Showing 48001 words to 51000 words out of 188614 words
“Tajuddeen bani hanya na wuce kafin kaja na sauke maka abinda ke kaina wlhy!! Dan inada abunyi”.
“Zan iya
ɗ
aukar ko miye da ga kanki ko mi nauyinsa, sannan nima inada abunyi dan haka ma kika ganni da farar safiyar nan akan titi, duk da dai naci ribar fitar kodan ganinki da nayi”.
Maimakon amsa masa sai taja tsaki, tare da yin sama da glass
ɗ
in motar.
Da sauri yaja da baya dan neman takashi take yi. Cikin murmushi da cizar lips ya duƙa ya
ɗ
auki ku
ɗ
in nan data jefesa da su a ƙasa yana kaisu hancinsa dan tuni ƙamshin turarenta mai ƙarfi ya mamaye su. Duk abinda ke faruwa akan idanun Smart ne da ke cikin n
apep kamar sauran mutane, dan tana baro asibitin yay murmushi, sai dai da sauri shima ya fito saboda ganin yanda ta fisgi motar cike da ganganci ya kuma san bata san hanya ba sosai, baya fata wani abu ya sameta a dalilinsa, cikin sa'a ya samu napep, dan ha
ka yace masa su bita, sai dai tuni ta musu fintinkau saboda gudun da take zubawa dan har ta
ɓ
ace musu, sai gashi kuma sun ha
ɗ
u a traffic light
ɗ
in. Ƴar hayaniyace ta fara tashi, wasu na zagin Lulu wasu najin haushin Tajuddeen da ya taso gigigi ya kuma koma
yay sakwat, daka gansa dai shima kasan akwai nerar balle ace saboda ku
ɗ
in data watso masa ne. Sai dai wasu sun fahimci ma dai kamar sun san juna ne shiyyasa, amma hakan bai hana ƙananun maganganun ba dai. Sirrin tsakin da bai shirya bane ya fita a bakinsa
a karo na farko. Yana ƙoƙarin
ɗ
auke kansa da yima mai napep maganar su juya titin anguwarsu dan ya fasa bin bayanta da yay niyya idon Tajuddeen ya sauka a kansa. Murmushi ya sakar masa da
ɗ
aga masa hannu, hakan yasa shi dole fitowa fuskarsa a
ɗ
an sake shi
ma ya miƙa masa hannu suka gaisa. “Ya naga yau tafiyar taku daban-daban? Koda yake da alama yau ogar taka fitina take ji”. Tajuddeen ya fa
ɗ
a da alamar ƴar damuwa, dan harga ALLAH yana matuƙar son Lulu. A karo na farko Smart ya
ɗ
an saki murmushi mai sanyi.
Cikin nutsuwar nan tasa, sai dai a can ƙasan
maƙoshi ya furta “Ita dama kullum a cikin rigimar take ai. Tunda ta tsere mana ma zan juya gida ne kawai”.
“A'a ba'ayi haka ba. Bari mu ƙarasa dan office
ɗ
in nasu kusa yake damu”. Badan Smart yaso ba Taju
ddeen ya biya mai napep da ya
ɗ
akkosa, shi kuma suka shiga motarsa a tare. Tunda suka bar wajen Tajuddeen
ɗ
in ke jansa da hira. Shi dai nashi murmushi ne kawai bai iya cewa komai. Tajuddeen ya fahimci Smart bamai yawan magana bane, sai dai sam baza'a ta
ɓ
a
kiransa miskili ba. Kawai dai shiru-shiru ne shi bai cika hayaniya bane. Tafiya ka
ɗ
an ta kawosu, guri ne mai ƙyawun gaske da
ɗ
an girma dan gaskiya ya tsaru. Tajuddeen yaso su shiga tare da Smart amma yaƙi ya ce ya barsa anan wajen, badan yaso hakan ba ya b
arsa nan jikin motar shi kuma ya shige. Ya
ɗ
an gaisa da tsirarun ma'aikatan da suke kai kawo saboda sun sanshi dan lokaci zuwa lokaci yakan
ɗ
an zo wajen Lulun, da ga haka ya nufi lifter zuwa 3floor. Offices ne kusan goma a wajen, a office na kusan bakwai,
a hankali idanusa suka sauka kan rubutun saman da aka rubuta. *_Barrister Mawaddat Isma'il Ibrahim Jiƙamshi_*.
Kai tsaye Tajuddeen ya shige babu wani neman excuse, ƙaramin falo ne dan table
ɗ
in sakatariyarta ne kawai sai kujeru uku 3sitter da 1sitte
rs guda biyu da table a tsakkiyarsu. Da ga
ɗ
an gefe ka
ɗ
an water dispenser ce mai ƙyau sai tv da ke maƙale acan sama. Glass ne ya raba wajen da office
ɗ
in ta, dan haka ya iya hango yanda take ma wata dake tsaye gaban table
ɗ
in ta masifa, duk da bajin mi tak
e fa
ɗ
a yake ba yanayin yanda take karka
ɗ
a hannu ya bashi tabbacin hakan. Da sauri Tajuddeen ya tura ƙofar ya shiga, a tare Lulu da sakatariyarta da ke shan masifa dan a kanta ta hau juye takaicin Smart suka juyo........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI
BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
VIP
🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_kar
ki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉
𝒂
𝒑𝒕𝒆𝒓
2
️
⃣
5
️
⃣
........Fuska Lulun ta sake tsukewa, yayinda sakatariyar ta risina tana gaishesa dan tasan ko wanene tunda ba yau ya fara zuwa ba.
“Jeki abunki”.
Ya cema sakatiyar yana kaiwa zaune. Sakatariyar ta
ɗ
an kalli Lulu a tsorace,
sai kuma ta dubesa cikin girgiza kai kamar zatai kuka. Shima Lulun da ke faman ha
ɗ
a takardun gabanta ya kalla, sai kuma yay
ɗ
an murmushi. “Madam please taje?”. Harara ta
ɗ
ago ta balla masa, ta sake maida kanta ga abinda take yi. Ƴar ƙaramar dariya ya ƙaray
i mai fidda haƙora, tare da yima sakatariyar nuni da hannu alamar taje. Da sauri ta fice har tana neman cin tuntu
ɓ
e. Idanunsa da ke ma sakatariyar kallon ƙasa-ƙasa ya janye ya maida ga Lulu... “Miyasa ka biyoni?”. Ta katse maganar da yay yinƙurin mata. “Id
an masoyi ya biyo masoyiyarsa laifi ne
Mawaddat. Please ki daina wahal damu haka mana, ko so kike sai na kai ƙasa ne?”.
“Bani da matsala da kaiwarka ƙasa Tajuddeen, matsalata
ɗ
aya shigarmin rayuwa da kake yi. Ka bar wahal da kanka dan bazaka ta
ɓ
a s
amuna ba. Ko'a baya na amince ma batun su Daddy ne saboda Grandpa kaima ka sani. Amma ban ta
ɓ
a jin sonka ba, kai bama kai ba, duk wani namiji ban ta
ɓ
a jin sonshi da sunan soyayya ba a rayuwata. Idan ka cire Daddy na, Grandpa, da Uncle you. Ina baka shawara
r ka daina bibiyata dan ina
ɗ
aga maka ƙafa ne saboda zumincin da ke tsakaninmu, idan kuma ka cigaba zan iya fyatoka ta duk inda yay mun bawai hancina kawai ba”. Daga haka ta miƙe hannunta
ɗ
auke da takardun data tattara. Cikin takun nan nata na yauƙi. Tamka
r wanda ta danne bakinsa da dannau ya kasa iya furta komai sai binta da kallo da yay cikin tashin hankalin kalamanta. Ya jima da fahimtar bata ra'ayinsa a yanzu, amma bai ta
ɓ
a tunanin tun farko ma bata ta
ɓ
a sonshi ba alfarmar Grandpa
ɗ
in su yaci ba. Hannun
sa ya kai saman goshinsa ya shiga murzawa, dai-dai nan sakatariyar Lulu ta shigo. Ɗagowa yay yana kallonta, ta
ɗ
an rissina da girmamawa ta ce, “Sorry sir ta ce na rufe mata office
ɗ
in”.
Idanu ya
ɗ
an lumshe ya sake bu
ɗ
ewa akan matashiyar yarinyar mai
tarin nutsuwa. Sai kuma ya saki murmushi da jinjina mata kansa ya miƙe kawai. “Sorry sir” ta sake fa
ɗ
a dai-dai yana fita. Hannu kawai ya
ɗ
aga mata batare da ya juyo ba ya fice abinsa zuciyarsa fal damuwa. Koda ya fito ƙurar motarta kawai ya samu alamar ta
fice. Ya kalla Smart da ke jigine jikin motarsa da waya a kunne alamar magana yake. Tsaiwar jiransa yay har ya kammala. Bayan ya kammala wayar ya juyo idonsa akan Tajuddeen da fuskarsa ta nuna alamun
ɓ
acin rai da damuwa, kai tsaye ya furta, “Inaga zan wuce
gida dan wani uziri ya taso min”. Cikin damuwar dake shimfi
ɗ
e a fuskarsa ya gya
ɗ
a masa kai da
ɗ
an
ɗ
age kafa
ɗ
a. “Ba damuwa ai itama ta sake tafiyarta”. Sam shi Smart bai ga fitar Lulu ba, dan haka ya kallesa cikin son ƙarin bayani. “Ina magana ne akan ogar
ka bakaga fitar ta ba?”. Smart ya kai dubansa ga inda ya ga motarta tun shigowarsu, wayam babu ita. Sai kawai ya dawo da dubansa akan Tajuddeen
ɗ
in yana mai girgiza kansa da
ɗ
an furzar ya huci. A taƙaice ya ce, “Bara na wuce”. Ba yanda Tajuddeen
ɗ
in baiyi
ba akan ya bari ya kaisa amma yaƙi. Dole sukai sallama ya fito domin samun napep.....
★★★
Sosai ran Tajuddeen yake a dagule, dan haka maimakon office da yay niyyar zuwa sai ya nufi companyn mahaifinsa da yake da tabbacin yana can. Koda
ya isa gaisuwar ma'aikatan wajen ma bai iya amsawa da ƙyau, hannu kawai yake iya
ɗ
aga musu. Sun sha mamaki dan sun san shi mutum ne mai saukin kai sosai ga fara'a. Sam baida wulaƙanci, wani lokacin ma idan yana jin barkwancinsa ya shigo Companyn bazaka ta
ɓ
a cewa
ɗ
an oga bane ba. Kai tsaye office
ɗ
in mahaifin nasa ya nufa batare da jiran sakataransa yay masa iso ba. Alhaji Sulaiman Sufi Garko da ke tsaka da tattaunawa da babban yaronsa da ba'a jin sirrinsu a tare suka zuba ma Tajuddeen
ɗ
in ido har ya ƙaraso
inda suke. Hannu ya Bama yaron mahaifin nasa mai suna Isyaku, sai dai ana kiransa da Malami. Malami ya gaida Tajuddeen
ɗ
in da girmamawa duk da kuwa zasu iya sa'anni, to amma ai baba ma da babansa. Alhaji Sulaiman dai kallon
ɗ
an nasa yake kawai bai dai tan
ka ba, sai wani inkiya da yayma Malami da ido. Kai ya gya
ɗ
a masa dan babu wani yaren jiki na Alhaji da bai haddace ba. Ko tari yayi yasan mi yake nufi. Fita yay ya bama
ɗ
a da mahaifin waje...
“Auta wani abu ya faru ne na ganka a haka?”.
Alha
ji Sulaiman ya fa
ɗ
a cike da kulawa ga tilon
ɗ
an nasa namiji kuma auta a cikin ƴaƴansa. Cike da damuwa Tajuddeen ya sake tsuke fuska, sai kuma ya kalla mahaifin na sa da idanunsa da suka ka
ɗ
a sosai. “Abba Please ina son zancen aure na da Mawaddat ya motsa m
ana. Wlhy bazan iya daina sonta ba, dan na gwada hakan amma na kasa”.
Murmushin manya Alhaji Sulaiman yayi tare da ajiye pen
ɗ
in hannunsa idonsa ƙyar akan Tajuddeen kamar yana son tabbatar da gaskiyar furucinsa...
“Abba Please say somet
hing mana”. Tajuddeen ya fa
ɗ
a kamar zai saki kuka.
Alhaji Sulaiman ya furzar da huci yana mai ha
ɗ
iye sauran murmushin fuskar tasa da ya rage. “Tajjudeen in ce maganar nan ta wuce ai ko?”.
“Abba bata wuce ba wlhy, dan nikam ina sonta kuma
zan zauna da ita a duk yanda take. Dan ALLAH kayi haƙuri ku sasanta da Uncle Isma'il ni dai a auramin ita. Kaga zuwa jibi Grandpa zai dawo da ga Umra
ɗ
insa, ni dai zan samesa da zancen a karo na biyu tunda har yanzu bawai ta tsaida wani mijin bane. Nima ku
ma na kasa kallon kowacce mace da sunan soyayya dan ita ka
ɗ
ai nake so tun ina yarona”.
“Humm Tajuddeen sasantawa tsakanina da Isma'il abune mai matuƙar wahala. Kuma nasan zai iya wulaƙantani fiye da da saboda ƴarsa. Amma zan iya komai a kanka kamar
yanda shima yake jin zai iya komai akan tasa ƴar. kuma kafin ma Baba ya dawo jibin yau zan fara masa zancen a waya”.
Sosai farin ciki ya baibaye zuciyar Tajuddeen. Miƙewa yay yaje ya rungume mahaifin nasa. Shima fuskarsa da murmushi ya amshesa hannu
biyu. Kusan mintuna biyu Tajuddeen ya
ɗ
ago. Cikin komawa serious ya ce, “Abba wai dan ALLAH miye ya ha
ɗ
aku kai da Uncle Isma'il? Nasan dai sanda ina yaro ba haka kuke ba. Kuna ƙaunar juna kamar ƴan uwa na jini, kuna mutunta juna matsayin surukai. Amma abin
mamaki sai ga mijin ƙanwarka uwa
ɗ
aya uba
ɗ
aya ya juye ya zama maƙiyika! Abba Please ka sanar min miya ha
ɗ
aku ko zan iya wani abu mana”.
“Tajuddeen wannan ba huruminka bane, kai dai ba kana son auren Mawaddat bane? To ka saka a ranka kamar
ka samu dan koba komai ita
ɗ
in
ɗ
iyar ƙanwata ce Isma'il bai isa canja wannan tarihin ba. Dan haka jeka ka cigaba da harkokinka Mawaddat ta zama matarka nan da sati biyu kacal”.
Sosai maganar farko ta tsaya masa a rai, sai dai ta ƙarshe ta masa matu
ƙ
ar da
ɗ
i da sakashi a farin ciki dan haka bai musa ba yay masa sallama ya fita cike da ƙwarin gwiwar ya kusa mallakar Mawaddat.
Ni dai nace hummmm
😵
💫
. Kufa masu karatu ya kuka gani
🤷
?.
★★★
....
★★★
Kallon mamaki yake ma matar tasa akan f
urucinta. Fahimtar hakan ya saka Aunty Saliha sake fa
ɗ
in, “Wlhy da gaske nake Sweetheart bata nan fa. Alamu ma ya nuna ta jima da barin gidan nan kamar”. Sosai ran Uncle Yousuf ya sake dugunzuma. Dan haka ya cije lips
ɗ
insa da ƙarfi batare da yace komai ba
. Ture shayin gabansa yay tare da miƙewa ya fice a falon. Cike da tausayin mijin nata ta bisa da kallo. Baba maigadi ya gaishesa da girmamawa duk da ganin yau fuskar ubangidan nasa babu walwala. Hannu kawai ya iya
ɗ
aga masa. Sai kuma ya furta “Baba ko akwa
i wanda ya fita a gidan nan ne bayan yara da suka wuce school?”.
Baba maigadi da ya
ɗ
an daburce ya shiga in-ina da inda-inda. “Baba tambayarkafa nake? Bana son kwane-kwane ka fa
ɗ
a min”. Uncle Yousuf ya fa
ɗ
a da
ɗ
an jin haushi a muryarsa. “Kayi haƙur
i Alhaji, abunne dai kamar da ru
ɗ
ewar kai. Hajiya Muwaddat dai ta fita kam tunda duku-duku kafimma yara su wuce, sai dai abinda ya
ɗ
auremun kai da hargitsani ni banga shigowarta bane shiyyasa na fara tunanin ko junnu ne ke son bu
ɗ
e min idanu n....”
Takaici ya saka Uncle Yousuf yin gaba batare da tsayawa jin ƙarashen labarin da yayma kallon na soki burutsu ba. Sai dai harga ALLAH shi baba maigadi iya gaskiyarsa da yake fa
ɗ
a. Sosai hankalin Uncle Yousuf
ɗ
in ke'a tashe, dan zuciyarsa ta fara masa wasi-w
asin karfa taƙi zuwa gida. Yana shiga key
ɗ
in motarsa da ke a dining kawai ya bama aunty Saliha umarnin bashi, bai ma ko saurareta akan magiyar yazo ya ƙarasa break fast
ɗ
insa baiyi ba ya sake ficewa abinsa. Sai ƙarar bu
ɗ
e gate da fitar motarsa kawai tajiy
o. Addu'ar isa lafiya kawai tai masa dan bata da yanda ta iya tunda tasan ƙaunar da yakema ahalinsa dabance a rayuwa. Bai ha
ɗ
a son su da komai ba. Ita hakan bai ta
ɓ
a zame mata matsala ba dan itama suna nuna mata ƙauna a cikinsu. Basu ta
ɓ
a wareta ba k
o nuna
mata bambancin kasancewarta bare garesu. Hasalima suna
ɗ
aukar mahaifinta matsayin uba garesu a yanzu fiye da kowa har danginsu na Jiƙamshi. Dan haka bazataima ALLAH butulci ba sai dai ma ta tayashi son danginsa itama tare da musu fatan alkairi musamman ak
an Mawaddat data zame musu tamkar zakka.........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya
Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
VIP
🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼
𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
2
️
⃣
6
️
⃣
........Cikin ƙanƙanin lokaci Uncle Yousuf ya isa gidan
ɗ
an uwan nasa. Anan ma sama-sama ya gaisa da su maigadi. Su ya farama tambayar Lulu tazo gi
da. Sun bashi amsar da ta sakashi sakin ajiyar zuciya mai kauri. Sai kuma ya samu ƙwarin gwiwar ƙarasawa ciki duk da sun tabbatar masa ta fita aiki tunma
ɗ
azu tare da drivern ta.