Showing 114001 words to 117000 words out of 188614 words

Chapter 39 - FURAR DANƘO COMPLETE

/>
Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

D

uka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Ta

barmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

5





5





......Daga nan gidan Daddy suka

ɗ

unguma

ɗ

aukar amaryar ƙamshi. Lulu lu'u-lu'un Jiƙamshi family, tauraruwa abar buƙatar son ganin kowa.

       “Ya arrahaman!” Ango Smart ya ambata a hankali l

okacin da Hussaini ke fitowa da ga gidan riƙe da hannun Lulu. Ni kaina masu karatu sai da alƙalamina yay adungure ƙasa da ƙyar na kamosa na cigaba da muku burutun. Amarya da tayi jiƙaƙƙen ƙyau, idan nace muku ƙyau ina nufin ƙyau maƙurar ƙurewa a cikin ƙars

hen ƙure. Wani irin shegen material ne golden color da aka ƙawata da adon fararen stones masu walwali da

ɗ

aukar idanu. An masa

ɗ

inkin gown data kama mata jiki, sai aka

ɗ

aura wani ƙawataccen alƙyabba fara da adon golden kuma a sama, ta rufe jikinta gaba

ɗ

ay

a tana

ɗ

an jan ƙasa ka

ɗ

an. Ɗauri iya

ɗ

auri, ga shi kwalliyar da akai mata ƴar dai-dai misali da bata

ɓ

atar da ainahinta ba a yanzu. Kayan yari komai yaji, ƙamshi kam ba'a magana wayyoni ALLAH kai jama'

a. Yaufa Lulu ƙamshi a ƙamshin take

ɗ

an gaske. Takalman

ƙafarta su kansu abin kallo ne, suma farare ne da kwalliyar golden sai pos

ɗ

in ta itama farace da kwalliyar golden stones. Kamar shock ne ya jasu a lokacin da Hussain ya kamo hannun Smart ya saka masa na Lulu. A tare suka zabura zasu janye amma tsabar mug

untar Hussain ya sake riƙewa gam ya hana hakan. Duk sai sukai diri-diri da idanu (kamar an kama suruki a

ɗ

akin ƙawar kakar matarsa

😂😜

) cikin wani irin malalacin yanayi ta sakar ma Smart kasalalliyar Harara. Sai kawai ya samu kansa da ramawa shima. Shi Hus

sain ma sai abin ya bashi dariya. Amma sai ya danne daƙyar baiyi ba ya sake matse hannayensu cikin na juna da fa

ɗ

in, “Yayana Aliyu Hydar Zakin zaki ga amanar ƙanwata na baka, har abada bana son ka saki wannan hannun ya kasance cikin laluben naka dan ALLAH”

.

         Smart da Adams apple

ɗ

insa keta kaikawo a maƙoshi ya saki murmushi mai sanyi da fa

ɗ

in, “In sha ALLAHU Yaya Hussain. Na kuma gode”. Murmushin jin da

ɗ

i Hussain ya saki jin Smart ya kirashi da Yaya, duk da kuwa yasan Smart

ɗ

in zai iya girmarsa da

kusan shekaru biyar ma. Hannayen nasu ya saki yana kallon fuskar Lulu da tai wani irin yin takwaf-takwaf tana neman zame hanunta dake cikin na Smart shi kuma ya hana faruwar hakan ta hanyar damƙesa da kyau, kansa ya girgiza mata da

ɗ

an lumshe idanu alamar

lallashi irin na yaya da ƙanwa. Dole ta ha

ɗ

iye abubuwan da ke mata kaikawo a zuciya da maƙoshi a tare, Hussain ya bu

ɗ

e musu motar da Ahmad ke ciki yana jiransu a mazaunin driver. Ita ta fara shiga, sannan shima Smart

ɗ

in ya shiga, sai kawai Hussain ya shig

a g

aba dan Uncle Yousuf ne duk ya tsara musu hakan saboda dai kar mutuniyar ta bada ƙafa

🤣

dan tabbas zata iya maida hall

ɗ

in kudanci da ga gabashin da yake a gine

😂

. Ganin Hussain

ɗ

in kam ya sake saka mata nutsuwa da ƙwarin gwiwa harda sauke ajiyar zuciya

kamar Smart

ɗ

in yazo

ɗ

auketa kenan

😂

. Bata ƙara yarda ta kallesa ba duk da harga ALLAH ya matuƙar canja mata tamkar bashi ba. Ta kuma saka pos

ɗ

in ta a tsakkiyarsu alamar karma yace zai ra

ɓ

eta. Shima dai dama baiyi niyyar hakan ba, shiyyasa yay zamansa so

sai jikin ƙofa suka bada gaf sosai a tsakkiyar. Da ga Ahmad har Hussain sai da suka ji dariya a zukatansu saboda yanayin zaman amarya da angon. Ga shi kowa ya juya kai ya kalli waje tsabar babu ruwan wani da wani ma kenan. Sai da suka fara tafiya Hussain d

a Ahmad suka gaisa. Da ga haka sukacigaba da ƴar hirarsu a hankali su biyu har suka iso. Wajen fita ne fa dole dai Lulu ta haƙura Smart ya fara fita, dan shine ya bu

ɗ

e mata da kansa ya kuma miƙa mata hannunsa alamar ta

ɗ

ora nata. Ƙaramar Harara tai masa ta

na

ɗ

auke kanta, sai kawai ya cije lips

ɗ

insa tare da ranƙwafowa gaba

ɗ

ayansa yana tattare hannun rigarsa bayan ya cire link

ɗ

in, miƙa hannun yay alamar zai

ɗ

auketa. Da wani irin bala'in sauri ta waro duka manyan idanunta waje da fa

ɗ

in, “Kuttt! Mi zakayi?!”

.

        “Ɗaukarki mana. Ba haka kike buƙata ba Madam”. Ya fa

ɗ

a cikin salon

ɗ

age gira

ɗ

aya da kashe

ɗ

ayan idon. Tsabar abinda ya tokare maƙoshin Lulu sai taji kamar ta bu

ɗ

e dukan muryarta ta ƙwala ihun da kowa da ke hall

ɗ

in sai ya fito ma. Ta tsani wann

an Madam

ɗ

in da yake kiranta da shi tun daga randa sukaje duba shi. Ganin yanda ta fara cika ya sashi

ɗ

age duka hannayensa (alamar wanda yay surrender) da gyara ranƙwafar da yay yana dungure kansa da fa

ɗ

in, “Kai Aliyun nan ka nutsu a gaban Madam kake”. Sai

kawai ta ƙara watso masa harara da tura baki gaba. Da sauri ya

ɗ

auke idanunsa dan harga ALLAH sai da ƙassan jikinsa suka amsa akan tura bakin nan. Hussain dake dariyar drama

ɗ

in tasu ne ya katsesu da fa

ɗ

in, “Sorry kinjin Sister bashi hannun kinga su Baba

duk suna ciki shigowarku ake jira kawai a fara abinda ya tara mutane”. A hankali ta

ɗ

ago yatsunta uku batare data kallesa ba. Shima sai ya saka nasa ukun tsakkiya kamar yanda tayin yana

ɗ

an ta

ɓ

e baki kamar yanda tayi, sai da ya riƙo hanun nata baki

ɗ

aya sa

nnan ya rumtse cikin nashi. Koda ta fito bai yarda sun bar jikin motar ba sai da yasa

ɗ

ayan hannunsa da kansa ya gyagygyara mata rigar alƙyabbar da ƙyau yanda ta sake suturta kuma hakan bai hana fitar ƙyaun da tai

ɗ

in ba. Da ga haka suka ƙarasa inda abokan

ango dana amarya ke jira suka tafi a nutse kamar yanda ake raka amarya da ango ƴan gata zuwa ga hi table. Matuƙar birgewa sun burge mutane da yawa, yaro da babba ƴammata da samari. Taro ne da ya ha

ɗ

a harda manyan mutane da iyaye da kakanni shiyyasa babu w

ata shiririta ko ba

ɗ

ala a cikinsa. Amarya da ango ma tunda aka kaisu mazauninsu hatta cake a zaunen suka yanka shi. Koda ta

ɗ

ibo danta bashi maimakon yin hakan saita lakata masa a hanci. Abin ya burge mutane da basu dariya, dan yanda tayi

ɗ

in sai ka

ɗ

auka

duk cikin soyayya ne, itako tayi hakanne danta bashi haushi.

        Shima daya

ɗ

ibo ya kai mata baki, bu

ɗ

ewa tai tana shiryama ranta muguntar gallara masa cizo a yatsun dake riƙe da cake

ɗ

in, amma sai da yaje gab da bakin nata sai ya juya hannun ya lunƙu

ma a nashi bakin yana mata gwalo. Ai hall

ɗ

in kamar zai fashe dan dariya saboda yanda ta sakankance zatayi mugunta amma aka rusa mata plan. Pos

ɗ

in hannunta ta

ɗ

an buga masa a damtsen hannu tana hararasa kamar zatayi kuka dan haushi.

       “Aliyu abin ta

usayi wannan harara dai ka banu da ita kai kam. Anya an ta

ɓ

a angon da yasha harara a ranar aurensa sama da ni?” ya fa

ɗ

a yana mangare kansa da kansa. Karan farko ya bata dariya amma sai ta gimtse, tama

ɗ

auke kanta gefe tana

ɗ

an ta

ɓ

e baki, dan yau sam bata d

a ƙarfin yin masifa kuma. Da ƙyar aka samu hall

ɗ

in ya lafa da dariyar batun cake aka cigaba da abinda ya tara mutane. Ko sau

ɗ

aya Smart bai yarda ya tashi ba hakama Lulu bai bari ta tashi ba. Da an buƙaci ganinta a wajen fili zai riƙe mata hannu ya girgiz

a kansa, itama

ɗ

in dama bata da sha'awar tashin, saita fisge hanunta tana harararsa dan yau ita ka

ɗ

ai aketa faman antaya masa buhu-buhu. Har fa dai MC ya fahimci ango bai san amaryarsa ta tashi kamar yanda shima bai tashi ba. Masu musu liƙi ma dai sai dai

su samesu anan. Alhamdullah duk wanda ya shigo wajen nan zai tabbatar maka yaci ya ƙoshi har ma da ƙullar takeaway,  Smart ya gaisa da mutanen da bai ta

ɓ

a tunanin ganinsu koda a zahirin rayuwa ba, dan ƴan siyasa sun halarci taron nan matuƙa da manyan ƴan k

asuwa. Har akai aka tashi bayan cake

ɗ

in nan da ruwa baici komai ba a wajen, hakama Lulu ita daman cikin nata ya riga ya na

ɗ

e abincin ba damunta yay sosai ba. Ganin dare yayi dan sha biyu ta gota sanda aka tashi Uncle Yousuf yace su Smart

ɗ

in suje gida abi

nsu zai koma da Lulu gida, dan tun a hall

ɗ

in ya ga Smart nata faman dafe kai alamar bayajin da

ɗ

i dauriya kawai yake yi. Yako ji da

ɗ

in hakan da Uncle Yousuf

ɗ

in yay musu, itama kuma mai gayya mai aikin taji da

ɗ

in hakan, dan ko sallama bata tsaya sunyi ba t

ai gaba tai shigewarta mota tana zare alƙyabba

ɗ

in tata datai mugun damunta ita da

ɗ

aurin

ɗ

an kwalin....

*_WASHE GARI_*

   Washe gari safiyar Lahadi aka tashi da shirin kai amarya Lulu. Dan haka da safe Uncle Yousuf ya

ɗ

auketa da kansa ya kaita gidan

Baba. Inda yayye da ƙannen mahaifiyarta suka taru domin mata nasiha. Alh. Sulaiman ne kawai babu, sosai zuciyar Lulu tai matuƙar rauni, dan mahaifiyarta ce kawai babu a wajen bayan mahaifin Tajuddeen. Ita ka

ɗ

ai suka ta

ɓ

a rasawa a cikinsu........





   

     

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka

hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabar

mar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩

𝒊

𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

5





6





........Kuka ne sosai ya kufce mata, dan matuƙa tana so da begen mahaifiyarta. (Dan Lulu ta kasance irin yaran nan ne masu ƙulafucin uwa, sai kuma gashi ALLAH bai ƙaddara zata rayu da ita ba)

kukan nata ya sake karya zuciyar iyayen nata, haka ma Baba duk da dauriyarsa sai da yaji ƙwalla sun cika masa ido. Hannunta ya kama ya zaunar a kusa da shi tare da

ɗ

ora kanta a kafa

ɗ

arsa ta dama yana

ɗ

an bubbuga bayanta alamar lallashi. Sai da suka samu ta

ɗ

an tsagaita kukan sai ajiyar zuciya da take faman saki sannan baba ya fara mata nasiha. Bayan ya gama kowa a falon yay tasa. Kakarta da suke kira Dada ma dai ta danne abinda ke ƙasan ranta na ƙiyayyar auren tai mata nasiha sama-sama, dan ta

ɗ

auki alwashin

sai inda ƙarfinta ya ƙare wajen raba wannan auren ƙaddarar. Komai da suke fa

ɗ

a yana shiga kunnen Lulu, sai dai zuciyarta na fassara komai da gargajiyanci da kuma tsauri da yawa saboda ita tunaninta daban da nasu kasancewar babu ilimin addini a tare da ita

. Kuka ma da sukaga tanayi na tuna mahaifiyarta ne kawai babu na aure dan a wawtarta auren nan dai na wata

ɗ

aya ne kacal. Duk wata ƙyauta da iyayen nata suka shirya bata anan wajen suka bata ita kamar yanda tsarin family

ɗ

in yake. Bayan an gama Uncle Khami

l da Uncle Shu'aib suka

ɗ

auke ta suka maida gidan Daddy dan Uncle Yousuf yana ajiyeta ya juya. Acan

ɗ

in ma dai bayan sallar azhar Daddy da Uncle Yousuf, Mommy aunty Saliha da gayyar iyaye ƴan jiƙamshi suka zagayeta da tasu nasihar, duk da dai Daddy baice k

omai ba, sakamakon gaba

ɗ

aya yanayinsa ya sauya, jikinsa duk a sanyaye yake alamar damuwar rabuwa da ƴar tashi. Sai dai yana ƙoƙarin dannewa amma hakan ya gagara. Bayan tashi da ga wannan zaman aka cigaba da kimtse-kimtsen tafiya da amarya, yayinda Aunty S

aliha ta sake

ɗ

aukar Lulu ta kaima matan nan masu gyarata suka sake murjeta tas da kayan gyaransu na musamman da tarin ƙamshi kala-kala. Ba kuma a maidata gidan Daddy ba sai hu

ɗ

u na yamma cikin shirin miƙata gidan iyayen mijinta. Tayi ƙyau matuƙa cikin ata

mfar da Aunty Saliha ta bata ta saka. Aka kuma

ɗ

ora mata alƙyabba ƴar ubansu baƙa mai kwalliyar golden da fari ka

ɗ

an, sai stones da suka sake ƙawatata. Shara-shara alƙyabbar take. Takalmanta yau ma flat ne baƙaƙe. Babu kwalliya ko

ɗ

is a fuskarta dan tace b

ata so. Sai dai hakan bai hanata zama mai cika ido da kwarjini i

rin na amare ba, ga gyara tasha na fitar hankali dama fatar nan ta sake wani irin ƙyau kamar madara a sabuwar ƙwarya (Dangin Smart ban son jealous

🥱

😉

) Hankalin Lulu bai tashi ba sai da taga

Daddy na hawaye sanda aka fito da ita yana riƙe da hannunta zai sakata a motar da Hassan zai ja, dan sune zasu mata rakkiya shi da Hussain da Mubeen. Sai motar ƴan rakkiyar amaryar su biyosu a baya. Duk da abokan ango sunzo kasancewar amaryar ƴar dangi ce

akwai zugar motoci da ga family

ɗ

in biyu na Jiƙamshi da Garko da zasu bisu da nasu motocin. Ba Daddy kawai ba Uncle Yousuf kansa yana can falon Daddyn yana sharce hawaye yamaƙi fitowa shi. Lulu da duk taji karaya tamkar ba ita

ɗ

in nan ba ta rungume Daddy t

a saki kuka mai ban tausayi. Itafa auren nan baisa taji komai, amma wasu abubuwa da ga zuri'ar tata kansa zuciyarta ta motsu. Da ƙyar Uncle Khamil ya janye Lulu a jikin Daddy aka sanyata a mota, Hussain da Mubeen suka sata a tsakkiya, gaba kuma Amrah da Af

rah ne sai Hassan da zaija motar.

      Masha ALLAH motocin rakkiyar Lulu sun ratsa kwaryar Kano ne tamkar wata gwamna zata gitta dan gatan da zuri'arta suka nuna mata. Duk inda suka ratsa sai anso jin wanene haka? Koda babu mai bada amsa. A haka suka is

o anguwar fagge layin su Smart. Yanda aka jera motocin tun daga ƙofar gidansu har kusan ƙarshen titin ya sake

ɗ

aukar hankali matuƙa, hatta mata dake cikin gidaje fitowa suke leƙen wannan sabon lamari, lallai an sake shaida Smart kam dai ya

ɗ

akko ƴar gidan

madara.

      Smart da ƴan uwansa mazan gidansu suna falon Abba daya tarasu su duka amaryar ta iso. Daga

ɗ

akin suna iya jin surutai da gidan ya

ɗ

auka da kambama yawan motocin da suka rako amarya. Balle ma motar da aka kawota ciki ta musamman ce da Daddy

ya saya mata matsayin gift na aure. Tasha adon ribbon kuwa da balun masha ALLAH. A hankali Smart da ke kusa da Rufa'i mai bi masa babban

ɗ

an Mama ya lumshe idanunsa yana jin wani irin yanayi mai wahalar fassara na saukar masa. Addu'a ya shiga karantowa gam

e da wannan aure nasa mai cike da rikici takowane

ɓ

angare. Ita kanta amaryar da nata.. Addu'ar Smart kamar an saita dai-dai da fitowar Lulu amaryar ƙamshi da ga mota Mubeen riƙe da hannunta. Fuskarta rufe take ruff da hular alƙyabbar dan haka ba'a iya gani

nta tako ina sai hannunta mai ƙawace da adon zanen lalle ja da baƙi. Da wani sirrintaccen ƙamshi na musamman mai ratsa

ɓ

argo da jijiya. Har cikin gida Hassan da Hussain da Mubeen da su Afrah sukai mata rakkiya, hakan ya matuƙar sake burge mutane da kallon

al'amarin matsayin shaƙuwa ce ta kawo hakan tsakaninsu. Sun kaita har ƙofar falon Ammah da ke cike da ƴan uwanta itama, da ga nan Aunty Saliha da Aunty Naja'atu suka kama hannunta suka ƙarasa da ita cikin falon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login