Showing 18001 words to 21000 words out of 188614 words

Chapter 7 - FURAR DANƘO COMPLETE

watsa ruwa. Sai da suka hau hanya yake tamba

yarsa ya mai jiki. Cikin damuwa Uncle Yousuf ya

ɗ

an furzar da nannauyar ajiyar zuciya tare da dafe kansa ya ce, “Da sauƙi za'ace, dan tunda muka zo sai yanzu ne aka samu kanta har barci ya

ɗ

auketa. Shiyyasa nake son a yau mubar ƙasar nan dan ban ta

ɓ

a ganin

Muwaddat a cikin halin ciwo mai tsananin irin wannan ba. Ban san mi yarinyar ke son maida kanta ba, ban ta

ɓ

a tunanin rashin jinta ya kai haka ba sai yau, yanzu doctor ya

ɗ

an fara min bayanin wai shaye-shaye ne ke son jawo mata matsala, ban san wane irin r

ayuwa yarinyar nan take son kai kantaba kuma. Amma duk laifin Yaya ne da ke nuna mata ƙazamin gatan da shi a gurinshi yake

ɗ

auka so ne...” yaja tsaki mai nuna tsananin ƙunar da zuciyarsa ke masa. Da gani kasan yana jin zafi ne a ransa har yake furta abinda

bai kamata ya furta a gaban driver kamarsa ba. Sai dai shi kansa ya matuƙar girgiza dajin kalaman Uncle Yousuf

ɗ

in. A ransa fa

ɗ

i yake (No wander idanunta sam babu kunya da mutunci a cikinsu ashe ƴar shaye-shaye ce) wani irin tsanarta

yaji ta sake

ɗ

arsuwa

a ransa, ashe bayan ballagazanci harda shaye-shaye. Da ƙyar ya iya furta ma Uncle Yousuf cewar “ALLAH dai ya bata lafiya Alhaji. Sai dai addu'a, a wannan zamanin yara mata da yawa suna cikin wannan mummunar

ɗ

abi'ar ta shaye-shaye, wasu samari ke

ɗ

orasu was

u ƙawaye, wasu matsin rayuwa maimakon suyi tawakkali da haƙuri su maida al'amarin su ga UBANGIJI sai su za

ɓ

i wannan hanyar mara

ɓ

illewa. Wasu ko tsabar gata ne da jin da

ɗ

in duniya ke kwasarsu. Sai dai fatan ALLAH ya shiryesu ya kare wanda kuma basu fara ba

dan abin tashin hankalin harda matan aure ma yanzu”.

         Cikin tsananin damuwa Uncle Yousuf yace, “ALLAH ka shiryar mana da su. Kayi mana maganin duk wasu azzalumai dake safarar mugayen abubuwan nan zuwa ƙasashenmu suna

ɓ

ata mana yara”.

     “Amin

ya rabbi”.

Ya amsa masa dai-dai yana shiga layin gidan Uncle Yousuf

ɗ

in.....





A ranar bai samu damar zaman yin magana da Uncle Yousuf kan batun dawowarsa aiki ba. Dan yana shiga yay wanka sake fitowa yay suka koma asibitin. Zuwa yanzu kam ta

samu barci kamar yanda yaji ƴan uwan na fa

ɗ

ama Uncle Yousuf. Sai a lokacin ya samu damar gaisawa da Daddy daya iso yanzu da ga Abuja da Mommy ya jajanta musu. Cikin ƙarfin hali Daddy ya ce, “Kamar yaron nan daka kawo ne kace kuma ya ajiye aiki jiya Yousuf?

”.

       Kai tsaye Uncle Yousuf

ɗ

in ya ce, “Shine Yaya. Sai dai banyi magana da shi ba dai bayan wadda nace maka nayi, amma inaga ya dawo aikinsa ne”.

       Daddy ya

ɗ

an ja numfashi da fa

ɗ

in, “Dama Baby batace bata buƙatarsa ba ai. Amma mu jira har ALL

AH ya bata lafiya sai muji ta bakinta dai”.

     “Uhum”

Kawai Uncle Yousuf yace. Mommy ma dai dake jinsu batace komai ba sai ma

ɗ

auke kanta tai gefe dan haushin mijin nata akan ƴarsu da zata iya rantsuwa da ƙazamar soyayyar da yake matane duk ya zama sil

ar komai na halin da take ciki a yanzu. Duk da dai basu ji komai da ga bayanin likita ba amma yanzu zasuje garesa suji

ɗ

in. Su duka ukun suka nufi office

ɗ

in Doctor Khalil Shira.........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MA

NTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Ba

nk

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BA

BU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenku

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

1





1





........Nag

artaccen likita nutsatstse da ya san makamar aikinsa. Cikin girmamawa ya gaida Mommy da Daddy, Uncle Yousuf kuma ya bashi hannu sukai

musabaha dan zasu iya zama sa'anni. Kusan mintuna uku ya nisa yana mai gyara gilashin idanunsa da

ɗ

agowa ya

ɗ

an kallesu. “

A

ɗ

azun mun

ɗ

an fara magana da Yousuf wani hanzari ya katseni, shiyyasa na buƙaci ganinku ku duka saboda muhimmancin abinda zan fa

ɗ

a game da lafiyar Muwaddat”.

        “Doctor ALLAH dai yasa ba wani mummunan ciwo bane, idan kasan akwai matsala dan ALLAH k

a barmu mu wuce da ita ƙetare kar sai al'amarin ya ƙwace azo ana wallahi tallahi zuciyarmu bazata iya

ɗ

auka ba”.

          “Ka kwantar da hankalinka Alhaji, bawai matsalar zamanta anan ko fitar da ita zuwa ƙasar waje ne damuwar ba. Sanadin abinda ya hadda

sa mata ciwon nake son ku sani domin a

ɗ

auki mataki....”

     “Minene likita?”.

  Daddy ya sake fa

ɗ

a a zabure cikin katse Dr Khalifa Shira.

            “Kwantar da hankalinka Alhaji”. Khalifa ya fa

ɗ

a yana sake gyara zama. Cigaba yay da fa

ɗ

in, “Ina son

ku fahimci maganata da idon basira duk da ban sani ba ko kun san halin da take ciki kafin yau

ɗ

in. Bincikemu ya nuna mana ba komai ya haddasa mata matsalar da take ciki ba yanzu sai Shaye-shaye..”

      “What?!!”.

Daddy ya fa

ɗ

a yana miƙewa zumbur. Jikins

a har rawa yake wajen nuna Dr Khalil Shira. “Yarinyar tawa zakaima sharri, miya ha

ɗ

a wata Muwaddat da shaye-shaye? Yarinyar da bata san komai ba sai karatunta. Amma kai dai wlhy anyi.......”

      “Yaya Please ka bari ya fa

ɗ

a mana abinda ke faruwa mana. A

wannan zamanin har wani gardama ko shaidar yaranmu za'ai akan hakan”. Uncle Yousuf ya fa

ɗ

a cikin damuwa da takaicin Daddy. Mommy ma kallonsa take cikin tashin hankali da

ɓ

acin rai, duk da ba itace ta haifi Muwaddat da cikinta ba bazata so ace yarinyar ta

lalace kamar haka ba. Tasha wahala a hannun mijinta akan mahaifiyar Muwaddat matuƙa, bayan rasuwarta kuma tabar baya da ƙura dan Daddy wani sabon shafin wulaƙanci ya bu

ɗ

e akan al'amarin Muwaddat gareta....

      Bayanin da likita ya fara ne ya katse mata

tunaninta. Dr Khalifa Shira ya cigaba da fa

ɗ

in, “Alhaji a wannan zamanin da muke ciki wannan ba abin mamaki bane. Yara mata da yawa sun shiga wannan mummunar aƙidar abin tashin hankali harda matan aure ma. Iya gaskiyata na fa

ɗ

a muku Muwaddat na shaye-shaye

, kuma da alama ta jima a cikin wannan al'amarin dan gashi har ya fara ta

ɓ

a mata lafiyarta. Idan kuma har bata dainaba komai zai iya faruwa ciki harda rasata. Ya dace kusa ido akanta da duk wani motsinta na rayuwa, idan da dama ma a nisantata da komai ciki

n hikima, sannan a rabata da duk abokan mu'amalarta akan hakan harma da inda take zuwa ta shawo dan alamu sun nunamin baku san tanayi ba. Iyaye da yawa sunfi maida hankali da damuwa akan kar ƴaƴansu mata su lalace wajen zubar da mutuncinsu akan hu

ɗ

ubar maz

a (zina), a tunaninsu wannan itace kawai matsalar dake iya tauye mace ko fan

ɗ

arar da tarbiyyarta. Shiyyasa sai yaran har suyi nisa a lalacewar da basu jawoma kansu tunaninta ba misali irin wannan ta shaye-shaye daketa ƙara yawaita a cikin al'ummar mu a yau

. Hakama mazaje da yawa sakacinsu da son zuciya ya haifarma matansu da yawa shiga irin wannan halin batare da sun fargaba. Yayinda wasu

ɓ

angare na matan kan jefa kansu ne ga

ɗ

abi'ar shaye-shayen saboda son zuciya ko zama da abokai ko ƙawaye ko samari dakan

koya musu. Ya kamata ku binciki silar fa

ɗ

awarta wannan yanayin kuyi kuma gaggawar maganceta duk da abin ya rigada ya mata nisa sosai sai addu'a gaskiya. ALLAH ya bata lafiya ya kuma shiryar damu da zuri'armu baki

ɗ

aya akan tafarki na gaskiya”.

        Un

cle Yousuf da Mommy ne suka iya amsawa da Amin. Daddy kam da alama ma hankalinsa sam baya jikinsa. Dr Khalifa Shira ya

ɗ

an ƙara musu

da shawarwarin yanda zasu fuskanci rayuwar Muwaddat

ɗ

in. Kafin ya sallamesu. Har lokacin Daddy bai iya sake furta komai ba.

Dan da zasu tafi ma sai da Uncle Yousuf ya ta

ɓ

ashi, sai dai yana yunƙurawa zai tashi juwa ta kwasheshi ya tafi zai zube ƙasa sai da suka taro shi. Hankali tashe shima aka bashi gado. Nanfa Jiƙamshi family suka sake shiga ma

ɗ

aukakin tashin hankali mara mis

ali.

       Haka suka yini ranar zubir a asibitin. Shi kansa bai samu kansa ba sai wajen goma na dare bayan ya maida Aunty Saliha matar Uncle Yousuf gida da yaransa yace ya dawo masa da motar ya wuce kawai shi dole zai kwana anan saboda Daddy shima dole

an bashi gado. Dr Khalifa kuma yace bazasu sallamesa ba har sai zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu da rai. Godiya yay masa da hakan dan harga ALLAH ya matuƙar gajiya dama ga yunwa dake cin hanjinsa kasancewar bai wani samu abincin kirki yaci a yinin ba sai wat

a ƴar gurasa. Sai dai babu yanda zai yi tunda hanyar neman abincinsa ce. Koda ya shiga gidan bai nema kowa ba ya shige

ɗ

akinsa. Sai da ya kammala komai na al'adar rayuwarsa sannan yay zaman cin indomie

ɗ

in daya saya wajen Haladu mai shayi. Tare da shayinsa

daya sabarma kansa sha yaci, dan ya samu an dafa masa sabo a flaks. Yasan aikin ƙannensa ne dan basa gajiya da hidimarsa. Hatta

ɗ

akinsa ƙal yake da gyara, dan ko kayansa ƙananu basa ƙyashin zama su wanke masa fes su goge, manyan kayanne dai irinsu shadda

sai dai ya kai wanki. Badan kuma bazasu iyaba yake kaiwar, sai dan rage musu aiki ne. Ya jima baiyi barcin ba yana ƙullawa da kwancewa akan al'amuran rayuwa da suka haye masa badan ya tsara su a cikin rayuwarsa ba. Tun yana yaro a kullum burinsa shine buga

ƙwallon ƙafa da yin kasuwanci, sai gashi yau ya tsinta kansa a wani matsayin

ɓ

oyayyen aiki da ya zame masa haye. Dan lamarin wannan

ɗ

an taran da bai san miye manufarsa ba yana sake kutso rayuwarsa cikin rayuwar mutanen da har yanzu ya kasa samun amsa ko d

alilin dangantakar da ALLAH ya ƙulla a tsakaninsa da su batare da su sun san ma'anar hakan ba suma na cimasa rai. Su dai kawai kallon driver a ƙarƙashinsu suke masa kamar yanda Uncle Yousuf

ɗ

in ya

ɗ

akkosa tun farko yi. Sai kusan

ɗ

aya da wani abu ya samu ba

rcin ya

ɗ

auke sa mai cike da mafarkai marasa da

ɗ

i da suka shafi Jiƙamshi family, kodan ya kwanta da tunanunsu ne a rai oho. Ai ko sai gashi ya kusa makara da asuba. Da ƙyar ya iya tashi yay alwala ya wuce massalaci...

      Sashen Abba ya fara shiga kam

ar yanda ya saba a kowace safiya duk da sunga juna a massalaci. Gaishesa yayi cikin girmamawa da ƙanƙan da kai tare da masa bayanin komawarsa aiki jiya. Karan farko Abba yay

ɗ

an murmushi irin na manya. Tare da fa

ɗ

in, “Naji da

ɗ

in haka sosai, ina kuma maka a

ddu'ar fatan alkairin ALLAH ya baka ikon jurewa. Aliy ba sonka bane banayi da kaga ina maka fa

ɗ

a. Zaman nan naka ne bana so a hakan. Kai ba aiki ba, ba aure ba, ba wani sana'a ƙwaƙwƙwara ba. Ka duba ƙannen bayanka kusan hu

ɗ

u sunyi aure har ma ana batun yim

a wasu ukun. Ba maganar mata nake ba dan su dama dan hakan ta faru ba komai bane ba ai tunda matane”.

      “Kayi haƙuri Abba in sha ALLAHU zaku cigaba da samuna a yanda kuke fata. Ku gafarceni da duk

ɓ

ata muku da nake yi”.

         “ALLAH ya yafe mana b

aki

ɗ

aya, amma ka dage dai ka nema matar aure zamanka ya isheni haka, kaima ina son ganin jininka kafin ƙasa ta rufe idanuna”.

    Ɗan murmushi kawai yayi kansa a ƙasa. Yau ya

ɗ

an jima a wajen Abban har wasu a cikin ƙanensa suka

ɗ

an shigo gaida Abban. Bay

an barinsa nan cikin gida ya shiga. Kowane

ɗ

aki sai da ya leƙa suka gaisa, a

ɗ

akin Ammah

ya

ɗ

an sha shayi a tsaitsaye yay mata sallama ya fito ganin yana neman makara. Wanka yayi a gurguje yay shirinsa cikin uniform

ɗ

in aikinsa ya fice a gidan....





     



Yau ma dai gidan Uncle Yousuf ya nufa kai tsaye, sa

ɓ

anin jiya ya sameshi a compound zaune tare da baƙo. Bai zauna wajen maigadi ba ya nufesu. Uncle Yousuf dake dubansa da murmushi ya ce, “Uncle Smart na yara”. Murmushi yayi da

ɗ

an shafa kansa s

uka gaisa cikin girmamawa. Baƙon nasa ma suka gaisa. Yana ƙoƙarin barin wajen Uncle Yousuf ya tsaida shi tare da nuna masa wajen zama. “Kaga zauna muyi magana shima

ɗ

an gida ne. Dama kuma akan abinda ya shafi aikinka muke maganar. Sunansa Tajuddeen, suruki

na ne kuma

ɗ

an uwana. Yaso Muwaddat da muka kai asibiti jiya kuma yana akan sonta dan har ranar aure an saka musu shekaru uku da suka gabata, sai dai taƙi yarda ai bikin. Abinda yasa nace maka zaman ya shafeka saboda taimakon da muke son kai mana ne tare d

a sake roƙonka kan ajiye aiki da kai niyyar yi. Aliyu a ha

ɗ

uwarku

ɗ

aya da Muwaddat kawai na fahimci zaka iya bamu taimako akanta, dan kafin kai mun saka drivers da yawa tun dawowarta ƙasar nan amma tsoronta sukeji saboda azababbiyar yarinya ce da kake gani

nta, gashi bata shakkar kowa. Shiyyasa basa iya yin komai kan al'amarin ta. Akan Muwaddat kam nasan aikine mai wahalar gaske zamu baka amma dan ALLAH ka taimakemu kaine kawai hope

ɗ

inmu a yanzu game da yanayin da take ciki.”

        Ganin yanda yakai ƙars

hen maganar kamar a yanayin son jin ta bakinsa ya sashi nisawa. Cikin dakewar nan tasa ya ce, “Alhaji zan iya taimaka muku, sai dai fa akwai matsala dan zamanmu inuwa

ɗ

aya da ita bazai yiyu ba. Kayi hakuri bazan iya

ɗ

aukar ƙasƙanci ba, idan tace zata wulaƙ

antani bana zaton kallonta matsayin wadda nakema aiki zan

ɗ

auki mataki kanta ako ina ne kuma”.

       “Na baka wannan damar, dan hakan nafi buƙata nima”.

      “Shikenan, wane irin taimako kuke buƙata da ga gareni?”.

     “Sanya mana ido akan al'amuran

ta, ƙawayenta, abokan mu'amalarta, inda take zuwa bayan wajen aiki. Kai hatta waya da zatayi idan san samune musan dawa take yi. Bayan ka gama sanin wa

ɗ

an nan sai muje mataki na gaba”.

           “Indai wannan ne babu damuwa in sha ALLAHU”.

     Godiya s

ukai masa, tare da tabbatar masa zai fara aiki da ita da zarar an sallamota asibiti. Sun kuma ninka masa albashinsa..........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR

DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

0

9032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

VIP

🔥💯

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*

_ALLAH ya gafartama iyayenku

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

1





2





____________________

https://youtu.be/y6YMU120RZI

Please subscribe to

Rukayyat khalid YouTube channel fisabilillah. I only uploads videos na karatun Qur'an a tashar Please help me reach 1k subs soon insha Allah *RUKAYYAT KHALID*

*Assalamualaikum warahmatullah*

*Yar uwa shin mene amfanin wayar hannunki da bazaki koyi s

ana a da ita ba?*

*Kullum kina yawo a social media irin su Facebook, WhatsApp, tiktok,Instagram, twitter da ma sauransu.*

*Kina asarar data a banza kina zuba adashinda babu ranar dauka*

*bakya chas bakya as? Se chart kika iya

🤔

*

*kin damu mij

inki da BANI BANI?? Kizo nan ni* *~Graphics by Rukayyat~* *zan koya miki sanaar Graphics design wanda zaki samu abin dog dogaro da kai. Kina zaune daga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login