Showing 108001 words to 111000 words out of 188614 words

Chapter 37 - FURAR DANƘO COMPLETE

kar zuciyarka ta

ɗ

ora maka cewar dan su masu shi ne shikenan zaka zauna su zame

maka rijiyar tatsar abin duniya. Babu ruwanka da dukiyarsu ka tashi ka nema na kanka ka ciyar da ƴarsu ka tufatar da ita da kare mata dukkan wani hakkinta da ke a kanka. Kar ka yarda ka bada wata ƙofa ta amsa da ga garesu da sunan wai kana auren ƴarsu. Duk

da dai bana kokwanto a kanka Aliyu. Ina dai sake tunatar da kai ne dan dukiya shu'umar abuce mai shiga rai da jinin

ɗ

an adam harma da

ɓ

argo.”

     Sosai nasihar mahaifiyar tasa ke ratsashi matuƙa. Tana ƙara masa ƙwarin gwiwa akan nasa ra'ayin kuma da ƙya

kykyawar manufa.........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Fu

rar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

5





2





......Shirye-shiryen biki kam ya kankama ta kowanne

ɓ

angare. Yayinda shima Abba ya goce batun tada mutane da ga gidan su Ammah a gyarama Smart. Yana ganin hakan zai zama su ku

ma an cuta musu. Gara dai kawai a kama masa haya na shekara biyu idan zai samu kafin aga abinda ALLAH zaiyi kuma. Ana cikin wannan lissafi sai ga Coach

ɗ

in su Abdull-Hameed yazo da batun Smart ya amsa gidansa da ke anguwar shara

ɗ

a ya zauna har sanda ALLAH

zai hore masa nasa. A cewarsa wannan itace tasa gudummawar. Da farko dai Smart ƙin yarda yay, sai dai ya kafe akan zai biya ku

ɗ

in hayar gidan, sai da Coach ya nuna masa

ɓ

acin ransa akai sosai harda fa

ɗ

in ashe shine keta haukansa Smart

ɗ

in bai

ɗ

aukesa matsa

yin Yaya kamar yanda shi yake masa kallon ƙaninsa Ahmad ba, yay fushi zai tafiyarsa sai da ƙyar Smart ya bashi haƙuri ya tsaya suka tattauna. Da ga ƙarshe dai Abba ya ce an amshi gidan sukai godiya da sanyama Coach

ɗ

in albarka dan ya jima yana

ɗ

awainiya da

Smart. Duk wani matakin nasara akan ball shine riƙe da hannun Smart

ɗ

in. Dan tunda ya ga iya ƙwallo na Smart a wani wasan sada zumunta na makaranta da sukai sannan Smart na ss1 ya jashi jikinsa, tun ma suna

ɗ

ar-

ɗ

ar har suka saki jiki da juna ganin kowanne

nada zuciya mai ƙyau. Kusan family

ɗ

in su Ahmad sun san Smart sosai, haka suma family

ɗ

in Smart sun san waye Ahmad da Abdull-Hameed a rayuwar Smart. Babu hanyar da Umma batabi na son ganin ta rabasu ba amma hakan ya gagareta shiyyasa ta tsani Coach matuƙa

. Akwai lokacin da har sharri tai masu wai Coach kodai yana

ɗ

abi'ar banza da Smart ne. Sai da Abba ya nuna mata asalin haukarsa a lokacin dan har saki

ɗ

aya yay mata sannan ta dawo hankalinta tana bada haƙuri, da ga nan bata sake maimaitawa ba kuwa.

     

Smart yaje ya ga gida tare da Ahmad. Gidane madaidaici zaman mace

ɗ

aya flat. Bedrooms uku biyu manya

ɗ

aya ƙarami kowanne da toilet sai falo babba tare da dining, sai kitchen da store. Harabar gidan zai iya cin mota biyu zuwa uku. Ga flowers an zagaye ko'in

a da suka ƙara ƙawatashi. Sabon fenti da gyare-gyare duk an masa, dan ana dawowa da ga

ɗ

aurin auren Smart Coach

ɗ

in ya nema masu aikin gidan aka fara. Dama ƴan hayane suka fita kusan watanni hu

ɗ

u kenan kasancewar ALLAH ya hore musu suma sun gina nasu, shi

kuma sai bai sake saka kowa ba a ciki ya

ɗ

an fara masa gyara sai kuma ya watsar ya rufesa kawai. Sai da idanun Smart ya ciko da ƙwalla, dan a rayuwa yakan rasa mizai ma Coach ya iya kwatanta alkairan da yay masa ne koma yake a kan masa, ya jima yana

ɗ

awain

iya da shi kashi-kashi da shi kansa bai san adadi ba.

       Bayan sun dawo suma su Aunty Bilkisu sukaje suka gano, Abba kuma da Ammah sai washe gari ya kaisu suma. Su Umma dai basu san hidimar da ake ba, summa koma gefe sun zuba ido suga wai yaya wasan z

ai ƙare ne. Dan ta aiwatar da ƴan abubuwan da malam Na-zuru ya bata yanzu jiran ranar tarewar amarya kawai take ta samu kayan da aka kawota da su da wanda Smart zai saka shima. Alhmdllh lefe ma ya ha

ɗ

u tsaf, dan bayan ƙoƙarin su Hawwah suma dangin Ammah su

n taka rawar gani, dama su mutanene masu ha

ɗ

in kai matuƙa. Gashi kuma yanzu ne Ammah zata aurar da

ɗ

a namiji kuma shi ka

ɗ

ai tilo gareta. Hankalin su Umma da ya

ɗ

an fara tashi ganin gudunmawar da keta shigowa mai jijjiga zukata da ga ƴan uwa da abokan arziƙ

i, dan ko ku

ɗ

i Smart ya samesu ba laifi. Ana saura kwanaki uku ya amsa kiran su Uncle Yousuf, dan rabonsa da gidan fa tun kafin a

ɗ

aura aurensa da gimbiya. Aiki bai sake zuwa ba, dan itama dai Lulun Uncle Yousuf ya dakatar da ita fitar bisa wayon Aunty Sal

iha da ta

ɗ

akko mai mata gyara tun daga Sudan da Marocco. Da farko tayi butsutsun nata na bata so Uncle Yousuf ya zauna ya tsarata tsaf a kwali dole tabi. Suma dai shirye-shirye suke na bikin ƴar gata, musamman ma Uncle Yousuf da Baba da Mommy da Aunty Sal

iha. Ya samu tarba ta muntunawa ga Mommy matsayin suriki garesu a yanzu. Duk da dama dai ita kam bata ta

ɓ

a wulaƙantashi ba. Shima ya gaishesu cikin mutuntawa da girmamawa kamar yanda ya saba. Da ga haka suka fara tattauna abinda ya tarasu. Shiru yay yana s

auraren Daddy da ke masa bayani akan takardun hannunsa. Ɗaya na gida da ya bashi halak malam ƙaton gaske anan cikin anguwar hotoro G.R.A

ɗ

in upstairs ma, sai key na mota da takardunta itama sabuwa fil a ledarta, da zunzurutun ku

ɗ

i har naira miliyan ashirin

, ya kuma za

ɓ

i duk aikin da yake so ya nema masa. Tunda Daddy ya fara murmushi kawai Smart yake yi amma baice komai ba. Shima dai Uncle Yousuf da Mommy basu ce komai ba dama.

       A hankali Smart ya girgiza ma Daddy da ke miƙo masa takardun da key

ɗ

in

motar kai. Cikin tausasa harshe da girmamawa ya ce, “Daddy kayi haƙuri bazan amsa komai da ga gareku ba ni. Na auri Mawaddat ne domin ALLAH da bautarsa. Na kuma muku alƙawarin riƙeta in sha ALLAHU da abinda ALLAH ya azurtani da shi, bazaku ta

ɓ

a dana sani d

a ni ba. A yanzu haka inada inda zan ajiyeta, batun neman aiki kuma insha ALLAH shima zan nema abinyi da kaina, hakan zai fi ƙaramin himma da sanin muhimmancin abinda na samu

ɗ

in. Idan nayi ba dai-dai ba a gafarceni dan ALLAH”.

       Tsittt falon yay tam

kar ruwa ya cinye kowa. Bakaji komai sai sautin ƙarar ac da ke aiki. Murmushi sosai Mommy da Uncle Yousuf keyi ƙasa-ƙasa. Yayinda Daddy yay wani sansarakwai da shi yana kallon Smart cike da mamaki da al'ajab. Kaba mutum irin wannan dukiyar amma ya nuna mak

a bai buƙata, matashin saurayi kuma da ayanzu yake fafutukar gina rayuwarsa. Da ƙyar ya iya jan numfashi har sannan idanun nasa dai akan Smart. Ya ce, “Aliyu ban baka wannan abubuwan ba dan wataran ka maido min da madadinsu. Na baka ne saboda kaima yanzu m

atsayin

ɗ

a kake amsawa a garemu, fatanmu kawai ka riƙe mana Mawaddat cikin aminci da amana”.

       “In sha ALLAHU Daddy zan cika alkawarin riƙeta, koba komai nima inada ƴan uwa mata, bazan so na tsinci rayuwarsu cikin aƙubar zaman aure ba. Zanyi iya ƙoƙa

rina kamar yanda MANZON ALLAH (S. A.W) ya koyar da mu murayu a gidajen auren mu”.

         Magana Daddy ya ƙara yunƙurowa zai yi cikin

ɗ

an jin haushi-haushi, amma sai Uncle Yousuf yay saurin taresa yana girgiza masa kai da fa

ɗ

in, “Shike nan Aliyu mun gode

da wannan karamcin naka. Dama mu ai hakan muke son ji da ga gareka. Zamu cigaba da muku fatan alkairi dana zama lafiya. ALLAH ya baku ikon sauke hakkin juna. Ga wa

ɗ

an nan katunan Baba ya ce a baka. Sai dai yace a fa

ɗ

a maka kayi haƙuri baiyi shawara da kai

ba wajen ha

ɗ

a wannan dinner, yaso yin hakan sai uziri mai girma ya taso masa dan yanzu haka ma yana Abuja. Muma a madadinsa muna sake neman afuwarka da roƙon kayi haƙuri ya ha

ɗ

a dinner

ɗ

in ne sakamakon yanda

ɗ

aurin auren ya kasance ga kuma mutane da yawa

ya cancanci suzo”.

        Ɗan murmushi kawai Smart yayi, duk da harga ALLAH shi a tsarinsa babu batun wa

ɗ

an nan bidi'oin, amma yana jin nauyin Baba da Uncle Yousuf

ɗ

in. Dan haka ya amsa katunan yace ba komai abin ƴan awoyine ai. Da ga haka yay musu salla

ma ya wuce da sanar musu baƙi na zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu. Daddy dai bai tanka ba, hasalima ransa a

ɓ

ace yake. Taya zai haifi yarinya, ya raineta tsawon shekara ashirin da hu

ɗ

u. Rana

ɗ

aya tak wani ya nuna masa iko akan al'amuranta. Idan bai amshi wa

ɗ

a

n nan abubuwan daya bashi ba taya zai riƙe masa yarinya da daraja kamarr yanda ya raini abarsa. Sosai Mommy ta fahimci yanda Daddy ke cika da batsewa, dan haka ta miƙe tana cema Uncle Yousuf bari taje tai waya da su Hajiya Aysha da su Aunty Saliha suzo a t

sara abinda za'a tarbi baƙin da Smart

ɗ

in ya ce zasu zo gobe. Cikin murmushi da barkwanci Uncle Yousuf ya ce, “Umm bafa sabun ba zamu aurar da ƴar farko a gida”. Dariya ta fita tanayi. Shima yana tasa. Tana gama ficewa Daddy ya miƙe a zafafe.

         “Ka

i Yousuf bazai yiwu ba. Shiyyasa tun farko nace maka yaron nan zai iya bamu matsala dan na fahimci gadararre ne shi mai girman kai. Taya zan bashi abinda zai inganta rayuwarsa da ma ta duk zuri'arsa darajar ƴata zata shiga cikinsu amma ya nunamin shi yafi

ƙ

arfin hakan bayan baida komai. To gaskiya ayi komai a rubuce wata

ɗ

ayan daka ambata ya sakamin yarinya ta kawai......” Haka ya cigaba da zazzaga masifa ko ha

ɗ

iyar yawu bayayi. Shi dai Uncle Yousuf na zaune kawai yana kallonsa har yayi ya gama. Baice komai

ba, sai ma ya tashi tsam ya fice a falon yay tafiyarsa ya bar Daddy da sakin baki yana kallonsa.........





       (Uncle You kaima fa

ɗ

an manni ne wlhy

🤣

).

     

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNA

N LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Mu

sa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS

FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

5





3





.......A

ɓ

angaren Smart sosai abi

nda ya farun ya dinga cimasa rai. Amma haka ya danne bai sanarma kowa ba yama kashe wayarsa dan kar wani tsakanin su Daddy yace zai sake kiransa akan batun. Bayan ya koma gida ya shiga ciki gaida Ammah su Hawwah suka bu

ɗ

e masa lefe ya gani. Set guda na akw

ati mai biyar, sai ƙwara biyu daban da Abba ya saya da kaya a ciki suma matsayin kayan sa rana. Kaya kam sunyi sai dai maƙiyi, ga shi kuma duk manyan atamfofi da lasses hakama shaddoji da dogayen riguna dai-dai ƙarfin mai rufin asiri dai. Sosai Aunty Bilki

su da Hawwah suka taka rawar gani, dama sunyi alƙawarin duk randa

ɗ

an uwan nasu tilo

ɗ

aya ya tashi yin aure sai sun nuna bajintar da zata girgiza jama'ar gidan nasu kowa ya tabbatar da shi

ɗ

an gata ne. Aiko sun girgiza

ɗ

in, dan ko gidan su ya girgiza matuƙ

a da ganin wannan lefe da ba'a ta

ɓ

a tunanin gani ba, sai su Umma suka shiga yada habaicin wai sai dai in iyayen yarinyar ne suka ha

ɗ

a lefen, da ga Ammah har ƴaƴanta babu wanda yay ko tari har sukaci suka tsire. Gyalillan ciki kaf ya kwashe yabar guda uku,

da mamaki su Aunty Bilkisu ke kallonsa, duk da ya lura da hakan baice komai ba ya dubi Maryam ya ce, “Bani saƙon dana baki ajiya”. Tashi tai tana murmushi ta shiga bedroom

ɗ

insu. Babu jimawa ta dawo da leda babba ta miƙa masa. Amsa yay ya miƙama aunty Bilk

isu da fa

ɗ

in, “Ku saka wa

ɗ

an nan a kayan, wannan kubarta har sai tazo na bata da kaina. Aunty Bilkisu zatayi magana Ammah ta katseta da fa

ɗ

in, “Kumasa yanda yake so

ɗ

in kawai tunda baku san dalilinsa ba”. Su masu biyayyane ga umarnin mahaifiyarsu, dan haka

babu wanda ya sake magana aka loda hijjabai da suka sha guga har guda goma ciff cikin akwati....

        Washe gari alhamis aka kai lefe, ba wani gayya akai ba. Umma ne da Aunty Amarya, sai Aunty Bilkisu da Inna Mariya. Da wata gwaggon su mai suna Jami

la. Sai matan maƙwaftansu su biyu. Ahmad ne ya kaisu da motarsa, sunko samu tarba irin wadda basuyi zato ba. Dan su Mommy da su Aunty Saliha sun nuna karamci mai ban mamaki. Ga gida cike masha ALLAH iyalan gidan Baba suma sun zazzo. Sosai suma kansu su Mom

myn sukasha mamakin wannan lefe, dan gaskiya basuyi zato ko tsammani ba. Abu a cikin kwana shida haka. Kai da mamaki. Ga kaya babu na kushewa sai san barka. Harda ku

ɗ

in

ɗ

inki, sai dai basu amshi ku

ɗ

in

ɗ

inkin ba dai. Su Umma fa sun girgiza matuƙa, dan ganin

gidan su Lulun ya ƙara tayar musu da hankali da sake tabbatarwa eh lallai Smart ya shiga inda akafi ƙarfinsa, dan yanda mutanen keda wannan irin dukiya sai dai idan asiri ne yay tasiri, yo inba asiri ba ƴar data tashi a wannan gidan ce zata auri

ɗ

an talak

awa kamar Smart. Ammah dai tasan tsiyar data yi

ɗ

an nata ya auri yarinyar nan. Duk wannan abu dake faruwa amarya bata sani ba, tana gidan Aunty Saliha data turketa ana mata gyaran jiki na fitar hankali. Dan ta ƙara wani irin fresh da ita, damuwarta

ɗ

aya ka

yan shaye-shayen ta da bata samu. Dan a jiya har kuka tayi ita ka

ɗ

ai a bayi saboda buƙatar son sha da takeyi amma babu dama. Tsoffin nan da aka kawo mata sunbi sun tare ko'ina basa barinta ko motsin kirki. Gasu da ihu da tace zata musu gardama suke rufeta

da kwakwazo dole take zama suyi yanda suke so da ita. Sai dai ita kanta tasan ta canja. Dan fatan ta ko daga nesa ka hangota kasan ta ƙara kar

ɓ

ar sunnonin gyara. Ga wani almurin ƙamshi mai ratsa zuciyar mai shaƙa. Ita kanta ƙamshin ne ma ke tafiya da imani

n ta shiyyasa wani lokacin take ragama tsoffin ta haƙura su zauna.

      Bayan wucewar ƴan kawo lefe da aka cika da sha tara ta arziƙi suma su Aunty Saliha suka nufi gidan da za'a kai Mawaddat

ɗ

in domin raka Company da Uncle Yousuf ya bama kwangilar shir

ya mata kaya. Su kansu gidan ya birgesu yanda yake cif-cif abinsa. Duk da nasu ya ninka shi sau biyar girma da ƙyau, shima wannan

ɗ

in nada nashi kalar sirrin ƙyau

ɗ

in da yanayin shiga rai. Bayan Company sun kammala aune-aunensu su Aunty Saliha suka dawo gi

da suka barsu suyi aikinsu. Dan gidajen biyu sun fara cika da ƴan uwa na jiƙamshi da abokan arziki musamman na tsohuwan anguwar da su ka rayu tun suna ƙanana kasancewar mutanen da da zuminci ga shi kuma Aunty Saliha ma ƴar canne. Anan gidan su Smart ma dai

an dawo da labari mai da

ɗ

i na tarbar da suka samu da karramawa. Yayinda Umma keta faman ha

ɗ

iyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login