Showing 12001 words to 15000 words out of 188614 words

Chapter 5 - FURAR DANƘO COMPLETE

da takaici. A haka Daddy da Mommy suka fito suka samesu, a kallo

ɗ

aya zaka fahimci itama Momy rant

a a

ɓ

ace yake, sai dai shi Daddy kam ko'a jikinsa. Yaran ma na gaidashi bai wani saurarensu ba hankalinsa nakan kiran Tabawa mai aiki. Da

ɗ

an gudu-gudu ta fito a kitchen hannunta riƙe da ƙaramin ludayi da alama girki takeyi.

       “Babyna fa?”.

Ya fa

ɗ

a

kai tsaye yana nuna upstairs. Itama upstairs

ɗ

in ta kalla, cikin sake rissinawa tace, “Barci takeyi Alhaji, tace zuwa ƙarfe tara da rabi na tadata”.

     “Shi kuma wancan ki

ɗ

an da ga ina?”.

“Itace ta kunna”.

Nunin ta tafi kawai ya mata batare da ya sake

cewa komai ba. Mommy da tai kicin-kicin da fuska ya kalla, sai kuma yabi sauran yaran nasa da kallo. Hafiz dake ƙoƙarin kai shayi bakinsa wanda a haihuwa shike bima Lulu ne ya ce, “Humm Daddy yanzu bazakace komai ba kenan?”.

    “Akan me?”.

“Aunty Lu. A

i ko kafiri ba kowa ke iya saka ki

ɗ

a ya kwanta da shi ba. Kuma ina da tabbacin ko sallar asuba batayi b.....”

     “Kai ban san shashanci da ƙazafin banza, wai Hafiz ita

ɗ

in sa'arka ce? Kuma kai ubanwa yace maka batai sallar ba”. 

    “Ai ba sai wani ya

fa

ɗ

a masa ba abinda kowa ya sani ne. Ni ban san wane irin makahon so kakema Mawaddat ba a gidan nan, kuma ka sani wannan ba gata bane kashe mata rayuwa kakeyi matsayinta na mace. Da haka kowace yarinya ake rainonta a gidansu da baka gammu haka ka aura ba

matsayin iyayensu Alhaji. Dan ALLAH ya kake so nayi da raina akan Mawaddat ne?”.

Wani banzan kallo ya galla mata ita da yaran baki

ɗ

aya yana cika da batsewa, sanin yanzu zasuyi sama ya sata miƙewa tabar dining area

ɗ

in zuciyarta na ƙuna da ra

ɗ

a

ɗ

i.

Ta rasa mike damun mijin nata akan babbar ƴarsu mace, yana nuna mata ƙazamar rayuwa a matsayin soyayya, iya bakin ƙoƙarinta tana yi akan Mawaddat amma abubuwa sake ta

ɓ

ar

ɓ

arewa sukeyi. A hankali hawaye masu ra

ɗ

a

ɗ

i suka silalo mata saman kumatu.........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kash

i 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenku

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

8





........A can falo kam tashin Mommy dai-dai da shigowar Uncle Yousuf, da murna yaran suka tarbesa. Sai dai ganinsa kamar rai

ɓ

ace yasa jikinsu sanyi. Abba da shima idonsa ke kansa ya baro dining

ɗ

in

ya nufosa. Kusa

da shi ya zauna idanunsa a kansa

ɗ

an uwansa, yana son

ɗ

an ƙanin nasa namiji

ɗ

aya tilo da ya rage masa a duniya.

    “Anya lafiya kake cika kana batsewa haka?”. Ya fa

ɗ

a cikin kulawa da dafa kafa

ɗ

arsa. A hankali yace, “Ba komai. Sai kuma ya

kai dubansa ga sashen Lulu. “Wannan ki

ɗ

an fa?”. Shima Daddyn kallon saman yayi, sai kuma yay

ɗ

an murmushi da fa

ɗ

in “Kaima ka sani sai dai ƴar gidanka ai”.

        Komai Uncle Yousuf bai sake cewa ba, sai rumtse idanu da yay cikin takaicin yayan nasa. Kus

an mintuna biyu kafin ya bu

ɗ

e, “Yaya mika yanke akan yaron dana kawo?”.

     Murmushi Daddy yay mai bayyana haƙwara. Ya

ɗ

an bigi kafa

ɗ

arsa cikin sigar zolaya ya ce, “C-mon magajin baba saki fuskar mana, ni idan kana wannan cikar sai naga kamar baba ne ya

dawo fa”.

        Baki Uncle Yousuf ya tura masa kamar mai shirin yin shagwa

ɓ

e fuska. Sai kuma ya kauda kansa saboda murmushin da ke son kufce masa. Sam baya iya dogon fushi da

ɗ

an uwan nasa. Shima Daddyn murmushi ya sake saki da fa

ɗ

in, “Yauwa ko kai fa.

Yanzu kamun bayani yanda zan gane. Wane yaro kake magana a kai?”.

     A taƙaice ya ce, “Driver”.

  “Okay ni babu abinda na yanke. Dan Babyn ka har yanzu tace tana buƙatarsa ai”.

    “Shi kuma baya buƙatarmu dan ya ajiye aiki”.

         “Wannan ra'ayin

sa ne ai. Idan itama ta haƙura sai a nema mata wani ba damuwa bane”.

    Wani shegen takaici ne ya sake kume Uncle Yousuf. Shi bai san wane irin mutum bane yayansa. Sam bai damu da damuwar kowa ba sai kansa da su ahalinsa. Kai kawai ya jinjina yana miƙewa

. Daddy dake binsa da kallo ya ce, “Badai wucewa ba?”.

    “Yaya to mizan zauna nayi kuma. Ina son dai ka sake tunani a wannan ga

ɓ

ar. Domin duk a yanda muke kallon rayuwa da

ɗ

aukarta yaya watarana sai ta tsere mana ta

ɗ

akko wasunmu a madadinmu. Zata iya y

uwuwa kuma ta

ɗ

akko wa

ɗ

anda muke kallo ba kowa ba su kasance a saman tamu damar”.

          “Hakane Auta, sai dai ban san dalilin wannan gugar zanar ba”.

    Murmushi Uncle Yousuf yay mai ciwo. “Nasan ka sani Yaya, duk da ni ba gugar zana nake maka ba. S

ai dai akan Mawaddat kana rumtse idanunka da kunnuwanka domin ƙin amsar gaskiya”. Daga haka ya nufi part

ɗ

in nata. Yanda yake ha

ɗ

a

ɗ

an steps

ɗ

in shiga sashen da bibbiyu zai baka tabbacin ransa a

ɓ

ace yake. Sai da ya rumtse ido lokacin daya

ɗ

aura hannunsa k

an handle

ɗ

in ƙofar

ɗ

akin nata. Batare da ya yarda ya kalla

ɓ

angaren da gadonta yake ba ya nufi kayan ki

ɗ

an ya kashe. Kafin cikin daka tsawa ya ambaci sunanta. A firgice ta tashi tana mai yaye ƙaton lallausan bargon data jibgama kanta. Gaba

ɗ

aya gashin kan

ta madaidaici a tsaho ya wani hargitse, sanye take da wando da riga na pyjamas farare tas masu santsi da ƙyalli. Kasancewar sun mata bujin-bujin yasa basu bayyana mata surar jiki ba. Ya

ɗ

an samu nutsuwar ganinta da kayan mutunci, dan haka ya kalleta cikin

ido babu wasa a tattare da shi ya ce, “Kinyi sallah?”.

        Tana son Uncle Yousuf matuƙa dan shima yana sonta da mata gata. Sai dai kuma baya wasa akan tarbiyyarta da gyara lamarinta shiyyasa take tsoronsa idan ya birkice, dan yasha kwasa mata mari mai

gigitarwa. Akwai wani lokaci da ƙawaye suka yaudareta suka sakata dawowa gida a wani yanayi da ga club da ya

ɗ

auketa da wani mahaukacin mari sai da ta yini jinta bai dawo ba. Tuni kuma ta watsakke daga makuwar da tayi.....

        “I say kinyi salla?!!”.

     Ya sake maimaitawa a tsawace fiye da farko. Daburcewa tai ta

ɗ

aga masa kai ta kuma girgiza. Sai kuma ta sauka da gudu a gadon kamar wata

ƙ

aramar yarinya ta nufi toilet

ɗ

in ta. A cikin mintunan da basu gaza biyu ba ta fito fuska da ƙafafu jiƙe da ruw

a wai tayi alwala. Abin salla da Tabawa ke faman ajiya a ma'ajiyarsa kamar na ado dan ba sallar take ba sai randa taso ta

ɗ

auka ta shimfi

ɗ

a. Akan kayan barcin ta zumbula hijjabin da shima dai baida banbanci da kayan decorations na gida gareta. Uncle Yousuf

na daga inda yake tsaye har yanzu cikin ƙunar rai. Fara sallar da bata da fasali balle makama da gamata ba'a ƙulla mintuna biyu cikakku ba. Hankalin Uncle Yousuf ya ƙara tashi. Dan yau ne karan farko da ya fahimci Mawaddat bata iya ko salla a yanda MANZON

ALLAH ya koyar ba. “Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un” ya shiga maimaitawa jikinsa na tsuma. Baima san sanda ya kai zaune jagwab cikin kujerar kusa da shi ba. Yanzu nan kamar Mawaddat mai shekara

ɗ

ai-

ɗ

ai har ashirin da hu

ɗ

u tana cikin ta biyar, mai karatu

n matsayin cikakkiyar lauya da duk wanda ta tsayama a shari'a zai iya alfahari da itace babu wata ƙyaƙyƙyawar alaƙa tsakaninta da UBANGIJINTA a

ɓ

angaren bauta masa irin haka. Wane irin sakaci sukan sukai da shagala akan al'amarin yarinyar nan har haka?....

.

        “Uncle You! please kayi haƙuri kar kai fushi da ni”.

    Kalamanta cikin damuwa suka katse masa tunani. Tuni ta rarrafo gabansa ma hijjab

ɗ

in na har

ɗ

eta batare da ya sani ba. Idanu kawai ya zuba mata dan shi kam tausayi ma take bashi wlhy. Shi

mutum ne mai zafi amma kuma yana da saurin sauka da kuma sauƙin kai shiyyasa yaran

ɗ

an uwan nasa ke sonsa, dan ya taso ne kamar duk shi ya raine su. A hankali ya sauke ajiyar zuciya mai nauyi. Muryarshi a rissine bakamar

ɗ

azun ba ya ce, “Mawaddatan-wa'rahm

ah!”.

        A hankali ta ce, “Yes Uncle”.

   “Mi kikayi haka?”.

“Uncle salla mana da kace”.

“Bani nace ba ALLAH ne yace ayi kuma ba haka akeyi ba. Mawaddat wannan ranar ita nake gudun zuwa gareki shiyyasa nake zaneki idan kikaƙi zama Islamiyya a shek

arun baya kafin abar ƙasar nan da ke, shiyyasa kuma na dage a nema miki malamin da zai koyar da ke addini bayan Yaya ya maidaki can. Yanzu ace kamarki,

ɗ

iyan musulmi hausawa ƴar ƙasar Nigeria a arewa amma baki iya salla ba? Innalillahi wa'inna ilaihiraji'u

n. Mawaddat da duk mi kike yi ke kuwa a duniyar nan haka? Mi kikaima kanki tanadi na tunkarar UBANGIJI da har kikejin ƙwarin gwiwar baje kolinki a duniya da abinda ke cikinta kawai? Anya kin yarda zaki mutu kuwa? Za ki kuma kwanta kabari? Za kuma a tasheki

? Za'a kuma miki hisabi sannan ki ƙar

ɓ

i sakamakon makomarki?. Makomar da gida biyune kacal dole kuma ka tsinta kanka a

ɗ

aya wuta ko aljanna.........”

       “Uncle Please kabar zancen mutuwan nan mana. Badai sallan bane kuma nayi. Kaga inama da zuwa court

zuwa ten ga shi har nine na neman wucewa.”

    “Wato shi zancen sallan baida muhimmanci ko?”.

    “Noo Uncle You! Bance ba fa. Kawai dai ni.....”

    Sai kuma tai shiru. Kansa kawai ya girgiza dan y fahimci ba irin wannan zaman na kai tsaye Mawaddat ke

buƙata ba. Yana buƙatar yin nazari akan al'amurinta kafin ya nemo mafita mai

ɓ

ullewa. Da hannu yay mata nunin ta tashi da fa

ɗ

in, “Okay jeki shirya”.

     “Yawwa Sweet Papa na!!!”.

Ta fa

ɗ

a da ihu tana miƙewa. Kansa kawai ya girgiza yana mai karanto mata

addu'ar shiriya wajen UBANGIJI kamar yanda ya saba akoda yaushe ya tashi ya fice dan bata damar yin shirin....

∆•••∆



∆•••∆

    Da ƙyar ya iya bu

ɗ

e idanunsa da sukai masa tsananin nauyi ya fara bin inda yake da kallo. Falo ne babba mai

ɗ

auk

e da kaya na alfarma. Sai garadan samari guda biyu dake tsaye a kansa da alama sune suka ajiyesa a wajen. Akan mutumin dake zaune cikin kujera mai zaman mutum

ɗ

aya ya tsaida idanun nasa. Shima kallonsa yake yi. Fuska ya ƙara tsukewa tare da kauda kansa, ba

bu alamar tsoro tattare da shi ya ce, “Su waye ku? Mi nakeyi anan?”.

      A karo na farko mutumin yay murmushi har ana iya jin sautinsa. Kansa ya jinjina da fa

ɗ

in, “Abinda duk aka fa

ɗ

amin game da kai naga fiye ma da hakan. Sanin ni wanene gareka baida am

fani. Abinda ya kawoka nan kuwa shine aiki. Idan kaso zaka iya

ɗ

aukarsa a business

ɗ

in da zaka ƙaru kaima, idan kuma kai tunanin bijirewa ko cigaba da wannan zafin kan naka to komai zai iya faruwa. Sunanka shine *_Aliyu M. Idris Mawashi._* Mata hu

ɗ

u ne a g

idanku ƴaƴa talatin da biyu. Mahaifiyarka itace ta farko a wajen babanka, ku biyar ta haifa

ɗ

aya ya rasu. Kai ka

ɗ

aine namiji biyu sunyi aure kanada kanne mata biyu yanzu haka Maryam da Asma'u. Yanzu haka suna a ajin karshe a sakadire, islamiyya suna ajin h

adda. Babbar yayarka na auren Alhaji Abubakar Azare itace amaryarsa. Bata sonshi mahaifinku ya ha

ɗ

asu, yaranta biyu duk maza. Kanwarka dake bimaka tana auren abokinka Sa'id Ibrahim, yarinyarta

ɗ

aya da ciki. Kana cikin matsanancin rayuwa sosai akan al'amura

nka daba sai nayi zaman lissafasu ba ka sansu kaima”.

       “Daka sanni har kamar haka, amfanin mi zai maka?”. Uncle Smart ya fa

ɗ

a cikin zafin rai.

   Ƙaramar dariya mutumin yayi yana wani

ɗ

age kafa

ɗ

a. “Amfani masu yawa kuwa, ciki harda abinda zuciyarka

bata kawo maka ba. Dan duk wanda na buƙaci alaƙa da shi dole ne ya amince min. Inba haka ba zai fuskanci abinda babu shi a lissafin rayuwarsa. Idan kuma ya amince lafiya zamuyi mu gama cikin mutunta juna na ƙaru ya ƙaru”.

      “Sai kuma gashi ni ba'aimu

n barazana?”.

    “Ba barazana nake makaba nima. Ina fa

ɗ

a maka abinda zan iya yine koda a yanzu ne da kake gabana. Aliyu Mawashi! Ko nace Smart Mawashi ni bana fa

ɗ

ar abinda bazan yi ba. Idan na fa

ɗ

a maka zanyi to na gama shirya yanda zanyi

ɗ

in ne. Ka kwan

tar da hankalinka aikin da zakamun bamai wahala bane ba, sannan kaima zaka fita a ƙangin damuwar rashin abunyi da kake a ciki, maybe ma ka tsallake ƙasar nan insha ALLAHU a wannan karon ka samu cikar burinka. Mahaifiyarka ta samu kwanciyar hankali da samun

salamar hantara daga kishiyoyi da miji, rayuwar ƙannenka ta inganta kamar yanda kake fata. Mahaifinka ya cire zargin da yake maka da fifita ƴan uwanka a samanka duk da bawata tsiya suma suke tsinana masa ba.....”

      “Waye kai?”.........





*_Ku ƙa

ra haƙuri dani dan ALLAH. Idan na

ɓ

alle typing har sai kunce ya isa haka in sha ALLAHU

🙏😩

_*

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KA

I

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne

kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenku

😭🙏

_

*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

9





........Dariya sosai Alhajin ya kwashe da shi. “Karka damu da sanin ni wanene saboda nasan kai waye? Sanin aikin

da zakai min kawai ne yafi muhimmanci. Dan na sanka fiye da yanda na fa

ɗ

a maka a yanzu. Ka

ɗ

an na tsinkulo a sanin danai maka kawai. Gidan daka ajiye aiki nake so ka koma ka cigaba da min aiki. Duk wata zan baka albashin naira dubu hamsin bayan albashin da

su suke baka dubu ashirin”. Ya ajiye masa wani envelope gabansa da cigaba da fa

ɗ

in, “Wannan shine kundin ayyukan da zakamin a gidan Alhaji Isma'il Jiƙamshi. Zan iya baka dama ta kwana

ɗ

aya kaje kayi tunani, sai dai ka sani ko'a cikin

ɗ

akinka idanuna a kan

ka suke, dan haka da zuciyarka kawai nake buƙatar kayi nazari. A duk sanda nake buƙatar magana da kai zan nemeka tanan” ya ajiye masa waya akan envelope

ɗ

in daya ajiye gabansa. “A yanzu bana buƙatar cewarka anan, kaje kayi nazarin na barka lafiya. Ku maida

shi”. Ya ƙare maganar da duban yaransa cikin bada umarni

       Da wani irin kallo mai nuna tsananin zafin zuciya Uncle Smart ya bisa. Sai dai da alama ran ƴan maza ya

ɓ

aci dan ya kasa furata komai.....

        Kamar yanda Alhajin ya bada umarni sun ma

idoshi har kan titin anguwarsu. Kasancewar magrib yayi a gurguje ya ƙarasa gida domin watsama jikinsa da yay nauyi ruwa. Ya samu wasu daga cikin samarin ƙannensa sun dawo gidan. Wanda ya samu a waje suka gaishesa. Da hannu ya amsa musu kawai ya shige

ɗ

akin

sa. Shi mutum ne mai tsafta sosai da ƙwanƙonin tsiya, dan haka ganin

ɗ

akin a yanda ya barsa ya sashi jan tsuki yana

ɗ

an dafe kansa dake masa ciwo. Har yanzu abinda suka shaƙa masa bai gama sakin masa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login