zaman jira kasancewar tun kan su taso sunyi kiransa sun sanar masa. Bayan gaisuwa da tambayar juna bayan rabuwa

ya dubi Hajiya Naqiba dan ita kam bata rabo da zuwa inda yake har ma ta saba dan ta riga ta gama kama mijinta a hannu a sake take kamar akuyar fulani. Umma kam Abba bai kasance a ƙarƙashin ikon nata ba

ɗ

ari bisa

ɗ

ari shiyyasa zuwan ke mata wahala kai tsay

e sai idan gagarumin abu ne ya faru.

      “Hajjaju yau Aminiyar ki ta tuna damu kenan ko? Idan ban manta ba rabonta da nan kusan shekara uku kenan fa”. Cikin ƴar dariya Hajiya Naqiba ta ce, “Gaskiya za'ayi kam malam. Kasan ita akuyar

ɗ

aure ce ganinta sai

anyi sake ko tsautsayi ya gifta ta kufce”. Ta ƙare maganar tana kallon Umma. Dariya sukayi gaba

ɗ

aya. Kafin Malam Na-zuru ya tsagaita da maida hankalinsa ga Umma yace, “Hajiya Yaha mike tafe da ke?”.

       “Abubuwane da yawa kashi-kashi malam. Sai dai m

afi girma a cikinsu aikin yaron nan ne mai shegen taurin kai ya ke neman bu

ɗ

e min wlhy....”

     “Tofa badai yaro mai tamaula ba ko?”.

    “Wlhy shi kuwa malam. Dan jiya-jiya aka

ɗ

aura masa aure da ƴar wani hamshaƙin attajiri”.

          “Aure kuma? Ya

akai haka ta faru Hajiya? Kina ina akai wannan babbar ta'asa bayan kin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login