Showing 120001 words to 123000 words out of 188614 words

Chapter 41 - FURAR DANƘO COMPLETE

tare da lullu

ɓ

e duk jikinta har kanta ta juya masa baya. Idanu kawai ya zubama bargon da take ciki, har yama rasa mizai h

asaso game da abinda ya farun yanzu. Rashin makama ya sashi miƙewa da Basket

ɗ

in magungunan, ya

ɗ

an tsaya a kanta yay addu'ar da ake son yima mara lafiya da kuma ta barci ya tofa mata dan yasan idan yace zai tofa mata a hannu ta shafa bazasu wanye lafiya b

a. Dan haka yay yanda zata fisheshi sannan ya fice.

Su Aunty Bilkisu na falon zaune da alama dakon fitowarsa suke, bai zauna ba ya ce, “Tasha maganin ta kwanta nima zanje na kwanta sai da safe”.

     “ALLAH ya tashe mu lafiya”.

Suka fa

ɗ

a a tare,

yana ida ficewa yake amsawa da Amin. Koda ya koma

ɗ

akin nasa ya samu Ahmad na wanka, dan haka ya zauna jiransa sai da ya fito ya shiga ya sake alwala ya fito. Sallar isha'i ya rama da yin shafa'i da wutri yay karatun Alkur'ani ka

ɗ

an dan wancan ki

ɗ

an na waj

e damunsa yake yi. Bai dai ce komai ba yay kwanciyarsa bayan sun

ɗ

anyi magana da Ahmad dake tambayarsa yaya jikin Lulun. Ya amsa masa da cewar da sauƙi zazza

ɓ

i ne. Daga haka

ɗ

akin yay shiru, Ahmad na kallo a MBC Action shi ko yay luf tamkar mai barci, sai

dai idanunsa biyu abinda Lulun taine

ɗ

azun ke masa kaikawo a rai. Tabbas akwai abinda ya firgitata a dalilin abinda ya faru a tsakaninsu. Yana kuma tunanin kamar hakan ya tuna mata da wani abu ne da ya shu

ɗ

e a rayuwarta ko kuma.... Sai kuma ya

ɗ

an furzar d

a iska ka

ɗ

an, hakanne yasa Ahmad jiyowa ya kallesa.

        “Kai wai dama ba barci kake ba?”

     Idanunsa ya

ɗ

an bu

ɗ

e ya kalla Ahmad

ɗ

in. Shi kuma sai ya saki ƴar dariya da fa

ɗ

in, “Oh dama likimo kayi, to kodai mun tauyeka ne da rashin baka amaryarka? A

i bata

ɓ

aci ba yanzu ma sai a kawo maka ita nan ko kuma ku tashi ku wuce karma ku mana abin kunya an.....”

    Bumm!! Yaji saukar filo akan bakinsa. Filon Ahmad ya riƙe yana murza bakin, sai kuma ya kalla Smart dake harararsa ya bushe da dariya. “Kufa dam

a masu shiru-shirun nan wlhy abin tsoro ne wajen ƙulafucin mace. To maida wuƙar yau ne kawai gobe i war haka kuna can manne.....”

     Sake jawo wani filon Smart yay zai jefa masa yay saurin

ɗ

aga hannu sama alamar surrender yana fa

ɗ

in, “Yi haƙuri nayi shi

ru Zakin zaki. Haka kawai kamun dogon baki na kasa samun mai aurena nima”.

     Ƙwafa Smart yayi ya ajiye filon, sai kawai yaja bargo ya lullu

ɓ

a yana juya masa baya ma. Dariya Ahmad

ɗ

in ya cigaba da yi masa ta shaƙiyancin a kaikaice. Shi dai bai sake kula

shi ba dan sosai abinda Lulu tai yanzu yay masa tsaye a rai yaƙi wucewa.....

*_WASHE GARI_*     

  Washe gari safiyar litinin kusan kowa ya tashi da ƙyar musamman ma ƴammatan nan da sukasha rawa da su Abdull da suma suka cashe kam basu t

ashi ba sai wajen sha

ɗ

aya da ƙyar. Baƙi fa nata haramar tafiya musamman ma na nesa dangin Abba. Dan haka bu

ɗ

ar kai ma da wuri za'ayi. Alhmdllh amarya Lulu ma ta tashi garas babu zazza

ɓ

in, sai dai damuwar son shan kayayyakinta da ke ƙara tsikararta. Tare s

uka kwana da su Amrah a

ɗ

akin aunty Amarya. Koda aka kammala ha

ɗ

a break fast Asma'u ce takai musu. Yanda ta gaishe da Lulu cike da girmamawa da kiranta aunty yay matuƙar mata tasiri a zuciya, sai taji ƙaunar Asma'un ya shigeta, gata ƙyaƙyƙyawa, kamanninta

kuma sosai a bayyane suke da Smart. Tun jiya sun jone da su Afrah dan zasu iya zama sa'anni, sai dai Asma'u ta fisu nutsuwa a bayyane, su kuma sun fita wayewa. Dan haka ta basu hannu suka gaisa kowanne nama

ɗ

an uwansa murmushi, a take kuma hira ta

ɓ

alle a

tsakaninsu sai Lulu ta zama ƴar kallo. Asma'u na tare da su har sai da Amal tazo tai kiranta sannan tai musu sallama da cewar zata dawo idan tayi sallar walha.

     “Wannan kuma ina kuka samota?”

Cewar Lulu bayan fitar Asma'u. Kai tsaye Amrah ta bata ams

a da “Aunty Lu ƙanwar Uncle Smart ce fa, tace mana itace auta a

ɗ

akinsu. ALLAH yarinyar tana da da

ɗ

in zama bakiga yanda suka dinga karramamu jiya ba, mutanen gidan nan nada kirki”.

         Shiru kawai Lulu tai tana kallon Amrah

ɗ

in har na wasu sakkani, s

ai kuma ta

ɗ

auke idanun nata sakamakon kiran wayar Afrah da akayi. Mommy ce, tana

ɗ

agawa tace a Bama Lulu. Amsa tai cike da

ɗ

okin jin Mommy, ta gaisheta da fa

ɗ

in, “Good morning Mommy”.

     Daga can Mommy ta amsa mata da kulawa da kuma tambayarta yanda su

ka kwana a baƙon guri da bin ba'asin babu dai wata matsala ko?. Samun kanta tai da amsawa Mommy

ɗ

in da “Eh babu wata damuwa Mommy.”

        “To Alhmdllh haka akeso. Sai ku zama cikin shiri gasu Auntynku nan tahowa bu

ɗ

ar kai, zasu kuma maidaki gidanki In s

ha ALLAH”.

    Duk da bawani ta damu da zuwa can

ɗ

in ba ko

ɗ

aukar hakan da muhimmanci ta amsawa da Mommy

ɗ

in da to. Da ga haka ta miƙawa su Amrah wayar ta ƙarasa shirinta dan tayi wanka harma ta saka kaya.....

      Ƙarfe kusan sha biyu dangin Lulu suk

a iso gidan su Smart da shatara ta arziƙi na kayan gara dana rabo. Acewarsu wa

ɗ

an nan iya na nan gidan su Smart

ɗ

in ne nashi kayan garar ankai can gidansu. Koda Abba da aka kira yazo kai tsaye yace musu baza'a amsa ba kayan sunyi yawa. Haƙuri su Aunty Sali

ha sukaita bashi amma fir yaƙi, ya daice an amshi kayan rabo suyi kamar yanda al'ada ta tanadar amma kayan abinci kam a'a sunyi yawa. Wanda aka kaima Smart

ɗ

in sun wadatar. Dole aka haƙura da sauke kayan daga motar da aka ciko da su sai iya na rabon kawai.

Duk abinda ake Lulu taji, hakan kuma ya matuƙar bata mamaki, sai dai batace komai ba. Anyi rabo na bajinta daya tsayama su Umma arai, dan a kaf aurarrakin ƴaƴansu maza ko rabin hakan ba'ayi ba, hatta ƙannen Smart da ke

ɗ

akunansu har ƴaƴan Aunty Amarya sai

da aka basu abu, daga haka akai

ɗ

an abinda al'ada ta tanadar ciki harda kai Lulu gaban surukinta Abba da tsirarun ƴan uwansa datai ƙyau cikin lass pitch color da yay matuƙar mata ƙyau skert da riga da mayafinsa, ga kayan sarƙa ta

ɗ

ora sai

ɗ

aukar ido take

duk da kwalliyar ka

ɗ

an ta yarda su Amrah sukai mata. Fuskarta a lullu

ɓ

e take, ta gaishesu kamar yanda aunty Saliha ta sanar mata tayi tunkan su fito daga

ɗ

akin aunty Amarya. Abba yay mata tarba irin ta uba da ƴa, ya saka mata albarka sosai da yimata nasiha

tare da addu'a, hakama ƴan uwansa. Daga nan

ɗ

akin Ammah aka kaita. Itama dai kamar Abban ne, ta mata nasiha da sanya albarka a wannan aure tare da fatan alkairi. Hakama ƴan uwanta. Sai

ɗ

akin Umma da taso yin abin kunya sai da ƴarta ta kwa

ɓ

eta, a hakan ma

dai sama-sama tace ALLAH ya sanya alkairi. Hakan bai damu su Aunty Naja'atu ba, dan sun fahimci Umma sai a hankali, mace ce da bata iya

ɓ

oye hassadarta. Sai wajen Mama. Ita dai ta matuƙar dannewa dan ƴaƴanta ita na ƙoƙarin ƙwa

ɓ

arta idan sukaga zatayi wata

ƙ

wa

ɓ

ar, ta tarbesu da yima amarya nasiha a taƙaice itama tai addu'a kuma. Sun koma

ɗ

akin aunty Amarya itama tai fatan alƙawari sosai da addu'a. Sannan aka sake maidata

ɗ

akin Ammah, da ga canne aka ƙarasa abinda ya rage na yima juna godiya da fatan alkairi

sannan suka

ɗ

auki Mawaddat domin maidata can gidan da zasu zauna. Baƙi na nan kuma suka ƙarasa shirinsu na tafiya dan jiya duk an kaisu sunga gidan amarya bisa tsarin Abba dan yau kar ta zama sun takura musu.

       Sun iso gidan amarya lafiya, Lulu ta

bu

ɗ

e idanu da ƙyau tana kallon ko'ina tunda dai daga ita sai ƴan uwanta. Komai batace ba akan gidan da tsarinsa, ita babbar damuwarta a yanzu kawai ta samu kayan shaye-shayen ta ne, dan shine ya haifar mata da zama shiru-shiru da rashin ƙarfin jiki. Sarai

aunty Saliha ta fahimci damuwarta, sai kuma yanzu ta sake gane hikimar Uncle Yousuf da duk ya tsara hanyar toshe mata inda zata iya samun komai da zata sha, dan a dalilin hakan gashi nan sun samu tayi laushin da kowa ke iya controlling

ɗ

inta batare da an s

amu ko ƙaramar matsala ba. Suna shiga takai kwance a falo ta dunƙule jikinta waje guda ta rufe idanu. Suko suka shiga

ɗ

an gyara abinda zasu gyara su Amrah nata santin yanda gidan ya tsaru duk da bai kasance katafare ba. Sai da suka daidaita komai yanda ya

kamata, Aunty Naja'atu ta sakata yin sabon wanka wajen ƙarfe shida na yamma, kafin ta fito sauran mutanen dake gidan duk suka wuce, aka bar su Aunty Saliha kawai sai su Amrah dake ta ƙara goge inda aka

ɓ

ata da sassaka turaren wuta. Tsaye sukayi a kanta ta

shirya cikin wasu ubansun yadi mai taushi da

ɗ

aukar ido, sai yi take kamar zatayi kuka amma suna lallashinta dan sun fahimci matsalarta, sai dai kowa da yanda ya fahimta

ɗ

in kasancewar aunty Naja'atu bata san Lulu na shaye-shaye ba, dan duk da tamafi samun

damar yi idan taje wajensu a Abuja amma iya takunta yasa basu ta

ɓ

a gane komai ba da ga ita har Uncle Khamil. Sai da suka tabbatar komai ya dai-daita a yanda suke buƙata sannan suka zare jikinsu suka fito a

ɗ

akin

, ita dai tana kwance a tunaninta zasuje fal

o ne, koda taji gidan yayi tsitt barcin dake rinjayar idanunta yasa bata kawo komai a ranta ba ta cigaba da saƙa ta yanda zata samu abinda take muradi........





   

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN

LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲

𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

5





9





......Smart zaune gaban su Abba da Ammah suna masa nasiha. Yayi matuƙar ƙyau cikin yadi mai taushi grey color, ga

ƙ

amshi mai da

ɗ

i da saka nutsuwa yana yi. Nasiha mai ratsa jiki Ammah da Abba sukai masa sannan suka rufe da addu'oin samun zaman lafiya da nasarar rayuwa. Tare da tuna masa muhimmancin cigaba da tsayawa akan gaskiya da addu'a da ibada. Kar yaga ya koma bay

an idanunsu ya aro halin da basu sanshi da shi ba. Ya ji tsoron ALLAH ya riƙe matarsa da zuciya

ɗ

aya bisa koyarwar MANZON ALLAH (S.A.W) karya barta tai kuka akan abinda yanada ikon share mata hawaye. Abba ya miƙa masa wata leda mai

ɗ

auke da magungunan musu

lunci yana fa

ɗ

in, “Ga wannan

ɗ

azun naje na amso maka shi, dan yawan ciwon kan nan naka yana damuna. Ka kula dan ALLAH dayin yanda duk suka rubuta a kuma cigaba da addu'a dan itace gaba da komai muma muna muku ALLAH ya kawo iyaka”.

      Ya amsa da Amin ta

re da masu godiya zuciyarsa a raunane. Ashe haka akeji idan za'a bar gida. Ashe ba mata ne kawai ke shiga cikin yanayin damuwa ba yayinda za'a kaisu gidan aure. Ji yake kamar ya saki kuka kawai ya huta. Amma dai ya daure ya cije da ƙyar yay musu sallama ya

fita inda Ahmad ke jiransa. Sai da ya koma cikin gidan yay sallama da su Umma da dama abinda take jira kenan, cikin dabara tai masa hoto batare daya sani ba, dama sanda aka kawo Lulu haka tayi. Koda ya fito inda Ahmad yake sai da suka tsaya akai sallar ma

grib a masallacin anguwar sannan suka wuce. Basu ƙarasa shara

ɗ

a ba sai da Ahmad ya tsaya yay saye-saye irin na rakkiyar ango, shi dai Smart baice komai ba, hakan yasa Ahmad komawa tsokanarsa wai kodai a samo masa mayafi ya lullu

ɓ

a kamar yanda amare keyi id

an za'a kaisu. Dan ya lura shima

ɗ

in fa kukan kawai ya rage yayi. Kunnen Ahmad ya kama ya mur

ɗ

a da fa

ɗ

in, “Kai wai bazaka daina sa ido ba ko”.

       Hannun Ahmad ya buge masa. “Mugu ciremin kunne zakai dan kai ka samu ka tsallake.” murmushi kawai Smart y

ay baice komai ba. Koda suka iso sai da ya fita ya bu

ɗ

e gate

ɗ

in sannan Ahmad ya shiga, shi kuma ya rufe sannan ya samesa dai-dai yana fiddo ledojin sayayyar da yayi. “Mawashi ya kamata fa gidan nan a nema maigadi gaskiya”.

     Cikin ta

ɓ

e baki da ƴar har

ara Smart ya ce, “Yayi me idan an nemosa?”.

      “A'a gadi mana, kana ganin ya dace ace kaine zaka dinga bu

ɗ

e gate da rufewa idan kun shigo ko Madam

ɗ

in. Sannan shi amfanin mutum a gida ko tafiya kukayi baku da

ɗ

ar akan barin gidan babu kowa.”

   Duk da

ya gamsu da maganarsa ta ƙarshe sai cewa yay “Kai share wannan batun muje kazo kayi ka wuce dare nayi”.

            “A'a nazo dai nayi na wuce na baka fili kawai zakace malam. Kai jama'a wai kowa da yayi aure sai idonsa ya bu

ɗ

e, bara dai nazo nai mai yiw

uwa, in sha ALLAHU nima bazan ƙetare shekarar nan ba”.

       “Da yafi maka”.

   Cewar Smart yana murmushi. Daga haka suka ƙarasa cikin gidan. Wani irin ƙamshi mai ratsa zuciya ne ya tarbesu, falo kam ya tsaru iyakar tsaruwa dan Uncle Yousuf da gaske ya

zuba dukiya a gidan nan ƴar gaske. Zaune Ahmad ya kai, shima Smart sai ya zauna

ɗ

in yana furzar da iska. Ko yaya zata kaya musu a wannan gida cikin wannan rikitaccen aure mai cike da cakwakiya da ƙalubale oho. Yau dai ga shi da ga shi sai Lulu ƙamshi ƴar b

alaja'un ogar nan tasa da bata raina abin masifa matsayin ma'aurata. Shi yasan akwai babbar ƙura, idan yace ƙura yana nufin ƙura irinta turniƙewar yaƙi da ko tafin hanunka ganinsa bazai yiwu maka ba...”

      “Oh oh tunanin mi kuma ka tafi?”. Ahmad ya kat

sesa. Iska ya

ɗ

an furzar da sakin ajiyar zuciya. Ahmad yay dariyar shaƙiyanci yana miƙewa. “Ƙalau kake kuwa?” cewar Smart da ke kallonsa. Ahmad ya

ɗ

age kafa

ɗ

a da fa

ɗ

in, “Kafin kowa sanin ƙalau nake tunda gashi na rakoka wajen amaryarka. Ni kaga nayi nan as

ha angwanci lafiya kar dai a karya gado da safe a kiramu neman kafinta”.

     “ALLAH ya shiryeka mara mutunci”. Cewar Smart yana miƙewa shima. Yanzun ma shi ya bu

ɗ

e masa gate

ɗ

in yana faman jera masa godiya. Dan Ahmad yayi matuƙar ƙoƙari a bikin nan. Ko s

hine angon sai haka. Sai da ya rufe ko'ina sannan ya sauke ajiyar zuciya da bin ƙofofin

ɗ

akin uku da kallo. Duk da biyu a cikin corridor suke ƙaramin

ɗ

akinne a ware shi ka

ɗ

ai

ɗ

an nesa da su ma. Zuciyarsa tafi kaisa a corridor

ɗ

in dan haka ya nufi can kai t

saye, tafiya yake tamkar wanda ke jin kasala ko gandar takun nasa, hakan yay matuƙar jagorantar steps

ɗ

in nasa wajen kasancewa a tsare, hannunsa ya kai saman handle

ɗ

in ƙofar, sai ya samu kansa da ambaton sunan ALLAH kafin ya mur

ɗ

a ya shiga da sallama can

ƙ

asan maƙoshi. Hasken

ɗ

akin ya bashi damar hangota na

ɗ

e a tsakkiyar gadon, ya

ɗ

an zuba mata ido na wasu sakanni kafin ya ƙarasa cikin

ɗ

akin da shima keta tashi ƙamshi, yana da ga tsayen ya kira sunanta a hankali, idanun ta bu

ɗ

e da ƙyar dan bata da nauyin b

arci, ko abu tasha ta kwanta da wuya kaga barcinta yay nauyin da za'ai abu a kusa da ita bata farka ba. Maidasu tai ta rufe tana wani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login