Showing 111001 words to 114000 words out of 188614 words

Chapter 38 - FURAR DANƘO COMPLETE

zuciya, data samu abokin gulma kuwa tace “Anya yarin nan ba asiri yay ma mutanen ba kuwa? To wannan haba rawa har ina. Ga mutane a jiƙe cikin kogin dukiya amma

sunama wa

ɗ

an nan

ɗ

an abinda muka kai haba rawa haka”. Wasu idan tace musu hakan sukan kulata, wasu ko su gwaleta. Wannan kai lefe ya sake yayata sanin ƴar wa Smart ya aura a anguwar, dan dannan fa masu hassada da masu taya murna aka kafa teburan kace nace

kowa na fa

ɗ

ar albarkacin bakinsa. Oho shi baima san sunai ba. Yana can yana nashi ƙoƙarin na ganin walimar da suma suka shirya anan gidan a gobe idan ALLAH ya kai mu juma'a ta tafi dai-dai. Ga kuma can gidan da Company ke saka kaya dole suka raba hankalin

su biyu shi da Ahmad da wasu tsirarun abokansa da basa fushi da shi duk yanda yake sharesu a baya. Harda Sa'ad mijin Hawwah.

       Zuwa washe gari suma fa nan gidan ya cika da dangi, musamman ma dangin Ammah kai harma dana Abban da kuma nasu aunty Amary

a, ga ƴaƴan gidan duka dai duk sun hallara ƙwai da kwarkwata. Duk da wasunsu aikinsu tsogumi ne da kushe kamar yanda iyayensu keyi. Bayan an sakko massalacin juma'a aka fara walima da aka gayyato manyan malamai da zasu kwarara wa'azi. Abin mamaki sai ga ga

yyara Alhaji Sufi Ado Garko a wajen da na Uncle Yousuf da wasu a cikin mata ƴan biki. daddy dai baizo ba, Mommy ma saboda baƙi doke ta haƙura, sai Aunty Saliha ce ta jagoranci matan da akazo da su sai yazam kamar an raba Mommy nacan ita tana nan. Sosai sum

a gidan su Smart

ɗ

in suka maida alkairi da alkairi, dan sun musu tarba ta mutuntawa duk da ba'asan da zuwansu ba. Amarya dai banda ita, tana can ana mata ƙunshi bayan Uncle Yousuf ya mata filla-filla da masifa yau dan da taƙi yarda ayi, tun yana lallashint

a yaga taƙi saurarensa sai ma sake tuburewa take akan itafa babu inda zataje ya sashi yau bu

ɗ

e mata wuta irin wanda bata ta

ɓ

a gani daga garesa ba, dan har rantsuwar marinta yay idan bata shiga hankalinta ba. Ga wayoyinta dama ya ƙwace kusan kwana uku kenan

. Dole dai ta haƙura ana can ana yarara mata wani lalle na nunama sa'a da tsara. Sosai walima tai matuƙar ƙayatarwa. Ango yasha ƙyau cikin dakakkiyar shadda sai kaiƙo take. Tana

ɗ

aya daga cikin

ɗ

inkunan da Abba yay masa har kala biyar domin fitar biki, sai

kuma ga Ahmad da nasa kayan mamakin a safiyar yau da ƙaton akwati guda da

ɗ

inkakkun kaya masu ƙyau har kala ashirin shima mats

ayin tasa gudummawar. Har ƙwalla Smart yayi a

ɓ

oye na godiya ga UBANGIJI da ya rufa asirinsa. Dan baiyi zato ko tsammanin haka ba

shikam. Walima ta matuƙar ƙayatarwa ga armashi data ƙara dalilin zuwan dattijon ƙwarai Alhaji Sufi Ado Garko da tawagarsa ta ƴan siyasa har da gwamna da yazo daga baya shi. Aifa sai gashi ƴan jarida sunyi caa anata

ɗ

aukar rahotanni, labaran daran juma'ar

nan sai gashi ya zo harda wannan taron walima darajar zuwan su Gwamna wajen. Ranar fa anguwar fagge kamar zata fashe (Kar wani

ɗ

an fagge naji yayi magana

😏

🥱

😂

). Duk da babu inda abincin da aka tanada yajema mutane kasancewar abin ya zarce yanda aka tsaras

hi mutane basu damu ba. Ko'a tv kaga kanka ai ka more

🤣

(Su Smart an auri ƴar gidan madara an samu promotion

😜

). Tarofa yayi taro fiye da zato, dan da ƙyar aka tashi bayan sallar magrib. Dauriya kawai ango yake da ambaton addu'oi a cikin ransa dan gabansa

haka kawai yake ta fa

ɗ

uwa. Ga ciwon kai ƙasa-ƙasa dake nuƙurƙusarsa. Haka dai yayta dauriya bawan ALLAH dan manyan mutanen nan sai da Uncle Ameen ya kama hannunsa ya kaisa gaban kowanne suka gaisa. Da yawansu sun yaba da nutsuwar yaron, har wasun su najin

sha'awar yin koyi da wannan al'amarin aure da a yanzu al'ummar mu suka daina. Da wahala kaga

ɗ

an masu ku

ɗ

i ma ya aure mace ƴar talaka balle wannan ace namiji ne

ɗ

an talaka ya auri ƴar masu ku

ɗ

i, ku

ɗ

in ma irin na gidan Alhaji Sufi Ado Garko da Alhaji Isma'

il Ibrahim Jiƙamshi. Lallai wannan abun ayi koyine gaskiya dan sun kafa tarihi matuƙa. Washe gari asabar biki ya koma gidan su Amarya Mawaddatan'warahmah Isma'il Ibrahim Jiƙamshi. ALLAH sarki Uncle Yousuf, yau dai kam duk sai jikinsa kuma yay sanyi, dan ha

ka tun da safe yasa aka kira masa Mawaddat ya lallasheta sosai da mata nasihar ta nutsu dan ALLAH ayi komai yanda wani bazai fahimci akwai wata a ƙasa ba. Ayi a gama cikin farin ciki. Yanda taga yanata lalla

ɓ

ata da nuna damuwarsa sosai, ga dangin mahaifiya

rta tako ina kowa na tattalinta da janta a jiki musamman auntyn ta matar Uncle Khamil Aunty Naja'atu ta Abuja da tasu tazo

ɗ

aya daman. Ga ƴan uwanta su Amrah nane da ita, su twins kansu yau har murmushi sukai mata da tsokanarta da amarya suna fa

ɗ

a mata har

sun fara kewarta duk sai ta karaya harda kukanta. Gefe kuma rashin samun kayan shaye-shayen ta na samunta, ya kumayi matuƙar tasirin sake sanyaya mata yanayi yau ba masifa ba ko maganar kirki ma bata iyayi. Ga mafarkin mamarta da tayi a daren jiya shima y

a tsaya mata a rai. Duk sai komai ya ha

ɗ

u ya tankwarata a yanda su Uncle Yousuf basuyi zato ba. Mai kwalliya ta musamman aunty Naja'atu tazo mata tun daga Abuja, kuma daga Lagos ma aka

ɗ

akkota. Ga Mommy ta mata akwati guda na kayan fitar biki masu tsadar g

aske. Dai-dai da gold Mawaddat an saya mata na nunama tsara ne, karku manta itace za'a fara aurarwa a jiƙamshi family bayan auren Daddy da na Uncle Yousuf.......





         

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkis

a Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

5





4





.......Itace

ɗ

iya ta

farko da zasu aurar. Dan haka kowa burinsa nuna mata ita

ɗ

in cikakkiyar ƴar gata ce. Hatta Hassan da Hussaini ba'a barsu a baya ba wajen nuna tasu bajintar ta saya mata ƙyauta ta musamman. Ƙyau iya ƙyau Lulu ƙamshi tayisa. Dan a yau ta fito a ƙamshinta bab

u ƙarya. Da safe sunyi kamu anan cikin gidan Uncle Yousuf kamar yanda ƴammatan family

ɗ

in Garko suka shirya, kamu ne da sisters event a tare, abin ya ƙayatar sosai. Yayinda Lulu ta zama ƴar kallo kawai tana mamakin kanta matuƙa wai a matsayin matar Aliyu d

river

ɗ

inta fa, wannan illiterate

ɗ

in nan velleger da take fa

ɗ

i kullum. (Ki kwantar da hankalinki auren wata

ɗ

aya ne fa kacal, yanzu ma anci sati

ɗ

aya a ciki, duk wannan taron da kike gani nuna komai ba komai ba ayishi shine mafitar da wani bazai zargi kom

ai ba balle Baba ya ce zai aura miki

ɗ

aya da ga cikin su Hon. Haruna) wa

ɗ

an nan kalaman na Uncle Yousuf ne ke ƙara mata ƙwarin gwiwa da nutsuwar shanye komai ta na bin kowa da

ɗ

an murmushin yaƙe. Sai yanda ƴan uwanta keta haba-haba da ita musamman yayunta

maza biyu da sai zuwa suke

ɗ

aukar hoto da ita na ƙara sakata jin da

ɗ

i. Mubeen da su Afrah kam ai sune ma kamar ƙawayen nata. Ko'ina suna nane da ita, duk sherin da akema Mubeen na kasancewarsa namiji bai bar wajen ba. (Wannan duk yana cikin shirin Uncle Yo

usuf daya tattarasu bayan ya tsigesu da masifa ya koma lallashi da nasiha tare da tsara musu yanda zasu kasance da ita a wajen taron bikin dan su taimakawa nutsuwarta komai ya tafi dai-dai. Sun kuma yi

ɗ

in suma har a cikin ransu suna jin da

ɗ

in hakan kuma).

Bayan tashi da ga kamu & sisters event aka

ɗ

unguma da amarya zuwa gidan Daddy inda Mommy da Aunty Saliha zasuyi yinin biki. Gida ya cika tanƙam d jama'a, kowa burinsa yaga amarya data sake shiga ta musamman acikin wani ubansun shadda da taci aiki mai ƙaya

tarwa. A take ƴan uwa da abokan arziƙi suka zagayeta ana kwarara mata addu'a, sai ga Lulu da hawaye dan gaba

ɗ

aya jitai komai ya sake kwance mata. Balle ma da Daddy ya rungumeta shima yana hawayen. Hotuna dai an shasu kala da iri har babu adadi. A sannan n

e kuma tawagar dangin ango su Aunty Bilkisu da basu sami zuwa Kamu & sisters event ba suka isa gidan. Karan farko da sukaga amaryarsu, itama ta gansu. Duk da ba ƴan

ɗ

akinsu kawai bane a kallo

ɗ

aya Lulu ta gano tsananin kammanin Smart a fuskar Hawwah da Aun

ty Bilkisu. Yanda kuma suka nuna kulawarsu gareta da yanda Hawwah keta faman kiranta da auntynsu duk da tasan ta girme mata ya sata jin wani irin kimarsu da kwarjini. Suko sun ru

ɗ

e matuƙa dajin da

ɗ

in ganin yanda Yayan nasu ya samo tsuƙeƙiyar mata ƴar gata

kuma ƴar ƙwalisa. Da zasu wuce tasa su Amrah ƙara musu gift da aka raba duk da an basu. Hakan da tayi sai ya ƙara mata kima a idon su Aunty Bilkisu suka tafi suna mai yaba mata da murnar kasancewar ta tasu. Duk da ma kwalliyar fuskarta yasa basu gano cewar

itace lawyer

ɗ

in nan dake matuƙar burge Ammah

ɗ

insu ba. Koda suka isa gida camma dai yau cike yake, dan ma sai gobe in ALLAH ya kaimu Ammah ke yinin bikinta, amma hakan bai hanasu kutsawa su kai mata abinda aka basu a gidan su Lulu ba da yabama tarbar da

akai musu da karramawar da amaryar ta sake musu. Hakan bai ishi Hawwah ba sai da ta kira Smart da ke tare da su Ahmad acan stadium ana shirin buga gagarumin ƙwallon da coach ya shirya ta kwankwasa masa labari. Ta kumace ya bu

ɗ

e data ta tura masa hotunan am

aryarsa. Shi da farko baima yarda wai Lulun ce tai musu abinda ta fa

ɗ

a

ɗ

in ba, dan shi dai yasan wacece ya aura basai an bashi labari ba. Dan haka koda ya yanke kiran ma bai bu

ɗ

e data

ɗ

in ba ya cigaba da harkokin gabansa. Shi dai Coach ya hanashi shiga was

an, dan haka yana cikin ƴan kallo kawai. Stadium

ɗ

in tayi matuƙar cika maiban mamaki, can dai kamar wanda aka tsikara ya ciro wayarsa da ga aljihu ya bu

ɗ

e data bayan ya shiga WhatsApp nashi. Akan idonsa hotunan suka bu

ɗ

e zuciyarsa sai motsi take a ƙirjinsa

, sai yayi kamar zai fasa sai kuma dai ya daure har suka kammala bu

ɗ

ewar dan sunada yawa. Hoton farko dai babu ita a ciki, na biyu ma haka. Na uku ita ka

ɗ

aice zaune ta kare fuskarta da waya alamar bata son hoton, yawu ya ha

ɗ

iye a hankali dan duk da fuskart

a bai fito ba tayi ƙyau. Ƙara matsawa yay na gaba ananne da sai da tsigar jikin yan maza ta tashi, ya

ɗ

an lumshe idanu ya sake bu

ɗ

ewa yana mai furzar da huci ka

ɗ

an. Anan kam ra

ɗ

am ta fito daga sama har ƙasa aka

ɗ

auketa kuma, ta

ɗ

an juya Luluu eyes

ɗ

inta ge

fe ka

ɗ

an tana kallon gefenta. Ɗan bakin masifar nan da yaci lipstick pitch da maroon ka

ɗ

an yay wani irin masifar fidda shape

ɗ

in sa. Haka ma zagayayyar fuskarta mai

ɗ

auke da hanci da yay dai-dai da ita ga manyan idanu masha ALLAH. Yau ne karo na farko da y

a ga kwalliya a fuskarta. Sake furzar da iska yay ka

ɗ

an gaba

ɗ

aya ma ya rasa yazai fassara yanayin da ya shiga. Sai kawai ya za

ɓ

i kife wayar ya ajiye yana mai har

ɗ

e hannayensa a ƙirji ya kwantar da bayansa zuwa kansa luf a kujerar da yake zaune ya

ɗ

an lums

he idanunsa sai dai bai rufesu duka ba yana kallon tarin abokan kwallonsa da sukazo da ga gari-gari domin tayashi murnar aure ƙasa-ƙasa.

      Suma wasan nasu yayi ƙyau, sai da akai kiran magrib suka tashi sai kuma an ha

ɗ

u a wajen dinner, dan Coach shi y

ay ƙoƙarin bama baƙinsu masauki duk da wasu ma sai yau suka iso dai shine kuma mai gayyatar da Ahmad. “Wai ya naga duk jikinka yay wani laƙwasa ne? Ko ciwon kanne bai saukaba still?”.

    Cewar Ahmad cikin damuwa. A hankali ya

ɗ

an furzar da iska tare da s

hafo goshin nasa ya ce, “Ai ciwon kan nan inaga kozai barni sai an gama hayaniyar nan. Harma na saba da shi a kwana biyun nan”.

     Sannu Ahmad

ɗ

in yay masa cikin damuwa. A haka suka ƙarasa gidansu Ahmad

ɗ

in dan acan zasu yi shirin tafiya dinner

ɗ

in, kaf

in su wuce su

ɗ

auki amarya a gidansu.....

         *_DINNER HALL_*

   Ƙaton waje ne na gaske Alhaji Sufi Ado Garko ya kama domin ya gayyaci manyan abokan kasuwancin sa dana siyasa a ciki da bai

ɗ

in Nigeria. Gashi kuma mafi yawansu sun san Daddy shima

tun da babban yaronsa ne na amana da duk wanda yasan Alhaji Sufi Ado Garko to yasan wanene Alhaji Isma'il Ibrahim Jiƙamshi a wajensa. Iya tsaruwa wajefa ya tsaru, ga abinci iri-iri an tanada. Haka ma manyan mawaƙa na Hausa dana turanci duk sun hallaro. MC

kansa mashahuri aka

ɗ

akko domin gabatar da komai. Ta gefe

ɗ

aya ƴammata da samarin Garko family da suka ha

ɗ

e da jiƙamshi family sun ha

ɗ

a babban show mai ƙayatarwa domin nisha

ɗ

antar da jama'a. Duk da girman wajen da alamu ya nuna zai

ɗ

auki mutane masu yawa

duk wanda zai shiga sai da i.v

ɗ

in sa ne zai zama masa gate pass. Dan haka su kansu su Smart da ahalinsa suka shirya komai a tsari domin mutunta kansu a wajen. Duk da dai Alhmdllh ALLAH ya riga ya mutuntasu, tunda da har zuwa yanzu babu wata

ɓ

araka data sh

iga na raina juna a tsakani, ko Umma daketa neman hanyar baƙanta Smart wajen wani a cikin dangin matar tasa har yanzu ALLAH bai bata damar ba. Kafin takwas waje da ya cika yay hani'an da manyan mutane ƴan siyasa da ƴan kasuwa har ma da ƴan bokon da iyalans

u. Kowa ka gani shar da shi, dan duk da ba'ai anko da zai zama komai da komai iri

ɗ

aya ba sun rubuta kalar kayan da ake buƙatar ƴammata da samari duk su saka. Koma wani iri ne ka saka kala kawai ake buƙatar tazo

ɗ

aya. Manya ne dai kowai yay yanda yake so..

..

           Masha ALLAH na fa

ɗ

a a lokacin da idanuna suka sauka akan ANGON ƙamshi Aliyu Hydar Smart mai masoya da yawa cikin wata dakakkiyar shadda mai tsananin ƙyau da maiƙo taji aiki na musamman. Itace kawai abinda ya yarda ya amsa da ga dangin amarya

r tasa dan Baba ya aiko masa da ita matsayin wadda zai saka a yau

ɗ

in, kamar yanda itama amarya ganin nata kawai tayi. Farar shadda ce da akaima wani shegen ƙawataccen aiki da kalar golden mai

ɗ

aukar ido. Takalmar ƙafarsa haif cover suma golden da ratsin f

ari, haka ma hularsa golden da ratsin fari ka

ɗ

an. Sai agogonsa golden shima. Ga gyaran fuska da ya ƙara masa kwarjini da cikar kamala an masa. Sam wannan Smart

ɗ

in ya banbanta da wancan Smart dirver da kuka sani. Ƙamshi har ba'a magana. Tun a gida Ahmad ke

jer

a mar hotuna dan yakai a

ɗ

aukesan. Ya kuma tubure bazai tafi ba sai yaje Ammah da Abba sun gansa. Dole sai da su Ahmad suka kaisa gidan kuwa Ammah da Abban suka gansa da tsaffin da bazasuje dinner

ɗ

in ba. An masa hoto da iyayensa Abba ya rungumesa. Duk

kauce-kaucen Ammah sanda za

ɗ

auke su hoto itama sai ya kwanta da kansa a kafa

ɗ

arta, hakan yasa ta juyo kamar zata hararesa shi kuma yay murmushi cikin salon shagwa

ɓ

e fuska, ga Abba ya kallesu shima yana murmushi. Hoton sai ya zama na musamman........





 

       

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login