Showing 126001 words to 129000 words out of 188614 words

Chapter 43 - FURAR DANƘO COMPLETE

da jikinta yay mata yasata kasa kasheshi ko ta tashi har zuwa yanzu da ya sake buga taran. Ƙaramin tsaki taja da

ɗ

an kai hannu tana lalube, sai dai sam babu ma alamarsa kusa da itan. Tamkar wadda aka ƙwalama kira sai kuma

ta miƙe zumbur, yau fa ya kamata ta shigar da case

ɗ

in mijin matar can court, dama tai alƙawarin sai ya kwana bakwai a police station su Shu'aibu sunci mata ubansa gwargwadon iko sannan, yau kuma kwana bakwan cif. Wayoyinta ta shiga nema, sai kuma ta tuna

sunafa hannun Uncle You nan kuma gidan da aka kawota jiya ne. Ƙaramin tsoki taja da dafe kanta da yay mata matuƙar nauyi, dole ta sakko a gadon cikin

ɗ

an tanga

ɗ

i ka

ɗ

an sai dai bana mayen bane na nauyin jikine dan abinda tasha

ɗ

in sun saketa sai abinda ba'a

rasa ba. Bayi ta shiga ta tsaya ƙarƙashin shower batare data cire komai ba daga jikinta ruwa ya fara sauka mata a haka. Ajiyar zuciya ta dinga saki a jajjere, sai da ruwan yay mata sharkaf ta gamsu ta ƙara komawa garau da take buƙata sannan ta fara zame k

ayan jikin nata ta fara wanka. Tana kammalawa ta jefa kayan a injin wanki dan komai na ƴar gata an ajiye mata shi, sai da ta gamsu sun wankun sannan ta ciresu ta maida indai zai busar. Sai ga kaya ras ta fitar sannan ta fito. Tana buƙatar waya domin kiran

Zainab sakatariyarta da kuma su Shu'aibu

ɗ

an sanda, dan haka ta fito da ga bedroom

ɗ

in nata daga ita sai rigar wanka da towel

ɗ

in data na

ɗ

e gashinta da take son ruwan data jiƙashi da shi ya na

ɗ

e. Sautin muryarsa yana raira karatun Alkur'ani cikin suratul A

n'aam daya kara

ɗ

e corridor

ɗ

in ya sata gane yana a

ɗ

akin dake kusa da wanda take. Sai da ta sake gyara yanayinta dan karma ya kawo mata wani raini sannan ta mur

ɗ

a handle

ɗ

in ƙofar ta shiga kanta tsaye ba batun neman izini, sallama ma sai da ta gama shiga t

ayita ciki-ciki. Ƙamshin shower gal dana ha

ɗ

in turarrukan wankan da masu gyara mata jiki suka shirya mata na musamman ne ya fargar da shi shigowar ta, dan cikin abinda baifi sakans ba

ɗ

akin ya gauraye da masifaffen ƙamshinta. Kasancewar yazo inda ya kamata

ya tsaya ya sashi rufe Alkur'ani ya

ɗ

ago ya kalleta. Kanta ta

ɗ

auke daga kallon da take masa, shima sai ya janye nasa idanun yana ajiye Alkur'anin. Cikin izzar nan tata da gadara ta ce, “Ɗan bani aron phone

ɗ

inka na kira Uncle You ya bada nawa a kawo min”

.

       “Kinyi salla?”.

    Ya fa

ɗ

a maimakon amsa mata abinda tazo nema. A yamutse tana balla masa harara ta ce, “Ina ruwanka. Ka bani aron waya idan zaka bani”.

      “Idan kina buƙatar waya kije kiyi salla. Shin ke bakiji kunya ba a wannan shekarun n

aki ace sai an tuna miki abinda zai kusantaki da UBANGIJINKI, banbanci kafiri da musulmi shine sallah, duk wanda yabar salla baida maraba da kafiri, sannan duk wanda yabar salla zai iya aikata kowanne irin mummunan aiki, salla itace abinda za'a fara bincik

a mana a cikin ayyukanmu ranar sakamako, yin salla akan lokaci na ma masifu katanga da samunmu. Salla na ƙaramana kwarjini a idon al'umma da cikar kamala. Taya mai barinta zai samu wa

ɗ

an can tagomashin dana lissafa wanda ka

ɗ

anne da ga cikin nasarorin da ma

i salla ke samu. Yinta zai baki damar yima mahaifiyarki addu'a da nemar mata rahamar UBANGIJI, sai ruhinta ya kasance cikin sallama tai alfahari da haihuwarki da jin bata bar bayan a banza ba. Mawaddat babu ruwan mutuwa da yanzu kika fara rayuwa, tana

ɗ

auk

ar

ɗ

an cikin ciki ma tabar uwa, alokacin da kike jin ke kin fara rayuwa wani ma a ranar aka samar da cikinsa. Ki dawo cikin hankalinki ki koyi darasi a duniya ba sai duniya ta shirya koya miki ba. Dan ita

ɗ

ayan biyu ce. Ko ka koya a yayin da take koyar da

waninka, kota koyar da kai a lokacin da guri ya ƙure maka. Za

ɓ

i ya rage naki”.

     Da ga haka ya tura mata wayar ya miƙe yay wucewarsa toilet. Harara kawai ta bisa da shi ƙasa-ƙasa. Dan gaba

ɗ

aya jitai kamar an danne mata baki a sanda yake maganar. Bakin

ta ta

ɓ

e da matsawa ta

ɗ

auka wayar tasa ta fice abinta. Sai dai tana komawa

ɗ

akin nata ta zauna a bakin gado da nufin kiran Uncle Yousuf hakan ya gagara. Maganganunsa ne suka shiga dawo mata, musamman akan yima mahaifiyarta addu'a kuma zatai farin ciki da

ita daya fa

ɗ

a, samun kanta tai da kiƙewa zumbur ta nufi toilet, babu jimawa sai gata ta fito da alamar alwalar tayi. Wardrobe ta bu

ɗ

e ta ciro abaya ta saka tare da na

ɗ

a gyalenta a kanta ta kabbara sallar.. dai dai nan ya shigo

ɗ

akin shima, dan haka kawai z

uciyarsa ta kasa nutsuwa harya fara cire kaya zai yi wanka ya fasa ya biyota dan yaga zatayi sallar. Karo na farko zuciyarsa ta tsarga ganin yanda take salla babu wani bin ƙa'idojinta yanda ya kamata. (Tofa wata sabuwa) ya ayyana a zuciyarsa da

ɗ

unbin taka

ici. Ashe dole abubuwa suke rikicema yarinyar nan dan babu nutsuwa ko nagarta a cikin al'amarin ibadarta. Tabbas rashin tsaida ibada tamkar wani dafin allura ce a jikin

ɗ

an adam mai karya masa garkuwar nagarta da

ɗ

aurasa akan laifuka. Ashe al'amarin nata y

a gawurta da yawa har haka. Zafin rai da takaicin iyayenta ya sake mamaye masa zuciya, domin fa in har

ɓ

era da sata to a bincika itama daddawa nada wari. Shin mi mahaifinta da matar babanta dama Uncle Yousuf keyi haka har balagaggiyar yarinya mai shekaru d

a yake da tabbacin sun haura ashiri amma bata iya salla ba? Amma a ilimin boko da anyi magana zata iya bugar ƙirji ta kira kanta mai ilimi. Oh ALLAH a wane irin zamani muka tsinta kammu da tarbiyya ke neman kufcewa iyaye saboda soyayyar ƴaƴansu?. Wannan al

'amari ya tayar masa da hankali matuƙa, ya tuna lokacin suna yara, idan lokacin salla yay sukaƙi barin wasa suje suyi sai dai kaji saukar tazbahar Ammah a jikinka kawai. Idan ko bakayi ba ranar ko kulaka batayi sai tace ita bazatai magana da wanda yafi son

shiga wuta ba. Amma yau sai ga shi wadda ke amsa sunan matarsa bata iya salla ba. A hankali ya jingina da ƙofar yana mai har

ɗ

e hannayensa a ƙirji da lumshe idanunsa abubuwa masu yawa na masa kaikawo a zuciya, lallai akwai aiki, dan yaƙine babba garesa aka

n yarinyar nan, shi duk ma sai yaji tausayinta ya ƙara kamashi..

       A

ɓ

angaren Lulu tunda ta idar idanunta ya sauka akan Smart kamar wani mayan ƙarfe. Sai da taji gabanta ya fa

ɗ

i musamman da abinda ya faru jiya ya shiga dawo mata a rai, amma sai ta b

asar tama miƙe tana na

ɗ

e abin sallar. Sam Smart shi bai san da ta idar ba. Dan idanunsa a lumshe suke ya afka duniyar tunani. Samun kanta tai da tsura masa idanu, yayinda kalaman Nadiya na waccan ranar na dawo mata a zuciya. Kamar wadda aka tsawatarwa sai

kuma ta

ɗ

auke idanunta cikin yamutsa fuska tana jan tsaki. Duk da bai san mi take jama tsakin ba saukarsa a tsakkiyar kansa ya sashi

ɗ

agowa cikin nutsuwar nan tasa ya bu

ɗ

e idanunsa a kanta.

     “Gadin na miye?”.

  Ta fa

ɗ

a cikin ƙarfin hali dan ba ƙaram

in tasiri idanunsa keyi a duk sassan jikinta ba. Maimakon bata amsa

ɗ

auke kansa yay, hakan kuma sai ya tunzura mata zuciya. Ta bu

ɗ

e baki zata fara masifar tata yay gyaran murya ka

ɗ

an, kamar zata share sai kuma dai ta jiyo ta

ɗ

an kallesa cikin harara tana ƙ

oƙarin warware gashinta. Ido suka ha

ɗ

a ta mirrorn ta balla masa harara ta

ɗ

auke nata. Shima

ɗ

auke nasan yay ya maida kan gashinta mai tsaho da alamun samun gyara ya sashi yin wani ƙyau na musamman da sheƙi duk da a jiƙe yake a yanzu. Knocking gate da ake d

a

ɗ

an ƙarfi ya sashi ha

ɗ

iye maganar da yay yinƙurin yi. Agogon dake a

ɗ

akin ya kalla sai kuma ya bu

ɗ

e ƙofar ya fita. Ƙaramin tsaki yaja lokacin da ya fito harabar gidan sosai yaji bugun ƙofar babu ƙaƙƙautawa, sai da yasa key ya bu

ɗ

e sannan ya zare sakatan.

Da sauri Huwaila taja baya tana sissine kanta. Sai da ya gama kallonta ita da kwandon hannunta sannan ya matsa mata fuskarsa na ƙara tsukewa, dai-dai nan napep ta tsaya a ƙofar gate

ɗ

in, dakatawa yay da ga yunƙurin rufewar da yake saboda hango Asma'u na f

itowa a Napep

ɗ

in. Fuskarta da murmushi ta ƙaraso garesa tana fa

ɗ

in, “Yaya ina kwana”.

        “Lafiya Lau” ya amsa mata idonsa akan kayan hannunta, itama kallon hannun tayi har sannan fuskarta da murmushi ta ce, “Yaya abincinku n.....” sai kuma ta kasa ƙ

arasawa saboda hango Huwaila da tai a ƙofar shiga falon

ɗ

auke da kayan abinci itama, da sauri ta kalli Yayan nata kamar zatai magana dan ita bata san da zuwan Huwaila ba. Ganin yay gaba abinsa ya sata bin bayansa batare data fa

ɗ

i abinda ke bakin nata ba. K

allon juna sukai ita da Huwaila da ke hararta ta ƙasan ido, Asma'u ta

ɗ

an girgiza kanta cikin basarwa ta ce, “Adda ai ban san nan zakizo ba da mun taho tare”.

       “Zaku shigo ne ko zaku tsaya surutu”. Smart dake kaiwa zaune cikin kujera ya fa

ɗ

a. Shiga

sukai da sauri, kowa ya ajiye kayan hannunsa suka gaishesa. Amsa musu yay da kulawa, sai kuma Asma'u cikin zumu

ɗ

i ta

ɗ

ora da fa

ɗ

in, “Yaya ina auntyn?”. Ɗan jimm yay sai kuma ya nuna mata hanyar bedroom

ɗ

in da Lulu ke ciki.

      “Yaya dan ALLAH barci ta

keyi?”.

Kansa ya sake girgiza mata nan ma. Miƙewa tai, kafin ma yace wani abu harta kusa zuwa

ɗ

akin, ƙoƙarin dakatar da ita yay dan shi dai yasan wacece matar tasa, kuma baya buƙatar ƴan uwansa su fara sanin wacece itan su tun a yanzun, sallamar da Asma'u

tai da

ɗ

an knocking ƙofar ya katse masa tunani.

       “Asma'u!”.

   Ya kira sunanta kamar a kasalance, amsawa tai da “Na'am Yaya”. Tana jiyowa.........





(

😂

Lulu karki bamu kunya dan ALLAH)

         

_LABARAI MASU JAN HANKALI BA

N TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pa

y at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zaf

afa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

6





2





.......Dai-dai nan Lulu ta bu

ɗ

e ƙofar ita kuma waya a kunn

e ta tana magana da Uncle Yousuf cikin shagwa

ɓ

a akan a aiko mata da wayoyinta. Miƙewa Smart yay ya nufosu, sai dai yana isowa Lulu da batama lura da shi ba ta riƙo hannun Asma'u suka shige ciki tana mata murmushi. Turus ya

ɗ

an tsaya yana bin ƙofar da kallo

, sai ma ya rasa wane irin tunani zai yi. Sai kawai ya

ɗ

an furzar da isa ya nufi

ɗ

akin daya kwana al'amarinta na ƙara

ɗ

aure masa kai, ya fahimci gane ainahin yarinyar nan sai an shirya.

       Huwaila da ke kallon komai ta cika tai fam, dan ita babu abind

a zuciyarta ya bata sai wulaƙantata da nuna mata wariya. Wayarta ta

ɗ

auka tai kiran Umma, bugu

ɗ

aya kuwa ta amsa, daga can cike da zumu

ɗ

i Umma ta ce, “Ya ya kin

ɗ

ebo ko?”. Sosai Huwaila ta tunzura baki gaba, idanunta akan hanyar corridor

ɗ

in nasu kamar zat

a saki kuka ta ce, “Umma bayan munafukar yarinyar nan itama tazo, gashi can ya jata sun shige

ɗ

aki wajen matar tasa sun barni ni ka

ɗ

ai a falo, dama tunda ya bu

ɗ

en ƙofar yake min kallon banza kin san shi dai da baƙin halin tsiya, balle yanzu yana ganin ya a

uri ƴar masu ku

ɗ

i kamar yafi kowa a gidanmu.”

         Ƙwafa Umma tai da ƙarfi zuciyarta na sake ƙuntata, cikin fusata da jin haushin lusarancin Huwailar ta ce, “To ke bazaki tashi ki bisu ba. Kije duk ma uwar da akeyi a

ɗ

akin ayi da ke. Ki kuma tabbatar

kin kwaso min abinda na sakaki”. Ƙitt ta yanke kiran batare da Huwaila ta sake samun damar cewa wani abu ba. Tasan hanlin Ummar su sarai akan jarabar tsiya, dan haka ta miƙe ta nufi inda taga Asma'u ta shiga. Ba knocking ba komai balle aje batun sallama ta

afka musu. Asma'u da ke gyaran gado tai saurin jiyowa, hakama Lulu da ke waya da Sakatariyarta Zainab yanzu idanu ta zubama Huwailar.

       “Kai Adda Huwaila ALLAH har kin ban tsoro shigowa haka ba sallama”. Asma'u ta fa

ɗ

a cikin jin takaici sai dai ta t

ausasa harshenta. Harara Huwailar ta zuba mata da ta

ɓ

e baki ta nufi sofa

ɗ

in bedroom

ɗ

in mai azabar ƙyau da

ɗ

aukar ido ta zauna, itama sai Asma'un ta watsar da ita ta cigaba da gyara gadon cikin takaici. Harta kammala ta shiga toilet shima dan ta gyara Huw

aila na cigaba da harare-harare, sai dai fa

ɗ

akin ya mata masifar ƙyau, ji take inama a cikin ƴan

ɗ

akinsu ne suka samu wannan duniyar haka.

     Lulu kam tun kallo

ɗ

ayan datai mata bata sake ba tana cigaba da wayarta da Zainab da kuma gyara gashinta data

kammala busarwa, so take sai ta kammala taji wace ita da kuma dalilin shogo mata

ɗ

aki haka ba knocking. Asma'u data fito daga Bathroom alamar ta kammala ta yafito da hannu, koda ta iso batare da tayi magana ba ta miƙa mata ribbons da yimata nuni da gashin

ta alamar ta

ɗ

aure mata. Amsa Asma'u tai da murmushi akan fuskarta, ta shaƙi fitinannen ƙamshin da gashin keyi ta lumshe idanu tana tattarosa cikin hanunta. Dai-dai nan Smart ya shigo

ɗ

akin da sallama. Yayi masifar ƙyau cikin wani kwantaccen yadi da ya sak

e fiddo nagartarsa ta cikakken bahaushen arewacin Nigeria nutsatstse, daga ita har Asma'un ya zubama ido, sai kuma ya

ɗ

an kalla Huwaila da ke gefe ta baje cikin couch tana ta wani faman hura hanci, sai dai shigowarsa ta sata

ɗ

an nutsuwa dan tasan halinsa s

arai.

“Ku tashi mu wuce ku kuma ko?”.

Ya fa

ɗ

a babu alamar wasa tattare da shi. Asma'u ta ce, “To Yaya can gidan zaka kaima”. Kansa ya

ɗ

aga mata kawai batare da yace komai ba, amma sai Lulu da ke

ɗ

an kwallonsa ta cikin mirror ta juya kujerar tana

dubansa da ƙyau tare da janye wayar kunnenta alamar ta kammala. Kallon ido sukaima juna, kowanne ya janye nashi cike da basarwa. Ƙasa-ƙasa ta ce, “Please ka barmin Auta anan dan su Afrah ma na zuwa kawo min phones

ɗ

ina”.   

         Zuba mata idanu yay s

osai da alamar mamakinta, dan shi dai bai san yaushe ta fara son mutane haka ba da har ma tasan ana kiran Asma'u da Auta. Maimakon bata amsa sai ya dubi Huwaila da Asma'u. Da sauri suka fice dan dama Asma'u ita tayi niyyar yin hakan, Huwaila ce dai dake ka

llonsu ta ƙasan ido bata da wannan niyyar. Lulu da ke kallon yanda yaran ke rige-rigen ficewa ta wani ta

ɓ

e baki, “Kai kowa ma sai ka nuna masa halinka ne, jibi yanda yara ke fita kamar zasu ci da ka”.

      “Oh ni har wani hali ne da ni kuma wanda ban san

shi ba?”. Ya fa

ɗ

a cikin

ɗ

an

ɗ

age gira

ɗ

aya da ƙanƙance idanunsa. Nata tai saurin

ɗ

aukewa da ƙara ta

ɓ

e bakin ta koma ta juya ga mirror

ɗ

in batare data bashi amsa ba. Ƙarasa takowa yay jikin mirror

ɗ

in shima ya

ɗ

an jingina tare da

ɗ

aukar wayarsa ya duba dawa

-dawa tai kira. Ganin number Uncle Yousuf da dama yana da ita, data Zainab da itama dai yana da itan dan tun randa ya kaita gida ya amsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login