Showing 165001 words to 168000 words out of 188614 words
akwai ku
ɗ
in sai dai ko kama ƙafarsu basu isa yi ba. Ƙofar da take ƙyautata zaton falon gidan kenan ta nufa, cikin sa'a ma sai ta hango wata yarinya tsaye kamar tana kuka da alama mai aiki ce, isow
arta kusa da ita ya sata daina kukan ta risina ta gaisheta. Sau
ɗ
aya ta amsa mata ta
ɗ
auke kanta. Yarinyar ce ta mata iso cikin falon, babbane sosai ya kumaji
ɗ
irka-
ɗ
irkan kujeru kamar bana dattijuwa ba. Kallo
ɗ
aya taima matar dake zaune a falon ta fahimci
itace mamar mijin Hawwah
ɗ
in, dan ko'a ido ka kalleta kasan za'a zuba da ita kam. Zama tai kanta tsaye tun kan ma ace ta zauna, maman Sa'id dai kallonta take alamar rashin sani, duk da Lulu ta fahimci hakan sai ta basar, cikin
ɗ
aukar kan nan nata na isa d
a ƙasaita ta ce, “Hajiya barka da rana. Sunana Barrister Mawaddat Isma'il Jiƙamshi.”
Sai da zuciyar maman Sa'id ta motsa jin ƴar waye, sannan sunan kansa na Mawaddat
ɗ
in duk mai bibiyar harkokin mata a fanin fya
ɗ
e dole zai santa, ita kanta dama tuna
nin ina tasan wannan fuskar takeyi. Lulu data lura da hakan ta cigaba da fa
ɗ
in, “A yanzu haka matar Aliyu M. Idris Mawashi yayan matar
ɗ
anki dan bana tunanin kin halarci bikin sati
ɗ
aya daya shige”.
Gaba
ɗ
aya Mama duk sai ma taji ta daburce, dan tab
bas Sa'id yata roƙarta zuwa bikin amma tace bazataje ba dan ba'a gayyaceta ba, koma an gayyacetan bazataje bikin matsiyata ba dan tasan dai bai wuce tuwo da waina da zo
ɓ
o ba. Harga ALLAH bata san
ɗ
iyar wa Aliyun ya aura ba. Da
ɗ
an jimami ta ce, “Da gaske k
ece matar Aliyun?”.
Lulu dake mata wani kallo a yamutse ta amsa da, “Oh baki yarda bane? Zaki iya tambayar
ɗ
anki ni yanzu ba wannan ne ya kawoni ba. Nazo nan ne game da case
ɗ
inki da Hawwah, kinyi ƙoƙarin zuba mata mai dake saman wuta da nufin
ƙ
onata, ba kuma wannan ne karo na farko ba da hakan ta faru. Kinci arziƙin
ɗ
anki shiyyasa banzo da police ba a yanzu haka domin kamaki. Amma nazo da kalaman garga
ɗ
i a gareki a karo na farko. Su iyayenta sun barki saboda jin nauyin karamcin
ɗ
anki. To ni kum
a a matsayina na mai kare hakkin mata kuma matar Yayanta bazan iya barinki ba. Kin haifi Sa'id ba kin haliccesa bane, yana kuma da damar yin aure tunda bake zaki auresa bane, matsayinki daban matsayin uwa matsayin matarsa daban matsayin mata. Nan gidan aur
enki ne, shi kuma nan gidan da aka haifesa ne, kina zaune da mijinki lafiya dan haka itama ki barta ta zauna da nata mijin lafiya. Wannan takardar da kike gani na tattara dukan abubuwan da kikai mata ne, tare da bincike mai yawa akanki a wajen ƴan anguwa d
a ƴan uwanki dana mijinki, kuma sun bani duk wani information a kanki har ma wanda bakiyi zato ba. Haka ma mijinki nayi waya da shi yanzu haka, dan haka kina da za
ɓ
i biyu zaki saka hannu zan saka hannu Sa'id zai saka hannu hakama Hawwah da shara
ɗ
in zaki fi
ta rayuwar aurensu ki zauna a matsayinki na mahaifiyarsa, zakuma subar wannan gidan su koma nasu, sannan kije da kanki gidansu ki bata haƙuri ki bama iyayenta haƙuri. Za
ɓ
i na biyu ƙin amincewa da shawarar farko na shigar da wannan case
ɗ
in kotu mu zuba sha
ri'a wlhy har sai na kaiki jail dan har video ke gareni na randa kika kusa kasheta a dalilin hanka
ɗ
ota daga saman upstairs gashi”. Ta
ɗ
aga mata wayar tana mai playing video
ɗ
in, jikin maman Sa'id ya fara rawa, Lulu ta sake shiga wani ta ce, “Ga kuma na ran
da kika watsa mata ruwan shayi harta ƙone a wuya shima”. Sosai Lulu taga ru
ɗ
ewa a idanun Mama. Tai murmushi da ka
ɗ
a kanta cike da isa. “Ba wa
ɗ
annan kawai ne ba, akwai wasu tari-tari kuma duk Hawwahn ke ajiyesu, bata nuna bane saboda mutuncin
ɗ
anki. Amma ni
yanzu na shirya fiddosu a gaban alƙali. Kin san dai mijinki siyasa yake yi har yana shirin fitowa takara a shekara mai zuwa ko, sannan yayanki a yanzu haka
ɗ
an majalissa ne, to a dalilinki duk zan iya tarwatsa wannan damammakin, dan bayan kasancewa jinin
Jiƙamshi jinin Alhaji Sufi Ado Garko nake kuma. Sai ki za
ɓ
a na baki nan da kwanaki uku kacal. Na barki lafiya”. Ta fa
ɗ
a tana miƙewa murmushi
ɗ
auke da fuskarta ta
ɗ
aga mata yatsu biyu tai ficewarta. Sosai jikin maman Sa'id ke rawa da kakkarwa. Dan kuwa Lulu
ta daketa ne a inda taji zafi sosai. Videos
ɗ
in nan sun matuƙar tayar mata da hankali, har tana mamakin yaushe Hawwah duk ta
ɗ
aukesu batare da ita ta sani ba. Na biyu matsayin Lulu da hatsabibancinta akan shari'ar duk da ta saka a gaba. Na uku zancen siya
sar mijinta da tai matuƙar ƙwallafama rai da buri a yanzu tare da matsayin
ɗ
an uwanta da shima take taƙama da tinƙaho da shi a duk inda ta shiga. Idan wannan damar duk ta kufce musu ai ta shiga uku wlhy, dan za'a mata dariya matuƙa. Itafa dama kishiyar uwa
r yarinyar nan ce ke sake tunzurata akan tsanarta (Umma), duk da dai dama bata sonta kasancewarta ƴar talakawa, dan taso ace Sa'id yay auren kece raini ne na ƙwarya tabi ƙwarya. Amma ya ƙare da auren ƴar malam shehu......
Lulu data fita da ƙayata
ccen murmushi a fuska ta shige motar tare da yin reverse tabar angur da gudu dan ita kam akwai wauta da mota. Mai Napep
ɗ
in nan dai na biye da ita. Ganin sun
ɗ
auki hanyar Nasara G.R.A yasa shi kiran Smart ya sanar masa. Koda suka iso gidan na Garko daka
ɗ
a
n nesa ya tsaya, yayinda ita aka bu
ɗ
e mata gate ta shige ciki. Yau ma da mutane a gidan, sai dai kusan duk matan kawunan ta ne, suma
ɗ
in dai wanda basa fita aiki ne. Ta samu Baba na barci saboda allura da akai masa, hakan ya bama Dada dake cika na batsewa
wa matan ƴaƴan nata jan Lulu suka shige ƙuryar
ɗ
aki. Dan fa ita tun jiya ranta a
ɓ
ace yake da batun zuwansu a napep. Balbale lulun tai da masifa, ita kuma ta tsaya tana kallonta da mamaki, sai da takai inda take so har tai shiru sannan Lulu ta ta
ɓ
e baki. “
To wai ni kuwa Dada dan ALLAH miye na damuwa anan, shiga napep
ɗ
in shi minene a cikinsa. Kinbi kin saka ma kanki damuwa”.
“Ya bazan sakama kaina damuwa ba Mawaddat. Kamarki ace kina hawa Napep. To ai ko uwarki datai irin wannan ƙaddararren auren nak
i bai kai naki watsewa da lalacewa ba. Shi wai cikakken
ɗ
an iska ma, an bashi abinda zai riƙeki har yace baya buƙata. Ke anya kuwa yaron nan ba asiri yay miki ba kuwa?”.
Dariya Lulu ta kwashe da shi a karo na farko, ta ce, “Ho Dada tamu, Aliyu
n ne zai min asiri. To wlhy bara na fa
ɗ
a miki ma shi ustazu ne. Dama cakikai girman kai ya hanashi amsa sai na yarda. Amma ba asiri ba. Yo ni koma asirin ne ina ruwana ma, iyakaci lokaci na cika zan ƙara gaba babu abinda asirinsa zaimun ballema ni nasan ba
asirin bane. Kuma nidai ki daina zagar min miji dan nima ƴan uwansa basu zagan ba sai ma girmamani da mutuntani da nuna min soyayya sukeyi”.
Dada data saki baki tana kallonta ta ce, “Iyyeee a lallai Mawaddat kinyi baki, harni kike gayama wannan za
ntukan. To inba asiri ba ubanmi zai kaiki auren yaron dake matsayin driver
ɗ
inki. Ko ƙyan nasa ne ya ru
ɗ
eki da wa
ɗ
an nan shegun idanun nasa kamar na ƴan maye. Dubeki fa wai kece da saka hijjabi yau kamar wata tsohuwa. Yo koni dana haifi uwarki na ninkaki s
hekaru bazan saka wannan abun har ƙasa na fita ba”.
Baki Lulu ta ta
ɓ
e tana miƙawa, “Dada bazaki gane ba ke dai. Ya kike so nayi? ya rantse in ban saka ba bazan fito ba gashi inada shari'a mai muhimmanci. Wlhy taurin kan Aliyun nan ya wuce duk ya
nda kike tsammani. Bar ganinsa yana wani sissine kan nan shegen kansa ne.”
“A to lallai na sake yarda yaron nan asiri yay miki wlhy, ke yanzu duk yanda na sankin nan da rashin
ɗ
aukar raini har kece taurin kan wani
ɗ
a namiji zai girgiza ki ko ya bak
i tsoro da saki laushi haka a cikin sati
ɗ
aya kacal. Dolene na miƙe tsaye dan wlhy koma miza'ai sai na rabaki da shegen yaron nan dan baza'a sake maimaita abinda ya faru akan uwarki ba. ALLAH dai yasa baki miƙa masa kanki ba ya lalube shegen”.
Dariy
a Lulu tai harda kwanciya, sai kuma ta
ɗ
ago cikin dariyar dai ta ce, “Ke kam Dada inda ace a zamanin baya kikazo irinku ne bakwa musulinta da wuri ga riƙe gaba har ƙarshen numfashi. Indai aurena ne ki kwantar da hankalinki bamai da
ɗ
ewa bane, sati biyu ya r
age ana uku na koma free. Sannan kina damuna da habaici akan Daddy na da Mamana, idan na tambayeki kuma kiƙi fa
ɗ
a min, kin kuma hana kowa gayamin. Mi Daddyna yay miki ne kike jin haushinsa haka, idan dan yaƙi baki riƙona ne ba gashi yanzu na dawo kina gani
na ba”.
“Ke ni ƙyaleni shashasha ba ganewa zakiyi ba. Ni ina tambayarki wani abu ya shiga tsakaninku ne? Sannan kince nanda sati biyu, kin fa sani a duhu”.........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MAR
A MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Acces
s Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya ga
fartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
8
️
⃣
0
️
⃣
........Shiru kamar Lulu bazatace komai ba, sai kuma ta
ɗ
an ta
ɓ
e baki da
ɗ
age kafa
ɗ
a. C
ikin rashin damuwa da kallon abinda zatayi
ɗ
in a wani abu ta kwashe komai dangane da auren contract da Uncle Yousuf ya sanar mata saboda kar Baba yay mata auren dole ta sanarma Dada. Ta kuma fa
ɗ
a mata ita babu abinda Aliyu yama ta
ɓ
a nuna yana so a gareta,
shiyyasa ma take
ɗ
an ganin girmansa”.
Salati Dada keyi a zuciya tana tsinema Uncle Yousuf, wato sunyi hakanne dan kar Lulu ta auri jikanta dake gadon asibiti. To lallai idan sun san wata ai basu san wataba kuwa. A zahiri kam bata nunama Lulu komai ba,
tunda dama dai bugar cikinta take. Abinka da tsohuwar mace gashi taji abinda batai zato ba, Lulu kuwa har yanzu yarinya ce fa, dan ma ALLAH ya bata ilimi da kaifin basira, sannan ga yanayin rainon data tashi irin wa
ɗ
an nan makirce-makircen na tsoffin mata
n ƙasar hausa ba gane kansu take ba. Sun cigaba da hira da Dada data ajiye maganar Smart har sai da Baba ya farka suka fito, Lulu taje ta dubashi. Ta jima a wajensa kafin ta tafi dan tana son komawa office. Mai Napep
ɗ
in nan da yay zaman jiranta dan Uncle
Yousuf ya bashi napep
ɗ
in ne domin kawai bibiyar Lulun. Smart ya kirashi har sau biyu amma yana sanar masa tana a ciki bata fito ba. Da ta fito kuma yay kiransa ya gaya masa. Hakama da suka koma office. Ta sake zaman kusan awa biyu a office kafin ta fito Z
ainab biye da ita d kayayyakinta. Bayan ta saka mata ta sanar da ita gobe ta fito da wuri dan akwai wasu baƙin da take saran zasu zo nemanta. Da girmamawa Zainab
ɗ
in ta amsa mata, ita kuma ta shiga mota sai gida. Sai dai ta tsaya wajen wani mai bread ta sa
ya. Koda mai napep ya sanarma Smart bai kawo komai a ransa ba game da sayen bread.
(Ni dai nace Humm lulun mu fa ta wuce da saninka Smarty
😂😜
).
★★★
......
Tun shigowarsu cikin Saloon
ɗ
in nata tai kamar wadda ta suma. Ba ita ka
ɗ
ai ba hatta matan dake wajen ana musu ayyuka mabanbanta kallon mamaki suke musu dan kowa dai yasan anan mata kawai akema aiki banda maza. MM Atik Kumo ya katsema Nadiya tunani da fa
ɗ
in, “Hello girl”.
Nannauyan nufashi ta kawo da dubansa, cikin ƙarfi
n hali da in ina ta ce, “Ranka ya da
ɗ
e lafiya dai?”.
“Ita ta kawomu. Ko zamu iya ganinki a waje?”. Asim ya bata amsa kai tsaye. Ƴan shagon ta duba, ganin duk sun zuba musu idanu yasata cewa, “Okay muje”. Su suka fara fita sannan tabi bayansu tana
jan ƙaramin tsaki da garga
ɗ
ar yaranta su cigaba da ayyukan gabansu. A cikin motar su ta samesu, MM Atik dake zaune mazaunin driver yay mata nuni da ta shiga ciki itama. Batai musu ba ya bu
ɗ
e ta shiga, bayan ta rufe ta gaishesu. Asim ne kawai ya amsa mata
MM Atik kam tambaya ya jeho mata na cewar “Yaya ƙawarki?”
Numfashi ta
ɗ
an furzar da gimtse fuska, a taƙaice ta ce, “Ban san yaya take ba dan bama tare yanzu. Tun a waccan ranar bamu sake kasancewa tare ba”.
“Saboda mi?”.
Cewar MM Atik
ɗ
in
yana jiyowa gaba
ɗ
ayansa gareta. “Hummm saboda naje da su Alhaji Baita wannan get together
ɗ
in fa. Kasan na fa
ɗ
a maka Lulu ta tsani maza, shiyyasa nake kallon kamar aljani ya aureta ne shiyyasa. Yanzu haka ma zancen bikinta sai gani nai an
ɗ
aura mata aure
wai da driver
ɗ
in nan nata a tv, hakama dinner
ɗ
in ta gani kawai nayi ana nunawa duk da kuwa na bata haƙuri ta waya da duk hanyar data dace amma taƙi saurarena”.
Murmushi MM Atik yayi damin hango irin ruwan bala'in datai masa a randa ya fara ganin
ta. Nadiyar ya kalla da fa
ɗ
in, “Ai masifa bata mata wahala. Bar batun auren driver dan kuwa muna ganin da manufa tayisa, sakamakon son gujema auren Hon. Nakowa da wannan
ɗ
an uwan nata Tajuddeen Sulaiman Garko. Ba ita kawai ba nima naji haushin ganinku da t
soffin nan a wancan ranar, kawai dai na miki shiru ne”. Shiru Nadiya batace komai ba akan hakan, shima sai ya cigaba da fa
ɗ
in, “Manta abinda ya faru ya faru ya wuce, yanzu sabon dil nake son mu ƙulla”.
“Nami kuma kenan?”.
“Akan ƙawar taki dai,
dan bazan iya haƙura ba.”
“Abu mai wahala kenan, dan ta yanke alaƙarmu, tare da garga
ɗ
in nisantar ta. Nasan halinta kuma sarai idan ta fa
ɗ
i abu har cikin ranta ne. Abu ne mai matuƙar wahala Lulu ta sake kallona balle har na shiga jikinta”.
“Z
amu iya amfani da wata ai, amma ya zama ke zakina controlling nata”. Cewar Asim.
Kai Nadiya ta jinjina da fa
ɗ
in, “Wai babbar magana. Na fahimci bakusan wacece Lulu ba. Kubar ganinta haka batajin magana tasan mitakeyi. Sannan koni kaina nasha wahala k
afin mu fara abota gaskiya, dan bata da saurin sakewa da mutane, sannan ba kowa ke iya haƙuri da halin Lulu ba”.
“Karki damu inhar aka jajirce wannan ba komai bane ba. Sannan kema fa akan aikin nan zakija manda. Dan a yanzu haka zamu sauke miki m
iliyan
ɗ
aya kafin ma aikin ya fara”.
Sosai Nadiya ta zaro ido waje, ranta fal farin ciki ta ce, “Yanzu yaya kuke so ayi?”.
Kallon juna sukai da murmushi, kafin Asim ya miƙa mata card da fa
ɗ
in, “Ki samemu a wannan address
ɗ
in zuwa anjima”.
“Wannan yafi komai sauƙi”.
Ta fa
ɗ
a tana amsar card
ɗ
in........
_______________
★
Kwanaki uku kenan da fara fitar Lulu aiki, kullum kuma Smart ke kaita office da safe sannan shima ya koma gidan yay shirin tashi fitar a Napep. Id
an ko fita ta kamata a yinin mai Napep
ɗ
in nan da bata san