Showing 45001 words to 48000 words out of 188614 words
ƙunar kalmomin. Kamar zai yi magana sai kuma ya ha
ɗ
iye abinsa dan ya fahimci al'amarinta na buƙatar sai da uzuri, idan yace zai biye mata sai ma su zama
ɗ
aya. Yanda bata sake magana ba tana ta faman duba takardun nata shima ba
i sake kallon inda take ba, sai dai ƙamshin turaren data bulbula ya addabesa har yana hawar masa kai kamar yanda itama nashi ke cizon can ƙasan zuciyarta. A cikin tsare-tsaren da Uncle Yousuf ya bashi nata ya sashi sanin inda zasu je a yanzu
ɗ
in, dan haka
kai tsaye babbar kotun da muke kira da (kotun ALLAH ya isa) dake a jiha ya nufa. Tamkar ba safiya ba harabar court
ɗ
in cike da mutane, hancin motar na kunna kai cikin gate
ɗ
in wasu gungun ƴan jarida suka yomusu caa, isowar securitys da ke son hana ƴan jari
dar isowa garesu ya
ɗ
an maido hankalin mutane kan motar suma. Kafin ya gama kashe motar har an bu
ɗ
e mata. Fuska a yamutse da
ɗ
an jan tsoki ta kalla harabar court
ɗ
in. Wanda ya bu
ɗ
e matan ta miƙama tarkacen hanunta tare da rigarsu ta lauyoyi. Ita kuma ta
ɗ
a
uki handbag
ɗ
inta bayan ta toshe fuska da wani shegen gilashi mai tsananin ƙyau ta ha
ɗ
a da hular, dai-dai tana ficewa ta balla masa harara da fa
ɗ
in, “Saura nan ma kace zaka biyoni kaga yanda zan baka mamaki”.
Da kallo kawai ya bita, sai kuma ya
ɗ
a
n furzar da iska ransa fal mamakin yanda bata gajiya da masifa. Da ga can ƙasan ransa kuma yanda ake ta bata wani girma da kariya da ga security
ɗ
in da zallon da ƴan jarida ke faman yi na son isowa gareta ya ƙara
ɗ
aure masa kai da jin takaicin da sun san w
acece a zahirinta da ko kallon mutuntawa bata cancanta a garesu ba. Bai iya
ɗ
auke idanunsa garesu ba dan takaici har suka shige wata ƙofa ba ainahin ta Court
ɗ
in ba. A take ya ga gurin ya sake ribca
ɓ
ewa, mutane sai faman
ɗ
ura kai suke cikin court
ɗ
in. Maga
nar wasu samari da ke wuce motar cikin ƙaucin shiga kotun ta
ɗ
an ja hankalinsa. Na farko mai riƙe da
camara ke fa
ɗ
in, “Yaufa akwai ƙura, dan na tabbatar barrister Mawaddat Jiƙamshi ba ƙaramin sabon shiri tayo ba duba da yanda Barrister Marafa ya nema zubar
da ita a wancan zaman. Kasan fa ita bata ta
ɓ
a bari a kaita ƙasa musamman a kan irin wannan case
ɗ
in na fya
ɗ
e, ga shi tasan aikinta lawyers ƴan uwanta da yawa har tsoron karawa suke da ita, dan ita ko waye ma ubanka akan fya
ɗ
e sai tayi kutu-kutun turaka ja
il dan haka kullum ita bata kare mai laifi sai wanda aka zalunta musamman ƴan uwanta mat.......”
Bai ƙarasa jin abinda saurayin ke son fa
ɗ
a ba dan sun masa nisa. Da farko baiyi niyyar shiga wajen ba, sai dai saboda garga
ɗ
inta ya ƙudiri shigar dan yag
a mizata iya masan. Ƙoƙarin fitowa yay a motar kira ya shigo wayarsa. Kamar zai share sai kuma ya cirota da ga aljihu. Ƙanwarsa ce mai bimasa Hawwah dake auren abokinsa. Ɗagawa yay, sai dai yana kaiwa kunnesa yay saurin janye wayar yana mai lumshe idanunsa
. Bu
ɗ
esu yay a hankali zuciyarsa na wani irin zallo. Cikin motar ya koma tare da sake kiranta. Ringing
ɗ
aya ta
ɗ
auka. Cikin matsanancin kuka ta ke fa
ɗ
in, “Yaya dan ALLAH ka barni na taho gida. Wlhy na gaji da wannan rayuwar bazan iya ba. Inko ba haka ba wa
taran sai mahaifiyar Abban Nasreen ta kasheni a gidan nan....”
Iska ya
ɗ
an furzar mai
ɗ
aci, tare da fa
ɗ
in, “Miya kuma faruwa?”. Sake fashe masa tai da kuka, da ƙyar ta iya fa
ɗ
in, “Mai fa da nake suya airish ma Nasreen da zata wuce school ta kusa kw
aramin yau a jiki Yaya. Ban san wane irin rashin ƙauna matar nan take min ba. Wlhy bazata ta
ɓ
a canja halinta ba nima na gaji da haƙuri da ita.”
“Shi ina Sa'id
ɗ
in yake?”.
“Yaya yana fa a gidan, gashi can ya jata wai yana bata haƙuri saboda
ni ba'a san ciwona ba. Yanzu Yaya data sameni da man nan haka zai tsallakeni ya bita ke nan....”
“Kinga ya isa. Ki jirani gani nan zuwa gidan yanzu”. Da ga haka ya yanke wayar batare da ya jira abinda zata ce ba. Fitowa yay a motar ya kulle. Da ƙafa y
a fita a habar court
ɗ
in da ta yi tsittt alamar an fara shari'ar ko za'a fara. Yana fitowa a gate
ɗ
in ya samu napep zuwa Daurawa anguwar da gidan ƙanwar tasa take. Kasancewar safiya ce basu wani samu matsala ba, dan haka suka iso da wuri. Bayan ya biya mai
napep
ɗ
in maimakon shiga gidan kai tsaye ko yin knocking sai ya
ɗ
aga waya yay kiran abokin nasa Sa'id Ibrahim da sukai karatu a jami'a tare. Yanda Sa'id
ɗ
in ya
ɗ
aga wayar ta isa tabbatar da a rikice yake. Dan duk ya daburce sallamar ma da in ina yayi ta.
Sai kuma ya shiga kame-kamen gaisuwa. Katsesa Smart
ɗ
in yay da fa
ɗ
in, “Gani a ƙofar gidanka ka turo min Hawwah zamu wuce gida”.
“G...g...gida kuma Mawashi? Miya faru ka...k...kake wannan maganar haka? Ko itace ta kira ka ta fa
ɗ
......”
“Sa'id
!!”.
Ya dakatar da shi a harzuƙe. Sake tsurewa Sa'id
ɗ
in yayi dan yasan halin abokin nasa sarai. Bai da yawan magana ko hayaniya, dan bai ta
ɓ
a ji ko ganin abokin fa
ɗ
an Smart Mawashi ba a rayuwa. Amma shi kaifi
ɗ
aya ne akan komai da kowa. Duk yanda yake da
kai bai yarda ka latsashi ba ko gasu abokai. Yanda ya rikice
ɗ
in sai ya harzuƙa ran mahaifiyarsa da ta hanashi fita duba matarsa. Dan ta rantse ko bakin ƙofa yaje domin Hawwah
ɗ
in sai ta tsine masa. Cikin masifa ta wafce wayar, kunnenta ta kai da fa
ɗ
in, “
To
ɗ
an mulkin mallaka wai shin nikam ko kai ne ka haifa min Sa'id ne ban sani ba? To bazai zo
ɗ
in ba, nace bazai zo ba idan ka isa kai duk abinda kake jin zaka iyayi, ko ita ƙanwar taka autar mata ce da in ya rabu da ita zai kasa cigaba da rayuwa har ya au
ro wasu hu
ɗ
un. Aikin wofi kawai anga ku
ɗ
i an nanema yaro na”.
Har tayi ta gama bai ce uffan ba, sai da yaji tayi shiru ya yanke kiran. Yanda yake huci zai baka tabbacin sanin ran ƴan maza ya kai ƙololuwar
ɓ
aci. Number Hawwah yay kira, bugu
ɗ
aya ta
ɗ
a
ga. Kafin tace komai ya ce, “Ɗakko mayafinki ki sameni waje”. Ya yanke kiran. Minti shida kuwa bata gama cika ba sai ga Hawwah da ƙaton akwati da Nasreen ƴar shekara hu
ɗ
u biye da ita. Tana ganinsa ta cilla da gudu garesa tana fa
ɗ
in, “Oyoyo Uncle”. Ka
ɗ
an ya
saki murmushi, tare da duƙawa ya
ɗ
auketa ita da school bag
ɗ
in da ke goye a bayanta alamar an gama mata shirin makaranta ne. Sau
ɗ
aya ya kalla ƙanwar tasa ya kauda kansa. Batare da yace komai ba ya amshi akwatin hanunta yay gaba tabi bayansa. Napep ya tar
e musu suka shiga, Nasreen nata zuba masa surutu dan yarinyar ko akku haka ta ganta ta bari kamar ƴar ƙwa-ƙwa akwai wayon jaraba. Dan bakinta ya girmi shekarunta. Sai da ya kaisu har gida sai dai bai shiga ba yace taje ta jirasa zai je ya dawo. Bata musa b
a ta fita, shi kuma yace ma mai napep ya juya da shi babban kotun dake jaha. Ya samu har an fito da ga shari'ar, yanda harabar kotun ke'a harmutse da ƙayataccen murmushin da ya hango a fuskar Lulu ya sashi tsira mata idanunsa. Tsaye take a tsakkiyar lauyoy
i ƴan uwanta wanda da alama duk ƴan
ɓ
angare
ɗ
aya ne a shari'ar, dan yanda fuskokinsu ke a washe kamar ita sa
ɓ
anin wa
ɗ
anda ke gefensu ka
ɗ
an zai baka tabbacin hakan. Ƴan jaridar da suka zagayesu ya sashi daina iya hangota,
ɗ
auke kansa yay tare da bu
ɗ
e motar
ya shiga, a kallo
ɗ
aya zaka fahimci damuwar dake zagaye da fuskarsa, dan babu abinda ke faman masa kai kawo sai batun ƙanwarsa Hawwah, shi shaida ne Sa'id na matuƙar son Hawwah, sai dai matsalar mahaifiyarsa da tun farko ta nuna bata son auren saboda ƴar ƙ
anwarta da taso ya aura shi kuma yaƙi tsayawar mahaifinsa ta sa ta janye ta amince ya auri Hawwah, sai dai tunda take gidan mahaifiyar tasa ke nuna mata hantara da ƙyara musamman idan Alh. Ibrahim mahaifin Sa'id
ɗ
in baya gari. Tasha marin Hawwah
ɗ
in dayi m
ata abubuwa masu cin zuciya shi yana zuwa ya sasanta bada sanin iyayensu ba. Sai dai a wannan karon ya fahimci dole ne fa a tauna tsakkuwa dan aya taji tsoro. Dan tsohuwar na buƙatar sanin Hawwah nada gatan iyaye da dangi itama, sannan dukiya ba itace rayu
wa ba kawai akwai muhimman abubuwa da suka fita a zamantakewar
rayuwa. Kai dai kai fatan kawai ALLAH ya rufa maka asiri kafi ƙarfin yau da gobenka. Idan kuma ya azurtaka da dukiyar ka bida ita ta hanyar da kai a karan kanka zakai alfahari da kanka watarana
da zaka amsa tambaya akan dukiyar kwabo bayan kwabo........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASH
I
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
090331
81070
VIP
🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
2
️
⃣
4
️
⃣
.........Gigitaccen knocking
ɗ
in da akai ma glass
ɗ
in motar ne ya sashi dawowa hayyacinsa. A hankali ya bu
ɗ
e idanunsa da sukai mugun ka
ɗ
awar
ɓ
acin rai ya sauke a kanta. Harara ta balla masa da juyayyun idanun nan nata da shaye-shaye ya gama canjawa yanayin kallo.
“Kai anya kuwa ka ta
ɓ
a shiga ajin makaranta? Dan na fahimci baka san aikin ka ba, malalacin banza kawai ka zauna kan
ama mutane tunanin iska a mota, ko an gaya maka a banza ake mallakar irin motar har ai zaman tunani a cikinta Mtsowww!! Baƙauye”. Ta bu
ɗ
e motar a fusace ta shige tare da rufe murfin da ƙarfi. Fitowar da yay niyyar yi bu
ɗ
e mata ya fasa, batare da ya tanka m
ata ba kamar yanda ya saba yayma motar key. Bata sake bi takansa ba ta maida hankalinta a lap-top itama, yayinda shi kuma yake tafiya a nutsensa. Sunyi nisa sosai batare da ko sau
ɗ
aya ta
ɗ
ago taga ina suke nufa ba, dan ita duk zatonta hanyar office
ɗ
inta
ya nufa da ita tunda Uncle Yousuf yace mata ya bashi komai nata a rubuce. Jinfa tafiya na neman ƙin ƙarewa ya sata
ɗ
agowa. Da sauri ta ƙara ware Lulu ayes
ɗ
inta tana kallon inda zata iya rantsewa bata ta
ɓ
a sani ba ma, dan ita dai kusan yawonta wajen Kano a
jirgi ne. Gabanta ne ya fa
ɗ
i, zuciyarta ta shiga mata kai-kawon ko yayi kidnapping
ɗ
inta ne? Amma sai ta dake a masife ta ce, “Kai malam mi kake ƙullawa ne? ina ne kake shirin kaini nan?”.
Shiru kamar bazai tanka mata ba, dan har ya kunnata ta ƙara
ƙarfin hucinta. Sai kuma cike da rainin wayo ya bata amsa cikin halin ko'in kula da cewa “Asibiti ganin likitan ƙwaƙwalwa”. dai-dai yana ƙoƙarin shiga ƙaton gate
ɗ
in asibitin na dawanau.
“What?! Wai nice ka kawo duba masu ta
ɓ
in ƙwaƙwalwa kake n
ufi ko mi?”. Tana sake ware idanunta kan rubutun saman ƙaton ginin inda yay parking. Bai tanka mata ba har sai da ya kammala dai-daita motar a gaban wajen. Kasheta yay gaba
ɗ
aya tare da kai idanunsa kanta ta cikin mirror. Kallon nasa kuwa take itama dan ts
abar takaici ya hanata iya sake cemasa komai amsar dalilin zuwansu kawai take buƙata da ga garesa.
“Kinada kati anan ne ko yau za'a fara yankar miki? Dan naga kamar ƙwayar da kika sha jiyan bata kammala sakinki ba”. Ya fa
ɗ
a a dakensa.
“Kai! W
ai dama ni kake nufin inada ta
ɓ
in ƙwaƙwalwar ma kenan?”.
Idanunsa da take kira na macizai ya wara mata cike da salon sake tura mata takaici. Sai kawai taji ƙwalla na neman cika mata idanu. Tunda take a duniya bata ko tuna an ta
ɓ
a wulaƙantata makamanci
n yau ba, ba zuciyarta ba hatta numfashinta fita yake da sassarfa. Wai ita wannan ya kawo asibiti, asibitin ma na masu ta
ɓ
in hankali. Babu abinda take ji a ranta kamar ta ha
ɗ
ama ƙyaƙyƙyawar fuskarsa jini da majina da maruka fiye da yanda ya yagata, ta dunƙ
ule hannunta amma hannun ya gagara
ɗ
aguwar aikatawa. Maimakon ma hakan kanta kawai ta dafe dan jin zuciyarta na barazanar tsagewa biyu. Batajin idan ta sake kai mintina sama da uku a motar nan bata shaƙe mutumin nan ya bar duniya ba. A wani irin harzuƙe ta
banka
ɗ
e murfin motar ta fita, inda yake zaune mazaunin driver ta bu
ɗ
e. Shi kansa bai ta
ɓ
a ganin
ɓ
acin rai tattare da ita irin yau ba, dan tsabar masifa fuskarta har jaja takeyi....
“Fitar min a mota!!”.
Ta fa
ɗ
a da ƙyar muryarta har rawa takey
i. Cikin deep voice
ɗ
in nan tasa da sake dakewa ya ce, “Maizasa na fita bayan akan aikina nak.....”
“Wlhy zan kashe fuskarka da mari idan baka fitar min a mota ba tunda ban ha
ɗ
a ku
ɗ
i da kai na saya ba!!”. Ta sake fa
ɗ
a a wani yanayin da muryarta ke fi
ta da cracking. Ya gama sanin ta kai ƙololuwar fusatar da yake buƙata, dan haka cikin ta
ɓ
e baki ya fice yana wani murmushin da ke sake tafasa mata ruhinta shiko yana sake ƙayatar da kwarjininsa.
“Ka rubuta ka ajiye sai na wulaƙanta rayuwarka a miza
nin mafi munin wulaƙanci”. Ta fa
ɗ
a dai-dai tana fisgar murfin motar bammm! Ta rufe. Kamar yanda ta saba a guje ta fice a asibitin, dan Lulu akwai iya tuƙin ganganci da wauta balle yau da ya zama an kunnata ne, shiyyasa Daddy yafi son driver ya jata a mota.
Da gaske tuƙi take irin na wauta da isa, har takai wasu drivers
ɗ
in na zaginta idan tai wani abun cike da gadara. Tana kan round about
ɗ
in da zata
ɗ
auki titin office
ɗ
insu ta kusa ha
ɗ
a accident sakamakon neman shallakewar ƙin tsayama traffic light data ne
ma yi. A fusace drivern data dakarma mota ya fito, itako babu alamar ko
ɗ
ar a tare da ita ta ƙara sautin ki
ɗ
an wakar Shakira da ke tashi a motar, dan tana matuƙar son waƙoƙin mawakiyar, shiyyasa bata da wakar data bama amanna kamar waƙoƙinta musamman idan
tana cikin
ɓ
acin rai irin haka.
“Ke ƴar uban wacece da zaki da kar min mota ki cigaba da zama a ciki kamar bakiyi ko mai b........” ya gagara ƙarasawa saboda tozali da abinda baiyi zato ko tsammanin gani ba. “Ni ƴar gidan ubanka ce!!”. Lulu da da
ma take a harzuƙe jira take a ta
ɓ
ata ta fashe ta bashi amsa a fusace itama. Kansa ya
ɗ
an dafe da wani irin salo yana juya jikinsa ka
ɗ
an, sai kuma ya sake jiyowa gareta da
ɗ
an kuzari ya ranƙwafo a motar. “Oh Baby dama ke ce? Please am so sorry”.
Harar
a ta balla masa tare da jan sirrin tsaki ta
ɗ
auke kanta. Zai sake magana ta
ɗ
aga masa hannu, tare da
ɗ
akko bandir na sabbin dubu ta jefa masa a harzuƙe. “Ko basu kake buƙata ba dama?”. Siririyar dariya ya saki mai ƙayatarwa. “Mai sunan gwaggo kenan, ni ba
nce ina buƙata ba, sai dai idan kin bani ƙyauta ne zanso haka. Koba komai ƙyauta da ga masoyiya zuwa masoyi ai abin alfahari ne ko”.