Showing 93001 words to 96000 words out of 188614 words
cike da ku
lawa. Amsa masa tai batare data
ɗ
ago ba. Bai damu ba ya cigaba da fa
ɗ
in, “Mawaddat ƴar Mawaddat yau kema kin zama babba mai kima da darajar da aure kawai ke Bama kowacce
ɗ
iya mace a duniya. Dan daga yau zuwa ko yaushe kema za'a iya kiranki da suna UWA. Alh
amdullah kin kawo mana mijin aure a jiya kuma a jiyan babu sanya muka saka akai mana bincike a kansa muka kuma
ɗ
aura muku aure a yau kasancewar rayuwarsa cike take da abubuwan birgewa daban sha'awa irin wanda duk wasu Iyaye na gari zasuji alfaharin kasance
warsa
ɗ
an su ko suriki. Na tayaki murna matuƙa da mu kammu ma ahalinki. Ina fatan zaki zama mace tagari da shima tashi zuri'ar zatai alfahari da ke da tarbiyyar da muka baki. Ina sake tayaki murna da tsintar dami a kala. Dan irin wa
ɗ
an nan nagartattun yara
n kamar Aliyu tamkar tsintar dami ne a kalla musamman idan mukai la'akari da lalacewar zamanin yanzu da matasanmu suka saka ba
ɗ
ala ta shaye-shaye da neman mata a gaba fiye da cigaban rayuwarsu. Fatanmu ki kasance mai biyya da haƙuri, Mun kuma
ɗ
aura aurenki
ne a wannan ga
ɓ
ar babu shiri sakamakon son kwantar da ƙurar da ke son tashi, fatanmu bazakiga laifinmu ba. Sannan munyi alƙawarin shirya miki biki kamar na sauran ƴan baya da akayi hakama iyayenki gasu nan a shirye suke da shirya biki domin farin cikinki
next week a kaiki
ɗ
akin mijinki kamar kowace ƴar gatan dangi. ALLAH yay muku albarka ya jiƙan mahaifiyarki da namu iyayen muma baki
ɗ
aya”.
Uncle Yousuf ne ya amsa da Amin shi da Uncle Khamil da Uncle Amin da suka rako Baba, sai Daddy da shima yake
a falon. Uncle Khamil da Uncle Amin ma sun mata tasu nasihar. Ita dai batace komai ba saurarensu kawai take. Sai dai a ƙasan zuciyarta ayyanawa ta ke, (Grandpa kenan, kuma bar wahal da kanku ko
ɓ
arnata ku
ɗ
inku auren wata
ɗ
aya ne kacal. Biki kuma ko ki
ɗ
an ƙ
warya babu mai mana a gidan nan). Babu wanda ya lura da halin da take ciki sai Uncle Yousuf da ke hankalce da yanda take ta faman ta
ɓ
e baki duk da kanta a ƙasa yake. Dariya da tausayi ta bashi, amma sai ya kanne bai nuna ko
ɗ
aya ba a ciki har akai zaman ma
ta nasihar da ya san ba wai shigarta take ba suka miƙe. Rakkiya tama Baba har mota, hakan ya sake bashi tabbacin lallai tana matuƙar son wannan yaro. Sai hakan ya ƙara masa kwanciyar hankali da nutsuwar zuciya dan abinda yafi fata kenan. Shi babu ruwansa d
a wai
ɗ
ansa ko jika sai sunyi auren ƙwarya tabi ƙwarya
ɗ
in nan. Duk wanda kika kawo ko ka kawo iyakarsa dai yasa ai bincike. Inhar yaro ko yarinya sun fito da ga gidan tarbiyya kuma suma masu itane babu abinda ya shallesa zai bada goyon baya ya kuma sanya
albarka a ciki. Hakan kuma na sake
ɗ
aga darajarsa da kimarsa ga al'ummarsa.
Bayan wucewarsu Lulu tai komawarta ciki babu alamun wata damuwar auren tattare da ita. Daddy dai mamakin hakan yake, yayinda shi Uncle Yousuf ya san bata
ɗ
auki abin da muhi
mmanci bane saboda yace mata auren contract ne. Sannan fa dama Lulu a wasu lokutan shahararriyar ƴar I don't care ce ta bugawa a jarida duk da masifar nan tata.......
“Ita ko damuwa ma batai ba”.
Cewar Daddy cikin nuna mamaki yana kallon Uncle Yo
usuf. Ƙaramar dariya Uncle Yousuf
ɗ
in yay da
ɗ
age kafa
ɗ
u duka. Yace, “Nima abinda keban mamaki kenan”.
“Amma auta baka tsoron ko wani abu take ƙullawa. Kasan fa wacece Mawaddat akan rashin ji”.
Dariya Uncle Yousuf yayi da fa
ɗ
in, “Kwantar
da hankalinka babu abinda take shiryawa face sanin cewar auren na wucin gadi ne”.
“Da wannan kuma”.
Cewar Daddy cikin samun ƴar nutsuwa. Daga haka suka shige ciki dan ganawa da Mommy da yaran gidan suma duk da sudai duk sun san mike faruwa d
an tun a jiya da dare Daddyn ya sanarma Mommy, Uncle Yousuf kuma ya sanarma ƴan biyu shiyyasa tunda safe suka iso Kano. Haka ma su Mubeen duk Mommy ta sanar musu a yau da safe. Sun sha matuƙar mamaki yanda auren yazo damma dai basu san dawa za'a
ɗ
aura
ɗ
in
ba har ita Mommy
ɗ
in sai da sukaje wajen
ɗ
aurin auren ne suka sani, bayan sun dawo
ɗ
inne sukai zaman jinjina al'amarin.
Kallan kallo aka shigayi tsakanin Mommy da ƙannen Lulu jin wai da Smart drivern ta akai
ɗ
aura mata aure yau. Karan farko Hussain
yay murmushi har haƙoransa na bayyana bayan Mubeen ya gama basu labarin yanda take yaga Smart
ɗ
in. Duk da ganin harar da Daddy ke masa bai iya ha
ɗ
iye abinda ke bakinsa ba sai da yace, “Uncle You kuma itace tace tana son sa da kanta?”.
Murmus
hi Uncle Yousuf
ɗ
in yayi shima da fa
ɗ
in, “Hussain ai matar mutum kabarinsa inji hausawa. Fatan alheri yanzu suke buƙata garemu baki
ɗ
aya. Sannan kuma sai kuyi himmar naku auren dan zamanku haka ya ishemu. Dan haka na baku da ga nan zuwa ƙarshen shekara inb
a haka ba kuma mu koma Jiƙamshi a duba a cikin dangi ni babu ruwana”.
Dariya Mubeen ya shiga tuntsurawa, su Amrah na tayashi ƙasa-ƙasa dan suna tsoron ta fita aci ƙaniyarsu. Da ga haka kuma aka cigaba da hira, ganin hirar na da
ɗ
i babu Lulu kuma Unc
le Smart ya aika Suhaib yay kiranta. Koda ta fito taga har da su twins sai tai kamar zata koma. Sai dai kiran da Uncle Yousuf yay mata ya sata dole ƙarasawa. Kamo hanunta Mommy tai ta zaunar a kusa da ita tana murmushi. Ta ce, “Haba yarinyata miyasa zaki k
oma kuma?”.
Kasancewarta ba mutum mai
ɓ
oye-
ɓ
oye ba ta ce, “Mommy to bakowan kesan ganina anan
ɗ
in ba. Kinga babu amfanin na zauna ko”.
Karan farko Mommy taji wani iri a ranta, dan yanda Lulu tai maganar cikin rashin sakewa zai tabbatar maka h
alin ko'in kula da ƴan uwan nata ke nuna mata yana cimata rai matuƙa musamman su manyan. Shi kansa Uncle Yousuf wani tunani ne ya fara zo masa a rai akan furucin nata. Daddy kuwa tuni fuskarsa ta nuna
ɓ
acin rai, ya bi su Hassan
ɗ
in da wani irin mugun kallo
. Sai kuma ya miƙe tare da zuwa har gaban Mommy ya kama Hannun Lulu ga miƙar. “Tunda basu son ganinki sai suzo su kasheki ai Mawaddat, sannan su ha
ɗ
a da ni nima” ya jata suka fice a falon. Babu wanda ya iya cewa komai sai Uncle Yousuf ne da ya kafe su Twin
s
ɗ
in da kallo ya furzar da iska. “You see wannan shine abinda nake ta so ku fahimta tun ba yanzu ba. Amma sai kuka kasa fahimtar tawa saboda idonku ya rufe da cewar Yaya baya son ku sai Mawaddat. Anji shi kan kuskure yake, amma koyaya dai mahaifi sunansa.
Amma ita minene laifinta tunda ba itace tace yay mata hakan ba tun bata san kanta ba. Sannan har yanzu Mawaddat bata san minene ya faru kafin haihuwarta ba, ta yaya zaku dinga hukuntata da laifin daba ita tayi ba. Duk da rashin jinta da ake gani a ranta t
ana matuƙar son kusanci da ku, sai dai rashin damar da kuke bata yasa ta za
ɓ
i ka
ɗ
aice kanta bata da wani amini sai Yaya a gidan nan”.
“Amma Uncle ai Mommy ta jata a jiki Daddy yay katanga ma hakan saboda yana ganin zata cutar masa da ƴar gwal”. H
assan ya fa
ɗ
a cikin
ɓ
acin rai dan yanada zafi. Murmushi mai ciwo Uncle Yousuf yayi, “Yes Aunty Khareema ta jata Yaya yay ƙoƙarin hana hakan, amma ai ba Mawaddat bace ta ƙi aunty Khareema ko. Ku zauna kuyi nazari akan wannan matsalar kuma Kanada taku gudunm
awar a ciki, sannan a yanzu na ƙara fahimtar a fan
ɗ
arewar Mawaddat harda dalilin
ɗ
aukar kanta ware da kuke nuna mata. Ku manyanta ne, kun fita hankali da sanin ya kamata, ku kuma ajiye halin Yaya gefe ku zauna kuyi nazari akan duk abinda ke faruwa a tsakan
inku da ita kuyi alƙalanci tun kafin kuzo kuyi nadama da ga baya”. Da ga haka ya miƙe batare da jiran cewar kowa ba yay ficewarsa. Shi
ru falon kowa ya kasa cewa komai, dan hatta Mommy kalaman Uncle Yousuf
ɗ
in sun shigeta. Sai take gani kamar itama tana da
nata kamshon mai girma da bata ta
ɓ
a zama wajen matsa musu canja abinda suke kallo ba yanda yake faruwa ba tunda Mawaddat dai ba ita yace Daddy yay mata irin wannan rikon ba, sannan yarinyar bata ta
ɓ
a ƙin ƴan uwan nata ba, barta dai da tsiwarta sai kuma ga
tan da Daddyn ke nuna mata na fitar hankali sama da sauran yaran a komai na rayuwa.........
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN K
AI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne
kuma saika tura anan
👇
09033181070
VIP
🔥💯
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
4
️
⃣
6
️
⃣
.......Gaba
ɗ
aya hankalinta a tashe yake, duk yanda take ta son dannewa hakan na neman gagara. Ga shi Kasa
ncewar ƴaƴanta na nan ta rasa ta yanda zatai kiran aminiyar ta su tattauna wannan ru
ɗ
ani da ke neman kaita ƙasa a yinin yau. Ganin hankalin duk jama'ar gidan ya koma kan halin da Smart ke a ciki ya sata sirarewa ta koma
ɗ
aki. Can ƙuryar
ɗ
akinta ta shige ta
rufo. Takaicin yanda wayar keta ringing anƙi a
ɗ
auka ya sata jin kamar ta kaima bango naushi. Sake kira na biyu tai bayan katsewar na farkon. Yanzu ma har ta fidda rai da za'a
ɗ
aga
ɗ
in, amma jin an
ɗ
auka ya sata sakin wata wawuyar ajiyar zuciya. Cikin hau
shi da ƙosawa ta ce, “Haba Hajiya Naqiba ina kika shigane ke kuwa inata kiran waya..”
“Yi haƙuri ina falo ne da mutuniyarki, wai munafukan tazo tana fa
ɗ
a min tsolon ƴar nan tata ragowar ciwo ta samu miji amma Alhaji ya ƙi saurarenta, acewarsa sai t
a gama makaranta fa maganarsa ba canji”.
“Mtsoww aikin banza. Banda haukarta ma wannan sikila
ɗ
in ko auren tai dawo mata zatai”.
“Hhhhh ashe kin gane Aminiya. Shiyyasa mafa ni yarinyar sam bata cikin lissafina wlhy........”
“Aminiya
ina cikin tashin hankali wlhy yau
ɗ
in nan, tun
ɗ
azun na rasa taya zan kiraki
ɗ
aki cike da Ƴaƴa kin san yau juma'ar ƙarshen wata”. Umma ta katse ƙawar tata Hajiya Naqiba.
“Tofa mike faruwa kuma Aminiya. Ke da kin gama kame gida tsaf baki da wata mat
sala a yanzu, banda ma waccan shegiyar sirikar taki matar Salim na neman bu
ɗ
e mana aiki itama....”
“Aminiya masu son bu
ɗ
e mana aikin ai sun ƙaru. Kin san shegen yaron da muka cimmawa da ƙyar yau Alhaji ya
ɗ
aura masa aure......”
“Aure kuma
? Wai kina nufin
ɗ
an wajen Hafsatu”.
“Aminiya inba shi ba wane shegen tantirin yaro ne ke bani wahala a gidan nan. Kedai shaidace akan ku
ɗ
in dana dinga kashewa ga al'amarinsa sai da ƙyar muka samu malamin nan na zuru yay mana aikin da ya ci. Yau kuma
wai sai ga Alhaji da wannan mummunar labari, abu mafi ƙona rai ka ƴar masu garin Kanon fa......” ta kwashe komai ta sanar mata har halin da Smart yake a ciki yanzu.
Sosai Hajiya Naqiba ta jinjina al'amarin. Dan tasan aikin Malam na-zuru kam gara
nti ne. Cikin jimami da taya ƙawar tata takaici ta ce, “A lallai dole ki shiga ru
ɗ
ani Hajiya Yahanasu. Kuma bamuga ta zama ba dole mu shiga Zuru a gobe. Ƴar gidan Alhaji Isma'il Jiƙamshi fa? Kin san kuwa wanene wannan mutum? Shahararren mai arziƙi ne wlhy
balle kuma wai jikan Alhaji Sufi Garko masu juya ƙasar nan a yanda suke so. To banda masifa ma irin ta wannan hatsabibin yaron ina ma suka ha
ɗ
u? Ai in har kuka bari wannan yarinyar ta tare to kun gama ka
ɗ
ewa, dan Hafsatu ta gama yi muku fintinkau. Shi ko k
inga ai batun wani ƙwallo ya ajiye kuma ga komai a gashe sai dai ci. Ai ko ƙasar nan bana zaton zai cigaba da zama kuma....”
“Aminiya kina ƙara rikitani wlhy. Bakiji yanda kaina ya ƙara
ɗ
aukar zafi ba. Yanda na tsani mutuwata haka na tsani yaron
nan a gidan nan dan na jima da fahimtar son da Alhaji ke masa. Ga abinda malamin can ya fa
ɗ
amin a kansa tun yana
ɗ
an ƙaraminsa.......”
“Kinga ki kwantar da hankalinki, kawai dai duk ma yanda za'ai kiyi gobe ki fito muje mu wajen Malam Na-zurun”.
“To shike nan. Bari naje kar a juya ba'a ganni ba kuma a zargi wani abun kin san dai munafukan matan gidan nan musamman ma shegiyar Fatin can (aunty amarya) da take abu kamar Hafsatun ce ta haifeta, na rasa mitai mata masheranciyar take mata irin wanna
n biyayyar itama shegiyar ta biyu”.
“Duk zamuyi maganinsu. Itama sai a kaita ai gobe a sabunta mana aiki a kanta kawai.”
Sosai Umma taji da
ɗ
in wannan shawaran. Dan haka ta ƙara jerama aminiyar tata godiya sannan sukai sallama jin Hannatu
ƴ
arta na ƙwala mata kira da ga falo.....
(Ke kuma Umma haka kike ashe. ALLAH ya rabamu da
ɓ
atan basirar zamowa mushrikai akan kishi da abin duniya
🤦
, duk abinda ka gani rubutacce ne da ga ƙaddarar mutum. Kai baka isa canjashi ko sakawa ba. Dan mi
zakaita wahal da kanka da
ɗ
orama kai zunubi ga asarar ku
ɗ
i. ALLAH ka shiryar damu dai
🙏
).
____________________
A falon Daddy Uncle Yousuf ya samu Mawaddat kwance, yanda tai lamo sai ya fahimci kamar kuka ma tayi. Tausayi ta
bashi, dan zuwa yanzu ya ƙara fahimtar akwai wani tabo a zuciyarta da take
ɓ
oyewa kuma ya kamata ace sun sani. Ajiyar zuciya ya sauke a hankali tare da aro murmushi ya azama fuskarsa yana kaiwa zaune da kiran sunanta. Idanunta da ke a lumshe ta bu
ɗ
e tana k
allonsa. Sai kuma ta tashi zaune fuskarta har yanzu da alamar damuwa ta ce, “Uncle You sai yaushe ƴan uwana zasu daina jin tsananta ne?. Na rasa mina musu da girma haka. Na rayu ba'a cikinsu ba, kullum cikin begen son ganinsu neke a zuciyata duk da basu ta
ɓ
a zuwa inda nake ba sai a hoto idan ka nuna min su. Amma sanda na iso da zumu
ɗ
in ganinsu fuskar da suka fara tarbata da shi shine na tsana. Har yanzu kuma irin wannan tsanar nake gani a cikin idanunsu bata ta
ɓ
a sauyawa ba. Su Amrah ne kawai ke sakewa da n
i, suma a wasu lokutan nasha samunsu suna zagina sai dai ban ta
ɓ
a nuna musu na sani ba. Kodai dan ba Mommy ta haifeni ba kamar su shiyyasa basa sona....”
Kai Uncle Yousuf ya dafe, sai kuma ya
ɗ
ago duk a lokaci guda yana girgiza mata kansa. “No Mawa
ddat ba haka bane ba. Amma ina so ki kwantar da hankalinki zamuyi magana a nutse. Ni yau
ɗ
in ma naga duk kin zama kamar wata raguwa kamar bake ba. Bakin duk ya mutu kar fa Aliyu yay miki dariya idan ya ganki haka yay zaton kin karaya ne”.
Baki ta tur
a gaba tana yamutse fuska. “ALLAH ya kiyaye Uncle You. Ni kawai yau bana jin da
ɗ
in raina ne. Ni bari ma na shiryo na bika wajen Aunty Saliha nai weekend a can