Showing 51001 words to 54000 words out of 188614 words
Kusan karo suka ci da Daddy dake ƙoƙarin fitowa har lokacin yana ƙananun maga
na wa Mommy akan Mubeen bai gaida Lulu ba. Sai dai duk wanda ya sanshi yaga yanda yake fa
ɗ
an yasan yana yinsa ne kawai amma akwai abinda ke damunsa mai ra
ɗ
adi ba abinda Mubeen
ɗ
in yayi bane, shi kamar ya taka sahun
ɓ
arawo ne. Ita dai Mommy bata tanka ba sa
i ma maida hankalinta tai akan cin abincinta da shi Daddy
ɗ
in ya fasa ci saboda Lulu bataci ba. Mubeen ma na zaune cikin
ɓ
acin ran yanda fa
ɗ
ansa ya koma kan Mommy kamar dai dama Daddyn nasu dama da biyu ya ƙirƙiri fa
ɗ
an dan ya maidasa kanta ne. Gaishesa Un
cle Yousuf
ɗ
in yayi, sai kuma ya leƙa ya gaida Mommy da ga inda yake tsaye, acewarsa yana sauri ne dama ya biyo ne yaga Yaya. Mommy tai
ɗ
an murmushi da masa addu'a. Tare suka fito da Daddyn da ya bar fa
ɗ
an tun ganin Uncle Yousuf, dan yasan yana ji zai fara
kare Mommy koma shi ya maida fa
ɗ
an a kansa.
“Yaya magana ce da ni mai muhimmanci”. Ya fa
ɗ
a cikin rashin walwala. Tsai daddy yay yana kallonsa. Sai kuma ya kamo hanunsa da fa
ɗ
in, “To muje office
ɗ
ina ko naka sai muyi a can ko auta”.
“A'a Yaya
, anan gida ya cancanta muyita dan zatafi dacewa”.
Komai Daddy bai sake cewa ba sai hannun ƙanin nasa da ya sake ja suka nufi falon baƙi da ke can ta wajen garden. Tsaf falon yake dan kullum sai an gyarashi da saka masa turaren wuta. Bayan sun zauna ci
kin kulawa da san danne damuwa Daddy ya ce, “Ina jinka mike faruwa Auta? Danni duk ka
ɗ
aga min hankali da wannan yanayin naka wlhy.”
Numfashi mai
ɗ
aci Uncle Yousuf yaja da gyara zamansa. Kai tsaye ya ce, “Akan Mawaddat ne.”
“Kuma dai Yous
uf? To mi ta sake yi?”. Da ga jin a yanda Daddy yay tambayar kasan ransa a jagule yake. Amma sai Uncle Yousuf
ɗ
in yay biris ya cigaba da fa
ɗ
in, “Gaskiyar da muke buƙatar gani da ido ce na gani jiya a zahirance. Dan an maido min Mawaddat gida a buge tana wa
rin kayan maye kamar ma harda giya”.
Tsurru Daddy yay yana kallon Uncle Yousuf, sai kuma cikin rawar murya kamar mai shirin yin kuka ya ce, “Yousuf dan ALLAH ka gayamin gaskiya, dan in har wani yazo ya fa
ɗ
a maka nasan za'a iyama Mawaddat sharri ka
santa da magauta. Na rasa mi yarinyar nan ta tsarema wani a rayuwa. Gashi ita bata damu da kowa ba amma ita an dam........”
Dakatar da shi Uncle Yousuf yay da fa
ɗ
in, “Yaya! Kasan dai bazan ma Mawaddat ƙarya ba dan naci riba ko? Kuma ni babu wanda ya
zo ya fa
ɗ
a min ni na gani da idanuna. Kuma gashi misawarka tasa na fahimci kai kanka baka san Mawaddat bata kwana gida ba ma. Hakan na nufin dama ba yau ta fara fitar dare ba batare da ka sani ba kuma baka ta
ɓ
a maida hankali ko damuwa ba akan tabbatar da k
owa na gida kafin ka kwanta. Yaya bansan yashe ka koma haka ba, shin dan ALLAH miya canjaka? Anya kuwa son Mawaddat kakeyi da gaske har cikin ranka? Wace irin bahaguwar rayuwace wannan mara fasali. Iyayenmu sun baku tarbiyya gwargwadon iyawarsu kai da Aunt
y Kareema. Sannan kuma kun bani dan gashi a yanzu ina cin ribarta matsayin nagartaccen mutum da ke banbance fari da baƙi koda a cikin rufewar idanu ne. Sannan sauran yaran ma suna samun irin tarbiyyar dana samu da ga gareku. Shin miyasa komai ya canja akan
Mawaddat ne? Miyasa makahon so ya lullu
ɓ
e zuciyarka kake
ɗ
orata akan abinda zata iya kaico da kai wataran da tunanin soyayya ce. Ban ce karka sota ba, amma ka dinga dubayya mana. Shin dole ne sai ka nuna mata ƙazamar soyayya zamu san kaso mahaifiyarta kam
ar haka itama? Ko sai ka mata makahon so zai sanarma duniya ita
ɗ
in ƴar sonka ce da ta fito da ga jikin matar son ka?. Anya yaya ba alhakin Aunty Kareema bane kuwa ke bibiyarku akan Mawaddat kai da mahaifiyarta? Anya ba farkawa ya kamata kayi da ga nannauy
an barcinka ba a wannan ga
ɓ
ar kafin komai ya ƙarasa ta
ɓ
ar
ɓ
arewa mu rasa Mawaddat gaba
ɗ
ayanta”.
Sosai jikin Daddy ya ƙara yin sanyi, dan dama harga ALLAH ƙarfin hali kawai yake na son musawa uncle Yousuf
ɗ
in tunda shima ya ga shigowarta gidan a
ɗ
azu
n da safen batare da ita ko wani ya sani ba. Wannan damuwar ce ya tashi da ita, sai dai ya rasa ta yanda zai tunkari Mawaddat
ɗ
in shine ya huce haushin akan Mubeen da Mommy. A hankali ya damƙo hanun Uncle Yousuf cikin nasa ya ƙanƙame da ƙarfi, so yake ko s
au
ɗ
aya yayi kuka akan wannan damuwar ta halin rayuwar da Mawaddat ta jefa kanta a ciki amma ya kasa. Sai dai idanunsa sunyi wani masifar ka
ɗ
awa da ja. Cikin rawar murya ya ce, “Nagode
ɗ
an uwana. Nagode da ka kasance mai fa
ɗ
a min gaskiya komai
ɗ
acinta. Wlh
y auta al'amarin Mawaddat shine mafi zama ƙololiwar damuwata a yanzu fiye da komai, dan hanani barci yake yi. Zan fa
ɗ
a maka gaskiya ko jiya nasan fitar ta a gidan nan, kuma nabi bayanta, sai kuma na samu yaron nan driver da ka kawo shima
ɗ
in yabi bayanta.
Dan haka na la
ɓ
e a kangwon kusa da gidan data shiga a wajen har kunama ta harbeni jiyan. Ban damu da azabar kunamarba, ni dai burina yaron nan ya fito da ita a gidan lafiya. Cikin amincin UBANGIJI kuwa sai gashi ya fito da ita a mota, na fito zan sake biyo
su duk da azabar harbin kunamar da nake ciki idona ya ganemin
ɗ
an gidan tsohon gwamna M Atik Kumo zai shiga gidan shima. Na shiga tashin hankali matuƙa, sai dai ban tsayaba na biyo motar tata dan naga ina yaron nan zai kawota sai naga gidanka ya nufa da it
a. Nutsuwar hakan dana samu ce ta sani komawa da baya can gidan
ɗ
in dai na sake tsayawa a mota, abinda ya sake tadamin hankali Yousuf su Alhaji Baita na gani sun fito a gidan nan dai da Mawaddat ta shiga kusan ƙarfe ukun dare. Wlhy tsabar ru
ɗ
ani bamma san
kunamata ta sauka ba. Da ƙyar na iya sake maido kaina gida shine fa ko rintsawa banyi ba har akai sallar asuba, bayan na dawo massalaci naga shigowarta gidan nan”. Ya ƙare maganar hawayen da yaketa son su zubo na sauka a yanzu masu zafi. Sosai shima Uncle
Yousuf ya shiga ru
ɗ
ani da tashin hankali. Dan jin sunayen manyan mutane da duk wanda ka tambaya zai tabbatar maka
ɗ
unbin ganin mutuncinsu da yake a cikin wannan labari na yayansa......
Daddy ne ya katsesa da fa
ɗ
in, “Yousuf kaina ya kulle gaba
ɗ
aya
akan al'amurin nan, ka kawo mafita inba hakaba ina gab da kaiwa ƙasa akan lamarin Mawaddat”.
“Yaya mafita
ɗ
aya muke da ita shine yi mata aure....”
“Aure Yousuf? To da wa? Kasan dai Mawaddat bata kula kowa. Kana dai ganin duk kurari da ja
n idon Baba (Alhaji Sufi Garko) yayi ya barta akan sanya ranarta da yaron Sulaiman data bijirewa. Har garga
ɗ
in duk randa wani ya sake zuwa garesa domin santa zai aura masa ita koba amincewar ta da mu kammu yay mata amma bata
ɗ
auki hakan da muhimmanci ba sa
boda bushewar zuciya. Yousuf na rasa da ga ina na kuskure akan Mawaddat. Shin nuna mata soyayya na nufin ba dai-dai ba kenan?”.
“Humm Yaya wannan harda laifinka kaima ka sani, ba'a hana iyaye su nunama ƴaƴansu soyayya ba, sai dai ba ƙazamar soyayya i
rin wadda kaima Mawaddat ba da har tazama jagoran hanata fahimtar minene addininta. Yaya kofa salla nagartacciya Mawaddat bata iya ba a wannan shekarun nata balle azo ga sauran al'amuran addini, hakan kuma duk kuskurenka ne da kasa barinta ta samu tarbiyya
irinta uwa a wajen Aunty Kareema saboda son zuciyarka..... Amma dai mu ajiye abinda ya wuce mu kalla na yanzu. Yanzu dai bayan tabbatar da aure ne mafitarmu akan lamarin Mawaddat bani da wani idea kuma. Amma dai ka bani lokaci nayi nazari tukunna. Sannan
dan ALLAH ka kwantar da hankalinka. Dan lamarin Mawaddat an baro shiri ne tun rani. Amma insha ALLAHU tsayayyen miji a gareta zai jagoranceta da sabuwar tarbiyyarsa irin wadda tun farko ya kamata ace ta samu da ga garemu. Addu'a ya kamata mu duƙufa mata mu
samman ma kai
ɗ
in nan. Sannan mu dage da sadaka ALLAH ya shiryar mana da ita, ya kuma kawo mana mafita cikin sauƙi. Sannan ka ajiye batun su Alh. Baita ni da kaina zanyi bincike a kansu insha ALLAHU zan gano alaƙarta da su”.
“Shike nan Yousuf ALL
AH yay maka albarka.”
“Amin yaya”.
Daddy ya sake nisawa a hankali da fa
ɗ
in, “Sai dai kabi a hankali a duk wani bincikenka dan a wannan ga
ɓ
ar da gaske inajin ƙanina, tsoro na gaske nakeji wlhy a wannan ga
ɓ
ar. Miya kawo su Alh. Baita cikin rayuwar M
awaddat?”.
“Bana tunanin wani abu sa
ɓ
anin wanda zuciyata ke kallo yaya. Kasan dai da yawan wasu manyan ƙasar nan sunata taka wata rawa cikin rayuwar lalacewar yaranmu batare da mun farga ba”.
“Nafika sanin hakan Yousuf. Sai dai al'amarin ya
wuce a yanda kai kake kallonsa da hasashensa. Kai dai kamar yanda na fa
ɗ
a maka inajin tsoro da gaske a yanzu tsoro nake ji irin wanda a baya babu shi a zuciyata.....”
“Yaya na kasa fahimtar mi kake nufi ka ru
ɗ
ar dani fa, Miye ke baka tsiro ne wai?
”.
Murmushi Daddy yayi mai nuna tsantsar damuwa a bayyane. Maimakon amsa sai ya dafa kafa
ɗ
ar Uncle Yousuf tare da
ɗ
an bubbugawa ya miƙe. “Tashi kaje office auta karka makara”.
Kallo Uncle Yousuf ya bisa da shi mai tsayawa a rai, sai zuciyarsa k
e wani irin rawa dan shi ka
ɗ
ai yasan mi yake iya hangowa game da
ɗ
an uwan nasa, sai kawai shima yaji kamar ya fara jin tsoron. Tabbas akwai
ɓ
oyayyen al'amari wanda ya kamata ace ya sani amma ta yaya? (Bincike akan alaƙar Mawaddat da su Hon. Babale Nakowa)
kansa ya jinjina cikin gamsuwa da shawarar zuciyarsa. Dan haka shima ya miƙa ya fice. Da kallo yabi motar Yayansa dake ƙoƙarin ficewa a gidan. Numfashi ya sauke da ƙyar tare da nufar tashi motar shima.
★★★
∆
★★★
Smart kam tattara al'amarin
Lulu yay ya wancalakar gefe domin fuskantar tasa mai muhimmanci. Gida ya nufa kai tsaye saboda kiran da Abba yay masa. Ya samu gidan da ƴar hayaniyar kasancewar zuwan Sa'id da wasu kawunansa uku. Cikin girmamawa ya gaishesu batare da ya kalla inda Sa'id ya
ke gurfane ba kamar mai kuka. Ya maida hankalinsa ga Abba da Hawwah ke a kusa da ƙafafunsa kamar tana kuka itama.
“Abba gani”.
Ya fa
ɗ
a cikin dakewarsa. Nisawa Abba yay da nuna Hawwah ya ce, “Kaine ka
ɗ
akko Hauwa'u a gidanta?”.
“Eh tabba
s nine Abba”.
“Me yasa?”.
Shiru ya
ɗ
an yi kafin ya nisa. “Abba saboda ta kirani akan ga mahaifiyar mijinta na neman ƙonata da mangya
ɗ
a. Banje gidan da nufin
ɗ
akkota ba sai jin ba'asi na kuma sasanta kamar na baya da akai batare da kun sani ba. Sa
i dai na samu abin ya wuce yanda nake zatonsa shiyyasa na
ɗ
akkota kafin a cutar da ita tunda mu bawai mun daina sonta bane ba. Ba kuma mun bashi bane dan mun gaji da ita a gidan nan kota gundiremu. Abba abubuwa da yawa sun faru akan auren Hawwah amma ina s
asantawa a iya can batare da kai ko Ammah kun ta
ɓ
a sani ba. Bama ku ba hatta da Aunty Bilkisu ban ta
ɓ
a sanarmawa ba, kuma na garga
ɗ
i Hawwah sanar ma kowa. Shiyyasa wannan karon na
ɗ
akkota kuma bazata sake koma musu gida ba. Yaje ya auri wadda mahaifiyarsa
ke son zama da ita haka nan dan AL
LAH kowa ya huta.”........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KA
SHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
0903
3181070
VIP
🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
2
️
⃣
7
️
⃣
........Cikin
ɓ
acin rai ƙanin mahaifin Sa'id ya ce, “Ai ba ita ka
ɗ
ai ce keda iko da shi ba. Sannan kuma ni banga laifinka anan ba yaro.
Hasalima abinda kai sai ka birgeni dan kayi abinda ya kamata ace ƴan uwa na ƙwarai suyi akan ƙannensu. Wannan shine girman kuma shine darajtawar.”
“Tabbas abinda yay yayi dai-dai. Kuma tunda hakane muma kan zamu fidda kammu a wannan zancen ku
ɗ
auki
duk matakin da kuke gani shine dai-dai dan halin Rafi'a sam bashi da burgewa. Narasa mitake son maida kanta a rayuwa ita ba ƙaramar yarinya ba amma kullum aita abu guda kamar cin ƙwan makauniya, yanzu da tsautsayi yasa ta samu yarinyar nan da mangya
ɗ
an ya
ya kenan? Wace amsa take da shi na kare kanta. Dama tausayin yaron nan ya samu tasowa mu biyosa da wuri kafin abin yay zurfi. Amma tunda hakane zamuje muma har sai kun yanke hukunci kafin sannan shima Yaya Ibrahim
ɗ
in ya dawo da ga tafiyar da yayi”.
Kuka mai tsuma rai Sa'id ya saki, dan harga ALLAH yana matuƙar ƙaunar matarsa Hauwa'u da ƴar
ɗ
iyarsu Nasreen da taci sunan mahaifiyar tasa. Amma hukuncin da iyayen nasa suka yanke yasa bazai iya jayayya da su ba. Babu yanda zai yi ya bisu yana kallon Haw
wah da kanta ke ƙasa tun shigiwarta batako kalla sashen da yake ba ma......
Ajiyar zuciya Abba ya saki a hankali, kamar zai yi magana sai kuma ya fasa. A taƙaice ya ce, “Kuje ciki zamuyi maganar a nutse”. Daga Hawwah har Smart miƙewa sukai suka fi
ce. Babu kowa a tsakar gidan sai Umma da ke kai kawon girkin rana. Yanda bata tanka musu ba suma basu tanka mata ba. Sai dai murmushin data saki akan idon Smart. Shi ba ma'abocin maida hankali bane akan irin wa
ɗ
an nan abubuwan dan haka yay shigewarsa, sai
dai murmushin ya sosa masa zuciya da tsaya masa a rai. Ammah dake zaune a falo Nasreen a cinyarta tana shan kunu kallo
ɗ
aya tai musu ta maida hankalinta ga Nasreen
ɗ
in. Zama yay kamar yanda Hawwah da ke sharar hawaye itama ta zauna. Idanu ya
ɗ
an zuba mata
tare da furzar da huci ka
ɗ
an. “Shi wannan kukan babu amfanin da zai miki, bakuma zai gyara abinda yake faruwar ba. Kisama ranki haƙuri da nutsuwa, dan bazaki koma wannan gidan ba har sai tasan darajarki. Idan kuma kina ganin ba'ai miki gata ba a hakan dan
naga k da mijin naki duk shashashu ne ga hanya nan zaki iya binsu” Daga haka ya miƙe.
“Kayi haƙuri Yaya ni banga laifinka ba, kuma nagode da ƙoƙarinka a kaina”.
Komai baice mata ba, sai duban Ammah da tai kamar bata
ɗ
akin da yay. “Ammah
ni zan koma”.
“ALLAH ya tsare ya bada sa'a”. Tace masa batare data
ɗ
ago ba. Da Amin ya amsa yana
ɗ
an lakatar kumatun Nasreen da itama tai masa a dawo lafiyar. Da ga haka ya fice abinsa badan yasan ina ya kamata ya dosa ba tunda boss
ɗ
in tasa ta k
orosa yau.
Sai da ya fito gaba
ɗ
aya da ga layin nasu zuciyarsa ta kwa
ɗ
aita masa zuwa ma ya duba trainers
ɗ
insu. Dan kwana biyu basuga juna ba. Waya ya ciro tare da
ɗ
an ƙura mata ido kamar mai tunani, sai kuma ya
ɗ
an
ɗ
age kafa
ɗ
a tare da kai wayar
kunnensa bayan yay dailing