Showing 171001 words to 174000 words out of 188614 words
Hajiya Dada tare da mai aikinta dake mata irin wa
ɗ
an nan ayyukan na sirri, dan Dada tunda jajayen sawu ƴan hannun bin malamai ne kam. Cikin gurfana Fulera ta miƙa ga
isuwa, Dada ta amsa cike da isa. Babu wani jan lokaci ta sanar musu abinda take son a mata. Zasuje wajen mutumin da tace mata a Zuru ita da mai aikinta. Ba haka Fulera taso ba, amma dai babu damar musu dan haka ta amsa da to. Mota Dada ta bada akaisu tare
da ku
ɗ
in amma sai ta damƙawa mai aikin nata. Nan ma Fulera taji zafi, ta dai danne, damar fara fita data samu kafin mai aikin Dada ta kimtso ta samu ta dannama Hajiya Naqiba kira ta sanar mata komai. Dariya Hajiya Naqiba tai da fa
ɗ
in, “Kai tsohuwar nan may
yace akwai shegen wayo. Barta ai inta san wata bata san wata ba. Kwantar da hankalinki bari na kirashi kafin ku isa.”
Haka kuwa akai hajiya Naqiba tai kiran malam na-zuru, duk yanda suke so haka ta tsara masa, shima da yake shegen kansa ne yace karta
damu. Abinka da lafiyayyar mota basu sha wahala ba, dan bayan azhar ka
ɗ
an suka isa zuru saboda gudu na masifa da drivern yayi. Malam na-zuru da yake yasan da zuwansu kafin ma su fa
ɗ
i abinda ya kawosu ya shiga zayyane musu wai ai ya gani ne a cikin aikinsa
. Tuni mai aikin Dada ta ru
ɗ
e ta danna mata kira, nan ma fa sukai magana da malam Na-zuru ya sake fanfa Dada da kalolin sharri wa Smart dangane da auren Lulu, harda cewa ai asiri Smart
ɗ
in yay musu dan yaga ku
ɗ
i. A yanzu haka ma yana Niger yaje anyo masa w
ani babban ƙulli, zaita kwantar musu da kai ya nuna shi na ALLAH ne sai anan gaba ka
ɗ
an zai bayyana halayyarsa da mugun nufinsa. Tsaf Dada tahau ta zauna saboda tayi imani da malaman tsubbu matuƙa gaya. Malam na-zuru ya ha
ɗ
a musu kayayyaki suka sake
ɗ
akko
hanya....
WASHE GARIN Lahadi Lulu da ƴan kwananta ta zubasu a mota ta kaisu sabon Saloon da ta fara zuwa yanzu ana mata gyaran jiki. Tsaf aka gyara ƴammatan nan suka fito tas da su kamar basu ba. Daga Saloon sun shiga wani joint suka
ɗ
an sha ice-c
ream da abinda baza'a rasa ba. Daga nan suka koma gida. Kasancewar duk sun gaji kuma basa tare da yunwa suka shige
ɗ
akin dake matsayin masaukinsu masu kwanciya nayi masu fira nayi. Itama anan falo ta
ɗ
an kwanta dan ta ha
ɗ
iyi kayan nata duk da ka
ɗ
an take sh
a dan kar yaran su fahimta. Wayarta ce ta shiga ruri, takai hannu ta
ɗ
auka tana jan ƙaramin tsaki. Ganin Dada ya sata waro idanu waje, sai kuma ta
ɗ
aga da sauri. Kafin tace komai Dada ta ce, “Ina mai gadin naku anata horn kamar ya mutu”. Da mamaki Lulu tac
e, “Mai gadi kuma Dada? A ina wai?”.
“Gidan da aka kawoki mai kama da bukkar fulani”.
Dariya Lulu tai tana miƙewa. Ta ce, “Uhm Dada baƙya gajiya dama mutane sharri idan baki son su. Wannan gidan ko makaho ya shafa ai yasan badaga nan ba. Ina
zuwa”. Ta yanke wayar tare da zura slippers ta fita. Da kanta ta bu
ɗ
e musu gate
ɗ
in. Dada na hakimce a bayan danƙarereiyar motar da sukazo baƙa wulik, sai drivern ta. Koda ya samu waje yay parking sai da ya bu
ɗ
e mata ta fito tana wani yamutse fuskartar ta
tsufa da bin gidan da kallon banza. Yi Lulu tai kamar bata fahimceta ba ta rungumeta tana murnar ganinta. Dada ta tureta da fa
ɗ
in, “Ni karki kadani fitinanniya”.
“Ni na isa kadaki Hajiyar Baba Garko. Yanzu yana asibiti yana fama da kansa ke kina na
n kina yawo”.
“Oh kijimin yarinya da ƙulli, yanzu zuwa na dubakin kuma bammayi miki gwaninta ba kenan”.
“A'a kimun yi haƙuri muje ciki”.
A falon ma dai Dada sai yamutse-yamutse take duk da ya mata ƙyau matuƙa. Nan ma Lulu tai kamar
bata lura ba taje ta kawo mata ruwa da lemo. Tana zama ta jeho mata tambayar “Ina yaran dana ganki da su
ɗ
azun?”. Cikin rashin damuwa Lulu ta nuna
ɗ
akin da su Maryam suke. Ɗan jimm Dadan tai sai kuma ta miƙe, “Kinga muje
ɗ
akin ki magana nazo muyi”. Babu m
usu Lulu ta miƙe suka nufi bedroom
ɗ
inta da Asma'u ta gyara ƙal sai tashin uban ƙamshi yake yi. Nan ma dai sai da Dada ta gama ƙare masa kallo sannan ta ja numfashi. “Kaya har kaya anzo an zubesu a wannan takurarren gidan.” ƙin cewa komai Lulu tayi, dan ha
ka Dadan ta cigaba da fa
ɗ
in, “Game da zuwa duba Alhaji ne. Shin zakije ne?”. Ɗan jimm Lulu tayi, sai kuma ta nisa da fa
ɗ
in, “Ina son naje kam Dada, sai dai yanzu Aliyu yayi tafiya maybe ya dawo gobe. Idan ya dawo mukai magana sai kiji”. Sosai zantukan lulu
n ke sukar Dada da sake gaskata fa amma jikarta asiri, yo Mawaddat
ɗ
in ta data sani mai zafin nan da ƙyamar abu ga mur
ɗ
a
ɗɗ
en hali wai namiji ke juyawa haka. Namijin ma talaka
ɗ
an talakawa fitik mai amsa sunan drivern ta. Kai wannan al'amari akwai ayar tamb
aya. A zahiri kam murmushi tai da cewa, “To ba laifi hakan ma yayi. Af kinga zan manta ga wannan kisha maganin ciwon maran nan ne dake damunki dama nace zan amso miki, inata shiririta sai kwanaki aka amso kinata zuwa gidan kuma ina mantawa. Shiru Lulu tayi
tana kallon goran ruwan kamar tace a'a sai kuma dai ta amsa, dan ranta bazai ta
ɓ
a bata Dada acikin jerin wanda zasu iya mata wani abu daban ba, sannan tana saran ganin period
ɗ
inta nan da kwana uku, tasan kuma azabar da take sha na ciwon maran. Amsa tai t
a ajiye gefe, amma sai Dadan tace tasha mana. Ai ba'a wasa da magani. Badan Lulu taso ba ta bu
ɗ
e tasha kusan rabi ta ajiye. Daga haka suka cigaba da hirarsu da Dada wadda duk bugun cikine akan auren nan da son sanin wanene Smart. Ita dai Lulu tana bata ams
ar abinda ta sani ne kawai, har cikin ranta kuma bata kawo komai ba. Sai da Dada take cemata tafa kula, karta yarda yaron nan ya mata wayo ya kwanta da ita, dan yanda kwanakin nan suka kusa cika zai iya shirya mata muguntar maza. Lulu tai murmushi da fa
ɗ
in
, “Dada kenan nace miki ki kwantar da hankalinki, Shifa Aliyu ba irin wa
ɗ
an nan da kike tunani bane. Na tabbata tunda har ya amince da auren nan na wata
ɗ
aya ne kuma zai sake ni bazai ta
ɓ
a sa
ɓ
awa ba zai sake nin, yanzu haka ma jiran dawowarsa nake mu fara
maganar dan shiyyasa nace ki dakata da batun tafiyar nan, cases
ɗ
in dake gabana zanyi ƙoƙarin kammalasu na
ɗ
an
ɗ
auki hutu daga duba Grandpa zan
ɗ
an huta kafin na dawo Nigeria gaskiya”.
Sosai Dada taji da
ɗ
i dan haka ta shiga sanya mata albarka. Daga h
aka ma sai ta miƙe tana fa
ɗ
in, “To bara na wuce tunda na kammala abinda ya kawo ni. Sai na jiki
ɗ
in”.
Da sauri yabar jikin ƙofar ya shige bedroom
ɗ
insa. Wani irin harbawa zuciyarsa keyi da sauri-sauri. Dan shigarsu
ɗ
akin babu jimawa ya shigo gidan.
Duk da yay mamakin ganin mota baƙuwa a waje yay zaton kota Lulu ce aka kawo saboda bai ga driver ba, ashe ya
ɗ
an fita miƙe ƙafa. Ya shigo gidan yaji shiru, ya wuce
ɗ
akinsa kai tsaye ya ajiye kayan hannunsa shine ya nufo
ɗ
akin Lulu da tunanin ko barci take
. Kawai yaji Dada na magana a hanakali cikin salon makirci na tsoffin mata tana bugar cikin Lulu, shine fa ya nutsu. Jin komai ya sake tada masa da hankali, dan yanzu ne ya fahimci ainahin abinda take nufi da wata
ɗ
aya wata
ɗ
aya da take ta ambata masa zata
koma free. Zuciyarsa ta sosu da tunanin shima Uncle Yousuf yaudararsa yake kenan? Sai kuma wata ke kwa
ɓ
arsa akan kada yay zargi cikin fushi, ya bincika dai sannan. Sunayen ALLAH ya shiga ambata har ya samu nutsuwar ajiye tunanin a ransa gefe, sai kawai ya
fa
ɗ
a wanka. Lokacin da yake fitowa yaji fitar motar data kawo Dada, sai kawai ya ƙarasa kimtsawa da yin shirin fita sallar magrib ya fito.
Lulu da ke kwance a falo ta wani
ɗ
an zabura alamar tsorata da ganinsa. Murmushi ya sakar mata da lumshe id
anu yana kaiwa zaune kusa da ƙafafunta. “Matsoraciya relax ba aljani bane ni ne?”.
“Taya zan yarda da haka bayan kace sai gobe ne zaka dawo, kuma ina wajen banga sanda ka shigo ba”.
Murmushin ya sake sakar mata, a nutsensa da deep voice
ɗ
in nan
tasa dake fita da sanyin damuwar abinda yaji na tattaunawar ta da Dada duk da yana ƙoƙarin dannewa ya ce, “Mun gama abinda ya kaimu ne shine kawai muka yanke dawowa gida. Sanda na shigo kuma kina
ɗ
aki ne da baƙuwa. Namayi zaton har zan kammala wanka nazo
mu gaisa duk da bansan wacece ba”.
Ka
ɗ
an ta sauke numfashi da
ɗ
age kafa
ɗ
unta. “Dada ce kuma ta wuce. Tazo ne akan maganar zuwa duba Grandpa da aka wuce da shi London jiya”.
“Ya salam jikin nasa ne dai?”.
“Wlhy kuwa, fiye ma da yanda a
ke tsammani, dan a shekaran jiya doctors suka gano wai anyi poising
ɗ
insa ne da gubar da bata baiyana kanta sai tai kwanaki a jikin mutum”.
“What! Sai kace wani a film?”.
Lulu ta ce, “Hummm a tunaninka a Film kawai ake wa
ɗ
an nan abu
buwan? To a Nigeria ma a zahiri anayin fiye da haka. Kasan Grandpa ya Bama siyasar nan amanna matuƙa, shiyyasa muke tunanin ko'a cikinsu ne musamman daya kasance a hasashenmu a zuwa Legos
ɗ
in nan da yay abun ya faru. Yanzu dai haka jami'an tsaro sun duƙufa
bincike kan al'amarin ma”.
Matuƙa Smart ya girgiza. Dan baiyi zato ko tsammanin wai da gaske irin wannan abubuwan da ake gani a Film na faruwa a zahirin rayuwar mutanen ƙasarsa ba. Kiran salla ta sashi miƙewa yana fa
ɗ
in, “Ina ƴan hutun naki? Naji gi
dan shiru”. Bedroom
ɗ
in da suke ta nuna masa. “Suna ciki fa, tunda muka dawo saloon suka kwanta wai sun gaji”. Kallonta ya tsayayi kamar zai yi magana sai kuma yay shiru dan shi dai bai san da wani fitarsu saloon ba. Zuciyarsa ta lallashesa akan a tari gab
a. Yanzu zantukan ta da Dada ya kamata ya maidama hankali. Kafa
ɗ
a ya
ɗ
an
ɗ
age hannayensa duka a aljihu, ya ce, “Okay bari naje salla na dawo. A
ɗ
an samamin wani abu mai ruwa-ruwa haka yunwa nake ji”.
Harararsa tai da fa
ɗ
in, “Kafa dawo zaka fara takur
ama mutane da mulkinka ko”.
“Ni na isa. Karki damu cikin su Maryam wani yayi ki huta abinki. Ki dai tashi kiyi salla. Bara naje sai na dawo”. Daga haka ya fice kafin ma tace wani abu..........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN
TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay
at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafaf
a
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
8
️
⃣
3
️
⃣
........Bayan an idar da salla har ya nufo hanyar gidan sai
kuma ya dakata. Napep ya tare ya shiga tare da gaya masa inda zai kaisa. Cikin ka ƙanƙanin lokaci suka iso. Ya biya sa kudinsa sannan ya shiga gidan bayan sun gaisa da maigadi. Ahmad na zaune a falonsa ya barbaza takardu ga laptop a gabansa Smart ya shigo.
Ɗagowa yay yana kallonsa cikin nuna mamaki. Smart ya watsa masa harara da fa
ɗ
in, “Lafiya kake kallona?”.
“Inafa lafiya, kai da nake tunanin kana can kana aikin ALLAH yanzu kodan kewar juna da akai amma sai na ganka anan”.
Ƙaramin tsaki S
mart yay yana kaiwa zaune da fa
ɗ
in, “Banza
ɗ
an iska kaifa baka tauna magana kafin ta fito maka a baki”.
Dariya Ahmad yayi da cewa, “Gara na dinga muku
ɓ
aro-
ɓ
aro kuyi ku aurar dani kuma ku huta. Amma fa sai naga kamar kana cikin damuwa. ALLAH dai yasa
ba wani abu ka tarar a gidan ba?”.
Smart baida yawan magana. Sannan akwai zurfin ciki. Duk abinda kaga ya bayyana shi ga waninsa to lallai ya matuƙar girgiza shi ne. Sosai ya nisa da furzar da iska mai zafi. “Ahmad akwai matsala ne”.
“Ya
salam matsala kuma Mawashin. To tami? Akan kuma mi?”.
Shiru kamar bazai ce komai ba, sai kuma ya
ɗ
ago yana kallon Ahamd
ɗ
in da shima ya zuba masa idanu. “Badan ina son fara tona sirrin gidana bane, al'amarin ya girgiza nine ina buƙatar shawara dan ka
r na aikata abinda ba haka yake ba. Bayan kun saukeni na shiga gida sai na samu.......”
Tsaf ya zayyane masa abinda yaji tsakanin Lulu da Dada na tattaunawa. Shima kansa Ahmad yasha mamaki. Amma sai ya dafa Smart yana jinjina kansa. “Niko kaga ko ba
na jin shi Yaya Yousuf da wata manufa yay hakan. Domin idan ka auna zancen tsohuwar zaginsa take akai-kaice shima. Sai naga yayine domin ma Mawaddat wayo kawai”.
“To miye na wayon anan Ahmad, aure ne fa kuma ta isa aure tunda ba gunkinta zasuyi
su kafe a gidan ba. Kawai dai akwai abinda suke shiryawa a kaina na yaudara”.
“No no relax kar kabari ka yarda da hakan. Sam sam bazaiyi hakan ba. Amma ina zuwa dai”. Waya Ahmad ya
ɗ
akko yay kiran Uncle Yousuf. Da ƙyar ya samu ya shiga kasancewar h
ar yanzu bai dawo ƙasar ba. Sun gaisa cikin mutunta juna batare daya nuna yana tare da Smart ba. Uncle Yousuf daga can cikin tsokana yace, “Yaya dai Auta ko batun auren ne ya tashi akeso na fara ha
ɗ
o lefe?”.
Dariya Ahmad yayi da fa
ɗ
in, “Kai h
aba Yaya a'a. Wannan ai sai kun yarda da za
ɓ
ina sannan zamuje wannan matakin. Duk da nasan ma kunaji da gudu zaku amince. Wani abu ne fa da na jiyo ya girgizani. Sai nace bari dai na kiraka ko kasan da zancen”.
“Oh to Masha ALLAH, ALLAH ya tabbata
r da khairan sa. Minene kake son ji haka?”.
“Uhm wlhy Yaya nafaje gidan Smart ne
ɗ
azun sai na samu Mawaddat na waya cewar ai ta kusa komawa free nan da 4days aurenta zai ƙare da Aliyu. Abin ya girgizani matuƙa”.
“Ya Arrahaman”. Uncle Yousu
f ya fa
ɗ
a daga can cikin dafe kai. “Yaya kama sani kenan?”. Numfashi Uncle Yousuf yaja da saukewa. Sannan cikin nutsuwa ya sanarma Ahmad yanda akai zancen ya fito, ya
ɗ
ora da fa
ɗ
in, “Ni ko ma Aliyun bamma maganar ba dan ba haka bane a raina. Wannan auren i
na fatan sai mutuwa ce zata rabashi. Na saki jiki ne da tunanin tana zuwa gidansa zaibi duk hanyar daya dace wajen mantar da ita wannan shirmen. To ashe wata sabuwa ita hakan na ranta. Dole ne na kira Aliyu na sanar masa komai sannan kuma ya
ɗ
auki duk ma m
atakin daya dace akan hakan. Amma zanyi ƙoƙarin dawowa nima duk da ban gama abinda nake ba. Dan ALLAH kaima ina son ka zaunar da Aliyu ka nuna masa abinda ya dace akan wannan batun. Idan ma yana ma Mawaddat saku-saku ne ya ajiye gefe ya koma wuta-wuta tasa
n shi bamu bane ba. Idan komai ya daidaita ya mata sauƙin”.
“Shike nan Yaya insha ALLAHU yanda mukai da shi zakaji”. Daga haka ya yanke kiran. Smart yaji komai dan a hansfree yasa baya buƙatar ƙarin bayani, sai ma ajiyar zuciya da ya sauke dan ya fa
himci Uncle Yousuf
ɗ
in da manufarsa akan hakan. Ya kuma daina ganin laifinsa dan ko shine abinda zai yi kenan domin toshe kowace matsala da zata iya ta taso a lokacin.... Ahmad ne ya katse